Showing 138001 words to 141000 words out of 232724 words

Chapter 47 - JIRWAYE COMPLETE

29 Aug 2026

97

bata samu ba ya sanya ta tashi ranar

ɗ

aurin auren da kumburarriyar fuska da

mugun zazza

ɓ

i. Amma hakan bai hana komai ba don da misalin 11 na safe da

ɗ

umbin al'umma suka shaida

ɗ

aurin auren Musharraf Habeeb Barde da Hussaina-Adeeyah Hussain Shamaki bisa sadakin da ya razana bayi a wurin aka fara ƙusƙus

ɗ

in Shamaki zai saida

ɗ

iyar

shi ne. Ridh ne ya kira Tee ya shaida mata ai ko nan temperaturen ta ya kuma hayewa sama dama ga shi bata bari an mata makeup ba duk dauriyarta sai ta fashe da kuka su Mufee na aikin rarrashi............

Ke ki ka ce kina so.........

Deejasmah

💜

🦂

CHAPTER 62

Tana a wannan yanayin wayarta tayi ƙara, Mufee da ke gefenta ne ta miƙo mata wayar bayan ta duba sunan a ƙasan maƙoshi tace ''Muhammad'' ganin Scor yana yawo kan screen

ɗ

in. Kar

ɓ

ar wayar tayi ai sai da ƙirjinta yayi summersault sau kus

an goma kafin ta kara a kan ƙirjinta tana cewa '' Hello''.

''Baby.....Au Mrs Habeeb Barde ''.

''What's that?".

''An

ɗ

aura auren ku da shi yanzu, it's official ''.

''Kana ina?".

''Masallacin da aka

ɗ

aura auren, ga angon ki can sai murmu

shi yake yi maroƙa sun rufe shi da masu algaita yayi kyau sosai in whites''.

''Zuwa kayi?".

''I want to witness how it was done, because when i get to have you I'm not letting you go. Not for a beat''.

Lumshe idanu tayi hawayen suna kuma sau

ka kan kumatun ta, a hankali tace '' you know that I'm doing this for you ko? Because I love you'' ta furta tana kashe wayarta, wani kukan ne yake kuma sarƙeta, ta da

ɗ

e da sanin tana son shi ba tun yau ba. Amma ba ta ta

ɓ

a shaida masa ba sai a yanzu kuma ba

ta san dalilin fa

ɗ

a masan ba, ko dai hakan yana nufin bankwana take yi da shi ne? Kai ina ba zata ta

ɓ

a iya yin rayuwa babu shi ba, in ta haƙura a lokacin Ridh yanzu kam ba zata iya ba.

Shi ma tana yanke wayar kwantar da kan shi yayi kan headrest yana j

in kamar ya tafi ƙofar gidan su a yanda yake, ya

ɗ

auke ta ya kaita inda zasu rayu su biyu. Babu kowa ba komai but only the two of them, ya shaida mata kalar tarin son da yake mata. Tausayin ta ne ya lullu

ɓ

e shi yana mai ganin beken kan shi akan plan

ɗ

in sh

i da ya bari suka shafe duk wasu abun da yake ji kan ƴar tahalikar shi, yana son ta yana jin tausayin ta yana kuma jin ciwon halin da take ciki a yanzu. Amma bai da hannun da zai iya gyara komai, amma cikin sanyin jiki ya rubuta mata '' I love you more tha

n words can say Trouble, you were and will always be my world for focal point and everything. Be happy for me and you, Baby''.

San da message

ɗ

in ya shigo a kan ƙirjinta taji bugun kalmomin yanda ka san an samu dutse an yi rubutu da narkakkiyar dalm

a, Starring message

ɗ

in tayi ta ajiye wayar dai-dai da shigowar Tee a karo na barkatai tana roƙon ta ta tashi ta shirya wai angwaye za su shigo. Kamar tace ba zata miƙe ba sai dai ta tuno in ya gan ta a haka zai yi farinciki ne har ya mata dariyar taurin k

ai ko ma ya zaci zama da shi

ɗ

in ne ya sanya ta firgice don haka da sauri ta miƙe ta wuce toilet. Wanka tayi da alwala ta fito, Tee ta fara aikin gyara mata fuska. Kwalliya ta yi mata mai sanyin kyau wanda ya taimaka wurin

ɓ

oye kalar kukan da ta sha, brida

l gown ta zura kalar Brown mai

ɗ

an duhu sosai wanda ya ji design da gold suka taimaka wurin fito da kalar skin

ɗ

in ta. Costume na gold

ɗ

in da Shamaki ya siya mata ta sanya, kafin ta sakaya kan da bridal veil. Tsayawa tayi gaban mirror tana kallon kan ta, k

omai sai yake mata kamar Deja vu haka. Ba yau ta fara ganin kan ta cikin kayan amare ba amma ba ta san me yasa na yau yafi tsaya mata a rai ba,ko don zata auri wanda ba ta so ne Allah masani.

Friends

ɗ

in ta ne suka fara ciro wayoyi suna mata videos da

picture, cikin sanyin jiki ta fita tana ta gaisawa da dangi. Musharraf da friends

ɗ

in shi ba su iso ba sai kusan 2 don har ma tayi sallah kasancewar da alwalarta, sai da suka fara bin dangi bisa jagorancin Ridhwan suka gaisar kafin Tee ta fito da ita. Kal

lon ta ya ƙame ƙam yana yi kamar zai cinye ta da idanu, in da za

ɓ

in shi ce ita zai iya cewa yayi sa'ar mata but ba ta tsarin shi da rayuwar shi ga masa dolen da aka yi. Abokin shi Mubeen da ke tsaye a gefen shi ne ya kai bakin shi kunnen shi yana cewa '' h

ave a grip Barde a gaban iyaye kake fa kar ka zarme''.

Cije baki yayi yana gya

ɗ

a kai yace '' Uban ma''.

''Ashe dai ba ni na fuskanci haka ba, Mutum sai eye raping yarinyar mutane yake yi '' Alee ya fa

ɗ

i yana dariya.

Bai ba shi amsa ba sai id

anu da ya lumshe kawai, wanda yayi dai-dai da isowar su gabanshi. Ƙamshin turaren ta ya shaƙa yana dubanta da ƙasan idanu, gaishe su tayi dukan su suka amsa da murmushi ko duban shi bata yi ba balle ya sa ran zata amsa shi. Sai dai hakan bai dame shi ba sa

i ma matsawa da yayi kusa da ita ya amsa hannun shi a ƙugunta ya ja ta jikin shi, da sauri ta

ɗ

aga idanun ta tana duban shi cikeda son tambayar me yake yi mata ai ko cameraman

ɗ

in da suka zo da shi ya kashe musu kusan fin goma a haka. Abokan shi kuma suna

ihun shaƙiyanci, zame jikin ta tayi ƙoƙarin yi sai dai ya hanata damar hakan don sake jan ta yayi tsam cikin jikin shi yana cewa '' kin yi kyau matar Musharraf ''.

Ƙ

aramin tsaki ta saki a can ƙasan maƙoshi ba ta ko tanka shi ba, haka aka dinga picture

s ya ƙi matsawa gefenta. Ɗayan side

ɗ

in kuma Ateeyah da Ridhwan suka tsaya shi ma yana riƙe da kayar shi, Musaddiq ma yana daga gefe yana videos

ɗ

in da yace zai turawa Aunty Munawwarah. Sai da ya shiga picturen ne ta saki fuska har da masa murmushi tana am

sa hirar da yake mata. Canja kaya taje ta yi aka kuma yin wasu pictures

ɗ

in kafin ya wuce shi da friends

ɗ

in shi. Ciki suka shiga ta haye gadon ta a ranta tana jin zata yi masa kwanciyar ƙarshe.

Around 4 Amah tayi walimar ta wacce ta ƙayatar ainun lok

acin ne friends

ɗ

in ta da coursemates

ɗ

in ta suka zo suka mata kara, sai magrib aka tashi kowa ya kama gaban shi. Tee ta idar da sallahr magrib kenan message

ɗ

in Beta ya shigo wayarta in da yake cewa '' Yanda kika yi kyan nan ya kike ganin ƴaruwarki zata y

i in ta gane ke kika hanata auren me son ta don kina so? Da matsala ta afku ko? In fa

ɗ

a mata ne ko in taya ki riƙo?".

Ji tayi wani mugun gumi ya rufe ta ta zaci sun bar rayuwar ta for good ashe tayi kuskure suna tare da ita a duk wani bugun numfashin

ta, ita kam wannan wata kalar masifa ce ke bibiyar ta? Wai shin ma meyasa ta biyewa shai

ɗ

an ya kai ta ya baro ne kan sabgar nan? Sai kuma ta tunawa kan ta cewa ba fa ta aikata abinda suka so ba, toh amma ai ba lallai a yarda da ita ba ko da ko tana da evid

ence ta riga ta

ɓ

ata komai tabbas gyara shi kuma sai Allah.

Washegarin ranar da sassafe ƙarfe bakwai, su Dee amarya da ƴan uwa da ƙawaye suka kama hanyar Barewa a jirgi don musamman mai martaba ya aiko jiragen da zasu

ɗ

auki amarya a cewar su kar su wa

hala. Haka aka

ɗ

auke ta da komai na al'ada da za'a kai can jirgi ya lula sai garin Barewa.

Mammah da kanta ta tarbe su a airport ita da Fulani da Aunty Munawwarah, rungume ta tayi tsam a jikinta tana mata barka da zuwa. Ita dai sai jin abun tayi wani ka

la amma dai ta daure ta sinne kai ƙasa, ko a mota ma tana jikin baiwar Allahn nan zuwa masarauta.

Part

ɗ

in Mammah aka kai ta

ɗ

aki

ɗ

aya aka ware mata ita da friends

ɗ

in ta, a nan ta ga me ake kira da sarauta ta kuma fahimci dalilin da ya sa Affah har yan

zu bai saki komai da ya gada a gidan ba. Ko da suka huta sai ga wasu saitin bayi da jakadiya sun shigo sun

ɗ

auke ta zuwa ƙuryar

ɗ

akin Mammah da babu mai shiga sai ƴaƴanta da amintattun ta. Kan gado suka ajiyeta shi kenan ba ta kuma jin

ɗ

uriyar su ba sai wa

she gari da aka shiryata cikin kayan sarauta masu aji aka na

ɗ

e ta cikin alkyabba zuwa wani babban fili in da aka yi Kamun gidan sarautar da basu taba sanin ana yi ba.

Fa

ɗ

in tsarin taron

ɓ

ata baki ne amma komai ya ƙayata ainun an kira mawaƙan zamani sun

baje fasaha, sai yamma aka watse. Washegari a bakin su taji ana hawan angonci wai, ita dai bata san yanda ake yi ba sai da autar su Muneerah ta nuna mata videon a wayarta. Ita dai bai mai shafeta ba amma babu yanda ta iya ne sai haƙuri.

Duk hidimar da a

ke yi a masarautar ba ta ha

ɗ

u da Musharraf ba sai ranar da aka yi family dinner a wani babban

ɗ

akin taro mallakin su

ɗ

in, daga hall

ɗ

in har tsarin wurin komai na ajin su suka yi shi. Ita dai sai kallo mutane take yi Musharraf yana hakimce gefen ta bai ce m

ata ba bata ce masa ba, ta tabbatar duk wanda yake wurin sai ya gane dole aka musu don ba su da yanda zasu yi ne.

Abokin shi Mubeen ne ya bada tarihi da taƙaitaccen bayanin ango yayinda ita kuma Ateeyah ce ta bayar da nata ta

ɗ

aura da fa

ɗ

in kyawawan hal

ayen amarya, sai da Adeeyah tayi tana miƙewa ta rungume ta tsam. Kallon su duka wurin ake yi sai da Musharraf

ɗ

in kamar an aiko shi ya miƙe ya janye matar shi daga wurin shi ma Ridh haka kafin ya ja ta suka koma suka zauna. Allah ya taimake ta make up

ɗ

in

wata proof aka mata da sai ya lalace.

Sai after one aka tashi daga dinnern, inda washegari aka yi bu

ɗ

an kai aka sada ta da

ɓ

angaren ta dake nan gidan sarautar. Suna kai ta ko zama ba suyi ba suka mata sallama suka tafi ta zauna tsuru kamar mai jiran s

aƙon mutuwa.

Ango Musharraf bai shigo ba sai kusan 9, shi

ɗ

aya ya shigo babu rakiyar kowa don yace bai so. Direct

ɗ

akin shi ya wuce sai da yayi wanka tsaf ya

ɗ

auro alwala kafin ya shiga

ɗ

akin ta, tana zaune har lokacin idanun ta sai zafi suke mata s

aboda baccin da ta tara na kwanaki a idanunta.

Shigowar shi ba ƙaramin tsorata ta yayi ba ta

ɗ

ago tana kallon shi, shi ma ita yake kallo da idanun shi ƙyar. Sauke nata tayi tana jin tsoron ta na ninkuwa.

Zama yayi gefen ta yana cewa '' oh well Mrs Ba

rde barka da dare''.

Shiru ta masa ba ta tanka ba sai sake sauke kan ta take yi, murmushi ya saki yana cewa '' Ki tashi kiyi alwala amarya, sallah zamu yi''.

Sai yanzu ta samu damar cewa '' Sallah kuma?".

''Eh sallah, ko baki san sunnar da k

e cikin sabbin aure su yi nafila ba ne? Don't tell me that''.

''Na sani amma ai na masu godiya ne ko? What are you thankful for?".

''Wow I'm loving this, i could use this energy later. Yanzu dai kije kiyi alwala ba time''.

Kai tsaye ta gane

me yake nufi da maganar shi don haka ta yanke hukuncin ba zai ta

ɓ

a samun abinda yake so daga gareta ba. Hakan ya sa ko motsawa ba tayi ba sai ji tayi ya sanya hannu ya

ɗ

aga ta sama ya nufi hanyar toilet da ita, hannu ta kai tana bugun ƙirjin shi amma ko a

jikin shi sai da ya ajiyeta bakin sink kafin yace '' yi maza mu tafi ''.

''Toh ka fita mana, ko fitsarin ma a gabanka zan yi?".

''Ohh'' ya furta mara sauti sai bakin shi ne ya bada shape

ɗ

in O

ɗ

in da kyau. Fita yayi ya tsaya a bakin ƙofar sai da

ta harari bayan shi kafin ta yi fitsarin tayi alwala tana mai tuno maganar Shamaki da ya mata ana gobe

ɗ

aurin aure, in da don ita ne wallahi da bai isa ba amma Affahn ta ya wuce duk inda kake zato. Fita tayi ta tarda shi nan tsaye wuce shi tayi zuwa kan da

dduma ya take mata baya, sallah raka'a hu

ɗ

u suka yi kafin ya jerin addu'oi ya ƙare da dafa kan ta yana adduar da manzon Allah ya koyar da mu.

Sai suka zauna shiru miƙewa yayi yana cewa '' ki tashi ki ci abinci''.

''Na ƙoshi'' ta amsa kan ta a ƙas

a.

''Good'' ya amsa yana fita. Miƙewa tayi ta bi shi a baya yana fita ta sakawa

ɗ

akin key ta zare ta ajiye kan mirror ta yi kwanciyar ta.

Baccin ta ya fara nisa ta ji mutum a bayan ta, da sauri ta bu

ɗ

e idanu a zabure ta bu

ɗ

e baki da niyyar yin ihu ya

ha

ɗ

e bakin su wuri

ɗ

aya..............

Deejasmah

💜🎭

CHAPTER 63

A firgice ta fara ƙoƙarin ture shi sai dai ko motsi bai yi ba balle ya san me take ciki sai ma ƙoƙarin kai hannun shi cikin jikinta in da babu mahalukin da ya ta

ɓ

a zuwa wurin ko da

wasa, magiya ta fara yi amma ya kurumce ya makance bai ji ko ganin abinda take masa. San da ko ya saki bakin nata numfashin ta ya rigaya yayi ƙaura izuwa wata nahiyar sakamakon inda ya maida bakin, hawaye ne kawai yake zuba a idanun ta. Tana ji tana kallo

Musharraf ya samu nasarar kar

ɓ

e abinda ta da

ɗ

e tana tanadi wa mijin da Allah ya ha

ɗ

a ta da shi a rayuwa, a bayan nan kuma ta yi imanin mallakin Scor ne ba kowa ba don tana jin muryar shi a bayan ƙwaƙwalwar ta yana cewa '' Don't let him have you Baby, figh

t for us'' sai dai ina ƙaddara ta riga fata ya kuma riga da ya ƙwata da ƙarfi da yaji.

Ba ta san adadin lokacin da ya

ɓ

ata yana abu guda ba, saboda she has lost count of time sakamakon ficewar hayyaci da ya zo mata.

Ko bayan samun natsuwar shi rungu

me ta yayi tsam a ƙirjin shi wanda take jin kamar ya yafa mata mayafin wuta ne, in da ma tana da ƙarfi da ta janye jikin ta da na shi da tsirar mil hamsin amma ta kwanta tana gwama numfashin da take jin takaicin ha

ɗ

uwar su da nata. Ta tsani namijin da zai

nuna mararatan jikin mace yace so and nothing more, shiyasa take girmama Scor a kasantuwar su tare da ita bai ta

ɓ

a nuna mata maita ba wanda inda ya so da bata kai labari a komai ba. Infact bai nuna yana son ta ba sai da ta bar wurin shi, amma ji wannan dag

a ranar da aka kawo ta ya bi ya turmushe ta like a horny man wanting to have a taste from the honeypot. Wani kuka ne ya kuma taso mata amma ta ha

ɗ

iye shi don it's the very last thing she'd ever do a gaban shi, hawaye wannan is normal kuma zata iya hana kan

ta yi amma wannan kam har abada ba zata ta

ɓ

a yi ba.

Kusan minti talatin da numfashin shi ya sauƙaƙa ne ya kai hannu ya kunna bedside lamp yana miƙewa zaune yana janye ta daga jikin shi, hannu ya kai ya lalubi shorts

ɗ

in shi ya miƙe tsaye. Toilet ya n

ufa wanka yayi da alwala kafin ya ha

ɗ

a ruwa yana dawowa

ɗ

akin. A bakin gado ya zauna yana cewa '' ki tashi kiyi wanka''.

Idan gadon da ke

ɗ

akin yayi magana to ta kalli gefen da yake balle har ta san me yake yi, bai daddara ba yace '' kin ji?".

Ciki

n muryar da ta dusashe da baƙin ciki tace '' Kar ka dame ni malam kai dai ba ka gama abinda ya kawo ka ba? You can go ''.

Cije baki yayi yana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login