Showing 156001 words to 159000 words out of 232724 words

Chapter 53 - JIRWAYE COMPLETE

29 Aug 2026

51

don ko bata fa

ɗ

i ba she means she's now ready to be a full time wife, ba part time kamar yanda ta shigo da farko ba sai dai ya kanne bai nuna excitement

ɗ

in shi ba wurin cewa '' Are you sure? Kar fa

ki takura kan ki tunda dai akwai means na employing masu aiki don me zaki wahalar da kan ki''.

''Ni dai babu wahala Please''.

''Na ji amma idan wasu lokutan kika gaji fa? I don't want you to start something that you might get fed up of doing ''.

''Ai dama wannan yana

ɗ

aya daga cikin halayen

ɗ

an Adam but I'll try my best in shaa Allah ''.

''Alright then, duk abinda kika ce shi za'a yi Kitten ''.

Wani nauyi ne ya kuma rufe ta tana jin nickname

ɗ

in yana shiga duk wasu sassan jikin ta, b

a ta ankara ba wani

ɓ

oyayyen murmushi ya ƙwace mata duk yanda ta so ta cije shi ta gaza sai da ya nuna. Hakan ya ƙara fa

ɗ

ada murmushin shi shi ma yana jin wani iri a ƙasan ran shi.

Miƙewa tayi tana cewa '' uhmm I'll like to check on the stuffs we have i

n the store so that I'll get to know what we have''.

''Last week aka yi restocking but still let's check '' kafin ta amsa ya miƙe tsaye da sauri.

Tare suka shiga kitchen

ɗ

in tana duba spices

ɗ

in da ke akwai tana comparing da wanda Tee ta turo mata d

a shi, da yawa babu abubuwa wanda ta tambaye shi ko he's allergic to it ne. Shaida mata yayi yana cin komai in ka

ɗ

auke yaji bai son abu mai yaji bayan nan he's okay, noting ta yi a notepad

ɗ

in da ta shigo da shi. Hatta da su tubers da proteins sai da suka

duba zuwa veggies, kallon kayan da iyayen ta suka kawo mata kuma wani ƙato yana morewa girki da su ya kuma saka mata ƙaimin girkin even if not for him but for her own self.

List

ɗ

in da tayi na abubuwan da babu ya amsa yana cewa za'a kawo,cewa tayi ''

wai da ina son shiga kasuwa da Tee ne gobe''.

''Kasuwa kuma? Ai kin yi hannun riga da ita Madam, duk abinda kike so ki rubuta za'a kawo miki''. Tura baki ta kuma yi kawai jin wai ba zata je kasuwa ba, wannan masifar da me tayi kama haka.

Daga hak

a suka gama zagayen kitchen

ɗ

in zuwa parlor, supplies na turaren wutan da ke wurin ta dudduba duka akwai da yawa don musamman Mommy Atuwah ta ha

ɗ

o mata ƴan asali na gaske irin wainda ba sa siƙewar nan. Su fresheners da toiletries dai ta rubuta masa, ta ba

shi sai lokacin ta iya zama ta yi breakfast. Bai fita ba sai kusan 12 bayan ya shaidawa chef

ɗ

in shi ya koma bakin aikin shi a BarewaTech dama a can yake, raba masa aikin yayi kuma ya ƙara masa biya shiyasa bai damu ba amma a can

ɗ

in ma akwai biya mai kyau

ga covering ku

ɗ

in fuel saboda zuwa da dawowa.

Da rana ta dafa spag ta ci, ba shi ya dawo ba sai kusan 6 lokacin ta yi nisa a girki a kitchen. White rice tayi da wata curry sauce da ta ji kayan ƙamshi, ko shi da ya shigo sai da ya dakata daga bakin ƙo

fa yana jin ƙamshin girkin da take yi. Eh lallai ashe zai kwashi ra

ɓ

ashe sosai kenan.

Duban shi tayi tana masa barka da dawowa, sannan ta tsame hannun ta daga virgin mojito

ɗ

in da take ha

ɗ

awa ta wanke kafin ta dauko masa ruwa da drink daga fridge ta

ɗ

aura kan trayn da take ta jin abun wani kala don abu ne da bata saba ba. Ko shi sai abun ya zame masa baƙo don babu mahalukin da ya ta

ɓ

a ba shi ruwa haka sai dai masu aikin can gidan sarauta wanda ba wai saboda kulawa ba ne a'a aikin da aka

ɗ

auke su kenan

kulawa da buƙatun su. Ko kuma in yaje restaurants wanda shi ma dai sana'a suke yi, tunda ya girma ma ya mallaki apartments

ɗ

in shi sai ya koma shi yake wa kan shi komai don haka bai da lokacin saka ruwa a tray

ɓ

alle murfi yake yi ya danƙari kayan shi ya je

far da robar ina yake da lokaci shi kam.

A kitchen island ya ja kujera ya zauna yana amsar ruwan har da mata godiya cikin sanyin murya, sha yake yi yana kallon ta ta ƙasan idanu yanda take ha

ɗ

a komai cikin natsuwa shi sai lokacin ma ya lura da ta canj

a kaya zuwa camesole kalar ash mai dogon hannu. Kan ta da hula amma ya

ɗ

an ja baya gaban gashin ta ya bayyana ka

ɗ

an, ta kuma

ɗ

aura apron a kan kayan kamar wata shahararriyar chef. Yanda rigar ya mata ba ƙaramin bayyana halittar da Tee ta kira da killer bod

y yayi ba, hakan ya sanya shi gaza

ɗ

auke kan shi daga gareta don bai ta

ɓ

a sanin haka jikinta yake a haske ba sai yau. Yes zai iya fa

ɗ

in size

ɗ

in saboda yanda hannun shi ya riƙe measurements

ɗ

in ta amma gani da ido kam karo na farko kenan.

Ba ta da

ɗ

e b

a ta kammala ta koma parlor shi ma ya take mata baya, zama yayi gefen ta suka yi zaman jugum-jugum wanda rashin sabo da junan su ya haifar musu da shi kuma ma ko a halitta su

ɗ

in ba gwanayen hira ba ne gwara ma Dee wani lokacin da shi. Katse shirun yayi da

kunna TV zuwa tashar CNN, labaran yamma suka kalla wanda shi ne ya

ɗ

an fara comments akan digital economics da ma international politics. Sai ga shi ta saki jiki tana responding don she's well informed ko a da can rashin abokin hira ne ya sanya take yin s

hiru. Su na a haka har ya gangaro kan Technology nan ko shi da kan shi sai da yayi mamakin gwanancewar ta a harkar har ya gaza

ɓ

oyewa sai da ya ce '' Amma ya aka yi har yanzu kike as undergraduate? Kamata yayi yanzu kina MSc or so''.

''I had some setb

acks during my secondary school year, and it affected Tee too'' ta ba shi amsa don bata wani yarda da shi ba balle ta bashi labarin ta yi fama da matsalar ƙwaƙwalwa lokacin tana teenager ai sai ya raina ta a cewarta.

''Ayya, but you were doing absolutel

y good. Why are not a CEO now?".

''Na fi son sai bayan school ne but now let me just be a startup founder''.

''Startup kawai kike son ki yi founding ko me?".

''I'm more into cyber security, ka gane irin su ethical hacking and sometimes dark

web of a thing ''.

''Ki ce ke innocent and dangerous ne''.

''Hence the name ASH_witchie''.

Ba ta ta

ɓ

a sanin akwai dariyar da yake da effect a jikin mutum ba sai da yayi wata ƙarama can ƙasan throat

ɗ

in shi irin wanda ba ta ta

ɓ

a jin wani mahalu

ki yayi ba, tsigar jikin ta sai da ya tashi tana mai jin kamar ta kai kunnenta dai-dai bakin shi yanda zai mata dai-dai ba tareda ragowar sun bi

ɗ

akin ko wani ya ji ba. Sai kuma tayi summoning guntuwar restraining inhibitory mechnism tana mai tunawa kan ta

maƙiyi ne shi fa kar ta saki jiki da yawa.

Kiran sallah ne ya katse musu moments

ɗ

in da suka shiga, miƙewa duka suka yi kowa ya wuce room

ɗ

in shi. Alwala yayi ya fita zuwa masjid while ita tayi a

ɗ

akin ta, sai da ya dawo ne ya tuna ya bar kayan cefane

a booth

ɗ

in

ɗ

akin shi ma'aikatan shi ne suka shigo masa da shi har kitchen. Da ta fito tayi aikin jera komai a inda ya kamace shi, tare suka ci abinci yau ko alƙali road

ɗ

in da yake yawon fita da su Mubeen bai je ba ko da suka kira shi cewa yayi he's busy

.

Sun da

ɗ

e suna kallo a TV sai after 9 suka wuce ciki, wanka tayi ta sanya wata nightie dusty pink mai gajeren hannu ta shige duvet ta kwanta. Number Scor tayi dialing ringing uku ya

ɗ

auka yana cewa '' yau kin manta da ni Trouble ''.

''I'm sorry,

na yi aiki ne da yawa shiyasa amma kana raina a duk motsi na''.

''Wani kalar aiki ne haka?".

''Uhmm, it's about us. I've been trying to get access to the system and.....''

Bu

ɗ

e ƙofar da aka yi ne ya sanya ta saurin saka wayar a flight mode t

ana cire ta a kunnenta, shigowa yayi ciki sanye da ƴar shorts

ɗ

in shi da yake bacci jikin nan sai ƙyalli yake a hasken fitila. Lumshe idanu tayi ta bu

ɗ

e tana ajiyar zuciya mai ƙarfi har ya kwanta gefenta ya ja ta jikin shi ƙirjinta bai daina bugu ba wanda

hakan ya sanya shi tunanin ko har yanzu ba ta gama dawowa dai-dai ba ne gashi kuma ya yi alƙawarin no-forcing policy a tsakanin su. Duk yanda ya kai ga ƙwalamar shi zai jira ta har zuwa sanda she'll be ready for it..........

An gama day 1 da ƙyar.

Amma yarinyar nan uwar ganganci ce in da an kama ta fa? Tace masa me?

Deejasmah

💜🦂

CHAPTER 71

Washe gari tana sallahr asuba ba ta koma bacci ba, kitchen ta shiga ta fara ƙoƙarin ha

ɗ

a masa abun breakfast. Ba ta san me ya fi so ba amma tunda yace

mata komai ma ban da abu mai yaji ya sanya ta duba menun da ke kitchen

ɗ

in na wancan chef

ɗ

in, duk kusan kayan iyayi na da ba lallai ta ƙware kan su ba intercontinental dishes ne fululu sai ta ta

ɓ

e baki tana cewa '' dole ma in canja menu zuwa wanda na iya

ahh tohm''.

Sai kuma can tace '' why would i do so when i can learn how to do it, ba dai reciping zan duba ba in ga yanda ake yin komai ba?".

Da wannan shawarar ta tafi ta

ɗ

aura da cewa '' zan dai ha

ɗ

a da normal dishes na mu da ma wanda Amah ta ta

ke yi''.

Doya ta ciro ta fara ferewa tana aikin ta kunna waƙa can ƙasan speaker, ita ba gwanar shi bace amma ba ta son zaman shiru tana son duk wani abinda zai bata background noise haka. Ba kuma wai ta cika son hayaniya da yawa ba a'a irin

ɗ

an ambien

ce haka. Da ta gama peeling grating

ɗ

in shi tayi duka kafin ta ha

ɗ

a da egg da spices da minced meat ka

ɗ

an, sai veggies. Ƙullawa tayi a leda ta

ɗ

aura cikin tukunya kafin ta ciro bread daga fridge. Ha

ɗ

in toast ta yi tana saita komai a cikin toastern ta, kana

ta dafa tea mai kayan ƙamshi irin yanda Amah ke yi. Zuwa time

ɗ

in doyar ta ya dahu sosai sai kawai ta ciro ta ta kwance a ledar, sai da ya huce kafin ta yanyanka cikin size da shape mai kyau. Cikin ƙwai ta sanya shi kafin ta masa deep fry cikin mai, a was

u ceramics dishes ta jera su da komai kafin ta fara gyaran dining

ɗ

in tana gogewa Halime(mai gyaran gida) gaisawa suka yi tana shirin kar

ɓ

ar aikin da sauri tace '' kar ki damu Halime je ki dai kitchen akwai kayan breakfast

ɗ

in ku da na ajiye ki

ɗ

ibi na ki

sai ki cire na securities ki kai musu".

''Toh Aunty Gimbiya mun gode sosai amma ranki ya da

ɗ

e ba raini ba, maganar abincin nan dai a bar shi don in aka ji daga can masarauta kina ba mu abinci zai zama zunubi ne sosai''.

''Zunubi kuma? Don kawai n

a ba ku abinci?".

''Ba kawai ba ne saboda mu a ƙasan ki mu ke bai kyautu ki dinga girki kina ba mu ba''.

''To in ban baku ba haka zaku zauna da yunwa?".

''Dama ai ni nake mana a can sashen mu, mai girma Tafida duk ƙarshen wata yake ba da ku

ɗ

in cefane wurin Ahmadi''.

Ta tuna shi ne sarkin gidan Musharraf, don haka tayi murmushi tace '' to na hutasshe ki na safen yau, sai ki yi muku da rana''.

''Mun gode sosai, Allah ya ƙara girma giwar Tafida''.

Haka nan sunan ya mata da

ɗ

i sosai a

kunnenta, don haka ta yi murmushi ta cigaba da aikin ta.

Duk abinda suke fa

ɗ

i a kan kunnen shi, dawowar shi kenan daga gym

ɗ

in da yake zuwa duk safe ya tsinkayi muryar ta. Duk yanda ya kai ga daurewa sai da murmushi ya ƙwace masa, ' ta na da kirki ' y

a furta can ƙasan maƙoshi yana gya

ɗ

a kai. Juyawa yayi ya wuce zuwa room

ɗ

in shi don yin wanka.

Ita kuma tana gama gyaran wurin ta shirya abincin ta kan dining ta juya zuwa

ɗ

akin ta, gyara shi ta fara yi ta saka turare kafin ta fita zuwa na shi don gyara

wa. Da ke ba a ciki yake kwana ba ya sanya babu wani datti sosai, gadon ta kakka

ɓ

e tana gyara shimfi

ɗ

a kafin ta fita

ɗ

auko sweeper. Sai da tayi mopping ta shiga toilet don wankewa ne tayi kyakkyawan gani, shi ne tsaye ƙasan shower yana wanke kan shi.

''Astagfirullah'' ta furta da ƙarfi tana juyawa da sauri idanunta a runtse. Dariya ya ƙyalƙyace da ita ya fito daga ruwan ko a jikin shi ya rungumeta ta baya yana sauke ajiyar zuciya, ji tayi kamar ta suma don yanda take jin shi a jikinta ga kuma wancan ya

nayin da yake ƙoƙarin dawo mata.

A cikin kunne ya ra

ɗ

a mata '' kin zo taya ni wanka ne?''.

''Ni ba ruwana toilet na shigo in wanke ban san kana ciki ba ma''.

''That's great then let's bath''.

''Ni Aa, ina da aiki fa'' ta furta da shagwa

ɓ

ar d

a bata san tana da shi ba.

Shi ma da irin muryar ta yace '' ni ma A'a sai kin taya ni wanka''.

Duk yanda ta so zillewa kasawa tayi haka ya ja ta zuwa cikin shower yana fatali da kayan ta, wanka ya zage yana mata bayan ya cusa gashin ta cikin shower

cap

ɗ

in da bata san yaushe ya saka a toilet

ɗ

in ba. Daga wanka one thing lead to the other, don kafin a kammala both of them were flushed. Musamman ita da take fara tas, sai sauke numfashi take yi a gaggauce ba ta ta

ɓ

a jin abinda yake mata yana da effect

a jikin ta. Shi kam ko idanun shi bai iya bu

ɗ

ewa saboda abinda yake cin shi, kasa jurewa yayi ya

ɗ

auke ta zuwa cikin

ɗ

aki.

Bidiri aka sha a ranar yanda har manta sunan shi sai da yayi, bai jin komai bai gane kowa a lokacin sai ita saboda yanda take ta

ya shi sabgar ba kunya ba inhibitions. Ita kan ta ta gane tayi wauta a baya and yes she can enjoy everything ko tana son shi ko akasin hakan, wanda shi ke da

ɗ

a mata kuzari tana exploring abubuwan da bata ta

ɓ

a zaton zata iya ba. A ranta tana ayyana koya tak

e yi zuwa lokacin auren ta da Scor

ɗ

in ta, sosai suka da

ɗ

e a duniyar ta su sanda suka dawo ta mutane ma lokaci ya ja.

Tare suka yi wankan yanzu ma amma shi ya fara fita ita kuma ta fito sanye da robe

ɗ

in shi ash color, hannunta da towel tana goge kan

ta. Ba ta tsaya ba

ɗ

akin ta ta wuce tana jin iskar duniyar na mata daban kamar ba ita ba, shiryawa tayi cikin doguwar riga kalar burnt orange mai santsi sosai. Jersey veil ta

ɗ

aure gashin da ta yi blowing tana ji tabbas dole taje saloon su wanke mata da ky

au.

Tare suka yi breakfast

ɗ

in wanda rabi da kwata hankalin shi na kan ta, tabbas shi ba gwanin magana ba ne amma ta gane a ƴan words

ɗ

in da bai fa

ɗ

i akwai karatu mai girma a ƙasan su. Sai dai ba ta buƙaci fassarar ko kalma guda

ɗ

aya ba sai ma natsuwa d

a tayi tana cin abincin a ranta tana lissafin yanda zata kuma sarƙafe shi ya rasa komai in ba ita ba, abinda bata sani ba shi ne bata buƙatar wani abu don Musharraf dai a wannan ga

ɓ

ar ya riga da ya tafi completely.

Yau sai 10 ya tafi office shi ma baya

n Mubeen ya dame shi da kira, 4 na yi ya shigo gida da mugun

ɗ

okin shi haka suka lalace kan kujera ya sanya ta cikin jikin shi. Ba ta iya motsi ba da shi ba, ba wata magana suke yi ba sai in ta kama amma an ce action speak louder than voice.

A kwanak

in

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login