Showing 135001 words to 138000 words out of 232724 words
yarinyar ta haƙura don me zata dinga jayayya bayan akwai abinda zata iya yi wajen
tallafan rayuwar ƴar ta a matsayin wacce ta ta
ɓ
a yin rayuwa da ƴan Barewar ta san su ciki da bai. Hakan ya sata sakin ranta aka yi komai lafiya, suka musu tarbar mutunci suka tafi cikin farinciki da walwala bayan sun bada ku
ɗ
in
ɗ
inki da gyaran jiki mai ka
uri.
Yau kam Tee ƙin tura mata tayi sai cewa tayi ta zo ta ganin ma kan ta, washe gari ko Mufee ta azazzala mata sai da suka zo ganin kayan. Sandarewa tayi a tsaye tana ganin kayan da aka ce an kawo mata, da ita da kayan sai da ta ga kamar tserayar ka
mar tazarar sama da ƙasa ne. Don ko kusa ba ta tayi kama da irin wainda ake kawowa kayan ba, a da tana ganin kamar kayan Ridh sune ƙarshen gani a ha
ɗ
uwa da aji amma yau ta gane ashe gaba ma da gabanta wai aljani ya taka wuta. Komai da aka kawo aji da matsa
yin shi ya bambanta nesa ba kusa ba da waincan,ba kuma wai don basu da tsada ba ne ko kusa. Tsabar yanda komai nasu yake da bambanci ne, ko da babu sarauta a ku
ɗ
i kawai Musharraf ya dama ƴan gidan Audi ya shanye balle kuma ga mulki ga isa. Duban Tee tayi t
ana nazartar yanda take duban kayan, sai ga shi tana ganin yayewar hijabi ba kamar wancan karon ba. A da sai take ganin damuwa kwantacciya a fuskar ta yanzu ko zata iya cewa murna ta ga kaman tana yi da auren da zata yi kuma ba a iya fatar baki ba har ƙasa
n ranta.
Su dai Mufee wayoyin su suka sanya suna ta video da pictures aka tura group kafin kace me sun fara ya
ɗ
a shi a media suna yi suna tagging page
ɗ
in da Tee tayi creating na biki, nan ko Arewa loggers suka fara posting ana captioning da '' the wedd
ing of the year is finally here''.
Wasu kuma suna saka '' when royalty meets class, what happens is steeze'' captions dai kala-kala, Snake shima a media ya gani ko kusa bai nunawa Scor ba don a yanzu ma ba wai yana gane masa bane. Duk ya bi ya rikice ma
sa shan sigarin shi ya ƙaru fiyeda da, ga saurin fushi da ƙunci abu
ɗ
aya zaka masa ya fara masifa.
Musharraf ko da ya ga posts
ɗ
in yana circulating ta
ɓ
e baki yayi yana cewa '' wannan yarinyar babu lissafi a ranta, sai kace ba wacce ta san cyberspace d
a security ciki da bai ba. Ta fa san yanda sharing abubuwa barkatai yake da ha
ɗ
ari amma ta bari suka dinga posts
ɗ
in nan''.
Aunty Munawwarah da ke gefen shi sanda yayi maganar ne ta harare shi tana cewa '' kai ina ruwan ka da su Malam? In ba zaka yi b
a naka idanu kar ka dame su ''.
''Toh na yi ke fa dama na lura da Mammah kamar har kun fi son ta da ni''.
''Say whatever you felt like saying, gaskiya ce baka so kuma sai mun fa
ɗ
i besides Musaddiq said she's a cool girl ''.
Musaddiq da kamar jir
a yake a kira sunan shi da sauri yace '' Wallahi Aunty she's the most coolest person I've ever met''.
''Ji yanda kake abusing English most da coolest duka a waje
ɗ
aya, kuma she's not cool malam yarinyar da ta ƙi gaishe ni?".
''Ka ji tsoron Allah
ya za'a yi yarinya ta ƙi gaishe ka just like that?'.
''Well she just said ina wuni da na amsa kuma ba ta ce komai ba''.
''Ohh you wanted her to talk? To tace maka what exactly? Bayan kai kana namiji ba ka ce komai ba. Ai tayi na musulunci ma''.
''Auu haka zaki ce? Fine''.
''Uhmm na fa
ɗ
i kuma wajibi in shiga gida in shaidawa Mammah abinda kake aikatawa a bayan idanunka dole ta san me yake faruwa kar a kawo yarinyar mutane ka ke wulaƙanta ta''.
''She's not just yarinyar mutane Aunty, ya
rinyar Shamaki ce.......''
''And so? Da kuma rashin kunyar ka kake kiran shi da Shamaki kamar sa'an ka? Ka manta ko shi waye a wurin ka?" Ta katse shi a zafafe.
Kallon ta yayi yana cewa '' ke ce dai kika manta me yayi mana, to you precisely''.
''Shut the fuck up, ina ruwan ka da abinda ya faru a baya? That doesn't change the fact that he's our uncle the closest person to our Abie ko a tunanin ka in yanzu yana da rai zai yi alfahari da abinda kake fa
ɗ
i ko aikatawa ne?''.
''Aunty......''
''Kar ka kuma kiran sunana a nan wurin Musharraf, wannan wani kalan baƙin aƙida ne a ranka? Kai baka yafiya ne uhmm? A je yayi laifin miye na yarinyar da bata ji ba bata gani ba? Tana nan sanda ya aikata laifin? Uhmm?".
Ganin yanda ranta ya
ɓ
aci shi
ma na shi ya
ɓ
aci tuno abinda Shamakin ya aikata musu ya sanya shi miƙewa tsaye yana cewa ''ina kan baka na Aunty and there's nothing that'll change my mind on that, sai anjima''.
Ya furta yana ficewa daga gidan nata don ya san in ya sake ya tsaya matsala
sai ta auku a tsakanin su wanda abu ne na ƙarshe da yake fatan faruwa a tsakanin su. Abinda yayin ko ba ƙaramin ƙara
ɓ
ata mata rai yayi ba, don haka ta
ɗ
aga murya tana ƙwallo masa kira tana cewa '' ni kake cewa haka Musharraf? Ni sa'ar kace?".
Musadd
iq da yake zaune kamar wanda ruwa ya cinye ne ya dube ta yana cewa ''wai miye Uncle ya aikata ne Aunty?".
''Kuskure ne Musaddiq, amma shi ya ƙi yafe masa as if we are not prone to mistakes''.
''Toh fa......'' ya furta a ranshi yana mamakin me ya
faru amma sanin bai da masu bashi amsa sai kawai yayi shiru yana lissafi dai a ƙasan ran shi, shi ma bai da
ɗ
e ba ya tafi gida.
Ko da ya koma ma babu alamun motar Musharraf babu dalilin ta ya kuma kira number shi be ma shiga ba, ya san dama za'a yi hak
an don tunda can in yayi laifi haka yake yi sai ya bar gidan sai an neme shi har an gaji kafin ya dawo.
Aunty Munawwarah ma bayan barin shi gidan, ta
ɗ
aga waya ta kirawo Mammah tsaf ta zayyane mata me ya faru tsakanin su cewa tayi zai zo ya same ta....
.............
Ko me Shamaki yayi?
Deejasmah
💜🦂
CHAPTER 61
Sai dai duk jiran na su ya tashi a banza tun suna zuba idanu ko zasu gan shi yau ko gobe amma shiru kake ji wai maye ya ci shirwa, sai da Mammah ta wanke ƙafafunta ta zo Kaduna office
ɗ
in shi ta ci masa mutunci tas ta tasa shi suka koma Barewa ya je har gida ya bawa Aunty Munawwarah haƙuri kafin ta ƙyale shi.
Ai ko yana dawowa bai tsaya wata-wata ba ya kira Shamaki akan yana son zuwa su yi magana da Adeeyah kan tsare-tsaren biki. B
awan Allah sai washe baki yake yi ya kirawo ta daga school ta zo suka ha
ɗ
u.
Kamar wancan karon haka yau ma yayi mata shiru ko sallamar ta ma bai amsa ba, hakan ya sa itama ba ta gaishe shi ba ta samu wuri ta zauna tana danna waya. Kallon ta yayi sama da
ƙasa kafin kamar an fuzgi maganar daga bakin shi taji yace '' yanzu ke.......ko kunya baki ji zaki auri mijin da.........bai son ki?".
Kallon shi ta
ɗ
ago tana yi cike da mamakin abubuwa da yawa, na farko muryar shi zata iya rantsewa tunda take a duniya
bata ta
ɓ
a jin namiji mai irin muryar shi ba. Ba wai irin daban take ba
ɗ
in nan no akwai wani kalar depth a muryar ga shi a bu
ɗ
e take mai
ɗ
auke da command,da
ɗ
in muryar irin wacce ake zama rubutawa waƙe ne. Na biyu kuma yanda ta ji yana i'i'na duk da yana ƙ
oƙarin hana hakan fitowa yau kam ya fito, ko dan last time bai yi magana bane?. Sai na uku kuma jin abinda ya fa
ɗ
i wai ba ta jin kunyar auren wanda bai son ta, da yake Adeeyahr Scor ce a take ta wani saki murmushin cusa haushi tace '' tambayar da nake ta s
on maka kenan ai, it's obvious ba a son ka don me ba zaka gaya musu ba zaka iya aurena and free me from all of this ehnn ko an gaya maka nima ban da wanda nake so ne, ko an ce maka ba dole aka min ba?".
Kallon ƙasan idanu ya mata yana cewa '' ni kike
fa
ɗ
awa haka mara kun......ya?".
''An fa
ɗ
i maka, kuma ba zaka burge ni ba sai ka fita daga
ɗ
akin nan yanzu ka gayawa Affah na ba zaka iya aurena a lokacin ne zan yi murna don har ruwa a ƙasa sai na zuba na sha''.
''In that case then........ you...
..are not ge........getting what.....you want, sai na aure ki in ya so ranar ki mutu don bakin ciki ''.
''Ai da
ɗ
in abun ma ba ni
ɗ
aya zan mutu ba, ita ko mutuwar yawa ai kaka''.
''Ha....ka ki....ka ce ko? Then you better get ready for me ''.
''You too should get ready for me,
ɗ
an halak ka fasa......''
Ba ta ko jira ya bata amsa ba ta juya ta fita daga
ɗ
akin, da kallon takaici ya bita yana mai jin kamar ya janyo ta ya mata dukan mamaki. Amma hakan ya tabbatar ba zai fisshe shi ba, shiyasa y
a yanke shawarar bin ta komai a sannu zuwa ranar da za'a kai masa ita. Tabbas a ranar zata gane ko ita wacece, zata san waye Musharraf Barewa har ma ta rubuta babban kundi kan shi with the title '' how i wished i avoided Musharraf Barewa''.
Dariyar gefe
n baki ya yi ya ja jiki ya bar gidan yau ko ciki bai shiga ba balle ya gaida Amah, sai da ma ya
ɗ
au hanya ne ya tuna Mammah ta bada saƙo ya bawa Amah
ɗ
in amma ya manta. Sai kawai ya bar shi a in suka ha
ɗ
u da Musaddiq zai ba shi ya kai musu
_Mutumin n
an bai san wacece cittar Scor kuma Trouble
ɗ
in shi bane na why he carry play come_
Tun ranar ba su ƙara ha
ɗ
uwa da shi ba kuma ba a daina shirin biki ba, lokacin har tayi nisa a semestern tana ta lissafin tana exams za'a yi bikin ta. Ko da ta gayawa S
hamaki sai cewa yayi ai ba zai wuce one course ba, kar ta damu don wannan ta biya summer tayi resitting. Abun ya mata babu da
ɗ
i amma ta daure bata kuma magana ba.
God so kind suna tsaka da semester ASUU-KASU suka tafi warning strike wacce ta zarce har
indefinite sakamakon rashin biyan salaryn su da gwamnatin jiha take yi. Shikuma gomna ya ƙi bi ta kan su ya yi biris da zancen,
ɗ
alibai musamman ƴan shekarar ƙarshe irinta suna ta fa
ɗ
i tashi ganin an koma makarantar sai dai ita ko a gefen faratan ta don t
ana jin kamar ma kar a koma yanzu sai nan da 5 months ba kuma wai don bata ƙosa ta gama school ba Aa sai don ta samu natsuwar yin tunanin yanda zata iya gyarawa mutumin da zata koma gidan shi da zama, zama.
Shirin biki ya cigaba da kankama babu kama han
nun yaro don sun yi magana da Musaddiq kan tsarin su ya kuma shaida musu su ba zasu yi komai ba sai family dinner a can Barewa sai bu
ɗ
an kai. Hakan ya musu dai-dai sai kawai suka yanke shawarar ba zasu saka kayan da suka kawo daga can masarautar a dinnern
ba, Aesthetic ce ta fito musu da ankon wasu materials masu shegen kyau wanda ya dace da shirin amarya suka siya.
Ta gefen furnitures kuwa da sauran kayan fita kunya Affah ya baza capacity fiyeda na gidan Ridh don a nan ne kam Tee taji ba da
ɗ
i don ta sa
n su wainnan sune tanadin da yayi domin bikinta, sai dai ta samu ta taushi zuciyar ta akan kowani bawa rabon shi yake ci. Hajiya Amahn gayu ce dai ta ƙi yin komai sai da Yaya Balaraba ta
ɓ
ata mata rai kafin ta iya bata sallahu aka siyo mata kaya masu kyau
na buƙatar ta. Gyaran jiki kam wannan karon Yayar ce musamman ta kai su ita da Tee wurin Manzil Alwafir don tace wancan ba a mata komai ba yanzu ne za'a mata. Tabbas ko ta san an yi mata gyara ga shi kuma Tee ta
ɗ
auki
ɗ
awainiyar kai ta wani saloon ana nata
mata na ta kalar gyaran, tsakani da Allah ita kan ta ta san ta canja duk inda ta bi sai ta bar musu guzurin ƙamshin ta. Abu
ɗ
aya ne dai ta ƙi yi wato warware gashin ta don bata da
ɗ
e da yi ba an dai masa wankin islama an yi styling ya fito sosai. Ko ranar
da ta ha
ɗ
u da Scor a Yahya hub sai da ya kusan mata kuka don bai san yayi ganganci ba sai da ya ganta a lokacin, ji yake kamar ya sace ta a ranar ya tafi da ita yanda har abada ba za'a kuma ganin ta ba sai dai kuma ya yi alƙawarin ba zai yi haka ba so ya k
e ya zo har gida ya aureta ya wanke kan shi ta san ko shi waye kafin ya iya yin komai. Wanda inda ya bi ta zuciyar amarya da angon da
ɗ
auke tan ma yayi ƙila sai ya masa kyauta mai nauyi, haka ita ma amaryar.
A ranar da suka ha
ɗ
u aka fara hidimar biki
a can Barewa da kilisa, rantsatssiya na gani na fa
ɗ
a. Kusan duka ƴan fada sai da suka halarci wannan taron kai har ma da sarakunan maƙotar garuruwa sai da suka halarta. Shamaki shi ma a ranar a can Barewa ya yini an ci ado cikin kayan da yafi so wato na sa
rauta, an saka kwalli sai algaita ke tashi. Sai magrib aka watse kowa ya koma gida cikeda farinciki.
Washegari kuma su Dee suka yi Ladies party a can cikin gari, kamar wancan karon wannan ma sai da suka fara yin Spa and Yoga session kafin suka shirya
zuwa venue amarya dai an baza kyau sai dai babu murmushi hasalima duk abinda ake yi hankalinta bai wurin video call ma take yi da Scor hankalin ta kwance. Babu yanda ba'a yi da ita ta ajiye wayar ba ta ƙi sai hararar da ta jefa musu don dole suka ƙyaleta.
Su a can Barewa ranar suka yi kamun Ango, wanda suka ha
ɗ
a a nan
ɓ
angaren mai babban
ɗ
aki. Don dole ya biye musu aka yi taron aka tashi lafiya amma ko murmushi for once shima bai yi ba, kai kace wanda aka sanarwa ranar mutuwar shi
ɗ
in nan.
Gari na
wayewa a Kaduna aka yi gagarumin Kamu a Luxe event centre da ke tsakiyar gari, an baza capacity irin wacce ba'a magana don ƴan Barewa sun zo sun nuna su masu mulki ne dangin Amah da ƙawayenta ma ba'a bar su a baya ba don suma da abun su a hannu. Ita ma De
e friends
ɗ
in ta sun nuna su masu tashe ne, Hajiya Ateeyah ko ta amsa sunan ta a ranar tun daga shigarta zuwa yanda take falli da ku
ɗ
i kamar ba ta san ciwon su ba. Su dangin Ridh yau duk sai suka ji sun raina kan su don sun zo wa Tee biki sun ga inda ake s
abgar arziki ba a nasu ba, haka suka tafi da ta'ajibi ganin yanda aka yi bu
ɗ
an kai har da keyn mota wai saƙon mai martaba. Shikuma Galadima undisclosed amount ne ya fanshe kan amaryar ƙanin ko matan su sunyi bajinta balle Hajiya Aunty Munawwarah da take ji
n kamar ta fi kowa isa da bikin.
Haka taro ya watse cikin nisha
ɗ
i don an ci an sha an kuma gwagwaje, sai dai ana dawowa Shamaki yayi kiran ta
ɗ
aki a ranar ta tabbatar da dalilin da ya sa Amah ta tsani auren nan. Don ya fito masa da asalin dalilin shi na
ƙwallafa rai a maganar auren su da Musharraf damuwar shi ba wai a yi bane face cikan burin shi, wanda ya shaida mata bai ƙi inda da wata hanya ya bi ya samu abinda yake so ba don haka ta kula kar ta saki jiki tayi abinda ya kai ta. Hakan ya
ɗ
aga mata hank
ali ainun ta baro
ɗ
akin kafin ta kai nata zazza
ɓ
i ya rufeta da ƙyar ta iya kai kanta ciki ta lullu
ɓ
e har kai tana jin su Mufee na mata tsiyar wai sai yau ne ta fara ciwon amarci don ita fa tunda aka fara hidimar bikin ba ta saka fargabar aure a ranta ba am
ma zancen da tayi da shi yanzu ya sa komai bayyanar mata a zahiri.
Ranar yanda ta ga rana haka ta ga dare don ma Allah ya taimaketa ta iya raya shi kan dadduma, rashin baccin da