Showing 126001 words to 129000 words out of 232724 words

Chapter 43 - JIRWAYE COMPLETE

29 Aug 2026

36

sace ta. Sai kawai tace '' A lokacin saboda na san ban da ƴancin son wani

ɗ

a namiji ne Dee ba don komai ba''.

''Ni ma bance wani abu ba, I'm just telling you what I

know. And i want you too to know that I'm capable of making my own decisions gaya miki doesn't mean i want you to dictate what I'll do or not so......''

''I'm sorry dear, I'm really sorry. Kuma zan mara miki baya gurin ganin cikar burin ki in Shaa A

llah. Your secret is safe with me''.

''So as yours, don haka ki zuba min ido ki gani''.

Da kai Tee ta amsa ƙirjinta na bugawa, ba ta ta

ɓ

a zaton haka daga wurin Dee ba. Ko ka

ɗ

an ne kuwa ta zaci ba ta sani ba ashe kallon biri take mata tana mata na

ayaba, don haka yin shiru ya fiye mata alkhairi.

_Sai dake ta Scor

🦂

kina wuta muna bin ki da galon, gaskiyar Sna da yace Citta_

Ba ita ta samu zama ba sai bayan tafiyar Ateeyah, zama tayi a bakin gado tana dialing number Scor duk da ta san

ba lallai ta samu ba. Sai dai kamar me jiran ta tana kira yayi connecting sai dai be

ɗ

aga ba instead yankewa yayi yana kiranta back, sai da ya kusa katsewa ta

ɗ

auka tana kwanciya ta tsinkayo muryar shi yana cewa '' sai yanzu ya tafi ne?".

''Waye ya t

afi kuma?''.

''Kin san wanda nake magana a kai ai Adeeyah, ko ba shi ya hana ki

ɗ

aukan kirana ba?".

''Ni ban san abinda kake magana a kai ba''.

''Ohh really Adeeyah?".

''Stop talking in tongues and talk to me Scor''.

''Adeeyah ki dai

na gaya min baki san me nake magana a kai ba, well I'm talking about wanda ya zo gurin ki Musharraf Barewa''.

''Amma ka san wannan stalking ne ko?''.

''I know and I'm not sorry for it''.

''Uhmm''.

''Me ya zo yi gidan ku Adeeyah?".

''Ad

eeyah kuma? Not Trouble?" Ta tambaya tana gimtse dariyarta.

''Maganar serious fa muke yi a nan''.

''To naji, ya zo neman aurena ne''.

''Neman auren ki, and what's your answer to that?".

''As if I have a choice''.

''Adeeyah? Ki ce m

usu no kina da miji!".

''Miji wa kenan?".

''Ni''! Ya furta cikeda tabbatarwa.

Dariyar rainin hankali ta saki tana cewa '' kai? As in kai waye? Scorpion stings wanda ko sunan shi ban sani ba balle fuskar shi? To wa kake son in ce musu zai aure

ni?".

''I'm...............''

Da alamu fa zuwan Musharraf Barewa ya rikita Scorpion har yana shirin fasa ko shi waye.

Kishi kumallon maza

Deejasmah

💜🦂

CHAPTER 55

''I'm sorry Adeeyah''.

''I know it, i really do shiyasa na

ce ni ba zan amince wai aurena zaka yi ba tunda har kana shakkar in san kai waye. Aure kuma ba a yi da

ɓ

oye-

ɓ

oye''.

''I know dear, just give me some moments I'll explain''.

''I'm afraid we don't have that time Scorpion it's now or never''.

'

'Lemme come to your house now''.

''Ba zai yiwu ba Scor, ba zai ta

ɓ

a yiwuwa ba''.

''To zan zo gobe, don't say no don Allah ''.

''Ai ko nace A'a ba jin maganar zaka yi ba, Allah ya kai mu''.

Ameen ya amsa ko kafin yace wani abun ta katse

wayar ta sanya ta a flight mode tana mai jin wani iri a ranta, tana tsaka mai wuya. Ga Amah da Affahn ta a opposite sides ga Scorpion da matsalolin shi, sannan ga shi wannan Musharraf

ɗ

in.

Sai lokacin kuma sunan shi ya fa

ɗ

o mata a rai, tabbas ta san s

unan nan somewhere Musharraf Barewa A'a sunan shi Musharraf Barde Habeeb CEO kuma founder na BarewaTech, JustBee, IntentionalLab, Let's–Talk–Tech with MB a YouTube da ma sauran abubuwa. Ya kan kira kan shi da accidental CEO amma ya fi son a kira shi da Tec

hie, cire wayar ta yi daga flight mode tana searching sunan shi abinda ta gani ba ƙaramin burge ta yayi ba. Like this guy is doing absolutely good a tech space, yana

ɗ

aya daga cikin manyan tech enthusiasts da ake ji da su a arewacin Nigeria.

Hannu ta

kai ta dafe fuska tace '' so my life revolve around tech?".

Abun sai da tambaya Adeeyah.

Washe gari da sassafe ta koma school duk da bata da class sai 10 amma ta gudu don zaman nata bai da fa'ida, san da ta shiga room

ɗ

in su Mufee har ta fita. Sai ka

wai ta yi kwanciyar ta a

ɗ

aki, baccin da ba ta samu ba jiya shi ta zage ta yi ma'ishi. Ba ita ta iya bu

ɗ

e idanu ba sai after 12, hakan na nufin ta yi missing class biyu a jere. Hakan bai ko dame ta ba sai ma miƙewa da tayi, girki tayi ta kuma wanka bodycon

kawai ta sanya da dogon hijab tayi sallah. Sannan ta ci abincin, wayarta da jotter ta

ɗ

auka ta fita daga

ɗ

akin.

Class ta wuce don suna da 2-4, a seat

ɗ

in ta na dindindin ta zauna. Wato na gaba amma tunda aka fara har aka gama ba ta san me yake fa

ɗ

i b

a, haka ta tarkata ta fito. Tana fitowa da SLT da suka yi class kiran Scorpion yana shigowa wayarta tsaki ta saki ta

ɗ

aga tana cewa '' ya?".

''Yanzu na shigo KASU na tsaya nan VC's mosque zan yi sallah, am i free?".

''Ni ma yanzu na fito class ku

ma zan yi sallah''.

''Toh in na idar zan ƙaraso ciki''.

Okay yace mata ta yanke wayar a ranta tana imagining ina ma zata iya saka wani cikin maza ya mata snapping

ɗ

in fuskar shi, tunda ta san a yanzu dai ba lallai ya yarda ta gan shi ba. Musamman

a yanda bai san matsayin shi ba. Kai ta girgiza tana wucewa zuwa room, ta tarda Mufee ta dawo tana sallah itama sai ta wuce toilet ta yi alwala ta fito. Sallah ta yi sai da ta idar ne Mufee ke cewa '' Pookie yaushe kika dawo ne? Na ga har girki kin yi''.

''Tun 9 ban san ya aka yi ba i overslept kafin 10 sai to 1 na tashi shi ne nayi girkin ''.

''Ba ki da lafiya ne? You look so dull girl''.

Idanu ta runtse tana cewa '' Aure za'a min Pookie ''.

''That's a good thing Pookie, da Muhammad (

tace mata sunan Scor kenan)

ɗ

in naki? God abeg am i a spoon see my girl ta rasa miji just last year and she has found love again this year egbami ooo''.

Tsaki ta saki tana cewa '' ba da shi bane Pookie arranged marriage Affah zai min with someone ''.

''Mun shiga uku, Innalillahi''.

Kafin ta kai ga bata amsa wayarta ya kuma ƙara, dubanta tayi tana cewa '' lemme see him, I'll be back in 5'' daga haka ta fita ta barta da jimami.

A kusa da posh yayi parking knocking glass tayi ya saukar yana

kallonta, itama shi take kallo ba tareda ta ce uffan ba. Ajiyar rai ya sauke yana cewa '' ki shigo mana ''.

Da kai ta amsa ta zagaya ta shiga motar ta zauna tana kallon shi tace '' Ba ka da lafiya ne?".

''I'm okay, me kika gani?".

''Nothing''

ta amsa tana kawar da kan ta daga kallon shi.

''I'm just thinking of something baby, like this Musharraf guy is living the life i dream for myself, fame, money, family and more especially he's going to have my woman''.

''Ban gane ba? Do you kno

w him?".

''Ofcourse I do, our paths has crossed once akan wani project it went to him not us. A lokacin we were just starting shikuma ya da

ɗ

e a harkar nan, kuma mun saka rai a project

ɗ

in as a time

ɗ

in bamu da wani madogara sai shi. But ba su ji tausa

yin mu ba just because masu ku

ɗ

i su kan su suka sani, burin su kullum su yi ta ku

ɗ

i mu kuma mu ƙare a bayin su''.

''Was it the reason da ya sanya ka fara hacking?".

''Yea and there are many more reasons, shiyasa nake ganin yanzu lokaci ne da zan

iya rama abinda BarewaTech suka min Trouble''.

Wani ajiyar zuciya ta sauke jin they are on the same page, zai samu revenge

ɗ

in da yake nema ita kuma zata ku

ɓ

cewa auren Musharraf wanda zai janyo silar rushewar burin Affah. At the end she will win su ku

ma zasu fa

ɗ

i, don haka tace '' what do you have in mind?".

Kallonta yayi yana cewa '' i can't work alone Trouble, i need you duk da na san zaki iya zamewa ki ƙi taimako na saboda taurin kan da kike da shi''.

''Just tell me in Shaa Allah zan talla

fa maka wurin ganin bayan maƙiyin ka, kuma nima maƙiyina what do you want from me?".

''Marry him for me''.

Ƙ

amewa tayi ƙyam tana kallon shi kamar ta ga baƙon halitta, ji tayi ya kai hannun shi ya

ɗ

aura a kan nata yana cewa '' Please ''.

Wani

yawu mai wahala ta ha

ɗ

iye tana cewa '' amma ka tabbatar ba ka shan komai Scor? I thought we are here to fight him not support him like what this?".

''Baby, we are not supporting him we'll never. We are destroying him''.

''Ta ina auren shi zai yi

destroying

ɗ

in shi?".

''Saboda bai son auren ki, dole za'a masa he's someone da ya tsani tursasawa. Secondly akwai sirrika a hannun shi wanda zaki taimaka ki ƙwato mana from him, it is something that......''

''What do you mean? So kake in zama f

atsar da zaka saka a koma wurin kama kifi ko me? Do I look like a toy''.

''I need you to help me''.

''Gwara ma tun wuri ka nemi mai taimaka maka because.....''

''I thought you loved me.....'' ya katse ta da sauri.

''I thought you do

too, but i was mistaken ni ba komai bace a wurin ka but an object. You made me fall in love with you just to be beneficial to you, now i get it ka sace ni ne saboda ka hana aurena da Ridh because ka san akwai alƙawarin aure tsakanin gidan mu da gidan su.

Saboda I'm into tech so in na aure shi kaci riba zaka yi amfani da ni ta yanda kake so but I'm so sorry to break this for you.......''

''Wallahi ba haka bane Baby, ban san komai ba.....''

''You knew everything you just planned ahead and now you a

re on the verge of getting what you want, amma kayi kuskure as I'm not going to be what you want. I'm not marrying him nor you ka samu wata sai tayi hakan....''

Tana fa

ɗ

in hakan ta fita daga motar, bin ta yayi yana kiran sunan ta sai dai ko waige bata

yi ba har ta shige hostel shikuma aka hana shi shiga saboda ba a barin maza ciki. Tsayawa yayi cak yana kallon hanyar shiga jijiyoyin kan shi sun tashi ra

ɗ

o-ra

ɗ

o, duk jama'ar da ke wurin sun tsura masa idanu. Cikin sanyin jiki ya dawo ya shiga motar ya ja

ta a sukwane ya bar wurin............

E don cast

Las las

Na everybody go chop breakfast........

Deejasmah

💜🦂

CHAPTER 56

A fusace ya shiga

ɗ

akin su ya cire fuskar shi ya yardar sigarin shi da ke ajiye kan table ya

ɗ

auka, kunnawa yayi yai

mata zuƙa

ɗ

aya ya fesar da hayaƙi. Snake da ya shigo ne ya dubi yanda yake yi ya zauna gefen shi yana cewa '' Ya? How did it go?".

''Ta ƙi yarda Sna, instead she came with some allegations. I'm losing my mind ''.

''Ai dama i know it, na gaya mak

a this is a bad idea. Ya za'a yi mace tana a wannan yanayin ka je mata da wani magana mara da

ɗ

i like you just want to use her''.

''I hate you saying that, i don't want to use her. I want to get to this guy, want to destroy him for my Empire''.

''

Sai kuma ka manta da wa kake magana ko? ASH ce fa matar da ta gwammaci ta mutu a hannun ka than to do something that'll save her? Wai ya aka yi baka gane yarinyar nan ba ne? She's a good girl like a very good one, ita ba ta kalar ni da kai bane ka bar musu

ƴa don Allah ta auri wanda iyayenta suka za

ɓ

a mata and live in peace''.

''Yanzu da da ba fa

ɗ

aya ba ne, tana so na yarinyar nan i thought she'd do everything i want. Kana kuma maganar peace Adeeyah ba ta da zaman lafiya a rayuwar ta in ba a tare da n

i, she's my other piece a perfect one for that matter''.

''Then ka cire ta daga tragedyn ka, marry her for what's good kowa ya huta ''.

''You know what? Don Allah ka fita ka bani wuri you are not helping me rather driving me insane so just go''.

''Allah ba ka haƙuri'' ya furta yana barin masa

ɗ

akin, lumshe idanu yayi yana fa

ɗ

awa kan seat yaraf kamar jiƙaƙƙen tissue.

ADEEYAH

Tana shiga cikin hostel

ɗ

in kasa ƙarasawa room

ɗ

in su tayi, sai kawai ta zauna a wasu kujeru da aka tanada

don zama tana ƙoƙarin saita numfashin ta. Komai ya cushe mata ba ta gane komai, ba ta san iya lokacin da ta

ɗ

auka a wurin ba sai da ta ji an dafa ta. A tsorace ta

ɗ

ago tana kallon gefen ta Mufee ce, wani dogon numfashi ta kuma ja tana duban ta. Cewa tayi '

' lafiya kuwa Pookie? Yanzun nan Ramlah ta leƙo room

ɗ

in mu take ce min in zo ba ki da lafiya what's wrong? Wani abu ya faru da Muhammad ne?".

Kai ta girgiza tana numfashi a hankali tace '' I'll tell you Pookie, everything''.

Ganin yanda ƴan ho

stel

ɗ

in suke kallon su kamar sun samu show

ɗ

in nan ya sanya ta cewa '' Mu je room, hold on kin ji ko?".

Lalla

ɓ

ata tayi zuwa

ɗ

akin nasu, suna shiga ta fa

ɗ

i yaraf kan rug

ɗ

in tsakiyar

ɗ

akin. Kallon ta Mufee take yi sai yau take godiya ga Allah da suke za

ma room su

ɗ

aya, da ba din haka ba da yanzu an yi crowding

ɗ

in su a

ɗ

akin ko a samu mai yin video ya zama abun gulma ko roommates su kwaso friends

ɗ

in su ba su da privacy nasu na kan su. Amma yau kam ta ga amfanin hakan.

Sai da aka yi sallah Mufee t

a dafa musu indomie suka ci kafin ta jingina da bunk tana cewa '' Pookie ina cikin jarabawa, kin san ina son Muhammed ko?".

''No doubt about that, duk wanda yake tare da ke ma ya san hakan not me''.

''I thought yana sona ba kuma zai yarda a raba

mu ba but......''

''What happened?".

''Na gaya miki Affah ya ce zai min aure ko? With one of our cousins a can Barewa. So this guy ya zo and Muhammad is sure known of this na zaci zai zo yayi fa

ɗ

a but sai yace min wai in aure shi''.

Idanu ta z

aro tana dubanta da mamaki sai can tace '' Like how?".

Samun kan ta tayi da gaza gaya mata ainihin abinda ya faru a tsakanin su, sai kawai tace ''I don't know ''.

''In dai tunani na ya bani dai-dai it's like he don't want controversies between you gu

ys, kin ga wancan auren abinda ya faru and this one in irin hakan ya faru again me kike so ace a kan ki. Think well, ba wai bai son ki bane yana neman muku maslaha ne. He can't fight Affah''.

Kamar tace ' ba zai iya fa

ɗ

a da Affah ba ya sace ni?' sai k

uma tace '' But.......''

''But what? Don't fight it Deeyah. Ki yi addu'ar Allah ya sa shi ne mafi alkhairi a rayuwar ki, kin ji ko?".

''Thanks Mufee, Allah ya saka da alkhairi ya bar mu tare''.

Sosai ta ji da

ɗ

in shawarar Mufeedahn wanda shi ne

ya ƙarfafa mata guiwa ta san Amah ba ta son auren nan take ba, amma in dai don ita ce ta haƙura Allah ya sa shi ne mafi alkhairi a rayuwar ta. Wayarta ta

ɗ

auko ta yi blocking number Scor duk da ta san aikin banza tayi amma gwara ta nuna masa fushin ta kum

a ba lallai ta sakko ba, Allah ya sani tana son shi sosai fiye da tunani amma ba zata ta

ɓ

a biye masa ga shirmen shi ba.

Kwana uku kenan da zuwan shi da kuma blocking

ɗ

in shi da tayi, fa

ɗ

in irin missing

ɗ

in da tayi

ɓ

ata baki ne. Don a daddafe ta yi shi

yanda ka san an cire mata wani ga

ɓ

a mafi muhimmanci a rayuwar ta, kai zata iya cewa ko sanda suka sace ta bata ji hakan ba sai yanzu. Kwana biyu ba ta fita ko ina ba, bata zuwa lectures don ran ta baya mata da

ɗ

i ko taje

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login