Showing 99001 words to 102000 words out of 232724 words

Chapter 34 - JIRWAYE COMPLETE

29 Aug 2026

111

da ta gama harare-hararen da zata yi ta koma kuka kafin ta iya janyo abincin tana cusawa kamar an mata dole don maƙoshin ta ya cushe sosai. Tean ta sha tana mai dafe kan ta da yake sara mata, shi ne kuma abu na ƙ

arshe da ta iya tunawa kafin komai ya

ɗ

auke mata sai duhu take gani.

Da sauri suka tashi

ɗ

akin suka shiga, Scor ne ya sanya hannu biyu ya

ɗ

auketa yana jin zuciyar shi na bugawa jin ta cikin jikin shi. Amma ba ta wannan yake ba da sauri ya fita da ita

a backseat ya kwantar da ita, ya dawo ya shiga gaban motar Snake a gefen shi suka bar gidan.............

Time to go home Adeeyah.

Deejasmah

💜🦂

CHAPTER 42

Tafiyar ta su dai ta wannan karon ta zo da

ɗ

an tanga

ɗ

a, don sau biyu suna shiga chec

kpoint inda Allah yayi musu taimako shi ne iyakar su booth ita kuma a baya aka shimfi

ɗ

e ta. A Kaduna road ne suka ha

ɗ

u da wata muguwar holdup da ta riƙe su fin awa biyu, tun suna zaune a ciki har suka fito daga motar suka rufeta da kyau suka sakin mata AC

gudun zafi ya saka ta farka ga uban manyan kaya da ta jibga.

Ko da suka fita idanun su na kan motar gudun abun zargi, sai kusan 12:30 kafin suka bar wurin. Daga nan basu ƙara samun matsala ba sallah ce ta tsayar da su a bakin hanya suka yi suka cigaba

da tafiya har suka shiga Kaduna, around 3 Nexus hub suka shiga bayan sun kuma sedating

ɗ

in ta suka rufe ta suka shiga ciki. Sai da suka ci abinci aka yi la'asar kafin suka yi zaman shawarar yanda zasu maida ta, Snake cewa yayi su kai ta station ko asibiti

su jefar in yaso su sa kira iyayenta.

Kallon ba ka da hankali ya masa yana cewa '' ba zan ta

ɓ

a wulaƙanta ta to that extent ba, besides asirin mu zai iya tonuwa''.

''To ina kake ga za mu jefar da ita?".

ta''What if the other bad guys suka ts

ince ta, ya kake son in yi''.

''Ba ma zasu zo anywhere close ba''.

''Ba zan yarda da hakan ba, ba zan yarda wani mahaluki ya saka hannun shi a kan ta ba. If they dare so I'll cut 'em hands''.

''Enough with the alpha man show, kar ka kuskura

ka ta

ɓ

a wani a nan Scorpion abeg''.

''Toh ka kawo wata shawara not this''.

''Then mu kai ta gida, inda muka

ɗ

auko ta ''.

''That i can do, when are we striking?".

''Ka san garin su daji-daji ne, let's wait till magrib then we'd drop her

there''.

Da kai kawai ya amsa yana lumshe idanu, a ran shi ya furta '' this girl will definitely be the end of me, I'll miss her like hell''. Duk da bai yi magana, Snake yana lura da shi da yanda yake yamutse fuska kamar wanda Maman shi ta gudu ta bar

shi

ɗ

in nan.

Suna a zaune a wurin har aka yi magrib sannan suka koma motar su, ja suka yi cikin sauri suka nufi unguwar ta su da ke ji babu kowa sai

ɗ

ai

ɗ

aikun streetlights da suka

ɗ

an bawa wurin haske. A inda ya fi ko'ina haske suka yi parking da motar

, gyara zaman hular hoodien shi yayi ya fito. Snake ma ya fito da niyyar zai kama masa ita, kai ya girgiza yana nuna masa ya duba masa masu tahowa. Da kan shi ya

ɗ

auko ta yana jin irin yanayin

ɗ

azu, daurewa yayi ya ajiyeta carefully a inda za'a iya ganin t

a kafin ya duƙa gabanta cikin sanyin murya yace '' I'm sorry girl, ban yi niyyar cin mutuncin ki ba but i have to go ina son ki fiyeda yanda zaki yi tunani''.

''Scor mu je mu mana'' fa

ɗ

in Snake gudun kar jinkirin da yake yi ya sanya a kama su.

Wani

zobe

ɗ

an ƙarami ya ciro daga aljihun shi ya zura mata a ring fingern ta, pecking hannun ya kuma yi yana zura mata idanu a ran shi yana tunanin anya ba zai sa

ɓ

a abar shi ya koma da ita ba in ya so duk abinda zai tafasa ya ƙone.

''Stop simping and move

it mannn!!'' ya kuma katse masa tunani, motar ya shige ya fisga da sauri ya bar wurin. Yana jin kamar ya koma, coincidencently a dai-dai bakin barin layin Shamaki yana shiga. Snake ne yace '' wancan fa?".

''Her dad" ya amsa ba tareda ya damu ba.

''

How you take know?".

''Did some background check while at home''.

''Oh, kenan in da ba ka tashi ba zai zo ya same mu a wurin?".

''Kind of, yanzu i can breath Alhamdulillah''.

''Za mu koma can ne?".

''No need, na gama abinda ya kai ni

. Kai ma kuma I'm thinking zaka dawo nan kawai''.

''was it because of her?" Ya tambaya fuskar shi da mamaki.

Kai ya girgiza yana cewa '' i need to protect what's mine, you told me so''.

''Shege nawa, sabon yankan rake a soyayya''.

Murmus

hin gefen baki ya saki yana jin wani nisha

ɗ

i yana game masa rai yace '' ina son yarinyar can''.

''Ka ce da baka ji?...." Fa

ɗ

in Snake da hype man tone

''And I'm not letting her go'' Ya furta in affirmation

''Sai da kai''.

SHAMAKI

Har Mudi

ya gota inda take kwance, a titi yashe yana cewa '' ka ga wata yarinya can ranka ya da

ɗ

e kwance a titi''.

''Subhanallah wata irin yarinya?".

''Ga ta nan da hijabi lullu

ɓ

e''.

''Mace? A hijabi? Kai Mudi tsaya''. Da sauri ya taka birki, fita y

ayi daga motar har yana har

ɗ

ewa da malum-malum.

A gaban ta ya tsaya, ƙirjin shi tana bugawa Adeeyah ce. Yes Adeeyahr Shamaki, duƙawa yayi ya fara girgiza ta sai dai ko motsi bata yi. Ɗaukarta yayi cak ya fa

ɗ

a mota yana umartan Mudi da ya ja motar su t

afi asibiti, ai ko ya ja zuwa mafi kusa da su a wurin.

Emergency aka nufa da ita kai tsaye likitoci suka rufu kan ta wurin bata taimako, wayar shi ya ciro instead ya kira Amah sai ya fara kiran Marafa shaida masa halin da yake ciki yayi kafin ya kira

drivern Amah akan ya kawo ta asibiti. Ita ya kira ya ce mata driver zai zo da ita inda yake yanzu, a firgice ta fito da gyale a hannu ta shiga mota aka kai ta clinic

ɗ

in. Ko da ta same shi yanda ta gan shin ya sanya ta jin guyawunta sun mata sanyi, don hak

a ta lalla

ɓ

a ta tsaya gefen shi tana cewa '' Affah lafiya dai ko?".

Kai ya girgiza mata yana cewa '' Adeeyah na tsinta a hanya''.

''Adeeyah? Adeeyah ta?".

''Ita dai Turai she's unconscious likitoci na duba ta''.

Sujudus-shukur Amah ta

duƙa tayi a wurin fuskarta na bayyana da murmushi ta

ɗ

aga hannu sama tana cewa '' Alhamdulillah Allah na gode maka''. Daga haka ba ta kuma cewa komai ba suka yi zaman jugum a waiting room

ɗ

in,sai can bayan 1 hour likitocin suka fito. MD ne yace su biyo sh

i da ko sauri suka rufa masa baya har zuwa ofishin shi, sai da ya zauna suma ya basu wurin zama kafin ya gaisar da Shamaki yana cewa

''Sedating

ɗ

in ta aka yi wanda shi ne ya saka ta bacci mai tsayi kuma an ƙara mata kafin wancan maganin ya gama aiki

a jikin ta, sai dai yanzu mun mata allurar makarin shi tana kuma baccin hutu but she's actually doing okay''.

''Thanks Doc zuwa yaushe zata farka?" Affah ya tambaya, ita dai Amah sai maimaita godiya ga Ubangiji take yi.

''Zai kai zuwa safiya In s

haa Allah''.

''Mun gode, za mu iya ganin ta?'' Yanzu Amah ce ta yi tambayar cikeda zaƙuwa.

''Eh Hajiya, amma don Allah kar ayi hayaniyar da zai sa ta tashi. In da hali ma for some minutes zaku gan ta sai ku tafi''.

''Ni zan yi zaman ji

nyar ta in shaa Allah''.

''Okay tohm, kar ayi motsin da zai tada ta please ''.

Yana fa

ɗ

in haka ya sallame su, da sauri ta tashi ta kuma gode masa suka fita waje. Ɗakin da ya shaida musu an kai ta suka nufa, a hanyar tana ji Shamaki yana kuma shai

dawa Marafa abinda Doc ya fa

ɗ

i. Ta

ɓ

e baki tayi cikin sassarfa ta bar masa wurin,

ɗ

akin ta shige shi ko bai shiga ba sai da ya kammala wayar kafin ya shiga.

Amah ce ta tsira mata idanu tana kallon Adeeyah da duk tabi ta fa

ɗ

a a idanu ta wuyan ta da ya

nzu yake a waje sakamakon hijabin da likitocin suka cire, sai dai tayi haske sosai ba na rashin jini ba na hutu ne tsantsa alamun ba ta ganin rana. Don ma idanunta sun tasa alamun tana yini kuka ko ma kwana, hawaye ne ya zubo mata ta kai hannu ta share. Ta

na mata addu'a a zuciyarta duk Shamaki yana lura da ita sai dai ganin yanda tayi masa biris ya sanya shi mata sallama ya fita daga

ɗ

akin akan sai ya dawo da safe. Da kallon harara ta raka shi tana cewa '' ta Allah ba taka ba''.

Sai da ya fita kafin ta k

ira TeeTee sai dai wayar bai shiga ba, sai kawai ta mata message akan halin da ake ciki.

BETA

Wayar shi ya kara a kunne ganin lead

ɗ

in da ya yi planting gidan Shamaki na kiran shi ba tareda yace komai ba, sai ta

ɗ

ayan

ɓ

angaren ne aka ce '' Ranka

ya da

ɗ

e Adeeyah Shamaki ta dawo gida''.

''Yaushe ta dawo?".

''Yanzun nan Shamaki ya tsince shi a inda aka sace ta''.

''That's beautiful, keep a close eye on them know what they are planning okay?".

''Okay ƴallabai''.

Kashe wayar

yayi yana lalubo number Ateeyah Shamaki sai dai shi ma bai samu ba, don haka message ya tura mata shi ma yana cewa '' lokacin zaman ki bazawara yayi ƴanmata, heard that your rival au sistern ki ta dawo''.

Wato dai Beta akwai

ɗ

an abinda Malam ya hana f

a

ɗ

i, ta ina Adeeyah ta zama rival

ɗ

in Ateeyah fisabilillah?

Deejasmah

💜🦂

CHAPTER 43

San da message

ɗ

in ya shigo tana can wajen Ridhwan da tun safe bai jin da

ɗ

i,Asthman shi ya tashi ita kuma sai faman hidima da shi. Ba wanda ta kira shi ma bai ko

kira Ummi ba sai da dare ne ya sanarwa Sahib sai ga shi a rikice, sai lokacin ta fito daga part

ɗ

in zuwa nata. Wayarta dake kan mirror ta

ɗ

auka messages ta gani guda biyu

ɗ

aya na Amah

ɗ

ayan kuma na Beta. Da sauri ta duba message

ɗ

in, wurgi tayi da wayar a

guje tana maimaita salati. Adeeyah ta dawo kuma? Adeeyah fa? Ba Affah yace sai ƙarshen month ba, mai kuma ya dawo da ita yanzu?.

Sai kuma ta tuno da ta ga message

ɗ

in Amah,

ɗ

auko wayar tayi a tsorace tana dubawa. Ajiyar zuciya ta sauke tana danna kir

an Amahn,ringing biyu ta

ɗ

aga tana cewa '' wai TeeTee ina kike ajiye waya ne ayita kira bai shiga?".

''Wallahi Amah ina wurin shi ne, bai da lafiya. Yanzu na ga message

ɗ

in ki yaushe aka gan ta?".

''Ɗazun Affahn ku ya zo da ita, kin san ba zai min

bayani ba ya dai kira ni yace in zo asibiti muna nan Ikbal clinic and maternity''.

''Alhamdulillah Amah mun godewa Allah, amma meyasa kuka zo clinic?".

''She's unconscious wai an yi sedating

ɗ

in ta ne, but hopefully she's ok''.

''Toh mun god

e Allah, gobe zan taho in Shaa Allah da safe''.

''Aa ba dai da safe ba TeeTee, kina da mara lafiya fa''.

''Amah attack ya samu da safiyar nan a toilet, but he's doing okay''.

''Duk da haka dai ki bari in muka koma gida sai ki zo''.

''Ni dai Amah please ''.

''Don't baby okay? Mijin ki yana buƙatar kulawar ki kin ji ko?".

''Tohm Amah, ki gaisar min da ita and tell her ke kika hana ni zuwa''.

''I'll, ƴar sharri ki ce ina masa ya jiki''.

''Zai ji Amah bye'' ta ƙare ta

na yanke wayar, ajiyar zuciya ta sauke tana cewa '' yanzu in na fa

ɗ

a masa ai ban yi adalci ba ko? Bawan Allah yana fama da ciwo in ƙara masa da damuwa?".

''Teeyah....'' ta tsinkayo muryar shi a ƙofar shigowa

ɗ

akin kafin ta kai ga miƙewa, ta ji shi a

bayanta '' You okay?".

''Yes i am, me ya fito da kai?".

''Sahib na raka, na ji ki shiru ne''.

''Uhmm ina magana da Amah ne.....''

''What happened then? You look so down what is it?".

''Nothing, dama an ga Dee ne but she's unco

nscious''.

Ji yayi maganar ta dake shi a ƙirji, he's way very excited yet weird wai an ga DeeDeen shi amma akwai wata a gidan shi ba ita ba. Wacce ta zame musu katanga a tsakanin su da juna, wannan wani kalan abu ne?.

''Masha Allah, yanzu za mu j

e ne ko sai gobe?".

''No we can't go now, dare yayi and you are sick''.

''No I'm okay, za mu iya zuwa if you want''.

''Yes mu je, amma fa don Allah ka cewa Amah kai kace mu je not me ''.

''Amah tace kar ki je ne?".

''Yes tace b

a ka da lafiya kar in fito in na je zata yi fa

ɗ

a''.

''Toh mu bari mu je gobe kin ji?".

Da kai ta amsa tana ajiyar zuciya, ta miƙe tana cewa '' do you need anything?".

''Tea nake so please".

''Okay'' ta amsa tare suka nufi parlor ita t

a wuce kitchen shi kuma ya tafi

ɗ

akin shi.

Some days later

Cikin sanyin jiki take fitowa daga cikin bedroom

ɗ

in ta tana tafiya kamar wacce ƙwai ya fashewa a ciki, sai dai tana zuwa corridorn da zai sadata da parlor ta tsaya tana dafe ƙirjinta

da ke nan kamar an

ɗ

aura mata dutse a kai.

Ɗ

an leƙowa tayi da kanta tana duban wacce ke zaune kan kujera, kusan kamannin su guda in ka

ɗ

auke wasu ƴan abubuwa da suka bambanta su.

Jin alamun ana kallonta ya sa ta waigo ai ko karaf suka ha

ɗ

a idanu, da

sauri ko ta maida kan nata ciki tana kuma dafe ƙirjinta cikeda tsoro.

Murmushin mugunta ta saki tana takowa cikeda aji har izuwa gabanta tana cewa '' Mrs R right? Oops my bad Ray of hope ake ce masa ko?".

Yawu ta ha

ɗ

iye tana cewa '' I'm sorry twin''

.

''Yau kuma ni ce twin

ɗ

in taki? I thought I was but a mistake and why would you be sorry? Oops playing the good twin card right? Sai dai kin makaro you were absolutely wrong as you are nothing close to been good, you are evil kin sani na sani''.

''

i'm sorry ba laifi na bane, i know that I've been bad.......''

''May be nawa ne right? Har kina da bakin magana ne saboda ban bu

ɗ

e sirrinki a faifai ba ko? Ko dai in bu

ɗ

e ne?".

Da sauri ta kuma zaro idanunta ta na kallonta baki take motsawa da niyyar

magana ta gaza saboda tsabar rudewa.

Murmushin cin nasara ta saki tana cewa '' You wouldn't want that do you? Na tabbatar you'd make a good headline aesthetic by Teeyah the model connived with kidnappers to kidnap her only twin a day to her wedding jus

t to marry her supposed husband to be, but you don't have to mind don ban ta

ɓ

a son shi ba he's a trash I've been looking for a way to trash out and you did help me dump on yourself so bravo for that''.

Nisawa tayi tana tafiya

ɗ

aya-biyu kafin ta tsaya ta

ce '' duk da haka there's a price you'll have to pay for that, with your life that I'd make it a living hell. You'd regret sharing same womb with me so enjoy kafin hell

ɗ

in ƙi yayi befalling miki''.

Ta ƙarashe so deadly and real, duk wannan murmushin mu

guntar ya kau daga face

ɗ

in ta. Juyawa tayi ta bar mata parlorn ba tare da ta tsaya sauraronta ba.

Zamewa tayi kan rug tana sakin ajiyar zuciya cikeda fargaba tana mai janyo duk addu'ar da ta iya tunawa har ya zo kan harshen ta.............

Deeja

smah

💜🦂

CHAPTER 44

''No, No DeeDee. Don Allah.....!" Ta furta da ƙarfi tana miƙewa daga kwanciyar da take, wanda ya firgita Ridhwan da yake kwance a gefen ta. Dafa ta yayi yana cewa '' Tee, Tee'' cikin sigar lallashi, sai dai ina ba ma ta san yana yi

ba kuka take tana kiran DeeDee akan tayi haƙuri kar ta tafi. Rungume ta yayi cikin jikin shi tsam yana hura mata iska a kunne, yana kiran sunan ta a hankali.

Idanu ta bu

ɗ

e tana numfashi sai jin ta tayi cikin jikin shi, ƙamshin turaren shi duk ya gau

raye mata jiki. Ɗan zare jikin ta ta fara ƙoƙarin yi, bai ko sake ta ba sai ma kuma rungume ta da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login