Showing 78001 words to 81000 words out of 232724 words
saki jikin ki ''.
''Ba za'a yi ba'' ta sake amsawa.
Sna da ke tsaye bakin ƙofa ne ya saki baki da hanci yana kallon su, mamakin dramar ta su na kuma kashe shi. Bai ta
ɓ
a ganin Scor a ya
nayin da yake da wata kamar DeeDee ba, kai ya gya
ɗ
a kana ya juya ya bar musu
ɗ
akin.
Da ƙyar da si
ɗ
in goshi Adeeyah ta bari ya mata allurar, ya na gamawa ya miƙe yana haki duk ya bi ya ha
ɗ
a zufa saboda wahalar da shi da tayi. Kallon ledojin da Sna ya a
jiye mata yayi yana cewa '' ki tashi ki ci abinci ko don taimakon kan ki, ki bar tunanin wai cutar da ke zan yi as that's not why i brought you here for in kika bari kika mutu sanadin banzan tunanin ki ba damuwa ta bane maida ke inda na
ɗ
auko ki zan yi tso
hon ki ne yai asara ba ni ba ''.
Bu
ɗ
e idanun ta tayi ta dube shi wani kallon raini ta watsa masa tana cewa '' wai ba cutar da ni zaka yi ba? Ai ka gama cutar da ni daga sanda ka
ɗ
auko ni abinci kuma ba zan ci ba in ka ga dama in na mutu ka kaini hotel
a ce daga can na mutu sai me?".
Wata dariya ce ta so ƙwace masa ganin yanda da ƙyar take magana amma wai har masifa take yi, yace '' okay, ba ki yi laushi ba kenan? To Allah ya baki sa'a ga drugs nan in kin ga dama ki sha in baki ga dama ba ki bar sh
i dama allurar ta kwana uku ce sai na dawo da safe''.
''Ba ka isa ka ƙara ta
ɓ
a ni ba''.
''We shall see''.
Ya na fa
ɗ
in hakan ya juya ya fita daga
ɗ
akin, a zaune a parlor ya tarda Sna gefen shi ya zauna yana sakin numfashi yace '' wash yarinyar
nan zata wahalar da ni''.
''Observations Scor, anya ba son yarinyar nan kake yi ba?"
Kallon ' you no get sense ' ya masa sama da ƙasa.
Kana cikin gatse yace '' duba dai da kyau'' ya na fa
ɗ
in hakan ya juya ya fice ya bar masa
ɗ
akin ya na sa
kin tsaki..........
Mu ma dai mun ce anya?
ATEEYAH
Hajiya amarya ƴar gaban goshin miji dai ana yin Isha'i ba tareda shiri ko komai ba aka tarkata ta sai can gidan Ridh dake nan kusa da gidan iyayen shi, nan Coronation crescent lami salam ka
mar wacce aka kai tsohuwa auren butan nan. A na kai ta su Yaya Balaraba suka juyo suka bar ta na ƙaho, ba ƙawayen amarya babu abokan ango ba dangi sai ita
ɗ
aya kamar warin tsinkakkiyar silifas.
Suna fita ta yaye lullu
ɓ
in amaren da aka mata har kai ta
na ƙarewa
ɗ
akin kallo, komai na
ɗ
akin first class ne. Shamaki bai yi wasa da bikin nan ba hakan ya sa shi sakin jiki ya sai mata kaya na ƴar gatan gaban kwatance, daga furnitures har curtains babu na yar wa babu gidan da za'a kaiwa mace ta raina su ko ƴar
waye. Murmushi ta saki ta lumshe idanu tace '' yanzu nan
ɗ
akina ne mallakina gidan wanda nake so? Allah alhamdulillah '' wani sanyin da
ɗ
i na ratsa mata zuciya ko ka
ɗ
an ba ta damu da yanda aka tafi aka bar ta ita
ɗ
aya ba ko shirin dinnern da yake agenda ba
a yi ba bai kaita ya baro ba, ita dai tunda ta zama mallakin Ridhwan
ɗ
in ta babu abinda ya dame ta.
Miƙewa tayi ta yaye veil
ɗ
in kan ta, toilet ta nufa nan ma tsayawa tayi cak tana kallon komai. Shi ma nan tsaf da shi sai ƙamshi ke tashi, kaya ta cire
ta
ɗ
auro wanka ta fito sanye da bathrobe kan ta cikin shower cap mai laushi. Fitowarta yayi dai-dai da shigowar Ridh da bata ko san yana gidan ba sai ganin shi tayi zuruf kamar dirar yesu shi ma, wani kalar kallon ƙasƙanci yake jifarta da shi. Ganin kallo
n da yake mata ya santa ta
ɗ
aure fuska ba tareda ta kuma kallon shi ba ta nufi mirror ta fara yin sabgogin da ke gabanta.
''Waye ma sunan ki?" Ya tambaya a gadarance.
Idan mirrorn da ke gabanta ya tanka to tabbas ta nuna da ita yake magana, a ranta
dai fa
ɗ
i take '' ka bar ganin ina son ka ba zan ta
ɓ
a
ɗ
aukar rainin hankalin ka ba, ko ka
ɗ
an''.
''Da ke nake magana ''.
Sai lokacin ta waiwayo tana cewa '' Hassana Ateeyah Hussain Shamaki sunana, incase you don't know. Next time you are talking t
o me address me as a human not an object ''.
Kai ya gya
ɗ
a yana cewa '' oh really? Na ga kamar kan ki na rawa don na aure ki ko? Incase you've forgotten twin
ɗ
in ki nake so not you so ki shirya barin gidan nan daga ranar da ta dawo''.
''Sai aka ga
ya maka nima na ta
ɓ
a son namiji mai kalar sunan ka ko? Ai ka san in ba rabo da tsautsayi ba ai ni ba ajin ka ba ce batun barin gidan kuma ni ban ga gida a nan ba balle har in ce in na bar shi rayuwata zata bar gangar jikina, da
ɗ
in da
ɗ
awa ma ba ni na kawo k
aina ba so can you kindly excuse me?".
Ta furta tana mai nufar closet don saka kaya ba tareda ta kalle shi ba, tana mai jin jikinta yana rawa zuciyarta na kuma karyewa. Amma ba zata ta
ɓ
a bari ya taka ta ba don tana son shi, don son banza ne in babu gani
n daraja tsakanin su................
Aura for aura
😅
Sai dake amaryar lalle.
Annah this one for you
Love you all
Deejasmah
💜🦂
CHAPTER 31
Fitar shi da kusan bayan minti 30 ta fara jin zazza
ɓ
in ya na sauka, don haka dole ta zare hijabin
tana nishi don ji take har yana shaƙe mata wuya. Hannu ta kai ta sauke zip
ɗ
in rigarta ba tare da ta cire duvet
ɗ
in ba don ta san tabbas akwai CCTV camera a
ɗ
akin, sake lullu
ɓ
ewa tayi ta rintse idanu cikin mintuna ka
ɗ
an bacci ya
ɗ
auke ta. Ba ita ta iya bu
ɗ
e idanu ba sai gabanin asuba lokacin ba zazza
ɓ
i a jikinta sai dai tarin ciwon ga
ɓɓ
ai da kuma rashin ƙarfin jiki, maida kayanta tayi ta zura hijabinta. Cikeda ƙarfin hali ta miƙe tana ha
ɗ
a hanya ta tafi toilet, fitsari ta yi da alwala ta fito.
Sallah
r Isha'i da ta ku
ɓ
ce mata ta fara gabatarwa kana a karon farko a rayuwarta ta fara yin nafila da dare, jera su take yi tana roƙon Allah ya ku
ɓ
tar da ita cikin gaggawa ya hana Scor cika burin shi a kanta. Ta da
ɗ
e kan daddumar sai can ta miƙe system
ɗ
in da s
uka ajiye ta duba time
ɗ
in, ganin 5:17 ya sa ta miƙe ta tada sallahr asuba bayan nan ma sai da tayi azhkar ba ta tashi ba sai da gari yayi haske kana ta kuma na
ɗ
ewa kan gado yunwa take ji sosai amma ta gwammaci ta zauna haka in sun gaji da ganinta sa maida
ta inda suka
ɗ
auko ta. Wani baccin ne ya kuma
ɗ
auke ta shi ma sai wajen 10 ta farka lokacin har sun shigo tana barci sun ajiye mata abun breakfast har da ƴar short note
ɗ
in shi wai ta ci abinci zai dawo ƙarasa mata allura.
Tsaki tayi ta saki tana ajiye
takaddar a fili ta furta '' sai ka dawo
ɗ
in, wai zaka dawo ka ƙarasa min allura zan gani'' ta ƙarashe tana mai kwaikwayon yanda yake mazurai. Toilet ta koma don dole ta yi wanka, tana yi tana cigaba da mita. Duk yanda ta tsani in tayi wanka ta maida kaya
mai datti yau haka ta yi don ba yanda ta iya, inners
ɗ
in ne ba ta iya mayarwa ba ta dai saka gown
ɗ
in da hijab ta fito a ranta tana addu'ar kar ya zamana su na ciki. Addu'ar ta ta amsu sai dai tana shigowa
ɗ
akin jiri ya kwashe ta da taimakon Allah ta samu
ba ta zube ba sai dai ta ƙarasa a mugun wahale. Kan rug ta fa
ɗ
i jikinta sai rawa yake yi ta san matsalar da yake damunta, don haka wajibinta tayi yaƙi da taurin kai ta rufawa kan ta asiri.
Wata ƙaramar flask ce a gefen kayan abincin da suka ajiye, i
ta ta bu
ɗ
e ta tarda ruwan tea da ya ji kayan ƙamshi irin mai kwantar da hankalin nan ba mai firgita kwanya ba. Zuba shi tayi a cup a uzure ta fara kaiwa ciki, sha bai fi uku ba ta ma tean ta ji cikinta ya mur
ɗ
a. Da sauri ta ajiye cup
ɗ
in tayi ta jingina j
ikin bed tana maida numfashi, sai da ya kwanta mata kafin ta kuma yin 2 to 3 sip. Haka ta dinga yi tana hutawa sai da ta shanye ta ƙara wani cup
ɗ
in kafin ta ji jikin ya daina rawa, janyo ƙatuwar ledar ta yi ta bu
ɗ
e packs biyu ne a ciki
ɗ
aya loaded fries s
ai peppered soup da kallon farko ta ji ya fice mata a rai. Rufe shi tayi sai mixed fruits pack har biyu, sai kayan madara, sugar and milo. Tsaki itama tayi a karo na ba iyaka daga farkawarta ta bu
ɗ
e fries
ɗ
in, ta
ɗ
an ci ba laifi kafin ta ajiye ta koma frui
ts
ɗ
in shi ko duka
ɗ
aya ta cinye ruwa ta kora masa. Ta miƙe wurin drugs
ɗ
in ta matsa karance su tayi tsaf, tana yatsine tana komai ta ha
ɗ
iye su don duniya ta tsani magani ta kuma tsani allura ko yanzu ma don dole ta sha gudun kar yace in ya dawo zai ta
ɓ
a t
a ba don komai ba.
Tana sha ta koma ta kwanta ta na maida numfashi, duk abinda take yi yana zaune yana kallonta da wani kalar yanayin da bai san yanda zai misalta shi ba. Bai san me ya faru ba he just find himself enjoying seeing her, yanda take actin
g da nonchalance attitude ba ƙaramin kuma tashin kan shi yake ba. Sai dai ko kusa bai sa a ran shi tana burge shi ba ma balle har batun so ya shiga ciki, kawai dai ya san bai ƙin ta like before bai kuma san me ya faru ba. Rufe screen
ɗ
in shi yayi yana ajiy
ar zuciya kallon Snake da ke bin shi da observant–singnificant look yana murmushin mugunta gira ya
ɗ
aga masa alamun ' what?'.
Shrugging yayi kana a fili ya furta '' me aka yi?".
Tsaki ya saki ya miƙe ya fita, sakin dariyar shi yayi kai tsaye yana
cewa '' da alamun mutumin nan fa ba zai yi wahalar kamuwa ba, ji fa yanda in just 3 days da ya gama bambamin zai gyara mata zama sai tayi nadamar ha
ɗ
uwa da shi shi ne har ya manta alwashin shi sai ma ƙoƙarin canjawa da yake ƙoƙarin yi. Tab maza kam sun fa
ɗ
i'' ya ƙarashe da dariya mai ƙarfi kamar zai kifa saboda excitement.
Shi dai bai san ma yana yi ba don ya rigada ya bar masa filin yayi yanda ya ga dama.
ATEEYAH
Daren ranar ba tayi kwanan banza ba yanda DeeDee ta raya shi wajen neman mafita
daga mai sama'u haka ita ma ta kwana kan sallaya tana kai koken ta ga mai kowa mai komai, wanda dama yana
ɗ
aya daga cikin halayen ta sam ba ta wasa da ibada kuma akwai yawan nafila da ta
ɗ
awwu'i duk dararen ta haka take yi in ta farka tsakiyar dare sai tayi
asuba take kwanciya shiyasa ma ba ta wani tashi da wuri in ba ranakun da zata fita motsa jiki ba. Yau kam through out a kan dadduma ta ƙare sai da rana ta fito tarwai kafin ta koma ta kwanta abun ta sai da rana ta yi sosai ta iya tashi ba don barcin ya is
he ta ba sai don sanin yau za'a je can gidan su Ridhwan bu
ɗ
an kai.
Samun kan ta tayi da jin tsoron zuwa gidan, saboda rashin sanin kalar tarbar da za'a mata shin za su kar
ɓ
eta a matsayin suruka ko kuwa? Ajiyar zuciya ta sauke tana miƙewa tsaye toilet
ta shige wanka ta feso kana ta dawo
ɗ
akin aka hau yin shafa, sosai ta yi kyau musamman ma da ta shirya kan ta cikin wani tsadadden lace da yake cikin kayan da Affah ya wa DeeDee kalar black da milk. Riga da skirt ne hakan ya sa bai wani zauna mata da kyau
ba sai sa tayi cikon da ta saba kafin ta fito
ɗ
as. Gashin nan da ya sha gyara aka tattare shi cikin ribbons mai kauri ta kafa
ɗ
auri mai kyau da tsari, ba ta sakawa hujikan fuskanta kayan ƙawar su ba don ba ta da su a nan na hancin ta ne kawai yake nan sai
tarin ƴan kunne amma duk da hakan ba ta ƙi yin kyau ba musamman da ta za
ɓ
i veil kalan kayan ta da su takalmi da jaka madaidaiciya. Kallon kanta ta tsaya yi a madubi kana ta
ɗ
auki wayarta ta shiga snapping mirror selfies, a ranta tana ƙissima second day as
a wife. Wanka ta kuma yi da turare kafin ta nufi parlorn da sai yanzu ne ta ga kalar shi, kamar yanda tayi expecting haka yayi mata kyau ga shi ba datti ko ka
ɗ
an sai kawai ta turare shi da turaruka masu ƙamshi ta nemi wuri ta zauna tana shafa cikin ta da t
ake jin yana kukan yunwa sai yanzu take tuna ashe kwana biyun nan ba ta ci abincin kirki ba. Ba tare da baƙunta ba ta kama hanyar kitchen, a kan dining ta tarda leda mai tambarin wani grill house bu
ɗ
ewa tayi idonta ya sauka kan kazar da ta gasu har ta amsa
sunan ta. Ɗauka tayi ta shiga cikin kitchen, appliances
ɗ
in da aka jera da sunan DeeDee ta bi da kallo tana jinjina kai. Gaban microwave ta nufa ta kunna ta for the first time, saita komai ta yi ta sa kazar ta rufe. Kafin time ya cika kuma ta dafa tean d
a har da spices aka zubo kamar ba a so, murmushi ta saki a ranta tana jinjina inda DeeDee aka kawo gidan da ƙila sai spices
ɗ
in sun lalace.
Ha
ɗ
a komai ta yi ta fita ta zauna kan dining, a tsanake tayi breakfast
ɗ
in ta kana ta koma parlor wayar Beta ta
amsa inda ya tabbatar mata da duk binciken da yayi kan EMA bai samo komai ba. Abu
ɗ
aya ya sani shi ne mutumin bai ta
ɓ
a existing ba, shi kan shi profile
ɗ
in da yayi amfani da shi na bogi ne kamar yanda sunan yake ' namé d' plume' aka yi babu wani EMA har a
fuska ma, hatta page
ɗ
in da a da yake online yanzu haka an sauke babu ko single detail a kan shi. Ji tayi cikinta ya juya da jin wannan maganar, zama tayi da
ɓ
as tsoro yana baibaye ta kenan ba abinda suke zato ba ne. In dai har ba'a san wainda suka
ɗ
auketa
ba akwai babbar matsala tunda ba a san motives
ɗ
in su ba towards her ko ma Shamaki.
Ba ta san da wayar ta katse ba sai da aka kuma kiran ta, a firgice ta cire daga kunnenta jin vibrations sunan Affah ne yake yawo a kan screen
ɗ
in. Ajiyar zuciya ta saki
ta
ɗ
aga cikin rashin karsashi.
''Affah'' ta furta a hankali.
''Na'am Baby, ya kike? I'm dead worried about you kuna lafiya?".
''Ina lafiya Affah, ya gidan ya wurin Dee? Kun yi magana da su?".
''Ta na lafiya Tee, zata dawo kin ji ko? Ki kwa
ntar da hankalin ki''.
''Affah amma ka yi magana da su Betan ne?".
''Sun min message
ɗ
azu wai bata hannun su, na sa a bincika min wai wasu ne su EMA takamaimai ma ba a san waye shi ba me kuma yake nufi da ni da ita ba''.
''Mun shiga uku Affa
h again?".
''Kar ki damu Baby, I'll do everything in my power to get her out daga yau zan fara ba sai gobe ba''.
''Toh Affah Allah ya bada sa'a''.
''Ameen ya rabbi kar ki sa damuwa a ranki komai ya kusa zuwa ƙarshe zata dawo mana in Shaa All
ah ''.
''Allah ya yarda''.
''Ameen, ya miki albarka za ki ci ribar biyayya nan gaba da yardar Allah ba zaki ta
ɓ
a ta
ɓ
ewa ba''.
''Ameen ya rabb Affah na gode''.
''Sai anjima, ki gaida maigidan ki''.
Kashe wayar tayi tana jan dogon nu
mfashi, komai ya fice mata a rai ya jagule fatan ta dai