Showing 21001 words to 24000 words out of 232724 words

Chapter 8 - JIRWAYE COMPLETE

29 Aug 2026

63

sai da ta fara wanka ta shirya ci

kin vest da flannel pants pyjamas ta haye gado, wayarta ta janyo inda ta ga misscalls

ɗ

in Rhid kiran shi tayi har ya katse bai

ɗ

aga ba sai ga shi ya biyo bayan kiran. Sun da

ɗ

e ko suna wayar duk da yana clinic don yau yana call, da ko ta shaida masa Affah n

a neman shi gobe ihu ne kawai bai yi ba amma sai mata sumbatu yake yi har da cewa ai dama ya san shi ne mijin da zata aura in shaa Allah har da cewa Allah ya sa a saka wata biyu ma kawai yanda anything December tana gidan shi. Hakan da yayi ya sanyaya mata

rai don ya wanke mata kwokwanton ko bai shirya aure ba amma yanzu tantamarta ya sharu sai fatan Allah ya sa Alkhairi a rayuwar su, ba su suka rabu ba sai sanda zai ƙarbi duty addua ta masa kafin suka rabu tana mai jin sukuni a ranta she don't need to thin

k much tabbas za ta iya auren shi don zai iya zama zubin mijin da take fatan ma rayuwarta.

Toh Allah ya sa................

Kar wanda dai ya tsini Jarmai Affahn mu ne, bai kuma wasa da yara ahhh tohm.

JIRWAYE........

Khadeejah Bint Ismail (Dee

jasmah)

09042522373

Wattpad Deejasmah15

Tiktok Deejasmah_writer

Young talented writers association (YOTA).

In dedication to women in tech

💻

CHAPTER 8

Washe gari da safe suna gama breakfast Amah ta tasa ta a gaba, aikin tarban baƙo suka f

ara sai kace irin yanzu zai zo

ɗ

in nan. Small chops ta sa suka ha

ɗ

a kala-kala suka yi traditional drinks aka saka a chillers yayi sanyi, kakkafta komai suka yi a inda ya kamace shi sannan suka yi girkin lunch a tare da ita. Ai ko ta yi ƙorafin gajiya kam

ar bakin ta zai tsage amma ita ko a jikinta don sai lokacin ta rabu da ita ta

ɗ

an huta ba kuma wai ta ƙyale tan ba ne kamar yacce ta zata, wanka ta samu ta yi ta ko kwanta bacci ba tare da ko abincin sun ci ba koda suka ha

ɗ

u a table babu wanda ya tambayi i

nda take cikin su biyun sai da ta yi baccin ta ta hantse kafin ta iya tashi after 3.

Ta samu jikinta ya warware amma sai da ta kuma watsa ruwa ta farfa

ɗ

o daga baccin da tayi, tana fitowa ta samu Amahn zaune a gefen gadon ta don ta shigo tada ta ganin

time na tafiya ta tarar tana toilet. Baki ta tura tana mai jin ina ma tana school ya zo gidan don ta san wani abun da ba ta so za'a tursasa ta yi dama haka take mata tun tana gidan in ta ganta

ɗ

akinta a sanda za ta yi wanka to sa ta sa kayan da ba tayi niy

ya ba zata yi.

Kamar ko yanda ta zata hakan ce ta faru don tana gama goge jikinta ta shafa man da shi ka

ɗ

ai ne abinda take iya shafawa jikinta ta miƙo mata wata Egyptian Abaya dark green mara zane ko stones a jikinta don ta san ba wani son ƙyale-ƙyale

take yi ba. Ba tare da tayi magana ba ta amshi kayan ta sanya tana mai jin ta a takure don a cikin kayakin ta babu Abaya bar ta dai da kimono. Shi ma mara ado ta fi son plain haka kuma dull colors wanda ba su da kyan kallo don ita dai inda mutane suka bi

ta gefen za

ɓ

en sutura ta sa

ɓ

a wa hanyar, opposite za ta bi.

Wani ƙarin damuwar sai da Amah ta

ɗ

auko enchantment powder ta shafa mata, har da taje mata gashin gira da ke nan cukus saboda ba ta wani gyarawa hula ta ba ta ta sanya ta rufe gashinta da ke

nan da lock

ɗ

in shi mayafin abayar ta sanya ta yane kan ta sai ko ga shi nan ta yi kyau sosai fiyeda yanda kake expecting. Murmushi Amah ta yi tana cewa '' yawwa yanzu kam DeeDee na ta fito cas, kamar ka sace ka gudu''.

Hmm kawai ta fa

ɗ

i tana kuma cu

na baki don ita dai ba ta ga wani kyan da tayi ba da an barta ta za

ɓ

i kayan sawanta da ya fiye mata amma an ha

ɗ

a ta

da Abayar da ba ma ta san daga wani yankin aka ƙwaƙulo ta ba, ta dai daure ta ce '' thanks Amah, Allah ya ƙara bu

ɗ

i''.

''Ameen Baby, no

w ki yi sallah sai ki sauka ƙasa kafin ya ƙaraso''.

''Tohm'' ta amsa tana nufar wurin sallahr ta da ta ajiye dadduma, shimfi

ɗ

awa tayi ta kabbarta sallah cike da natsuwa ko da ta idar wurin wayarta ta nufa da tun tana sallahn take vibrating. As expected

Rhidwan Audi ne ke yawo kan screen

ɗ

in, cikin sanyin murya ta

ɗ

aga tana sallama.

Amsawa yayi cikeda zaƙuwa yana cewa '' yanzu haka gani a Kawo tunawa na yi da ba ki gaya min sunan layin ba that's why I called''.

Ajiyar zuciya ta sauke ta ce '' oo

ps I'm sorry, Ɗan-Kaduna close rigachikun new extension or rather lemme just drop my Live address to make it easy for you.

''Yawwa Mine, do so''.

Okay ta amsa tana yanke wayar, WhatsApp ta shiga a take tai masa sharing location

ɗ

in ta, sai da ta ta

bbatar yayi viewing kafin ta kashe data kamar yadda Amah ta umarce ta hakan ta aikata ƙasan ta sauko. Ita ka

ɗ

ai ta tarda zaune murmushi ta sauke tana zama gefen ta, duban ta tayi da kyau tana cewa '' ba zaki ci abinci ba?".

Kai ta girgiza tana mai cew

a '' I'm okay, sai

ɗ

an anjima zan ci Affah yana nan kuwa?".

''Ya na study shi da TeeTee ba ki leƙa su ba ne?".

''Nope i didn't know su na ciki ai da na shiga''.

Uhmm ta amsa mata.

Suna nan zaune suna hirar har sai ya kirata akan ya shig

o wurin yana bakin gate an hana shi shiga, miƙewa tayi tana cewa '' bari ta fito ta shigo da shi''. Katsewa tayi tana shaida wa Amah bari ta shigo da shi, tana fita ko a bakin gate

ɗ

in ta same shi cikin motar shi bai ko fito ba hasalima mamakin fitowar ta

daga gidan ne ya kashe shi don duk da ita ta tura masa da location

ɗ

in bai yi tunanin wai da gaske daga gidan za ta fito ba. Don ko kusa ba tayi kama da ƴan gidan ba komai na rayuwa ba wai saboda rashin kyau ko wani abu ba but by Allah halayyar ta ba su ta

ɓ

a nuna daga wani babban gida irin wannan ta fito ba. Ya dai fi ba ta ƴar tsaka-tsaki haka duk da dai daga ranar dinner da ya ga TeeTee da mota sosai ya fara tunanin wani abu sai kuma ya bar hakan da cewa '' ƙila ita ta siya '' tunda ya san model ce babba,

ko wayarta ma ya zaci ita ta sai

kayanta tunda tana aiki amma ganin ta fito daga irin gida haka ya goge masa malu matuƙa gaya.

Da murmushi ta iso wajen tana knocking glass

ɗ

in motar hakan ne ya dawo da shi hayyacin sa da murmushi shi ma ya tarbe ta yan

a cewa '' so Milady ga ni a gidanku''.

''Yeah ga ka gidan su Adeeyah, ka shigo da motar ciki they'd open the gate for you''.

''Ko ki shigo mu shiga tare dai''.

''Nope ka dai shigo '' tana fa

ɗ

in haka ta shige gaba yana bin ta a baya.

A par

lorn ƙasa inda Affah kan gana da baƙin shi ta sauke shi inda ta tarar har an tanadi kayan tarbar shi, kujera ta nuna masa ya zauna yana sakin ajiyar zuciya kana yace '' ban yi rashin kunya ba in na zauna? Kar fa Daddyn mu ya shigo ya gan ni kan kujera''.

Murmushi ta

ɗ

an saki tana cewa '' wannan kuma ban san inda ka samo shi ba, so.....'' ta ƙarashe tana nuna masa table

ɗ

in gaban shi. Bai ko kula ba yace '' Allah Baby I'm kinda nervous, ban san yanda ake zuwa gaban in-laws ba ƙirjina sai bugawa yake ko

dai in kira Sahib ne ya taya ni?".

''Ai lokaci ya ƙure man, and don't worry ka ji ko? My Affah won't bite or scratch mutum ne fa calm down okay?".

''Okay dear since you said so ''.

Ya furta har lokacin yana jin ƙirjin shi na bugawa, haka nan ya j

i yana shakkar ha

ɗ

uwa da Affahn na ta duk rawar kan shi kuwa. Ko ita da kan ta sai da ta ji mugun mamakin shi don ta fi kowa sanin halin ƴan kayanta ba ta ta

ɓ

a zaton akwai rana a duniya da za ta ga yana jin shakkar tunkarar wani ba, duk da ita da kanta tan

a tsoron ha

ɗ

uwar su da Affahn saboda sanin halayyar shi da ƙaidojin shi amma in ta tuna cewa shi da kan shi ya buƙaci ganin shi ta kan

ɗ

an ji sauƙi ka

ɗ

an.

Ruwa ya

ɗ

auka ya sha shi ma bisa tursasawar ta sai da ta ga ya natsu sannan ta fita ta staircase



ɗ

in da zai kaita parlorn shi na sama ta bi, ya na a zaune shi da TeeTee suna wata magana kamar yanda suka saba don kullum ka gan su su biyun nan sai ka ga suna magana. Itama sanye take da irin abayar ta wanda sosai ya fito da kamannin su bambancin hasken

fata da na Tee ya

ɗ

ara ta sai kuma piercing

ɗ

in fuskarta da suke guda uku na ƙasan ido (dermal), na tsakiyar lip

ɗ

in ta na sama ( Medusa) sai kuma na gefen baki (Monroe) da ba ta ta

ɓ

a sanin da akwai su ba sai yau na hancinta (septum) kawai ta sani. Kai ta

jinjina tana mamakin ƴaruwar tata wato ita dai komai na ta daban da na mutane, in ba haka ba ya mutum zai bi jikin shi duk da yaga kamar wani mara saiti ko masu yi ma zaka ga bai fi su yi

ɗ

aya ko biyu ba amma ita kowani gefen fuska an bishi da huji. Ko

da

yake ba damuwar ta ba ne tunda wainda suka haife su ma ba su hane ta ba, abinda ya kawo ta kawai ta yi wato sanarwa Affahn cewa Rhidwan yana ƙasa yana jiran shi.

Okay ya ce kana da sauri ya miƙe yana gyara babbar rigar shi ya nufi ƙasan, da kallon mamak

i ta raka shi har sai da ya saukan kafin ta janye idanunta daga kan shi tana duban TeeTee da ke cewa '' Amarya'' murmushi ta saki ta san duk wannan abinda take yi saboda ta share ta ne abinda ba ta sani ba ita ma ba ƙaramin ƙoƙari take yi ba don ba ta iya

fushi da ita ko na yini ne wannan ne karon farko da ta ta

ɓ

a kwanaki tana a halin janye mata, ta riga da ta saba da ta ita ke binta tana sha mata ƙamshi not the other way round.

''Twinnie'' ta amsa tana kuma fa

ɗ

a

ɗ

a murmushin ta, baki ta ta

ɓ

e tana cewa

'' uhmm'' daga haka ta cigaba da danna wayarta. Ko a jikinta don nufar hanyar kasa ta yi zuwa wajen Amah, da kallo ta raka ta sai da ta ga fitar ta kafin ta ja dogon tsaki tana cewa '' gwara a yi maza a fara maganar auren nan as I don't have the patience t

o wait long''.

Bai wani da

ɗ

e a

ɗ

akin ba suka gama duk wata magana da zasu yi inda kai tsaye ya buƙaci ganin magabatan shi don a cewar shi yarinya tana makaranta bai kamata a ce wani yana neman ta ba tareda iyaye sun san da zaman shi ba, shiyasa ya buƙ

aci ganin shi baya ga haka ma so yake in an samu daidaito a tsakani kawai maganar aure ya shiga ciki a yi a wuce wurin. Ya ji da

ɗ

i sosai ya kuma yaba da dattakon Alhaji Hussaini Shamaki, ya kuma nuna masa dama shi ma da aure yake neman ta ya kuma ji da

ɗ

in

kalar tarbar da ya samu in shaa Allahu ba zai yi ƙasa a guiwa ba wajen shaidawa iyayen shi kuma su da neman aure za su zo. Nan fa fara'ar Shamaki ta kuma da

ɗ

uwa don yana ganin kamar lokacin cikar burin shi ne ya kusa, ai ko ya saki jiki suka fara hira har

da shaida masa maganar genotype

ɗ

in yaran da suke AS shi kuma yace '' AA'' ne shi da

ɗ

i kamar zai kashe shi sai shi masa albarka yake yi shi ma dai Rhid ya ji da

ɗ

i har a ƙasan ran shi yana jin ya dace da suruki

ɗ

an mutunci mai

ɗ

aukar kowa na shi.

Affahn

mu ashe dattijo ne?

Ko da DeeDee ta shigar da shi don su gaisa da Amah sosai ta yaba da yaron shi ma kam ya ji da

ɗ

in ha

ɗ

uwar ta su da ita musamman yanda ta kar

ɓ

e shi kamar

ɗ

an cikinta, da suka fita waje kam bai

ɓ

oyewa Deeyah ba ya shaida mata yayi dace

da samun ta a matsayin mata don tabbas ya yaba da gidan da ta fito da tarbiyyar da aka mata da ma yanda iyayen ta suke haba-haba da shi babu wani nuna isa ko izza. Ta ji da

ɗ

in yanda suka masan itama ainun hakan ne ma ya kawar mata da tunanin ta kan Affah d

a abinda yake nufi da ha

ɗ

uwar ta su ta yarda ta amince Alkhairinta ne ya matso kusa may be in ta yi dace bayan an yi auren nan ya koma yana treating

ɗ

in ta yanda yake wa TeeTee don ba ta da burin da ya wuce hakan a duniyar ta hakan har saka ta fatan ayi au

ren nan kusa a wuce wurin. Har dai ya zo ya tafi bai ha

ɗ

u da TeeTee ba kasancewar ya san ita ma a hostel take sai bai ko tambayeta ba itama dama addu'ar da take yi kenan don in ya tambayar ma ba ta san mai zata ce ba don ta san ko da me take yawo ba zata s

auko ta zo su gaisa ba kai kace ba ita ta tado zancen ba.

Daren ranar yanda ka san wainda suka yi hitting jackpot musamman Affah da ya bawa kowa mamaki don zaƙuwar da yayi yacce ka san an zo tambayar auren Adeeyahn ne koma kace irin in kawo ku

ɗ

in gais

uwan nan don har yana cewa Amah ta yi lissafin kayan

ɗ

aki zuwa ƙarshen wata zai bayar da ku

ɗ

in sai a siyo, ce mai tayi ya bi komai a sannu dai DAGA TAMBAYAR IZINI? Sai ya zo ya fi mai kora shafawa? Ai sai ya jira a ji motsin da iyayen yaron za su yi kafin

a fara siyayya ko? Sai cewa yayi ita dai tayi abinda ya saka ta, don bai son a ja bikin da nisa ne in da hali ma suna zuwa a saka kamar 2 months haka a wuce wurin. Yanzu kam riƙe baki ta yi tana kallon shi ba tareda ta iya cewa uffan ba, ita dai TeeTee yan

da yake ma ba ƙaramin baƙanta mata rai yake yi ba ai ko sai zum

ɓ

ura baki take yi tana kallon shi a kaikaice ba don tana da dalili na son Deen tayi ta bar gidan ba da sai tace ta fara nadamar janyo maganar auren amma da yake abinda take son ya fi gaban me s

uke ciki sai kawai ta shanye tana kawar da fuskarta daga gare su.

Farincikin dai bai saki Affah ba har washegari da Adeeyah ta masa sallama akan zata koma school, har da ƴan addu'oin shi da ja mata kunne akan ta kula kar ta yarda ƙawaye su hure mata k

unne akan maganar auren nan. Da in shaa Allahu ta bi shi ya ciro ku

ɗ

i ya ba ta yana ce mata in ba su isa ba ta gaya masa zai da

ɗ

a mata, da murmushi ta fita daga gidan tana mai jin kamar an tsoma ta a aljanna don tunda ta fara school bai ta

ɓ

a bata ku

ɗ

i a ha

nnunta ba komai take buƙata sai dai ta gayawa Amah in ko ta gaya masa ta hannun Ateeyah yake zuwa shiyasa ma akan hostel take ta baza wulaƙanci akan don me zata kama room of 4 tana gwama numfashi da wasu a

ɗ

aki

ɗ

aya ita dai bata biye mata don ta san me yak

e damunta ƙyashi ne ba wani abu ba sai kace ba ha

ɗ

awa suka yi da Mufee ba duk da ita ku

ɗ

in

ɗ

aya ta biya Deeyah kuma na guda uku wanda ko rabin ku

ɗ

in off-kn da ake biyawa TeeTeen bai kai ba kuma inda ma ace ita

ɗ

aya take kwana ba zata damu ba kawai takaicin

ta wasu su ƙaru da ita don a duniya Tee ba ta son ta ga wani ya ci arzikin ta tafi son komai ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login