Showing 198001 words to 201000 words out of 232724 words
/>
''Yaa Tafida''.
Ajiyar zuciya ya sauke karo na ba adadi yace '' if that's the case sai dai in kai ki gidan ki, ki yi wanka ki shirya then''.
''Haka kake gani? Let's do it'' ta amsa tana gyar
a zaman ta cikin motar. Rufe ƙofar yayi ya ja motar da mugun gudu ya bar ƙofar gidan. Cikin abinda bai fi 10 minutes ba suka ƙarasa gidan na su, ana shiga ciki da wani mamaki sai ta samu kan ta da jin wani nisha
ɗ
i ya cika mata zuciya kamar rabin rayuwarta
aka dawo mata da shi. Shi ya taimaka mata ta shiga ciki don duk taurin kanta ta gaji da zama cikin motar kafafunta har kumbura suka yi, tare suka yi wanka irin abinda aka jima ba'a yi
ɗ
in nan ba. Chemise
ɗ
in ta ƴar ƙarama da ta manta rabon da ta saka ta sa
nya da wandon PJs iya cinya, kan gadon ta da aka gyara yake ta zuba ƙamshi ta hau ta zauna wanda yayi dai-dai da shigowar shi
ɗ
akin da shorts
ɗ
in da ya saba kwana. Hawa gadon yayi yana rungumeta tsam yace '' i've missed you Kitten''.
''That's not what
we are here for, Ya Tafida ka bani labarin komai may be zan yafe maka''.
Ajiyar zuciya ya sauke yana cewa...........
Deejasmah
💜🦂
CHAPTER 87
''This will be long because it begins from the very first start.......
MASARAUTAR BAREWA
Tun kafin ya
ɗ
uwar addinin Musulunci a arewacin najeriya da kewayen ta, a tsakiyar ƙasashen Hausa bakwai Masarautar Barewa ta wanzu. Kuma ta samo asali ne daga dajin da ke wurin da Allah ya azurta da albarkar Barewa, wanda hakan ya sanya mafarauta suka maid
a wurin sansanin zuwa baje kolin su. Don babu wanda zai shiga ciki bai farauto barewa fiyeda
ɗ
aya ko biyu ba, wanda ya sanya dabbobin da ke wurin fara tsorata da
ɗ
auki-
ɗ
ai-
ɗ
ai
ɗ
in da ake musu a kowace ranar duniya. Sai kiwon su ya fara janyewa daga wurin s
una ƙaura izuwa sassan Nigeria su
ɓ
oye yanda ba za'a kamo su ba, wasu kuma sanda aka kafa Yankari resort sai aka kwashe su aka kai su can. Don haka sai tasirin Barewa ya fara ragewa har ya zamana ganin su sai dai hukuncin Allah, a haka Allah ya kawo wani b
awan Allah wai shi Bado. Wanda
ɗ
an addinin gargajiya ne daga can sassan Maiduguri ya shigo dajin Barewa, shi dai mutumin nan makiyayi ne babu kuma kalar dabbobin da bai kiwatawa. Ya kan fita farauta ba kuma don wai ya ci ba sai ya kiwata su su haifa masa
wasu, zuwan shi dajin sai ya farfa
ɗ
o da arzikin dabbobin da ke rayuwa a wurin. An ce a lokacin babu barewa ko gu
ɗ
a
ɗ
aya amma zaman shi a wurin sai da aka samu garke guda na barewa da yaransu. Daga nan aka saka masa Mai-Barewa wanda ya kan iya amsa sunan Sa
rkin Barewa a yaren da ya fito. A hankali sai dajin ya fara cika da makiyaya don sun samu damar yin kiwo ba tare da an farauci dabbobin su ba, don jagora Mai-Barewa ya hana duk wani motsin mafarauta a dajin na shi. A hankali ya fara komawa gari bisa yawait
ar mutane, aka yi ta bukkoki cikin ƙanƙanin lokaci aka kafa sarki wato shi dai Bado ya auri
ɗ
aya daga cikin
ɗ
iyar makiyaya mai suna Hassai. Ai ko an samu ƙaruwa sosai arziki ya fara yawaita, da yawa kuma aka rungumi noma ƙira da ma sauran sana'oin al'ada.
Kai har kasuwanci da siye da siyarwa don sai da ya zama har kasuwa akwai a tsakiyar garin suna da ranakun cin kasuwa sau
ɗ
aya a sati.
A hankali gari na ha
ɓ
aka tattalin arziki na kuma bunƙasa, wayewa ta zamani na kuma yawaita sai ga shi Barewa ta cika g
ari. Don ko zuwan turawa suna
ɗ
aya daga cikin garuruwan da ba su fa
ɗ
a a tarkon turawa ba, a lokacin jihadi kuma sarkin lokacin da kan shi ya miƙa wuya suka amshi addinin Musulunci hakan ya sa ba'a canja sarki ba an dai ba su malamai da suka koya musu addin
i an gyara tsarin mulki da ma makarantun da suka yawaita. Kasancewar mutanen garin are from very diverse backgrounds, don babu yaren da babu a garin kama daga buzaye, bare-bari, Fulani, Hausawa dama sune dominant sai sauran yaruka masu yawa amma akwai ha
ɗ
i
n kai ga kar
ɓ
ar duk wani abu na cigaba. Hakan ya sanya lokacin da ilimin boko ta shigo suna sahun farko a kar
ɓ
ar wannan cigaba ba tareda jin
ɗ
ar ko wani abu ba, an ce tana
ɗ
aya daga cikin cibiyar ilimi a arewacin Nigeria har izuwa yau kuma ba'a fi mu da ko
mai ba.
Sarki Abdullahi Sadauki
ɗ
a ga Sanusi Goje—na manta ban gaya miki cewa kowa a gidan sarauta yana da sunan jarumta da ake gane shi da ita shiyasa zaki ji su Garkuwa, Barde, Jarma,Jarmai, da sauransu wanda alama ce ta iko da sarauta bayyananna
kuma suna alfahari da hakan—shi ne Sarki na 20 a ƙasar Barewa kuma mahaifi ga su Abie mijin Innani. Well, sunan ta na ainihi Suwaiba itama ƴar gidan sarauta ce Babanta ne Sarkin Daura na lokacin yanzu haka dai ƙanin ta kan karagar mulki.
Sun yi aure t
un na ƙuruciya don Innani ta kan ce shekarar ta goma sha uku aka
ɗ
aura mata aure da Baba lokacin shi kan shi ashirin da
ɗ
aya yake. Sun da
ɗ
e bayan auren ba su haihu ba har yayi wasu aure-auren da ma sa
ɗ
akar da aka ba shi amma Allah bai kawo ba sai da ta sam
u cikin su Abie. Masarautar ta
ɗ
inke da murna sosai don ana samun cikin Baban shi ya ja na
ɗ
a shi Yarima mai jiran gado, bayan wata tara ta haihu Allah ya azurta su da ƴan biyu duka maza masu kama da juna. Aka musu hu
ɗ
uba da Habeeb ( Hassan) da Hamza ( Huss
aini) amma a sunan sarauta kuma sunayen su Barde da kuma Jarmai.
Duk da kamannin su guda amma akwai bambancin halayya da ra'ayi, Barde yana da sanyin hali da haƙuri while Jarmai yake da zafin rai. Hakaza ko a lafiyance Barde bai kai Jarmai lafiya ba sh
iyasa ko a yanayin jiki ya fi shi girma sosai, in ma baka sani ba zaka zaci irin ƙanin shi ne ba abokin tagwaitaka ba. Kai ko a gefen sarauta ma Jarmai ya fi nuna cewa shi
ɗ
an sarauta ne, har fada ma ya fi bin Goje don abokin shi ne sosai yake son shi yana
kuma koya masa dabarar mulki a hankali don ko ba'a fa
ɗ
i ba ka san yana da burin yayi sarauta a bayan shi. Sai dai Allah bai yi zai ga ranar ba don ba su fi shekaru goma a duniya ba Allah ya
ɗ
auke ran Sarki goje, mutuwar tayi masifar dukan Jarmai har ciwo
sai da yayi Barde ne ke lallashin shi a kullum da kalamai har bayan na
ɗ
in sarautar mahaifin su ya ware.......''
''Amma Marafa fa? Ɗakin su
ɗ
aya ne?'' ta yi saurin katse shi don ta fara ha
ɗ
a maths
ɗ
in ta a kanta. Kai ya girgiza yana cewa '' ƙanin su ne a
mma shi mahaifiyarsa Sa
ɗ
akan Innani ne, sun ba shi kusan shekara biyar amma a inda aka raine su aka goya shi shima don maman shi tana haihuwar shi ta rasu''.
Zaro idanu tayi da mamaki jin sabon labarin da bata zata ba, ita fa da fari ta sha irin Maraf
a ne ma suke
ɗ
aki
ɗ
aya da Affahn su sai da taje Barewa ne ma take jin wai-wai. Kai ta gya
ɗ
a tana cewa '' wow''.
''Na san kina fahimtar inda labarin nan ya saka gaba''.
''Sure, ina ganewa''.
''Masha Allah '' ya amsa yana mai kai hannu ya sh
afi cikin ta yace '' ba ki fara jin bacci ba?".
''Ai ba zan iya ba, na fa
ɗ
a maka tun jiya''.
''Okay...........
''A lokacin kuma sun kammala primary sai aka fitar da su waje don karatun secondary, Queen's college UK sai dai zaman bai da
ɗ
e
ba aka dawo da Barde kasancewar an gano yana da matsalar ƙwaƙwalwa Acute ne ba irin mai girman nan ba amma su ka dawo da shi gida. Sarki da kan shi ya kai shi asibiti a India aka fara treating
ɗ
in shi na kusan shekara biyu da ya warke sai ya baro shi can
ya fara karatu daga farko, yayinda a lokacin shi Jarmai yayi nisa a nashi''.
Kai ta gya
ɗ
a tana tuno ciwon da tayi fama da shi, kenan hakan yana nufin gado ne suke da shi ko me?.
Don haka da sauri tace '' ka san nima nayi fama da matsalar ƙwaƙwalwa?
''.
''Yes i know''.
''Hakan yana nufin zan iya haifar mai ciwon tunda akan gaje ta?".
''Yes ana iya gado, amma kin san with the advancement in technology and the rest na su ba zai kai wanda kika yi fama da shi ko na Abie ba ko ma in aka yi g
ene selection ki ga ba su samu ba ko ma naturally''.
''Ni fa daga scalp infection ne ya kai ga ya fara zama tumor leading in impairment of the nervous system causing mental retardation and the rest but an yi min surgery and that's the end of it''.
''Shi kuma Hormonal imbalance ne na shi, wai a hypothalamic membrane akwai receptors
ɗ
in da ba sa aiki sai ya ta
ɓ
a pituitary glands
ɗ
in shi resulting to cognition disorders and mental retardation''.
''Allah sarki''.
''Babe you are distracting me
oo..... Ki daina tambayar questions till when I'm done''.
''Toh Ƴalla
ɓ
ai ''.
''Good girl.....''
''Jarmai shi ya fara kammala school a UK, yana dawowa aka na
ɗ
a shi Shamakin Barewa sai bayan shekara uku kafin Barde ya dawo shikuma Turaki suka
ba shi. Kasancewar abinda ya karanta kasuwancin hatsi sai ya fara harkar gadan-gadan ba shi Kano bai Katsina, shi kuma Jarmai gaba
ɗ
aya ya tattare rayuwar shi ya koma fada baya sayar da komai. Da ya tashi da safe sai dai ya karka
ɗ
e riga ya shiga fada, a hak
a har shekaru suka ja aka fara zancen aure. Lokacin shi Barde yana da wacce yake so da suka ha
ɗ
u da ita a India Shamsiyya ( Mammah) ƴar masarautar Zazzau ce, ko da ya sanar da Baba yayi murna da hakan kai tsaye ya tura a nemo masa auren ta. Sai dai abinda
ba'a sani ba ashe shi Jarmai ya ta
ɓ
a sanin ta a wani hawan sallah da ya raka Baba Zaria kuma tun lokacin ya ji yana son ta sai kwatsam ya jiyo zancen auren da ya
ɗ
aga masa hankali. Ya bi duk hanyar da ya sani don ganin auren bai yiwu ba amma ya gaza yana j
i yana gani aka auro ta aka kawo ta Barewa, Allah da ikon shi ya ha
ɗ
u da Turai wacce take kamar ƴaruwar Shamsiyya tana ganin shi ta fa
ɗ
a son shi. Shi kuma har lokacin bai dawo daga zazza
ɓ
in son Shamsiyya ba sai dai da yake Turai akwai kyau ga ta fara ga iy
a gayu sai ya fara kula ta har alaƙa ya ƙullu aka
ɗ
aura auren su, Barewa itama aka kai ta sai ya zama Mammah ta samu ƴaruwarta kusa da ita.
A shekarar farko na auren su Mammah ta haifi Ya Mujahedeen, sai Marwa ta bi masa baya sai Muwaffaq, Munawwarah d
a ma Misbah har zuwa lokacin kuma Shamaki shiru kake ji an yi yawon asibitoci an shaida musu lafiyar su lau lokaci ne dai Allah bai kawo ba. Hakan ba ƙaramin
ɗ
agawa Shamaki hankali yayi ba don yana barazana ga sarautar shi, ya san indai bai haihu ba za'a i
ya samun matsala. Hakan ya sa ya nemi aure a masarautar Katsina aka ba shi gimbiyar su amma shiru kake ji wai maye ya ci shirwa, sai jugum-jugum da zura idanu.
Kasancewar Baba ya san damuwar da yake ciki ya sanya bai yi shawara da kowa ba ya yi murab
us daga kujerar shi aka na
ɗ
a Shamaki don ya yaye masa baƙin cikin da yake ciki........''
''Wait Ya Tafida, you mean Affah na yayi sarautar Barewa?".
''Sure yayi, but nace ki daina katseni fa''.
''Abun ne da mamaki because this is something
I've never heard of not once''.
''Really?".
''Yes but how?........."
Abun da mamaki kam, ikon Allah wai na kwance ya fa
ɗ
i.........
Deejasmah
💜🦂
CHAPTER 88
''In na zo wurin zaki san koma miye, now tsuke bakin ki''.
''Na yi
tohm''.
''Allah ya sa, amma akwai condition guda
ɗ
aya. If kika ƙara magana bacci zamu yi because I'm tired''.
''Hard but I'll in shaa Allah ''.
''Better.........
An yi bikin da aka ce a tarihin Barewa ba a ta
ɓ
a yin irin shi ba, sarakun
a daga sassan ƙasar nan sun zo bikin sarauta. Mawaƙa maka
ɗ
a da maroƙa kam sun yi arziƙi a taron don yanda suka dinga baje fasahar da Allah ya azurta su da shi aka dinga musu kyauta. Bayan biki ya watse Baba ya koma can gefen gidan sarautar in da mai babban
ɗ
aki take yanzu, shi kuma Jarmai ya tare a
ɓ
angaren sarki.
Duniya sabuwa haka Shamaki yayi ta
ɓ
arje gumin shi a gidan sarauta sai dai babu
ɗ
a ba jika a lokacin, wanda hakan ba ƙaramin damun shi yake yi ba. Ya kuma auren wata gimbiya a masarautar Agadez
nan ma dai babu labari, a shekarar da aka haife ni ne Allah ya wa Baba rasuwa. Babu ƙarya Jarmai ya shiga damuwa ainun don ya shaƙu da shi fiyeda tsammani, amma haka nan don babu yanda zai yi sai haƙuri. Abie ma ya shiga damuwa sosai sai dai lokacin Innan
i tana da buƙatar su shiyasa ya kuma mai da hankali wurin kula da ita.
Sai dai ko kwana arba'in ba ayi ba manyan fada suka fara cecekuce kan sarautar Jarmai a cewar su bai da magaji, sai dai da yake shi ya na
ɗ
a su ba su iya masa magana amma suna schem
ing behind his back yanda zasu sauke shi su na
ɗ
a mai haihuwa. Yana jin wannan labarin ya kuma neman wani auren a Chadi itama gimbiya ce, sai suka
ɗ
aga masa ƙafa don ganin mai zai faru amma me nan ma shiru wai maye ya ci shirwa.
Nan fa movement ya cig
aba da tashi aka fara secret meetings kan yanda zasu sauke shi daga karagar mulki, wasu suka fara zuwa wurin Abie da zancen ya kar
ɓ
i sarautar tunda shi yana haihuwa. Nan fa ya nuna musu bai amince ba, kin san wani abun mamaki? Mutanen da ke zuwa fa duka sh
i ya na
ɗ
a su a mulki kuma wallahi har da Marafa a lokacin......''
''You don't mean it?".
''Kin yi alƙawari Baby....''
''I'm sorry curiosity ne wallahi, ba
ɗ
an Team Affah ba ne?".
''Fuska biyu yake da shi mutumin nan, ko ka
ɗ
an bai wani s
on Uncle. Musamman a lokacin da yake cewa Abie wai ya kalli yanda Uncle yayi sidelining
ɗ
in su bai damu da su ba duka ƴan council
ɗ
in shi jama'ar sa ne shi ya kawo su and they've been wanting him to fall.
Tun Abie bai amince ba har ƙaunar sarauta ta
fara shiga masa rai abun ku da
ɗ
an gado amma dai ya daure a cewar shi ba zai ta
ɓ
a munafuntar
ɗ
an uwansa ba. Sai dai a sanda aka haifi Musaddiq ne burin su ya cika don a washegarin suna suka samu nasarar masa juyin mulki, aka fitar da shi daga gidan saraut
a duk yanda ya bi malamai don a hana yiwuwar hakan amma Allah yayi wa'adin ya zo ƙarshe..............
''Tab
ɗ
injam, amma Ya Tafida ni baƙuwa ce?".
''That's all for today''.
''Whaaaa........''
Deejasmah
💜🦂
CHAPTER 89
Ta furta ta
na kallon shi hannu ya kai zai kashe wutar
ɗ
akin yana cewa '' alƙawari fa kika
ɗ
auka''.
''Allah Ya Tafida ban yarda ba, ni, ni....'' ta furta tana diddire ƙafafun ta kan gadon, tsayawa yayi yana kallon ta da murmushi. Wani kalar kewan ta na cika masa
zuciya yace '' I missed you Baby, wallahi''.
''Ka fara ƙarasa storyn first, then we'd attend to that aspect''.
''Tempting...'' ya furta yana lashe bakin shi.
Murgu
ɗ
a baki tayi tana cewa ''yeah tempting so what do you say?".
Sai da ya duƙa y
a yi kissing lips
ɗ
in ta kana yace '' you'd be the death of me, Trouble'' ya ƙarashe yana kuma ha
ɗ
e bakin su wuri
ɗ
aya.
Kamar tayi giving in sai kuma ta zame bakin ta tana cewa '' akwai cigar kan harshen ka''.
''What's with you and cigarettes this
night? Sau nawa kika yi maganar shi yau?".
''2 and many more to come don we need to dissect that, so no more kissing until i say so....''
''Bossy ain't you?".
''And you must stick to my terms Ya Tafida, ba zai yiwu ina matarka muna raba shimfi
ɗ
a da karar sigari ba''.
Haka nan bossy tone
ɗ