Showing 111001 words to 114000 words out of 232724 words
/>
a saki, yayinda ya saki dariyar cin galaba a kan ta.
''You not telling me ya kike? Oh lemme guess you are missing me'' ya furta jin shirun ta yayi yawa. Ai ko da sauri tace '' Allah ya kyauta, missed me you? What for?" Ta fa
ɗ
i tana mai jin wani iri d
on har ga Allah gaskiya ya fa
ɗ
i she's missing him like Mumu, ba kuma ta gane hakan ba sai da ya fa
ɗ
i yanzu.
Kai ya gya
ɗ
a ta can side
ɗ
in yace '' ohh i get it, you won't miss me. But i really do missed you fiyeda tunanin ki''.
''Amma dai kana sha
wani abu ko?" Ta tambaya jin yanda yake wani yin luu da murya kamar wanda ya watsa ƙwayoyi, ai ko sai ya bata amsa da '' yes you, I'm intoxicated already bayan nan ban shan komai sai cigar''.
Maganar ta shi ta ƙara mata jin wani
ɗ
umi a ranta, and she'
s ashamed to say ba na takaici ba ne. It is just this feeling da ya
ɗ
umama mata zuciya, but she's not giving in ko a yanzu haka ba wai tana da lafiya ba ne. Mental health
ɗ
in ta is at stake tana fama da PTSD don haka ba zata ƙarawa kan ta da Stockholm synd
rome ba, he's her abductor bai kamata tana feeling anything towards him ba.
''Sai ka cigaba da sha ai, i have something more important to do so if you may excuse me.....'' ba ta ko jira ta ji me zai fa
ɗ
i ba ta yanke wayar gudun kar jikinta ya bada ita
.
Maimakon ya ji haushin katse masa waya da tayi sai kawai ya samu kan shi da jin wani nisha
ɗ
i, this is one of the reasons he love her she's too real ba kuma ta ji tsoron yin wani abu ko da ba zaiwa kowa da
ɗ
i ba. Kallon Snake da ya ƙure shi da idanu y
ayi da gira yake tambayar shi ko lafiya, hararar shi yayi yana cewa '' you know what? Wallahi kai ma Mumu ne in love. Ka ga yanda kake murmushi what did your damsel in distress said da ta saka blushing haka?".
''You don't really want to know, do you?"
Ya tambaya yana kanne ido
ɗ
aya.
''Mtsww, don Allah ka natsu kana dai ganin yanda take shirin kwanto mana kura, don't do anything that'll make us regret''.
''I won't sir, zan je in gan ta ne''.
''Ka je ka ganta kuma?".
Kai ya gya
ɗ
a yana
cewa '' sure, zan je soon''.
''Allah ya baka sa'a'' ya fa
ɗ
i yana fita cikeda jin haushin abinda yake yi, like this is not his scor.
Dariya ya fashe da shi yana cewa '' sai da kai Snake
ɗ
ina''.
Anya wannan Scor ne?.
Washegari da ta ta
shi wurin itn ta tafi da kanta, yau ba driver ya kai ta ba. Driving tayi bisa shawarar Amah da tace mata lokaci yayi da zata daina jiran ana mata abubuwa, she should be doing things on her own. Kuma sai taga tayi enjoying tafiyar ita
ɗ
aya, ba distraction k
aratun Qur'ani ke tashi ta speakern motar. Wuri ta samu tayi packing ta fito sanye cikin kayan ta na kullum wato Hoodie fara da baggy jeans coffee brown, pink
ɗ
in jersey veil ta yane kanta sai eyeglasses photochrome ta fito da backpack
ɗ
in ta sai Stanley c
up plain da ta sanyo tea a ciki.
Da murmushi ta shiga cikin office
ɗ
in, gaisawa tayi da kowa kafin ta koma ƴar cubicle
ɗ
in da suka bawa interns da SIWES students. Ba abinda ya tada ta sai da zata yi sallah, 3:30 ta kamo hanya zuwa gida. Tana daidai ka
wo kira ya shigo wayar ta, ganin number scor sai da gabanta ya buga. Ƙin
ɗ
agawa tayi a ranta tana ayyana in ya gaji ya daina kira ai ko bai san gajiya ba don bai ko
ɗ
aga mata ƙafa kira yake yana kumawa sai da ita ta gaji kafin tayi parking gefen hanya ta
ɗ
aga wayar a zafafe tana cewa '' malam lafiya kuwa? Ina driving ne fa''.
''I can see that, amma ki daina daka min tsawa ni ba sa'an ki bane''.
Sakin baki ta yi cikeda mamakin ƙarfin halin shi, sai ji tayi ya kuma cewa '' daga ina kike?".
Ba
ta daddara " ba tace in da ka aike ni''.
''Adeeyah" ya fa
ɗ
i with so much authority yana clenching jaw
ɗ
in shi. Hararar wayar tayi tana cewa '' what?".
''Answer me".
''Don Allah Scorpion ka rabu da ni, i don't need your wahala i want peace
''.
''Then make peace with me, daga ina kike?".
''Na je wurin IT ne'' ta furta tana cije harshe cikeda jin haushin kanta na yanda take basa amsa kamar mai gudun yin laifi. Kai ya gya
ɗ
a yana cewa '' shi ne kika yi kyau irin haka? Ki na son idanun
wainda suka kalle ki su makance ne?".
Tsaki ta saki ƙasan ran ta tana hararar wayar tace '' zan tafi gida''.
''Ban hana ki ba ai''.
''Ba zan iya tafiya ina waya ba''.
''Toh sai ki yi
ɗ
aya'' ya amsa mata kan shi tsaye.
Cewa tayi ''
wai Scor me kake so dani ne? Me na maka?".
''Da tuntuni kika yi wannan tambayar da yafi miki, and i think what i want from you is so obvious because i want you so much''.
''And you are not getting me''.
''You wanna bet baby?".
''I do
n't want to, and I'm hanging up this phone''.
''Dare me'' ya furta with so much confidence, ƙaramin tsaki ta saki tana ajiye wayar kan dashboard ta saka ta a handsfree ta tada motar ta tsinkayi muryar shi yana cewa '' ni kika wa tsaki Adeeyah?".
''Ni ba da kai nake yi ba.....'' ba ta ko kai ƙarshe ba ya yanke wayar don zuciyar shi mugun zafi ta masa yanzu kam ya yarda da gaskiyar Sna da yake cewa ya daina sake mata da yawa zata raina shi yau ya gani kan idanun shi. Ita ko kashe wayar da yayi bai d
ame ta ba, sai ma jan motar da tayi tana addu'ar Allah ya sa ya yi fushi ya daina kiranta ko ta huta.
Kamar ko ya ji fatan ta kan shi bai kirata a ranar ko washegari kai har kusan bayan kwana uku ma, don ko a weekend ma bai neme ta ba hakan ya sanya
ta jin sauƙi a ranta. Ranar Sunday ta je saloon aka yi locking gashin ta, ba ta je gida ba sai da ta
ɗ
an yi sabbin wardrobe shopping ta canja brand na sabulu da cream zuwa wanda Scor ya zuba mata a toilet duk da bata shafa man. Amma sabulun ya saka mata t
aushin jiki sosai, ta dai sha ku
ɗ
i ne don imported one ne amma kuma bai sa haske sai gyara jiki. Sai crocs da ta da
ɗ
a da veils ta wuce gida, shigarta ko minti biyar ba ayi ba sai ga kiran shi. Ƙin
ɗ
agawa tayi ta saka wayar a flight mode ba ta cire ba sai d
a ta zo kwanciya bacci ai ko ta ga messages
ɗ
in shi na jan kunne da kashedin abinda ta masa amma ko a jikin ta don tace yayi ya gama ba zata bari ya kassarata ba.
Washegari tana shiga office ya kira, yanzu kam ba ta ƙi picking ba don a shirye take d
on
ɓ
ata masa rai ta jiyo shi yana cewa '' how dare you dress like this today?".......
Ha'a su Alpha male manya........
Deejasmah
💜🦂
CHAPTER 48
Kallon kan ta ta yi daga sama zuwa ƙasa ba ta ga wani abu da ta saka da bai yi daidai ba, usu
al kayanta ne baggy denim trousers da button down jacket
ɗ
in shi sai ta sanya white shirt a ciki. Maroon veil ne a kanta sai slides baƙaƙe na loufu, as far as she's concerned daga nan har saudi she's decent kai ko ma she's not miye ha
ɗ
in shi da ita balle
har shigarta da ya shafe shi talkless of damun shi?.
Jin bata amsa shi ba ya sanya shi cewa '' I'm talking to you Adeeyah''.
''Wai Scor miye haka ne? You are disturbing my life miye ha
ɗ
i na da kai don Allah? Spare me oo''.
''Tambayata kike y
i ko? Ohh really? Ba ki san abinda kika yi ba? You dressed as if you are in your living room and you are asking me me kika yi?".
''Ba damuwar ka bane how i dressed Malam, ba kuma zai ta
ɓ
a zama ba so...''
''Where's your hijab?''.
''Ban sani b
a''
Ya ji zafin amsar da ta bashi don haƙuri is not one of his virtue amma ya danne yana cewa '' kika ce? ''.
''Ai ka ji abinda nace''.
''So fuska biyu kike da shi right? Da kina nan you wear hijab everyday and night you slept in it and here y
ou are back at home walking around almost naked''.
''I don't know where you get this word, I'm decent and you're not in the position to tell me otherwise. Maganar hijab kuma a tunanin ka zan dinga zama cikin ku ne haka kawai? Ko ku muharramai na ne?".
''Su inda kike zaunen muharraman ki ne ko?".
''I'm here to work in a safe place, ba tareda tsoro ko fargaban wani zai yi attacking
ɗ
ina ba''.
''Mu kuma ga rapists ko?".
''Anyone that's capable of abducting someone zai iya assaulting
ɗ
i
n ta and there's nothing like safety around you''.
"Okay baby, zan zo in gan ki yau''.
Tsaki ta ja tana cewa '' sai kuma ka yi'' daga haka ta kashe wayar, kallon ring
ɗ
in hannunta tayi tana fincike shi ta jefa back pocket na backpack
ɗ
in ta.
Aiki ta cigaba da yi ba tareda ta bari zancen Scorpion ya dame ta ba,kamar kullum 3:30 tayi sallama da abokan aikin ta ta fito. Motarta ta shige tana sakin ajiyar zuciya, a dai-dai Gadzama stores tayi parking tuno Amah ta bata saƙon baked beans da sweetcor
ns. Abinda ya kaita kawai ta siyo tana biya ta fito, shiga motar tayi abinda ta gani zaune ba ƙaramin tsorata ta yayi ba. Scor ne zaune a owner's corner idanun shi lumshe kamar ma bai san da shigowar ta motar ba, yayinda ita kuma take tsaye ƙiƙam kamar an
dasa ta. Jin tsayuwar tayi yawa ne yace '' Ba ki gaji da kallona bane Trouble?" Har lokacin idanun shi a lumshe.
''What are you doing here?" Ta tambaya a tsorace.
''How do you get here ya kamata ki tambaya ba wannan ba, ko har kin manta nace zan zo
ganin ki ne?".
''Wallahi zan maka ihun
ɓ
arawo in baka fitar min a mota ba''.
Wani dariyar rainin wayau yayi yana cewa '' do it, go ahead shout dear''.
''A tunanin ka ba zan iya ba ko?".
''Ko ke a naki tunanin kin san ba zaki iya ba, tund
a har kika kasa shaidawa police abinda ya faru a tsakanin mu''.
''A tunanin ka i did it for you ne? Ko
ɗ
aya i did it for me, my family and the guy I'm working with. Aikin da na ta
ɓ
a yi kan ka is an official work, ba ni ya kamata in yi ba. Ban son in r
usa masa aikin da ya shekara yana yi, ba don haka ba da yanzu ba ka gabana da kai da Snake and your so-called Shadow ''.
''Bravo Adeeyah, so kin san Shadow?".
''Yes har ma da dirty empiren ka and your underground house da kuka ajiye ni and I'll d
efinitely destroy that'' ta furta babu ko
ɓ
ur
ɓ
ushin tsoro.
Kallon ta yayi na tsawon sakanni kamar mai tunani kafin yace '' I love you Trouble, you are a keeper''.
Zaro idanu tayi tana masa kallon amma wannan dai bai da lafiya ko? In ba haka ba ma
ce ta shirya rusa maka duk tanadin rayuwa yet kana cewa kana son ta?.
Cocking eyebrow
ɗ
in shi yayi yana cewa '' yes ina son ki, and all this pepper, fire and ginger and let me not get carried away i bring this kar ki ƙara fita ba hijab'' yana fa
ɗ
in haka
ya
ɗ
auko wasu shopping bags masu girma ya ajiye mata kan cinyar ta ya bu
ɗ
e motar ya fita bayan yace mata bye can ƙasan maƙoshi. Da idanu ta rakashi tana kallon shi ya fita bayan ya ja hular hoodien shi zuwa rabin fuskar shi, wani dogon numfashi ta ja tana
kallon kayan da ya ajiye mata. Ba ta bu
ɗ
e ba ta ha
ɗ
a shi da kayan shopping
ɗ
in Amah ta danka a back seat kana ta ja motar cikin rashin ƙarfin jiki ta wuce zuwa gidan Ateeyah a karo na farko a rayuwarta.
ATEEYAH
Dawowarta kenan daga school tana
zaune a parlor tana hutawa, aka yi knocking ƙofar shigowa. Kallon agogo tayi tana miƙewa ta san ba Ridh bane don bai knocking sai dai in sisters
ɗ
in shi ne suka zo, ganin wacce ke tsaye a wurin ya sanya ta yin ihu tana rungumeta duk da taji tsoron ganin ta
a wurin kamar an jeho ta. Sai da suka
ɗ
auki lokaci mai tsayi kafin ta sake ta suka shiga ciki tana cewa '' yau ashe za'a yi ruwa da ƙanƙanra''.
''Zafi dai ake yi madam balle ki ce, how far?" Ta amsa mata tana zama kan cushion, murmushi ta saki tana c
ewa '' lemme get something for you '' ba ta ko jira amsar ta ba ta wuce kitchen, da kallo ta rakata tana kallon gidan duk da tace she's over Ridh right now sai da taji wani iri. Da fa yanzu ita ce matar gidan not Tee, ta'awizi ta fara yi gudun shai
ɗ
an yayi
galaba a ranta tana mai tunatar da kanta ba fa Tee bace silar fasuwar auren ta. Ba ta san hawa ba bata san sauka ba aka ha
ɗ
a ta da mijin wata—now hers— ba son ta yake yi ba itama haka tsakanin su ba mai jin da
ɗ
in zama da
ɗ
an uwan shi. Don haka tausasa ran
ta ya kamata tayi ta kyautatawa ƴaruwarta kar ta bari shai
ɗ
an yayi tasiri a ranta. Wannan tunanin ya sanya ta jin komai yana kwanta mata a rai.
Itama Tee tana shiga kitchen dogon ajiyar zuciya take saki yayinda mafarkin ta yana kuma dawo mata sabo fi
l a rai, kayan jikin Dee sak da na mafarkin ta haka itama su ta sanya
ɓ
akar abaya da hula baƙa itama. Adduoi ta dinga yi a ranta na Allah ya kauda mata wannan matsalar kar ya zama ajalinta, don ta san in Dee ta sani duk da ita
ɗ
in ba wai tana da jaraba ban
e amma ba zata kuma son ta ba har abada ƙila har Ray
ɗ
in nata ma. Tunanin ya sa cikin ta juyawa sosai sai dai ta daure ta ha
ɗ
o mata duk wani abu da take da shi ta fito zuwa parlorn.
A gabanta ta ajiye tray babba tana cewa '' i didn't expect seeing you
, Dee''.
''Ban san nima zan zo ba yau, ban ma san kina gida ba just decided to surprise you in kina nan in ba kya nan kuma in wuce though na shigo securityn ku yana bi na da kallon tsoro kamar ya ga gawar nan''.
Dariya ta saki tana cewa '' may be
ya zaci ko gamo yayi, irin ni
ɗ
in ce na dawo again''.
Nisawa tayi ta dubi parlorn ta kalli Dee tana cewa '' Dee i was about to ask you ta ya kika gane gidan nan, then i remembered that kece rightful owner na gidan and it makes me feel weird sitting i
n your space. Dee komai ya faru ne ba tareda sani ko amincewa na ba, sai da Affah ya
ɗ
aura auren nan kafin ya sanar min ji nayi ina ma ni aka
ɗ
auke ba ke ba da zan ga wannan ranar I'm sorry for everything ''.
Kallon ta tayi a tsanake tana cewa '' you
really have nothing to be sorry for Tee, forcing
ɗ
in ki fa Affah yayi into marrying someone you never love or want. Ke ya kamata a bawa haƙuri an takura ki an durƙushe ƴancin ki dear me, kina rayuwa da wanda bai son ki bayan akwai wanda kike so somewhere k
uma kike burin rayuwa da shi and he's not treating you right I'm sorry''.
Kai ta girgiza tace '' dama ban da za
ɓ
i a rayuwata kan miji Dee''.
''Kamar ya ban gane ba''.
Numfashi ta ja tana cewa '' yes ban da za
ɓ
i kamar yanda na fa
ɗ
i miki ba ku
ma wai saboda ban son in za
ɓ
a ba, Dee tun da muka yi wayau muka kai munzalin kawo miji gida na san ban da wannan privilege
ɗ
in Affah ne zai za
ɓ
a min shiyasa ban ta
ɓ
a tsayawa da wani namiji da sunan soyayya ba. In kina tunanin why i was a bitch to you kan R
idh a lokacin was because of this, i was jealous saboda kina samun abinda ba zan iya samu ba Affah might be showing ya