Showing 54001 words to 57000 words out of 232724 words

Chapter 19 - JIRWAYE COMPLETE

29 Aug 2026

52

/>
Samu dai tayi tai escaping pestering

ɗ

in ta da suke yi da tambayoyi ta haye sama a sunan za ta ga kayan da aka kawo,

ɗ

akin Amah ta shiga inda kayan s

uke nan ko sai da zuciyar ta ya kusa tsinkowa daga ƙirjinta ya fa

ɗ

o ƙasa. Kaya ne designers da ba ta ta

ɓ

a ganin irin su ba duk yanda ta kai ga shiga da fice a duniyar sutura, karon farko kenan na bayan fara tursasawa zuciyar ta kar

ɓ

ar ƙaddarar rasa Ridh da

ta ji ba zata iya haƙuri ba.

Da shi da kayan duka mallakin ta ne ba zata iya haƙura wata ta same su ba, da ita ka

ɗ

ai suka dace ba ta ko kai ga bu

ɗ

e su duka ba ta fito daga

ɗ

akin na ta ta wuce tana janyo wayarta. Number Beta ta fara laluba tana ganin g

wara kawai ayi duk abun da za'a yi a bata Ridhwan a tafin hannunta, duk abinda zai tafasa ya jima bai ƙone ba.

A ringing

ɗ

in farko ya

ɗ

aga yana cewa '' Yaya?".

''What do you want?!".

Ta tambaya cike da ficewar hayyaci, wani smug murmushi ya saki

yana cewa '' kin san ai me nake so''.

''I don't now tell me''.

''Ban son Adeeyah ta auri Ridhwan Audi''.

''Why?".

''Reason zaki tambaye ni ko murnar cikar burin ki zaki yi ?".

''Ba hurumin ka ba ne abinda nake son yi Malam, just answe

r me''.

''Malama ba fa wai aiki zan miki ba da kike ƙoƙarin ordering

ɗ

ina around taimakon ki fa zan yi ''.

''Last time I checked ban ta

ɓ

a roƙon taimakon ka ba''.

"Are you kidding me?" Ya tambaya gritting his teeth.

''Why would I ? Na

dai ga kamar kai ne ke buƙatar taimako mind telling me? May be I'd help".

Wani kalar numfashi ya ja yana jinjina ƙarfin halin yarinyar nan, ita fa a nata tunanin ita zata yi amfani da shi ba ta san it's the other way round ba. Tuna hakan ya sanya shi

tuna fushi ba na shi ba ne don haka sai ya saki ƙaramin murmushi yana cewa '' uhmm yeah ashe fa, well I want her for myself ne ban son ta auri wani namiji''.

''Why didn't you make this attempt tun kafin wani ya shiga rayuwarta? Last year fa like thi

s she was single why now? A tunanin ka sai in yarda da kai?".

''Yarda da ni ya zame miki dole if you want to work with me, and for your first and second question that's because I never thought ina son ta da ban son wani kusa da ita sai yanzu ''.

''Meyasa kake tunanin me and you can work together? Kar fa ka manta she's my twin".

''That's because kina son wanda zai aure tan har ƙasan ran ki kina addu'ar Allah ya kawo silar da ba zai aure ta ba, and ga shi nan a tafin hannunki within your reac

h and grab why don't you make a good use of your chance?".

''What if I tell you I don't need it?".

''You wouldn't have called then, remember ba ki ta

ɓ

a kira na ba sai yau I'm sure you are more than ready to work with me?".

''Assuming t

hat I'm ready what's your plan, ta ya kake ganin zan mallaki Dr. Without breaking my parents' heart, without disappointing them without being a selfish ass in the eye of the world without hurting my twin and losing my sanity?".

Shiru yayi yana sauraro

n ta cikeda mixed emotions, jin yayi shirun ya sanya ta yin gyaran murya tana cewa '' is it that hard for a deal?".

''Hard you said? It isn't hard shan ruwa ya fi shi wahala kawai dai......"

''What?".

''Are you ready?".

''I'm more

than ready".

''Now you are talking............."

Inda ace TeeTee ta san kuskuren da take ƙoƙarin tafkawa da bata fara kiran Beta ba, shin hala ba ta san burin da Shamaki ya sanya kan aurar da DeeDee ga Ridh ba ne ko? In ko ta sani shin ta manta

da alwashin shi kan duk wanda ya zama katanga ga cikar burin shi ne ko kuma ta na ganin son da yake mata ya kai girmar da zata tserewa hukuncin shi? A ma je ba hukuncin shin dai-dai ne ta saki jiki da wanda ba ta ta

ɓ

a sani ba har ta sake masa ragamar sarra

fa rayuwar ta har da juya ƙaddarar rayuwar ta da ta abokiyar tagwaicin ta?.

Kar ku manta akwai musayar ƙaddara shin hakan wani tsani ne zuwa matakin musayar ta su ko kuma rushewa?.

Drop your thoughts a comment section, and vote.

CHAPTER 21

Ma

ganar da tayi da Beta ba ƙaramin sanyaya mata zuciya yayi ba, musamman ma da ya bata assurance

ɗ

in samun Ridh a tafin hannunta. Tun da aka fara shirin auren nan ta ta

ɓ

a jin kwanciyar hankali ba kamar na yau ba, kwanciya ta yi a kan gadon ta tana sakin murm

ushi tana imagining yanda komai zai canja nan da 2weeks za'a fasa auren DeeDee da Ridh.

A take kuma ƙirjinta ya buga tuno Shamaki da tarin tanadin shi a kanta, shin anya zai bari burinta ya kai ga cika kuwa? Kai ta girgiza tana cewa '' ai Beta yace sand

a zai ha

ɗ

a aurena da Rhid ma ko shi bai da option sai na yin hakan''.

Ta fa

ɗ

i ne amma ita da kan ta ba ta da tabbaci ta san waye Affahn su fiyeda kowa na cikin gidan, saboda tun tana yarinya ba ta da wurin wasa sai gefen shi ta tsinci abubuwa mai yawa

a kusancin su ta kuma san miye tsakanin shi da Amah ta san me yasa suke samun sa

ɓ

ani wanda yake a kan su ne kullum. Duk rashin hankalin da take fama da shi ta san Amah tana iya ƙoƙarinta wurin ganin Shamaki bai cika mummunan ƙudurin shi kan su ba, kawai d

on ya fi ƙarfinta ne ba yanda ta iya amma a son ranta har tsayuwar dare take yi na kar Allah ya cika masa burin shi.

''Could this be a sign? Anya ba addu'ar Amah ba ne yake shirin kar

ɓ

uwa ta hanyar bayyanar Beta ba? Idan fa na auri Ridh, DeeDee ta auri

Beta shikenan babu ranar cikar burin Affah. Haka nan zai yi haƙuri tunda dama ba alkhairi ba ne yake son ƙullawa ba''.

Dariya ta saki tana furta '' Alhamdulillah'' kana ta miƙe ta koma inda lefen suke,bu

ɗ

e su ta fara yi tana imagining yanda zata

ɗ

inka k

owanne a cikinsu. Takalman ne dai ta dinga harara don na su yi dai-dai da taste

ɗ

in ta ba wai don ba su da tsada ko kyau ba amma flat shoes ne duka sai

ɗ

ai

ɗ

aiku ne low wedges da sandals, ita kuma ba ta saka su tafi son hills. Amma har jakunkunan ma sun yi

mata yanda take so, don luxury ones aka sanya Abaya ma duk da ba su da kwalliya sun yi mata kyau sai hijaban ne da ta kalle su ta ta

ɓ

e fuska a fili kuma tace '' haka kawai sai a tara min kayan hijabai? Sai kace nace musu ina so?".

Sai kuma ta saki dariy

a ma kanta tana cewa " haba Madam be calming down mana''.

Amah da ta shigo ta tarda ta tana dariya kam cewa tayi " me kuma aka miki na dariya? Kin tasa kayan mutum kina ta shaƙiyanci ba dai cewa zaki yi ba su yi kyau ba? ".

Kallonta tayi tana girgi

za kai tana cewa " ko kusa Amah kawai ina imagining wai sai a kawo lefe na babu hills, ga tarin hijabai. Amma ai kayan nan komin hassadar mutum bai isa yace ba su yi ba''.

"Da yake ma baki cika hankali ba ke

ɗ

in nan ya za'a a kawo lefe ba hijab? Ko ba

zaki saka ba ai dole ne a kawo miki da su, sannan hills kuma an ce miki kullum ake saka su? Akwai ciki akwai rashin lafiya a wannan yanayin ya zaki yi in babu su, ko da yake ke ai gayu kika kawo duniya".

"Duk fa ban yi wannan tunanin ba, lemme call h

er in mata albishir'' tana fa

ɗ

in haka ta bar room

ɗ

in da sauri, cikeda son kaucewa zaman su tareda Amah tun tana yarinya take tsoron kasancewar su wuri guda inda ba Affah ba DeeDee. Shi yasa ba ta iya zama da ita ko su ka

ɗ

ai ne a gidan ta gwammaci ta shige



ɗ

akinta ta yi zamanta ko tana kallo ko karatun novels ko wasu abubuwan amma ba dai ta zauna gefen ta ba.

Washegari around 10 TeeTee ta tafi gidan Mammy Atuwah ganin DeeDee, don da ba ta yi niyya ba amma tunda an bata assurance

ɗ

in samun Ridh gwara ta

ga kalolin gyaran da ake mata. Ai ko tayi kyakkyawan gani don kyawun da Adeeyah tayi ya fi ƙarfin rubutun alƙalami ko fa

ɗ

i da baki, komai nata ya canja skin

ɗ

in ya ƙara yin kyau colornta da ke nan moderate sai glowing yake yi. Ji tayi duk ta muzanta da ta

ganta don tunda can ta san DeeDee ta fita da komai shi yasa take going extra mile don ganin ta fi ta fitowa da kyau ita fa har da

ɗ

i take ji in ta ga tayi shigan da ta saba ba tareda an yi acknowledging kyanta ba, tun ba yau ba take son zama the Centre of

attention kuma cikin hukuncin Allah ta samu wannan amma ganin da ta mata yau duk sai taji ta raina kanta duk da artificial farinta da lashes

ɗ

in ta da suke taimakawa wajen rufe reaction

ɗ

in ta duk yacce ka kai da ƙwaƙwa ba ka ce ga ainihin abinda take goin

g through ba duk da fuskarta bai mata adalci wurin

ɓ

oye ba abun ka da wacce ba ta iya pretending ba.

Yau dai ta daure tana ta yaba kyan da tayi da bata labarin kayan da aka kawo mata, wanda a kaikaice take shaida mata ba tayi deserving kayan ba irin d

arajar ta bai kai na wanda za'a kawowa irin suturun ba. Ita dai Deeyah jin ta take yi ba lallai ta gane inda ta dosa ba ko ma ta ankara to bata ko nuna mata kan fuska ba sai murmushi take yi, a daddafe ta yi 1hr ta bar wurin zuwa wani exclusive spa da itam

a zata fara nata gyaran jikin don a cewar ta gwara sanda auren zai dawo kan ta Ridhwan ya ganta da kyaunta.

Tundaga ranar kam kullum sai ta fita, ai ko sai sake

ɗ

ashewa take yi sai da ta kai iya gejin da take jin ya mata kafin ta haƙura.

Bikin saura

6days Deeyah ta dawo gida ba wai don an gama gyaran ba sai don hidima ya zo, an dai ha

ɗ

ata da wasu da zata ke amfani da su. Ranar ko Ridh ya zo sai da ya rikice saboda yanda tayi masifar yin kyau. Kallonta yake yi yana ƙarawa har sai da taji kunya shi ko k

o a jikin shi sai ma bata labarai yake yi yana yi yana satin kalar yanda ta koma, a ƙasan ran shi yana godiya ga Ubangiji da ya same ta don ta share masa tantamar kasantuwar ta dai-dai da tsarin rayuwar shi. She might be kind of old fashioned but Allah ya

yi halitta a wajen Masha Allah.

Duk abinda yake fa

ɗ

i TeeTee tana la

ɓ

e tana jin shi, ji take yi kamar ranta zai fashe tsaki ko tayi fin cikin carbi sai kuma da ta tuno Beta sai hankalin ta ya kwanta don tana da tabbacin nan da wani week

ɗ

in wata magana

r ake yi.

Auckland New Zealand

Yau dai ya gaji da lafewa a bayan wani project da suke yi ya yi logging a Scorpion system

ɗ

in shi, komai yana nan intact sai tarin messages a mail

ɗ

in shi da na nom de plume da yake using idan zai yi ayyuka. Mess

ages

ɗ

in TK ne suka fi na kowa yawa a account

ɗ

in shi na EMA, har ma a daren jiya ya tura masa wani attachment. Tsaki ya saki ya san halin TK da masifar naci don haka ya shiga message box

ɗ

in a kan harshen shi yana cewa '' su fa ƴan ƙwaya ba su da haƙuri''

.

Maganar ta shi kakarewa tayi sakamakon ganin abinda ya tura masa iv ne na biki, bikin ma ba na kowa ba sai na Adeeyah Hussein Shamaki da Ridhwan Yahya Audi. Tsurawa message

ɗ

in idanu yayi inda yake tambayar '' kenan she's getting away with it tunda

aure zata yi? Ina aikin da ya saka shi ya tafi?".

Ji yayi wata wutar masifa tana kunnuwa a ƙwaƙwalwar shi, wayar shi ya janyo a 360 ya fara laluben Snake ba tareda ya damu da bambancin lokaci a nan da can ba. Ai ko cikin rashin sa'a wayar ta ƙi shiga, b

ai ko haƙura ba ya cigaba da kira har sai da ya samu ta shiga, a mugun gajiye ya

ɗ

aga wayar yana cewa '' Scor''.

"What do you think you are doing?" Ya tambaya da ƙaraji.

''What's going on?" Shi ma ya maida masa tambayar cike da rashin sanin me yake

magana a kai, ai ko ya ƙara caji ina wuta ya jefa snake sai bambamin masifa yake yi. Bai ko ce masa uffan ba sai da ya gaji don kan shi ya ji shirun yayi yawa ne kafin ya tsagaita yana cewa '' wato ga mahaukaci yana magana right?".

''Ka ga fa matsala

r ka duniya kenan Scor, why would you call me this late night kana min para a kai ba tareda ka bani even a single breathing space ba. Like bro what were you even talking about?".

"Ai ba zaka san me nake magana a kai ba Snake, since I'm speaking in ton

gues ''.

''I didn't said so, can you calm down and explain what's happening? Please?".

Ajiyar zuciya ya sauke yana cewa '' it's about that girl Adeeyah Shamaki ".

''What's about her? Ba dai wani laifin ta ƙara yi ba?".

''Ai ta rigada ta

yi laifin don tell me you forgot that she's the reason I'm stuck here, and I'm just receiving an invitation that she's getting married next this coming Saturday ''.

''Married fa? It means that..."

''She won't be getting married a ranar da take so

yanda tayi ƙoƙarin rusa min career itama sai ta

ɗ

an

ɗ

ana zafin rasa abinda kake so fiyeda komai".

''Haba Scor this is terrible, don't be petty mana ya zaka ce zaka hana auren mutum just because she did something that......."

''You are calling it

just? You really are unbelievable Snake''.

''Ba ka gane inda na dosa ba, abun fa bai kai har haka ba You know I supported you akan maganar punishing

ɗ

in ta but not this way''.

''In what way then? In jira sai an yi auren ne when it will be har

der or what? Just listen to yourself you are not making sense''.

''Ka yafe mana for......''

''You are not serious ka fa san waye Scorpion you know that I don't forget ''.

''Ba ka tsaya ka ji me zan ce ba what I meant is that, we can wait h

ar zuwa time

ɗ

in da she'd be working on something then we strike ''.

''Now is the right time to strike, I'm stopping this wedding no matter what and I don't care wether you are in or not''.

''Scor....."

''You heard me Snake, and I'll

be in the country on Tuesday''.

''But........"

Yanke wayar shi yayi jin zai kawo masa wani zancen banza, bai yafiya bai mantuwa ba kuma zai fasa cika alwashin shi ba. ASH ba zata auri wanda take so ba kamar yanda ya zame masa abu mai matuƙar wah

ala ya saki jiki a duniyar yanar gizo-gizo all thanks to what she did, duka kowa ya ji a jikin shi idan ana ƙyaleta ba zata san me take ciki but in an ta

ɓ

ata tomorrow she'd think twice before tayi kwatankwacin abinda tayi.

Wani murmushin mugunta ya sa

ki yana shafa wata shegiyar moustache

ɗ

in shi a bayyane ya furta '' time for some wedding gift baby............''

Uhmm in ji mai ciwon haƙori.

Ga Ateeyah

Ga Alpha

Ga Scorpion

Ga Shamaki kowa da ƙudurin shi, let the best man win.

Let's

hear your thoughts on this, next chapter dropping tmao in shaa Allah.

Deejasmah

09042522373

CHAPTER 21

Monday Mufee ta dawo Kaduna kuma kai tsaye gidansu ta sauka, su, Nazeey ne dai ba su zo ba sun ce zasu ke zuwa suna komawa gidan su in ana gob

e biki sai su kwana. Ita dai duk da suna da ƴan uwa a Kaduna tace biki ta zo ba gidan su ba, so ba inda zata je gwara in aka ci aka watse sai ta koma can.

Ranar Tuesday suka fara shagalin bikin da Friendly match wanda aka yi a football pitch na Ploutous

Gelato, da yamma suka yi na 90 mins kasancewar basu da maza a gidan sai friends

ɗ

in TeeTee su Mamu, Yassar da Feezy suka buga a team

ɗ

in amarya alongside coursemates

ɗ

in ta su Saka

ɗ

a

ɗ

i da wasu Abel da Farouk sai wani cousin

ɗ

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login