Showing 210001 words to 213000 words out of 232724 words

Chapter 71 - JIRWAYE COMPLETE

29 Aug 2026

45

/>
ɗ

in da take sakawa ta zura ma jikinta ba tare da shafa ko mai ba turare kawai ta sanya dama dai ba gwanar kwalliya bace. Hijabinta ta

zara ta hau kan dadduma tana tada sallah, tana idar da magrib aka kirayi Isha'i sai da ta idar kafin ta miƙe ƙafarta tana zare hijabin saboda tsabar zufa. Wayarta da tayi vibrating ta kalla tana sakin ajiyar zuciya don ba ta jin zata iya tashi

ɗ

aukar wayar

, tana a zaunen Lami ta shigo da sallama da kayan abinci a hannun ta. Amsawa tayi tana duban ta sai da ta jera komai kafin ta saki ajiyar zuciya tana cewa '' Lami

ɗ

an miƙo min wayata ''.

''Toh ranki shi da

ɗ

e'' ta amsa tana miƙo mata godiya ta mata tana

kallon fuskar wayar, sunan mijina ta gani kan screen

ɗ

in wani murmushi ta saki tana wani jin sunan yana mata da

ɗ

i. Number da Scorpion yake kiranta ne da tayi saving da S yanzu kuma ta maida shi Mijina,

ɗ

ayar number kuma "Mine" ta saka masa. Dialing ta fara

ƙoƙarin yi wani kiran ya kuma shigowa,

ɗ

agawa tayi ta kai kunnenta a hankali tace ''Luvva''. Zare idanu yayi kamar yana gabanta yace '' Wow Kitten, ko ma miye ma'anar sunan nan i love it Baby ''.

Idanu tayi rolling tace '' ka kira na kasa tashi in

ɗ

a

uki wayar I'm sorry''.

''Issokay Kitten, yanzu wa ya

ɗ

auko miki?'.

''Lami''.

''Ayya, ya gajiyar ki ya Innani?".

''Tana lafiya ga shi nan ta ha

ɗ

a ni da wata lukutar masifa wai wani magani mai

ɗ

aci fa take bani wai shi zan na sha ''.

'

'Subhana Innani bata kyauta ba, yanzu ya zamu yi kenan?".

''Na ce mata ban sha tace dole in sha, wai na sanyi ne da zaƙi ban fa shan zaƙi ni ka sani''.

''Still baby kin san duk abinda manyan nan suka ce in ka ƙi ji sai ki ga harka ta lalace so mu

yi haƙuri mu sha okay''.

''Ya na iya tunda kai ma goyon bayanta kake yi, kana ina haka?".

''Gidanki, ga ni a parlor zan yi aiki ne''.

''Ayya gauro ka ci abinci tohm?".

''Yeah na ci har ma da zobon ki, yau har ya fi jiya da

ɗ

i''.

''Ba

wani nan Teaser''.

''I mean it Kitten, kin ci abincin ke?''.

''Yanzu aka kawo min, and from all indications ana hora ni ne. Ka san matar nan tuwo ta aiko min da shi?".

Dariya ya saki yana cewa '' my bad, yanzu ya zaki yi?".

''Na isa in ƙi

ci ta kawo min salsala? Ai dole in yi abinda tace''.

''No in ba ki son shi Musaddiq ya kawo miki wani abun mana''.

''I don't mind it ka san ba wani son tuwo nake yi bane sosai shiyasa''.

''Okay in dai ta kuma baki gobe ki gaya min sai a kawo miki

abinda kike so''.

''Toh Luvva '' ta amsa tana murmushi.

Abincin ta fara ci shi kuma yana aikin shi suna wayar su hankali kwance, ko da Innani ta shigo da magungunan ta ta same su suna wayar su ba ta wani damu ba sai ma jin da

ɗ

in abun ya saka ta murmu

shi dama addu'ar ta su sasanta kan su don haka sai fatan komawar ta

ɗ

akinta kowa ya huta duk da dai zata so ta haihu a gida saboda tsaro amma ba ta so a tauye mata haƙƙin janaren ta ba.

Wannan zaman nata ya bambanta da na baya a komai, misali sakewart

a da jama'a da ma fara'a. Don har a ƙasan ranta ba ta da damuwa, duk yammaci ta kan leƙa ko Mammah ko can wajen Fulani ko matar Galadima. Suna mutunta ta sosai kuma ba ta samun matsala da kowa a masarautar, suma su kan leƙa ta duk da dai ba wai tana zama b

a ne. Ranar da Scorpion zai tashi daga Abuja zuwa Brazil har kuka sai da ta kusan yi mussaman jin har Doha zai biya akwai wani exhibition da za'a yi a can kuma su uku kawai aka za

ɓ

a a Nigeria daga SolutionLab na Yandytech sai InnovationLab na YSM sai kuma

IntentionalLab na BarewaTech shiyasa ta san dole zai da

ɗ

e a can

ɗ

in. Shi ma sanin hakan ya sa a ranar da jirgin su ya

ɗ

aga ya ha

ɗ

a Snake da dakon kayan baby da ya ha

ɗ

a a nan gida zuwa Barewa don in ya dawo a can zai sauka kawai in ya so sai su tare a

ɗ

akin

su har zuwa lokacin haihuwarta da akwai kusan 5weeks a gaba.

Tunda ya tafi kullum sai sun yi video call musamman ma a lokacin da baya komai, timezones

ɗ

in su da bambanci amma ba sa fasa komai sai ma abinda ya karu. Komai yayi sai yayi updating

ɗ

in ta d

a abinda yake faruwa, haka ma ita duk da nata usual things ne Innani da matsalar shan maganinta duk da yanzu ta haƙura ganin itama Amah tana samun mai zuwa sai ta aiko da nata.

Marafa dai damuwa ya saka shi a gaba, duk wata hanyar da zai bi ya ga ta kom

a gidan ta ya rasa shi. Har number Tafidan ya kira amma gaba

ɗ

aya number bata shiga ai ko ya zuga Shamaki don ya san shi

ɗ

aya ne zai mata aikin da yake so, shi ko ya kirayi Dee da fa

ɗ

an shi yana cewa '' ke wai har yanzu me kike yi

ɗ

akin Inna ba ki koma naki

ba?".

Tana jin wannan maganar ta san daga ina ta fito amma sai ta daure tace '' Affah baya nan ne sai ya dawo zan koma''.

''Ba ya nan ina yaje?".

''Uhmm Brazil kuma 3 weeks zai yi a can shiyasa ban koma ba''.

''Okay ki tabbatar da ya daw

o kin koma, ban san ƙaramar magana yayi ta yawo a gidan nan''.

''Zan kiyaye Affah '' ta amsa tana cije baki. Tana fa

ɗ

in haka ya yanke wayar shi kawai, dafe ƙirji tayi yanzu komai yana yaye mata. Ta tabbatar har zancen cikin ta shi ya fa

ɗ

e shi ko miye ma

tsalar shi da su ohon masa. A wurin ta yardar da zancen ta kama abinda yake gabanta.

Yanda take ƙirga kwananin haihuwarta haka take lissafin ranakun da zai dawo ji take yi kamar tayi fiffike ta ganta kwanakin sun ƙare. Ba kuma don komai ba sai dan iri

n kewar shi da tayi, Innani kam kar take kallonta ta san burin ta ta koma amma ba zata bari ba sai in ta haihu tukunna zata bar ta.

Yau tun safe da ta tashi take jin bayan ta yana mata ciwo, ba ta kawo komai a ranta ba sai da la'asar tayi ta je sallah

ta dinga jin kamar zata yi kashi. Sallar ma bata iya ba sai a zaune tayi daga nan kuma ta kasa miƙewa jin an naushe ta a cikin ta, tana a wannan halin Innani ta shigo da kayan maganinta a hannu. Ai tana ganinta a haka ta saki salati tana cewa '' na ga baƙ

in abu ni Suwaiba, ke yarinyar nan mai zan gani haka?".

Ita dai ko jin ta bata yi ba sai juyin azaba take yi, fita tayi ta kirayi bayin parlornta suka shigo. Taya ta kama Dee suka yi aka fita da ita, motar ta aka sanya ta Alafiyo ya ja zuwa asibiti. S

ai da suka tafi ne Lami taje ta shaidawa Jakadiya abin da ke da akwai ita kuma ta sanar da Mammah. Kafin ka ce miye labarin naƙudar ta zagaye ko'ina har kunnen Marafa ana gaya masa kuwa ya fara sintirin toilet sakamakon wani zawon da ya kece masa.

Allah

ya kawo sauƙi Marafa.

Kafin a kai asibiti Dee ta galabaita sosai,suna shiga aka kar

ɓ

eta zuwa labor room don ruwan ta ya riga da ya tsinke faya ta fashe. Wasa farin girki don tun ana lissafin mintunan Dee a

ɗ

akin haihuwa abu ya ci tura fa ya ƙi zuwa,

ga shi dai labor take yi amma fa babu alamun fitowar kai balle a sa ran haihuwa. Ita kuma uwa hankalin ta ya tashi, dole aka yi mata scanning don ganin abinda yake faruwa. Ai ko abinda suka gani ya basu tsoro sai dai basu nuna ba sai aka fara mata shirye-s

hirye cs don ba zata iya haihuwa a condition

ɗ

in da take ba. Musaddiq ne yayi signing da komai, ana shirin shiga da ita operation room wani naƙudar ta

ɓ

arƙe mata. Dole aka maida ta ciki, Allah da hikimar shi around 7 am ta haifi yaron ta namiji mai tsanani

n kama da Baban shi sai dai kuka

ɗ

aya yayi ya koma ga mahaliccin shi.........

Deejasmah

💜🦂

CHAPTER 93

Yau throughout ba su yi waya da ita ba, dama dai sun fi yi in ya gama panel yau kuma na yamma yayi around 5 ya gama which is equivalent to 9

pm. Yana idar da sallahr la'asar da ta same shi yana panel ya ci abinci ya fara neman number ta, ba ta WhatsApp lokacin kuma yayi mamakin yanda ya tura mata message

ɗ

azu amma bata yi replying ba. Normal call ya kirata shi ma dai baya shiga, abun ya ba shi

mamaki saboda sanin ita

ɗ

in ba gwanar yin nesa da waya ba ce. Ba wai kullum tana riƙe da wayar ba ne amma ko wani lokaci ka neme ta zaka same ta,ko bata

ɗ

aga ba ma zaka ji ya shiga ba ta kashe waya ko yaya ne.

Sai kawai ya bar shi a network ne ba komai

ba, ya koma cikin hall

ɗ

in da suke ciki bayan ya tura mata message cewa zai kira ta in an yi magrib a can kar ta yi bacci ta jirata. Ko a aka kammala

ɗ

in same story single tick ya gani babu alamun tana online balle ya shiga, number Innani ya kira ni ita k

am har ta ƙarashi ringing

ɗ

in ta ba a

ɗ

aga ba. Kallon time yayi 11 har ta wuce hakan ya sa shi tuna yanzu tayi bacci, dafe goshin shi kawai yayi yana jin zuciyar shi kamar zata faso ƙirjin shi ta fito. Sosai yake son jin muryarta amma babu dama, ko da yayi

waya da Musaddiq bai tambaye shi ita ba don ya san ba gefe

ɗ

aya suke ba. Ba ma lallai sun ha

ɗ

u da ita ba yau

ɗ

in, ko da ya kwanta baccin dole yayi don babu yanda ya iya ne amma rabi da rabi yayi dama kuma bai kashe data hakan ya sa duk message

ɗ

in da ya s

higo sai ya

ɗ

auka ko nata ne.

Sai dai kamar wasa har asuba bai ga message

ɗ

in ta ba balle kira, nan fa hankalin shi ya tashi ya fara kiran duk wata number da ya sani ba wanda ya

ɗ

aga sai Moon ce ta

ɗ

aga tana kuka lamarin da ya kuma firgita shi don ya

san ba ƙaramin abu ba ne ya faru. Tsawa ya daka mata yana cewa '' ke miye haka ba ki da hankali ne?".

''Ya Musharraf, Aunty Gimbiya ce".

''What happened to her?" Ya tambayar zuciyar shi yana masa wani kalar summersault a ƙirji. Ajiyar zuciya ta s

auke tana cewa '' ta haihu ne Ya babyn ya koma'' shi ne ka

ɗ

ai abinda ya iya jiyowa kafin ya ji Mammah da ke gefe tana cewa '' amma ke Muneerah ba ki da hankali, wa ya aike ki kai wannan saƙon? An saka ki ne?".

Kafin daga nan yaji an kashe wayar wanda ya

tafi da duk ƙwarin guiwar shi,DeeDeen shi ta haihu

ɗ

a ya koma while shi yana nan bai san me yake faruwa ba. Number Musaddiq ya fara kira yana

ɗ

agawa da sallama bai ko amsa ba sai cewa yayi '' Kai miye yake faruwa da matata?".

''Ya tana lafiya, kawai

dai......''

''Kar ka raina min wayo mana, kawai dai miye? Matata ta haihu an you are telling me kawai?".

''I'm sorry Ya, saboda haihuwar ta zo da complications ne. Jiya an yi scanning ya nuna babyn abridge yake har ma nayi signing za'a mata cs sh

i ne kuma ta haihu da kan ta. She's doing okay don ta farko babyn ne ya koma, I'm sorry''.

Innalillahi yake ta maimaitawa, don labarin nan ya dake shi ba karami ba. Allah ya sani ya ƙwallafa rai a haihuwar nan fiyeda zato, ranar da yaje ya ga Rushdah

was the first time da ya riƙe babyn wani sai yaji ina ma ace ta shi ce ya rungume ta tsam a ƙirjin shi but ashe Allah yana da tsarin shi na shin ba me zama ba ne. Daurewa yayi yace '' ka ha

ɗ

a ni da ita''.

''Tana bacci Ya ka san ta sha wahala wallahi b

a ƙarami ba''.

''Duk wainnan ba a gaya min ba, wai tukunna ma when do you plan to tell me all these? Obviously not today tun da ga shi nan har signing consent kayi on my behalf amma ba ka ga damar gaya min ba,where do you do this shi babyn fa?".

''

Yanzu za mu kai shi, dama kiran ka muke son yi ba mu ha

ɗ

u da Takawa ba ma''.

''You are not trying that, ko ka

ɗ

an ma''

''Ka yi haƙuri''.

''Shut the fuck up and tana tashi ka kira ni video call,i wan see her'' ya na fa

ɗ

in haka ya kashe wayar yana

dafe kan shi da ke sara masa, ji yayi komai ya fice masa a rai. A take ya kira Snake bugun farko ya

ɗ

aga yana cewa '' Man i loved your session yesterday, ji nayi kamar in yi tsuntsuwa in biyo ka Brazil amma babu hali. By Allah i love your confidence Allah

ya sa in iya yin abun arziki when i go to that Innovators conference a Bern because god''.

Shi sai yanzu ma ya tuna yanda yayi scheduling haihuwarta da tafiye-tafiyen shi, musamman ya saka sunan Snake a masu zuwa Switzerland saboda ya kama lokacin haihu

warta ne sai ga shi komai ya juya mata. A hankali yace '' ni fa ba wannan na kira ka ba, Snake so nake yi ka je min Barewa yanzu Please''.

''Barewa kuma? What for?".

''Adeeyah ta haihu and the baby......ya koma, and one annoying thing is that sun

ƙi gaya min komai if not for Moon da yanzu fa.....mtswww ka je ka duba min yanda take please kafin in dawo''.

''Subhanallahi what happened? Garin yaya?".

''How i go know? That's why nake son kaje min kafin in zo ni''.

''Ka zo ina? Man don't

try that, why would you abandon everything for.....''

''Don't say that, ya kake son in zauna a nan when my wife is there ? Ni fa yanzu neman da nake yi saboda ita ne so zan iya dawowa kawai in bar komai''.

''Hey man, you too kar ka fara. Itama b

a zata so hakan ba, Barewa dai I'll go amma dai ba zan bari ka dawo ba. Lemme see if i can get flight there in babu sai in bi mota kawai''.

''Okay then, I'll leave you to it''.

Okay ya amsa kawai ya fara neman flight, babu available one mai zuwa Ba

rewa sai dai Kano. Tsaki yayi ya tashi ya fita daga

ɗ

akin car keys

ɗ

in shi ya kwasa ya yi gaba don ya san halin mutumin na shi da wutan ciki in ya

ɓ

ata lokaci sai ya kira shi fin sau

ɗ

ari a yau, sai da ya hau hanya kafin ya masa message kan yana hanya ya t

afi session

ɗ

in shi na safe. Da okay ya amsa shi yana sakin ajiyar zuciya sai lokacin ya iya yin wanka ya fita ba tare da ya sakawa cikin shi komai ba.

Tun da Allah ya taimake ta babyn ya fita ta saki wata ajiyar zuciya ta koma ta kwanta, sai da nur

ses

ɗ

in suka matsa mata kan ta tashi saboda mabiya ta fa

ɗ

o kafin ta samu a daddafe ta motsa aka cire ta. Allurai suka yi mata suka taya ta gyara jikin ta, kafin suka tura ta zuwa

ɗ

akin hutu. Izuwa lokacin masu kula da Babyn sun fahimci ya koma sai kawai ak

a gyara shi guda

ɗ

aya ta fita ta kira Musaddiq akan yanda za'a yi da Babyn. Sai lokacin ne ma suka san bai da rai, tun da aka sanar da mutuwar Moon ta fara kuka kamar ranta zai fita. Musamman da aka fito da yaron ta gan shi fari tas sai dai yana kama da ba

ban shi, kamar ma har ta

ɓ

aci sai ta kuma fashewa da kuka. Ko hotuna ba ta iya

ɗ

auka ba sai Musaddiq ne yayi snapping kafin suka fita shi da Galadima don a binne yaron, barin su wurin babu da

ɗ

ewa Musharraf ya kira lokacin suna tare da Mammah.

Sanda ya k

ira Musaddiq kam sun gama shirin kai yaron, Takawa ne yace a dakata kiran na shi don sun san halin Musharraf

ɗ

in da rikici sai ga

ɗ

an halak ya kira. Suna gama wayar sai da Galadima yace '' Musharraf ko case''.

''Dama ai na san za'a yi haka, Takawa ne

yace min a bari sai anjima and it happened ''.

''Ƙyale

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login