Showing 102001 words to 105000 words out of 232724 words

Chapter 35 - JIRWAYE COMPLETE

29 Aug 2026

74

yayi yana ra

ɗ

a mata '' shhh i gat you''.

Ajiyar zuciya ta sauke tana cusa kan ta a ƙirjin shi inda take jiyo ƙamshin shi da kyau, sai da ya tabbatar ta s

amu natsuwa kafin ya zarota gently yana cewa '' are you okay?".

''Yes i am, ina Adeeyah?''.

''Ta na wurin Amah, what happened?".

Ajiyar zuciya ta sauke yanzu mai ƙarfi jin wai DeeDee ba ta zo ba, hasalima tana kwance ne

ɗ

akin Ridhwan da take

jinya.

A take komai ya fara dawo mata, ta dafa masa tea. Ta kai masa

ɗ

akin shi, ta koma tayi wanka tayi shirin bacci. Hijabi ta zura ta je don masa sallama sai dai ta kasa ganin ya kwanta, duk da ba bacci yake ba stool ta janyo ta zauna a gaban shi. Du

k da ba hira suke yi ba sai kawai ta cigaba da danna waya, tana yi tana kallon movien da yake kallo a netflix tana kuma

ɗ

an yin comments when necessary. Ba ta san iya lokacin da ta

ɗ

auka zaune ba, har bacci ya fara

ɗ

auke ta ganin tana gyangya

ɗ

i ne ya sanya

shi gyara mata gefen shi yace ta zo. Ba ta wani ja aji ba ta haye, sai dai ba ta je kusa da shi ba. Kwanciya ta yi tun tana gane me ake yi har bacci ya

ɗ

auke ta gaba

ɗ

aya, and that's how she woke up here.

Miyau ta ha

ɗ

iye ganin kusancin na su ba tare

da ta amsa tambayar shi ba, sake janyota yayi jikin shi yana cewa '' come on ki daina tunani okay? She's in safe hands ta dawo gida babu mai kuma

ɗ

auke ta in shaa Allah ''.

''In Shaa Allah''.

''Now go back to sleep okay?".

Kai ta gya

ɗ

a ta ku

ma kwantar da kan shi jikin shi, shafa bayanta ya dinga yi cikeda lallashi a haka baccin ya kuma

ɗ

auke ta.

Ateeyah fa tana tsoron DeeDee abun har da mafarki......

ADEEYAH

Kiran sallahr asuba yayi dai-dai da bu

ɗ

e idanun ta, wani kalar

ɗ

aki n

e mai shigen yanayi da na ta. Fanka guda

ɗ

aya komai fari tas kamar ba a ta

ɓ

awa, sai labule blue kalar na asibiti—fa

ɗ

in sunan da ya sanya ta kallon gefenta—a asibitin ta ke ga gadon nan ga kuma IV da aka maƙala mata a hannun dama. To ko ba ta da lafiya ne s

hine su Scor suka kawo ta asibiti? Kai ba zai ta

ɓ

a yiwuwa su kawo ta ba don ko wancan karon da bata da lafiya ai ba su kai ta ba haka ya dinga tsikara mata allurar cin zali to ko dai sun kawo ta ne a kashe ta tunda ta ƙi yin abinda suka ce

ɗ

in?. Tuno hakan

ya sanya ta zabura tana ƙoƙarin janye hannun ta daga ƙarin ruwan, jiyo muryar Amah tayi tana cewa '' Baby! Baby! Adeeyah!".

Kallonta tayi a tsorace tana kallon gefen ta, Amahn ta ce zaune a kujera tana duban ta. Bakin ta da ya mata nauyi ta bu

ɗ

e tana

cewa ''Amah ta!".

Kai ta gya

ɗ

a nata mata tana cewa '' Yes, ni ce Amahn ki ce''. Kuka ta fashe da shi tana mai jin kan ta yana mata wani kalar ciwo, dafe shi tayi tana dubanta. Rungume ta tayi a ƙirjinta ita ma tana fashewa da kukan, kamar wainda aka

aikowa saƙon mutuwa haka suka dinga kuka. Sai da taji numfashin ta yana shirin barin gangar jikinta kafin ta iya lallashinta, ba ta iya yin shiru ba jin ƙirjin ta yana mata ciwo yayinda tambayoyi suka cika mata zuciya amma tana shakkar fa

ɗ

in su out loud.

Likita Amah ta je ta kira ya duba ta yana mata tambayoyin da da ƙyar take iya amsawa, ba don komai ba dai don nauyin da harshen ta ya mata. Likitan ne ya cewa Amah ta biyo shi ba dai ta san me aka ce mata, ta dai ga ta dawo da murmushi nurse tana bin ta

a baya. IVn ta cire mata ta kamata zuwa toilet brush tayi da wanka da alwala ta fito, rigar da Affah ya kawo mata da dare ta sanya da hijabi. Cikin ƙarfinta ta tada sallah, sai da ta biya bashin wainda suka wuce ta tsaf kafin ta zauna tana sakin numfashi.

Tea aka kawo mata ta sha da magunguna daga haka ta koma bacci don Doc yace tana buƙatar hutu.

Su Tee wurin 8 suka zo da kayan dubiya lokacin tana ta bacci, sai da Amah ta musu fa

ɗ

an fitowar su tawa Ridh ya jiki. Bai zauna ba ya fita yana cewa zai je y

a dawo, raka shi waje tayi a haraba suka ha

ɗ

u da Shamaki zai shiga. Gaisawa suka yi ya amsa cikin fara'a ya riƙe masa hannu, shi ko sai sinne kai yake yi cikeda kunya. Sai da ya tafi ne kafin ya

ɗ

ago kan shi ya dube ta yana murmushin da ya fassara shi da n

a murnar dawowar DeeDee ne, yace '' barin je zuwa anjima zan dawo''.

''To sai ka dawo Allah ya tsare''.

Ameen ya amsa yana shigewa motar ya ja ya bar wurin.

Komawa cikin

ɗ

akin tayi, suka cigaba da zaman jiran tsammani.

Sai wurin 10:30 ta

farka, nan fa suka rufe ta da tambaya ita dai ba baka sai kunne sai bin su take yi da idanu gani take yi idan ta rufe idanu zata bu

ɗ

e ta ga ba sa nan ne. May be ta ga mafarki ne sai dai ta farka ta gan ta back in Scorpion's house which will be a nightmare

of lifetime.............

Deejasmah

💜🦂

A cigaba da manage ƙila gobe ku ga biyu, i no promise sha

😅

CHAPTER 45

Bayan Azuhur ne Doc ya duba ta ya sallame su bayan ya tabbatar da babu abinda yake damun ta, maganar da ba ta yi shi kuma shock



ɗ

in da ta shiga ne bata kai ga fita ba. Amma zai daidata tunda tana iya gane kowa, TeeTee ce ta kamata suka fita ita kuma Amah ta fito da kayan. Baya suka shiga su duka Affah ya shiga gaba Mudi ya ja zuwa gida.

Kai tsaye

ɗ

akinta ta nufa babu abinda

ya sauya sai gyara da ya sha da ƙamshi, suna shiga

ɗ

akin sai da ta saki ajiyar zuciya don tayi missing

ɗ

akin fiyeda tsammani. TeeTee ne ta dube ta da murmushi tana cewa '' welcome back dear'' da kai ta amsa kawai a ranta tana mamakin yanda Teen ta chanja k

amar ba ita ba, she's just not used to endearment between them so it's kind of odd to her.

Lura da yanda tayin itama sai ta ji wani kala, don haka murmushi kawai ta saki ta juya ta fita tana ce mata '' barin duba Amah'' ba ta ko jira amsar ta ba ta f

ice da sauri, da idanu ta raka ta a ranta tana ayyana ko me ya samu TeeTeen duk ta canja. A ƙasan ranta tace '' was it because she's guilty of Ridhwan or so? Ai it wasn't her fault I'm sure ba ta son shi ko shi ma hakan it is all Scor and his creeptic thou

ght''.

Ita ma tana fita jingina tayi da bango tana sakin numfashi cikeda damuwa, tambayar kan ta take yi '' Ateeyah Shamaki what has gotten into you? Why are you acting weird? This isn't like you, get a grip of yourself in dai ba so kike tayi zargin w

hat almost happened ba. You are overly nice and generous and it isn't Tee like''. Kai ta gya

ɗ

a alamun magaganun da takewa kan ta yana shigarta yanda ya kamata, rintse idanu tayi ta bu

ɗ

e ta ja dogon numfashi ta sauka downstairs.

Wanka ta shiga yi sai

ta samu kan ta da jin shi fayau, and one funny thing was the fact that she's really self-conscious wato ta kasa sakewa tayi wanka kamar yanda take yi a wurin su scor. Ta dai da

ɗ

e wurin wankan ta wanke gashin ta da yake cunkushe sosai, dattin da ya fita da

ga cikin shi ba ƙarami bane duk da tana wankewa a can amma ba irin na yau ba. Fitowa tayi kan ta yana

ɗ

igar da ruwa,

ɗ

akin Ateeyah na da ta shiga don ta san tana da hair dryer. Tana shirin kunnawa ta shigo

ɗ

akin da sallama, ganin Deen ta dryer a hannu ya s

anya ta manta duk Mental pep talk

ɗ

in da ta gamawa kan ta. Da sauri ta amshi dryern tana cewa '' lemme help'' ita ko ta taya ta gyaran kan tsaf ta shafe mata ragowar hair products

ɗ

in ta dake kan mirror danke, ya ko yi kyau tsaf da shi sai ƙyalli yake yi.

A bazata tace '' You know that i used to like your hair, while growing up right? Like you have this beautiful curls and waves and don't even give a damn about it. No efforts like me, just tie it in a bun and you are okay. It made me jealous of how you

do your things at some point and always get it right''.

Idanu ta zaro cikeda mamakin yanda take gaya mata wainnan maganganun like they weren't that close to talk about things like this, sai dai wannan nauyin na kan harshen ta ya hanata magana. Murmus

hi ta saki tana cewa '' i might sound crazy right? That's how i used to feel and I'm just been honest with you. Then you just wake up one day and decided to lock your hair, kin san haushin da naji kuwa? Like is this girl in her sense?" Ta ƙarashe da dariya

, itama dariyar ta saki tana gya

ɗ

a kanta.

''But it then look so good on you that made me realised everything looks good on you, you should go to the salon and lock your hair again this isn't just like you '' ta furta with all sincerity.

''Now eno

ugh of me blabbing, ki je ki saka kaya kar sanyi ya kama ki''.

Miƙewa tayi tsaye tana murmushin da ya bayyana kyawun fuskar ta,

ɗ

akinta ta koma sai da ta shafa cream abinda har ta manta yaushe rabon ta da shi. Don a can iyakarta wanka ta sa kaya a toile

t, turaruka ta fesa ta koma wurin closet

ɗ

in ta. Kayan ta su na nan don dama ba ta kyautar da most of them ba, wasu ta cire kawai ta bawa friends

ɗ

in ta sauran sabbin kuma tace bayan kwana biyu zata zo ta kwashi kayan ta ashe akwai tsarin da Allah yayi da

shi ya hanata yin kyauta da su duka. Hoodie mai taushi blue ta ciro da wata cargo pants dusty green, Ash hula ta sanya ta sakaya kan. Kallon kan ta a madubi ta tsaya yi, she looks more like her now babu eye glasses.

Komawa tayi kan gadon kamar yanda

ta saba a can gidan scor, tattare jikinta tayi tana kallon ƙofar kamar mai jiran wani ya shigo irin dai yanda take yi. Ba ta san bacci ya

ɗ

auke ta ba sai farkawa tayi ta ga har rana ya fa

ɗ

i. Alwala tayi tai sallah tana mamakin yanda a yanzu bacci yake yawa

n kamata da rana, sai kuma ta tuna har da zaman da tayi babi madafa sai bacci da juyi a

ɗ

akin ta. A kan nightstand ta ga system

ɗ

in ta da wayarta a ajiye, alamun da tana bacci ne aka kawo su aka ajiye. Cikeda murna ta

ɗ

auka, number Mufee tayi dialing ringi

ng

ɗ

aya ta

ɗ

aga da sallama.

Sai lokacin ta tuna ba ta iya magana, rintse idanu tayi ta katse wayar message ta tura mata cewar ta dawo but she can't talk right now. Mufee dai bata ji wannan karatun ba don da sauri ta kuma kiran ta, tana cewa ''Pookie,

is that you?" Excitedly.

Hawaye ta share sai shessheka take yi, itama kuka ta fashe da shi sai da ta

ɗ

auki lokaci mai tsayi kafin ta iya cewa ''Alhamdulillah Pookie, Allah ya amshi addu'ar ki but can you talk to me now? I want to hear your voice ''.

Yanzu ma katse wayar tayi ta mata dogon message zuciyarta cikeda alhinin abinda ya same ta all of a sudden, bayan

ɗ

azu she's sure tayi magana da Amah har ma da Doc daga farkawarta daga bacci ne ta gaza cewa komai. Fita tayi daga

ɗ

akin zuwa downstairs t

ana ƙoƙarin saita wayarta da system update, a parlor ta samu Amah da Tee suna hira ganin ta da ya su tsayawa Amah ta dubeta tana cewa '' har kin tashi?'' da kai ta amsa mata kana ta nufi kitchen abinci ta fara sakowa ta dawo ta zauna nan, suna ta hirar su

ita dai ba baka sai kunne.

Haka suka yi ta zama har magrib, ko da ta idar da sallahr instead ta tashi yanda take yi before a sace ta sai ta zauna, azhkar tayi da adduoi har aka yi ishai kafin ta iya fitowa da hijabi a jikinta. Duk da kallon mamaki suk

a bi ta don she's not someone that wear hijab that often balle har a cikin gida amma ba wanda ya tanka mata, instead table suka nufa don cin abinci. Zaman su bai fi da 2 minutes ba mijin Ateeyah ya iso—sunan shi kenan a ran Adeeyah ba ta kuma tunanin for o

nce akwai ranar da zata masa irin wannan kallon.

Gaishe ta yayi da tambayar ya jiki yanda ta amsawa kowa haka ta masa, tana jin Amah na masa bayanin da Doc yayi akan kar a takurata kan sai tayi magana. She'll when she's ready. Tana kallon yanda ya bit

a da kallon so da tausayi sai dai bai ce komai ba, Ateeyah tayi serving

ɗ

in shi suka ci abincin in silence. Ko da suka gama bai ko da

ɗ

e ba TeeTee ta musu sallama suka tafi gida.

Itama

ɗ

aki ta wuce, system

ɗ

in ta ta

ɗ

auko ta fara binciken ko an samu wa

nda ya ta

ɓ

a mata sirrikan ta, babu wani abu unusual da ta gani ta tabbatar ko masu binciken da suka yi aiki kan ta basu ta

ɓ

a mata kaya ba. Ajiyar zuciya ta sauke kafin ta rufe system

ɗ

in cikeda jin da

ɗ

i, a take kuma wurin da ya kamata tayi SIWES

ɗ

in ta ya

fa

ɗ

o mata a rai. A mold treasury academy ta kai lettern ta kuma har sun yi accepting 2 weeks to the supposed wedding kamar yanda take kiran shi, tsoron loosing opportunityn aiki a wurin yana kamata. Sai kuma ta kawar da damuwar da gaggawa sanin zata iya S

IWES

ɗ

in a koma ina ne da kalar profile

ɗ

in da take da shi.

Ɗ

an revising wasu abubuwan da ta manta tayi kafin ta canja kaya zuwa na baccin wainda ta manta rabon ta da yin haka, hatta bra da ta cire sai da ta ji sabon freedom a lamarin ta. Shiga cikin

duvet tayi da niyyar barci, sai kuma kamar almara tana rufe idanu fuskar Scor take fa

ɗ

o mata a rai. Tun daga kan yanda tarin gashin shi yake nan a tsaye, zuwa uban gemun shi da ya kai kusan ƙirjin shi. Ɗaure fuskar shi da yanda yake tsuke gira in disappro

val idan abu bai masa ba, most importantly thier banters yanda yake biye mata su yi ta fa

ɗ

a and everything.

Dafe kan ta tayi tana tambayar '' what's wrong with me?".

E reach to ask oo

SCORPION

Ha

ɗ

uwar shi da Shamaki ta sanya shi jin suku

ni a ran shi, don in da basu ha

ɗ

u da shi ba da ba zai tafi ba. He'd park his car a nesa da unguwar in ma private commute zai bi ya koma ko trekking ne ma zai yi sai yayi gadin ta har zuwa san da wani zai kawo mata agaji. Bai dai gayawa Snake ba don ya san

ba zai tafi yarda ba in ma bai ce masa mahaukaci ba, don haka bai ce komai ba ya ja suka nufi cikin gari Bafra hotels suka nufa. A can ya musu reserving room, duk da suna da gida a Kadunan bai son zuwa can gudun wani ya san ya shigo garin.

Da suka kwa

nta bacci kam ya gaza sai juyi yake yi, sai jin nadamar yarjewa shawarar Snake na maida ta gida yake yi, dama bai biye masa ba da yanzu tana kwance tana bacci shi kuma yana monitoring movement

ɗ

in ta cikin system

ɗ

in shi. Tuno hakan ya sanya shi

ɗ

auko PCn

shi tsofaffin clips ya fara kallo yana ta murmushi shi

ɗ

aya kamar sabon ta

ɓ

in hanklin, a fili ya furta ''Trouble'' wa ya ga Scarlett ta Jace Lockwood.

ADEEYAH

Washe gari da tsakar rana sai ga su Mufee da Nazee da ma Aysh. Ƙulewa suka yi a

ɗ

akin su

na hirar su wanda ita nata sai murmushi, don bama ta making any effort wurin yin magana ta saka a ranta ba ta iyawa. Mufee a nan ta kwana kasancewar daga Zaria ta zo don a can take ITn nata su kuma su Aysh suka tafi da Magrib,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login