Showing 201001 words to 204000 words out of 232724 words
/>
in ta ya ta
ɓ
a masa rai, he just love how she care about him in all the ways that matters. Ba ta fito ta gaya masa ta yafe masa ba amma kai tsaye take nuna ta ajiye zancen saki gefe, shi ko a duniya ai bai
da wani abu da yafi wannan......
''Whatcha thinking?" Ta tambaya cikin American accent
ɗ
in da ita kanta ya bata dariya, ita nan a dole sai ta kwaikwayi yanda yake mata magana as Scor. Sai da ya murmusa yana cewa '' ke baki wani jin magana yarinyar nan
, haka nake magana?".
''Yea, ni sai yanzu na tuna ma that accent. The way you carry it on your tongue is very remarkable ko ya na manta ma ohon min''.
''Now, enough of all this. Dare yana yi we should sleep''.
''Ya Tafida ba fa zaka iya bacc
i ba kai ma, so let's talk ko Baby ma is craving for daddy's story'' ta furta tana kai hannun shi kan cikinta tana shafawa a hankali. Ɗayan hannun shi ya kai ya ja hancin ta yana cewa '' ba wani Baby, Mommyn shi ne ba kowa ba''.
''Ni ba ruwana ka ji m
a yana cewa Please ko so kake yayi kuka?".
''Allah ya shirya ki''.
''Won't take no for an answer'' ta amsa da ƙarfi tana murmushi,shi ma murmushin ya saki yana sake rungume ta a jikin shi yana jin ina ma zasu dawwama cikin moment
ɗ
in yanzu a manta
kowa da komai? Don shi ka
ɗ
ai ya san yanda yayi coping da bata nan, bai jin zai iya jure hakan a nan gaba ko ka
ɗ
an.
Don haka ya saki ajiyar zuciya yana cewa.....
''Ko ba a fa
ɗ
a miki ba kin san mun yi murna sosai da sarautar da aka na
ɗ
a Abie duk
da mu yara ne amma muna da wayon da mun san me ake nufi da mulki, amma ko ka
ɗ
an hakan bai ta
ɓ
a Abie ba infact hankalin shi yana kan Uncle da aka tura shi exile. Duk wani cuku-cukun da zai yi don a bar shi ya zauna a nan Barewa an ƙi yarda don kin san sarki
biyu ba sa zama a masarauta
ɗ
aya, infact ma an tura shi can wani daji a Jos. Da yake akwai connection cikin ƙanƙanin lokaci ya sa aka dawo da shi Kaduna a sirrance, nan gidan sarkin Barewa a unguwar sarkin nan aka kai shi sai lokacin ya iya yin bacci.
Da yake akwai gadon su na Baba da ba'a raba ba washegari yana tashi ya bincika komai ya tabbatar an yi rabon gado bisa shari'ar Musulunci. Kin san Marafa bai da gado right? Sai suka masa kyauta a nasu kason. Ya turawa Uncle da na shi, da su ya sayi gida
ya fara kasuwancin sai da motoci. Abun ki da lokacin ba media an dai san abinda ya faru amma ba koma ya san fuskar shi a zahiri ba, sai ya canja suna daga Hamza Hussaini Jarmai zuwa Hussaini Shamaki a komai na shi kuma.
Tunda Abie ya kar
ɓ
i sarautar ga
rin a hankali ya fara sauya ƴan cabinet
ɗ
in shi da ƴanuwa na nan Barewa, wainda a da babu su a cikin decisions na masarauta. Kowa ya ba shi muƙami daidai da shi kuma ya toshe duk wata kafa ta gulma da tsegumi da yake yawo a cikin ta, hakan ya kawo sauyi ma
i yawa fiyeda baya har ma ana cewa a tarihi ba'a yi sarki mai adalci irin shi ba.
Sai dai tsarukan shi ba su yiwa kowa da
ɗ
i ba musamman su Marafa, don har ga Allah ya raina sarautar da aka ba shi a cewar shi ina laifin Galadima, ko ma Waziri? Sai dai
ya kwantar da kai low-key don ganin abinda zai faru.
Shi kam Uncle wannan sauyin ba ƙaramin koma baya ya ja masa ba, don duk da yana da ku
ɗ
i amma ba zaman lafiya don matan shi sun taso shi gaba da zancen saki. Remember yaran gidan sarauta ne da suka a
ure shi da tsammanin zai gaji sarauta kuma kowa burinta ta haifi
ɗ
an da ahi zai zama magaji, amma ga shi nan babu tsuntsu balle tarko. Shi bai haihu ba ga shi sarautar da suke taƙama da ita babu, don haka suka matsa masa lambar cewa ba zasu zauna ba. Hakan
ba ƙaramin
ɗ
aga masa hankali yayi ba musamman da Malamin shi ya ba shi tabbacin
ɗ
aya daga cikin matan shi zata haifi yaran da zasu dawo masa da sarautar shi, sai dai da ya koma ya shaida masa halin da ake ciki sai ya ba shi umarnin ya saki duk mai neman s
aki ba ita bace zata haifi
ɗ
an da zai taya shi yaƙi ba. Ai ko ya saki matan shi uku ban da Turai da tace zata zauna da shi cikin akwai ko babu, hakan ya ƙara masa ganin girman ta sosai har yayi alƙawarin ba zai kuma aure ba har abada.
Barin shi gidan
sarauta da shekaru biyu sai ga ciki ya
ɓ
ulla a jikin Turai, fa
ɗ
ar miki kalar farincikin da yayi tabbas kema kin san
ɓ
ata baki ne don abun nema ne ya samu wai matar soja ta haifi bindiga. Kai tsaye ya koma wurin malamin da ya kuma ba shi tabbaci mai ƙarfi k
an tabbas akwai haske a lamarin,don haka ya koma suka cigaba da rainon ciki har lokacin haihuwa ta yi.
An gaya muku ba a nan ƙasar aka haife ku ba?".
''Yes, muna da nationalityn Denmark''.
''Yes, cikin ku yana kai lokacin haihuwa ya tattara ma
tar shi suka bar ƙasar zuwa Denmark, sai da ta haihu kafin ya shaidawa Innani da ma Abie wanda yana shaida musu a washegari suka tattara mu da Mammah muka nufi Denmark suma. Ba ƙaramin taron suna aka yi ba duk da a sirrance aka yi amma an kashe ku
ɗ
i, Abie
shi yayi muku hu
ɗ
uba da Ateeyah da Adeeyah kuma a ranar yayi alƙawarin da yayi bonding
ɗ
in mu ni da ke''.
''You don't mean it?" Ta tambaya tana zaro idanu.
Hannunsu ya sarƙe cikin juna kafin yace '' ofcourse i do, don kin san me? Kai tsaye ya ƙ
irga age gap
ɗ
in da ke tsakanin mu yace wai su Ya Mujahedeen da Muwaffaq sun yi miki tsufa da yawa shi kuma Musaddiq ya yi yarinta nine daidai ke''.
''Ammah ya aka yi ya zama ni?".
''It wasn't you, or lemme say ba a fa
ɗ
i wacece ba. Ya dai ce ni z
an zama mijin
ɗ
aya daga cikin ku. We don't know which one''.
''Kai wa ya gaya maka?".
''Innani mana, who else''.
''Uhmm back to the story''.
''So bayan suna tare muka dawo shi ya wuce Kaduna mu Barewa, yana kuma komawa ya shaidawa Malam
abinda yake da akwai. Kai tsaye yayi wani binciken shi ya kuma ba shi tabbacin za ayi auren kuma akwai nasara sosai''.
''How do you know?".
''My Scorpion's way mana, ki jira ni Please''.
''Na yi zipping baki na so help me God''.
''Amee
n.......
Wannan assurance ya sanya shi zage damtse wurin kula da yaran shi yana ba su duk wani abinda suke so har izuwa girma since i don't know how you grew up. A NMS na ha
ɗ
u da Mubeen baban shi babban soja ne
ɗ
an Zaria ne full blood amma girman Jos
Rukuba barracks, tunda muka ha
ɗ
u muka yi clicking don ance halin mu kusan
ɗ
aya ne da shi. Tun daga lokacin muke kiran junan mu Scorpion da Snake, shi ma ya so zama soja kamar ni sai daga baya ya canja ra'ayi muka tafi China tare da shi ( A can ne suka fara
samun matsala saboda neman matan da ya soma—but bai gaya mata haka ba—).
Tun a can muka fara ƙirƙirar empiren mu, wacce mostly online muke operating da sunan SS. A shekarar da muka kammala BSc ne kuma Abie ya rasu, irin mutuwar nan ta Fuju'a wanda
sai da gida suka shaida rashin hankali na don kai tsaye na ce ban yarda da mutuwar ba sai an yi autopsy. Har mun samu pathologist
ɗ
in da zai yi aikin wani tudu wani gangare aka gayawa Mammah nan ta min fa
ɗ
an da tunda nake ba'a ta
ɓ
a min irin shi ba har cewa
tayi na ari halin yahudawa na yafa. Hakan yasa na haƙura ba wai don na bar maganar ba sai ma saka idanu da nayi kan Marafa da Uncle, ana kuma kammala zaman makoki na gudu na bar garin mu da Scor muka koma school don yin MSc Masters
ɗ
in shi a cloud computi
ng yayi ni kuma machine language zallah. Kammala dessertations
ɗ
in mu ne na zo gida hutu aka tada zancen aurena tsakani na da yarinyar Shamaki a cewar su na kai munzalin aure su kuma sun kammala secondary school in ya so sai mu koma Chinan a tare. Hakan ya
sa wannan karon ba tareda sanin kowa ba na bar ƙasar zuwa NZ and that give birth to Scorpion stings, komai nawa ya riki
ɗ
e tech hub
ɗ
in da muka fara ginawa a Barewa ma neman ta
ɓ
ar
ɓ
arewa ta so yi if not for Shadow—Musaddiq da yayi taking footsteps
ɗ
ina a te
ch a MSC
ɗ
in shi don shi a University of Edinburgh ya yi degree a Bioinformatics daga baya sai ya juye zuwa AI and robotics and hakan ne ya ƙarfafi duka wasu hub
ɗ
in mu into what it is today. He handle the cleaner side while ni da Snake are always on the D
ark and dirty side of the empire''.
''Ohh wow, that's quite impressive i'd say yanda ka san all these amma kuma ba wannan nake son ji ba. Miye ha
ɗ
in ka da Affah?".
''Ohh, kin san nace an min maganar ku around 5 years ago ba? Kafin in tafi mun y
i magana da Innani ita kuma ta labarta min yanda alƙawarin ya faru so dana koma na natsu ne na fara tunanuka kan aure and everything. Ga shi ni ba wai na ta
ɓ
a son wata mace ba a rayuwata balle in doje, and I know gidan da na fito suna
ɗ
aga min ƙafa ne kawa
i ba wai don na isa ba. Shi ne na fara binciken rayuwar Uncle.....''
''Affahn? Why?".
''Saboda ban yarda da shi da Marafa ba.....''
Harara da ta jefa masa ne ya sanya shi kasa ƙarasa maganar shi yana cewa '' why?".
''Kana zaton zai cuta
r da kai ne?".
''Saboda ban yarda da kowa ba ne, musamman akan abinda ya shafi rayuwata''.
''When i started digging up na samo abubuwa da yawa, it has clarified my doubts na gane waye Marafa fiye da kowa da yake gidan sarautar mu. Na gane who's beh
ind rushewar companyn Abie, kin san waye?".
''It was Marafa but he did everything da sunan Uncle. Hakan ne ya saka conflict da rashin yarda tsakaninsu har Abie ya rasu ba'a yi resolving case
ɗ
in ba kuma saboda tsabar rainin wayo ya fara bin manyan fad
a da cewar a basa sarauta ko ta riƙon ƙwarya ce, har an fara amsar zancen sai aka watsar saboda
ɗ
an sa
ɗ
aka baya sarauta. Effectively kuma aka na
ɗ
a Ya Mujahedeen, he was 36 at the time making him the youngest emir of Barewa in history. Wannan abun ya kuma ƙ
ullatan shi shine ya dawo gefen Uncle yana ziga mu a kan shi har ya san sirrin da ke nannade tsakanin mu the marriage and the rest yayi kane-kane yana nunawa Uncle shi
ɗ
aya ne mai son shi a Barewa''
Wani gwauron numfashi ta sauke tana jin komai yayi
yaye mata kamar an kunna fitila a dokar dajin da duhun dare yayi masa ƙawanya, bai damu da amsawarta ba yace '' now to answer your questions, lokacin da na fara aikin ne na san da maganar da Malamin Uncle yayi da shi. Ban damu ba don I'm not superstitious
sai dai kuma burin shi ne ya fi komai
ɗ
aga min hankali, yanda yayi planning rayuwar shi na yacce zai yi amshi sarautar through you guys. That's what incites me into wanting to know who are you guys, shi ne Shadow ya fara stalking
ɗ
in ku da project Alpha wa
nda yayi clashing da maganar Taheer Kallah wanda tsohon neighborn ku ne.
Snake shi ya fara shaida min sunan ki amma wallahi ban yi clicking
ɗ
in ki to ƴar Uncle ba saboda this is Nigeria we are talking, different people with same name a gari
ɗ
aya. Sai
da aka turo min picturen ki from DevFest ne komai ya wanye min shine nace me zai hana ni yin jefa da dutse
ɗ
aya, ƙwatsam sai na samu labarin Ateeyah an tsumata da duk wani laƙanin da malam ya bayar na mallaka da rusa gidan mu in ta shiga bisa shirin Marafa
da yake ganin nesar shi ta matso kusa. Shi ne yayi reactivating project Alpha aka je mata a sigar yaudara saboda gano weakest point
ɗ
in ta wato Ridhwan Audi all thanks to her security that was down......''
''Wait, kana nufin kun yi amfani da monitori
ng
ɗ
in ta da nake yi wurin sanin me take ciki?".
''Yes, wainda ma suke da tsaro mun bi mun rusa balle ita da komai yake a kasuwa sai wanda muka za
ɓ
a? Na ma yi mamakin time
ɗ
in da baki san komai kan hakan ba. Babban nasarar mu tayi focusing kan hana au
ren ki da Ridhwan ne yanda zata yi musanye da ke sai in aure ki a madadin ta, don duk yanda na kai ga ƙin yarda an yi cautioning
ɗ
ina kan hakan kuma ina da kishi
ɗ
abiunta ba su min ba''.
''Ba ƴar iska bace fa''.
''Ni zan gaya miki haka tunda ba y
awo kike yi da ita ba......
A messages
ɗ
in da Musaddiq yake tura min na fahimci zata mana akuya shiyasa na taho da niyyar yin aikin da kaina, ilai kuwa hakan ta faru bayan na samu nasarar
ɗ
auke ki and then everything happened ''.
''Sannun ka da ƙ
oƙari, sannu Ya Tafida'' ta furta cikin rasa abun cewa. Sai kuma can ta nisa tana cewa '' yanzu na tuna wani abu lokacin da kake ta wainnan tafiye-tafiyen Barewa kake zuwa kenan?".
''Yes, can nake zuwa. Kuma kan issuen ki ba komai ba''.
''But how
kake iya canjawa, daga Ya Tafida of Barewa zuwa Scorpion?".
''My face mana and nothing more, sai kuma my ability to act duk da grumpiness
ɗ
ina. Amma ko Mubeen ya kan ce wai kawai in fara ne'' ya amsa yana murmushi, bugun kafa
ɗ
arshi tayi tana cewa ''
don't get so smug and so, miyasa ba ka gaya min ba amma?".
''I don't know how to do that Babe, wallahi duk wani dabarata ya tafi''.
''But why were you calling me duk da na aure ka? Uhmm why?".
''Yanzu inda na daina kiran ki ya zaki yi? Ba zaki
zargi wani abu daga gare ni ba?".
''Dama ba wai na yarda da kai ba ne ai, amma fa har ingiza mai kantu ka dinga min ''.
''I did all these saboda kin nuna ba kya sona ne,hakan ya
ɗ
aga min hankali sosai ko bacci ban iyawa ga shi burina bai wuce ma
llakar ki ba. Snake yayi iya bakin ƙoƙarin shi ganin ban yi hakan ba amma ko ka
ɗ
an ban damu ba don I'm kind of determined a lokacin sai ya ƙyale ni bayan ya shaida min zan yi nadama, and i did so da gaskiyar shi da yace ke citta ce''.
Dariya ne ya so ƙw
ace mata jin yanda ya ƙare a marairaice amma ta cije lips
ɗ
in ta tana cewa '' ba wani nan, ka yi traumatizing
ɗ
ina. Ka tuna yanda ka dinga bina duk inda na je? Ranar da kaje gidan mu ka kirani as Scor bayan kana zaune kuma ban ga ka
ɗ
aga waya ba''.
''
Ohh that's my personal AI doing it's job, komai programming ne ina recording voice
ɗ
ina in yi prompting what to say sai yayi using amsar ki yayi generating response dai-dai da ke and Snake was the one behind all this in bana kusa''.
''Ka tuna min in d
aina gaisawa da shi'' ta amsa tana ƙoƙarin danne
ɓ
acin ran da yake taso mata.
Kissing gashin ta tayi yana cewa '' we are sorry dearest, ba laifin shi bane it was the bro code and so''.
''Bro code ai da yake ba ƙanwar shi ba ce ni shiyasa hadn't b
een i was his sister or yours ba zaku min abinda kuka min ba''.
''Ko kusa dear ke ƙanwata ce kuma matar da nake so fiye da komai a duniya incase it isn't obvious ''.
Admission
ɗ
in shi make her heart summersault a ƙirjinta, sai dai ta danne tana c
ewa '' ban san what's your definition of love ba amma what you did wasn't love, sai kuma tambaya na kusa da ƙarshe wasan da ka min da hankali a KASU saboda miye? No not that, miyasa bayan auren mu da zaman mu ya fara yin da
ɗ
i ka fara ƙoƙarin rusa komai? Wh
y?".
''My God, Baby ki yi haƙuri Please.