Showing 18001 words to 21000 words out of 232724 words

Chapter 7 - JIRWAYE COMPLETE

29 Aug 2026

76

nan kar kuma a sake tada ta, since it wasn't the reason da ya sanya aka kirata gidan nan ''.

Yana shirin yin magana kiran Sallah ya dakatar da shi sai da aka kammala kafin ya iya cewa '' barin je mas

jid''.

''Sai ka dawo '' ta amsa tana sakin ajiyar zuciya, tana amsawa ta fita daga

ɗ

akin don ta san ta can hanyar zai sauka a ranta tana jimanta halin mijin nata in dai akan abinda ya shafi Tee ne kai kace ita ka

ɗ

ai ya haifa ba tare da wata aka haife

su ba. Tun suna yara kuma haka yake musu, duk wani lamarin ta da girma yake

ɗ

aukan shi ba arziki ta rungumi na Dee duk da ba wai ta tattare gaba

ɗ

aya kan ta ba ne a'a raba musu take equally tana kuma kwatanta adalci ta nan ne take samun rangwame har yayi si

lar shaƙuwarsu ita kuma dama Tee tun tuni ƴar baba ce. Cikeda nazari ta wuce

ɗ

akin ta don gabatar da Sallahn da aka tayar yanzu.

Adeeyah kam tana shiga

ɗ

aki kiran Rhid ya shigo wayar ta,

ɗ

an murmushi ta saki tana mai jin kamar an yaye mata damuwar ruh

inta. Ba wani son shi take yi ba amma damuwar da yake yi da ita shi ne yake sakawa take ganin kimar da darajar shi, ko babu komai he's the first man a duniya da ya san darajar ta wanda ko mahaifinta ma bai gani. Zama tayi bakin bed

ɗ

in ta tana

ɗ

aga wayar,

cikeda shagwa

ɓ

a yace '' kika tafi kika bar ni ko?".

Idanu ta juya kamar yana gabanta tace '' Ni yaushe na tafi na bar ka''.

''Yau mana''.

''But ka san ai zan je gida yau''.

''Yeah and I'm not talking about that, me yasa ba ki gaya min time

ɗ

in da zaki fitan ba? I thought fa sai irin 2

ɗ

in nan sai kawai storyn ki na duba na ga har kin wuce gida''.

Kai ta dafe don ta manta ma ta saka storyn tana hanyar gida, murmushi ta saki cikeda lallashi tace '' I'm sorry, na barka ka huta ne ai kwana

biyun nan ka yi zirga-zirga da yawa''.

''What's there in it bayan matata ce nake wa zirga-zirgan uhmm?".

''I know but.......''

''Since you know me yasa ba ki gaya min ba? Haka nan kika hau napep wani ƙato ya kai ki gida ko''.

''I'm sorry

'' ta kuma furtawa cikeda rashin son pursuing maganar, jin yanda ta yin ya sa shi cewa '' ya na iya dole in yi ai, yaushe zan zo''.

''Ya muka yi da kai?".

''Toh ai ina son ganin ki ne''.

''Anjima za mu yi video call''.

''Promise?" Ya ta

mbaya cikeda zaƙuwa.

''Yeah, i promise in shaa Allah''.

''Okay thanks, I love you ''.

''Thanks, Bye'' ta yanke wayar tana murmushi ba ta san me yasa kullum yace yana son ta take gaza amsawa ba, shi ma ta gefe shi murmushin ya saki yana jinjina

jin kunyarta don shi a na shi ganin kunya ce ta saka ba ta iya replying in ya gaya mata kalmar so.

Su Adeeyah da alamu ƴan uwan mu ne an ce ana son ki kin ce thanks, tsakani da Allah yaushe rabon da ace thanks?! Ku fa tayani duba wai makaho ya so tseg

umi.

Tana yanke wayar ta tashi ta nufi toilet, ta ko da

ɗ

e tana wankan don har aka idar da Sallah ba ta fito ba sai da Amah ta mata knocking kafin ta fito ba wai don ta gama ba. Closet ta nufa cikin fankacecen cargo pants grey ta shirya da farar top, v

intage scarf mai gold ta

ɗ

aure gashinta da shi sallah ta gabatar first tana idarwa slides masu taushi kalar blue da ratsin pink ta sanya da wayarta a hannu ta sauka.

A dining room ta tarda su har sun yi nisa a cin abincin, sallama ta yi musu kamar yan

da ta saba ta ja kujerar ta na kullum wato gefen Amah ta zauna bayan ta yi serving kan ta abincin take ci kawai ba tare da ta damu da saka baki a hirar da Affah yake yi da TeeTee ba infact ba ma ta san inda zancen ya dosa ba sai Amah ce take sa baki shi ma



ɗ

aya biyu ne in an nemi opinion

ɗ

in ta. Kasancewar tayi focusing kan abincin ya sanya ta riga su kammalawa duk da a natse taci,ruwa ta sha ta yi hamdala kafin ta

ɗ

ago tana kallon su. Wayar ta ne ta kuma yin ƙara idanunta ta Kai kansu ganin mai kiran ya sa

nya ta yin murmushi, hannu ta kai zata

ɗ

aga ta tsinkayo muryar Tee na cewa '' shi ne yake kira ko?".

Kallonta tayi cikeda son sanin me take nufi da maganar ta, kamar ko ta san ba ta gane ba ta kuma cewa '' shi dai, that your boyfriend what's his name ma

?".

Yawu ta ha

ɗ

iye yanzu kam mamakinta ne ya cika mata zuciya saboda ita ba gwanar tana magana ana share ta ba ne kowa ya san haka, a galibin lokuta ita ke mata magana tana banza da ita not the other way round yau

ɗ

in ma

saboda abinda ya faru a wancan r

anar ne da kuma na yau ya sanya ta kame bakinta gudun wulaƙanci even though ta san zai iya ƙara mata laifi.

Amah ce ta dubi yanayin ta tana cewa '' ke dai Tee kina son poking nose in a business that isn't yours''.

Baki ta tura tana cewa '' of cours

e her business is mine Amah, she's my twin ko Affah?".

''Ƙwarai kuwa Tee, don't mind your Amah'' ya furta da

ɗ

an sake fuska kana yace '' lest I forget ke Dee waye yaron da kika gayawa Tee that yana son shigowa cikin gida uhm?".

A razane ta

ɗ

ago kan

ta daga wayar da take silencing don dama Mufee ce ta kira, ganin yanda suke mata shakiyanci ya sa ta fasa

ɗ

auka gudun suyi mata wani fassara sai dai jin maganar da ya mata ya sanya ta jin ƙirjinta na bugawa. Kallon Tee tayi a karo na biyu don neman ƙarin

bayani tunda ta san ita dai ba ta ta

ɓ

a mata zancen Rhid ba, yo ina ma ta ba ta fuskar da har za su yi hiran shi? Wani murmushin nasara ta kuma saki tana kashe mata ido

ɗ

aya tare da yin thumbs up ta maida shi ƙasa tana nuna ta wato tayi nasara ita kuma ta f

a

ɗ

i. Hakan ko ya kuma barin ta cikin wani kalar jimamin rashin sanin me take nufi ta ya ma hakan ya shafe ta? Amah ce ta dafa ta da sauri ta maida idanun ta kan ta, murmushi ta saki tana cewa '' haba baby natsu mana, ba dai kunyar ta mu kike ji da gaske ba

?".

Numfashi ta ja tana cewa '' uhmm no, ahmm''.

Yanda take iinar sosai ya kuma ba su dariya ai ko suka cigaba da yi ba su ko lura da tension

ɗ

in dake tsakanin su ba, sai da suka yi ma'ishi kafin Affah yace '' ba fa wasa muka tsaya yi a nan ba, ke

Adeeyah tell him I want to see him gobe ''.

Ai ba ta san sanda tace '' gobe kuma?" Da mugun sauri ba.

Dafa ta Amah ta yi tana cewa '' yeah dear, me za'a jira tunda dai the guy is into you da gaske. Let him come see your Affah in an daidaita sai a

yi maganar aure ko ba haka ba?".

''Sosai kuwa Turai '' Affah ya ca

ɓ

e da ƙarfin sa, yanda suke yin ƙara ba ta tsoro yake yi don ita dai a iya saninta ma ba su ta

ɓ

a hirar aure da shi ba. Kai yaushe ma suka ha

ɗ

u da shi da har zancen aure ya shiga ciki?

A iya lissafin ta sai ƙarshen shekara zata iya kai shi gidan su wato ƙarshen semester ba kuma wai da zancen zuwa gaban Affah ba, don har yanzu ba ta ta

ɓ

a zama tayi nazarin shi a kalar mijin da zata aura ba duk da ya tara qualities masu yawa na mijin da kow

ace mace za tayi fatan ya zama na ta amma kuma ba ta shirya ba musamman a yanzu. Ba ma ita ba ta san ko shi ya shiryawa auren nata ba ma, sai dai gudun ta bawa Ateey abinda take so ya sanya ta ƙirƙirar murmushi tana cewa '' gaya masa in shaa Allah''.

''Yawwa Habibtie, do so ke kuma fa?'' Amah ta ƙare tana fuskantar Ateey dake murmushi, da ko sauri ta tur

ɓ

une fuska tana cewa '' I'm not ready''.

''Yaushe ko zaki zama ready bayan kullum a zagaye kike da maza har uku, ba ki da aiki sai yawo da su? Ai su

ma ba zasu bar ki yin aure ba......''

''Haba Turai wani irin magana ne haka? Su waye mazan in ce dai ba su Mahmoon kike magana a kai ba? Yaran da a gaban ki suka tashi''.

''A gaba na suka tashi ai ba ni na haife su ba balle ka ce muharraman ta ne,

wanda ko hakan ne bai ci tana yawon da su ba''.

''Now i don't know what you mean by these words''.

''You won't ai, tunda maganar ta ake yi Jarmai ka fa dinga sara kana duba bakin gatari. Sakewa yarinyar nan tana yin abinda take so yayi yawa ka

r fa garin cika buri komai ya tarwatse as...........''

Ƙ

asa ƙarasawa tayi tana duban gefen ta ganin yanda yaran suka tsura mata idanu, musamman Ateey da take jin kamar ta tsane ta ne. Kai ta girgiza tana jan numfashi kana a hankali tace tace '' I'm sorr

y, I don't suppose to be having this conversation here'' ta na fa

ɗ

in haka ta ajiye spoon

ɗ

in ta ta miƙe ba tare da ta ko kalli gefen da yake ba ta bar dining room

ɗ

in.

Da idanu suka raka ta sai da ta

ɓ

ace daga gani kafin Adeeyah ta miƙe tana shirin ma

ra mata baya, tsayar da ita Affahn yayi ta hanyar cewa '' kar ki bita, zan yi magana da ita ki tabbatar kin ma yaron can magana kafin ki koma school ya zo in gan shi okay?".

Ya na fa

ɗ

in haka shi ma ya miƙe ya fita da sauri, ya rage su biyu kawai. Muskut

awa ta yi za tayi magana ta tare ta da cewa '' do the needful, Allah dai ya sa da gaske yake kar daga an fa

ɗ

i hakan ya zabga a guje besides who would fall for a nerd?". Ta na fa

ɗ

in hakan itama ta miƙe tana dariyar isgilanci, in da ace tana iya gaya mata ma

gana da ta miƙe ta janyo ta ta shaida mata '' the one who couldn't settle for less'' amma kuma sai tayi murmushi karon farko tana addu'ar Allah ya sa da gaske yake yi ita kuma zata ba ta mamaki za ta ajiye amsar ta zuwa ranar da zai amfane ta.

Hummm wai

in ji mai ciwon haƙori.

Ba ta tashi ta fita kamar yanda suka yi ba sai kawai ta tattara kayan da aka ci abincin ta gyara dining room

ɗ

in, ta kwashe su tas ta wuce da su kitchen wanke su tayi ta goge kafin ta fito da cup na smoothie a hannunta. Upstai

rs

ɗ

in ta koma direct

ɗ

akin Amah ta nufa da niyyar yin

magana da ita kan abinda ya faru, hannu ta kai ta

ɗ

an yi knocking ta mur

ɗ

a handle

ɗ

in muryar Affah ta tsinkayo yana cewa '' wainnan maganganun ba su zasu hana ni yin abinda na yi niyya ba, gwara ma ki

shafawa kan ki lafiya ki saka ta shigo da shi cikin gida else ba zaku ji da

ɗ

i ba''.

''Me zaka yi?" Ta tambaya a tunzure.

''You quite know what I can do ga duk wanda ya zama obstacle wajen cikar burina''.

''Ko da ko ni ce ko ƴar da ka haifa?".

''Ko ni ne ma da kai na ba ke ba, i won't forgive anyone so........!".

Da sauri ta matsa jin ya taho, labulen da ke wajen ta yi saurin shigewa don ba ta fatan ya san ta jiyo maganganun shi da Amah musamman ma da ya haneta da zuwa. Wucewa yayi fuu t

ana jin yana muttering wasu words a ƙasan maƙoshin shi wainda ta kasa tantancewa sai dai ta ji sunan Shamaki a ciki tabbas.

Sai da ta tabbatar da wucewar shi kafin ta lalla

ɓ

a ta wuce na ta

ɗ

akin, tana mai sake damƙe cup

ɗ

in hannunta don Allah ne ya ta

imake ta da bai zube ba da asirinta ya tonu kam. Zama ta yi kan sofa tana sauke ajiyar zuciya yayinda kan ta ya cunkushe ta kasa yin wani tunani ƙwaƙƙwara kan dalilin shi na nacewa yin aurenta a wannan tsukin, ko kusa ko maganar cikar burin na shi bai daga

ba balle ya kayar don tun ba yau ba ta sha jin yana wannan maganar abinda kawai ba ta gane ba shi ne me yasa ya damu da yin aurenta a tsukin miye kuma alaƙar shi da cikar burin da ta da

ɗ

e da sanin bai shafe ta ba?.

Kiran Mufee ne ya kuma shigo mata d

on haka ta ajiye tunanin suka fara hira, ba su ma wani jima ba saboda fahimtar da tayi ba ta wani cikin mood

ɗ

in hira daurawa kawai take yi. Sallama suka yi ta ajiye wayar tana sakin numfashi system

ɗ

inta ta ciro ta fara duba aikin dake gabanta wanda ba wa

ni mai wahala ta fuskanta ba data analysis na KAD ICT ta fara yi don yana cikin weekly task

ɗ

in ta. Sosai aikin ya

ɗ

auke hankalinta har mantawa ma tayi da duk abun da ya faru a lokacin.

Yinin ranar gidan gaba

ɗ

aya a shiru ya kasance babu wani nisha

ɗ

i bal

le walwala har da Ateeyah da ta zama silar komai amma zancen na Amah ya

ɗ

aga mata hankali, don ita dai ba gwanar yin magana ba ce sai in ya zama dole musamman kuma yin sa'insa da Affah a gaban su wanda abu ne da bai faruwa amma yau sau biyu hakan yana faru

wa duk sai ta ji ta sukuku. Adeeyah kuwa da aka yi la'asar

ɗ

akin Amahn ta nufa, ta samu ta sake kamar babu abinda ya faru sai ma kamo mata zancen Rhidwan da take yi akan lallai ta tabbatar da ya shigo gida. Murmushi kawai ta yi a ranta tana ayyana umarnin

mijinta take ƙoƙarin cikawa, wanda hakan ba ƙaramin faranta mata yake yi ba tana son yanda take matuƙar biyayya ko da hakan zai cuta mata ne ba ta damu ba duk da ko ta san shi

ɗ

in ba mutum ne mai da

ɗ

in zama ba.

Ba dai ta tanka ba ita ma ba ta matsa da

sai ta tanka ba cewa ma tayi su je kitchen, tare suka sauka a ƙasan suka samu Ateey tana zaune ta kafa ringlight da LED light tana content

ɗ

in tallan wani face cream. Wuce ta suka yi ba wanda ya mata magana ita ma haka, sai dai ta ji babu da

ɗ

i ganin su a

tare amma sai ta danne ta nuna bai dame ta ba duk da ita

ɗ

in ba gwanar hakan ba ne kwata-kwata ba ta iya pretending ba shiyasa ma yanzu da take ƙoƙarin yi akan Adeey abun yake ba ta mamaki don ba halinta ba ne hakan kuma ya saka ta tunanin yin bincike don

sanin what she's up to.

Tare suka yi dinnern da Amahn tayi tuwon shinkafa miyar ku

ɓ

ewa, ita kuma Adeeyah sai kumbura baki take yi saboda ba su son tuwo Affah ne kawai yake so. Ita kuma tace mata sai ta dafa musu wani abun ita dai ta gama, shi ne fa ta

ke ta zuba shagwa

ɓ

a don ba so take yi. Da dai ta ga ba za'a yi abinda take son ba don dole ta ha

ɗ

a couscous Amah na mata tsiyar a haka zata yi aure ba ta son girki ko me mijinta zai ci? Cewa tayi '' sai ya dinga fita waje ya ci''. Harararta tayi tana cewa

'' ai da yake bai da aiki sai gantali ko? Dole ya dinga fita waje nemo muku abinci'' sake kumbura baki tayi ta fito da mixed veggies na pack daga fridge, ba fa wai ba ta iya girki ba ne kawai dai ba ta son yi ne sai in ya zama dole shi ma ba ta sakin jiki

ta ba shi duk wani abinda yake buƙata hakan ne ma ya hanata gwanancewa a kai.

Daren ranar dai a dining

ɗ

in ba a kuma tada wata magana ba, ana kuma gamawa Amah ta wuce nata

ɗ

akin tana shaida musu bacci take ji. Affah ne ya mara mata baya kamar

ɗ

azun

ɗ

in zuwa sama, Dee ma ta gyara wuri ba dai tayi wanke-wanke ba maids ta bari da aikin sai da safe ta wa Ateey da ke zauna a kan dining

ɗ

in ba ta motsa ba sai ma kallon bridgerton da take yi a system

ɗ

inta. Ɗakin ta ta wuce

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login