Showing 72001 words to 75000 words out of 232724 words

Chapter 25 - JIRWAYE COMPLETE

29 Aug 2026

61

kar

ɓ

a,

ɗ

aurin auren da ya assasa ru

ɗ

ani ga shi mai bayar da

auren da ma mai amsa don sun ji bambancin suna amma kasantuwar sun san ƴan biyu ne sai basu damu ba tunda shi suna linzami. Ko shi angon da yake ta washe baki bai san me yake faruwa ba don hankalin shi yana kan neman amaryar shi don ya shaida mata an

ɗ

aur

a amma bai samun ta don haka alla-alla yake a kammala ƴar walimar da aka shirya ya tattara ya na shi ya nashi ya tafi wajen ta don yayi alƙawarin da rubguma mai sanyi zai fara tabbatar mata da an

ɗ

aura

ɗ

in ba wai a baki bane.....................

An

fa

ɗ

aura jama'a no be for mouth but for real ooo, ga Ateeyah ta zama matar Ridhwan ba tareda wanin su ya sani ba. Shin wannan ne ƙaddarar da zasu yi musaya ko da sauran rina a kaba? Uhmm ba nace ba wai gyambon uwar sarki na wari, sai dai in ce a biyoni mu

je don fa wuyar aikin ai ba'a fara ba ne........

#LIKE

#COMMENT

#FOLLOW

Deejasmah

💜🦂

09042522373

CHAPTER 28

Around 7 am Sna ya dawo

ɗ

akin wurin DeeDee da trayn abinci a hannun shi, a nan gabanta ya ajiye ko

ɗ

agowa ba tayi ta kalli gefen

shi ba. Ɗukawa yayi gefen daddumar cikin kwantar da murya yace '' ASH''.

Tsaki ta

ɗ

an yi tana duban shi a

ɗ

age kamar ta ga kashi, kai ya gya

ɗ

a yana cewa '' ga abinci nan''.

''Ku

ɗ

auke abun ku ban so'' ta furta tana maida kanta inda take.

Tausa m

urya ya kuma yi yace '' ki yi haƙuri ki ci abinci, zamanki haka bai da faida''.

''As if you care'' ta maida masa cikin kaushin harshe.

''Please......''.

''Malam abeg spare me, ko ana dole ne? Nace ba zan ci ba ha'an leave me alone''.

Riƙe ha

ɓ

a yayi yana dubanta cike da mamaki, bai tanka ba ya juya ya fita daga

ɗ

akin. Doguwar tsuka ta ja a ƙasan maƙoshin ta ta furta '' za ma ku gaji ku maida ni ne, you ain't not getting what you want'' tana sake gyara kwanciyar ta.

Duk abinda ya

wakana a

ɗ

akin Scor yana zaune gaban system

ɗ

in shi yana kallon footage

ɗ

in, don haka ko da Sna ya dawo bai ce masa ta tafasa sauke ba sai ma fita da yayi daga page

ɗ

in ya shiga wani. Snake ne dai ya dube shi yana cewa '' yarinyar can akwai taurin kai''.

''Za ko ta ga taurin kai, ba ta san da wa take magana ba ne''.

''What of the wedding?".

Kafa

ɗ

ar shi ya

ɗ

age alamun ko oho yace '' dama ka san be shafe ni ba, you were the one who insisted on in tayi aikin we can return her back but ban da wanna

n intention

ɗ

in so ko tayi aikin ma ba zata koma ba''.

''But........''

''No buts Sna, yanzu aiki nake yi ''. Daga haka ya kuma maida kan shi kan screen

ɗ

in yana danne-danne.

Kai ya girgiza don ya san Scor da masifar taurin kai, amma ita ma na

yarinyar nan ya bashi tsoro yana kuma ji a jikin shi kamar ba zata yi abinda suke son ta da shi ba ko da me suke yawo da dai zasu bita ta lalama ne da zai fi shi kuma Scor bai san kalmar ba babu sauƙi a lamarin shi. Wayar shi ya

ɗ

auka yana komawa kan dinin

g ya zauna yana scrolling IG.

Around 11 ya koma

ɗ

akin ya tarda ta a yanda take, ko da ya mata magana a yanzu bata ko motsa ba balle ta tanka masa duk yanda yayi da ita haka ya gaji ya fita. Ya tarda Scor yana waya, tsayawa yayi a gefen shi sai da ya

gama kafin ya

ɗ

ago ya dube shi yana cewa '' yanzun nan aka

ɗ

auren Ateeyah Shamaki da shi wancan Likitan''.

''Kamar ya? Sun

ɗ

aura auren ne babu amarya ko me?''.

''Ka manta sunanta ne halan? She's Adeeyah fa Ateeyah is her twin da ita kuma aka

ɗ

aura auren''.

Hannu ya fara tafawa yana cewa '' what? Wani kalar mutum ne wannan yaushe aka ta

ɓ

a yin irin haka?".

''Well it was said akwai wainda ake zargin da sace ta ne wai maƙiyan Baban nata ne''.

''This is unbelievable, kenan ko bamu

ɗ

au

ke ta ba some people will".

''Definitely, yayi auren ne out of fear i think''.

''Su waincan are now wondering how".

''Damuwar su ce daga su har shi, mine is that I'm grateful that we are the first to get our hands on her had it been su ne

da ƙila ba zan samu damar cika burina ba''.

''Yaushe zaka sake ta?".

''Ban yi deciding ba tukuna, now let's go share this story''.

''Scor please ''.

Tsaki ya ja yana cewa '' ba kai zaka hana ni yin abinda nake so ba Malam''.

Tana

zaune a lokacin ta tura kan ta cikin guiwowinta ya shigo

ɗ

akin shi

ɗ

aya, don Sna bai biyo shi ba. Kamar yanda ta yiwa Sna haka shi ma ta masa ko kallo bai ishe ta ba, tsayawa yayi kan ta cak yana ƙare mata kallo. Jin tsayuwar ya mata yawa ne ya sanya ta

ɗ

ago a fusace tana sakin tsaki cikeda ƙosawa, karaf a kan idanunsa nata suka sauka. Kallon juna suka tsaya yi duk da shi na shi cikin goggles mai mugun duhu sai da ta ji kaifin idanun nasa suna huda ga

ɓɓ

anta, haka shi ma sai da ya ji wani abu ya tsarga ma

sa tun daga kan shi har yatsun ƙafafun sa sai dai da yake babban kai ne ko ka

ɗ

an bai nuna ba sai ma sake ƙureta da yayi da nashi.

Wani mugun harara ta jefa masa tana jan ƙaramin tsaki cike da tsiwar da ba ta san tana da ita ba tace '' wai miye ne?".

Duk da ya ji haushin abinda ta masa sai bai nuna ba, neutral ya bar fuskar shi dake nan ba yabo ba fallasa yace '' not here to stay longer just wanna congrat you......'' shiru yayi ya

ɗ

an ja fasali kana ya cigaba da cewa '' as taurin kan ki ya sa an

ɗ

aura

auren mijin ki da watan ki, dole a taya ki murna indeed as you are the only person that da ran ki ba mutuwa kika yi ba, ba kuma mijin ya fasa ba ne you have a chance that za ki iya komawa but kin yi wasa da damar ki ''.

Tun da ya kai ga batun

ɗ

aurin

auren Rhid da watan ta ta ji wani bugun gaba da ya sanya jin ta ya

ɗ

auke na wucin gadi, hakan ya sa duk zantukan shi ba ta kuma jin komai ba sai maimaici da kalmar an

ɗ

aura auren mijin ki da watan ki!! Kamar irin sabon karatun da ake tusawa sabon warkewar

kurumta. Kafe shi tayi da idanun ta da sun yi wani kalar laushi sakamakon galabaita da ma yunwa ga fargaban da ya taru yai mata rubdugu a rai da zuciya ga kuma wani da aka kuma danƙara mata a yanzu.

Ganin yanda ta ƙure shi da idanu ya sanya shi ta

ɓ

e baki yana cewa " i bet you don't know da twin

ɗ

in ki aka

ɗ

aura auren you not expecting it right? Me too but it made me wonder what kind of daughter you are to your dad da har zaki

ɓ

aci but he won't care da whereabouts

ɗ

in ki he went ahead with the weddin

g and everything while ba a san inda kike ba. Tabbas gidan ku ma kin ishe su, ko dama kin saba tafiya ne a neme ki a rasa? Uhmm fine girl? " Ya ƙarashe tambayar yana wata kalar dariya.

Kuma kallon shi tayi don yanzu sarai ta ji abinda ya fa

ɗ

in, wand

a ya jefa ta kogin tunanin shin wani kalar tsana Affah ya mata ne da za'a sace ta ba a san inda take ba amma ya cigaba da hidimar shi kamar ita

ɗ

in ba ƴar shi bace? Wani yanayi Amah take ciki? Ita ma Ateeyahn ya tayi da abinda ya sameta don ta tabbatar ba

zata ta

ɓ

a yarda da auren nan ba. To shi mai gayya mai aiki kuma fa? Wani hali yake ciki a yanzu haka?

Wainnan tambayoyin ne suka taru sukai mata tsau a kai, ta kuma rasa mai amsa mata hakan ne ya sanya ta gaza ba shi amsa har ya ƙaraki rashin mutuncin s

hi yayi gaba ya bar ta nan zaune. Tunani da damuwa suka ha

ɗ

u suka mata dirar mikiya wanda a take ya haifar mata da masassara mai masifar zafi da ya sanya ta kuma tattarewa cikin hijabinta tana karkarwa.

A can gidan shamaki ko yanda ka san wainda aka

iwa mutuwa

ɗ

in nan, kai wani sa'ilin ma zamu iya cewa gidajen mutuwan zamanin nan zasu iya fin su walwala tunda a yanzu gidan makoki ya koma wurin kafa dashi da ma gulma. Su ko a yau babu mai kuzarin yin gulman ma kai ko na maimaita abinda ya farun ma babu

kowa yayi jugun sai juya lamarin suke yi a zuciyar shi, sai dai ta ido.

Alhaji Shamaki yana samu aka

ɗ

aura auren aka gama gaishe-gaishe da su Ango da abokan shi, walima gagaruma da suka ha

ɗ

a nan guest house

ɗ

in shi. Bai iya samun kan shi ba sai baya

n 1 da jama'ar Barewa suka yi gaba da ma baƙin shi, su Alhaji Audi ma sun yi gaba zuwa gida shi da Rhid da so yayi ya shiga gidan wurin DeeDee sai dai ba yanda ya iya don Abu ba abokin musun shi ba ne. Tunda har yace su tafi gwara ya bi shi in ya so sai su

dawo shi da su Saheeb.

Suna wucewa ya sa

ɓ

o doguwar riga da rawani zuwa gidan, wanda zuwan shi tayi dai-dai da isowar wasu tawagar daga masarauta. Shi ya musu iso zuwa cikin gidan da ko a kama bai yi kalar gidan biki ba, sashen shi ya kai su kana ya f

ito ko lura da Ateeyah da ke cikin lungun part

ɗ

in na shi bai yi ba ya wuce sashen Amah.

A zaune ya tarda ta da tagumi duk da ya samu ta

ɗ

an yi wanka ta saka kaya har da su ƴan kunne, amma fa ko makaho ya shafa ta zai iya shaida tana cikin damuwa. K

ai ya girgiza ya ƙarasa gefenta yana cewa " Haba Turai ta? Ya na ganki haka kuma?".

Duban shi tayi with mixed emotions tace " Haba Jarmai ya kake son gani na?".

"Na shaida miki fa yarinyar nan zata dawo gida, ba zasu mata komai ba?".

"Ba z

asu mata komai ba kace? How sure are you? Mace ce fa a hannun mazan da baka san ko su suwaye ba? What if they gang rape her, or assault her or........" Ta kuma tambaya a karo na barkatai daga bayan

ɓ

acewar tata, cikeda haushi da takaicin maganar Shamakin s

he hate him saying ba abinda zasu mata bayan ƴan ta'adda ne ba wai abokan kasuwanci ba.

Kai ya girgiza cikin lallashi yace " kin san duk duniya ba wanda ya isa raping

ɗ

iyata ba tareda wani abu ya ta

ɓ

a lafiyar shi ba so...."

"Damuwar ka kenan,

chamfi ya maka yawa to idan su

ɗ

in suna da tsarin da yafi naka fa? In suna da karya tambaya fa?".

"Turai don Allah a bar wannan maganar, tafe nake da baƙi mai babban

ɗ

aki ce ga ta can part

ɗ

i na. Ina Ateeyah take ta zo tai wanka kar su nemi amaryan

nan su ji shiru" yana fa

ɗ

in haka ya sa

ɓ

a babban riga yana kuma fa

ɗ

in " mu je mu mana" ko damuwa da halin razanin da ta shiga ba, kai ta gya

ɗ

a tana miƙewa ta biyo bayan shi cikeda rashin kuzari.

Ɗ

akin Ateeyah ya leƙa don mata magana sai dai wayam ba

bu kowa, a take ƙirjin shi ya buga. Fitowa yayi ya shiga na Adeeyah shi ma ba ta nan sai ƙawayenta da ke zaune jugum, rige-rigen gaishe shi suka fara. Amsawa yayi har da jajen da suke masa har ya juya zai fita, ko me ya tuna sai ya dawo ya ƙare musu kallo

kana cikin dattaku yace " su Mufeedah ne ko? ".

Mufeen ce ta amsa da sauri " Na'am Affah, mu ne".

"Sannun ku yaran albarka, kun ji? Amm ina so ku kwantar da hankalin ku Adeeyah zata dawo cikin ƙoshin lafiya in shaa Allah''.

"In shaa Al

lah Affah" suka amsa kusan in unison.

"Yawwa, yanzu abinda nake so da ku shi ne ku tashi ku ci abinci kuyi wanka. Kowa ya sa kayan da yayi niyya, ban son maganar nan ta fita ko bakin gate ne balle ta bar gidan nan ku rufa wannan asirin ta ƴaruwar ku k

un ji ko".

Shi ma dai in shaa Allahn suka kuma amsawa, juyawa yayi ya fita ya cigaba da bulayin neman Ateeyah a kurfa-kurfa na gidan amma bai ganta ba. Kowa kuma ya tambaya sai yace bai ganta ba tunda gari ya waye, har gate ya fita shi ma dai ba'a ga

nta ba. Cikeda damuwa ya koma cikin gidan study ya nufa don neman ta ai ko ya tarda ta maƙure kamar an matse tsumma.

"Ateeyah!!" Ya kira sunan ta.

Da sauri ta

ɗ

ago tana kallon shi tace " Na'am Affah".

Zuwa yayi ya kama hannunta yace " zo mu

je".

Bin shi ta dinga yi ziiii ba tareda ta san me yake faruwa ba. Ɗakin ta ya kaita ya zaunar kana ya zauna gefen ta ya dubeta cikin tsanaki yace " Baby kin san komai muƙaddari ne ko? Kin yarda duk abinda ya faru da bawa ba yin kan shi bane ko? Kuma da

man kin rigada kin san za

ɓ

a miki miji zan yi ko ba haka ba, to ina son ki sa a ranki yanzun ma hakan ne ya faru. Na baki mijin da zaki yi alfahari da shi in shaa Allah, an

ɗ

aura auren ki a yau madadin ƴaruwarki da yaƙinin zaki rufa min wannan asirin. Su Be

ta burin su kar in aurar da ƴata a yau don rusa min mafarkin da na da

ɗ

e da tanadin yi, da in bar hakan ya faru gwara in sadaukar da wani mafarkin kina fahimta ta ko?".

TeeTee da numfashin ta ya

ɗ

auke ya tafi hutun wucin gadi har ya dawo ne ta ƙure s

hi da idanu, sak ta ji abinda ya fa

ɗ

i wanda yake da tabbacin burin ta ya cika a dai-dai sanda komai ya fice mata a rai. Aure a ka mata a yau

ɗ

in nan, ita ce akai aurenta haka kwatsam kamar dirar Yesu? Shin a tarihi akwai wacce aka ta

ɓ

awa aure irin nata kuw

a. Ko sanda ta so ta zama madadi ba ta san haka zai zo mata ba, ta zaci sai an fasa da kwanaki kafin a fara shirin nata bikin sai ga shi ya zo mata a akasin tsammani komai ya faru kamar wayewar mafarki.

She's now a substitute bride, yayinda ita

ɗ

ayan a

maryar take a inda ba a san inda take ba. Da rai ko da lafiya Allah ne masani, ko a jahiliya period ba ta ta

ɓ

a jin mutum mai son zuciya kalar Affahn ta ba. An sace maka

ɗ

iya damuwarka kawai wani banzan burin da bai da alkhairi ko na sisin kwabo, ba ita ƴar

da ta

ɓ

ace ba. Anya Affah mutum ne kuwa?.

A dai-dai sanda take wannan tunanin shi kam Rhid da baki ya furta hakan, don tun da Abu ya shaida masa juyin da ya same su ya tsaya cak yana cewa " Abu matar da zan aura ce aka zo har gida aka sace, shi ne da

yake mutumin can sarkin son zuciya ne bai gaya mana sai yanzu da ya ga dama? Aka kuma ha

ɗ

awa da wata shegiyar yarinya kuma Abu ka amso?" Ya furta kan shi tsaye don bai da wani tauna magana haka kuma aka tarbiyantar da su, babu lissafi suke jeho magana.

"Toh Ridhwan in ban kar

ɓ

o ba ya kake son in yi? In ce masa ba zan amsa ba bayan taimako yake nema".

"Ni dai gaskiya ban amshi yarinyar nan ba, ku warware abinda kuka ha

ɗ

a don ba son ta nake yi ba yanzu kuma zan tafi police station ni ba zauna i

n na

ɗ

e hannu kamar yanda yayi ba" ya na fa

ɗ

in haka ya juya zai fita da sauri.

"Kar ka sake ka fita daga gidan nan Ridhwan, don ka ga ina lalla

ɓ

a ka? To ni ba zan warware auren ba tunda igiyar yana hannun ka. In ka isa ka sake ta a nan ne zaka san ni n

e ubanka".

Cak ya tsaya don ya san tunda Abun ya fa

ɗ

i haka to ya gama magana, don haka komawa yayi kan kujera ya zauna yana ta ƙunƙini don ba damar fitar da shi a fili...................

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login