Showing 81001 words to 84000 words out of 232724 words
Allah ya kawo ƙarshen lamarin. Ta na nan zaune tana tunani su Yaya Balaraba suka dawo, a mota aka sakata zuwa gidan bu
ɗ
an kai. Sun tarda gidan a cike ana ta biki alamun damuwar da can gidan suke ciki
bai shafe su ba, in ji Yaya da fa
ɗ
i ko da yake ta ce ai tunda shi ma uban yar bai damu ba su miye na su a ƴan taya
ɗ
aukan amarya?.
Tarba ta musamman suka samu barin ma amaryar da suke ji kamar su goyata don so, sai da ƙirjin Ateeyah ya mata nauyi da y
anda ta ga ana musu a nata zaton ko da Adeeyah suke yi. Sai dai ga mamakin ta sai ta ji su gwaggonsa suna fa
ɗ
in Allah ya bayyana ƴaruwarta ya daidaita tsakanin su da Ridh, maganar ya sanya ta jin nauyin ƙirjin ta sauka ta ko dinga fara'a da jin lallai mats
alar ta ƙarama ce don bata
ɗ
auki rashin son shi gareta a babbar matsala ba.................
Wanda yake da uwar miji ina shi ina zullumi Ateeyah?
Sai dake mai kafacity ta gidana.
Deejasmah
💜🦂
CHAPTER 32
After 2 days
Adeeyah dai ta wark
e sarai ban da tarin damuwa da tunani da suka mata yawa, a tsayin kwanakin kaf Scor bai shigo inda take ba gudun sa masa idanu da Sna yayi. Hatta abinci ma Sna ke kawo mata, shi ma bai zama ajiye mata yake yi ya kama kan shi don duk yanda Scor ke
ɗ
aure fus
ka yana lura da yanda yake sa mi shi idanu a kan ta. In ya je kai abincin ma har ya fito idanun shi na kan system.
A ranar da zai yi tafiya ma tarkata shi yayi suka bar gidan bayan yayi restocking mata fridge da kayan da zata yi amfani da su, sai ran
ar ne ma ya shiga wurinta fuska
ɗ
aure yake duban ta. Itama harara ta watsa masa tana kawar da kan ta, Sna sai da ya ƙumshe dariya ganin yanda suka yi rama hararar shi yayi kan Sna kana ya dubeta yana jifanta da kallon banza yace '' ke Ash kike ko?".
B
a ta ko dube shi ba balle ta ba shi amsa, hakan bai ko dame shi ba don cewa yayi '' what so ever your name is damuwar ki ne, kuma na san kina ji na kamar yanda kika gaji da ni haka nima na gaji da zama da ke. Shiyasa nake son mu ƙarƙareta a yanzu, tafiya z
an yi yau so kafin in dawo ina son ki yi aikin da ke gaban ki ina dawowa in sallame ki kiyi gaba in huta kema ki huta''.
''Hutu? Hutu fa kace? Na ce maka ina son hutu ne? To ba zan yi abinda kacen ba you can do the hell you feel like, in ka ga dama in
ka dawo ka cilla ni bangon duniya ka ga ko haka zai sani yin abinda ka ke so''.
''Ohh really?".
''Ohh yeah, you heard me right ''.
''Haka kika ce?".
''Haka na fa
ɗ
i, ka yi duk abinda zuciyarka take raya maka kar ka fasa''.
Sororo ya ts
aya yana kallon ta duk yanda ya so gizagon sa ya tare mamakin da ta ba shi ya kasa, juyawa yayi ya dubi Sna da shi ma ke duban shi cikeda rashin sanin abinda zai fa
ɗ
i kan shi ya girgiza masa alamun kar yace komai. Sauke kan yayi ya juya ya fita yana sakin
tsaki, itama da tsakin ta raka shi tana cewa '' if ba zaka maida ni ta arziki ba ai zaka maida ni ta tsiya, mu zuba ni da kai shege ka fasa''.
Haka ya bar gidan cikeda jin haushi shi da Sna suka rufe ta ruf cikin gidan ba tareda wani ya san akwai mai
kama da ita ba. Don sosai gidan ke da matakan tsaro, ko underground
ɗ
in da take ma tsaron da ke wurin na daban ne babu ma mahalukin da zai ta
ɓ
a sanin akwai wurin a gidan balle kuma har a zaci da mutum a cikin shi.
Tafiyar su sai ya zame mata wani tas
hin hankalin na daban don zaman ka
ɗ
aici ya taru yai mata yawa, ga tsoron jin shiru da ya mata yawa a ranta tana jin kamar a dokar dajin nan ya ajiye ta hakan ne yake kuma tsorata ta tana gudun abokan muggan aikin shi su kawo mata hari ta sha wuya ba tareda
ta ji ko ta gani ba.
A ranar da suka wuce kamar almara labarin
ɓ
acewar Adeeyah ya zagaye social media kamar wutar daji, kowani kafa ta sada zumunta maganar ake yi musamman ma da aka san sunan ta da tashen da tayi a duniya. Ba iya media maganar ya t
saya ba har a gidajen TV hotunan ta ke yawo da headline
ɗ
in '' Unknown gunmen kidnapped bride in Kaduna, twin married the husband instead'' ko kuma '' Techie kidnapped in Kaduna''.
A Facebook ko maganar ya fi koina muni da twitter don cewa ake yi '' ƙi
la yarinyar guduwa tayi ba wani sace ta da aka yi'' wasu kuma cewa su ke '' mu mun gaji da cigiyar da ake kawo mana na sace ƴanmata suna can sun gudu
ɗ
akin samari''. Maganganu dai babu da
ɗ
in ji balle gani, musamman da suka zama ababen isgilanci ga hotunan
ranar kamun nan da ke yawo kamar me. Sanda TK ya ga maganar ba ƙaramin mamaki ba ne ya kama shi, kai tsaye ya fara kiran EMA musamman da ya ga yanda ake cewa shi ake zargi da
ɗ
auke yarinyar sai dai number bai shiga da ma ya dame shi da kira sai aka ce masa
it doesn't exist ji yayi kamar ya haukace don takaici dukda ya ji da
ɗ
in yanda aka
ɗ
auketa
ɗ
in ko babu komai za tayi hankali a gaba nan ko cikeda munafunci ya kira Shamaki yi masa jaje. Sosai Affah yayi mamakin kiran na Taheer Kallah don ya manta rabon da
ma ya ji daga gare shi, ko sanda matsalar can ya faru na tsakanin shi da EFCC da DIA bai kira shi ba don ba shi ke gaban shi ba abinda ke kan shi sun ishe shi inda ace ya san ƴar shi ce ta yi silar halin da yake ciki da sai mamaki ya kama ki amma kuma bai
bi ta kai ba sai ya amsa gaisuwar da yake masa da jaje. Yanzu ma wani mamakin ya kuma kama shi har ya gaza
ɓ
oyewa ya amsa masa yana tambayar aina ya ji maganar kai tsaye yace '' Meenal ce take gaya min
ɗ
azu, sai kuma yanzu na gani a media''.
Shiru Shama
ki yayi kamar ruwa ya cinye shi don a lokacin bai san maganar ta fita ba, ta
ɓ
e baki TKn yayi a ran shi yana ƙissima
ɓ
oye lamarin yake yi. Shigowar Amah da wayar a hannu ne ya sa shi dawowa hayyacin shi yana duban ta, magana TKn ya kuma yi yana cewa '' kun
dai bincika shi yaron da aka ce ya
ɗ
auke tan ko? Kar dai ya zama saurayin ta ne ka san yaran mu sai addu'ar shiriyar Ubangiji''.
Kai ya gya
ɗ
a yace '' hakan ma ba zai ta
ɓ
a faruwa ba''
''Dama ban ce ba hasashe ne da kuma abinda ake fa
ɗ
i a gari, sh
iyasa nace a fara bincike kafin maganar ta je media ka san yanda mutane suke sai ya
ɗ
a ƙarya suke yi kan ta''.
''Su yi su gama, ni ba damuwa ta abinda zasu ce ba condition
ɗ
in da ƴa ta ke ciki ne damuwa ta''
''Da damuwa kam toh Allah ya kyauta ya
bayyanata, ya tona asirin wainda suka
ɗ
auke ta'' ya fa
ɗ
i cikeda kunyar ƙarya.
''Ameen Ameen, Alhaji Kallah na gode sosai. Kai ma ya warware ka daga matsalar da kake ciki, ya sa ka dawo ƙasar nan lafiya'' ya furta cikin son cisa masa abinda ya masa da
tsakar rana, akwai ya shaƙi abinda ya fa
ɗ
in sai dai ya daure yana cewa '' Ameen, Alhaji Hussain a gaida Hajiya Turai'' daga haka ya kashe wayar ya na jin haushin abinda ya masa, tsaki ya saki yana cewa '' ni zaka cusa ma baƙin ciki kamar kai baka da aibu,
in shaa Allah ƴata ba zata yi abun kunya ba. Duk sharrin ku kan ku zai ƙare''.
Sai kuma ya koma kan Turai yana cewa '' Haba Turan Jarmai na ce miki ki kwantar da hankalin ki ko?".
''Ya zan kwantar da hankali na a situation
ɗ
in da nake? Kalli fa m
aganar sace yarinyar nan har a media''.
''Media kuma?" Ya ƙarashe a zabure yana amsar wayar, a shafin BBC Hausa ya ga ƙaton hoton ta da ma na shi Shamakin kamar kayi magana su amsa. Picturen da suka yi ranar Kamu ne kafin su fita daga gidan, scrolling
ya kuma yi nan ma ya ga hoton su ne Adeeyah da Ridhwan wanda suka yi na pre-wedding shots
ɗ
in su sai kuma aka kara Ateeyah a gefe da caption
ɗ
in '' an
ɗ
aura auren angon da aka sacewa mata ana gobe bikin su da ƴaruwar tagwaicin ta, shin in kece zaki yarda
ki auri mijin ƴaruwarki a wannan yanayin. Kai ma a matsayin ka na mijin zaka yarda da wannan kwa
ɗ
on''.
Salati ya fara yi ganin ruwan comments
ɗ
in da aka yi har da masu cewa anya ba baban ne ya sa a sace ta ba? Wasu kuma suna cewa Ateeyah ce ta sa aka
ɗ
auke ta. Magana dai ga su nan ba tarbiya har da shi ma Ridh ake dragging a cikin maganar wai ai dama yana eying ƴaruwar wacce zai auran shiyasa ka ji shi tsit, kallon shi Amah tayi tace '' ka ga dai yanayin da muke ciki ko?".
''Amma waye yai mana wan
nan abun? Wa ya fitar da maganar nan duk yanda na roƙi mutanen bikin nan har da ku
ɗ
i na basu kan su rufa mana wannan asirin ".
''Yanzun nan nake gani Jarmai, wannan ai tonon asiri ne''.
''Tonon asiri kam Turai yanzu fa su.......'' kiran wayar shi c
e ta katse masa maganar da yake yi, cewa yayi '' barin amsa kiran nan ''.
Sunan Marafa ne ke yawo kan screen
ɗ
in, da sauri ya dubeta yana nuna mata kan wayar. Maimakon shi da ƙirjin shi ya fa
ɗ
i cikeda tsoro ita da
ɗ
i taji a
ɓ
oye ta yi hamdala tana ji
n gwara ma da aka yi tabbas ba sai tayi wani motsi ba burikan Shamaki zasu rushe ba zai ta
ɓ
a cika ba. Ɗaga wayar yayi cikeda saita muryar shi yace '' Ran ka ya da
ɗ
e''.
''Shamaki me nake ji ne a gari haka?".
''Wallahi Marafa abun ne ya min yawa,
na rasa yanda zan yi ''.
''Amma shi wani
ɗ
an iska ne ya
ɗ
auke ta? Aina yake?".
''Wallahi Marafa ban san waye ba, before i thought wani
ɗ
an iskan yaro ne wai Alpha da ya isheni da kira sai kuma 3days back suka kira mu yana min kashedin wai ta k
u
ɓ
uta a yanzu amma ba zata tsira next time ba''.
''Yanzu kana tunanin ba su ba ne?".
''Eh, ka san a nan ace wai wani ne EMA a can wurin tech
ɗ
in shi suka ha
ɗ
u da shi ba
ɗ
an nan ƙasar ba ne aka ce''.
''Shi ne kuma ka bari maganar ta fita ga
ri bayan ka san yanda mu ke ciki a kan wainnan mutanen?".
''Wallahi ban san yanda aka yi ba, nima yanzun nan Turai take nuna min ban san wa ya fitar da maganar ba. Jimami ne yake shirin gamawa da ni''.
'' Ka sa a bincika su ta ƙarƙashin ƙas
a. Ni kuma ta nan zan sa ta nan a yi binciken zahiri zan sa duk wani abinda na mallaka wurin sawa su dawo da ita ko ta arziki ko ta bala'i ''.
''Toh Ranka ya da
ɗ
e''.
''Damuwata fa yanzu yanda maganar nan ta zo nan, ka san me haka yake nufi ko?"
.
''Na sani, amma ba zan yarda wannan ya zame min ƙalubale wurin cikar burina ba. Ko me zai faru sai dai ya faru amma a wannan karon a shirye nake da fa
ɗ
a da koma waye''.
''Ina bayanka ka sani
ɗ
ari bisa
ɗ
ari, wancan mara kunyar ma ƙarshen satin n
an zai dawo fa ya kammala karatun na shi ''.
''Ya dawo a dai-dai, lokacin cika aiki ya kusa''.
''Tabbas''
''Yauwa Ranka da
ɗ
e zan kiraka zuwa gobe mu ji ya ake ciki''.
''Okay tohm, Allah ya kai mu ''.
Duban shi Amah take yi jin
abinda yake fa
ɗ
in, don ba ta jin maganar da Marafa yake yi na shi ta ke ji. Tsoron Allah ne ke kamata na yanda a zahirance ta fahimci Shamaki ba fa ta lafiyar
ɗ
iyarta take da dawowarta gida ba, matsalar shi kawai yanda za'a yi ta dawo gida ya samu damar ƙa
ddamar da abinda yayi niyya. Wanda hakan ne yake kuma
ɗ
aga mata hankali, duk wani hope da ta ke samu yana zagwanyewa yana kwaranyewa a take tsanar Marafa da aƙidun shi suna cika mata rai. Ji tayi ya dafa ta firgigit ta dawo tana duban shi ba tareda ta yi
magana ba.
Shi ne yace '' ki cire damuwa a ran ki okay? Marafa ya tabbatar da zai yi duk abinda zai iya don fitowarta''.
''Uhmm, ai ba don Allah zai yi ba face don cikar burin shi ka sani na sani don me zan yi farinciki da abinda zai yi?".
''Wani kalar magana kike yi haka Turai? Sanin kan ki ne duk duniya ba mai sona kamar Marafa......''.
''Marafan ne yake son ka? Lallai ka jahilci kalmar soyayya mutumin bai da buri sai na kai ka ya baro don me zaka yarda da wanda uban da.......''
''Kar ki sake ki tado maganar da ya wuce Turai, kar ki kuskura!!".
Ya furta da mugun tsawar da ya katse ta kamar zai fasa
ɗ
akin, shiru ya biyo bayan jin zancen na shi sai kuma ta miƙe tana cewa '' in kai ka za
ɓ
i ka bari ya juya rayuwarka wannan m
atsalar ka ce, as for me ba zan ta
ɓ
a bari ya amshi ragamar juya akalar ƴa ta ba. A wannan karon a shirye nake in yi yaƙi da ko ma waye kan ƴa ta ba zan bar rayuwarta ya lalace ba'' tana gama fa
ɗ
in haka ta juya ta fice ta bar shi nan zaune sake da baki.....
..........
Uhmm bakina da goro.
Deejasmah
💜🦂
CHAPTER 33
Ƙ
wafa yayi ganin abinda ta aikata masa yana cewa '' na san zafi ne ya miki yawa, amma har abada ba zan ta
ɓ
a shiryawa da duk wanda yake adawa da tarayyata da Marafa ba. Ɗanuwana ne sh
i na jini it doesn't matter ko ba uwa
ɗ
aya ta haife mu ba but ya min abinda wainda muka fito ciki
ɗ
aya ma ba su min ba, ya so ni a sanda ahalina suka gujeni ya bani mafita a lokacin da uwar da ta haife ni ta yanke alaƙa da ni. Marafa ya min suturar da babu
mahalukin da ya ta
ɓ
a min''.
Ya na ƙarasawa ya miƙe yana tsaki don aiwatar da aikin da Marafa ya saka shi wato na binciken wainda suka saki hotunan online, DIA ya fara kira don a fara aikin a yanzu ba sai ta huce ba.
Ateeyah tana zaune sun gama fa
ɗ
an su da Ridhwan a kan ta ajiye abinci ya ce kar ta kuma, ita kuma ta kira Ummy tace a daina kawowa kawai don ita kam akwai za
ɓ
an abinci ko an kawo ma zai iya zama wasted shi ne fa ya zo yana yarfa mata ruwan masifa. Da yake ita ma ba kanwar lasa ba ce ta
biye masa yana fa
ɗ
i tana maida masa martani, da ma ya ishe ta ta fa
ɗ
i masa mai zafi ta koma ciki ta kwanta ai ko hakan ba ƙaramin zafan shi yayi ba ga shi yayi alƙawarin ba shi ba shiga wurinta balle ya bita har ciki ya
ɓ
ata mata rai sai dai ya bar ta a za
su ha
ɗ
u da shi ne.
Shigar ta
ɗ
akin tana zaune tana maida numfashi Feezy ya kirawo ta, sai da ta harari wayar kafin ta
ɗ
aga tana cewa '' what?".
''Amarya ya da zafi haka ne? I mean no harm ooo daga abun arziki?" Ya tambaya cikeda ƙoƙarin danne a
binda ya taso masa na kishi.
''Me kuma na yi tohm?" Itama ta maida masa da tambaya da mugun haushi.
''Maida wuƙar tohm, ashe kin yi aure Aesthetic ba labari? Sai yanzu nake gani a IG''.
Dafe ƙirjinta tayi jin zancen auren ta har a Instagram ta
ce '' IG kuma?".
''Yes and ko kusa ban ji da
ɗ
i ba, ashe haka kika
ɗ
auke mu duk yanda muke da ke maganar auren ki sai dai mu ji a gari. And one annoying part is that we were at the wedding ba mu san na ki bane''.
''Fayrouz.....''
''What? Sa
boda ba mu da daraja a wurin ki ko?'' ya katse ta a yanzu a zafafe.
Danne
ɓ
acin ranta tayi