Showing 180001 words to 183000 words out of 232724 words

Chapter 61 - JIRWAYE COMPLETE

29 Aug 2026

70

don abinda yake washe mata idanuwa abu ne da ba ta ta

ɓ

a jin labarin yana faruwa ba ma. Kai za ta ce

tunda ta warke cikin ƙwalwar da tayi fama da shi ba ta ta

ɓ

a jin wani abu da ya rikita mata kai ta gaza gane komai ba sai yau, ba abinda take ganewa sai sunan Scor, Musharraf da Alpha da yake ta mata yawo a layi guda bayan shi kam komai blur take gani.

Tun

ɗ

azu ya shigo

ɗ

akin da sauri kamar zai ci tuntu

ɓ

e sai dai ganin ta kwance idanun ta kan screen

ɗ

in system

ɗ

in shi ya sanya shi daskarewa a tsaye kamar wanda aka samba

ɗ

a

ɗ

akin ƙanƙara, ya tabbatar komai ya riga da ya faru ya ƙare ta ga komai amma haka

yayi summoning courage ya nufi gaban ta ƙirjin shi yana bugawa.

Hannu ya kai ya dafa ta ta juyo a firgice, idanu ta tsura masa tana kallon cikin idanun shi kamar ta ga baƙuwar halitta. Sai kuma ta

ɗ

ago hannun ta tana nuna shi cikin ficewar hayyaci, ba

kin ta yana rawa tana son magana amma ta kasa don shock

ɗ

in da ta shiga gagara misali ne ko zaton ta. Sai kawai ya sadaƙar yana rungume ta ƙam a jikin shi, wani kalar ajiyar zuciya ta sauke mai ƙarfi tana riƙe shi irin ta ga safe space

ɗ

in nan. Da ƙarfi ta

riƙe shi wanda ba ƙaramin zafi yake masa ba amma kuma ya ƙi ƙwacewa, sai kuma riƙe ta da yayi yana hura mata iska a kunne.

Ta da

ɗ

e a jikin shi sai da ta fara samun natsuwa kafin ta janye daga wurin shi ta zauna bakin gado jikin ta yana mata rawa, hij

abin jikin ta ya cire ganin ta yi zuba sosai. Fita yayi ya

ɗ

auko mata ruwa mai sanyi, a gabanta ya kuma duƙawa ya bu

ɗ

e ruwan yana kafawa a bakin ta. Kamar wacce a ka karantawa ta kama bakin ta fara sha kamar wacce ta shekara ba ta sha ba, da wani irin saur

i take kwankwa

ɗ

a sai da ya ga ta sha da yawa kafin ta janye.

Cewa yayi '' issokay Baby, breathe in and out and you'd be better''.

Ba ta ƙi yin abinda ya gaya mata ba ta fara numfashin don da gaske she wants to feel better, abinda take ji ya fi ƙarfi

n kan ta ba abinda take so sai na komai ya goge mata amma yanda kasan wacce aka yi screenshot komai ya tsaya mata cak a kai. Amma numfashin da ta ja ya taimake ta sosai don kan ta yayi clearing tana iya gane komai, ta san shi ne a gaban ta duƙe ba kowa ba.

Duban shi take yi cike da tuhuma bayyannniya kan fuskar ta shi amma ta ƙi cewa uffan, sai ji yayi wani kunya ya rufe shi rigijib kamar ƙasa ta dare ta ha

ɗ

iye shi ciki. Sai dai da yake sarkin ƙarfin hali ne sai cewa yayi '' Uhmm.....Baby...why?.....wh

y would you touch my gadget? Meyasa ki min bincike?".

Ba ta ce masa ta tafasa sauke ba don ta san tabarmar kunya ce yake ƙoƙarin na

ɗ

e ta da hauka and she's really not ready for that, instead ji ma tayi ƙarfin ta ya dawo ta miƙe tsaye tana nufar ƙofar

fita. Ya gane me hakan yake nufi irin ba ta son yin magana da shi sai kawai ya tsaya ya tsura mata idanu har ta fice kafin ya fa

ɗ

a kan kujera yaraf yana cewa ''Why Baby? Why?".

Gadon ta ta fa

ɗ

a tana son yin kuka ta gaza, ta rasa me yake mata da

ɗ

i a

duniyar gaba

ɗ

aya. Ji take kamar ana kekketa zuciya da wuƙa yayinda wata gaskiya mafi

ɗ

aci da ya dame mata zuciya shine tana son Musharraf, ba kuma as Scor ko wani abu ba shi

ɗ

in tsurar shi wanda hakan ke kuma yanke mata rai.

Tana a wannan yanayin ba ta

san lokaci ya tafi ba sai da aka kira sallahr magrib, miƙewa tayi ta shiga toilet sai da ta fara wanka kan ta yayi clearing kafin ta yi alwala ta fito. Cikin pjs ta shirya kana ta zumbula hijabi ta hau kan dadduma, a sujadar ta ta ƙarshe sai da ta samu kan

ta da kai ƙarar Scor wurin Allah fa

ɗ

i take tana ƙarawa '' Allah kai shaida ne ban ta

ɓ

a zaluntar kowa da sani na ko yaudara ko hai'inci ba, Allah yau bawan ka ya yaudare ni ya cuce ni Allah kai ka halicce mu duka ka san me nake ji a raina Allah idan da hak

kina a ciki ka saka min......'' sai lokacin kuka ya ciyo ta sai kawai ta

ɗ

ago daga sujadar, tahiya ta yi nan ma ta da

ɗ

e tana addu'oi. Kafin ta sallame carbi ta fara ja tana wa Allah kirari kunya yana kamata, tabbas gaskiyar TeeTee da tace ta bar Allah a la

muran ta.

Ba wai ba ta da ibada ba amma ba ta ta

ɓ

a kaiwa Allah buƙatar ta, infact nafilar da ta fara a gidan su Scor ne tana dawowa kuma ta watsar. Sai kuma ta tuna Allah mai haƙuri ne da uzuri ba irin mu ƴan adam ba sai kawai ta baje kolin abinda yake

ranta ta fara kuka kamar an aiko ta, ba ta ce ga lokacin da ta

ɗ

auka ba ta dai san ta jima a wurin. Sai da ta ji ƙarfin ta ya ƙare shi ma yaron cikin ta yana neman taimako kafin ta iya miƙewa cikin sanyin jiki ta fita parlor, Sailuba ta samu raku

ɓ

e kan ki

lisa da alamun ita take jira tana ko ganin ta ta taso tana '' Allah ya taimaki Giwar Tafida ''.

Da kai ta amsa mata tana zama kan table, abinci ta ha

ɗ

a mata ta fara ci cikin rashin kuzari. Ko kadan ba ta da appetite amma ba yanda ta iya yaron cikin ta y

ana buƙatar abinci, turawa tayi ta yi iya yanda zata iya kafin ta sha ruwa ta nufi

ɗ

akin ta ba tareda ko uffan ta cewa Sailuba ba. Da kallon tausayi ta bita a nata tunanin ko bata da lafiya ne, a zuciyar ta tana mata addu'ar Allah ya bata lafiya.

Sallah

r Isha'i ta gabatar kafin ta miƙe da ƙyar kwanciya tayi kan gado bayan ta cire hijabin ta ƙure cikin ta da kallo, wani tausayin

ɗ

an yana kamata sosai don ta san wajibi ne ta bar gidan nan saboda ba zata iya zama da mutum irin Scor ba wallahi. Ko me Affah z

ai ce a wannan karon sai dai ya faru amma ta gama zama a gidan nan gwara ma ya zo ayi me yiwuwa.

Shigowar shi gidan daga masallaci kenan ya ga babu kowa a parlor sai Sailuba da ke wurin zaman ta, hakan ya sanya shi tunanin ko bata fito bane shiyasa ta

ke zaune zaman jiran ta. Sallamar ta yayi yana nufar

ɗ

akin nata, a kwance ya ganta rigingine ta tsurawa ceiling idanu. Zama yayi bakin gado yana kiran sunan ta a hankali '' Kitten'' sai dai in gadon da ya zauna a kai zai yi magana to ta tanka ko ta nuna ta

san da ita yake yi, banza ta masa irin abinda yake ƙona masa rai amma yau ko ka

ɗ

an bai zafe shi ba. Shi babban burin shi bai wuce ta yi duk ihun da zata masa a kai a yau zai

ɗ

auka kawai shirun ne baya ji, ita ko bata san haka ba ma sai juya masa baya da t

ayi.

Yanda suka ga rana haka suka ga daren ranar tun yana magana har yayi shiru ya zurawa sarautar Allah idanu. Sai dai a washe garin ranar ma DeeDee ba ta yi magana ba ranar da ta biyo baya ma bata ce masa ta tafasa sauke ba, kuma ba shi ka

ɗ

ai ba kowa

ma bata wa magana har wayar ta ta kashe zuru kawai take ba uhm ba uhm-uhm.

Yau abun ya ishe shi ko ba don komai ba sai don ya damu da ita, tsakani da Allah kuma son ta yake yi ba na wasa ba kuma ya tsani silent treatment

ɗ

in da take ba shi. He wants th

e fire, fight and war gwara a yita ta ƙare da ya zauna bai san makomar shi ba. Ɗakin ta ya iske ta tana kwance yau ta kunna waya har tana replying Message

ɗ

in su Tee da Amah, tana riƙe da wayar a hannun ta ya shigo

ɗ

akin. Da sallamar shi da zaman duka ba t

a dube shi ba har ya fara kiran sunan ta yau kai tsaye yace '' Adeeyah".

Kamar ba zata amsa ba sai can cikin dauriya tace ''Yes Musharraf''.

Zaro idanu yayi jin yanda ta kira shi yace '' What?".

''Eh ko ba sunan ka bane? Musharraf zan ce ko Sc

orpion stings? Ohh ko Alpha zan ce ne?".

''Adeeyah, what are you saying?".

''La'ilaha illal lahu Scor me na maka ne wai? Why don't you want my peace?".

''Magana zan yi da ke''.

''I don't think we have anything to talk about so please do

n girman Allah ka bani wuri, ko cutar da ni da kayi bai maka ba ne sai ka ƙara wani?".

''Ke kar ki raina min wayo mana, ko don kin ga ina lalla

ɓ

a ki ne? Ha'a ke wani ne yace ki ta

ɓ

a min system? Da kin san ba ki shirya ganin abinda zaki gani ba ne kika

ta

ɓ

a?".

Miƙewa tayi zaune tana ajiye wayar tace '' now this is getting more interesting Scor, nace maka ina buƙatar lalla

ɓ

awar ka ne? I don't need you nor anything that has to do with you so.....''

''Ke dakata min ya kike nema ki maida ni

ɗ

an is

ka ne? Ya ina miki magana kina wulaƙanta ni?''

''Oh really? Are we going to have this conversation?".

''Yes we are ''

''Then ka sake ni ''.

Kallon ba ki ji da kyau ba ya jefa mata yana cewa ''make me Adeeyah Shamaki '' yana fa

ɗ

in haka y

a juya ya fita.

Ai bata san sanda wani ƙarfi ya zo mata ba sai da ta ga ta diro daga gadon ta mara masa baya, a zaune kan kujera ta tarda shi hannun shi da sigarin shi yana busawa. Duk da warin ya dake ta ba ta ko motsa ba sai cewa tayi '' magana fa n

ake maka don ba zan zauna da maha'inci irin ka ba''.

''What?".

''You heard me right na fa

ɗ

i''

''Adeeyah.....''

Da sauri ta katse shi da cewa ''Mayaudari mahainci, mugu azzalumi wallahi ba zan zauna da kai ba. Da in zauna a gidan ka gwara mota

ta bi ta kaina in mutu ka sake ni nace maka!!! ''.

''Do you need help with

Á1á maganar mota ta bi ta kan ki naji kina yi ba?'' ya tambaya cike da isa yana zaune a inda yake ko motsi bai yi ba.

Yawu ta ha

ɗ

iye tana kallon shi ta gaza cewa komai sai k

awai ta ji ya kece da wata kalar dariya da ko ba a gaya maka ba ta mugunta ce yace '' oops my bad ashe fa jira kike in baki hak'uri in shaida miki in babu ke ba zan iya rayuwa ba ko? Unfortunate for you it won't happen ga hanya nan maza ki fita Allah ya ts

are ko an gaya miki nima ina son auren kin ne da kike min ihu a ka.....''

''Brother'' Musaddiq ya furta daga bakin ƙofar shigowa parlorn, duka suka waiga suna kallon shi har ya ƙaraso ciki yana mai cigaba da cewa '' miyasa kake haka ne? Why don't you ex

plain things to her tunda ka san dai tabbas an mata laifi?".

''Don an mata laifi shi ne zata tsare ni a gaba tana min ihu ni yaron ta ne?".

''But ba ka ganin ba ita

ɗ

aya ba ce?".

''Ai ka san ban gani sai ka gaya min dallah malam bar nan wajen ha'a

ko kaine kake auren min ita ne ban sani ba''.

Miyau ya ha

ɗ

iye yana cewa '' kayi hak'uri'' daga haka ya juya ya fita yana mai jin takaicin halin d'an uwan na shi, ita ko da ke zauna jin abinda ya gayawa wanda ta san su tare ne ya kuma karya mata zuciya

amma sai ta tuna haƙƙinta da ba zata tab'a ba shi damar ya tauye ba don haka ta miƙe itama  ta nufi hanyar barin d'akin wata kalar tsawa ta ji ya daka mata yana cewa '' don't you dare move an inch ''.

''Wallahi ba ka isa ba sai na bar gidan nan a yau b

a gobe ba, ba zan tab'a zama da azzalumi irin ki ba.......'' kasa ƙarasawa tayi sakamakon wani

ɗ

aci da ta ji a ƙirjinta da sauri ta dafe shi tana fara kakari kamar wasa duhu ya mamaye magananta ta zube a wajen tana kiran sunan Allah...........

CHAPTER

82

Ya na ganin yanda ta tafi saura ƙiris ta kifa kan cikin ta ya kamo ta, sai dai ga mamakin shi har ta suma. Kumatun ta yake tapping yana kiran sunan ta sai dai ko motsi ba ta yi balle ya saka ran zata amsa, Musaddiq da bai tafi ba maƙalewa yayi ne ya

fa

ɗ

o cikin

ɗ

akin yana salati ya na tambayar me yake faruwa. Ganin yanda ta sanƙare ne ya sanya shi cewa '' mu kaita asibiti Brother kar wani abu ya same ta Innalillahi wa inna ilaihir rajiun ''.

Ai yana fa

ɗ

in hakan da sauri ya kinkimeta zuwa wurin da

motar shi ke parke, Musaddiq ya bu

ɗ

e motar ya saka ta a back seat kana ya zauna a gefenta yana ta shafa fuskar ta. Wani asibiti nan kusa da gidan sarautar suka nufa wanda ya kasance wanda suke zuwa su ma, da sauri aka kar

ɓ

e ta zuwa emergency. Emergency ak

a kai ta likitoci suka rufu a kan ta cikin ƙoƙarin ceto rayuwar ta, shi ko sai zagaye yake yi zuciyar shi babu da

ɗ

i. Addu'a yake Allah ya tausaya masa kar ya

ɗ

auke masa Adeeyah don ba zai iya rayuwa babu ita ba. Kasa komai yayi sai Musaddiq ne ya cike duk

abinda ake buƙata.

Bayan kamar 30 minutes likitoci suka fito daga cikin inda take, da sauri suka miƙe suna tambayar ya jikin ta yake?.

Babban cikin su ne yace '' Tana lafiya ran ka ya da

ɗ

e, we've stabilized her but za mu yi admitting

ɗ

in ta saboda

tana buƙatar kulawa we can go to my office so that we'd talk please ''.

Kallon Musaddiq yayi yana gya

ɗ

a masa kai irin zai je ya dawo

ɗ

in nan kafin ya shige likitan yana gefen shi suka nufi office

ɗ

in shi. Bu

ɗ

e system

ɗ

in gaban shi doctorn yayi sunanta

yana yawo kan screen

ɗ

in ''Adeeyah Musharraf Barde''. Ajiyar zuciya ya sauke yana cewa '' kamar yanda na gaya maka a waje ran ka shi da

ɗ

e, mun samu nasarar ceto ta. Sai dai suman da tayi ba komai ya janyo hakan ba face jinin ta da ya hau sosai wanda ya wu

ce ƙaidar na ciki kawai, and brain

ɗ

in ta alamun a cunkushe yake da tunanukan da suka mata yawa and her brain bai iya jurewa damuwa ko yaya ne. So za mu riƙe ta a nan saboda muna son mu yi monitoring jinin ta zuwa gobe ko jibi mu gani''.

''Okay amma ka

tabbatar she'll be fine ko?".

''Yes in Shaa Allah, she'll be shiyasa ma za mu riƙe ta''.

''Okay thanks '' ya furta yana miƙewa, har bakin office doctorn ya raka shi sai da ya fice kafin ya koma ya zauna. Sanda ya koma waiting room

ɗ

in har an maida

ta room

ɗ

in ta, Musharraf ke gaya masa kuma har ya kira su Mammah ya shaida musu suna hanya.

''Yanzu waye a wajen ta?".

''Nurse ce''. Hmm kawai ya amsa yana tambayar

ɗ

akin da aka kai ta, shi ya shige gaba ya mara masa baya yana jin komai na ƙara

kwaranye masa.

Tana kwance sam

ɓ

al kan gadon fuskarta tayi fayau kamar wacce ta fi watanni tana ciwon nan, har lips

ɗ

in ta sun bushe sun kuma yin pink sosai. Lashe na shi da shi ma ya ji su a bushe yayi yana kallon ta, cike da tausayi, so da ma kulawa

yayinda komai yake kuma kwance masa. Zama yayi kan plastic chair da ke wurin yana riƙe hannunta cikin na shi ran shi babu da

ɗ

i, Musaddiq dai kallon shi yake yi cikeda jin haushi inda ace shi ne Yaya ba ƙani ba da sai ya

ɓ

ata masa rai amma babu yanda ya iya

sai dai idanu kuma tabbas a kashedin da ya masa shi ne mijin ta not him.

Suna a wannan yanayin su Mammah suka iso asibitin, su suka fita don musu iso wanda sai da gaban Musharraf ya fa

ɗ

i ganin wainda suka zo dubiyar. Ya Muwaffaq (Galadima) sai matar

shi ga Fulani ita ma sai Mammah, mai babban

ɗ

aki da ma Moon a gefen su sai bayin da suke bin su da kayan baskets na dubiya. Gaishe su

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login