Showing 204001 words to 207000 words out of 232724 words

Chapter 69 - JIRWAYE COMPLETE

29 Aug 2026

48

I've told you about my insecurities ban iya trusting kowa ba and as reckless as loving you was, sai zuciyata ta fara karkata kan yarda da ke. Ban san miyasa ba sai hakan yake tsorata ni saboda yanda na san me y

ake faruwa beneath the surface, shiyasa na

ɓ

ullo miki da hakan. Na KASU i did it for fun ba don komai ba''.

''How did you do it? Saboda one minute you were with one clothe then the next thing ka canja''.

''Kawai hoodie na saka fa, sai motar da na

amsa a wurin Mubeen damuwa ta yanda baki ji ƙamshi na ba''.

''A tsorace fa nake taya zan san ƙamshin da kake yi a lokacin?".

''I'm sorry''.

Kamar tayi tsaki sai dai ta daure tana cewa '' ka kira sunan Marwa

ɗ

azu,tana ina?".

''Ta rasu tun

a yarinta na manta ne ban gaya miki ba''.

''Allah ya ji ƙanta, ka gama labarin ne ko da saura?".

''No that's all but baby.....''

''Goodnight'' ta furta tana kai hannu ta kashe wutan gaba

ɗ

aya. Ya san tayi dismissing

ɗ

in shi ne don tayi proce

ssing sabon information

ɗ

in da ta ji a yau

ɗ

in nan, amma ba wai bacci zata yi ba. Shiru ne ya biyo baya amma ba irin mai cutarwar nan ba, kawai dai Extra silence suka yi duka biyun sai shi ne yake shafa bayanta a hankali cikin sigar lallashi alamun yana na

n.

Kasa bacci tayi ta

ɗ

ago tana kallon fuskar shi cikin duhu tana ha

ɗ

iye abinda ya tokare mata maƙoshi tace '' kar ka kuma min abinda ka aikata ba zan iya yafe maka ba''.

''Ba zan kuma ba, I've learnt my lesson in the hardest way Trouble''.

''Shi ma shan sigarin kar ka kuma ban son warinta, please ''.

''I'll try in shaa Allah a rashin ki ne daman na dawo da ita''.

''Okay''.

''Kin yafe min?".

''I'll try to,but You've hurt me''.

''I hate myself for doing so''.

''Don't it was a mistake sai mu koyi lesson

ɗ

in mu from it and never make such mistakes again''.

''I love you, today tomorrow and always''.

''Hmmm,my heart is heavy ba ka ganin muna cikin matsala? About Affah and Marafa?".

''Tun

ɗ

azu nake

jiran ki min wannan tambayar,but lemme be frank with you''.

''Uncle bai da laifi it was Marafa's doing, laifin shi

ɗ

aya yarda da shi in zamu bashi proof na gane waye shi then we are set. Because he's a good man, Innani ta na fa

ɗ

in hakan kawai obsessi

on

ɗ

in shi da sarauta ne''.

''I hope so, ya zamu yi to da shi?".

''We'd fight together, in Shaa Allah ''.

''No more secrets?".

''Transparency always.........''

Deejasmah

💜🦂

CHAPTER 90

Duk da ta rufe idanunta amma fa bacci yac

e bai san zancen ba duk nacin da take yi na ya zo ko ziyarar sama-sama ce ya

ɗ

auketa amma ya ƙi, tunani barkatai sun cika mata zuciya. A da tayi zaton in ya fa

ɗ

a mata dalilan shi zata iya samun sukuni ashe wai wasa farin girki ne, don kafatanin rayuwarta n

a ƙuruciya ya dawo mata sabo fil. Ta tuno yanda ta tashi a gidan su Affah bai wani damu da ita ba komai ya nemo Tee ce duk wani motsin shi, hakan ya sanya ta kullum take kwa

ɗ

ayin samun soyayyar shi ko da na minti biyu ne. Sai dai da ta girma ta gane abu ne

da bai yiwuwa zuciyar shi ta fi karkata ga ƴaruwarta, kuma wani abun mamakin ko sau

ɗ

aya bata ta

ɓ

a jin tsanar Tee ba sai ma jin da take yi tana burge ta har ma taji ina ma itace take samun wannan kulawar. Duk da ita ma Amah tana ƙoƙari kan su amma kuma at

tention

ɗ

in ta is kind up divided tsakanin su biyu, sai da ma suka fara samun sa

ɓ

ani kan tarbiyya ne ta ƙyale Teen da ubanta duk da ta kan yi magana a lokuta da yawa.

Sai ga shi ƙwatsam ita ma Teen tace ba mata ba sonta yake yi ba kawai ita hannun ja

ri ce mai daraja da yake fatan siyarwa ya samu riba, she's but an object to her dad a transaction for his dirty dreams. Ba abinda yake so sama da mulki har kuma fiye da yaran da ya haifa, ko da yake su

ɗ

in ai abun biyan buƙata ne ga shi da ma Marafa. Ta tu

na yanda ta kar

ɓ

i auren nan with the hope zai kalleta a matsayin

ɗ

iyar shi kamar yanda yakewa Tee, ta yi kwa

ɗ

ayin samun soyayyar mahaifin da ta rasa wanda daga baya ta gane FARGAR JAJI tayi ita

ɗ

in ƴar tsana ce abun juyawar sa ba komai ba. Wani kuma ƙarin

takaicin shi ne shi ma Affahn nasu amfani ake yi da shi ta wata siga, bai san aiki yakewa Marafa ba bai san shuka yake masa shi zai girbe ba. Bai san cewa niƙa yake yi masa ya bashi garin ba, kai abubuwa da yawa wanda in ta ce zata matsa lamba kan su zasu

iya fasa mata zuciya. Damuwarta

ɗ

aya ne ku

ɓ

utar da Affah daga tarkon Marafa ko don ya samu damar gane gaskiya, ko don ya koma kan tafarkin shari'a har ma ya samu nasarar dawo da martabar da tayi masa saura a idanun yaran

ɗ

an uwan shi da ba su da wani uban

bayan shi. Ita fa abun mamaki ma yake bata, saboda a sanin da tayi wa mahaifinta mutum mai zafin hali da kafiya ba ta zaci akwai wanda zai iya controlling

ɗ

in shi har yayi giving in ba. Sai ga shi kamar mutum-mutumi Marafa yana buga wasar kalan-kuwa da shi

tsakiyar kasuwa, abun dai ba da

ɗ

in ji wai ƙato a aljanna dasasa......

Yayinda ta tafi nata tunanin shi ma wani dogon nazari ya tafi mai zurfi, ya san ya bu

ɗ

e mata sirrika da dama amma fa ba hakan yake nufin ya gaya mata komai bane. Ya tsallake abab

e da yawa don some secrets are better kept secrets for what eternity will bring, burin shi ta yafe masa abinda ya aikata personally sauran kuma Allah ya yafe masa ya ba shi ikon gyarawa. Don ko ka

ɗ

an bai san ta ina zai fara shaida mata kalar gwagwarmayar d

a yaci tsakanin shi da malamin Shamaki ba, balle har ta san future plans

ɗ

in da yake da shi kan Marafa da duk wanda ya jinjina da shi ba. Shi mutum ne mai son aiki discreetly don haka komai na shi ta bayan fage zai yi ba tare da wani ya san me yake faruwa

ba, balle har zukata su jikkata sakamakon sirrin da yake ƙoƙarin tarwatsewa a tsakiyar Barewa.

Hannu ya kai ya shafi gashin kan ta yana sakin ajiyar zuciya a bayyane, muskutawa tayi ta gyara kwanciyar ta cikin jikin shi tana cewa '' ba kayi bacci ba?"

.

''Ba zan iya ba, ban san tunanin da nake yi ba zuciya ta tayi min nauyi baby. Ba ki ce kin yafe min ba kuma'' ya furta da ƙaramar murya.

''I need to process everything kafin, but i assure you kaso saba'in na haushin da nake ji ya ragu''.

'

'I can make the remaining 30 disappear completely Kitten'' ya fa

ɗ

i cikin wata munafukar murya, kuma yana tabbatar da abinda yake nufi ta hanyar fara kai hannun shi jikin ta. Bige hannun tayi tana cewa '' ana wata magana za ka tafi wata kuma?".

''This

too is very important Kitten, ba ki san yanda nake missing

ɗ

in ki bane''.

''Ni suna na zo fa Malam''.

''Ai yanzu ma a gidan sunan kike'' ya amsa mata sarcastically. Murguda bakinta tayi a duhu tana cewa '' Ai nazo nan ne saboda ka kirani'' tana f

a

ɗ

in haka ta tuno Aunty Munawwarah tana gidan Teeyah a zaune a parlor ta fita da shi. Da sauri ta dafe goshin ta tana cewa '' na bani ban lalace ba, yanzu ma me zasu ce daga barin je in dawo''.

''In gaya miki me za su ce? Cewa zasu yi kin bi mijin k

i ne and you did the deed.....'' da sauri ta kai hannu ta danne bakin shi tana hana shi ƙarasawa. Wani dariya ya ƙwace masa hannunta ya hana sai kawai yayi kissing tsakiyar shi yana cewa '' so i'd suggest you did the deed, don haka wanda zai yarda you didn

't do anything'' ya ƙarashe yana maida hannun shi inda ya cire.

Zata janye yayi saurin cewa '' wai baki yi missing

ɗ

ina bane Baby? Wa nake da ita a duniya da zata bani if not you? Ko so kike in bi mata ne? '' kalaman shi sun yi bala'in kashe mata jiki

, dama kuma tayi missing mijinta yanda ba ka tsammani kawai dai iyayi ne irin na mata don haka ta kai hannu ta shafa kan shi tana cewa '' zancen mata ya fita daga bakin nan Ya Tafida,ban gama da zancen sigari ba ka ƙaro min da wata mace haba kishiyoyin ai

sai su min yawa''.

''Ba wata sai ke'' ya furta bai kuma jira ta gama fita daga shock ba ya ha

ɗ

e bakin su wuri

ɗ

aya, sai ga Hajiya Adeeyah Shamaki ta mance zancen fushi da sigari tana taya mijinta har ma ta fishi ƙosawa. Shiyasa fa aka ce tsakanin mata

da miji sai Allah kana shiga ciki kai za ka sha kunya.

Tare suka yi wankan su in a moment da su kan su sun manta rabon da ayi irin shi sai da suka yi sallahr asuba suka samu baccin da har sai wurin 12 shi ma kiran wayar shi da aka yi ne ya farkar da

su, Snake da ya ji shi shiru ne ya kira don ya duba ko yana lafiya ne sai yaji muryar shi ta masu bacci ta amsa don haka yace '' ka sami lafiya Babana''.

''Lafiya, da sassafen nan?".

''You don't mean it, yaushe 12 ta zama sassafe?''.

''12 da

i....'' ya amsa yana tashi zaune, movement

ɗ

in da ya tada DeeDee ta bu

ɗ

e idanu tana duban shi a hankali yace '' sorry Baby''.

Ai sai Snake ya riƙe baki da sauri yana cewa '' who's there with you Barde?".

''My wife, who else?".

''Hehehe, ka

samu duniya Baba. Ahhh dole kayi bacci kace jiya an baza capacity, I'll then leave you to it''.

Ya furta yana yanke wayar da wata kalar dariyar shaƙiyanci, kai ya girgiza yana shafa wuyan ta yace '' rana tayi Baby, ga shi bacci bai ishe ki ba ko zaki

koma zuwa Asr sai ki ke can gidan''.

''Ni ƴar Asr, yanzu zan zo in koma i don't know how ma nayi wannan baccin '' ta furta tana sauka daga gadon tana sanye da rigar shi da ta sace tuntuni, kallon cinyoyin ta da ke waje sai sheƙi suke yi yayi yana l

ashe lips

ɗ

in shi ya sauka daga gadon ya raka ta toilet

ɗ

in. La'asar

ɗ

in da dai yace sai da aka yi ta kafin suka bar gidan ta fita sai tura baki take yi, shi kuma yana ta sakin murmushi. A harabar gidan yayi parking yana kallon ta yace '' in shiga ne?".

''Ka shiga ina? You should go back to your business abeg''.

''Baby ni kawai ma mu koma gidan mu, Moon ta tafi ita

ɗ

aya''.

Zaro idanu tayi tana cewa '' in koma wani gidan? So kake yi ace nayi rashin kunya kawai dai''.

''Ba wanda zai ce ki

n yi rashin kunya Madam, I'm your husband kuma it is normal for couples to fight and have issues. But the beauty of it is them reconciling, in kika koma ma sai dai su yi farincikin how we iron out things together, they'd be proud of us in gaya miki''.

''I know, but kai fa kace min

ɗ

azu da muna brunch zaka je Brazil next week ya kake son mu yi when you are there?".

''That too, so zaki je Barewa. Ina dawowa za ki dawo nan deal?".

''I'll in shaa Allah, so.....''

Duƙowa yayi yana pecking

ɗ

in

ta lightly kan lips kana yace '' I'll miss you, ki kula da kan ki for me''.

''You too'' ta amsa tana shafa gemun shi a hankali kafin ta fita. Fitowa yayi yana riƙe hannunta sai da ya kai ta har bakin ƙofa kafin ya shafa cikin ta yana cewa '' zan zo i

n kai ki airport

ɗ

in gobe, i love you sosai''.

Da kai ta amsa masa tana juyawa ta shige gidan.

Duk abinda suke yi, su Muneerah, Ateeyah suna cikin curtains suna kallon su kamar munafukai. Da ya juya Tee mantawa tayi da tearn jikin ta tayi wani ts

alle tana cewa '' I'm loving what I'm seeing''.

''Ke dai Allah ya shirya ki, gulma kukewa Musharraf kamar ba ku san waye shi ba. Allah ya baki sa'a ya kama ki da ke da ƙanwar taki ko kunya baki ji instead ki hanata'' Aunty Munawwarah ta furta tana dar

iya, don itama jira take yi a guntsa mata gulmar da ake yi. Kafin Tee ta amsa Dee ta shigo da sallama, cikeda kau

ɗ

i Tee tace '' Sai dake matar Ya Tafida irin wannan kashe ƙwarƙwatan ƙauna haka?".

Cak ta tsaya tana kallon su har da Aunty Munawwarah da

take ta murmushin da ke nuna tun

ɗ

azu ake dakon jiranta, wani kunya ne ya kuma rufe ta ta rintse idanu tana kawar da fuskar ta. Ita dai Tee bata

ɗ

auki hint ba sai cewa da tayi '' what happened to yanzu zan dawo?".

Zama tayi ta cire hijabin jikinta tan

a nishi a hankali, zama tayi gefenta tana cewa '' ki bani in sha mana ƴar arziki irin albarka''.

''Gaskiya zan zage ki Tee'' ta amsa tana kauda kan ta gefe.

Ta

ɓ

e baki tayi tana cewa '' me yi baya fa

ɗ

a ai Hajiya ni dai bani in sha''.

''Ke kam

Ateeyah in kinawa Allah ki yi shiru, tace ba ta son maganar nan ko ana dole ne?" Fa

ɗ

in Aunty Munawwarah tana danne dariyarta.

''To nayi shiru, kai amma dai to ya na iya?" Ta furta tana dariya itama.

Miƙewa tayi da sauri ta wuce cikin

ɗ

akin da suka s

auka, tana jiyo Moon tana cewa ''Wallahi har ƙamshin turaren shi take yi'' ita kuma Tee tana cewa '' Allah ya sa shirun da nayi ya zame min alkhairi''.

Aunty Munawwarah ce ta girgiza kai don ta san halin su ba ji zasu yi ba, tun

ɗ

azu suka ishe ta da

magana tayi iya yinta sun ƙi ji miƙewa tayi ta shiga wurin Dee da ke kwance kan gado har lokacin fuskarta a

ɗ

aure yake. Tana ganin ta tayi saurin miƙewa zaune alamun rashin gaskiya ya bayyana a fuskarta,zama tayi gefenta tana cewa ''Adeeyah?".

''It w

asn't what you guys were thinking''.

''Who's thinking about anything here my dear? Kar fa ki manta mijinki ne ba wani random man a gari ba. Duk abinda kika yi da shi halalin ki ne kar ki bari tsokanar waincan yaran ta saka ki yin wani tunani. Infact I

'm really proud of what you did dear, don akwai alamun haske da annashuwa fiyeda yanda na shigo garin nan na ganki. Which is a sign na kun saita matsalolin da ke tsakanin ku ke da mijin ki, i know he's sometimes rough amma he has a soft heart behind that i

ron armor he carries around kuma yana son ki sosai ban ta

ɓ

a ganin yana kallon wata mace da same intensityn da yake kallon ki ba. Ke ma haka duk da kina daurewa da tuna ya miki laifi, but you too are a perfect couple don Allah kar ki ƙara barin shai

ɗ

an ya s

higa tsakanin ku''.

Ajiyar zuciya ta sauke jin abinda ta fa

ɗ

i tana cewa '' Thanks Aunty Munawwarah, Allah ya bar zumunci''.

''Always here for you my dear.......''

Sister-in-law like this......

Deejasmah

💜🦂

CHAPTER 91

Ranar yini

suka yi tsokanar ta, tun tana jin wani iri har ta saki jiki suka ce mata kule sai tace musu as. Ita dai Aunty Munawwarah tana gefe.

Da yamma kuma ta ƙule

ɗ

aki tana video call da mijinta, yana office idanun shi ƙyar a kanta. Lumshe shi ya yi yana cewa ''

kin san me na tuna?".

Kai ta girgiza tana cewa ''Nope sai ka fa

ɗ

a''.

''Our wedding, yanda kika dinga waya da Scor ke a dole ba ki son aurena''.

Dariya ta fashe da shi tana cewa '' i was a fool, ka san video call

ɗ

in da nayi da kai fa sai da M

ufee ta ji haushina. Ai wallahi ka yaudare ni''.

''Hey, it was but in the past. And i was very stupid back then''.

''Uhmm, yaushe zaka koma gida?".

''Sai dare zan tashi, ban son komawa in ba kya nan''.

''Abinci fa?".

''Tun breakfast

ɗ

in mu ban ci komai ba'' ya amsa yana lumshe idanu.

Cewa tayi '' why?".

''Ban jin yunwa ne, ke kin ci wani abu ne?".

''Yes, saboda baby. Yanzu na gama ci ma, me zaka ci da dare?".

''I don't know, may be zan tsaya nan hungry nomad and get so

mething. Don't know sha''.

''Ka zo nan kaci mana'' ta amsa tana murmushi.

''Ahhh, ba dani fa za suyi girkin su ba.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login