Showing 51001 words to 54000 words out of 232724 words

Chapter 18 - JIRWAYE COMPLETE

29 Aug 2026

80

cikin mintina ƙalilan ta ajiye su a bakin hostel

ɗ

in su.

Tsayawa tayi dai-dai glass

ɗ

in da tayi winding down tana cewa '' Thanks a lot, habibtie Allah bar zumunci ''.

''Uhmm lemme just go, i have something to take care of bye'

'.

''Bye '' ta amsa ba tareda ta damu da yanda ta amsa mata ba don ta san halin ƴan kayanta fiye da kowa, yanzu ma dai so tayi ta ja motar da gudu amma tuna cikin school take kuma ba ta shirya da attitude

ɗ

in bala'i na securityn KASU ba ya sanya ta

tafiya a hankali tana barin school

ɗ

in ko ta ƙure gudu kamar mai shirin barin ƙasar.

Tana shiga

ɗ

akin ta ta fa

ɗ

a kan gado tana sakin wani kalar kukan da duk taurin zuciyar ka sai ya baka tausayi, fa

ɗ

i take yi tana kumawa '' Allah kai ka

ɗ

ai ka san ya

nayin da nake ciki, wayyo Allah ka yaye min abinda yake damu na innalillahi wainna ilaihir rajiun ''.

Vibration

ɗ

in wayarta da ke cikin jakarta ne ya katse mata kukan da take yi zarota tayi in da ta ci karo da sunan Mahmoon da ke yawo bisa screen tsak

i ta ja wayar ta sanya a DND kafin ta ajiye, sai kuma a zabure ta

ɗ

auko wayar ganin messages daga Beta da kamar kar ta duba dai kuma kamar an tunzura ta ta bu

ɗ

e MMS ne ya tura mata. Hannunta har rawa yake yi wurin downloading saƙon sai da ƙirjinta ya buga

ganin pictures

ɗ

in su ne tunda suka fito daga suite

ɗ

in zuwa shigar su restaurant har ma da zaman su da barin su wajen, sai wani guda

ɗ

aya na DeeDee da Ridh da suke tsaye suna magana an yi captioning da '' is this what you always want to be seeing?".

Dafe ƙirjin tayi yayinda ƙwalwarta ta tafi hasashen wainda suka yi hoton, amma ta gaza don duka fa wuraren da suka je wuri ne na jama'a ko da a ce she was very conscious of her surrounding ba lallai ta iya gane wanda yayi hoton ba balle kuma she was absent

minded through out fitan na su. Dialing number tayi a karon farko a rayuwarta ai ko ya

ɗ

auka cike da zaƙuwa.

''Who are you?!" Shi ne tambayar da ta watsa masa cike da ƙaraji, hankalin shi kwance ya amsa da '' I'm Beta of course".

''I know that,

but who the fuck are you waye kai?".

''Mind your language woman''.

Maganar da ya fa

ɗ

in ba ƙaramin kuma

ɓ

ata mata rai yayi ba don haka tace '' in na ƙi fa? ''.

''I'm sure you might have a hint of what I could do''.

''Fuck you '' ta kuma fa

ɗ

i tana yanke wayarta, dariya suka fashe da shi both shi da Alphan da ke sauraran duk abinda suke cewa ta

ɗ

ayan sashen. Sai da suka yi ma'ishin su kafin ya iya cewa '' da alamu yarinyar can ta birkice''.

''More than birkicewa ma, and I'm beginning to

like this kana ji ko? A ƙara mata dose kar a bari ta sha iska''.

''An gama Alpha".

Ya na fa

ɗ

in haka ya yanke wayar yana kuma sakin dariya a fili ya furta '' Ateeyah Hussein Shamaki yaro bai san wuta ba sai ya taka.......''

Anya su Alpha ba

shirin haukata TeeTee suke yi ba? Sun saka yarinya tayi losing steeze and composure

ɗ

in ta kamar ba Aesthetic by Teeyah ba?.

Who miss Scorpion stings?.

Jirwaye paid ne ki tura sadakin karatu ki karanta hankalin ki kwance, ba abinda zai rage ki d

a shi ƴaruwata.

Deejasmah

🦂



#09042522373

CHAPTER 20

Auckland, New Zealand.

Idan akwai abinda ya fi gajiya yayi don ko ka

ɗ

an bai jin da

ɗ

in jikin shi har ma da garin gaba

ɗ

aya, bai saba zama idle ba abinda yake yi ba tunda ya mallaki hankal

in kan shi sai na tsayin watannin da suka shu

ɗ

e. Karon farko a rayuwarsa da ya ji ya tsani zama a ƙasar duk da ko kasantuwar ta

ɗ

aya daga cikin ƙasashen da ya ji da

ɗ

in zama a duniya, amma wainnan tsinannun FBI

ɗ

in da suka taso shi a gaba sun saka shi jin d

ole ne ya bar musu ƙasar su ko ma ya koma gida gaba

ɗ

aya.

Tunanin komawar ta shi ita ta kuma ta'azzara yanayin shi, yo in ma ya koma gidan uban me zai yi? Shi hacker ne ya tabbatar in ya dawo zai iya cin karen shi babu babbaka don dokokin ƙasar ta mu a

takardu kawai suke aiki shi kuma ba haka yake so ba. Ya na son challenge shiyasa ya tsallako ya dawo nan da zama ko don yanda mutanen na shi suke sako shi a gaba, hakan ba ƙaramin masa da

ɗ

i yake yi ba duk da ya san ba zasu iya kama shi ba.

Ya na ma zat

on har da loosing guard da yayi ya sanya suka kusan cin masu, ya saki jiki da yawa ne if not babu ta inda wani mahaluki da ya iya danna wata aba na'ura da ya isa ya masa kutse. Ba fa gaba da gaba ba shi Scorpion ko ta baya sai an shirya, amma jibi yanda ya

nzu yake living a miserable life another reason why he hates this life bai da aikin yi sai dai ya yini a wani coffee shop kusa da apartment

ɗ

in shi in ka ga ya dawo lokacin sallah ne yana yi zai koma da yamma ko cika cikin shi yake yi da hayaƙi da dare ya

ɗ

an yi karatu a wurin mutum irin Scorpion bai saba zama wuri

ɗ

aya ba shi yasa yake jin kan shi kamar wanda yake jail, he's kind of depressed.

Ya na jin wayar shi na ringing amma ko kallon ta bai yi ba yana jin har kiran ya shiga voicemail, wani kiran ne

ya kuma shigowa again hakan ya ke ba shi tabbacin snake ne shikuma a yanzu bai son yin magana da kowa.

Ɗ

agawa yayi ba tareda ya duba mai kiran ba ya kara a kunne sai dai bai ko ce masa uffan ba, tsit yayi yana son jin me zai fa

ɗ

i jin yayi shiru ya

sanya Shadow da ke ta

ɗ

ayan gefen yin

ɗ

an murmushi yana cewa '' Bro''.

''Wha?...." Ya yi snapping cike da hargagi, gyaran murya yayi yana cewa '' how are you doing?".

''Ka kira ne ka tambayi ya nake or what?".

''Nope Bro, dama akan maganar E

mpire ne...''

''What happened to it?" Ya tambaya cike da ƙaraji don duk duniya ba abinda yake masifar ƙauna da bawa muhimmanci a rayuwarsa kamar Empire ya gwammaci ya cigaba da zama a halin da yake ciki da wani abu ya samu wurin. Legacyn shi ne drea

m

ɗ

in shi ne he worked his ass up don ganin ya kafa wurin so ba zai ta

ɓ

a

ɗ

aukar damuwa ya shafi wurin ba.

''Nothing, there's this collaboration offer ne da ya shigo mana da NBTE''.

Sai da ya saki ajiyar zuciya jin ba damuwa ba ne kana ya amsa shi

, jin aiki ne kuma mai muhimmanci ya sanya shi miƙewa ya shiga

ɗ

akin ayyukan shi har lokacin da waya a maƙale a kunnen shi. Bai ko kalli tarin systems

ɗ

in shi da ke

ɗ

akin ba, wani button ya danna a

ɗ

aya bangon

ɗ

akin take wata ƙofar da da babu ita ta bu

ɗ

e s

higa ciki yayi ta koma ta rufe.

Office ne madaidaici, mai

ɗ

auke da table guda

ɗ

aya kacal sai kujeru kamar yanda settings na kowani office yake. Kan table

ɗ

in system ne da yake lullu

ɓ

e da farin ƙyalle kamar sauran furnitures

ɗ

in da ke

ɗ

akin, blinds y

a

ɗ

age duk da akwai haske amma yana son ganin me duniya take ciki tunda yau bai ko fita ba. AC ya sake kafin ya koma gaban table

ɗ

in zama cire covern swinging chairn wurin yayi ya zauna, kunna system

ɗ

in yayi a daidai sanda yake cewa Shadow '' I'm already

there, amma ai kai i thought kana da information

ɗ

in''.

''Ai Bro datan ne sun yi yawa da yawa, and this one is of greatest confidential ban ma ta

ɓ

a samun access da shi ba''.

''Alright lemme grant you access, let's just be careful''.

''You sh

ould not mind, babu wanda zai ta

ɓ

a tracing empire to you ''.

''Great" ya furta a daidai sanda ya bu

ɗ

e tarin emails

ɗ

in da aka tura masa, clearing

ɗ

in su ya fara yana replying wainda ke buƙatar hakan. Yawan mails

ɗ

in ya sanya lokacin shi ya

ɗ

auku gaba

ɗ

aya karon farko bayan shigar shi wannan yanayin kenan da ya

ɗ

an ji sukuni, don duniya dama shi zaman banza ne ya tsana. Sai da ya gama da su kafin ya koma cikin site na Empiren na su, abubuwan da ke tafiya wainda ya da

ɗ

e bai ma san me suke ciki ba. Tsaki y

ayi a karon farko a kan harshen shi ya tuna that he's not only Scorpio, he has a job a solution to take care of bai kamata ya tsaya stewing akan wani abu da bai kai ya taka kara ya karya ba. In yayi haka ya yi limiting kan shi as Scorpion only when he's m

ore than that, empire rayuwar shi ce gaba

ɗ

aya.

Wannan farfa

ɗ

owar da Scorpion yayi ya sanya yanzu yayi focusing kan empire fiye da baya, ya daina brooding kamar da har su Shadow da snake sun lura da hakan don ya daina musu masifa in suka kira shi a way

a. Su kan

ɗ

an yi hira work related, har ma da na abubuwan rayuwa a lokacin har mamakin yanda ya manta da wata ASH snake yake yi don bai ƙara masa maganar ba duk da ya san suna da shiri a kan ta. Instead machine language da ya ajiye tun da can yanzu ya koma

kai ka'in da na'in, kullum yana coffee shop

ɗ

in da yake zuwa ya yini amma yanzu ba wai zaman banza yake yi ba aiki yake yi kan system cikin hoodies

ɗ

in shi da shorts ko 3 quarters.

Baristan wurin mai suna Paige-Claire ma sai da tayi noticing yanzu ai

ki yake zuwa yi, ta da

ɗ

e tana crushing a kan shi tun da ta fara ganin shi amma ba ta ta

ɓ

a making move on him ba amma dai tana ba shi green light. Kullum dai tana daga bayan counter in ya zo saka order ta dinga masa iyayi kenan shi ko be ma ta

ɓ

a nuna mata y

ana lura da ita ba balle har ya gane mai take cewa, ko sunan ta bai ma sani ba duk da kasantuwar ta blonde wacce ta rine gashin zuwa Auburn tana da kyau iya nata amma ko kusa ba kalar shi ba ce shi fa in ka tambaye shi ma zai iya ce maka bai san wace mace

ba ce kalar shi. Ganin dai ba hope ya sanya ta haƙura don dama ba wai ta fa

ɗ

a da yawa ba ne kawai she just like him ne, even though she won't mind been in a relationship with him.

KADUNA, NIGERIA.

Su Adeeyah ana gama exams a washegari ta tarkata duk

a kayakin ta zuwa gida, duk da ba wai ta gama da KASUn ba ne don ba a basu siwes Form ba amma wannan ko a rana

ɗ

aya zata iya zuwa ta kar

ɓ

a. Ta riga Ateeyah komawa don ita a week

ɗ

in da ya gabata ma ta fara exams, dawowarta da 2 days Amah ta tarkata ta zuwa

gidan ƙawarta Mammy Atuwah da ke kinkinau. Hajiya Atuwah shuwa ce da take sana'ar gyaran jiki ciki da bai

ɗ

in nan babu abinda ba sa yi na gyara, tun da ta zo aka ajiye ta a wani

ɗ

aki na can ciki a gidan gyara kawai ake mata na fitar hayyaci tun daga kan m

agungunan sanyi har zuwa na jiki da turare, ita dai DeeDee ko ka

ɗ

an gyaran bai

ɗ

agata ya maka a ƙasa ba instead ma haushin abinda ake matan take yi ita fa ba ta ga dalilin da za'a ce za'a canja mata jikinta don zata yi aure ba ai ya san ya kamannin ta suke

da ya fara ganin ta har yace zai aureta. Abinda yake da

ɗ

a mata haushin ma har ganin shi an hana mata yi, iyakacin shi da ita a waya ne shi ma ba kowani lokaci ba. Karon farko a rayuwarta da take jin

ɗ

okin ganin shi don ji take yi in bai kusa kamar zata yi

wafati ne. Zuwa yanzu ta san tayi masifar fa

ɗ

awa son shi fiyeda tunanin mai tunani, ba ta ta

ɓ

a jin son wani mahaluki kamar yanda ta ke jin na shi ba.

Sai dai kamar yadda ta saba dakewa haka tayi, duk iyakar ƙiccifin ka da sa idanu ba ka isa ka ce ak

wai abinda ke damunta a ƙasar rai ba. Hakan ya sa kusan kullum sai ya mata ƙorafin wai bata damu da shi ba ne, ita dai ba ta tankawa sai dai tayi murmushi kawai shi ma murmushin yake maida mata don ya san ta damu da shi nunawa ne kawai ba ta yi. Har ranta

ta adana cewa sai ta ba shi mamakin yanda ya

ɗ

auketa kamar macen da bata san komai ba, sai ta shayar da shi ruwan al'ajabi ta yanda ba zai kuma gigin fa

ɗ

in hakan ba ko da a mafarkin shi ne amma a yanzu za ta bi shi a hakan su juri zuwa rafi ran da tulu zai

fashe shi kan shi sai ya san da bambanci.

Kwanan ta 10 gidan Mammy Atuwah aka kai lefen ta, kaya na gani na fa

ɗ

i wanda komin hassadar ka da kushe ƙarya ne ka ga abun magana kan kayan da aka kawo. Don duk wani nau'in sutura na alfarma an zuba a ciki

, Abayas

ɗ

in da aka zuba luxury ones ne daga Egypt, Morocco, Bahrain da ma Tehran. Dukan su mara sa ƙyale-ƙyale don ya san halin kayan shi, yanda ka san za'a bu

ɗ

e kanti dasu don kullum cikin jaddadawa sistern shi muhimmancin saka abayoyin yake a lefe. Ba

ko su yi ƙauro ba duk da shi a na shi ganin bai isa ba sai da tace in ta shigo gidan ya ƙara mata in yana so ai ba su ka

ɗ

ai kawai za'a saka a ciki ba, to ta

ɗ

ayan gefen atamfofi ba babu magana komai cas aka sanya su na ƙwarai kuma na garari. Veils takalma,

bags da laces su ma ba'a magana an kuma sanya mata hijabai masu tsada kalar ƴan gayu suma. Kayan cosmetics da accessories ma haka, komai dai sai san barka an kar

ɓ

i kayan cikin farin ciki sosai an kuma ba su tukuici sun rabu cike da jin da

ɗ

i ainun.

Ha

ka Mammy Atuwah ta dawo tana ta bawa Adeeyah labarin kaya, ita dai shiru ta yi ba ta tanka ba yayinda ƙirjin ta yake masifar bugawa. Tun da zancen auren nan ya rage satittika take fama da fa

ɗ

uwar gaba ta yi wa Mammy magana inda ta shaida mata hakan normal

ne ga duk wacce za'a wa aure, hakan ya sa ba ta maida kai ba amma na yau abinda take ji ya fi na kowace rana don haka kawai sai lafewa ta kuma yi cikin kujera tana jin ina ma a fasa bikin nan kawai ko a

ɗ

aga zuwa nan gaba ba wai don ba ta son shi ba sai da

n kawai ba ta jin ta shirya sai yanzu take ganin gaskiyar TeeTee da Amah ta mata zancen aure tace she's not ready anya ita ba gaggawa tayi wurin kutsawa ga rayuwar aure ba?.

Aure yaƙin mata ki gama tunane-tunanen ki Malama gidan likita kin shiga kin gam

a, ahh tohh.

A daren da aka kawo lefe a ranar TeeTee ta dawo gidan a firgice kamar ba ita ba, duk ta fige ta fita hayyacin ta har baƙi tayi ta rame kamar ba Aesthetic by Teeyah ba. Sai da Amah ta ji tsoron ganin ta ta sanya ta a gaba da tambayar me ya

ke damun ta amsar

ɗ

aya ce '' exams

ɗ

in su na wannan semestern ya mata wahala ne TDB ta dinga yi, rashin bacci ne blah blah blah....'' ba yanda ta iya da tambayoyin nata tun da ba amsa ta bita da idanu.

Affah ma irin tambayoyin ya dinga mata sai ta kusan

sa mata kuka tana rantsuwar ita ba abinda yake damunta, da ya ga ta tubure ne ya ƙyaleta ba don ya gamsu ba sai don akwai abu a gaban shi burin shi bai wuce ya kawar da shi ba kafin ya dawo kan ta don yana zargin kamar tana shirin wargaza masa shirin shi

a kan ta wanda abu ne da ba zai ta

ɓ

a lamunta ba duk ko tsananin son da yake mata a tsakanin iyalin shi.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login