Showing 228001 words to 231000 words out of 232724 words
dai ciki kalen shi ya masa yawa sai taji ya mata da
ɗ
i a baki, har da cika kofi tana da
ɗ
awa tana kallon Musharraf yana ta
ɓ
e fuska alam
un dai bai masa
ɗ
in nan ba shima dai kawai yana shiru ne for peace. Murmushi Innani tayi tana cewa '' yawwa masha Allah, goben nan zan fara baki maganin zaƙi in Shaa Allah sai ki ga kin haihu lafiya lau''.
''Wai yanzu Inna da shi kika kamo hanya wanna
n abun?" Musharraf ya tambaya yana nuna bucket
ɗ
in da yatsa don ya kasa jurewa. Hararar shi ta kuma yi tana cewa '' ince dai mota ta ce dai na shiga da shi abun ba na wani ba?".
''Daga tambaya? Allah ya baki haƙuri '' ya furta a hankali jin matar shi
na kallon shi, ko bata yi magana ba ya san me take nufi don haka sai ya dubeta ta ƙasan idanu yana cewa '' barin shiga toilet, take care okay?". Da kai ta amsa tana maida kanta ta jingina kawai, a hankali take amsa tambayoyin Innani wainda rabi kan lafiyar
ta da Babyn ne.
Washegari da safe mai babban
ɗ
aki taga gi
ɗ
imi, don ko tare suka zage zuwa kitchen ita da mijinta suna ha
ɗ
a abun breakfast. Duk da sai
ɗ
age musu hanci take yi amma Allah ya sani tana jin da
ɗ
in abinda take gani a tare da su, alamu ne na k
omai yana tafiya daidai ita ko me zata fa
ɗ
i in ba tayi musu addu'a ba.
Kwana biyu da zuwanta ne aka saka ranar Snake da wata Azeemah ƴar gidan Yaya Balaraba, ba ta san ya suka ha
ɗ
a kan su a bikin ba ma sai da aka saka ranar. Ta ji da
ɗ
in yanda abun ya f
ara ta ko kira Mufee tana shaida mata sai cewa tayi '' kin ga ashe mutumi da wacce ya gani har da wani cewa kin bashi ni''.
''Haka Luvva ya ce min, ai ba zan kuma bawa kowa miji ba na natsu''.
''Better, yanzu dai sanda za'a yi bikin Nazeey ai kin
sauka ko?".
''In Shaa Allah, ina ma saka ran mun yi forty days kar ya hana ni kin san mutumin tsaf zai iya''.
''Ka
ɗ
an daga aikin shi in dai mijin nan naki ne, wai ina Muhammad?".
Wani dariya ta ƙyalƙyace da shi tana cewa '' yana nan, ina ma
zan sani'' ta amsa tana sakin dariya tuno yanda jiya Musharraf ya nuna mata fuskar Scorpion, ita duk sai abun ma ya bata tsoro don bata ta
ɓ
a gani ba.
Cewa tayi '' wannan dariyar da kike yi ban yarda dake ba''.
''Ke kuma cikin naki mai ƙaryata muta
ne ne, toh Allah ya raba lafiya''.
''Allah ya shirya ki'' ta furta tana dariya kawai, itama dariyar tayi har sai da Ya Tafida da ya shigo ya tsaya turus yana tambayarta ko lafiya?. Cewa tayi '' Ni da Pookie ne ka san halin ta sai a hankali''.
''T
a bi ko a hankali kar ta wahalar da ke da wannan dariyar''
Sai da ta yanke wayar take gaya masa abinda tace shima dariyar ya saki yana cewa '' wato Muhammad ne sunana? Yarinyar nan kema fa kin iya ƙarya''.
''Toh me kake son ince? Ohhhh Scorpion ne
ya zo wurina or what?".
''Kusan haka, na gaya miki ina son ki yau?".
''A'a baka fa
ɗ
i ba, i thought ko ka manta ne''.
''Oh my bad, well ina son ki da yawa Baby Allah ya miki albarka ''.
''Ameen Luvva and i love you more'' ta amsa tana sh
afa cikinta.
2days tsakani ta farka da naƙuda mai zafi, don ko baya da mara sun hadu sun riƙe a lokaci guda. Kuka take yi tana maimaita addu'ar da Innani take biya mata, Musharraf ne ya fita ya kawo mota ya kwashe su sai clinic. Da yake Drn ya san da
zuwan su suna shiga aka nufi labor room da ita, fa
ɗ
in kalar wuyar da ta sha a wurin haihuwar kamar
ɓ
ata baki ne sai dai kafin 7am ta haifo santala-santalan yaranta maza guda biyu masu tsananin kama da mahaifin su amma fa farin nata ne don tar suke har kunn
uwan su ma. Ko da aka sanar da haihuwar Inna ƙamewa tayi da mamaki,ita fa bata ta
ɓ
a san wai biyu ne a cikin nata ba sujjada tayi a wurin na godiyar Allah. Tare suka shiga da Musharraf suka
ɗ
auki yaran lokacin tana bacci, an
ɗ
aura mata ƙarin jini don tayi
ɓ
arin jini ba laifi dama kuma an yi expecting haka shiyasa tun last week Musharraf ya bada jinin shi stand by gudun matsala.
Sanda labari ya kai Barewa ma bikin murna suka sanya, duk da Hajiya Maijiddah ta ji amma bata sanarwa mijinta ba gudun tashin h
ankali sai dai da yake labari ba zai ta
ɓ
a
ɓ
oyuwa ba sai sa ya biyo shi ya iske shi har
ɗ
aki. Kuka wiwi ya dinga yi yana jin ina ma mutuwa ta riske shi ya huta, ga shi dai an haifi yaran kamar yanda boka ya masa alƙawari amma kuma ba zasu ta
ɓ
a zame masa tsa
nin cikar mafarkin shi ba. Ba zai ta
ɓ
a yin sarauta a Barewa ba har abada ga shi ya rasa komai na shi in the process ba ƙafa ba hannu, ba baki ga dukiyar tashi ma ya rasa ta suna rayuwa ne kawai da
ɗ
an abinda mai martaba da yaran shi suka tsam musu. Sai kum
a Shamaki da time-time ya kan masa aike amma fa babu ruwan shi da shi, ya komawa Allah kawai yana addu'ar ya yafe masa ya hana shi yin ƙarshe irinta Marafa.
Yana a wannan halin sai ga message daga Musharraf mai
ɗ
auke da pictures na twins
ɗ
in a ƙasa ya
rubuta '' wani suna kake ganin ya kamata a sakawa yaran nan? Sun ƙi Allah ya so ko kuma ƙadangarun bakin tulu?''.
Tsaki ya sake kawai yana ajiye wayar a gefe ya lumshe idanun shi hawaye yana cigaba da tsiyaya, ko da Hajiya Maijiddah ta shigo ta gan shi
a haka tsaki ta ja tana cewa '' ni fa na gaji da wannan masifa, ba zaka bar kanka ya huta ba ka
ɗ
auki damuwa ka
ɗ
aurawa kanka haba? Wa yace maka baƙin ciki zai barka ka warke ne? Ni dai ka ishe ni tohm. Na dai gaya maka in zaka natsu ka natsu in baka yi ku
ma ka sawwaƙe min in tafi in yaso ka cigaba da zama da hawan jinin duk matsalar ka ce'' ta ƙarashe tana barin masa
ɗ
akin. Da idanu ya raka ta don ya san gaskiya ta fa
ɗ
i kuma tana haƙuri da shi sosai a kan halin shi,inda shi ne ya tabbatar ba zai iya zama d
a ita ba duba da irin wulaƙancin da ya mata a zaman su tabbas ita ka
ɗ
ai ta rage masa a rayuwa. Ita
ɗ
in dai da yake ganin bata kai ba, ashe ita ce arzikin da yayi a duniya duk da fa ba wai macen kirki bace itama amma ta zame masa ta kirki in kuma yayi wasa
sai ta shige aljanna kamar yanda matar Fir'auna ta zama shugabar matan zamanin ta saboda haƙuri.
Su dai iyayen jego basu san ana yi ba don gidan su ya cika da ƴan Barewa da suka zo barka, suka tare suka ƙi tafiya. Mammah ma dai an taho ita da Moon k
asancewar gidan babu wuri sai suka sauka a gidan masarauta kawai kullum suke zuwa su yini in dare yayi sai su koma. Innani ma dai ta koma gidan Affah da zama saboda su Munawwarah da suka iso.
Taron sunan dai sai da ya zama
ɗ
aya tamkar da dubu a garin Ka
duna don a Yar'adua hall ma aka yi taron sunan tsabar mutane yara sun ci sunan Murshid da Murad sai fatan Allah ya raya ya shirya su shirin musulunci.............
Tammat bi hamdil llah
Deejasmah
💜🦂
Epilogue
Abuja, Nigeria.
Da duhun
Maghrib suka shigo gidan, a underground parking lot yayi parking yana duban ta da murmushi. Kallon shi take yi ƙirjin ta yana bugawa don ko bai fa
ɗ
i mata ba he's eyes says it all, wannan shine surprise
ɗ
in da yake shirya mata. Hannun shi ya kai kan nata ya
na mutssukawa a hankali yana cewa '' guess where we at?".
''Oh come on, this is the house you brought me right?".
Kai ya gya
ɗ
a mata yana cewa '' matsalar kin cika wayo ne sosai, shall we?".
Da kai ta amsa masa tana ƙoƙarin fita daga motar, hana
ta yayi instead shi ya fita yana bu
ɗ
e mata ya shafa cikin ta da ya turo yana cewa '' welcome home my little princess''.
Tura baki tayi tana cewa '' Luvva wa yace maka mace ce wai?".
''I do had the feeling that mace ce za ki haifa Kitten, saboda kin g
a cikin fa ya bambanta da sauran. Wannan tana saka ki ciwon ƙafa unlike waincan''.
''Cikin su Murshid fa nayi ciwon ƙafa''.
''Not like this one, kuma ba irin na Muharram bane''.
''Ya Tafida kenan, Allah ya kawo ta lafiya''. Ta ƙarashe tana fit
a daga motar,hannun ta ya riƙe suka nufi cikin gidan da babu abinda ya canja sai gyaran da aka masa kamar masu gidan suna nan. Parlorn ƙamshi ne ke tashi suna shiga idon ta ya fa
ɗ
a kan coffee table
ɗ
in da mask
ɗ
in shi na Scorpion ke ajiye a kai kamar irin
intentionalally
ɗ
in nan aka ajiye shi. Da sauri ta nufi wurin ta
ɗ
aga mask
ɗ
in tana kallo, a idanun ta tana tuno yanda yake yi in ya saka fuskar. Shi ma gabanta ya duƙo yana cewa '' ohh milady, da alamu kina son guy
ɗ
in nan''.
''Yana iya tunda dafin shi
ya same ni a zuciya ya
ɗ
ana?''.
''Ina kishi fa'' ya furta har da tura baki.
Murgu
ɗ
a masa nata tayi tana kai hannu gashin shi da ya
ɗ
an ragewa yawa tana cewa '' tun fa a gashin nan ya kama ta in gano ka''.
''yes, to shi idanun fa i thought the
y were unique and........''
''Sure they are, amma ai kana saka glasses ne ka rufe su'' ta furta tana nufar shi da mask
ɗ
in, taya ta yayi suka sanya mask
ɗ
in. Zura masa idanu tayi komai yana sake dawo mata tace '' wato fa in da a lokacin na sanka befor
e the mask da zan gane ka, because mask
ɗ
in mai kama da fuskar ka aka yi''.
''Ko kusa ma, saboda a gaban ki na saka ne ya sa kike fa
ɗ
in haka Trouble''.
Hmm tace tana miƙewa, hannun shi ta kama suka shiga ciki. Direct
ɗ
akin da aka ajiyeta suka shiga
bisa jagorancin shi, komai ba'a canja ba har da fararen bedsheets
ɗ
in da shegiyar fan
ɗ
in su dake lilo kamar zata
ɓ
allo ta fa
ɗ
o. A gefen gadon kuma kaya ne da aka yi folding
ɗ
in su neatly, da sauri ta saki hannun shi ta je wurin. Kayan da ya siyo mata ne
ajiye, bu
ɗ
e su ta fara yi tana murmushi tace '' Luvva....'' sai kuma ta kasa ƙarasawa saboda yanda muryarta ke rawa. Wata murmushin gefen baki yayi mata ya shafi gefen fuskar ta yana cewa '' I love you so very much''.
''I don't know how much i love you
too Ya Tafida''.
Duka kayan ta kwashe sai ga takarda ta fa
ɗ
o a ciki, bu
ɗ
ewa tayi da sauri inda tayi arba da rubutun shi ya rubuta '' everything started from here, i know who i am the very first day i fight with you on this bed. Ranar da na miki allura
, i don't know why i was very protective of you that day. Ko kallon ki ban son Snake yayi, balle jin ƙamshin ki. Ban son ya shigo inda kike ba tareda ni ba, ko tare ma muke haka nake ji yet shigowata ni
ɗ
aya is very dangerous that i prefer coming in with y
ou than to be here alone with him. Baby you are the first person to stimulate my nerve endings, that made my hormones to start working and made me realised that yes i am a man. Ban ta
ɓ
a sha'awar wata mace ba sai ke ka
ɗ
ai, and you alone will be the trigger
of my feelings and more. It was very hard letting you go and if.....if I wasn't Musharraf i'd have marry you here saboda ki ci gaba da rayuwa da ni har abada, but I'm grateful for being him and for having you. Because you made me discover my real self. I l
ove you so much Baby''. Ɗagowa tayi tana duban shi idanun ta da hawaye tana cewa '' Baby what's this?".
''Ni fa ban kawo ki nan don kiyi kuka ba, but ke duk inda muka je sai kin yi kuka''.
''Then in baka son inyi you should stop being cute and sw
eet, because Baby kullum kana sake tuna min of why i choose you ne''.
''I'm glad you did, and mind you it's our anniversary''.
''No it isn't''.
''Baby today is May 24th, and i get to first meet you on a day like this. Just like this.......''
''Rabbinah, Baby you'd kill me''.
''In na kashe ki in bi ina in ga haske'' ya amsa yana goga hancin shi kan wuyanta. Sun da
ɗ
e kafin su miƙe su cigaba da touring gidan. Babu inda basu shiga ba, har main operation room inda ta ga duk turarukan da yake
sakawa su bada scent
ɗ
in Scorpion
ɗ
in. Abun ka da mai ciki tana shinshinar su tace ita fa bata ga abinda ya mata ba sai wannan ƙamshin, ai ko don dole ta saka shi shiga toilet ya sheƙa wanka ya baza su. Yana fitowa kuwa babu kowa a
ɗ
akin, kiranta yayi niy
yar yi sai yaga message
ɗ
in ta a cikin wayar shi. Karantawa yayi yana murmushi kafin ya ajiye wayar ya shirya a tsanake, kayan shi dake gidan ya zura har da mask
ɗ
in shi kana ya fita. Hanyar basement ya nufa yana ta murmushi, a zaune bakin gado ya tarda ta
da kayan da suka bari tana kallon gefen ta ko da ya shigo bata ko dube shi ba.
''Ki tashi ki ci abinci'' ya furta yana maida muryar shi irin na Scorpion da ya manta rabon da yayi using
ɗ
in shi. Banza ta masa tana kuma kallon gefenta. Gabanta ya iso yan
a cewa '' Young lady, I've told you time without number that ba na magana ayi min shiru''.
''You are disturbing don't you know this? Don Allah Malam ka tafi ka bani wuri ana dole ne? Ko kuma a cikin ka zan saka abincin?".
Ƙ
iris ya rage dariya ta ƙw
ace masa amma ya daure yana cewa.
''Don't you ever, ko a wasa kar ki kuma
ɗ
aga min murya.....''
''In na ƙi fa? Me zaka yi Scorpion? Nace what's the worst you can do?".
Yanzu kam kasa daurewa yayi sai da ya fashe da dariya yana zama gefenta yac
e '' you are not nice Trouble, hala dai kin tsara all these ne?".
''Ba abinda na tsara Malam, shirin ka ne fa. Ni kawai ka
ɗ
an nayi kuma ka hana ni enjoying in peace, why you come dey laff?".
''Kin lalata ni da yawa ne shiyasa''. Ya amsa yana zare
hijabin da ta sanya, sun da
ɗ
e suna dariya kafin ya tsagaita sakamakon wayarta da aka kira. Ɗagawa tayi ganin Amah tayi kuma video call ne ta san bai wuce yaran da aka kai mata hutu. Ai ko sune don tana
ɗ
agawa Muharram yayi saurin cewa '' Amee'' ( Ammie ne
amma saboda Murshid da yake da tsamin baki sai sunan ya koma haka, saboda tsokanar da ake masa).
''Hey superman, ya kake? Ina su Ya Murshid and Murad?".
''Laaaa Amee waye kusa da ke?" Ya tambaya yana zaro idanun shi. Juyawa tayi tana kallon Mush
arraf da ya manta akwai mask a fuskar shi tana cewa '' Ojuju ne fa''.
Ai ko ya kuma waro idanun shi yana kiran yayyin shi da su zo su gani,ai ko da sauri suka leƙo kan wayar wanda yayi daidai da zare fuskar da yayi yana cewa ''It's me''.
''Oops it is
Dadaa, but kai ma kana wasa ne Dadaa?" Inji Murad da tambaya.
Kallon juna suka yi shi da Dee yana cewa '' Aa fa my boys, so nake yi in siyo musu mask
ɗ
in Batman ko ba kai ke so ba?".
''Ni kuma na Spiderman'' fa
ɗ
in Murshid yana murmushi.
Shi
kuma Murad cewa yayi '' Ni irin na Dadaa nake so''.
''Duk zan kawo muku'' ta furta da murmushi.
Sun da
ɗ
e suna video call
ɗ
in da yaran sai da Amah ta zo kafin suka yi sallama da yaran ya kashe wayar yana kallon ta, idanu ta kashe masa tana cewa '' Sco
rpion......''
''My Trouble'' ya amsa yana
ɗ
age mata gira
ɗ
aya.
Tsungulin shi tayi tana dariya, sake rungumeta yayi jikin ƙirshin shi yana cewa '' I'm sorry for hurting you''.
''That was before Baby, it was a mistake''.
''I