Showing 42001 words to 45000 words out of 232724 words
De Luna tace su je sai yace bai masa ba saboda yanda wurin kan tara mutane sosai shi kuma a duniya yana son privacy shi yasa ya za
ɓ
i can. A can extreme end na wuri
n suka zauna bayan sun saka order Italian platter ya saka ita kuma fries da burger sai tea, sai da aka fara serving
ɗ
in su kafin suka fara tattaunawa wanda bai wani ja lokaci mai tsayi ba don daga ita har shi are very professional shiyasa komai ya tafi str
aight to the point ya bata wasu document tayi signing shima yayi suka ƙarasa abincin su suka rabu bayan ta masa sallama don a cewar shi jibi zai bar ƙasar.
Kamar yanda ya fa
ɗ
in 2nd January ya koma America a zahirance amma a ba
ɗ
ini Abuja ya koma yayi
nda ita kuma on 7th ta koma school bayan ta yi registration online har sun kama sabon room a MKR
ɗ
in da suke son ita da Mufee wanda kamar waccan room of 4 suka kama a ground floor ba kamar can da suke 2nd floor ba. Komawar su da kwana uku Rhid ya wuce cour
se
ɗ
in da zai tafi na 4 months a Vancouver, sosai ya tafi ya bar ta da kewa don ji tayi kamar wani sashin jikinta ne ya samu matsala haka Mufee ta saka ta a gaba da tsokana tana ce mata ashe ana son
ɗ
anuwansu ake mata wulaƙanci ita dai bata tanka ta ba sai
da ta samu suka yi magana da shi kafin hankalinta ya kwanta. Itama sai a yanzu ta tabbatar ashe tana son shi da gaske da duk ta
ɗ
auka tana kula shi ne for the sake of he love her ashe it was mutual, tana samu ta sake ko ta cigaba da ayyukan ta tana mai ji
n sukuni.
Scorpion ma ya samu tsaiko a ayyukan shi na binciken ta sakamakon wani aiki da yayi ya kusan jefa shi komar FBI da dama neman shi suke yi ruwa a jallo ba su gan shi ba, inda Allah ya taimake shi da dark web yayi aikin
kuma yayi ba
ɗ
-da-sahu s
ai ya zamana basu kamo location
ɗ
in shi ba ya farga. Hakan ya sanya shi kashe komai na shi ya
ɗ
an dakata har sai ƙura ta lafa kar su masa illa ko ba su kama shi ba wanda yake da yaƙinin abu ne da yake da matuƙar wahala, amma ya tabbatar kula ya fi tsaro am
fani musamman a condition
ɗ
in da yake ciki. Amma hakan ba yana nufin wai ta sha bane a'a zai kuma mata talala ne da iya information
ɗ
in da ya kwasa a wurinta wanda yake da tabbacin zai ishe shi tada zaune tsaye.........
JIRWAYE........
Khadeejah Bi
nt Ismail (Deejasmah)
09042522373
Wattpad Deejasmah15
Tiktok Deejasmah_writer
Young talented writers association (YOTA).
In dedication to women in tech
💻
CHAPTER 16
Paid book to subscribe send ₦500 to 9135182736
Opay
Khadija Ismail s
ai ku tura min evidence.
Some months back.
Hia Spa, Galaxy Mall, Kaduna Nigeria.
Sliding doorn da ke wurin ta bu
ɗ
e tana fitowa cike da gajiyar da ta gaza
ɓ
oyuwa a kan fuskarta da take ta ƙyallin facials
ɗ
in da aka mata, ba kwalliya ko
ɗ
igo a kai
amma ko daga nesa ka hango ta zaka tabbatar da cikar kyawu da zubin da Allah ya mata ga kuma Abayar da ta sanya ƙirar Oman kalar deep Fuschia mai ƙyalli ba dull ba. Babu hula a kan ta sai dai ta kama gashin da shima an gyara shi tsaf cikin hairband mai gi
rma, ƙarshen shi kuma an
ɗ
an na
ɗ
e yanda bai lilo balle ya kwanta a gadon bayanta. Gyalen abayar ta sanya ta yane kan ta da shi wanda ya kuma kammale fuskar nata tsaf, jakarta ne da waya a hannunta tana tafe cikin gaggawar isarta mota kai kace mai shirin ta
shi sama.
Kusan karo suka ci da shi a daidai Kilimanjaro yana shirin shiga ciki, tsayawa suka yi cak suna masu duban juna kallon ido cikin ido. Ita ta fara janye wa ba tare da ta ce wani abu ba ta cigaba da tafiyarta da sauri, yanda tayin ba ƙaramin b
urge shi yayi ba don yana son aji kamar me a rayuwar shi bayan nan ma tana da kalar kyawun da yake so tattare da
ɗ
iya mace musamman hasken fatan ta da mai taimaka wurin sake fito da shi. Hakan ya sanya masa azamar biyota shima da sauri gudun ta su
ɓ
uce masa
ya zo yana nadama. Sanda ya isa daidai parking lot
ɗ
in wurin har ta shige motar ta hakan ya hana shi ganinta sama ko ƙasa, yana tsaye yana neman ta
ta wuce ta gaban shi ba tare da ya ganta ba. Yatsan shi ya sanya a baki yana cizawa cikeda takaici a ƙasan
ran shi yana jin kamar yayi wani mugun rashi na sashen jikin shi, fasa shiga Kilimanjaron yayi ya fa
ɗ
a motar shi zuwa gida yana jin kamar ran shi zai yi gobara.
Tana barin Mall
ɗ
in ta sake wani kalar ajiyar zuciya rintse idanun ta tayi ta bu
ɗ
e tana
tuno kamannin shi da yanda ya tsaya yana jifanta da kalar kallon da bata ta
ɓ
a gani a idanun wani
ɗ
a namiji ba. A kullum kallon da maza ke mata bai wuce na sha'awa ba wanda kuma bai rasa nasaba da kalar suturun da take sanyawa shiyasa basu ta
ɓ
a burgeta ko n
a daidai da rana guda ba, amma a yau karon farko a rayuwarta taga kallon da yake
ɗ
auke da kamannin so a cikin su ba tare da ma'abocin shi ya san da hakan ba. Ba zata yi ƙarya ba in tace'' she'd fall hard and deep'' ta fa
ɗ
a son wanda ba ta ko san sunan shi
ba ta kuma hane su daman hakan.
Tana tafe tana wa kanta fa
ɗ
a akan me zata hana wa zuciyar ta abinda ts da
ɗ
e tana so da muradi, why?!! Ta tambaya da ƙarfi sai dai ita kanta ta san ba ta da amsar shi.
Ranakun da suka biyo bayan wainnan ba wasu masu sauƙi
gareta da shi kan shi musamman ma shi don bai iya so ba, in ya ga abinda yake so to da komai na shi yake son shi shiyasa idan komai ya kwa
ɓ
e masa yake shan wuya fiye da tunanin duk wani mai ƙarfin yi. Shiyasa farat
ɗ
aya ya shiga maƙurar azaba ga shi bai k
o san inda zai ganta ba balle yace, Ita ko komai nata ya rikice mata ya juye ba abinda take ganewa sai shi da tunanin shi sai dai da aka kwana biyu sai ta fara samun sassauci kasantuwar ita damar ba gwanar iya son ba ce even though lokaci zuwa lokaci ta ka
n tuna shi amma ba ta jin zafin da take ji kamar na baya.
Ana tsakiyar wannan halin ya kuma ha
ɗ
uwa da ita ta fito daga Jabi road ta hau kan titin Alkali ta tsakiyar garin Kaduna shi kuma ya fito ta Sarki crescent za shi ung Rimi, ai yana ganinta sai y
a ja wani wawan burki yana sakin ajiyar zuciya shima cikeda rashin sa'a kafin ya kai ga gyara parking ta hau napep zai wuce da ita zuwa KASU. Fasa parking yayi ya buga motar shi yana bin su a baya, cikin hukuncin Allah yana isa traffic
ɗ
in tafawa balewa wa
y ya tsayar da shi yayinda su kuma sun riga da sun wuce. Buga steering wheel yayi ya haƙura ya jira har sanda aka ba su hannu bai haƙura ba duk da yasan yayi latti sosai amma haka ya bi su wanda ya zame masa dead end don ba gaba ba baya, a ranar sai da yaj
i ya tsani kan shi akan bin dokar traffic da yayi inda ace ya ƙi tsayawa da ya samu damar ha
ɗ
uwa da ita amma kalle shi tsaye a bakin KASU ba wan ba ƙanin abu
ɗ
aya da ya sani shine ƴar KASU ce bayan nan bai san komai ba.
Hakan ne kuma ya assasa masa
bin hanyar KASUn kusan kullum cikeda fatan ko zai ganta sai dai shiru kake ji wai maye ya ci shirwa, kamar wancan karon wannan
ɗ
in ma sai da ya cire rai da sake ganinta kafin suka ha
ɗ
u a kanti plus taje siyayyan toiletries. Kusan sujjada yayi da ya ganta t
ana tura trollyn gabanta, da sauri ya matsa kusa da ita yana jera sallama. Ɗan juyawa tayi ta kalli gefen shi ai da sauri ƙirjin ta ya buga ganin fuskar da har ta cire ran kuma gani a rayuwarta, sai dai ta daure ta amsa
a cikin aji da kamewar da take da sh
i. Yanda tayin ko kuma kashe shi yayi don haka da sauri yace '' I'm sorry Ma'am, na tsare ki a tsakiyar mutane ba yanda na iya ne ba zan iya jurar ganin kin su
ɓ
uce min a karo na ba adadi ba number ki zaki bani da sunan ki Please''.
Kallon sama da ƙasa
ta masa jin yanda yake magana kamar irin wanda ya yarda ku
ɗ
i aka tsintar nan, sai dai kuma ta
ɗ
an saki murmushin gefen baki irin wanda ta san Adeeyah na yawan yi wanda ya sake saka shi narkewa a lamarin nata ba tare da ta yi magana ba. Kuma marairaicewa y
ayi yana cewa '' Please'' fari tayi da idanun ta ta saita muryarta zuwa na Deen tana cewa '' Adeeyah Shamaki Hussein'' wato sai da ya kusan suma jin sanyin muryarta hakan ya sa da sauri yace '' I'm Rhidwan Audi saura number ki''.
Hannunta ta kai ta am
shi wayar da yake miƙo nata, number Adeeyah ta sanya masa wanda ta haddace shi kamar yanda ta haddace nata. Da sauri ya fara dialing sai dai har ya katse ba a
ɗ
aga ba hakan ya sa shi duban ta zai yi magana tace '' wayar tana cikin jaka, I'd save in na kai
gida'' daga haka ta wuce tana cigaba da shopping
ɗ
in da ya kawo ta, rakata yayi da idanu a ran shi yana jin ya gama sa'a a rayuwarsa. Binta yayi a baya duk da dai bata ba shi fuskar yin magana ba amma bai damu ba ya tayata tura trollyn ta har suka isa cash
point, shi ya biya ku
ɗ
in kayan nata da aka ƙirga zata yi ƙorafi ya girgiza mata kai sai kawai ta
ɗ
an yi voicing na gode can ƙasan maƙoshi kafin ya iya ta
ɓ
uka wani abun ta fice ta bar shi da tunanin ko dai ya fita ya kaita ne sai kuma ya kawar da tunanin y
ana ma kanshi fa
ɗ
an '' it is too sudden''.
Tana fita ta samu ta saki dariyar da yake cin ta tun a ciki, sai da tayi kayanta ma'ishi kafin ta tsagaita tana cewa '' now you'd deal with Adeeyah and her Nonchalance behavior, da farko dai ka burge ni but no
t anymore and she's exactly where I dump my trash'' ta ƙarashe da mugun dariya kamar ba Ateeyah Hussein Shamaki ba. Jan motar ta tayi ta bar wurin cike da
ɗ
oki da ƙosawar ta fara ganin action tsakanin shi da DeeDee saboda ma ta saka abu a ranta har tsayawa
tayi a KASU wai tazo ganinta, wanda ba wani na arziki ba ne sai da ta gama musu iyayi da nuna hali kafin ta wuce nata off-kayn cike da jin ta kai ta isa................
''Inaaaaaa wallahi ba zai ta
ɓ
a yiwuwa ba, he's mine and I'm not letting you have
him!!'' Ta furta cike da ƙaraji a daidai sanda ta dawo daga tunanin ta tana mai fa
ɗ
awa yaraf kan gadon da ke
ɗ
akin nata cike da jin komai yana kwance mata mai kama da nadama da jin kamar ba zata iya yin haƙuri da shi ba. A baya ba ta ta
ɓ
a jin abinda take j
i kan shi ba amma a yanzu da ranakun auren su ke kusantowa sai komai yake kwance mata, wani mugun so mai wahalar fasaltawa ne yake game mata zuciya wanda take jin kamar yana shirin zame mata ciwo. Wani kukan ta kuma sanyawa tana maimaita '' nawa ne shi
ɗ
in
ni
ɗ
aya he was never hers in the first place and will never be ba zan ta
ɓ
a yarda ba......''
Ta ƙarashe kamar sabon kamun hauka, irin wawan kamun nan ga haki da ta keyi kamar mai ciwon asthma da na zuciya irin wanda ya tashi lokaci gudan nan. Sake komaw
a tayi ta maƙure a jikin garu ba tareda ta san kalar tunanin da zata yi ba, shigowar kira wayarta ne ya katse mata halin da
take ciki. Ɗagowa tayi tana kallon sunan DeeDee Shamaki dake yawo kan screen
ɗ
in, tsaki tayi tana ajiye wayar gefe don ta san labari
n gizo bai wuce na ƙoƙi zancen ankon da ake yi jiya da dare da shi ya jefata halinda take ciki shi ta kira ta mata don tace zata kira atamfaworld and more ta tura mata samples
ɗ
in kayan anko ita kuma ta san a condition
ɗ
in ta ba zata iya yin magana da kowa
ba saka wayar tayi a DND gudun wani ma ya dame ta ta zame tana cigaba da tunanin ta.
Ranar yini tayi cikin zafin zuciya sai kusan yamma ta iya kunna datar wayarta ko ta kan messages
ɗ
in da ta cika mata inbox ba tayi ba ta lalubo number Atamfaworld and
more
ɗ
in, cikin sa'a ko tana online don haka tana requesting samples ta tura mata rututu dubawa tayi ta za
ɓ
i uku da suka fi kwanta mata a rai tayi wa Deen forwarding kowanne da ku
ɗ
in shi ba tareda ta duba tarin tambayar me yake faruwa da ta mata ba. Adeeya
h na ganin message
ɗ
in ta tayi mata voicenote tana mai kuma nanata tambayar ta tsaki tayi cike da jin haushinta tana cewa '' babu ruwan ki da ya nake, gashi nan ki tura musu wanda suka za
ɓ
a tohm''.
''Nobody is choosing anything a nan, ki za
ɓ
i wanda ya
fi kwanta miki a ciki''.
''Uhmm shi na dinnern fa da kamu?" Ta kuma tambaya tana yatsine. Ɗan murmushi ta saki tana cewa '' shima duk ki za
ɓ
a kawai ba Adire zaku saka a kamun ba?".
''Za dai su saka, who's wearing Adire to your wedding ''.
''
Not you I guess ''.
''Better, barin tura miki wasu samples
ɗ
in but before then ki tambaye shi theme
ɗ
in dinnern''.
''Theme kuma?" Ta tambaya cike da mamaki don ita ba ta san wani abu as theme a dinnern bikin aure ba, hararar screen
ɗ
in wayar tayi tana
cewa '' baƙauya kawai ba abinda ta sani'' sai kuma ta yi typing '' color ba? Ai dole ku za
ɓ
i colorn da both groomsmen and bridesmaids zasu saka yanda zai bada ma'ana you get?".
''Ohh yanzu na gane, his men are going ocean blue I think jiya Sahib yake
gaya min, it is left for the maids then''.
Yanzun
ɗ
in ma sai da tayi yatsine tana cewa '' sai sanin colours a baki but to match 'em na wahala'' tura mata tayi '' well ke wani color kike ganin zai hau da shi '' cike da dariyar mugunta ta tura matan don
ta san indai za
ɓ
in ta ne sai sun ƙare da zama the weirdest combination na biki a net, sai dai ga mamakinta sai tace '' Peach, Burgundy, wine, pink or navy blue will do'' ji tayi kamar numfashinta zai biyo bayan annoyance
ɗ
in ta ko ta san gaskiya ta fa
ɗ
i d
uka colors
ɗ
in zai yi tsaf rasa abun cewa tayi sai kawai tace '' let's go with peach then''.
''Aiit ta tura miki ki za
ɓ
a''.
''Zan turo guda uku shi ma kamar wannan then you forward it to your friends wanda suka za
ɓ
a shikenan''.
''Alright d
ear''.
''Yanzu duk wannan shirin da ake yi shi angon yaushe zai dawo ne?".
''End of the month I think''.
''Toh Allah ya kaimu'' daga haka ta fita daga DM
ɗ
in nata tana jin wani sabon haushi na kamata, idan Ridh zai dawo ƙarshen wata then it me
ans bikin ya kusa duk da ba za'a ce gab
ɗ
in nan ba amma suna rage abubuwan ne saboda time
ɗ
in da zai dawo duka 6weeks zai rage ma bikin time
ɗ
in kuma dukan su exams zasu fara hakan ya sa ba lallai su samu damar gabatar da komai a tsanake ba musamman da sun
a gamawa zasu fara submitting request letter na IT shiyasa suke yin komai a tsanake.
Shirin aure ya rigada ya kankama ba a iya su ƴan matan da abokan ango ba har da iyayen don Jarma dai ya saki bakin aljihu anawa Adeeyah siyayya duk wasu kayan ƴar gat
a mai ji da lokaci babu abinda ba a siya mata ba. A hakan ma kusan kullum sai ya tambayi Amah ko akwai abinda aka manta da shi ba a siya ba, in tace masa an sai komai sai yace ta kuma bincikawa dai dariya ta kan sanya tace '' ho Jarmai na