Showing 147001 words to 150000 words out of 232724 words

Chapter 50 - JIRWAYE COMPLETE

29 Aug 2026

64

balle ta rage aiki. Ta yi tsaki

ya fi sau shurin masaƙi akan wannan amarci da aka ƙaƙaba mata anya ma ba zata kira waya can gida a kawo mata ba? Wannan shawarar shi ne yayi mata dai-dai don haka sai ta kuma kiran Amah tana cewa idan Affah zai shigo Barewa ta ba shi laptop

ɗ

in ta ya kawo

mata Please.

Cewa tayi '' Anya Jarmai zai shigo garin nan naku kuwa a nan kusa? Ko da yake ban sani ba amma me zai hana ki tambayi mijin ki ko akwai wani da zai zo daga nan

ɗ

in sai ya kai miki?".

Ajiyar zuciya ta sauke tana cewa '' alright, bari

in kira shi don ya fita''.

Suna yanke wayar ta fara dialing number da ya kirata jiya, sai da yayi ringing har ya katse kafin ya kirata back. Sai da ta tura baki kafin ta

ɗ

aga da sallama, cikin muryar gajiya ya amsa. Sai kuma duka suka yi shiru ƙirjin

su yana bugawa a tare sai can yace '' da matsala ne?".

''Babu, dama zan tambaya ko kana da me shiga Kaduna ne akwai saƙon da za'a kawo min''.

''Miye saƙon?".

''Ni dai....''

''Ba ki matsu da abinda za'a kawo mikin ba ne shiyasa, ki gaya

min wani saƙo ne so that I'll know who to send''.

''Laptop

ɗ

ina ne''.

Kai ya gya

ɗ

a daga gefen can yana cewa '' you are in to tech and you want some random person from nowhere to get access to your system, ba ki san hatsarin da yake cikin hakan ba n

e ko mantawa kika yi ne?".

''Na sani but it was locked kuma.....''

''Ba ki da wani reason dai Malama, ko it was locked kin san fa za'a iya breaking through it ko kin ƙosa ki siyar da information

ɗ

in ki ne a kasuwa?".

''But wainda za ka aik

a

ɗ

in ai wainda ka yarda da su ne ''.

''Yes, na yarda da su but not to my stuffs. Take it from me ko Musaddiq bai da access to my system talkless of anyone ''.

Zaro idanu tayi cikeda mamaki ta ce '' why?".

''To be on the safer side, so ki ba

ri ki je can da kan ki. Ki

ɗ

auko kayan ki''.

Duk da tana buƙatar shi a kusa sai ta gaza yi masa musu sanin gaskiya ya fa

ɗ

i, wajibi ne kuma ta kiyaye digital safetyn ta gudun a samu matsala don haka tace '' okay Nagode''.

''Alright bye'' daga haka

ya kashe wayar shi, wani iri ta ji a ranta kasancewar yau ne karon farko da suka fara yin magana mai tsayi da shi kuma cikin kwanciyar hankali ba fa

ɗ

a ba komai. Sai ta ji ma bai yin i'i'nar kamar ranar nan amma dai ya kan ja fasali in yana magana bai zubo

su riiii

ɗ

in nan haka. Murmushi ta saki a ranta tana jin may be this is a sign na zata iya samun abinda take so a wurin shi, kuma ta jefi tsuntsu biyu da dutse guda.

Tana zaune kan dadduma bayan idar da sallahr Isha'i aka yi knocking ƙofar ya shigo,

kallon shi tayi yana sanye da baƙin wando da wata sweatshirt fara. A gaban ta ya ajiye wata pack yana cewa '' ga shi nan, ki yi using''.

Bai jira amsar ta ba ya juya zai fita, cewa tayi '' Thanks'' duk da bata san me ya ajiye mata ba. Bu

ɗ

e bag

ɗ

in ta

yi da sauri, a take idanun ta ya fa

ɗ

a mata kan kwalin system ta apple. Bu

ɗ

e shi tayi taga the latest version na Apple laptop, mai matuƙar kyau kalar silver. Da sauri ta miƙe tana sakata a socket kafin ta nufi waje. Ba ya parlorn don haka ta nufi

ɗ

akin shi

knocking ta yi, sai da ya bata izini kafin ta shiga da sallama ta shiga yana zaune waya kare a kunnen shi. Sai dai bata jin me yake cewa ba har sai da ta jira ya gama yana dubanta kafin ta iya cewa '' Nagode sosai, but you don't really have to''.

Kallon

da yake mata ya hana ta ƙarasawa tana duƙar da kan ta ƙasa, gyaran murya ya yi yana cewa '' I'm your husband wajibi ne in yi providing duk abinda kike buƙata in dai bai fi ƙarfina ba, bayan haka ma ni yayan ki ne ko har kin manta hakan ne?".

Kai ta g

irgiza kalmar I'm your husband yana mata yawo a ƙwaƙwalwa, sai kuma a hankali tace '' Nagode Allah ya ƙara bu

ɗ

i'' har ta juya yace '' uhmmm, akwai MiFi zan kawo miki shi zuwa gobe in shaa Allah''.

''Nagode once again '' ta amsa tana juyawa ta fita.

''He's not that bad'' ta furta sanda ta shiga

ɗ

akin ta. Zama tayi bakin gado in da ta tarda miss calls

ɗ

in Tee, kiran ta tayi tana

ɗ

agawa tace '' Mummy unborn''.

''Ba dai Ray ya gaya miki ba, kai Dee''. Ta furta cikeda mamaki sanin da ta mata ta sa

n tana nan tana zaro idanu. Cewa tayi '' So da gaske ne kenan?".

''Dee.....''

''To ba wanda ya gaya min i just guess and it happened to be true, congratulations Baby Allah ya

ɗ

ayyaba''.

''Ameen ya rabb, amma fa Amah ba ta sani ba i don't kno

w how to tell her''.

Murmushi ta saki wato mutane are very unpredictable, ji dai yanda Tee take cewa tana jin kunya. Waye zai iya guessing wai Aesthetic by Teeyah zata ji kunyar wani ma balle Amah, Allah tabbas da girma yake. Sai tace '' You might be

joking Madam, don Amah kar take kallon ki ta san kin riga da kin ƙunsa ma don ki ji in gaya miki''.

''Na shiga uku''.

''Kar ki shiga ko

ɗ

aya, amma tana sane kawai ki fuske kar ki nuna mata komai in ya fito ta gani ''.

''Yawwa dear, you're

a darling ''

Sai kuma tace '' ya zaman naku?''.

''Lafiya lau, yau ma ya kawo min system''.

''Awnnn love wantiti I'm loving what's happening, don Allah ki ajiye komai ki rungumi auren ki kar ki biyewa maganar Affah ko wani''.

''In shaa Allah

'' ta ƙarashe tana jin kamar ta yi ƙarya, don ta san abu ne da ba zai ta

ɓ

a yiwuwa ba dole ne tayi abinda Scor yake so don shi take so da shi kuma zata rayu.

Har tayi wankar bacci ta shirya bata daina tunanin shi ba, sai dai kamar jiya yau ma shiru kake

ji bai zo ba balle ya leƙo. A wurin breakfast suka ha

ɗ

u ya bata MiFi

ɗ

in da yace zai kawo ta kuma masa godiya. Abincin suka ci a natse yau ba irin jiya ba don ta

ɗ

an ji sauƙaƙa tension

ɗ

in da ke tsakanin su, not like before.

Tun daga ranar ya zame mu

su kamar routine kullum suna ha

ɗ

uwa a wurin breakfast ta gaishe shi ya amsa, daga nan ya fita ya barta ita kuma ta fara aikin ta kan system don tun da ta saka mail

ɗ

in ta komai ya dawo ba ta da matsala. Don haka ba ta jin gajiya kamar a kwanakin baya, sai

ta kai tsakar dare irin yanda take yi a da.

Haka suka cinye kwanakin hutun shi, bayan sati uku da bikin su ya fara shirin komawa Kaduna. Wani da

ɗ

i ne ya kama zuciyar ta don ta gaji da zaman da suke yi a Barewa don ba ta saba da shi ba, randa ya gay

a mata za su koma Kaduna Scorpion ta fara kira ta sanar masa za su dawo. Sosai yayi murnar hakan don yana son su ha

ɗ

u akwai maganganun da zasu yi da ita, kafin ta kira Amah da Tee ta gaya musu har ma da Mufee.

Sun yi sallama da kowa a nan Barewa,har M

unee tana cewa zata zo mata break. Ranar Sunday da safiya aka musu rakiya suka har airport jirgin su ya tashi zuwa Kaduna..........

Deejasmah

💜🦂

CHAPTER 67

Flight

ɗ

in su yana sauka a Kaduna ta ji wani ni'ima ya sauka a zuciyarta sai da ta sauke aj

iyar zuciyar da sai da ya dubeta,da idanu ya tambaye ta ko lafiya kai ta girgiza kafin ta kawar da kanta. Su suka fara fita kasancewar su a VIP class suka zauna, shi yayi adjusting mata cabin

ɗ

in ta ta fito. Luggage

ɗ

in su ya kwaso da backpack

ɗ

in shi ita

kuma ta riƙe handbag

ɗ

in da take jin wani iri da shi a hannun ta, ina ma ace da ƴar tote

ɗ

in ta a gefe ta rataya kayanta not the other way round.

Mubeen ne ya zo

ɗ

aukar su, gaisawa suka yi ta shiga baya shi ya shiga gaba ya ja zuwa cikin unguwar sark

i. Ahmen pategi road inda gida mallakin shi, akwai kusanci zuwa gidan Tee sosai. Suna shiga gidan masu gadi suka taso da gudu suna lullu

ɓ

e motar, shi ya fara fita kafin itama ta fito. Kayan su aka kwasa yayi leading hanya zuwa ciki.

Madaidaicin gida n

e mai matuƙar kyau inda aka yi furnishing da kayan da Affah ya nace sai da aka zuba su, tundaga kan curtains zuwa rugs

ɗ

in parlorn zaka san ba ƙaramin ku

ɗ

i aka kashe a kan su ba. Balle kuma ka zo kan furnitures zuwa dining room, komai na wurin is very perf

ect ga ƙyallin sabunta da gyara yana tashi ta ko'ina hakaza ƙamshin turare da sanyin split ya game koina na cikin shi. Wuri ta samu ta zauna da bismillahn ta tana jiyo Mubeen yana masa magana ƙasa-ƙasa, sai kuma can ta jiyo yana cewa '' ka ci banza Babana'

'.

''Now get the fuck out '' ya furta yana hararar shi, dariya ya saki da ƙarfi yace '' goodnight then, sai mun ha

ɗ

u a office gobe Amarya sai da safe''.

''Sai da safe ka gaida gida'' ta amsa masa tana

ɗ

an murmushi.

Sai da ya fita kafin ta mi

ƙ

e tsaye tana kallon shi don dama jira take yi ya shigo saboda ya nuna mata

ɗ

akin ta don ba sanin koina tayi ba, hanyar wani corridor ya nufa ya saka hannu ya bu

ɗ

e sliding doors da suka yi leading zuwa wasu

ɗ

akuna da ke nan a jere. Guda uku ne biyu na faci

ng juna daga can ciki sai guda

ɗ

aya a farko, a cikin biyun ya nuna mata guda

ɗ

aya yana cewa '' This is your room, I'm just a door if you need anything'' daga haka ya shige na shi.

Da kallo ta raka shi kafin ta gya

ɗ

a kai ta shigo nata tana cewa '' nice o

ne''. Ɗakin nata yayi masifar kyau har ya mata yawa a cewarta it is too girly to her liking, amma ya ta iya tunda ba ita ta za

ɓ

i kayan ba. Ajiyar zuciya ta saki tana fa

ɗ

awa kan loveseat da ke a gefen

ɗ

akin can a edge kusa da walk-in closet da ke wurin, sai

da ta ji ana shirin shiga Masallaci kafin ta miƙe ta wuce toilet. Shi ma dai komai so cliché for her haka ta yi wanka ta shirya cikin pajamas masu santsi don da wuri zata kwanta. Sallah ta tada a tsanake sai da ta idar da hijabin jikinta ta nufi parlorn,

a kan dining ta hange shi yana facetime da wani client

ɗ

in shi tana jin yanda yake bayani a tsanake cikin gwanancewa da sanin makamar aiki. A kan kujera ta zauna ba ta ƙarasa ba ta fara kiran Mammah ta shaida mata da saukar su, ta ji da

ɗ

in kiran da ta mata

sosai ta bawa Munee tana cewa wai tayi missing

ɗ

in ta kai kace irin ko a can

ɗ

in nan a side

ɗ

in ta take ba ta ƙi ba tayi reciprocating suka yanke da murmushi. Tee ta kira itama sun jima kan waya kafin tace '' lemme leave you to your husband kar in shiga l

okacin shi''.

''Ki dai ce in bar ki mijin ki ya shigo''.

''Ni Ateeyah?! To ki sha kurumin ki ni

ɗ

aya nake call yake yi ya fita tun seven sai gobe kuma''.

''Ohhh, ki ce ke da unborn ne kawai a gida''.

''Kin fara ko? But seriously barin b

ar ku da angon ki kin san ku amare ne yanzu''.

''Amaro ba amare ba'' ta furta can ƙasan maƙoshi.

''Whaaa?".

''Nothing, yaushe zaki shiga wurin Amah?".

''I don't know wallahi sai ran da ya ga dama kin san tun biki bai bari na zuwa ko'i

na wai ban da lafiya''.

''Finally I'm not the only one living in isolation, Alhamdulillah ''.

''Ba wani isolation da kike ciki Madam, ke amarya ce ga ƴan masarautar ku ma suna nan you can never be alone kar ma ki ha

ɗ

a nawa da naki''.

''Ko ma

me zaki ce ki fa

ɗ

i amma tunda ba ni

ɗ

aya ba ce ai da sauƙi, zan samu in shigo gidan ki in Shaa Allah ''.

''Ke dai lafiya ta yi hanyarta kin bi naki, duka one month da aure kina tunanin yawo ''.

''Says someone da bai kai days

ɗ

in da na kai ba''.

''Well I'll have to go, Ray yana kirana bye''.

Murmushi take yi sanda ta yanke wayar she just can't get tired of talking to her sister, akwai wani abu da da suke missing amma komai yanzu yana flowing daidai. Miƙewa tayi ganin ya gama wayar ta nufi

dining

ɗ

in ta zauna bayan ta kuma ce masa sannu, amsawa yayi yana ci-gaba da cin abincin shi. Serving kan ta tayi ta fara ci tana lissafin yanda plan

ɗ

in ta ya kamata ya fara aiki tunda yanzu dai gidan sun ba wai kamar na masarauta ba, babu bayi ko several

parlors a tsakanin su kamar yanda yace he's just a door. Hakan zai

ɗ

an masa sauƙi unlike before don haka ta fara yin planning yanda komai zai kasance.

Shi ya riga ta tashi like always ya

ɗ

auki keys

ɗ

in shi yana cewa '' zan je alƙali road yanzu zan

dawo, do you need anything?".

''Nope sai ka dawo''.

Da idanu ta raka shi sai da ya fita kafin ta tattare kayan karon farko a rayuwar zaman ta a gidan ta wuce kitchen da su, shi ma dai a shirye yake tsaf sai ta samu kanta da wanke kayan da suk

a

ɓ

ata. Sauran da suka rage kuma ta juye a leftover packs da ke ajiye ta saka a fridge, instead of ta wuce

ɗ

akin ta da tayi niyya sai zuciyar ta da ta daura aniyar yin seducing mijinta ta bata shawarar shiga

ɗ

akin shi. Ba ta ƙi yin abinda ta saka ta ba dir

ect

ɗ

akin ta shige, komai a gyare tsaf in ka

ɗ

auke suitcase

ɗ

in shi da ke ajiye lazily kan rug. Tsallake shi tayi zuwa system

ɗ

in shi da ke kan nightstand, bu

ɗ

e shi tayi sai kuma ta tuna ba ta da passwords

ɗ

in shi hacking through zai iya ci mata time kafin

ya dawo. Light

ɗ

in

ɗ

akin ta kashe tana zama tayi bakin gado tana dialing number Scor, ringing biyu ya

ɗ

auka yana cewa ''har kun sauka?".

''Uhmm, har ma na kwanta ai''.

''Ohh okay, shi mijin naki fa?".

''Ya fita yanzu''.

''Alhamdulill

ah, ya kike dear? Bai dai takura miki ko?".

''Nope i do have all the space i need, yanzu ma gani ga system

ɗ

in shi but it's locked i don't know how to get through it but I'll definitely do it ''.

''That's my baby girl, if you'd do that then cikin

lokaci ƙalilan we can get what we want''.

''Definitely, amma......''

Jin ƙarar bu

ɗ

e main entrance door ya sanya ta cewa '' I'll have to go he's at home, bye'' daga haka ta yanke wayar ta tura ta ƙasan pillow ta kwanta tana juya baya ta

ɗ

ayan sid

e

ɗ

in.

Sosai ya yi mamakin da ya bu

ɗ

e

ɗ

akin ya gan shi dun

ɗ

um don ya tabbatar da haske ya bar

ɗ

akin, hannu ya kai ya kunna ya hango mutum kwance ta duƙunƙune cikin duvet. Zare idanu yayi yana shigowa

ɗ

akin completely ta gaban ta ya tsaya, irin ya tabb

atar

ɗ

in nan itace ko wani yake gani dai haka. Ita ce ta cire hijabin jikinta sai hulan kan ta ne ya

ɓ

ullo ta saman da bata rufe ba, ikon Allah ya fa

ɗ

i can ƙasan can ran shi kafin ya kai hannu yana ta

ɓ

a ta da niyyar tashin ta ta wuce

ɗ

aki don a ran shi yan

a tunanin ko ta yi mistake ne wurin shiga

ɗ

akin sai dai ko motsi bata yi ba sai da ya kuma jijjiga ta kafin ta

ɗ

an bu

ɗ

e idanu cikin magagin ƙarya tace ''uhmm? Whaaa''.

''You are in my bed Adeeyah ki farka ''.

''Bed? This is mine go'way''.

''We

are not doing this here, Adeeyah ki tashi ''.

''Kana son hana ni bacci ne?".

Tsaki ya ja ƙasan maƙoshi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login