Showing 57001 words to 60000 words out of 232724 words
/>
in su Muhsin da yake 7 aside a
ka buga.
Shi ko ango tarin abokan shi ne suka zo wajen har da shi a cikin su, a matsayin shi na cikakken attacker. Tunda take a rayuwarta ba ta ta
ɓ
a sanin ya iya ƙwallo ba sai a ranar don ko ya baza bajinta a fili, sai dai saboda rashin training da f
riends
ɗ
in shi ba su yi kamar ƴan team
ɗ
in ta ga shi kuma su yara ne 22-24 sai suka dinga musu zara a fili sun wahalar da su sosai ga duka matan suna cheering
ɗ
in su Dee ce ka
ɗ
ai take supporting su Ridh musamman da a cikin su ya fisu ƙoƙari har yayi scorin
g goal ma kafin a je half time. Team
ɗ
in amarya dai da gaske sai da suka bawa na ango kashi inda aka tashi game da 3-2 team ASH against team RAY. Sun ci sun sha kafin aka yi pictures kowa ya koma gida cike da nisha
ɗ
i don sosai wasan ya ƙayatar fiyeda tunan
i, haka suka koma gidan suna bada labari.
Washegari Wednesday da safe suka yi wani ƙaramin spa session wanda Aesthetic by Teeyah ta
ɗ
auki nauyi, duka friends
ɗ
in DeeDee da ma nata sun samu treatments a wani luxury spa a tsakiyar gari. Da yamma kuma su
ka wuce The tea place inda a can aka shirya ha
ɗ
a
ɗɗ
en ''bridal soireè, wanda shi ma dai duk shirin Teeyah ne amma daga aljihun Shamaki ya fito.
An yi decor mai mugun kyau in pink and Black, inda duka friends
ɗ
in suka sa pink ita kuma ta sa charcoal bla
ck gown mai masifar kyau. Ba ta saka veil ba sai
ɗ
ankwalin da aka
ɗ
aure gashin ta da shi ( of course an warware lock
ɗ
in ta tun kafin a fara gyaran jiki) duk da bata yi makeup ba amma tayi kyau skin
ɗ
in ta sai glowing yake yi, sun yi playing games like cha
rades, trivia and many more duk yanda TeeTee ta kai ga
ɗ
aure fuska yau ba ta yi ba ko makaho ya shafata ya san tana cikin farin ciki ba iya a fuskarta ya nuna ba ko idanunta da ta sa musu contact lense kalar grey da lashes
ɗ
in ta da ke nan dogaye ka san ha
r zuciya ya kai. Wanda ba komai ya sa ba face yanda ta san auren ba mai yiwuwa ba ne, she just can't wait komai ya watse ta ga yanda kowa zai yi.
Ba su suka bar wurin ba sai after isha'i lokacin kam DeeDee ta gaji sosai da sosai kowa wucewa gida yayi
su da Mufee ne kawai suka koma can gidan na su, suna ko shiga ta samu tayi wanka da sallah ta koma ta kwanta cikeda jin dama duk abar wainnan abubuwan a
ɗ
aura aure kawai a kaita duk sun fice mata a kai ba kuma ta san dalili ba.
Thursday tun da sassa
fe mai lalle ta iso gidan wata Zaytoon Henna da TeeTee da nemo da kanta, ya ko
ɗ
auke su lokaci mai tsayi don na jera pattern ne da abubuwa ga shi kuma na amarya ne. An dai samu an kammala mata sannan akawa Tee ita ma sai Mufee sai Amah, da ita sticker kawa
i aka sa mata ta tarkata kayan ta tayi gaba bayan Amah tayi mata biya mai kyau.
Around 4 aka yi walima gagarumi a nan cikin gidan inda aka gayyaci Malama Kubra ta yi lectures mai shiga jiki kan aure, ba kuma iya nasiha ba sai da ta bu
ɗ
e aiki babu abin
da ta
ɓ
oye sai barin ƴanmata tayi da jin kunya amma har abinda baki bai iya fa
ɗ
i sai da ta fashe shi tas a fai-fai ko a jikinta. Magrib aka tashi inda daga nan suka yi shirin tafiya Cocktail partyn da aka shirya a ƙaton conference hall na Stonhedge hotels
a tsakiyar Kaduna, All white suka sanya ita da shi yayinda su kuma duka suka sa black. Sun yi masifar kyau sosai tun daga shigowar su har isan su wurin zama, MC husband material suka kira ai ko ya dinga ha
ɗ
asu da challenges har da na bin waƙa wanda abokan
ango suka cinye ƙawayen amarya don su ba wani sun iya ba ne. Mai ta
ɓ
uka abun arziƙi Nazeey ne sai Aysha sai wata Beatrice da take coursemate
ɗ
in Dee, kun san ba ta da wasu ƙawaye sai ya zamana coursemates ne kawai ke
ɗ
an tallafa mata musamman da ya zamana
shi angon akwai tarin abokai kamar me.
Bayan sun gama na friends
ɗ
in su ne aka yi round
ɗ
in su daga ita sai shi, farko Perfect aka saka musu inda yake bi cike da ƙwarewa ita dai ba baka sai kunne. Da ya gama aka ce wanne zata yi sai zare idanu take yi
sai kawai tace a saka mata Mr. Man na Fave ta ko yi ƙoƙari wajen bi don slow music ne ga vocals
ɗ
in very romantic, da ta gama yayi call the Police by Orezi ita kuma tayi Joromi na Simi, sai kawai ya juya zuwa songs
ɗ
in Davido ya fara da Aye, to Assurance,
to If zuwa With you ita dai tayi sticking wa Fave tunda waƙoƙin soyayya take yi tayi baby riddim sai ya koma Girlfriend na Ruger, ya koma Bounce da words
ɗ
in da ake fa
ɗ
a suka fi ƙarfin kunnuwanta shi kam ko a jikin shi friends
ɗ
in shi na taya shi wani waƙ
ar Morravey tayi da Selena Gomez shi kuma yayi Calm down na Rema sai suka ƙare a waƙar da Simi suka yi da AG tare. Wurin ya
ɗ
auki ihu yanda ka san zai tsaga kunne, murmushi ta dinga yi tana godewa Allah da ta iya wasu waƙoƙin da ta sha kunya kam wasu games
aka kuma yi aka ci abinci aka watse. Shi ya maida ta gida hannun shi na sagale da nata, kallon shi take yi cikin sanyin jiki don tunda take da shi bai ta
ɓ
a riƙeta ba in ka
ɗ
auke photoshoot
ɗ
in da suka yi amma ya sha bambam da na rana don na yau kam is ver
y sensual and tender. Shigewa tayi cikin seat tayi tsit tana kuma jin bugawar zuciyarta na kuma tsananta, taimakon Allah ya kawo ta gida ba tareda zuciyar ta fashe ba shima yanda ya lura da sanyin jikinta sai bai jima ba yana ajiye ta ya juya. Su dai Nazee
y ranar dai a nan suka kwana.
Ikon Allah ne ya kawo TeeTee gida ba komai ba, amma ko gani bata iya yi sosai haka ta tuƙo motar zuwa gida. Kanta ya kulle zuciyarta tuƙuƙin baƙi yake yi ba ta ta
ɓ
a jin ta kuma tsanar bikin nan kamar yau ba, haki take
yi kamar mai asthma ta tsaya a hanya ya fi sau uku kafin ta ƙaraso. Ko da ta iso ma ba ta iya shiga ba parking ta yi kawai ta
ɗ
aga waya tana neman number Beta don ta gaji da gafara sa ba ta ga ƙaho ba sai dai maganar da ya tare ta da shi ne ya sanya ta jin
kamar ma bai da hankali da ƙarfi ta tare shi da cewa '' This is nonsense............''
What do you expect Hajiya Ateeyah Shamaki Hussein?
To me ma ya gaya mata ne?.
Deejasmah
09042522373
CHAPTER 22
''Woman, I've told you time without nu
mber to be minding your tongue '' ya furta ta
ɗ
ayan gefen a zafafe, ƙaramin tsaki ta saki tana cewa '' You should know that they don't order me around ''.
''Ohh really?".
''Oh yes, and I'll tell for the unkempt time today that you guys don't know
what you are doing''.
''What?".
''Yes, you heard me well and....'' kasa ƙarasawa tayi jin ana knocking mata glass
ɗ
in mota, tsaki ta saki a karo na barkatai tun fara wayar tasu ta katse tana kallon Aunty Umaimah cousin
ɗ
in Amah da ke tsaye. Harara
r ƙasan idanu ta jefeta da shi kafin ta sauke glass
ɗ
in ba tare da tayi magana, kallon ƙwaƙwaf Auntyn ta bita da shi itama a kan harshen ta take cewa '' au ashe nan kika tare ana can ana neman ki?".
''Waya nake yi fa Aunty me kuma ya faru ne?".
''Y
aya ne ke bi
ɗ
ar ki'' daga haka ta juya ta koma cikin gidan, ƙwafa tayi a fili ta furta '' almuna masu zuwa lahira da ƙoƙon dambu, kai wasu dai sun shiga uku''. Wayar ta
ɗ
auko message tayi typing ta turawa Beta da tun yanke wayar bai haƙura da kira ba, tana
turawa ta sanya wayar a flight mode don ba ta son damu ta kuma san halin Beta yanzu sai ya isheta da kira har sai ya tona mata asiri kowa ya san me take ciki.
Ba ta shiga ta main door ba sai kawai ta haye ta saman Affah ta san shi yake neman ta, tund
a ta ji Aunty Umaimah ta ce Yaya ita Amah sai dai su ce Baturiya. A zaune ta tarda shi yana lissafi a wayar shi, zama tayi a gefen shi tana kallon shi shima ajiye abinda yake yi ya dubeta yana cewa '' ba dai wani billing
ɗ
in ke shirin hawa kai na ba baby?"
''Laaa Affah daga ka ganni ka ga billing kenan?" Ta furta a shagwa
ɓ
e.
''Eh mana, don na san list
ɗ
in ku bai ƙarewa''.
''In ma an ƙara mana ai ba zamu ce no ba''.
''You see ba''.
''Maida wuƙar Affah, ba billing bane Aunty Umaim
ah ce tace kana nema na''.
''Dama na sauka ne ban ganki ba, na tambayi ko baki dawo bane sai suka ce kina waje ne baki shigo ba. Da na duba ki ma na ga kina waya, ke da waye? ''.
Ƙ
yam ta ƙame a wajen tana mai jin gabanta na fa
ɗ
uwa, tsoro yana mam
aye mata zuciya kalamanta kuma sun shaƙe ta a maƙoshi ba ta san me ma zata fa
ɗ
i ta masa explaining ba sai kawai tayi shiru. Jin haka ya sanya shi kuma dubanta da kyau yana cewa '' what? Don't tell me soyayya kike yi da wani Baby?".
Ɗ
an
ɗ
aure fuska
tayi tana cewa '' Affah ban fa manta ƙudurin ka ba, be rest assured i won't do anything other than what i was told ''.
''But still.....''
''Affah trust me, i know how that is so important to you so ba zan yi wani abun da zai lalata maka shiri
ba''.
''I know baby, shi yasa nake son ki Allah ya miki albarka ''.
''Ameen Affah, lemme go na gaji da yawa'' tana furta haka ba ta ko jira amsar shi ba ta fice daga
ɗ
akin tana jin komai yana kuma kwance mata, this is her Affah mitumin da tun
ba tayi wayau ba ta shaida mata da tsarukan shi a kanta. Ba kuma wai da izza ba not she was raised for that, duk wani tarbiyyar da ya bata was towards achieving that meyasa zata yi saken da wani
ɗ
a namiji zai shigo tsakanin burin shi da mallakar shi? He's
not just wani namiji he's RHIDWAN AUDI namijin da bata ta
ɓ
a son wani ba irin shi.
''Ya ilahi ina hannunka,ka san me nake so'' ta furta akan harshen tana cigaba da tafiya. Tsayawa tayi daidai ƙofar room
ɗ
in DeeDee inda take jiyo muryar su Aysh da Nazee
suna mata tsiyar da ƙawayen amarya kan wa amarya, tsaki ta ja tana kuma jin ranta na kuma dagulewa she just don't know why everyone is happy ban da ita anya akwai wanda ya kaita rashin sa'a kuwa? Ji tayi zuciyarta na kuma breaking ta rasa mai zata yi, jin
tana shirin fashewa da kuka ya sanyata falfalawa zuwa
ɗ
akinta cikeda rauni da tarin damuwa.
SCORPION STINGS.....
A dai-dai sanda Ateeyah Shamaki take cikin halin tarin damuwa da matsaloli, jirgin Arik Airways da yayi bulaguro daga Lagos ya sauke fa
sinjojin shi a Kaduna international airport.
Kasantuwar a business class ya shiga ya sanya shi fara fitowa daga cubicle
ɗ
in shi, fuskar nan a
ɗ
aure ga uban
ɓ
akaken glasses da ya dam
ɓ
ara a fuskar shi. Haka tarin gashin kan shi ma ya sakaya shi da face c
ap black ita ma, haka za ya ja hular hoodien jikin shi itama ta rufe masa fuska ba ka ganin komai sai ƙasumbar shi da yake ha
ɗ
e da quarter million
ɗ
in da ke zagaye da baƙaƙen lips
ɗ
in shi.
Fuskar shi a cune haka ya kammala screening
ɗ
in kayakin shi
wanda yake jin ranshi yana kuma
ɓ
aci with each thing happening, ya tsani rashin cigaban ƙasar nan da yanda common screening a airports yake taking time fiye da wanda ya cinye a flight
ɗ
in shi na Lagos to Abuja.
Ana kammalawa da shi ya janyo ƙatuwar j
akar shi ya fita daga wurin, a daidai bakin arrivals ya ha
ɗ
u da shi a tsaye ya na ta leƙen ta inda zai hango. Yana fitowa kuwa ya taho da mugun gudu ya rungume shi a saman muryar shi yake furta '' Brother''. Mutanen da suke wurin sai dai suka bi su da kal
lo, ko dan mamaki ne ko wani abun ohon musu.
Duk da he's not a touchy person sai da ya saka hannun shi kan kafa
ɗ
ar shi ya
ɗ
an bubbuga ka
ɗ
an kafin ya janye shi daga jikin shi, bai damu ba tunda ya san halin ƴan kayan shi sai ma murmushin da yake yi do
n yayi mugun kewar shi duk da fargabar da ya ke ciki ta zuwan shi ƙasar but ya ji da
ɗ
in ganin shi.
''Sna''.
'' Yes Scor'' Ya amsa cike wani ma
ɗ
aukakin farinciki.
Ba amsa ba dama ya san me yake nufi irin ya ji da
ɗ
in ganin shin nan ne, amma ba
zai iya yin dogon magana ba. Trolleyn shi ya karfe yana kuma maimaita welcome home ,kai ya girgiza yana danne smirk
ɗ
in da ke niyyar ƙwace masa amma bai bari ya fito ba.
Bu
ɗ
e lexus
ɗ
in shi ya yi sai da ya shiga ciki ya zauna, kafin ya saki ajiyar zuci
ya kwantar da kan shi yayi kan seat ya lumshe idanu a ƙasar ran shi yace '' awkward but I miss this weather'' don duk da an
ɗ
an fara damuna amma zafin nan na nan. Snake ne ya shigo cikin motar ya zauna a driver's seat yana jin reality yana bugun shi, ya sa
n me ya kawo Scor ƙasar nan ko kusa kuma bai son abinda yake shirin yi don haka ya dube yana cewa '' now that you are here what's next?".
''Incase you've forgotten i had hell of a time on air from NZ to this country, i want to rest,pray eat and sleep i'
d entertain all your rubbish tmao but now take me somewhere ko sai nace Please ne? '' ya ƙarashe sarcastically. Ajiyar zuciya ya sauke yana cewa '' okay sir'' daga haka bai kuma cewa uffan ba ya ja motar suka bar wurin.
UC hotels da ya sauka tun jiya da
ya masa message akan su ha
ɗ
u a Kaduna ya nufa, suite ne ya kama musu mai 2 bedrooms.
Suna shiga na shi ya shige yana ajiyar zuciya, na shi room
ɗ
in ya wuce sai da ya fara freshening up kafin ya fito. Abinci ya gani a danke kan coffee table
ɗ
in room
ɗ
in
, kai ya gya
ɗ
a don duk da yace masa he needs food it is not that he's so needy ya ci abinci a Lagos bayan saukar su daga NZ. Sallolin ma duk yayi kayan shi kafin suyi onboarding around 9, so zama kawai yayi ya bu
ɗ
e abincin duka marasa nauyi ne amma ba su m
asa ba ma. Peppered soup
ɗ
in da ke wurin ya bu
ɗ
e, shi ya sa da kyau yayi topping da black tea a nan wurin ya bar komai. Komawa yayi ya kuma brush ya dawo room
ɗ
in kayan jikin shi ya cire daga shi sai boxer briefs ya haye bed
ɗ
in yana sakin ajiyar zuciya, d
a yake da gajiya a tattare da shi a take bacci ya kwashe shi. Ko sanda Sna ya dawo
ɗ
akin baccin shi yayi nisa sai kawai ya kwashe kayan abincin ya fita ruwa kawai ya ajiye masa kan nightstand. A ran shi yana ƙissima ai zasu ha
ɗ
u zuwa gobe whatsoever ke da
akwai ma they'd talk.
Toh fah ga gogan ya shigo 9ja ko me zai faru oho? Ya wurin su Beta ya kuke tunanin TeeTee zata yi, akwai haske a lamarinta ko yaya?
Deejasmah
09042522373
CHAPTER 23
Sai da yayi baccin shi ya hantse ko a washegarin
ma bai tashi ba sai around 10 lokacin har snake ya gaji da shiga
ɗ
akin duba shi, ya koma living area ya zauna sai tsaki yake zubawa. Ko da ya tashi wanka kawai yayi ya shirya cikin kayan shi na dindindin charcoal colored hoodie