Showing 93001 words to 96000 words out of 232724 words

Chapter 32 - JIRWAYE COMPLETE

29 Aug 2026

54

yi wanka kafin shiga masallaci'' bai ko jira ma

i zai ce ba yayi gaba ya bar shi. Dariya ya saki yana cewa '' yaron nan taurin kai yana shirin kashe shi walle, duk fa ya bi ya haukace kan yarinya in an yi magana yace shi bai san so ba zaka sani ne''.

Shi dai bai ma sani ba ya yi ba ciki ya shiga sai

da ya zuƙi ƴar sigarin shi ya ƙoshi kafin ya iya yin wanka, ya bazo ƙamshi kamar ba shi ba. Sai da ya duba footage

ɗ

in

ɗ

akin ya tabbatar da farkawarta daga bacci har ta yi wanka ta

ɗ

auro alwala da shirin sallah, pack

ɗ

in ya

ɗ

auka sai da ya cire stickern da

ke

ɗ

auke da brand name

ɗ

in restaurant

ɗ

in kafin ya shiga wurinta.

Da sakin fuskar da bai san yana da ita fa yace '' har kin tashi?".

Kai ta gya

ɗ

a tana cewa '' uhm, na tashi sannu da dawowa '' cikin kwantar da muryar da ita kan ta ba ta san ta iya

ba.

''Ban ma fita ba, amm Snake brought Italian I don't know if you might want to''.

''Amma fa

ɗ

anwaken'' ta furta cikin wata shagwa

ɓ

a kamar ba ita ba.

''I promise zan kawo miki in na fita okay?''.

''Tohm zan ci amma fa ka kawo min''.

''I promise, yanzu zan shiga masjid ko akwai abinda kike so bayan

ɗ

an waken?".

Kai ta girgiza tana cewa '' abinda nake son ai ba zan samu ba, so don't mind sai ka dawo''.

Tsayawa yayi yace '' miye kike so da ba zaki samun ba?".

''Ka fi

kowa sani Scor, so never mind sai ka dawo kawai''.

''We'll definitely talk about it, snake na kira na bye ''.

''Bye'' ta amsa tana rakashi da idanu, murmushin makirci ta saki mai kama da tana son shi

ɗ

in nan ta yanda zai iya gani ta footage

ɗ

in

su in ya zauna kafin ta lumshe idanu a can ƙasan maƙoshi tace '' ashe ma you are not that hard to get''

Abun da mamaki kam..........

Deejasmah

💜🦂

CHAPTER 39

Pack

ɗ

in ta

ɗ

auka as expected babu sunan wuri a jiki ledar ma plain ce, kai ta g

ya

ɗ

a tana cewa '' wai shi mai wayau, da sannu zan ƙure ka''. Ta ƙarashe tana jan tsaki, abincin ta fara ci da bismillah. Ba ƙaramin da

ɗ

i abinda take cin yake mata ba, musamman da ya zama na tunda take ba ta ta

ɓ

a cin Italian ba. Ba wai irin su pizza da spi

cy sauce and pasta ba. Aa irin wannan ha

ɗ

in mai tada harshe saboda

ɗ

an

ɗ

ano, ci take yi hankalinta kwance musamman yanda aka yi microwaving kafin ya kawo mata. Cheese

ɗ

in yana melting a bakinta in ta kai yanka bakin ta, tas ta cinye don dama ba wani yawa ne

da shi ba. Ta

ɗ

auki ruwa ta sha ko kallon exotic

ɗ

in da suka ajiye mata ba ta yi ba, infact haushin su take ji saboda yanda suka hana ta samun clue na inda take. Shi ruwa da drink ba kamar abinci ba ne, abu ne da zaka iya samun shi almost everywhere har m

a in ka fita a ƙasar. Shi kuma abinci is determined by the location that an individual is, duk da dai akwai wasu restaurant

ɗ

in da zaka iya samun su a almost all the 36 states.

Sai da ta cinye kafin ta yi gyaran

ɗ

akin kamar yanda ta saba, har da canja

beddings

ɗ

in da aka kawo daga laundry. Zama tayi cikin sofa she's bored as hell, dai-dai da kwanciya ya isheta. Tana a haka ya shigo

ɗ

akin hannun shi

ɗ

auke da wata leda a kusa da ita ya ajiye, yana jan stool

ɗ

in da yake gefenta ya zauna. Bu

ɗ

e ledar tayi t

a ga

ɗ

anwaken ta a cikin wata paperbag, god so kind yana

ɗ

auke da tambari ba kuma sticker ba ne printed ne a jikin papern. Ɗan satan kallon shi tayi nan taga idanun shi a kanta yana kallon ta, maida bag

ɗ

in tayi tana

ɗ

aukan kit-kat bar guda

ɗ

aya daga cikin

sauran tarkacen da ya siyo tana cewa '' har da chocolate?!" Ta furta trying to sound excited.

Za ta iya rantsewa ga Ubangiji cewa ta ga yayi

ɗ

an murmushi, thought ba zata ce masa murmushi kai tsaye ba but his mouth quivers in a faint tilt. Kafin ya a

msa mata da gira, murmushin da ya kusa kashe shi ta saki tana kai chocolate

ɗ

in bakinta. Ita ba gwanar zaƙi ba ce infact ba ta cikin tarin matan da ke rayuwa suna amsa sunan chocolate lovers ba ce, amma haka nan wannan ya mata da

ɗ

i har a zuciyarta. Kallon

ta da ya zame masa aiki yake yi uninhibitedly, irin kuma kallon da ya saba wato na ƙasan idanu. Ganin yanda ya ƙureta da idanu ya sanya ta ciro leda

ɗ

aya na malteesars tana miƙa masa, kai ya girgiza yana cewa '' Nah i don't take that, dama dai snake ne ko

Shadow''.

''Shadow'' ta maimaita a ƙasan ran ta, a fili ko tace '' why? Ya na da da

ɗ

i fa''.

''Uhmm, ni dai ban so''.

''What do you want then?".

Kallonta yayi da mamakin tambayar, gira ta

ɗ

aga masa tana cewa '' just a question, kinda curio

us''.

''Why are you curious? About me?".

''Don't know, kawai ina ji a jikina like i know you''.

''Know me?" Ya ƙarashe da wata busasshiyar dariya.

''Not know you, i don't know how to put it''.

''I see, me kika sani a kai na?".

S

hiru tayi kamar tana tunani da chocolate a bakinta, sai da ta lashe shi kafin cikin ƙaramar murya tace

''You are not harmful ''.

Wata dariya ya saki yana gya

ɗ

a kai yana cewa '' why do you think so?''.

''Haka nan, in da you harbours harm da yanzu

ban kai wainnan kwanakin a raye ba. Tun da na zo baka ta

ɓ

a cutar da ni ba not once, kana bani abinci da abun sha ko sau

ɗ

aya ba ka kuma ta

ɓ

a hana ni don hukunci ba''.

''What if i was poisoning you serially ta abincin or your sheets? Ko ma sabulun da

kike wanka da shi ko kayan da kike sakawa?".

Wani bugawa ƙirjinta yayi tana tuna labarin wani series da Mufee ta kalla lokacin suna hostel na wata da saurayinta ya dinga shayar da ita lethal toxins for years har ciwo ya kwantar da ita ba a san ko na men

ene ba sai da ya kusa succeeding kafin aka sani. Wani lump ta ha

ɗ

iye a ƙirjinta tana cewa '' i don't think you can do that''.

''Why do you says so?".

''Ba kayi kama da wanda yake da haƙurin poisoning mutum slowly ba, if you want me dead you'd do

it instantly''.

Hannun shi ya tafa yana cewa '' an ta

ɓ

a gaya miki you are so intelligent kuwa?".

Blushing tayi tana sauke kanta ƙasa tace '' and i don't think you need any poison to kill me because......''

Vibrations na wayar shi ne ya kats

e mata maganar da ta fara da sauri ya dakatar da ita yana miƙewa ganin mai kiran yana cewa '' I'll be right back''.

Sai dai alƙawarin bai zama mai yiwuwa ba don ko yana fita ya maida kiran wayar da aka masa, ya tarar da wata emergency ce da take buƙat

ar kulawar shi ba kuma a nan ba dole sai yayi tafiya mai tsayi. Fita yayi daga basement

ɗ

in yana shiga parlor, a zaune ya ga Snake yana danna waya. Ce masa yayi.

''Zan iya samun Flight

ɗ

in da zai tashi da daren nan zuwa gida kuwa?".

''Man nan ba Am

erica ba ne, ba lallai ka samu ba gaskiya''.

''Let's check''.

Kallon shi yayi sanin he can't take no for an answer ya sanya shi fita daga page

ɗ

in shi ya fara ƙoƙarin booking flight sai dai wanda zai tashi a ƙarfe 5 na yamman ranar a cike yake kuma

ba zai kai can kai tsaye ba but atleast it is somehow close. Duban shi yayi yana cewa '' all booked ''.

''Let's cancel someone and book''.

''What? Malam ba fa ka san shima emergencyn da zai sa shi tafiya ba''.

''He can wait'' ya furta with

finality.

Kai ya gya

ɗ

a ya janyo system

ɗ

in shi, danne-danne yayi cikin abinda bai fi 15minutes ba yayi cancelling flight

ɗ

in wani aka yi replacing da sunan shi. E-ticket suka tura masa ta mail a take yayi downloading yana dafa masa kafa

ɗ

a yace '' Weld

on Snake''.

Daga haka ya shige cikin

ɗ

akin shi ƴan abubuwan da ya san zai buƙata idan ya je ya ha

ɗ

a a wata backpack kafin ya kira shadow yana ba shi tabbacin ga shi nan zuwa, amma bai samu mai tahowa kai tsaye ba sai dai su

ɗ

auke shi a state

ɗ

in kusa

da tasu sai su ƙarasa. Da okay ya amsa masa, wani number ya kira ya shaida musu daren yau

ɗ

in nan zai iso sai da ya kwantar musu da hankali kafin ya sauke ajiyar zuciya. Sai lokacin maganar da Adeeyah ta fara ya katse a tsakiya ya fa

ɗ

o masa a rai, a fili

yace '' we'd definitely talk Adeeyah, it just have to wait a little''.

3:30 ya fito tsaf cikin shirin shi tafiya. 4 ya kamata ya masa a can kun san yanda Nigerian airports are. Ka isa da wuri su bar ka zaune ka yi latti kayi missing Flight ba iya lo

cal ba har international, to be on the safest side ka isa 2 hours kafin boarding time.

ADEEYAH

Da kallo ta bi shi yana fita ta saki ajiyar zuciya,akwai wani abu a ƙasa amma ba ta da halin yin magana yanzu abun na

ɗ

in na su ya kwashi mai ta fa

ɗ

i.

Sai kawai ta tsegumta kayanta a zuciya, chocolates ta ƙara

ɓ

arewa tana sha idanunta a lumshe. 3:40 ya shigo

ɗ

akin da jakar shi a goye, wanda ganin shi da ita ya sanya ta saurin miƙewa tana cewa '' lafiya kuwa?".

Kai ya girgiza mata, cikin natsuwa yac

e '' some emergency rises, had to take care of it''.

''Family emergency or work?".

Idanun shi ya zura mata kana yace '' none of your concern, I'll just be gone for days if you like repeat what you did last time kar ki fasa''.

Kallon shi ta

tsaya yi da mamkin yanda yake sauyawa kamar wahainiya,

ɗ

azu fa he was cool with her laughing and the rest yanzu kuma?.

Katse ta yayi da cewa '' Snake will be around,if you need anything ''.

''Ni ba zan zauna gida

ɗ

aya da gardi ba'' ta maimaita m

asa kamar wancan karon,

ɗ

age kafa

ɗ

ar shi yayi yana cewa '' then do the needful'' ya fice ya bar mata

ɗ

akin, fa

ɗ

awa kan kujerar tayi tana cewa '' failed mission''........

Failed indeed

Deejasmah

💜🦂

CHAPTER 40

Tsaki ya ja yana fita daga

ɗ

a

kin, kallon shi Snake da har ya fito da key a hannun shi yayi yana cewa '' ba dai a haka zaka tafi ba?".

''Me ya faru da tafiyan nawa a haka?" Ya amsa yana yatsine.

Dariya ya saki yana cewa '' ai in dai ka kuskura ka fita a haka kai da flight a ya

u dai sai ta Allah, ka kalli fuskar ka face''.

Yana fa

ɗ

in haka kai tsaye ya gane mai yake nufi, don haka wani tsakin yayi ya sa hannu ya cire fuskar ta shi da ke nan manne. Duk ƙwaƙwar mutum in ya gan shi ba zai ce ba ta shi ba ce, shafa asalin ta shin

yayi a ran shi yana imagining yanda DeeDee zata yi idan ta gan shi a haka. Snake ne yace '' haka jiya da na je salon na kalli fuskata a mirror, i looked somehow different Man i can't wait to be me again ''.

''Ai ka san yanzu ma ba kai bane, shege ni

dai mu je''.

Daga haka ya juya ya fita ya mara masa baya.

Kamar wancan tafiyar da yayi wannan karon ma tarkata Sna yayi ya tafi wani gidan su a wajen gari, sai kuma da ya sauke masa kashedi mai ƙarfi kan Adeeyah kafin ya jirgin su ya

ɗ

aga. Da idanu

ya raka shi yana mai jin tausayin shi yana rufe shi, a duk duniya shi

ɗ

aya ya san waye Scor har ma da weakness

ɗ

in shi. Shiyasa ya san ya fa

ɗ

a yanayi mai girma kan ta, wanda tun fari shiyasa yace bai yarda da abinda zasu yin kan ta ba. Ga shi nan kuma yan

a faruwa.

Adeeyah dai sai da ta yi sallah ta zauna tana tunani, ledan da ya kawo ta

ɗ

auka ba tare da ta bi kan abinda ke cin mata rai ba. Wato sunan restaurant

ɗ

in ta bu

ɗ

e kwalin ta fara cin abinda ya mata da

ɗ

i sosai, ta cinye shi tsaf kafin ta aji

ye a gefenta.

Ruwa ta sha shi ma a nan ta bar shi kana ta yi zaman ta, ba ta kuma kallon pack

ɗ

in ba har ta ci abincin dare. Sai da ta kashe wuta da niyyar kwanciya kafin ta sungume shi, ta lotse shi abun ka da papern da aka yi amfani da shi. A hijabi

ta tura kafin ta kunna bedside lamp haske ya

ɗ

an garwaye

ɗ

akin ta nufi toilet, bu

ɗ

e kwalin tayi a take sunan wani local bistro ya bayyana, babu address ba komai sai contact number da ma Instagram handle. Da yake mayya ce a take ta haddace number, abinda ya

kaita toilet

ɗ

in ta yi kafin ta wanke hannunta tana jin komai ya zo mata da sauƙi.

Sai da ta hau gado kafin ta tuno maganganun shi, haka nan sunan Shadow yake fa

ɗ

o mata a rai. System

ɗ

in ta

ɗ

auko ta kuma kunna VPN, Shadow ta fara bincike sai dai sama

ko ƙasa ta kasa

ɓ

illewa ga shi tana tsoron ta yi linking

ɗ

in shi da Scorpion ya gane me take ciki. Ta dai bar shi a tabbas ta koma gida da shi zata fara don da alamu akwai abinda zata iya samu daga wurin shi, kashe system

ɗ

in tayi ta koma ta kwanta cike d

a tabbacin da ta samu mafita bari dai ya dawo.

Scor bai tashi tunawa da Deeyah ba sai da bayan ya isa har yayi wanka ya rama salloli, da yake abinda yake a gaban na shi da safe ne shiyasa ya kwanta don hutawa. Sai lokacin ne ta fa

ɗ

o masa a rai, komai

nata ya fara tunani har zuwa maganar da suka fara yi

ɗ

azun da ita cewar ta na '' you don't need poison to kill me because.......''

Tashi yayi zaune yana cewa '' me yake damun ta? Ba dai sign of covid or any viral infections, could it be cancer then?''

sai kuma ya girgiza kai yace '' it can't be, don da tana da shi ba sai ta gaya masa ba signs

ɗ

in ta zai nuna ta''.

Shafa gemun shi ya kuma yana cewa '' to ko dai heart failure ne or neural disorder? It can't be ba ta aman jini ba seizures or so''.

''To menene?".

In ka ji yanda yake magana zaka zaci shi da wani ne a

ɗ

akin su ke magana, ko kuma yana waya amma shi

ɗ

aya sai tufka da warwara yake yi. Shi ma system

ɗ

in shi ya

ɗ

auko yana duba footage na abinda ta yi da baya nan, babu wani abu that's od

d sai da ya ga ta

ɗ

auki system. Gwada bin diddigin searchs

ɗ

in ta yayi sai dai ya kasa alamun akwai abinda tayi da bata son ya gani, cije lips yayi yana cewa '' i know ba zaki ta

ɓ

a haƙura ba, not at all'' ya ƙarashe yana jan tsaki ya rufe system

ɗ

in.

Duk yanda ya kai ga jin haushin ta sai ga shi yana lumshe idanun shi da niyyar bacci, fuskarta ta bayyana da sauri ys bu

ɗ

e sai kawai ya ga

ɗ

akin ya riki

ɗ

e masa zuwa

ɗ

azun da suke tare. Tana shan chocolate shi kuma yana kallon ta da murmushi, duk yanda

ya so cire ta ya gaza instead ma sai sake naniƙa masa ita ake yi a rai. Yanzu ko bai yi forcing ba don komai ya fi ƙarfin shi, sai kawai ya rungumi yanayin da yake ciki.

Ai ko da asuba sai da yayi wanka kafin ya iya yin sallah kasantuwar tsintar kan shi

da yayi cikin mafarkin da rabon shi da yi tun zamanin balaga lokacin ma bai ta

ɓ

a ganin fuskar wacce yake kasancewa da. Amma yau hoton ya fita tar Adeeyah ce yake fatan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login