Showing 165001 words to 168000 words out of 232724 words

Chapter 56 - JIRWAYE COMPLETE

29 Aug 2026

90

ci abincin don shi ba gwanin magana a table ba ne, ita ma kuma hakan

. Ko da suka gama tare suka yi wanke-wanke suka koma parlor, da bata so zama ba don tace bacci zata yi amma ganin ana wani movie na serial killers da investigative journalism ya sanya ta zama gefen shi. Sai dai kafin ma a yi nisa a kallon ta kai Sin, shi k

am sai da aka gama kafin ya tattage ta suka shige cikin

ɗ

akin shi. Bacci tayi ma'ishi ba ita ta farka ba sai Asuba, shi ne ma ya tashe ta. Tana sallah ta fita zuwa parlor don fara aikin kowace safiya kamar yanda ta saba yanzu, har ya zame mata jiki ba ta i

ya komawa bacci sai ya fita zuwa office.

Kusan 3 tana kwance a

ɗ

aki ba abinda take yi sai lissafi don ta farka ta ga message

ɗ

in nightmare

ɗ

in ta Scor very short note wai '' we have to talk''.

Ba ta yi replying masa ba shi ne ya kuma kiran ta, ka

mar kar ta

ɗ

auka amma haka nan ta daure ta yi picking fuskar nan a

ɗ

aure tace ''Ya?".

''Lallai Adeeyah Shamaki kin samu duniya, ni kike wa haka ko?".

''To ai ban san miye tsakanin mu da kai ba yanzu da kake kirana what's this?".

''So da ƙauna

ne tsakanin mu in kin manta in tuna miki Trouble, ba kuma wannan bane ya sa na kira ki it's about our project jiya kin ƙure haƙuri na and i don't think i have much left so.....''

''So what? What exactly?".

''Ki daina min ihu a kaina, ni ba sa'an

ki bane you know it''.

Shiru ta masa bata tanka ba, tsaki ya saki yana kashe wayar shi. Itama tsakin ta saki tana cewa '' ba dai ba zaka haƙura ba? Me too won't succumb and do what you want in ka ga dama kayi bindiga don haushi ni da kai shege ka fasa

''.

Goge call log

ɗ

in tayi tana ajiye wayar a gefenta haka nan ta samu kan ta cikin nisha

ɗ

i, duk damuwar da ta mata yawa sai ta yaye kamar ba a ta

ɓ

a yin ta ba. Ko da Musharraf ya dawo sai da ya mata tsiyar ko tayi ku

ɗ

i ne da baya nan shi ne take ta wa

nnan murnar haka? Murmushi ta kuma yi tana cewa '' it might be fa''.

''Tell me about it''.

Cizon shi tayi a yatsar shi tana dariya shi ma biye mata yayi sai da suka yi kayan su ma'ishi kafin suka tsagaita ba don an hana su ba.

Washegari exams



ɗ

in rana tayi hakan ya sanya ba shi ya kaita ba ita tayi driving kan ta zuwa school, ai ko tana dawowa instead ta wuce gida sai ta tsaya gidan Tee. A parlor ta same ta sheƙeƙe da cikin ta

ɗ

an wata 4 da har ya fito abun shi ra

ɗ

am kamar an zana mata tace ''

Hajiya Teeyah Mommy twins''.

''Abeggi i no want ooo, in bi ina in ga haske''.

''Ai ko twins za ki mana su muke so''.

''Wainda kike shirin haifa dai su ne twins ba nan ba, i no fit''.

''Sai suyi ta zuwa ai, kin san ko jiya Mammah suna waya

da Ya Tafida take ce masa wai har yanzu ba mu samu ƙaruwa ba? Ki ji fa da rana tsaka sai kace wainda suke sauri?".

''Ai ko sai yace mata kun samu tunda ga shi nan a kwance a marar ki, kin san yanda all our elders are kin san fa ni Ummy har Aunty Ade t

a ha

ɗ

a ni da ita wai ta bincike ni lokacin ma har mun gwada kayan mu bai fi 5weeks ba sai nace mata ai ko ba komai''.

''Uhmm shi fa babu alamun ya damu ma, su ne dai suke tayin abubuwan su kin san su da son ƴaƴan bala'i''.

''To ai ko nesa ta mats

o kusa ina zuwa ma ki gani''.

Ta ƙarashe tana miƙewa tsaye

ɗ

akin ta ta shige bayan kamar some minutes ta fito hannun ta da wata leda, zama tayi bayan ta

ɗ

aura mata shi kan cinya. Bu

ɗ

ewa tayi ta yi arba da PTstrips kusan 10 a ciki, cewa tayi '' har da sh

i kika fara siyarwa ne?".

''Wallahi ba ki da kirki Strips

ɗ

in ne nake siyarwa kamar wata pharmacist?".

''Yo na sanin miki ko don mijin ki Doc ne kun fara sana'ar a gida? But what's this for''.

''Tashi zaki yi ki shiga cikin toilet and test i

t out let's see''.

''Test what? You are really dramtic you know lemme go ma sef tunda abun haka ne''.

Dariya mai ƙarfi ta sa tana cewa '' ofcourse I'm dramatic hala kin mance what I'm studying ne? Plus I'm even graduating next month so ki tashi ni

ki gwada Please ''.

Sanin masifaffen nacin Tee ya sanya ta miƙewa tana cewa '' you'd be disappointed wallahi, barin yi ki gani''.

''Ai ko babu yau

ɗ

auka zaki yi ki tafi da su gidan ki nan da kwana uku sai ki kuma trying ''.

Tsaki tayi ta wuc

e toilet

ɗ

in, fitsarin tayi kan strip

ɗ

in zuciyarta na bugawa ta

ɗ

aura shi bayan toilet ta yi fitan ta. Ba ta cewa Tee komai ba ta zauna itama bata tanka ba ta miƙe zuwa inda ta fito

ɗ

in, ta da

ɗ

e a ciki kafin ta jiyo ihunta. Da sauri ta miƙe don ta zaci ko

wani abu ne ya same ta a bakin ƙofa suka ha

ɗ

u da ita, rungume ta tayi tana cewa '' we'd mothers Dee, yes yes''.

Kallon are you serious ta aika mata tana sakin ta tace '' yes we'd be definitely''.

''Ba ina nufin nan gaba ba i meant right now muna

da Babies a jikin mu you too are pregnant '' tsayawa tayi cak ƙirjinta yana bugawa da ƙarfi ta san me kalmar take nufi, tana da ciki itama kamar Tee wanda hakan yake nufin abubuwa da yawa. Sunan Shamaki ne ke mata yawo a kai in red alamun danger tana tuno

kalaman shi, cikin jikinta target ne shi ne tsanin na biyu wanda ya fi komai ƙarfi ga cikar muradin Affahn ta dafe bayanta tayi tana cewa '' me pregnant Innalillahi''.

''Kai Dee kamar wanda akawa baƙin albishir? Ciki fa kike da shi you should be happ

y kin samu togaciyar da zata magance ki daga ƙananun maganganun gidan Sarautar can, balle har a camfe ki su kira ki da juya ga kuma na Allah ya baki kyautar da wasu ke nema idanu rufe, shin ko kin san shekarun da Amah tayi kafin ta same mu? Ko kin san kala

r baƙincikin da ta kwasa a silar haka? Baki sani ba ne shi yasa murna ya kamata kiyi ba damuwa ba''.

''Tabbas dole duk uwa tayi murnan samun ciki, don alamu na zata akiye har own copy DNAn ta mai irin abubuwa da yawa nata ko na mahaifin su amma kin ma

nta cewa shi ne burin Affah kaina? Burin shi in ajiye

ɗ

an da zai iya zama magaji a Barewa this is his revenge ''.

Shiru ne ya biyo bayan bayanin nata, duka an rasa mai cewa uffan. Na Tee tunanin yanda ta tsira ta rufta ƴaruwarta cikin mess

ɗ

in da da y

anzu ita ke cikin shi ba ita ba, anya Allah zai barta kuwa? Ta cutar da baiwar ba tare da ta ji ko gani ba. Sai kuma cikin muryar lallashi tace '' Don't say so dear, Allah ba zai ba shi sa'a ba let's pray. Ai ke ce mai masa tarbiyya ba shi ba balle yayi po

isoning mind

ɗ

in

ɗ

an ki kamar yanda yayi min, ki ba shi irin wanda aka ba ki na yanda kike duniya ba ta dame ki ba. Ki koya masa musulunci da addini ki zame masa uwa ta gari''.

''I'll in Shaa Allah, Tee ina son ki da yawa''.

''Nima ina son ki sos

ai Twinnie I'm sorry it came late but i want you to know I'm with you always ''.

''Nagode sosai'' ta amsa tana rungume sosai.

Ba ta wani da

ɗ

e a gidan ba ta tattara ta wuce don jin yanda komai bai mata da

ɗ

i, sun dai tsayar da shawarar ba zata ta

ɓ

a g

ayawa Musharraf a yanzu ba sai ya fito da kan shi in yaso mai ji sai ya ji don kan shi. Girki ta natsu tayi ta jera komai cikin ƙarfin hali, tareda Mubeen suka shigo gidan hakan ya sa ta gabatar musu abinci kawai ta shiga ciki tana mai godewa Allah da ba t

are za su ci ba da sai ya kamo bakin zaren don ba lallai ta iya cin wani abun ba.

Sai kusan 9 ya bar gidan na su lokacin har tayi wanka ta haye gado, shi ma ko da ya kwanta bai wani cikin mood

ɗ

in yin wani da ita rungumeta kawai yayi a jikin shi yana s

hafa bayanta. Ajiyar zuciya ta sauke tana kuma jin matsayin shi yana da

ɗ

uwa a ranta, irin wainnan ƙananun gestures

ɗ

in da yake mata wainda suke ta

ɓ

a zuciyar ta ba tareda yana nuna ga abinda yake nufi ba suna saka ta jin kamar ta yi sa'ar samun shi a matsay

in security. Kamar dai irin safe space

ɗ

in nan that you always look forward to been at after the storms and everything, kafin ka sani bacci ya kwashe ta mai da

ɗ

i.

Haka ta cigaba da yin exams da wani munafukin laulayin da ya saka ta a gaba, yo munafuki m

ana tunda da can bai san ya zo ba sai da ta san tana da ciki. Ba wai zazza

ɓ

i take yi ba wani ciwon kai ne ya sarƙafe ta da shi take kwana da shi take tashi, ga son kwa

ɗ

ayi da ya mata yawa wanda ita ba gwanar shi ba ce ko ka

ɗ

an. She's not a picky eater tana

cin komai amma fa ta fi son na ƙwalama, shiyasa yanzu ba wani girkin da zata wahala take yi ba mijin nata ma da yake kamar Annah yake duk abinda ta dama sha yake yi.

Ranar da ta gama exams yake sanar mata wai Muneerah zata zo yi musu kwana biyu ba ta

damu ba ko ka

ɗ

an sai ma murna da taji don tana son yarinyar sosai, sai dai a ranar murnar ta ya koma ciki don da mugun zazza

ɓ

i ta kwana. Washegari first thing in the morning ya

ɗ

auke ta zuwa hospital nan bayan su first care multi-specialist, gwajin farko

aka tabbatar da abinda ta riga ta sani. Likitar da azar

ɓ

a

ɓ

i ta shaida masa bakin ta kamar zai yage don murna, tsaki ta saki kawai tana kwance a gadon da ake saka mata ruwa don ba ta da ƙarfi ko ka

ɗ

an. Duk yanda ya kai ga

ɗ

aure fuskar shi sai da ya saki ƙar

amin murmushi yana gode mata, da ta ga babu space a wurin ta juya ta fita. Duƙowa yayi gaban ta yana pecking bakin ta lightly yana cewa '' Congratulations to us Kitty we'd be parents ''.

Lumshe idanu tayi tace '' congratulations to us'' a ranta tana c

ewa 'Su fa maza duk

ɗ

aurewar su kan yara daban ne ko? Ji dai Ya Tafida sai yage bakin shi yake yi'.

Bu

ɗ

e ƙofar da aka yi ya sanya su sakin juna daga duniyar da suka tafi a kan gadon mara lafiya, kamar ba drip ake saka mata ba. Muneerah ce ta shigo da

gudun ta tana cewa '' Allah sarki Sis, exams

ɗ

in ne ya saka ki har da ciwo haka? I'm sorry'' ta ke fa

ɗ

i babu ko tsagaitawa. Harararta yayi yana cewa '' and you forgot your manners a can Barewa abi? Zaki shigo

ɗ

aki babu sallama ''.

''I'm sorry Ya Musha

rraf wallahi cikin damuwa nake, good morning '' ta furta da sauri, hmm kawai yace ya duƙa yana gyarawa matar shi rufin jikin ta saboda Mubeen da ya shigo da sallama. Gaisawa suka yi cikin girmamawa da sakin fuska kafin ya janye shi zuwa waje, sai lokacin s

uka iya gaisawa da Moon a tsanake. Zuwa dare aka sallame su gida suka tarkata har da Tee da ita ta kawo musu lunch da dinner Amah dai bata ko sani ba gudun kar Affah ya san me ake ciki.

Suna shiga

ɗ

akin ta ta wuce ita da shi Moon kuma ta wuce spare

room

ɗ

in da tun

ɗ

azu aka shigar mata da kayanta, wanka tayi tana fitowa ta

ɗ

aga waya ta kira Mammah ta shaida mata abinda yake da akwai don ta na

ɗ

i komai yanda ya kamata. Ai ko Mammah ta ji da

ɗ

in labarin Aunty Munawwarah ta fara kira ta shaida mata da cewa

Adeeyah na da ciki, ita kuma ta shaidawa Fulani. Kafin ka sani magana ya fara yawo cikin Barewa wai Giwar Tafida ta samu ƙaruwa a can kuma Marafa ya tsinci zancen kai tsaye ya kira Shamaki yana

ɗ

agawa ba ko sallama ya fara cewa '' wato tun ba'a yi nisa ba

ka fara ware ni daga sabgogin ka ko Hussaini?".

''Me yake faruwa kuma ranka ya da

ɗ

e?".

''Zaka ce min baka san abinda ke faruwa ba? To barin gaya maka Ƴar ka Adeeyah ce take da juna biyu''.

''Juna biyu? Adeeyah kuma? Yaushe haka ya faru band

a labari?".

''Au baka sani ba? Ai ko labari ya baza ko'ina ni ma a Fulanin tallah na jiyo shi ya fita daga sashen wancan baƙar kadarar (Mammah)".

''Eh lallai, shi ne ni ba a gaya min ba?'' ya tambaya yana hararar Amah da tunda ya kira juna biyu w

a Adeeyahn ta ƙirjin ta yake bugawa, tsanar Marafa da ya zama jakadan sharri yana rufe ta. Musamman da ya kuma cewa '' To ka bincika ƙila ta gidan ka ma ta san da maganar

ɓ

oye maka kawai ake yi''.

''Ina zuwa''. Ya furta yana yanke wayar ya fara juya a

kalar kiran ga Adeeyah. Da sauri ta hana shi ta hanyar riƙe wayar tana cewa '' yanzu wani kawai ya tunzuro ka zaka kira

ɗ

iyar ka ba tareda ka san condition

ɗ

in da take ciki ba? Ka tambaye shi ko tana cikin ƙoshin lafiya? Ko damuwar ka kawai tana da ciki ba

ta gaya maka ba? Yaushe ne zaka fara tunani kan yaran nan a matsayin uba ba

ɗ

an kasuwan da yake da jari ba? Meyasa ba zaka yi lissafi ba, shi fa Mutumin nan ka sani lalla

ɓ

a yaran shi yake yi kamar ƙwai don me zai dinga tunzura ka kana yin abubuwa?".

''Duk abinda zaki fa

ɗ

i ki fa

ɗ

i a kaina Turai ina ce dai bake ka

ɗ

ai kika haife su ha da nine ko? To wannan ya zama karo na ƙarshe da zaki kuma shiga zancen da ya shafe mu ki tsaya a matsayin ki now ba ni wayata....'' ya ƙare yana fisge wayar ya fita daga

ɗ

a

kin, zama tayi da

ɓ

ar tana salati a ƙasan ranta cikeda addu'ar Allah ya saukaƙa mata komai.

Tana kwance fitowar ta daga wanka kenan, Musharraf ya shiga kiran Affah ya shigo mata. Kallon time tayi 9:17 pm tana jin zuciyar ta na karyewa amma ta daure ta

ɗ

aga da sallama, bai ko amsa ba sai cewa yayi '' ashe kin zama

ɗ

iyar kan ki ban sani ba Adeeyah?........''

La hot La fire.

Deejasmah

💜🦂

CHAPTER 75

Kallon ƙofar toilet ta yi tana miƙewa cikin sanyin jikin da zazza

ɓ

i ya haifar mata da shi, fita

tayi daga

ɗ

akin zuwa

ɗ

akin shi ta maida ƙofa ta datse. A iya sanin da ta masa ba zai ta

ɓ

a shigowa yanzu ba don babu kayan shi a

ɗ

akin ta kuma ba zai ta

ɓ

a maida wainda ya cire ba, a bisa da hakan ma ga shi Munee tana cikin gidan duk da

ɗ

akin su bai kusa da

wanda take ciki amma ba zai yi risking fitowa ba don bai wasa da tsiraicin shi ko yaya ne. Har lokacin kuma Shamaki bai daina yarfin masifa ba, gyaran murya tayi tana cewa ''Barka da dare Affah'' ta furta don bata ga kyautuwar yin zancen samun cikin ta da

mahaifin ta ba, ko Amah ma ai sai in ya zama dole amma shi kam ba wuri. Wanda ko kusa ma bai san da haka ba, burin shi ya sha gaban wata kunya da kara.

''Sai yanzu ne kika ga damar yin magana?".

''A'a Affah, wayar tana hannun shi ne yanzu ya miƙ

o min''.

Inda ta san me hakan yake nufi gare shi da bata fa

ɗ

i ba ko kuma tace ta samu button mai ƙarfi da zata dinga hitting tana samun kan Shamaki, don ji yayi ƙirjin shi ya buga indai har Musharraf ya ji maganganun da yake yi ai shirin su ya warware

ba ƙarami ba kuwa. Don haka da sauri yace '' saboda ke sakarai ce shi ne zaki ke ajiye wayar ki kina fita, tukunna ma yaushe kika fara sakin masa fuskar da zai

ɗ

auki wayar ta ki?".

''Ayya Affah ban da lafiya ne, yau a asibiti muka yini yanzu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login