Showing 33001 words to 36000 words out of 232724 words
scorpion sai dai ya nuna masa zai je break gida zuwa jibi amma kuma ko yana daga can zai masa aiki. Jin ya ce zai je gida ya sanya shi tado da maganar yarinyar da aka gaya masa ita ta jaza masa masifa
, jin sunan da ya kira ya sanya shi cewa ai shi ma ya san sunan don zai yi aiki da su a Kaduna in ya shigo. Bai nuna masa mamakin da yayi a waya ba sai ma cewa da yayi ya bincika masa ita wacece har ma da hotunan ta idan da dama ya tabbatar da ko itace ko
kuma raina masa hankali ake yi, a gaban shi ya rubuta a plannern shi ya kuma tabbatar masa da zai yi duk abinda yace. Ya ji da
ɗ
i sosai don tunda tsautsayi ya ha
ɗ
a shi da Scorpion bai ƙara samun natsuwa ba don duk wanda zai ba aiki a kan shi nuna masa yake
yi ba zai iya ba don suna gudun ta
ɓ
owa kan su matsala.
Ya na fita ya shiga rental car
ɗ
in da ya tuƙo daga airport zuwa nan, wata farar envelope ya tarar akan dashboard tun kafin ya bu
ɗ
e ya ga ƙatuwar tambarin kunama kan ta a take ƙirjin shi yayi mugun b
ugawa don ya san ba Alkhairi zai gani ba yana bu
ɗ
ewa ko ya ƙaramar note ne inda yake cewa '' You really ain't not gonna give a break about all this thing right? I
won't warn or threat you but you ain't gonna like what you are getting yourself into SS
🦂
'''
.
A ru
ɗ
e ya fara kallon gefen shi sai dai babu kowa a underground packing lot
ɗ
in sai shi
ɗ
aya, ƙara duba takardar yayi yana mai jin tsoro a yau dai ya tabbatar mutumin nan ba mutum ba ne aljani ne in ba haka ba ya za'a yi ya kuma biyo shi Boston bayan
daga inda yake zaune zuwa nan
ɗ
in ba wai tafiya ƙarama ba ce ba. Tsayawa yayi cak da ƙarfi yake tambayar '' to a'ina ma yake da zama ne?'' tambayar dai ba ta da wani amfani tunda dai bai san ta ina zai fara neman inda yake ba abu
ɗ
aya ne ya tabbatar a yau
yana ƙarƙashin monitoring
ɗ
in Scorpion kar fa yana zaune ya masa cinne wa FBI ya shiga uku ya lalace, kai ya girgiza yanzu ma da ƙarfi ya kuma furta '' No I'm not going down alone, we'd go down together!!".
Daga haka ya ja motar don barin wurin, duk ab
inda yake yi yana tsaye a rooftop
ɗ
in barn yana kallon shi. Dariyar yanda ya ru
ɗ
en yayi a ƙasan maƙoshin shi ya furta '' wai wannan ne yake cewa zai ga bayana, ai ko bacci nake yi bai isa ba''. Ya ƙarashe yana cire mask
ɗ
in fuskar shi wacce ita ce personan
EMA yanzu haka ma an riga da an aikawa Sna ita don ya fara operation
ɗ
in shi. Saukowa yayi shi ma ya shige ubern da ya kira wacce ta kai shi airport don komawa inda ya fito, ya gama aikin yau kuma sai wani jiƙon.
A zahiri dai ya shigo Kadunan daga Ab
uja har ma ya shirya wani tour a southern Kaduna na bin makarantu akan muhimmancin technology a rayuwar yau da kullum, wanda ba shi ya jagoranci hakan na wani ya samu a can wajen a Birnin Gwari ya ha
ɗ
a da aikin wanda ya ji da
ɗ
i sosai don sun saki ku
ɗ
i. Hak
an ya sa within one week da shigowar ta shi sai da social media ta
ɗ
in ke da maganar shi don sosai ake ta tattaunata a kowani shafi.
Bai tsaya iya nan ba saboda iya cusa kai sai ga shi yayi posting flyern Festival
ɗ
in yana gayyatar mutanen shi da su yi
RSVP, ai ko sun yi registration kamar me hakan ya sa suka kuma jin tabbas ASH ba tayi mistake ba wajen gayyatar ta shi.
Ranar taron kam tun 8:30 aka fara check in, hakan yayi musu da
ɗ
i don sun san wannan karon ba African time tunda participants sun fara
zuwa. Ita dai tana ciki sanye da kayanta na dindindin yau wata army green
ɗ
in gown aka samu ta wani cashmere mara ƙyalli. Bu
ɗ
a
ɗɗ
iya ce sosai ta sanya ash
ɗ
in veil ta yi rolling da shi, da crocs
ɗ
in ta na gado tana zaune ta gaba ta inda guests suke tana wa
Ushern da zata kula da isowar guests bayanin yanda za ta shigo da su.
Cikin ƙanƙanin lokaci ko suka fara isowa wajen taron yanda aka tsara haka aka yi ƴan registration point ne suke fara ba su tag
ɗ
in su suna shiga kuma ushers su yi directing
ɗ
in su
zuwa already reserved seats inda Adeeyah take tsaye. A tsakiyar isowar su EMA ya shigo wurin a registration point ya fara tsayawa, ya na zuwa check-in ne su oga Murtala suna isowa tashin farko suka gane shi nan tundaga nan ya fara samun treatment
ɗ
in da ya
kamata ai ko fuskar shi ta fa
ɗ
ada da fara'a su ka ba shi tag da soveniers
ɗ
in shi kamar yanda yake a al'adance. Aunty Sumaiyah ce ta raka shi zuwa ciki ba wai usher ba, suna tafe tana ƙoƙarin engaging
ɗ
in shi into conversations ba kuma laifi yana amsawa d
on Snake akwai good communication skills.
A haka har suka ƙaraso inda Dee take zaune ce masa ta yi '' and here's our guest management officer Adeeyah Shamaki''.
Zaro idanun shi yayi ya gaza
ɓ
oye mamakin shi don bai yi zaton ganinta haka ba yarinya, y
a zaci wata ƙatuwar mace za'a nuna masa. Kallon shi suka tsaya suna yi su biyun ganin haka ya sanya shi
ɗ
an fuskewa yana cewa '' so this is ASH witchie? I've been looking forward to meeting you I'm Edward Micah Akoka'' ya ƙarashe yana miƙa mata hannun shi.
Ɗ
an waving
ɗ
in shi ta yi don ba ta gaisawa da maza tace '' nice to meet you Mr. Edward''.
''You can call me EMA''.
''Ohh yeah EMA, I've been looking forward to meeting you too''.
''The pleasure is actually mine'' ya amsa da murmushi a kan
fuskarshi wanda yake har zuciyarsa don sosai yarinyar ta ba shi mamaki ainun, ganin ba ta ita ake yi ba ya sanya Aunty Sumaiyah juyawa ta tafi ta bar su a wajen.
Seat ta nuna masa ya zauna yana fara jan ta da hira, sakewa tayi tana amsa masa musamman
da ba wani labaran duniya yake mata ba a kan abinda ta fi ƙwarewa a kai ne. Cikin sanin kai take jan hirar wacce take sake fito da zallar kwarewar ta har sai da ya kai ga tambayarta hala PHd take yi ko? Dariya ta saki tana cewa '' I'm just an undergrad 200
l going to 3''.
''I can't believe this, ki dai ce min wasa kike yi?" Ya furta da Hausar shi irin ta ƴan southern Kaduna mix with American accent.
Kai ta girgiza tana mai cewa '' i mean it, you can ask around''.
Kai ya gya
ɗ
a a ran shi yana cewa '
' ashe ko Scor yau zai yi bala'i, ashe ma yarinyar duka ba ta da ko BSc shi ne har ta watsa masa aiki har haka lallai akwai talent a Nigeria sani ne kawai ba a yi ba''.
Kuma jan ta yayi deep cikin hirar inda take kuma gaya masa ai tayi classes ne kuma t
un tana JSS 3 ta fara designing web, tambayar ta a wani Centre ta fara training tace masa '' Ihifix'' don a lokacin suna ƙasan Jabi Road kafin su koma inda suke yanzu. Kai ya gya
ɗ
a don ya san su waye ƴan Ihifix
ɗ
in Mr. Emma ya gina makarantar ya kuma baza
ƙ
wararrun ma'aikata. Kiran Ridh ne ya shigo wayarta excusing kanta tayi ta fita waje don amsawa ba su wani da
ɗ
e ba don zai zo ne yake shaida mata da ya fito gida, ce masa tayi sai ya ƙaraso ta yanke wayar sai ma ba ta koma ciki ba don ta san nan da ƴan min
tuna zai iya ƙarasowa tunda a Lamido crescent suke tsakanin nan da Arewahouse ko ba wani tafiya bane mai tsayi da ya fito daga Yakubu Avenue zai shiga ta Ahman pategi ya
ɓ
ullo ta Maska
road daga nan ko minti biyu ya masa yawa ya iso ko kuma ya bi ta kan Is
a Kaita ko kawai ya miƙo mafi sauƙin hanya ta kan titin coronation crescent ya bi ta luggard roundabout ya hau Ali Akilu.
Nan wurin su Aunty Sumaiyah ta zauna suna hira kan turnout
ɗ
in da suka samu inda oga Murtala yake cewa yanzu ma zasu fara kawai tun
da most of the guest sun halarta. Tana nan ko a wurin sai ga shi ya iso parking ya gyara ta tafi ta tarbo shi, ita ta masa komai kafin suka doshi hall
ɗ
in. Sanda suka shiga samu tayi har Madalene Tanko ( shugaban women in tech na Kaduna South) ta zauna a i
nda ta tashi, gaisawa suka yi ta zauna a gefen ta Rhid kuma daga edge. Kallon gefen idanu Snake ya musu yana mamakin shi kuma waye, sai dai daga yanda suke magana ma ya gane akwai sanayya da shaƙuwa mai yawa a tsakanin su. Tail ne yayi beeping
ɗ
in shi ya t
ashi ya fita a can gaban hall
ɗ
in suka tsaya da shi yana ba shi labarin ƴar survey
ɗ
in da ya saka shi inda ya shaida masa akwai mai bibiyar yarinyar don ya ga wani ya mata pictures da ta fito a
ɓ
oye da ta shiga kuma ya bita ciki, hoton mutumin ya nuna masa
kallon shi yayi yana cewa '' might be another trouble
ɗ
in da ta kuma saka kan ta a ciki, well aikin su daban namu daban let's just focus on it shi wancan na DIAn ya iso ne?".
''Nope but soon zaka iya ganin shi''.
''Alright ka jira shi idan ya iso ku
shiga tare,try to get as much information from him a zaman ku musamman kan yarinyar ''.
''Ok'' ya amsa juyawa yayi ya shige shi kuma Tail ya bishi da idanu bai san meyasa ya damu da lamarin yarinyar ba, ya san ta masa laifi amma kuma ai bai kai duk w
ainnan wahalhalun da yake yi kan ta ba. Abinda zasu iya yin duk abinda suka ga dama with just a snap of a finger amma yana bin the oldest way na bin mutum,yanzu fa an daina wahalar da kai komai kana zaune within the comfort of your home zaka yi komai a mat
sayin su na masu amfani da na'ura sun san haka kai ba ma su ba har mutanen da ba su san komai akai ba sun shigo gari bai ga amfanin maida su baya ba.
Taya ni gani dai makaho ya so tsegumi.
Deejasmah
🦂
JIRWAYE
Khadeejah Bint Ismail
Young t
alented writers association (YOTA)
In dedication to women in tech
💻
09042522373
Wattpad: Deejasmah15
Arewabooks: Deejasmah
Tiktok: Deejasmah_writer
CHAPTER 13
Bai da
ɗ
e da komawa ciki ba aka fara, Adeeyah ce ke gabatarwa don haka ita ta din
ga kiran mutane bayan an yi opening prayers da ma taken ƙasa sai ta kira oga Murtala da shi ne ya bada opening remarks kamar yanda ya saba a duk shekara a matsayin shi na shugaban GDG-Kaduna. Bayan ya sauka wata ta kira ta
ɗ
an yi presentation ka
ɗ
an sai kum
a aka kira EMA a matsayin keynote speaker, tunda ya taso ta fara jero citations
ɗ
in bogi da yake amfani da shi. Wanda tunda aka fara jero ada
ɗ
in kwalayen shi wurin ya fara
ɗ
inkewa da tafi musamman ganin yanda a shekarun shi da ke nan ƙidayayyu a duniya ya
taka wannan matsayin, har sai da ta kai ƙarshe kafin ta yi ajiyar zuciya tana cewa '' sir Please i want to be like you when I grow up''.
Dariya duka aka sanya a wajen ko shi sai da ya
ɗ
an murmusa kafin ya amshi mic
ɗ
in yana tsayawa jikin podium, komaw
a tayi ta zauna inda cikin gwanancewa da iya sarrafa harshe ya fara gabatar da abinda aka ba shi inda ya fara da bayanin me cece ita kanta hacking
ɗ
in kalolin ta har ya hau kan maudu'in shi da kyau wanda kai tsaye yace duka mutanen da ke
ɗ
akin taron hacker
s ne ko sun ƙi ko sun so amma akwai good akwai bad to su suna cikin masu amfani da ilimin da suka samu ta hanyar da ya dace tunda ba su cutar da wani wani lokacin ma sai dai taimako su kuwa wainda aka bawa sunan suna amfani da abinda suka sani ne ta muguwa
r hanya su kan shiga farfajiyar wanda suka ga dama su cutar da shi ko su lalata masa tsaron shi ko ma su hallaka shi gaba
ɗ
aya hanyar kuma da mai tsaron na'ura da yanar gizo zai kare kan shi daga zama
ɗ
aya daga cikin wainnan shine ta kyautata manufa da ma t
afiyar da kai ga yin abinda ya dace, ka san iyakokin ka da kuma lokacin da ya kamata ka ƙetare da ma na waiwaye.
Yanda yake bayani ko ka ƙi ko ka so dole ya burge ka don yana maganar ne with full enthusiasm and passion, ga turancin shi mai kashe mutane
ga kuma kamewa da sanin me yake yi. Cikin mintuna ƙalilan ya kammala har ma ya amsa tambayoyin da aka dinga jefa masa iya adadin da zai iya kafin ya koma ya zauna, Madalene Tanko ce ta fito ita ma ta bada nata paper presentation
ɗ
in kafin aka yi panel sess
ion wanda Adeeyah ce tayi moderating na farko bayan shi aka yi breakfast kana aka
ɗ
aura daga inda aka tsaya. Lokacin sallah na yi aka tafi break a nan ne ya san yayi wauta don ba zai iya bari ta kubce masa ba yana kallo ba, dabara ce ta fa
ɗ
o masa ya ce bar
i ya je ya dawo ai ko da ya samu ya fita motar shi ya ja zuwa NDA bus stop a nan Masallacin wajen yayi sallah bayan ya cire fuskar shi ta ƙarya bayan an idar da kusan 30mins ya koma motar shi ya zauna. Ɗan magana suka yi da Scor inda ya tabbatar masa da ak
wai alamun nasara a lamarin kafin suka rabu da juna ta baya ya bi ya tsaya officer's mess ya ci abinci kafin ya koma lokacin har an fara lunch, komawa ciki yayi sai ga shi an kawo masa wani special package a brown paper bag. Kar
ɓ
a yayi ya ajiye kawai don b
a yunwa yake ji ba, inda ya ci sa'a a lokacin Madalene ta canja seat ta ga wata friend
ɗ
in ta hakan ya sa suka saka Dee a tsakiya shi da Ridh.
Wanda zaman ko kusa bai masa da
ɗ
i ba don ƴar hirar su suke yi ƙasa-ƙasa yanda ba zai zama distraction ba, sai
dai shi mugun yanda ya kasa kunne sai da ya ji mai suke cewa yana kuma yi yana na
ɗ
ar maganar wanda rabi na tafiyar shi ne next month da kuma yanda shirin bikin zai fara ba ya nan don zai dawo 3 weeks to bikin ne. Kiran shi da aka yi a waya ne ya sa ya tash
i ya fita waje ai ko sai ya samu damar jan ta da hira cikin dabara na
har ya amshi number wayarta a cewar shi ya yaba da ƙwazonta yana son ta zama partnern shi a Nigeria ba ta kawo komai ba don ta san wani dama ne ta kuma samu da ke zuwa maka sai
ɗ
aya a ra
yuwa har ta fara ganin yanda zata kuma boosting CVn ta, ko da Ridh ya dawo ma ba su daina hirar ba haka nan ya ji ran shi bai so ba sai dai sanin an riga da an gama magana da kuma kasantuwar EMAn ba Musulmi ba ko ma shi ne ya san wacece Dee da kuma abinda
za ta iya kawai kishi ne irin na wanda mutum mai hankali kan yi wa abar don shi a duk lokacin da ya ga tana magana da wani
ɗ
a namiji ba wai na zargi ko insecurity ba.
Kafin 4 aka yi closing remarks da addu'a sannan kowa ya fara watsewa zuwa gida, har
motar shi suka raka shi ita ƴan team
ɗ
in su bayan sun yi hotuna da shi da sauran guest
ɗ
in su. Kafin suka yi sallama da kowa har ma da participants, sai da kowa ya tafi kafin masu cleaning suka iso sai da suka tabbatar da an fara gyaran wurin kafin oga Mur
tala yace Dee kawai da sauran matan su tafi gida su mazan sai su tsaya sallama suka masa ta shige motar Ridh ya ja suka bar wurin.
Doguwar ajiyar zuciya ta ja tana shiga cikin motar tana kwantar da kan ta a headrest dubanta yayi da kyau yana cewa '' F
inally''.
''Finally kam, kai wallahi Dr I'm exhausted''.
''Ba dole ba yanda kika saka abun nan a rai da