Showing 60001 words to 63000 words out of 232724 words

Chapter 21 - JIRWAYE COMPLETE

29 Aug 2026

105

da maha

ɗ

in wandon ta, bai z

uge zippern gaban rigar complete ba iya rabi ya barta hakan ya sa ana ganin undershirt fara ƙal da ta kama jikin shi tsam. Gashin nan na shi da yake ji a tsaitsaiye ya sha oil da comb amma bai ko rusuna ba kana gani ba sai an fa

ɗ

a maka ba ka san yana da ƙ

arfi, wayar shi ya

ɗ

auka ya turawa Shadow message kafin ya fita zuwa parlorn.

''Hey'' ya furta yana kallon Snake da yake ta pacing to and fro kamar wanda yake tattare da tarukan damuwoyi, da sauri ya juyo with a jerk of his head yana cewa '' Hi, good

morning Scor''.

''Uhmm, morning y'okay?" Ya tambaya yana kallon shi daga sama zuwa ƙasa.

''Absolutely not, like Scor we need to talk''.

''Ohh really? To let's talk'' ya amsa yana zama a

ɗ

aya daga cikin lounge chairs

ɗ

in da ke wurin. Zama shi m

a yayi opposite

ɗ

in shi yana mai duban shi, shi ma wani kallo yake bin shi da shi fuskar nan a

ɗ

aure ya ci serious. Yanda yayin sai duk ya ji ya daburce Scor abokin shi ne tun daga secondary school amma akwai wani kalar ganin girma a tsakanin su, don haka

sai ya ha

ɗ

iye yawu ya na kasa cewa uffan. Tsaki yayi yana cewa '' jiran ka fa nake yi Malam ''.

''Toh ai kaine, you're looking of me one kind ''.

''I don't know what you are saying Sna, kace zamu yi magana na zauna ina jiran ka kuma kana kame-k

ame''.

''I'll talk ka daina kallona tohm''.

''Y'not serious '' ya furta yana jan ƙaramin tsaki, tareda kawar da kan shi gefe.

''Yawwa, it is about this girl don Allah let it slide please let's not destroy her marriage she seemed kind of happy

jiya a wajen cocktail party da suka yi don't ruin her happiness da sunan

ɗ

aukar fansa Allah ma ba zai ƙyale mu ba''.

''She seemed happy? Her happiness? Her marriage? And let it slide duka a sentence guda

ɗ

aya? Does it make sense to you? Think again m

ana Sna. When do you start caring for other people's happiness? And where were you she ruined me? Destroy my own happiness and tarnished my social image? Where were you Snake?'' Ya ƙarashe da karaji kamar zai fasa

ɗ

akin.

Kai ya girgiza a hankali yace

" She made a mistake Scor''.

''Mistake you said? Are you even listening to yourself Sna? Mistake fa shi ne abinda ƙaddara ta jeho mata a tsakiya ta ca

ɓ

e ba tareda ta sani ba, but this? Aiki fa tayi a kaina Snake,and she is happy afterwards yet i was m

iserable kuma kana kiran haka da da mistake wai tsaya ma Snake kana da hannu a abinda yarinyar nan ta aikata ne or what? Like did she worked for you?".

Da mugun sauri ya miƙe yana cewa '' what? How dare you think i could do something like that Barde?"

Ya furta da ƙarfi karon farko da yake kiran last name

ɗ

in shi.

''Then why are you kinda standoffish and hesitant about this''.

''Do you even trust me Scor? Do you? How can you be absurdly stupid''.

''I'm not stupid, na san me nake yi and i trust

you with all in me......''

''You do? Then meyasa zaka fa

ɗ

i haka?

'' Just checking something, in dai ba kai take wa aiki ba ban ga dalilin da zaka shiga tsakani ba don kawai ina shirin gyara mata tarbiyyar da aka gaza bata''.

''Shawara ce nake

shirin baka but since you don't want har kuma lamarin ya kai haka then i leave you to it Allah ba ka sa'a''.

''Amin, da haka ka fa

ɗ

i tun

ɗ

azu da bamu zo nan ba ma. Yanzu dai what's for breakfast? Let's eat and start getting ready for the day as we are

mounting later''.

''Lemme check the restaurant menu''. Ya ƙare yana miƙewa da kallo ya bi shi a ƙasan ran shi ya san be kyautawa Snake na maganar da yayi ba, but haka yake he's really unapologetic ya kuma rigada ya fa

ɗ

i maganar da ke ran shi he knows

that there's nothing in this whole world da zai fa

ɗ

i that'll change what he said he can't take his words back ( dama ai you can't eat it cake and have it).

GIDAN BIKI

Yau dai gidan da hidima sosai aka tashi don yau za'a yi kamu, su Amah da family

ba zama wai an saci

ɗ

an

ɓ

arawo don kan ta ya

ɗ

au hayaƙi. Su ma dai ƙawayen amarya ba sauƙi da ita amaryan ma da tunda aka tashi yau take jin ƙirjinta na kuma bugawa fiyeda yanda yake yi a kwanakin nan haka ya sanya ta jin gaba

ɗ

aya ba ta da lafiya, tun safe

ma take kwance saman Affah inda ba mai shiga ma balle ya dame ta Amah tace a ƙyaleta zuwa Azuhur da za'a fara shirin tafiya trade fair complex da ta yi reserving saboda taron da za'a yi yau

ɗ

in. Su TeeTee dai tun safe aka koma salon inda za'a sanya mata e

yelashes da ma nails ( kun san mutumiyar ta ku akwai son gayu ba wai fa bata saka su bane a'a dimun da'iman suna kan fuskarta amma tace zata canja ne saboda biki, su kuma nails

ɗ

in har da color zata canja abin ku da manya).

DeeDee dai ta

ɗ

an samu ta yi

sallahn walha around 10 sai ta kuma komawa ta kwanta, ba ta ko iya bacci ba ma Ridh ya kirata video call a nan ne ma ta samu ta saki jikinta suka dinga hira sun ci kusan 1hr plus kafin yace ta kwanta tayi bacci kar Amah ta shigo ta samu ba tayi ba zuwa zuh

r

ɗ

in ma da kan shi zai tada ta daga baccin.

Ai ko ta samu tayi baccin don dama tana jin shi sosai tarin fargabar da take fama da shi ne ya dameta, amma bayan tayi magana da shi ta

ɗ

an samu sukuni ta kama bacci ba ita ta iya tashi ba sai da ya kirat

a akan ta tashi yanzu za'a shiga Masallaci. Godiya ta masa ta miƙe tsaye tana jin jikin ta ya saki gaba

ɗ

aya ta nemi damuwar da take ji ma ta rasa,

ɗ

akin ta ta koma ta samu su Mufee a can da wasu daga ƴanuwansu suna ta hira muryar nan a sama irin dai ta ƴan

matan amarya. Kai ta girgiza kawai tana wucewa toilet tana ciki ma Amah ta zo neman ta wai me makeup (Hadidi_makeover) ta zo tayi sauri ta fito.

Sai da tayi sallah kafin ta koma

ɗ

akin Affahn inda a can ta samu har ta gama baje kayakin aikinta, gaisawa

suka yi da matan da kenan very friendly kafin aka fara mata make up

ɗ

in. Ta

ɗ

auki lokaci transforming Adeeyah daga sunanta ta koma koma DeeDee Shamaki a gaske don ko ta fito a

ɗ

iyar gayu irin mai ji da tashen nan, fa

ɗ

in ta yi kyau ma

ɓ

ata baki ne amma da

kan ku kuyi imagining jikin da ya sha gyara a wurin Mammy Atuwah na tsakani da Allah ga su tarkacen facials da TeeTee take ta kai ta da ya sanya fuskar nan take ji kamar gilashi ga kuma kwalliyar da gwanar MakeUp Hadidi ta mata. Tana kammalawa TeeTee ta sh

igo da outfit

ɗ

in da zata sa da ya kasance wani malalacin saki mai matuƙar tsa

ɗ

a kalar magenta, yayi kyau har ya gaji ya godewa Allah ba sai an gaya maka ba ka san aljihun Shamaki ya koka wajen siyan shi.

Tayata sakawa tayi kana suka yi zaman

ɗ

aurin

ɗ

ankwalin shi ma dai ya

ɗ

auki time kafin ta sake gyara mata fuskar, nan fa TeeTee ta saita waya kan tripod ta fara mata videos da pictures kai tsaye tana posting

ɗ

in su. Sai da ta gama kafin aka mata na ta makeup

ɗ

in wanda ko kusa bai kai na DeeDee kyau ba

amma itama da yake MakeUp ya na

ɗ

aukar fuskarta tayi kyau kamar ka sace ta ka gudu ita kam lace ne da aka mata fitted gown ya kama jikinta tsam ta sanya kalar purple, wato ruwan adiren da ƴanmatan amarya suka sanya dama tace ba zata yi adire da bikin DeeD

ee ba.

2:30 aka fara shirin tafiya wurin kamun wanda motocin gidan ne aka fiddo drivers suka fara safarar mutane, zuwa suke yi suna dawowa yayinda masu mota kuma suka bi ayari. Su DeeDee da friends

ɗ

in ta ne ƙarshen

ɗ

auka don sanda suka zo ma har an g

ama taruwa har da su Aunty Sa'adah yayar Rhid, wurin da aka tanada don su suka nufa ita da su Mufee. Ita dai Tee ba ta zauna ba don ta fara yin abinda ta fi iyawa ne wato content, don live ma take a tiktok da IG duk da photographers

ɗ

in da ke wajen amma ba

su mata ba ita tafi son ta yi nata.

Taron ranar ya fi na kowanne ƙayatarwa don an ci an sha an kuma danse musamman ma da aka sakawa Amah da DeeDee waƙar Amarya na Ahmerdy, sai da tayi kuka a inda yake cewa '' Mama yau burinki ya cika'' aka maida musu

alƙawari ya cika na M. Inuwa kafin a koma Ali jita shi ma. Sanda su Rhid kuma suka iso Ango aka saka masa shi da su Saheeb sun yi bajinta ainun wurin liƙi, da DeeDee ta shigo kuma aka maida musu ' Na samu mata' na Ali jita kafin aka saka 'A bar min ke'.

Da aka gama ne kuma familyn shi suka fanshi fuskar amarya, wanda Tee ce ta jagoranta cike da dauriya Allah kuma ya taimake ta komai ya tafi lafiya. Da gama fansar fuskar amaryan ma ba a ko ƙara ya kai 1hr ba aka tashi daga taron kowa yayi gida, ita dai ba

gida tayi ba daga wurin message ta turawa Beta kafin ta ja motar ta zuwa cikin gari ta rigada ta ƙissima wa ranta that ba zata kwana a gidan ba.

Ko da suka koma gida ana sallahn magrib don haka kowa sallah ya fara yi ita ko Dee wanka ta fara shiga

tayi ta samu ta wanke kwalliyar fuskar ta, bodycon doguwa ta sanya maroon color kana ta

ɗ

aura dogon hijab a kai mai kauri. Sallah ta fara yi kafin zauna suka fara hira da su Mufee wanda rabin shi kan gobe ne, har aka kirayi isha'i suka gabatar tana kan dad

duma ne kira ya shigo wayarta.

Tsaki ta

ɗ

an saki a ƙasan ranta don ta san Rhid ne tunda yace mata yana nan zuwa, sai dai tana

ɗ

agawa a mamakance taga sunan EMA yana yawo kan screen

ɗ

in. Picking tayi tana karawa a kunnenta muryar shi ta jiyo yana fa

ɗ

in

'' hello Miss ASH''.

''Ahhh Mr. EMA how are you? Longest time?".

''It has really been long, how have you been heard you are getting married?".

''I'm good, actually yeah the Nikkah is tomorrow''.

''I'm happy for you, i happened to be outsi

de your house can i see you?".

Zaro idanu tayi cikeda mamakin wai yana ƙofar gidansu ta gaza

ɓ

oyewa ma sai da ta maimaita ''our house?".

''Yeah just wanted to congratulate you, if you won't mind''.

''Ofcourse i wouldn't, be there in 5 '' ta

furta tana ajiye wayar tana duban Mufee dake kallonta, a hankali ta ce '' wai EMA ne''.

''Who's that?".

''Elias da muka yi aiki da shi last year?".

''Ohh, kice babban kamu kika yi, yi maza ki tashi ba ki san alkhairin da ya tunku

ɗ

u shi ba''.

Maganar ta Mufee ne ya ƙara mata ƙwarin guiwar miƙewa da sauri, zare hijabin tayi ta canja rigar jikinta zuwa wata free gown bayan ta sanya innerwears da ba ta sanya ba. Hijabin ta ta mayar kan kayan ta

ɗ

an shafa wetlips ta

ɗ

auki wayarta ta fita, ba

ta ko yiwa Amah magana ba ta nufi bakin gate. Ba a wurin yayi parking ba don haka ba ta ga motar ba kiran shi tayi ya mata kwatancen inda yake, tura baki ta yi tana jin ina ma zata iya komawa ciki sai don dai kawai partnern ta ne ba zata iya masa wulaƙanci

ba ta cigaba da takawa har ta iso wurin wata baƙar Lexus sport mai tinted glass. Ƙarasawa tayi wurin driver tana knocking ya sauke glass

ɗ

in kamar abin arziki suka fara gaisawa sai kawai ya ja hira da tsayi, har yana ce mata ta zagayo mana kar ƙafafunta s

u yi sanyi.

Ganin ba wata maganar rashin

ɗ

a'a yake mata ba sai ma na yanda partnership

ɗ

in su zai ƙara ƙarfi, kuma ta gaji ti

ɓ

is ga kuma tsoron kar Affah ko Ridh wani ya zo ya tarda ta tsaye a wurin ya sanya ta shiga motar shi. Wanda zama kawai tayi

a

ɗ

ofane ƙafafunta duka suna waje, ko bayan zaman ta ma babu wani abu suspicious or fishy da yayi. Duka-duka maganganun da zasu yi bai fi 10mins ba suka ƙarƙare sai kawai yace '' let me leave you to rest'' ya furta yana kai hannu back seat kamar mai shiri

n

ɗ

auko wani abu, sai kawai ta ji wani hannu ta bayan ya sanya mata handkerchief kan fuska. Hannunta ta kai kan hannun tana mutsu-mutsun ƙwacewa sai dai ta gaza ƙarfin ba

ɗ

aya ba, sai da ya tabbatar da yaci ƙarfinta ta fice a hayyacinta kafin ya cire hannu

n shi. Fitowa suka yi su duka daga cikin motar, Scor ne ya kinkimeta ya jefa a bayan motar process

ɗ

in da ya sanya wayarta fa

ɗ

uwa a ƙasa gefen motar a ƙasa. Snake ya koma mazaunin driver shikuma Scor gefen mai zaman banza da wata kalar gudu ya figi motar s

uka bar wajen.................

Scor dai ya ƙwamushe amarya anya bai yi kutse ga lamarin su Alpha da TeeTee ba? Ya zasu yi idan suka gane shuka a idon makwarwa suka yi? Ya makomar Tee? Ya ya Shamaki zai yi bayan akwai tarin buri a ran shi kan lamar

in nan? Ƙura kan ƙura kenan

Deejasmah

🦂💜

09042522373

Like

Comment

FYI saura min test guda

ɗ

aya shima Monday zan yi shi sai jiran exams timetable kuma. In Shaa Allah a wannan week

ɗ

in sai kun gaji da ni, a dai dinga comment shi ke ƙara ener

gy jama'a.

Ly'll in Scor's voice

😅🦂

CHAPTER 24

Barin su wurin yayi daidai da isowar Beta a wata Hilux fara, parking yayi a inda suka tsayan yana fara neman number TeeTee sai dai bai shiga. Tsaki ya saki yana kuma kira sai dai a banza don a yanzu

ma direct voicemail yake tafiya, messages

ɗ

in shi ya shiga da niyyar ya tura mata message sai kawai ya tarda saƙon da ta tura masa tun kafin magrib idanu ya ware yana mamakin yanda bai ga saƙon ba sai yanzu. A gaggauce ya bu

ɗ

e message

ɗ

in nata inda ya tar

da ta rubuto '' you might be a fool to believe that i can ruin my sister's happiness, i just followed you along because I don't want you to hurt her as i know you ain't not leaving her alone amma yanzu it's sure is over sai a rungumi na prophets. Bye Allah

ya baka ikon jure disappointment..........with luv Ateeyah Shamaki ''.

Buga steering wheel yayi da ƙarfi yake fa

ɗ

in '' damn it, amma yarinyar nan an yi shegiya'' ya furta yana jin kamar yayi hauka he just can't believe they were played by that stupid

girl, yanzu shi ba ma wannan ba ta ya zai fara da Alpha ne shi kam? Me zai ce masa? Kai lallai ma yarinyar nan ba ta san su suwaye ba ne shiyasa take ganin kamar ta ci bulus. Hmm za su ha

ɗ

u ne sai ta gwammaci ki

ɗ

a da karatu in dai shi ne ba ta san waye Be

ta ba labarin shi kawai take ji, zai waiwayeta ne sai ta san ta karya masa alƙawari.

Fita yayi daga message

ɗ

in ya shiga wanda ya turawa Shamaki kafin ya iso wajen, ji yayi kamar ya yi unsending saƙon tunda dai operation ya rushe kar ya

ɗ

auka kamar su

n fa

ɗ

i ne. Sai dai ba yanda ya isa ya hana saƙon isa inda aka aika shi may be ma har ya duba yanzu, da azamar shi ya tada motar gudun ya zo ya same shi a wurin ya shiga matsala. Sai da ya hau titi kafin ya kashe wayar gudun Alpha ya kira ya ji komai ya lal

ace gwara ya bari in ya gama tunanin da zai yi sai ya kira ya shaida masa ya dai san ba zasu ƙare ta da da

ɗ

i ba ne.

SHAMAKI

Tun isowar message

ɗ

in Beta da

ɗ

anyen magrib yake kiran Amah ba ta

ɗ

agawa, ji yake yi kamar yayi fiffike ya baro inda suke s

ai dai babu hali don babban meeting na stakeholders suke yi a kamfanin su. A kuma matsayin shi na mai major

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login