Showing 39001 words to 42000 words out of 232724 words
ya ga ya bayyana tattare da ita babu tsoron mutane a kan fuskarta, sai natsuwa da kamala da ya ga ta da
ɗ
a masa gefen ta EMAn da ya ha
ɗ
u da shi ne tsaye. Kallon content
ɗ
in mail
ɗ
in yayi sai lokacin ya ga me ya rubuta
'' this is the girl who did it, her name was Adeeyah Shamaki they said''.
Kai ya gya
ɗ
a kenan maganar yaron can gaskiya ne? Hakan na nufin ta fi Scorpion sanin aiki kenan? Tunda har ga shi ta lalata aikin da yayi ko kuma tare suke aikin da shi ma bai s
ani ba? Tura masa tunanin da yake yi yayi yana mai sake zooming hoton yarinyar don kuma tabbatarwa don gudun kar idanun shi su masa ƙarya, sai dai maganar
ɗ
aya ce ita
ɗ
in ce dai a hoton da ke jin kamar yayi magana. Ƙasa jure jiran amsar shi yayi sai kawai
ya
ɗ
aga waya yana kiran shi sai dai ba ta shiga tunowa yayi ai ba a ƙasar yake ba yanzu tsaki ya sake cike da jin haushi yana komawa ya zauna
ran shi a mugun dagule amma ai ya zaci zai yi roaming layin na shi a can
ɗ
in ba wani zai saka ba, dafe kai yayi ya
na kuma shiga email
ɗ
in amma duk
ɗ
aya har yanzu babu reply
ɗ
in shi.
Juya akalar kiran yayi ga yarinyar shi ringing biyu ta
ɗ
aga tana cewa '' Abbanmu'' a hankali.
'Meenal ya kuke ya gidan komai lafiya dai ko?".
''Lafiya lau Abba yaushe zaka da
wo?".
''Babu rana Meenalin Abba''.
''Ko mu mu taho ne?".
''Ai wannan ya ma fi hatsari, ki bari case
ɗ
in nan ya lafa tukunna kina jina?".
''Eh''.
''Yawwa nace wai kuna ha
ɗ
uwa da wancan yarinyar ya ma sunanta ta gidan Shamaki kuwa?".
Sh
iru tayi tana lissafin dalilin tambayar ta shi don ta san shi ba wani gwanin kulawa da mutane ba ne ko time
ɗ
in da suke makwabtaka da su nunawa yake bai san su ba, yo mutumin da kowa ye zai shiga gidan shi sai ya ji dalili shiyasa da ba su saba da kowa ba
bai barin su fita ko'ina satar hanya ma suke yi su shiga gidan Shamakin wurin Ateeyah don a lokacin ta fisu kayakin wasa ita kuma dama ba zuwa gidan su take ba shi yasa lamarin ya
ɗ
aure mata kai amma ba ta ja da zancen ba a hankali tace.
''Ai yanzu
Ateeyah jin kan bala'i take da shi Abba, ko don taga tana Greenfield ne ohon mata''.
''Miye don tana wata makaranta ai ba ta isa tace ta fiki gata da isa a garin nan ba me aka yi aka yi su ince ke fitar da ke nayi daga ƙasar ma ko?".
Tura baki tayi t
a san ya kaita Sudan amma rikicin da ake ciki dole ta sanya ta dawowa gida yanzu haka ya maida ta alƙalam ta Katsina ta ƙarasa watanni kawai ya rage mata, kuma ba ta fita hawa mota mai tsada ko more rayuwa ba shi yasa yanda take yin yanzu ke baƙanta mata.
Shirun da tayi ya sanya shi cewa '' ba ma ita nake tambayar ki ba, daƴar mara hankalin nake magana''.
''Ohh ai yanzu ta warke Abba ance ma ta kusa aure''.
''Aure?".
''Yes Abba da matsala ne?".
''Babu kawai na ga duka-duka yaushe ta warke
ne da har zata yi aure''.
''Yanzu ta warke sumul kuwa sai dai
ɗ
an abinda ba a rasawa lafiya ko?".
Ta kuma tambaya don ta ji ba dai wata yake shirin jajibo musu da sunan aure ba suna wannan halin don ta san baban nasu bai fagawa da aure yana samun d
ama sai dai ka ji shewa da gu
ɗ
a, cewa yayi '' nothing wani hoto na gani yanzu nace ta min kama da wata da na sani kamar ita Adeeyahn shine ma ya sanya na tambaye ki''.
Ajiyar zuciya ta sauke tana cewa '' ayyaho......''
Follow this link to join
my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/GtXSIlkI8gFIlSEUGnvQlS
Da alamu yarinyar nan ta san babanta ciki da bai yo ko hangota yayi a tunanin ki Shamaki zai ba shi ƴar cikin shi? Ko da yake ba a nan take ba sai ya bada hankalin shi kwance indai buri
n shi zai iya cika ta wannan hanyar.............
Snake ne ya nisa yana cewa '' Uhmm Tail ma ya ce min wai akwai wanda yake bin ta ma, je saw him snapping her a wajen event
ɗ
in''.
Kai ya gya
ɗ
a yana cewa '' it might be ta masa wani laifin ne, this
girl is sure is a trouble maker kowa ma ta
ɓ
awa take yi ''.
''Nima haka nace, she's a real trouble maker''.
''Bother not as daga kaina ba zata kuma ta
ɓ
a kowa ba, your next task is that webinar daga nan za'a gama da babin wani EMA kuma sai wani a
bun ya taso''.
'' A yi a gama da babin na shi abeg, don it's kinda weird to act it. Ka san Sallah fa sai wani masallaci na gudu na yi''.
Dariya ya saki yana cewa '' sorry guy, EMA dole ne ban san har zaka kai lokacin sallahn ba ne''.
Kallo mai
kama da harara ya masa yana cewa '' ka ji ka da wata magana ina ce aim
ɗ
in was to build a relationship with her, in da ban tsaya ba da yanzu kana nagging telling me that zan
ɓ
ata maka plan yanzu kuma kana cewa wani abu''.
''Sorry Baba, Kar ka cije ni
dai''.
''Toh ai kaine da wata magana, well a maganar details
ɗ
in webinarn kana ganin a saka sunan empire a organizers or.......''
''Amma wallahi ba ka cika hankali ba wani lokacin, wani irin sunan empire kuma? In muka using sunan ba implicating
kan mu zamu yi ba? Think guy think''.
''Ban ma kawo wannan ba, now I get it I'm sorry it wasn't like I was trying to put us in trouble''.
''Not in trouble, rephrase that. Ba wanda ya isa ya saka mu a matsala kawai abinda nake son ka gane shi ne n
ow you are masked so I am, saka sunan empire zai zama kamar mayayin duk wata mask da muka saka kai har da tufafi ma sai an gan mu a tsirara har hankali ya dawo kan mu gwara mu cigaba da zama lowkey yanda muke you gat it?".
''Yes I do, so wani suna za'a
saka?".
''That your Yeye initiative mana, what's the name?".
''Kai fa shege ne wai Yeye initiative bayan kai ka saka sunan not me''.
''Toh ka saka shi, sai me kuma?".
''Nothing, sai anjima''.
Yana fa
ɗ
in hakan ya yanke wayar yana jinjina
wahalar da Scor ya ke saka shi yi a kwanakin nan, duk ya bi ya gaji fatan shi bi wuce a gama case
ɗ
in nan ko zai samu salama ba tunda suke aiki da shi bai ta
ɓ
a baki wuya physically ba kamar wannan karon haba abu ya ƙi ci ya ƙi ƙarewa kamar cin tuwon kishiy
a ƙaramin abu duk ya bi ya maida shi babba.
Gaskiya fa Scorpion ya
ɗ
auki matsalar nan da girma............
JIRWAYE........
Khadeejah Bint Ismail (Deejasmah)
09042522373
Wattpad Deejasmah15
Tiktok Deejasmah_writer
Young talented writers
association (YOTA).
In dedication to women in tech
💻
CHAPTER 15
Paid book to subscribe send ₦500 to 9135182736
Opay
Khadija Ismail sai ku tura min evidence.
Shirye-shiryen webinar ya kankama ta zahiri da ma ta ba
ɗ
ini wato
ɓ
angaren Scor ma
duk tanadin shi yayi na tarin bugs
ɗ
in da yake son tura mata don ya samu ko kashi
ɗ
aya ne a cikin bayanan ta, ita ma ta shirya ta musu flyer har ma ana ta promoting a pages both na ta da na shi. Wannan shirin da suke yi ya sanya wani kalar kusanci a tsakan
in ta da EMAn, har ya zamana ba sa yin yini guda ba tare da sun yi magana da juna ba musamman chat da ma WhatsApp calls da sukan yi a lokuta. Ba kuma sakin jiki tayi da shi na wuce ƙaida ba a'a ba ta ma yarda tana shiga time
ɗ
in Ridh akan tattaunawar ta su
komai tana ba shi lokacin shi da na shi muhimmancin, hakan ya sa ba ta samu matsala ko sau
ɗ
aya akan hakan ba har bai ma lura ba sai da take gaya masa bai ko damu ba sai ma encouraging
ɗ
in ta da ya dinga yi kan hakan.
Ranar webinarn ma shi ne mut
um na farko da ya fara joining bayan ita da EMAn da shugaban dakarun
ɓ
oye Scorpion, sai Mufee kafin kowa. Cikin ikon Allah sun samu turnout mai yawa sosai kuma Adeeyah ta yi ƙoƙari, session
ɗ
in yayi lasting for 2 hours kafin aka tashi bayan an yi alƙawarin
bayarwa partipants
ɗ
in certificate e-mail address ta ajiye a message box kowa yayi dropping mata details
ɗ
in shi wanda zata yi amfani da shi.
Da murmushi ta sauke system
ɗ
in ta daga kan table
ɗ
in gabanta tana mai jin wani nisha
ɗ
i yanda kasan wacce aka
bawa kyauta, tana ajiyewa kiran EMA na shigowa wayarta
ɗ
auka tayi da fara'arta tana cewa '' Our specialist''.
''Our moderator you did absolutely amazing job dear, more wins''.
''Thanks and you too did amazing it was actually my pleasure to be pa
rt of it looking forward to more''.
''I'll definitely work with you again, and regarding the certificate I think you should forward the names to my email I'll get someone to work on it''.
''Okay then Sir, thanks once again for trusting me with th
is task''.
''The pleasure is mine'' daga haka ya yanke wayar yana mai jin da
ɗ
i don har ga Allah ya ji da
ɗ
in aiki da ita ya kuma yarda ba ƙaramar professional ba ce in da yana da fa
ɗ
a a ji a Empiren ta su da ya cewa Scorpion ya ƙyaleta kawai amma ya san
abu ne da ba zai ta
ɓ
a yiwuwa ba.
Zaune yake ya duƙufa akan link
ɗ
in da ya tura mata don shi yayi generating
ɗ
in sa da kan shi, ba kuma haka kurum ya tura mata ba sai da ya aika ƴan aike bugs domin su yi masa na su hidimar sun kuma ci nasara don sun
kwashi kusan kwata na sirrikan ta sun bashi. Wani kalar murmushi mai cike da nisha
ɗ
i ya fara yi don wannan alama ce ta nasara babba, da sauri kuma ya fara binciken sirrikan nata sai dai ba wasu masu ƙwari ba ne don irin wainda ba a bawa tsaron nan da muhi
mmanci kai daga ji ka san bai wani kai ba duk da dai shi sirri to sirri ne musamman gare su da suka san amfanin shi. Ɗan tsaki yayi ya cigaba don ya san da ƙarami akan tono babba, tunawa da yayi may be da VPN tayi amfani shi yasa bai samu da yawa ba don ma
shi
ɗ
in ne da wani ne ba lallai ya iya samu ba kai tsaye ya fara locking kan shi a cikin system
ɗ
in ta kafin ta farga da an mata kutse bayan nan kuma ya fara ƙoƙarin kafa kan shi a ciki don so yake yi sanda zata ankara ya zamana yayi ƙarfin da cire shi a
lokacin zai zame mata wahala kafin nan ko yayi mata illar da goge shi zai yi wuya.
Uhmm.
Da san
ɗ
a ta tura ƙofar
ɗ
akin nata da addu'ar Allah ya sa ta riga da ta shiga wanka, cikin sa'a ko shigar ta kenan. Ajiyar zuciya ta sauke tana maida ƙofar ta r
ufe kamar yanda ta shigo haka ta ƙarasa tsakiyar
ɗ
akin wurin da wayarta yake ajiye ta nufa. Ɗauka tayi ta saita a kan fuskarta a take ko ya bu
ɗ
e don facial verification
ɗ
in su yana wa juna, shi yasa ma ko jerin piercings
ɗ
in ta ba ta sawa komai ba gudun ka
r yayi rejecting sai ga shi ko yayi. Dube-dube ta fara yi ta na saka wayar ta tana hoton screen
ɗ
in gudun kar ta tura asirinta ya tonu, sosai ta
ɗ
auki time tana binciken da take son yi kuma ta saki jiki saboda ta san fitowar Adeeyah ba yanzu ba. Sai da ta
kammala kafin ta goge historyn duk abinda ta yi kana ta maida wayar inda ta
ɗ
auketa cike da azama ta juya ta fita daga
ɗ
akin tana kuma sauke wani ajiyar zuciyan.
Fitar ta ko bai fi da minti 3 ba ta fito daga toilet
ɗ
in
ɗ
aure da towel, kallon
ɗ
akin ta
tsaya yi jin ƙamshin turaren TeeTee babu ita babu ko alamun ta amma tabbas ta ji ƙamshin kasancewar ba gama gari take amfani da shi ba kuma cika shi take yi ta yanda ko yaya ta gitta sai ka ji shi. Bu
ɗ
e ƙofar
ɗ
akin tayi ta tura kan ta corridorn su nan ma b
a ta sai ƙamshin da shi ma ta bari da har ya fi na cikin yawa ma, ba ta kawo da cewa shigowa tayi ba ta fi bayar da ƙila ta jima a wajen ne ya sanya shi maƙalewa sai kawai ta koma tana shiryawa cikin wata faskekiyar gown da
aka yi da yadi mai kauri kalar p
each hula baƙa ta sanya ta zura slides baƙaƙe na Air walk ta fito riƙe da wayarta. A parlorn ta tarda Tee zaune kan kujera ta har
ɗ
e ƙafa sanye da pencil skirt baƙi sai top kalar ash kanta kuma
ɗ
aure da scarf mara nauyi tana latse-latse, ko da ta ji ma sauk
owar ta ko
ɗ
agowa ba tayi ta kalleta ba hakan ya ƙara cire zargin shigarta
ɗ
akin to miye ma zai kai ta cikin sa bayan ba ta nan bayan ko tana ciki ma ba ta ko kallon hanyar shi?.
Gwara dai ki tambaya Hajiya.
Kaiwa zaune tayi tana duban ta tace '' Tee
''.
Yanda ta kira tan sai da ƙirjinta ya buga a nata tunanin ko ta gane ta shigar mata ne hakan ya sanya ta gaza ko
ɗ
agowa ta dubeta sai ma ƙamewar da tayi cikeda fargabar yanda zata tunkareta, ganin yanda ta yin ita kuma sai ta zaci ko ƴan halin ne suk
a motsa don haka ta cigaba don ta san tana jinta kuma daina latsa wayar da tayi ya sa ta gane.
''Uhmm dama i want to ask you something ne''.
Sai yanzu ta kalleta jin ta saukar da murya tana cewa '' what?'' Tayi snarling kamar wacce aka zaga. Murmus
hi mai taushi tayi tana cewa '' i'm sorry ba fa wani abu bane fa you know I was very bad with many things so I want to know an appropriate and decent place for a business date''.
''Business date kuma? What's that?" Ta tambaya cikeda isgili.
''Amm
m, like a meeting or so at not less than 3 star restaurant or even 5''.
''Ohh wow, who's the client?''. Ta kuma tambaya har lokacin da gyatsine kan fuskarta.
''Akwai wani ne Edward da ya ke son partnering da ni akan tech-based projects we did one web
inar shekaran jiya and we decided we can work together''.
''So shi bai san restaurants within Kaduna ba ne sai ke?".
''I doubt don ba a nan yake ba he's based in America ya zo hutun Christmas ne ina ganin next week zai koma''.
''I get, to yanzu
ke ina kike ganin zaku je uhmm?".
''I don't know that's why I'm asking you ''.
''Well kina ji ko? Just go to a place that you know you won't disgrace yourself in kika je wani 5star restaurant ai sai ki zama abun kallo as all these places da kike ga
ni your appearance matters and you know you
sucks at that a shawarce ki samu
ɗ
an dai-dai yanda shi client
ɗ
in ba zai ji kin bada shi ba ah to'' ta ƙarashe unbothered.
Itama ba ta damu ba don ta san gaskiya ta fa
ɗ
i though in a wrong way and tone don ha
ka tace '' wanne kike ganin zan je''.
''Kin ga ki
ɗ
auke shi ku je nan Hadiza Balongu bakin ki alaikum ba kare bin damo''.
Kallon kin ma raina min wayau tayi mata wai su je Balongu sai kace wasu ƴan da, ba fa wai wurin bai da kyau bane amma tun basu
yi wayau ba sun san wajen and it is not quite a place for such kind of meeting don haka kawai tace mata '' Thanks'' daga haka ta ja bakinta ta tsuke shi bam ba ta kuma cewa uffan ba. Suna zaunen har Amah ta dawo daga gidan barkan da ta tafi, ganin su a pa
rlorn zaune su biyu ba ƙaramin da
ɗ
i ya mata ba don a duniya ita dai ba ta da burin da ya wuce ta gan su a ha
ɗ
e addu'a take Allah kar ya tabbatar da burin mahaifin su a kansu.
Sun samu zaman ita da EMAn a Muffins and Brownies cikin unguwar sarki ba w
ai wani har lokacin yana tashe bane amma wurin yana da kyau sosai kuma tsarin su ma haka da