Showing 174001 words to 177000 words out of 232724 words
shi da fuskar da yake zuwa mata da shi. Har da sketchpad
ɗ
in da ta yi ded
uctions
ɗ
in ta sai da ta nuna masa, da yanda ta alaƙanta Scorpion, Snake da Shadow. Kai kawai yake gya
ɗ
awa yana kallon komai, hannun shi ya kai ya janyo ta jikin shi ya rungume tsam yana cewa '' you did well Baby, tabbas you an an investigative tech office
r. Ina buƙatar all these gobe nake son fara aiki a kan shi, zai san da wa yake magana ''.
Bakin shi tayi missing lightly kafin tace '' thanks much Ya Tafida, nagode ''.
''Ki ajiye godiyan ki a gefe madam, don ban gama fushin da nake da ke ba''.
''Ai na baka haƙuri BeeBee na, ko sai na maka kuka ne?".
''Ki yi kuka in ban bibbige ki ba, ina ce ranar nan a nan muka yi magana da ke na tambaye ki kika ƙi gaya min ?".
''I don't know how to say it ne''.
''Ai ya miki kyau''.
Ya fur
ta yana miƙewa ya fita, murmushi ta saki ta bi shi a baya. A parlor ta tarda shi tsaye yana amsa maganar Muneerah, gefen shi ta je ta tsaya tana riƙo hannun shi. Bai tanka ta ba sai da ya kai ƙarshen fa
ɗ
an da yakewa yarinyar kan kai dare kan waya, mamakin
fa
ɗ
an da daren Allah ne ya kama amma ba ta ce uffan ba sai alama da ta ma yarinyar na tayi shiru kar ta masa bayanin da take shirin yi ta ba shi haƙuri kawai. Itama ta gane me take nufi don haka da sauri tace ''Ka yi haƙuri Ya Musharraf ''.
''Ki dai c
igaba sai na tattaka ki a gidan nan, now wuce
ɗ
akin ki''.
Kamar kan ƙaya take yana fa
ɗ
in haka ta ruga zuwa
ɗ
akin ta, sake rungume shi tayi ba ta ce masa komai ba shafa bayan shi kawai take yi. Zare hannun ta yayi yana zama kana ya janyo ta jikin shi c
an ƙasan maƙoshi yace '' ke irin kin san weak point
ɗ
ina ko?".
''Ya Tafida don Allah ka daina fa
ɗ
a bai maka kyau'' ta ƙarashe tana zagaye baƙaƙen lips
ɗ
in shi. Cizon yatsan yayi kamar yanda ya zame masa jiki kafin yace '' ba fa zan zauna yarinya tana
shirme a gabana ba, in tayi wasa sai na ƙwace wayar''.
''Ba zata kuma ba''.
''Kina shigar mata da yawa fa, ba ki san waye Muneerah ba ne sai ta ƙara''.
''Za ta rage ai in shaa Allah, ƙuruciya ce''.
''Spare me abeg,
ɗ
auko ledar can ki ga
ni''.
Miƙewa tayi ta nufi dining don cika umarnin shi da idanu ya rakata yana jin wani yanayi ƙasan ran shi komai yana masa wani iri. Ledar ta bu
ɗ
e bisa umarnin shi, burger ne ya siyo musu daga Quba ta
ɗ
an fara sanyi ma sai Ice cream a Frosty Slab. Mu
rmushi ta saki tana cewa '' ahhh, thanks BeeBee''.
''Ki gama thanks
ɗ
in ki an ce masu ciki ba sa shan abu mai sanyi yana affecting babies so
ɗ
aya zamu raba da ke sai ki bawa wancan guda
ɗ
aya mai biscuittino flavor ne naki nata kuma Strawberry''.
''
Tab
ɗ
in ni gaskiya rabi ya mun ka
ɗ
an''.
''Sai kuma ki yi''.
''Allah Ya Musharraf ba abinda zai ma baby fa, when was the last time ma da na sha ice-cream? E don tey fa''.
Shiru yayi ya na girgiza ƙafa, baki ta murgu
ɗ
a masa ta kwashi ledar ta wuce
ɗ
a
kin Muneerah. A zaune ta same ta ta shirya cikin PJs abun ta zama tayi gefenta ta miƙa mata saƙon ta kana ta bu
ɗ
e robar tata tana sha, a tsorace yarinyar ta kalleta tana cewa '' ya koro ki ne?".
''A'a ya kore ni in je ina? Wai cewa yayi rabin ice-crea
m zan sha shi ne na gudo in na shanye sai in koma '' ta ƙarashe tana kuma murgu
ɗ
a baki. Dariya ya ƙwace mata tace '' kai Aunty Gimbiya tamu mai capacity''.
''Za ki sani ne, ban manta laifin ki ba fa'' ta furta da irin muryar shi tana tuno abinda yace
mata. Cewa tayi '' ba fa wani abu nake yi ba, reels nake kallo a tiktok fa ba wani abu nake yi ba''.
''Ai kin san ya hana ki, ko jiya nima sai da na miki magana ke kin fi son yayi ta fa
ɗ
a ko?".
''Na daina ai, ki yi haƙuri ''.
''It's actually n
othing, ni ban son fa
ɗ
an da yake miki ne kwata-kwata ki kula okay''.
''In shaa Allah Aunty Gimbiya '' kafin ta bata amsa yayi knocking ƙofar
ɗ
akin kana ya bu
ɗ
e yana turo kai yana cewa '' daga ki kawo abu shi ne kika bar ni ni
ɗ
aya ko? Wait me kike yi?
" Ya fa
ɗ
a yana zaro idanu ganin tana shan abinta hankali kwance.
Tura baki tayi tana cewa '' ni a nan ma zan kwana''.
''Za ki tashi ko sai na shigo ciki?".
Miƙewa tayi da kayan ledar ta tana cewa Moon sai da safe, tana zuwa ƙofar ya ƙwace robar
hannun ta. Ai ko ta bi shi da gudu sai ta amsa dariya tayi tana cewa '' in dai drama ne aka samu mutanen nan an gama, ji dai yanda yake yi kamar ba shi ya gama min masifa ba''.
Ba su ma san tana yi ba don suna can sai zagaye parlor suke yi da gudu, t
ana bin shi a baya sai haki take yi. Da ta ga ba ba zata iya ba sai ta zauna tana numfashi tace '' ai ka ja ma kan ka gobe in na shiga school sai na sha roba biyu ko uku ba dai naka kake min rowa ba?".
Da sauri ya dawo gabanta ya zauna yana cewa '' wa
sa fa nake miki Kitty so nake kiyi exercise, amma wane ni in miki rowa? In bi ina in ga haske?".
Sai da ta kuma kumbura bakin ta kafin tace '' ga shi nan ma, a gaban jama'a kake min haka".
''Musharraf is sorry kin ji ƴar Kitty na ''.
Sai da ya
lalla
ɓ
a ta ta amsa duk sai ma ta ji ya fice mata a rai, ajiye shi tayi sai burgern kawai ta iya ci. Suna gamawa suka wuce cikin
ɗ
aki don ta gaji, wanka suka yi suka shige cikin juna suka kwanta............
Deejasmah
💜🦂
.CHAPTER 79
Daga ranar ba t
a kuma damuwa da matsalar Scor da tarkacen shi ba don tunda ya ba ta tabbacin komai ya ƙare tana da yaƙinin an gama
ɗ
in, ba ta san meyasa ba ta yarda da shi fiyeda tunanin me tunani tana da tabbacin da ba ta da shi kan mutane da dama. A da ta saba da rayuw
ar ta ita ke ma kan ta komai, duk da tana da iyaye amma ba komai na rayuwarta suka sani ba. Ita ke maganin matsalolin ta sai in ya ta'azzara ne take kiran Amah, amma yau da ya damu da abinda ya shafe ta sai taji wani sanyi a zuciyarta. Wani mugun girman sh
i take gani, ga kunyar yanda ta dinga masa mummunar fahimta a baya yana rufeta.
Haka taci gaba da rayuwa a gidan ita da Muneerah ba abinda yake faruwa na rashin jin da
ɗ
i sai wanda ba a rasa ba shi kuma dama ba'a raba
ɗ
an adam da ita a rayuwar shi ta yau
da kullum yau fari ne gobe tsumma, sai dai su kan yi ƙoƙari wajen ganin wani abun bai tafi a baibai ba. Yanzu ya
ɗ
an fara barin ta driving a sabuwar motar da ya siya mata don ya hana ta hawa ta lefen ta, wata ya siya mata mai kyau Ford kalar Silver.
T
are suke fita da Moon zuwa wurin training, school ne kawai take tafiya ta bar ta ita
ɗ
aya a gida. Har yanzu dai bai fita da ita zuwa eateries ko ma shopping yace ba wai don bai zuwa ba ne, amma bai bata fuskar fitan da shi ba itama ba ta tambaya dama ba gw
anar yawo ba ce. Zama suke yi a gida ita da Munee abinda ya kawo su ci don bai rabo da dawowa da wani abu gida kullum, da ta lura da yarinyar tana son yawo sai take lallasar shi su fita zuwa salon su biyu ko gidan Tee ko na Amah daga nan kam bai bari a je
ko'ina.
Rayuwar su dai gwanin sha'awa suke tafiyar da shi, ta fahimce shi sosai haka shi ma ya fahimce ta. Yana da fa
ɗ
a amma ba akan komai ba amma kuma yana da riƙo fiyeda tunani haka akwai taurin kai, wanda kusan iri
ɗ
aya ne suke da shi itama akwai t
aurin kai amma ta kan sauke nata in ya hau don ta san ba zai fisshe ta ba. Sai mugun isan da yake da shi kan komai, bai magana biyu in yayi guda ba'a gyara ba yanzu zai zama matsala. Shiyasa ko Muneerah take taka-tsantsan da shi duk rawar kan ta mistake
ɗ
a
ya ne tana yi yake fara jidali, amma dai yanzu an samu improvement akan halayen ta ba kaman da ba.
Ta kammala rubutun project
ɗ
in ta tare da taimakon mijinta wanda rabi da kwata na aikin shi yayi, ya mata reviewing kafin ta yi presenting wa superviso
rn ta. Aikin nata sosai ya birge shi bai kuma
ɓ
oye ba ya nuna mata, in da zai yi gyara yayi mata wannan karon ita da kan ta tayi editing ta tura mishi again. Yanzu kam ya masa sosai bai kuma ji ƙuiya ba yace ta yi printing don a yi signing da sauran abubuw
an da suka kamata, wanda shi ya zama main focus
ɗ
in ta.
2nd semester musamman ga ƴan final year a KASU kan zama irin mai masifar saurin nan ne, don a satin da ta kammala project
ɗ
in ta suka fara student week na department. Ba tayi participating a koma
i ba sai ranar da suka yi symposium shi ma saboda zata yi paper presentation akan theme
ɗ
in na su, haka suka shirya da mijinta sai da president
ɗ
in su ya roƙe ta wai suna so ya zame musu babban baƙo da Moon suka je wurin tana sanye da abaya kalar Coffee ma
i masifar kyau. Mufee da Tee ma da suka je mata sai da suka ce bata ta
ɓ
a yin kyau irin na ranar ba ga cikin ta ya turo cikin riga ya mata kyau. Ita ma Tee ana cikin wata na bakwai, ita dai dariya take ta yi don ta san halin ƴan kayanta.
Suna shiga hal
l
ɗ
in wani suka tarbe shi da gudu sai fadanci ake yi kamar wasu mabarata shi kuma sai sake ha
ɗ
e fuska yake yi yana riƙe da hannun matar shi har lecturers
ɗ
in su sai da suka taso aka gaisa kafin su nufi wurin zama, reserved seat aka raka shi sai da ya zauna
kafin ta koma wurin su Tee da suke seat
ɗ
in bayan shi. Panel session suka yi kan technology da kuma amfanin AI a makarantu da ma machine learning. Shi suka fara gabatarwa as panelist wanda da aka fara gabatar da Bio
ɗ
in shi sai da wani pride ya cika mata
zuciya wai this man is hers, mijinta ne. Tee da twins telepathy sai da tace '' irin miji mai da
ɗ
in nan ko?".
Mufee tace '' Abeg akwai abinda ya fi ka hango abun son ka kan stage irin haka? Leave this lover girl to enjoy seeing her man there ko baki g
a yanda ƴan mata ke kallon shi bane?".
''Allah ya shirya ku'' ta amsa tana murmushi, Muneerah da ta dawo daga masa video ne ta zauna tana kallon hall
ɗ
in tana cewa '' anya ni ma ba computer science
ɗ
in nan zan zo in yi ba?".
''You are welcome my
sister in tech''.
''Ba fa zan iya bane ai, course mai sauƙi irin na musulman ƙwarai zan samu in yi ba zan iya zaman da kike yi rabi da kwatan hankalin ki yana kan screen ba'' ta furta tana dafe ƙirji, hararar wasa ta mata ba tace komai ba saboda an fara
panel
ɗ
in.
Ita ma miƙewa tayi ta koma gefen stage, Tee ne ta miƙe tsaye da ƙyar ta ciro tripod
ɗ
in da ta zo da shi da led daga backpack sai da ta ha
ɗ
a shi da powerbank kafin ta nuna mata yanda zata yi ta koma wajen ta. Murmushi tayi tana cewa '' oshe
y content creator'' murgu
ɗ
a baki kawai tayi tana zama.
Tun da aka fara session
ɗ
in wurin ya
ɗ
auki shiru don yanda ya fara bayanan na shi cikin natsuwa da sanin makamar aiki, haka abokan panel
ɗ
in duk sun san hannun su a technology. One interesting thi
ng sai da aka zo Q&A yawancin matan da ke wurin sai da suka yi directing questions
ɗ
in su ga shi, bai ƙi amsawa ba amma fuskar shi ya kuma
ɗ
aure ta don masifa. Sai da tayi nata tambayar ne ya saki murmushi don har da tsokana a yanda tayi tambayar amsar ma
bai bata ba sai cewa yayi '' this is so personal I can't answer it here''.
Hararar shi tayi ta koma ta zauna, a mamakance ya saki wata dry dariya yana kallon ta. Su Tee da masifar gulma suka saka shewa, sai da ya harare su kafin su sauka daga kan stage
ɗ
in. Wanda ana gama pictures da award
ɗ
in da aka ba shi wanda sai da ya kirata ta taya shi kar
ɓ
a kafin ya koma ya zauna. Ita aka kira next tayi nata presentation
ɗ
in itama cikeda aji, HODn su ya bada closing remark aka tashi daga symposium
ɗ
in.
Ranar
dinner and award night
ɗ
in su ne ranar farko da suka fara fita tare da shi don da ya ƙi zuwa sai da aka ce za'a bata award as the programmer of the year ne ya yarda zai je, yau ma Abaya ta sanya kalar peach ƴar Egypt wacce tayi mata kyau fiyeda zaton mai
tunani. Ko shi sai da ya ga kyan da tayi don sai zuba ƙorafi yake yi da suna hanya wai kar dai ta cika murmushi a wurin, ita dai ba ta ce masa uffan ba don ba tun yau ta san yana da masifar kishi ba shiyasa hanyar lafiya take bin shi a sannu.
A _The p
yramids_ hotel aka yi dinnern, parking yayi a waje kafin suka fito yana riƙe da hannun ta kamar za'a ƙwace masa ita. Cikin hall
ɗ
in suka shiga har VVIP side da aka mata masauki, tunda aka zauna daga gaisuwar da suka yi da S.An governor da aka gayyata on st
udent matters ba ta kuma cewa komai ba. Sai da aka kirata as the programmer of the year kafin ya miƙe tsaye ya riƙe ta suka taka a sannu cikin aji wanda Fresh buzzy visuals sai da yayi capturing every moment na su tare. Tare suka amsa da shi ana ba ta ya s
aka hannu ya rungume ta a cikin jikin shi sosai, murmushi kawai ta dinga sakewa har suka koma wurin zaman su wanda ba su wani ƙara zama ba suka tafi gida don ta gaji haka shi ma mijin nata ba kasafai yake son taro ba bar shi a can wurin tech
ɗ
in na su wann
an kam ji yake yi kamar an kai shi aljannar duniya ne don da
ɗ
i............
Deejasmah
💜🦂
CHAPTER 80
Satin da ya biyo baya aka yi student week na general school, shi ma dai jacket da shirt kawai tayi ranar rally
ɗ
in su ta sanya da wani fluffy sk
irt da sunan ta a baya ASH_BEE. Ta yi kyau ranar ma haka suka ha
ɗ
u da su Mufee da Aysh da Nazeey suka yi pictures sosai, ba su bi ayarin rally ba ta wuce gida abun ta. Washegarin ranar ma abinda ya sanya ta fitowa saboda ranar Teeyah take sign-out, Greenfi
eld suka tafi wanda ya zama karo na farko da ta fara saka ƙafafunta cikin makarantar don a da ba ta ta
ɓ
a zuwa wurin Tee ba don gudun wulaƙanci. Lokacin ta kan ce Allah ya kyauta a gan su ace su twins ne, don ita ba ajin ta ba ne a nata fa
ɗ
in. Ita ce dai in
ta bushi iskar duniya sai ta fa
ɗ
o KASU ta wuce
ɗ
akin su kai tsaye har dokoki ta kan kafa kamar
ɗ
akin ta, a farkon fara school
ɗ
in ta kafin ta zama roommate da Mufee ƴan
ɗ
akin su har ce mata mai aljanu suke yi wai wata rana ta yi kirki wata ranar kuma ta b
aza rashin mutunci. Ba ta ce musu ba ita ba ne gudun magana sai ma banza da take da su, a year two ne suka kama da Mufee daga nan kuma ba su ƙara rabuwa ba sai da aure yayi sila.
Suna fitowa daga mota da sauri ta taho ta rungume su, itama farar shirt
ta sanya da babban skirt kusan kalar na Dee. Mai mata video sai
ɗ
auka yake