Showing 3001 words to 6000 words out of 232724 words

Chapter 2 - JIRWAYE COMPLETE

29 Aug 2026

41

son wasu pet names irin su my love, sweetheart, sweetie a

nd co. Ta fi son ya kirata da Babe ko beaut kamar yanda ake kiranta tun a secondary school, and she's doing that because ba ta son wani daga cikinsu ya samu bad impression kan cewa he can date her saboda he can't a kaf cikinsu babu wanda tayi wasan soyayya

da shi tun da yarinta ma balle a yanzu, duk da ko shi Mamun yana masifar sonta Fayrouz ma haka shi yasa ba su cika jituwa da juna ba saboda kowa yana tunanin d'ayan can have a chance on her ne. Shi dai Yassar tunda ya san policyn ta bai tab'a sakata a rai

ba duk da she's irresistible amma ya san how dangerous rab'arta is.

Abokan juna ne tare suka taso tun suna yara k'anana, duk da a yanzu duka sun bar tsohuwar unguwar su amma amintar tasu bata canja ba. Iyakan su da juna daga hannu sai d'an wasu lokut

a da suke tab'a fuskarta in 'yan

mutuncin suna kusa idan kuma ba sa kusa ba ma sa farawa, su kuma kad'ai ne a duniya Teeyah ta yarda su rik'e mata hannu wanda tace ita ba ta jin komai kan su don bata d'auke su maza ba amma su ta san suna jin wani abu a tab

'atan da suke yi but she doesn't mind.

It is a ritual da suke yi every month suna had'uwa in a different restaurant or cafe's they'll eat, gist, play games sannan kowa ya koma inda ya fito a k'aida last Fridays of the month suke had'uwa amma wannan ba s

u had'u ba saboda Fayrouz ya raka Daddyn su Egypt and the month is ending today Tuesday shiyasa suka saka yau d'in kawai don da sun ce Friday ne but Teeyah tana da aiki ranar.

A zahiri da ma bad'ini sune kad'ai friends d'in da Ateeyah Hussein Shamaki

take da su bayan su bata da wasu a cikin maza ko mata kai ko a mu'amalar soyayya bata tab'a yi da wani namijin ba, don zafin kanta bai tab'a bari tayi soyayya ba ba wai don ba ta san son ba amma ko son mutum zai kashe ta ba ta yarda ya sani don tace raini

yake sakawa.

Kun ji fa.........

Tundaga shigowar ta da zaman ta har hirar da suke yi a kan idanun shi da kunnen shi, wanda a zahiri duk k'wak'war ka baka isa kace ya san da zaman su ba wanda alal hak'ik'a ba haka bane infact ya zo wajen ne saboda ya g

anta ya kuma had'u da ita. Ba kuma wai don yayi magana ko hira da ita ba but don ya saurari duk wani abu da zata fad'i wanda zai iya zama mai amfani gare shi, ya d'auketa pics yafi kala goma duk kuma ba ta sani ba, yau kusan one week kenan yana bibiyarta a

nd every blessed day sai ya d'auketa pics. Ya zama kamar inuwarta a satin da ya bita gabad'aya don a duk inda zata saka k'afarta kafin ta kai ga isa shi ya isa wurin yana jiranta. If she's really conscious and observant about her environment da tabbas sai

ta gane ana bin ta but nay, ko sau d'aya bata tab'a lura da shi ba saboda bata da lokacin kallon mutanen da suke zagaye da ita, abinda yake gabanta kawai take yi ta kama kan ta.

Yassar ne ya dubeta yana cewa '' wai wannan twin d'in taki tana nan kuwa? I

t's been ages since I heard you talk about her''.

''You like her?" Ta tambaya tana jefa masa harara, d'an murmushi ya saki yana cewa daga tambaya?.

Tsuke baki tayi tana cewa '' what's there to talk about her tohm in dai ba sonta kake yi ba?".

''Just checking on her''.

''You can't just be checking on someone who doesn't know you haka nan kawai, well in ma son ta kake yi gwara tun wuri ka natsu ka san me kake ciki don ba ajinka bace besides she has a boyfriend so.......''.

''Ni matsala da kan ki sai a hankali wani lokacin daga tambayar arziki kina son maida shi wani kala it is just your twin that I'm asking about ba wata ba, Ni kuma na tab'a ce miki ina son ta ne? Ha'a''.

''I've told you time without number cewa you

have no business with her, and you shouldn't be asking me about her. Ita kuka sani ko ni uhm? Musamman ma kai any small thing zaka dame mu da your twin this your twin that, well I'm off sai ka kirata ta zauna ai'' tana k'are fad'in haka ta figi jakarta ta

bar table d'in da suke zuwa waje. Fayrouz ne ya tashi da sauri ya bita yayinda Mahmoon (Mamu) ya dube shi yana cewa '' kai ma dai ka san Teeyah hates this, why would you be bringing it up every time da zamu had'u da ita what's your deal uhmm?".

Harara

r shi yayi yana jan tsaki yace '' ita ya kamata ka tambaya ba ni ba, haba don Allah don kawai kana son ta sai ba zaka so a gaya mata gaskiya ba? What's with it don na tambaye ta about her twin? Ina ce tare aka haife su amma k'iri-k'iri take nuna bata son t

a, ka tuna sanda muke zuwa gidansu farko ce mana tayi daga k'auye aka kawota tace mana she's an orphan adopting d'in ta aka yi sai daga baya ne take gaya mana she's her twin which tun ranar farko muka san da hakan as it is so obvious but she really hates h

er kamar ba tare aka haife su ba, bata ko jin kunya take nuna mana hakan which is very wrong was it because of the way she looks or dresses? Toh ai ta fita ma kyau don ita natural beauty ce and I think that's why she hates her''.

''Dole a ce akw

ai wani abu a ranka game da ita, why Yassar why are you saying all this words to her? What have she done to deserve all these words from you? She's our friend fa, we need to support her a dukkan abinda take yi''.

''You are really wrong and I hate

your idea of friends, friends are people da zasu dube ka and tell you the truth no matter how bitter it is. And that's actually what I'm trying to do da kuma kake cewa i have something against her my answer is no, I have nothing against her I really like h

er as a friend it is you that is madly unreasonably in love with her kake ganin abinda nake yi bai dace ba and you know what?".

Shiru yayi kana ya nisa yana cewa '' that's why she never likes you saboda you are too obsessed with her, ba ka tab'a nun

a mata kai namiji bane how do you expect her to love you?".

''Malam ya ishe ka! Ha'an ya zaka saka ni a gaba kana gaya min maganar banza?''

''Dama na gama I'm off in zaka zo mu tafi tohm in kuma a nan zaka kwana Bismillah'' yana fad'in haka ya

juya ya nufi hanyar fita don sun riga sun yi clearing bills d'in su tun kafin su zauna, don k'aidar cafen kana placing order zaka biya kud'i not sai in ka tashi tafiya.

Motarta ta fad'a tana sakin haki, she just hate the fact that Yassar is her friend

saboda one time he'd be supporting her and at the same time he'd be annoying. Meyasa yake son mata maganar Deedee ne?. Fayrouz ne ya bud'e d'ayar k'ofar ya shiga yana rik'e hannayenta yana kiran sunan ta a hankali. D'ago azababbun idanun ta tayi tana kall

on shi kana cikin hargagi tace '' let me be''.

''I won't, why would I do so when you are in such a bad mood?".

''Just let me be, malam ina ruwanka da mood d'in da nake ciki?".

''Ni ko nake da ruwa Babe......''

''Get the hell out

ta my fucking car! Now!" Ta furta a tsawace, take fuskar shi ya sauya zuwa kalar b'acin rai don shi fa duk son da yake mata akwai abubuwan da bai iya jure su daga wajenta, bai dai ce mata uffan ba ya fita daga motar yana banging mata k'ofar da sauri tayi l

ocking k'ofar tana jan motar da mugun gudu sai da taje gate ne ta natsu ta ba su pass ta fice a sukwane kai kace wacce ke kan highway.

Da idanu ya fi motar da kallo har ta b'ace masa da gani sai ga Yassar d'in ya fito, bai ko dube shi ba saboda ya s

an shi ya jaza musu ya nufi motar shi ya ja shima ya bar wurin. Mahmoon ne ya fito suka shige motar shi da yake parke a can gefen shi ya ja suma suka fita, tafiyar da ta zama cikin shiru saboda kowa na jin haushin kowa.

Kan shi ya gyad'a a kan harsh

en shi ya furta '' it is getting more interesting, and who exactly is this twin of her? Me kuma ta mata da ya sanya ta tsane ta har haka?".

That's exactly what we really want to know too, me tayi mata da zafi har haka why did she hate her when ita a d

uniyarta babu wacce take so kamar ita? We really want to know..................

JIRWAYE

Khadeejah Bint Ismail (Deejasmah)

CHAPTER 2.

Wani azababben gudu take yi akan titin tana yi tana sakin tsaki, ji take kamar tayi aman wuta saboda masif

ar dake cinta a rai da zuciyarta. Haushin nata ya kuma dad'uwa a daidai sanda ta kusa isa stadium roundabout sakamakon uban holdup d'in da yake wajen, dole ta rage gudu ta shiga jerin wainda suke jere suna jiran chance d'in su ya zo su wuce. She just hate

the fact that she's going through this again, wayarta ne yayi k'ara da sauri ta d'ago wanda inda a normal mood take ba zata yi saurin d'aga kiran ba sai ta kusa katsewa ma kafin ta d'aga but because tana neman wanda zata saukewa kwandon masifar dake ranta

ta d'ago wayar ''Deedee Shamaki'' shi ne sunan da yake yawo kan screen d'in d'agawa ba tare da tayi magana ba ta jiyo muryar twin d'in nata mai sanyi sosai wanda duk da kusan suna kusan kama da na juna amma nata yafi na Dee zak'i sosai ita kuma sanyi ne da

kuma shak'ewa kamar tayi kuka tana cewa '' Hey Twinnie ya kike?".

Wani kalar tsaki ta ja tana cewa '' miye ruwanki da yanda nake? Yaushe muka fara tambayar juna yanda muke? When did that started?".

''Twinnie......''

''I told you time wi

thout number that I'm not your twin, you are also not mine but a mistake in the family but because you are dumb you don't always get it''.

Shiru Deedeen tayi tana mai jin wani kalar d'aci yana ziyartar k'irjinta hakan ya bata damar cigabawa '' You bet

ter stay off me, ya fiye miki kwanciyar hankali you get it? Or no you won't because you are really stupid mtswwww''.

Tana gama fad'in hakan ta yanke wayar tana jifa da ita kan seat, yayinda ta gefen Deedeen ta tsaya kasak'e rik'e da wayar a kunnenta

damuwarta yana kuma hauhawa not because of maganganun da ta fad'i mata but because of how she sounded. She's pretty sure tana cikin damuwa daga tone d'in ta, da sauri ta cire wayar daga kunnenta tana kunna system d'in ta location d'in Ateeyahn ta fara nema

within seconds ta gano inda take wato stadium roundabout a tsaye kuma take cak bata motsi alamun tana cikin holdup, locations d'in ta ta hau dubawa for the past 2 hours nan ta gano tana café 1 har da seat number sai da ta gani a take ta yi concluding cewa

tabbas a can aka b'ata mata rai wanda ta tabbatar ba clients bane but wancan circle d'in da take tare da su. Duba calls d'in ta tayi nan taga numbers d'in friends d'in ta maza da su kawai tayi waya a ranar sai Affansu da suka yi waya fin sau goma a ranar.

Wasu 'yan binciken ta kuma yi sannan ta fita daga wurin, kashe system d'in tayi tana mai lumshe idanu. Kana ta bud'e glasses d'in idonta ta gyara tana kallon cikin class d'in da take, tun magrib ta baro room d'in su ta dawo SLT 3 don a nan take zama tayi

'yan karatun ta da rubutun ta at most times kuma aiki ko yanzu d'in ma wani code take warwarewa wanda aikin DIA ne da ta kan musu aiki time to time and it is something that needs privacy shiyasa take zuwa class ta tafi can last seat ta zauna tana kallon d'

aid'aikun students dake shigowa wasu su yi karatu wasu kuma 'yar soyayyar su suke tsinka sai kusan 11 take komawa d'aki. Komawa tayi page d'in da take before nan ta ga har Ateeyahn ta bar wajen ta nufi hanyar off-campus d'in da take zama wanda kusa yake da

Greenfield University inda take karatu, sai da ta tabbatar da shigar ta room kafin ta samu sukuni. Fita tayi ta koma kan aikinta wanda ya d'auketa lokaci mai tsayi sai kusan 10 kafin ta iya warwarewa mail ta tura musu kana ta kashe system d'in ta gaji ain

un, wayarta ta d'auka wacce take cikin DND nan ta tarar da misscalls rututu na Ridhwan Audi kamar yanda tayi saving number. Tura baki tayi tana folding wayar a k'asan mak'oshi ta furta '' sai dai kuma gobe Mr.''

Daga haka ta kwashe kayakin ta da suk

e kan desk ko ta kan sauran drink d'in da ta ajiye bata bi ba ta rataya backpack d'in ta ta wuce room, sanda ta je samu tayi Mufee tana kwance dirshan tana kallo a system d'in ta. Hi kawai tace mata ta wuce toilet wanka tayi ta kimtsa jikinta gadgets d'int

a tayi plugging a charge ta kwanta ba ta ko dad'e ba bacci ya d'auketa kallonta Mufee tayi tana mai murmushi a duniya tana fatan inama ace ita ce ke da saurin bacci kamar Deeyah don ita dai sai tafi hour tana juyi kafin bacci ya d'auketa while ita ko da ta

kwanta ba ta shige 5 minutes take bacci.

Me too I dey envy those sets of people oo, daga sun kwanta sai bacci while we will be struggling and overthinking for more than an hour kafin baccin ya d'auke mu muna yi kuma muna farkawa. God Abeg.

The follo

wing day da wuri ta farka timetable d'in Mufee ta duba nan ta ga bata da class sai 10 da yake kowa yana da timetable d'in shi a wurin bunk d'in shi da kuma study table d'in su. Kai ta gyad'a kawai don ita tana da 9-11, yam d'in da Mufeen ta fere probably d

a asuba ta wanke ta zuba a tukunya ta tafasa ta musu golden yam. Wanka ta shiga tayi ta fito cikin usual kayanta cargo pants blue-black sai farar baggy shirt ta Nike

sleeves bakake ta saka sai ash

ɗ

in jersey veil da ta yi clipping ya rufe gashin kanta da a

ka yi locking, haka nan tayi ma kanta kyau duk da colors

ɗ

in sun yi yawa amma kuma ba wainda ba su yi matching ba ne. Tote bag

ɗ

in ta ta

ɗ

auko ita kuma pink ce ta " she-code Africa" su system din ta ta saka a ciki sai note da pen, water bottle

ɗ

in ta ta ci

ka da ginger tea sannan ta iya yin breakfast tana kallon wall clock

ɗ

in su 8:09. Wayarta ta

ɗ

auko ba tare da ta bi ta kan misscalls

ɗ

in Rhid ba, number Affah ta kira kamar yanda ta saba a duk safiya. Bai

ɗ

aga ba instantly sai da ya kusa katsewa ya amsa yan

a cewa '' Assalamu alaikum Adeeyah''.

''Waalaikas Salam Affah, Barka da safiya''.

''Yawwa Barka kun tashi lafiya? Ya makarantar?".

''Alhamdulillah, ya aiki ya su Amah?".

''Kowa lafiya, ba dai matsala makarantar ko?".

Kai ta girgiza tana ma

i jin zuciyarta na yin mata nauyi tace '' Babu komai''.

''Toh Masha Allah, ku cigaba da maida hankali okay?".

Kafin ta kai ga amsa masa ya katse wayar ji tayi hawaye yana cika mata idanu, sai dai ta daure tana hana kanta yin kukan fa

ɗ

i take tana maim

aitawa '' It's okay Adeeyah Shamaki you can do this'' sai da ta

ɗ

an

ɗ

auki lokaci kafin ta iya ha

ɗ

iye yanayin da ta ke jin kana ta juya akalar kiran nata ga Amah, ita kam ringing biyu ta

ɗ

aga tana cewa ''my baby''.

Murmushi ta saki tana jin sauƙi yana sa

ukan mata tace ''Amah na, good morning ''.

''Good morning Sweetheart''.

''Ya gidan ya aiki?".

''Alhamdulillah, ya school ya Mufee fa?".

''She's fine Amah, bacci ma take yi''.

''That's great to know, you coming home this weekend?".

''N

o Amah may be next weekend I'm kinda occupied this weekend ''.

''Alright Sweetheart but be taking things easy for yourself okay?".

''In shaa Allah Amah, I love you ''.

''I love you more Baby''.

''I'm off to class''.

''Alright Allah ya miki

albarka''.

''Ameen Amahna'' ta yanke wayar cikeda nisha

ɗ

i ran ta fes, kiran TeeTee ta yi sai dai har ta katse ba ta

ɗ

aga ba. Ba ta sake kira ba don ta san may be ko ba ta tashi daga bacci ba ne or ba ta kusa da wayar, she knows who TeeTee is and no mat

ter ba ta ƙin

ɗ

aga wayarta sai dai ta jera mata maganganu marasa da

ɗ

i ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login