Showing 177001 words to 180000 words out of 232724 words

Chapter 60 - JIRWAYE COMPLETE

29 Aug 2026

102

yi, gift pack

ɗ

in da ta sanya a gift world aka yi mata costumizing for Tee ta

ɗ

auko ta bata har da ƙaramin card na congratulations. Sake ƙanƙameta tayi tana murmushi, sai lokacin ma

ta lura da Ridh da yake gefe yana murmushi. Hannu ta

ɗ

aga masa shi ma ya

ɗ

ago masa kana ta dubi gefenta tana cewa '' ban ga abokan ki ba ne, ko ba su zo ba?".

''Su waye?" Ta tambaya tana murmushi.

Cewa tayi '' Su Yassar da Mamu yake ko wa? Basu zo

ba''.

Ta

ɓ

e baki tayi fuskarta yana canjawa tace '' Ohon musu, abeg ki raba ni da wani tarkacen ƙazamai Please ''.

Kusan dariya ne ya ƙwace mata jin abinda ta fa

ɗ

in wai tarkacen ƙazamai kai kace ba abokan ta bane ba, sai dai ba ta bari ya fito ba t

a tsuke bakin ta tayi shiru gudun mijin ta ya ji.

Sun jima a school

ɗ

in har sai da Musharraf ya ishe su da kira kafin suka wuce Kasu suka fara tsayawa don a na costume party, ta kuma yi warning Muneerah akan in ta fa

ɗ

i zata ji a jikin ta. Nan kam ba s

u da

ɗ

e ba suna gama kallon costume

ɗ

in kowa suka yi video, har su Mufee ma sun yi participating kayan Prisoners ta sanya Aysh kuma tayi dressing na witches Nazee kuna na Nuns. Ita dai suna gama pics ta ja motar ta suka bar wurin.

Ko da ya dawo sai da

ya gama fa

ɗ

an shi ma'ishi har da cewa ba zasu kara fits ba sun ma kan su, ita dai bata tanka masa ba. Ranar da suka yi old school day

ɗ

in su ba ta gaya masa ba saboda ta san zai ce ba zata je ba kuma zata ha

ɗ

u da supervisorn ta ranar. Tana gamawa da shi t

a wuce convo ground inda ake yin abun, ranar bai mata wani da

ɗ

i ba ko ka

ɗ

an sai kawai ta tarkata kayanta ta wuce gida.

Ranar cultural day sai da suka hau sama suka fa

ɗ

o kafin ya amince ta tafi shi ma yace ta kuskura ya dawo ba ta nan duk abinda ya mata

ita ta sani, oho dai tunda ya bar ta tace ba abinda zai hanata jira a gama display don 3 ake farawa. Sai kawai ta jinkirta fitan nata sai one suka tafi ita da Moon lokacin an fara hawan durbar, wuri suka samu suka zauna suna kallon yanda kowani masarauta s

uke yin shigar su ta alfarma. Moon ta kalli kowa tana cewa '' Wai Aunty Gimbiya meyasa ba ayi na shigar masarautar Barewa ba ne?".

''I don't know ooo, amma ba za'a rasa wainda suka fito daga can ba ko kuma suke da ƴanuwa a can. Ke most of wainnan da s

uka yi shigan Masarautar Kano, ko Zazzau

ɗ

in nan fa ba ƴan can bane''.

''Ohh okay....Laaa ga wani can riƙe da bannern Barewa'' ta furta tana nuna mata tawagar Barewa a bayan ta birnin gwari, yayi shiga irinta sarki Mujahedeen(Yayan su Musharraf). Zaro

idanu suka yi, suna

ɗ

auko waya suka hau video, Moon ma barin wurin tayi ta sauka ta kusa cikin filin. Gaban dokin shi ta tsaya nan kallo ya koma sama a nan kallon me zata yi, shafa dokin tayi cikeda jarumta ai ko ya wani rusunar da kan shi alamun girmamaw

a. Ku

ɗ

i ta ciro a jakarta ta fara musu liƙi, masu algaita suka hau busa. Wani kalar tashi tsigar jikinta yake yi Dee yanzu ta ciro wayarta ta fara video don abun ya birgeta sosai ta tabbatar sarauta ba ƙarya ba ce. Sai da ku

ɗ

in da ta zo da shi suka ƙare ta

s kafin ta bar wurin ta koma wurin har lokacin jikinta bai bar tsuma ba, Kulloma photography sai da ya biyo ta har wurin zaman ta yana mata pictures.

Ana gama hawa suka wuce room

ɗ

in su na da a MKR sallah suka yi suka fito waje a posh pioney suka ci abi

nci don duk cikin su babu wanda yake da lokacin yin girki suka koma convon, ana fara display sai ga kiran shi wai ina ta tsaya ya dawo ba ta gida. Kallon Moon tayi tana cewa '' yanzu za mu dawo, key na aka rufe a room

ɗ

in su Mufee ita nake ta jira ba ta da

wo ba ko in hau keke ne in taho kawai?".

''Ke miyasa kika ajiye keyn a can

ɗ

in?".

''Da nayi sallah ne na bar shi a can''.

''Yanzu ita tana ina?".

''Tana team Fulani ne na tana musu queen suna display, yanzu za su gama''.

Ta ƙarashe tan

a addu'a kar Allah ya sa yace zai zo ya

ɗ

auke ta don ta san halin kayan ta, sai kuma ta ji yace '' tana gamawa, ku taho gida''.

''To kai fa? Da wa zaka zauna?".

''Dama yanzu zan dawo, but I'll wait a little bit here''.

''To sai ka dawo''.

''Tohm ki kula''

''You too '' ta amsa tana yanke wayar ta saki wata kalar ajiyar zuciya, tana maida kan ta ga kallon abinda ake yi. Sai kuma duk ta ji hankalin ta bai sani kwanta ba hakan ya sa tacewa Munee su tafi kawai, ba don ta so ba ta miƙe suk

a wuce gida. Tundaga ranar ma ba ta kuma fita ba satin da ya zagayo timetable ya fito.

Wannan karon exams

ɗ

in na su ba wani interval mai yawa, satin farko tayi uku

ɗ

ayan da ya zagayo ta yi biyu. Ranar ƙarshe suka yi sign-out, ana gobe dama ta je gida

su Amah da Affah su suka fara mata kafin mijinta don haka ana gamawa su Mufee suka mata da Tee ta tattara ta koma gida, a washegari ma suka yi internal defense

ɗ

in department

ɗ

in su.

Sun yi walima a gida isu-isu ba su wani tara mutane da yawa ba sai s

u Tee da Mufee da suka zo har da Mubeen da Musaddiq, Aunty Munawwarah ma ta kira ta taya ta murnar kammalawa. Fulani da Takawa duk sun kira ta haka Yaya Galadima ma harda aiko mata da kyauta, ta ji da

ɗ

in yanda suka karan ta mata. A daren ranar Ya Tafida ya

siya mata waya sabuwa Google pixel, sosai taji da

ɗ

in kyautar da ya mata ta dinga godiya kamar ba a ta

ɓ

a mata irin shi ba ta rungume shi tana ta kissing

ɗ

in shi wanda shi ne yake ƙara burge shi da ita. Bai ta

ɓ

a mata kyauta bai yaba da ita ba ko sau

ɗ

aya ne

kuwa.

Satin da ya zagayo suka ƙarƙare program

ɗ

in da suke yi a BarewaTech, an yi musu exams da ma sendforth kana suka tarkata zuwa Barewa don Mammah ta yi kiran autar ta har ta gaji akan tana kewar ta.

Bu

ɗ

e idanun ta tayi tana miƙa, kallon

ɗ

akin t

ayi ba ya ciki sai ƙamshin turaren da ya bar mata. Kallon agogo ta kuma yi hu

ɗ

u saura alamun ya wuce masjid ne babu ita, wani hamman ta kuma yi tana jin baccin bai ishe ta ba amma ba zata iya ba don yamma tayi in ta ƙara zai saka mata ciwon kai. Sauka tayi

daga bed

ɗ

in tana kallon yanayin da

ɗ

i kasancewar yau ne karon farko da ta fara kwanciya

ɗ

akin shi na gidan sarautar nan, jiya a nata suka kwanta

ɗ

azu ma da ya dawo ne ya kirata shi ne ta shiga wurin shi. Sai ta ji bai kai mata da

ɗ

in can

ɗ

akin na KD ba sab

oda nan ba sa wani sakewa kamar can komai na nan da ƙaida yake, can ko su yi duk rashin kunyar da suka ga dama ba me cewa don me nan ko ko'ina bayi don ma bai cike son tarkacen su bane shiyasa ba sa musu zarya sai in ya fita.

Toilet ta nufa ta

ɗ

auro alw

ala ta fito a closet

ɗ

in shi ta

ɗ

auko hijabin da take ta mamakin samuwar shi a wurin shi, sai kuma ta cirewa ran ta don ba wani abun mamaki ba ne duba da saitin da zaman su ya fara

ɗ

auka yanzu. Ko da ta idar ra da

ɗ

e kan dadduma tana ta musu addu'a tsakanin

su musamman akan ya kauda maƙiyan abun su cigaba da jin da

ɗ

in rayuwar su, kafin ta miƙe har zata fita sai kuma ta ji tana son kwanciya cikin

ɗ

akin na shi don ba ta gaji da jin ƙamshin shi da ya gauraye komai na cikin

ɗ

akin ba.

Komawa gadon tayi tana

janyo system

ɗ

in shi da ke ajiye a gefen gado, kunnawa tayi ta cire ta daga lock ta na gama booting sai da tayi refreshing kafin ta shiga foldern shi. Sunayen projects ta gani barkatai a jere, har zata wuce sai kuma tace '' barin ga na case

ɗ

in Scorpion ko

an yi nisa'' ta furta tana fara scrolling ƙasa.

Alphabetic orders suke sai dai duka project

ɗ

in babu wanda take nema sama ta koma tana shiga tana fita don son ganin na Scor tunda ba ta san sunan da ya mata ba, a ƙasan wani Project Afritech ta ga wani

folder an rubuta Project_Alpha. Bu

ɗ

ewa tayi nan take idanunta ya fa

ɗ

a kan abinda ya firgita tunanin ta, don ganin pictures masu yawa tayi. Na farkon ta fara bu

ɗ

ewa nan ta ga hoton Tee ne da su Yassar a Café One, hannun Feezy kan kafa

ɗ

arta yana gaya mata wa

ta magana. Cigaba tayi da dubawa fargaba na kamata musamman da ta gan ta tsaye a bakin hostel ita da Ridhwan ranar da za su je wurin biki, tabbas ta tuno ranar don tayi ana kallon ta a alamu ma shi ne karo na farko da aka fara daukar ta. Next photo da ta d

uba sai ga saƙon mail zuwa wani email da sunan shi a kai da details na yanda suka yi activities na ranakun da aka

ɗ

auki hotunan kai har na gidan biki da tsayuwar su a bakin motar Tee fa

ɗ

an da suka yi da komai ma, cigaba da dubawa tayi har zuwan ta Africa's

talking an

ɗ

auka da tafiyar ta gida. Shigan ta da komai har kalar tsaron da ke gidan sai da aka yi describing, wani ƙarin mamaki sai da ta ga message

ɗ

in da suka fara turawa Tee akan tana son Ridh su ha

ɗ

a hannu wurin hana auren, sai ga recording na wayar

da suka yi ta ji maganar Tee tsaf yanda ta nuna musu ba za ta yi abinda suke so ba. Ta ga message

ɗ

in da Beta ya masa a kan ga abinda tace zuwa damun da ake mata akan ta amince har sanda ta fara responding wanda ba ƙaramin ta

ɓ

a mata zuciya yayi ba tsoron A

llah yana kuma kamata ganin wai ana shiri a kan ta duk wani kira da message sai da ta gani da yake tsakanin su. Haushin Tee yana game mata zuciya da wani tsanar Musharraf da duk wani abu na shi, amma ba ta gaza cigabawa ba sai da ta iso message

ɗ

in Tee na

ƙ

arshe akan ita ba zata yi abinda suke so ba wanda ba ƙaramin sanyaya mata rai hakan yayi ba. Na gaba kuma recording na wayar da suka yi kan me yasa za su

ɗ

auke ta bayan ta gaya musu komai yanda aka yi musayar yawu tsakanin ta da Betan da kai tsaye ta gane

Musaddiq ne ba kowa ba, har zuwa sanda yace za su yi binciken wainda suka sace ta da sunan Ema in caps. Message

ɗ

in gaba na wanda Musaddiq

ɗ

in ya kuma yi ne wa Tee kan tana murna ta samu nasara ko? To suna nan kuma za su koya mata hankalin da bata da shi.

Ji tayi cikin ta ya wani juya kamar me shirin haife

ɗ

an a dai-dai wannan lokacin, dafe shi tayi tana furta '' Innalillahi wa inna ilaihir rajiun...........''

Deejasmah

💜🦂

CHAPTER 81

A yau duniyar Musulunci ta yi rashin babban malami masani

n Alkur'ani Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi, ina miƙa ta'aziyya ga dukkan Musulmi da iyalan shi. Allah ya masa rahama ya gafarta kurakurai ka sa Alqur'ani ya zame masa haske.........

Ya na zaune gaban Takawa wayar shi tayi beefing alamun shigowar saƙo, aji

ye kofin tean da yake sha yayi yana duba wayar. Notifications ne na akwai intruder a system

ɗ

in shi, wani kalar tashin hankali ne ya dirar masa a ƙirji don a iya sanin shi a

ɗ

akin shi ya bar system

ɗ

in ba wani wuri ba balle ya ce an samu wani ya shiga ciki

har yana masa bincike.

Ɗ

an satar kallon su yayi ya ga hankalin su ba ya kan shi, Galadima ne ke ta bayani wanda ya fi kowa sanin muhimmancin abinda suke tattaunawa. Number Tee da yayi saving da ''Mine'' ya fara kira sai dai ba ta

ɗ

agawa, cije baki yayi

tuno tana bacci ya fita ƙila ma ta bar wayarta a nata room

ɗ

in ba lallai yana kusa da ita ba. To in ma haka ne waye zai iya shiga

ɗ

akin har ya tsallake ta ya bu

ɗ

e masa system ba tareda ta sani ba? May be ta wani angle ake attacking ba na gidan shi ba amma

duk da hakan ba zai iya haƙura ba dole ne ya je kan system

ɗ

in ya tsayar da attack

ɗ

in kafin aikin ya lalace. Sarkin ƙofar shi ya turawa message a kan a saka tsattsauran tsaro a ƙofar sashen shi kar a bar kowa ya shiga ko ya fita haka ma a yi gadin duk wa

ni exit na gidan yanzu zai taho.

Galadima ne ya dube shi yana cewa ''ko ba haka ba Tafida?".

Zaro idanu yayi yana kallon shi irin yanda ya zame masa jikin nan sosai yana cewa '' Na'am.....eh...eh...''

Kallon shi duka suka yi ganin yanda duk ya

daburcen nan Takawa ne yace '' Akwai matsala ne?".

Kai ya girgiza ba tareda ya iya cewa komai ba, haka nan zuciyar shi take wani irin bugawa. Galadima ya girgiza kai yana cewa '' A'a fa akwai matsala Musharraf me yake faruwa ne?".

Rasa me zai ce

musu yayi sai kawai yace '' Uhmm, Adeeyah ce bata jin da

ɗ

i na bar ta a kwance yanzu kuma ina kiran wayarta bai shiga''.

''Subhanallah'' suka ha

ɗ

a baki wurin fa

ɗ

i.

Kana Takawa ya

ɗ

aura da '' shi ne kake nan zaune? Ba zaka tashi ka je ka duba ba? In

wani abun ya faru fa?".

''May be ta samu bacci ne, bari mu ƙarƙare''.

''Babu abinda za mu ƙarƙare a nan, Musharraf ka tashi ka je ga iyalinka. In abun yayi tsanani sai a kai ta taga doctor, Allah ya ƙara afuwa '' in ji Takawa da fa

ɗ

i.

''In

Shaa Allah Ranka ya da

ɗ

e, Nagode Allah ya ƙara girma''.

''Ameen'' suka ha

ɗ

a baki wurin fa

ɗ

i, har Musaddiq ya miƙe zai bi shi yace mai ya tsaya nan kawai duk yanda ake ciki he'd call him.

Sai da ya fita ya gane bai

ɗ

auko mota ba ya shiga Masallaci

n, hakan ya sa dole ya fara takawa cikin gidan sarautar da yake ganin ya masa girma a ranar kai kace ba a nan ya tashin nan ba kamar wanda aka ha

ɗ

a da trekking daga Kaduna zuwa Barewa a ƙafa.

Tana dafe da mara ta fita daga foldern gaba

ɗ

aya sai dai id

anun ta ya fa

ɗ

a mata na ƙasan shi da aka rubuta AS da capital letter, tana cije lips ta bu

ɗ

e har lokacin jikinta yana rawa. Gani tayi da code a jiki haka nan jikin ta ya bata ta fara trying wanda ya zo kan ta amma ya gaza bu

ɗ

ewa, kai tsaye ta rubuta ASH_Wi

tchie sai ga shi ya bu

ɗ

e kamar wasa. Nan take ta fara ganin videos birjik na farkon ta fara shiga nan ta ga na DevFest da suka yi ne inda take magana da session

ɗ

in su da EMA, na biyu da ta duba kuma na webinern da ta musu moderating ne duk da dai ba video

ba ne amma voice

ɗ

in ta ranga

ɗ

au ya bayyana. Na gaban ne ya kuma firgitata ganin CCTV footage ne ya kuma fara capturing tun daga shigowar su

ɗ

akin tana kafa

ɗ

ar wanda kai tsaye ta gane Scor ne ya ajiye ta kan bed, sai lokacin fuskar shi ta fito sarai amma

har lokacin yana sanye da fuskar da ya kare tashi. Sai kawai ta ga ya cire fuskar ta shi a take ta Musharraf ta bayyana, ya duƙo kan ta tana kwance yana kallon fuskarta kafin ta ji yayi maganar da ta gaza jin ko me yake fa

ɗ

i sai kallon ta da yake yi hankal

i kwance.........

Tabbas inda ace cikin ta ya kai wata bakwai da yau ba sai gobe ba sai ta haifo shi don dole in kuma bai wuce 4 months ba sai tayi

ɓ

ari,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login