Showing 24001 words to 27000 words out of 232724 words
samu to kan ta ne kawai.
Ahhh lallai ƴar gidan Shamaki.
AUCKLAND NZ.
Kwance yake a kan gadon shi sai juyi yake yi so yake yi yai bacci amma ya g
aza yi, shi ba gwanin tunani ba ne kafin bacci infact yana
ɗ
aya daga cikin mutanen da babu damuwar da take hana su bacci komai ko matsalar da suke ciki. Amma daren yau hakan ya kasa yiwuwa da zarar ya rintse idanu zancen TK ne suke fa
ɗ
o masa rai, wainda sa
i yanzu ne suke tsikarin shi a ƙirji ya gina kan shi a duniyar fasahar na'ura ta yanda babu wani mai ji da tashe da zai iya kamo shi a hatsabibanci shiyasa yake cin karen shi babu babbaka bai ta
ɓ
a tunanin akwai wani ƙaramin alhaki mace ma for that matter d
a za ta iya warware masa aikin shi sai ga shi cikin ƙiftawar idanu wata yarinya ƴar Nigeria ta sha shi misilla tana shirin rusa masa reputation
ɗ
in da yake da shi a idanun duniya. Kai ba zai ta
ɓ
a yarda ba dole ne ya hukunta ta irin hukuncin tauna tsakuwa d
omin a firgita aya, ba
kuma zai ta
ɓ
a barinta ba zai mata abinda sai ta rubuta littafai akan hatsarin da ke cikin ta
ɓ
a jelar damisa dole ne ta san ta fa
ɗ
a kwanin kunama mai mugun dafi.
Tashi yayi zaune yana ture duvet
ɗ
in da ya rufa wayar shi ya
ɗ
auko y
ana fara lalubar number Snake, ringing biyu ya
ɗ
aga yana cewa '' Scor''.
''Kun gano wacece yarinyar nan?".
''Akan hakan mu ke yanzu haka''.
''This is not what I want to hear Snake, you told me you'd take care of it. Why are you slacking? Ko
dai so kake in yi aikin nan da kaina ne?''.
''Ko
ɗ
aya ita
ɗ
in kamar tsuntsu mai wayau take ka kuma san ta wuya ake kama su so....''
''Cut that! Ka san dai ban da haƙurin jin tales
ɗ
in ka just get to the deal, how many hours zan ƙara maka kafin ka
gama binciken naka?".
''In the next two hours ma zan kawo maka even a hint about her''.
''I don't want a hint I need everything, and failure to do so zai sa in shiga ciki and you know what that means''.
''Don't tell me Shadow zaka saka aikin
nan? Ba dai empire zaka yi risking a kan yarinya guda
ɗ
aya ba?".
''I'm not risking my Empire Snake, you are the one risking it and it is something I can't take. Da kuma kake maganar Shadow ba ka san ya fi min ku amfani sau goma because he's really doing
his job right while ku kuna can kuna cewa i should calm down''.
''Don't say this Scorpion ka fa san mu ma muna ƙoƙari, kawai matsala aka samu but Tail is already doing his very best wurin ganin an shawo matsalar''.
''Na ji, ku dai yi abinda ya dac
e and don't forget that your time starts now tick tock.........''
Ya na furta hakan ya yanke wayar yana jan dogon tsaki kamar yanda ya saba jifa ya yi da ita sannan ya miƙe don bai jin zai iya jiran su har nan da awa biyu, haka yake a duniyar shi babu
haƙuri ba kuma jira komai ya fi son yin shi da kan shi a kaf Empiren su daga Snake sai Shadow kawai yake iya sawa su yi wasu abubuwan su ma irin wainda suke da tazarar da ba zai
iya yin su remotely daga inda yake zaune ba ne. Ko Tail ba kasafai yake son a
iki da shi ba duk da ma bai ta
ɓ
a ba shi aiki directly ba yaron Snake ne, zai ma iya cewa ko sunan shi bai sani a bakin shi ba. Aikin nan ma dalilin shi na jiran su saboda shi Tail
ɗ
in ne ya fara kawo musu information akan an warware saƙon da suka yi don so
n
ɓ
oye duk wasu sirrikan tsohon sanata kuma Amb Hon. Taheer Kallah, wanda yanzu haka sakamakon aikin har an baza cigiyar shi a madakatan ƙasar nan inda Allah ya taimaka ma sanda suke neman ya riga da ya shallake har ma da iyalin shi da dama ba a ƙasar suke
rayuwa ba.
Tsaki ya kuma saki yana bu
ɗ
e operation room
ɗ
in shi, ƙato ne sosai
ɗ
akin mai
ɗ
auke da manyan na'urori wainda ka ta
ɓ
a gani da ma wanda tunanin ka bai ta
ɓ
a kaiwa kai ba. Kunna switch yayi a take komai ya kawo haske suna welcoming na shi, a g
aban ta farkon ya zauna yana sanya passkey duka suka yi booting danne-danne ya fara yi don son samu wani hint sai dai kamar almara ya gaza sai ma redirections da yake samu. Wata dariya ya saki mai ƙarfi a bayyane yace '' seems like they don't know who Scor
pion is!!..........."
JIRWAYE........
Khadeejah Bint Ismail (Deejasmah)
09042522373
Wattpad Deejasmah15
Tiktok Deejasmah_writer
Young talented writers association (YOTA).
In dedication to women in tech
💻
CHAPTER 9
Ya ƙarashe furuci
n na shi yana mai kuma fashewa da dariya karon farko da wannan matsalar take ba shi nisha
ɗ
i kenan, wato mutane suna da abun dariya da zarar sun ga sun
ɗ
an iya latsa system sai su ga ai komai sun iya ne har su ke yin shisshigi a farfajiyar da ta fi ƙarfin s
u. Ji dai yarinyar da ba a da
ɗ
e da ƙyanƙyashe ta a duniyar technology ba har ta san ta masa shigar sauri kuma sai tace wai ita ta tsira har da sarƙafe bayanan ta ita ga ƙwaruwa ko? A da yayi niyyar lalata komai na ta amma sai ya dakata don ba ta kai ya
ɓ
at
a effort
ɗ
in shi ba shiyasa Snake ya masa garga
ɗ
i kan saka Empire a ciki kenan?.
Sai kuma ya girgiza kai yana cewa '' amma fa ba a raina abokin gaba komai ƙanƙantar shi''.
Ƙ
warai kam musamman a wannan duniyar ta su ta dakarun
ɓ
oye, don abu
ɗ
aya ne s
uka sani ko dai ka kashe ko a kashe ka ba fa kisa irin na sara da suka ba a'a ta ƙwamushe bayanan juna. Duk wanda ya shiga gonar ka kawar da shi shine mafita don in ka ƙyale shi zai iya maka illar da kai kan ka sai ji tausayin kan ka, haka za babu bayar da
dama ko na second
ɗ
aya ba kuma a yafiya don ita
ɗ
in rauni ce da zata iya sakawa ka yi nadama. Sai dai kamar yanda Snake yace tsuntsu mai wayo ta wuya ake kama shi, to
tabbas zai bi ta a hankali ba kuma wai ba zai mata komai ba a'a zai mata talala ne ya
ɗ
a
na mata tarko ba kuma zai motsa ba har sai ta fa
ɗ
a a ciki.
Wasu ƴan bincike yayi sai da ya tabbatar da ya goge sahun shi kafin ya kashe systems
ɗ
in, kun san hackers a duniya ba su da yarda ko da a kan kansu ne ma. Za su iya gaya maka komai amma ba k
a isa ka ta
ɓ
a musu system ba ko ya kuke da su, ba ma iya nan ba ko a system
ɗ
in na su komai kaf-kaf suke yi gudun su bar kafar da ka iya zama musu jalli-joga shiyasa yanzu ma sai da ya yi ba
ɗ
-da-kama kafin ya iya tashi yana jin shi a bit satisfied da komai
kashe systems
ɗ
in yayi har da hasken
ɗ
akin kafin ya fita.
Kan couch ya koma ya zauna sigarin shi ya
ɗ
auko ya kunna ya fara
ɗ
ayan abinda ya fi ƙwarewa a kai, yana cikin shan ne ma ya kira yi Snake
ɗ
in da ya
ɗ
aga wayar a firgice don ya tsani kiran sh
i musamman idan suna tsaka da aiki irin haka ya fi gane shi ya kira shi don a kiran shi ba a cika wanyewa lafiya ba.
''Scor 2 hours
ɗ
in fa ba su cika ba'' ya furta yana mai son mazewa don ya zaci wani abun ne, sai ya tsinkayo dariyar shi cike da mugunt
a yana cewa '' ho matsoaci, me kuma ya faru?".
''Kai zan tambaya ai don ban san me ya faru ba''.
''Well komai ya faru and ka kwantar da hankalin ka kar kayi rushing komai okay? Ka bi a hankali ku ajiye min duk bayanan da kuka samu a kanta ba yanzu
zan fuskance ta ba''.
''Amma Scor......''
''I know your concern amma ina son ka sani ina sane ba kuma ina shirin yafe mata ba ne You know that we don't forgive kawai akwai abinda nake tunani kan ta ne and she might be of help to us we are going t
o use her in a way she won't expect kai dai kawai ka zuba ido za ka gani''.
Shiru yayi sai kuma ya fashe da dariya yana cewa '' shege Scor kai ma fa mugu ne, I'm sure wasu potentials ka gani a tare da ita so what's the plan''.
''Ba zaka ji ba, sa
i in lokacin yayi bye''.
Yana fa
ɗ
in hakan ya yanke wayar guntun sigarin shi ya ma zuƙa guda yana miƙewa direct wajen gadon shi ya nufa yana fa
ɗ
awa kai, cikin lokacin ƙalilan bacci ya
ɗ
auke shi cike da farincikin da natsuwar da ya kwana biyu bai da ita
tun da maganar yarinyar can ya
ɓ
ullo.
Ko me Scorpion yake shiri ne jama'a? Uhmm?
A lokacin da suke ta wannan fa
ɗ
i tashin don neman Hajiya decoder ita kam ta na can hankalin ta kwance tana shirin exams don tun a week
ɗ
in da ta dawo timetable
ɗ
in
su ya fito hakan ya sa ba ta da wani lokacin kan ta, saboda ya ha
ɗ
e musu na ba su gama curriculum
ɗ
in su ba ta tests ga kuma na tutorials da suke ha
ɗ
awa wanda tana cikin organisers
ɗ
in don taimakon juna a fa
ɗ
i tare a tsira tare in don ta ita ne zata iya c
ewa ko yau ayi exams don a experience
ɗ
in ta da kuma abinda ta sani da wasu kan iya cewa zuwa makaranta ma
ɓ
ata lokaci ne don ta san abubuwan da lecturers
ɗ
in su ba su sani ba. Ba kuma komai ya ja haka ba sai yanda take da kur
ɗ
e-kur
ɗ
e wajen neman ilimi kom
ai ƙanƙantar shi kan na'ura, ba kuma iya neman ba ne sosai take aiki da shi tun bayan kammala secondary school
ɗ
in ta infact shi ne ma driving force
ɗ
in ta a kan son karantar computer science. Abinda ta sani da iya inda ƙwarewar ta ta kai ko shi mahaifinta
bai san da shi abinda ya sani kawai tana
ɗ
aya daga cikin
ɗ
aliban da ake ji da su a kaf faculty of computing, bayan nan ko sai ayyukan da take yi remotely daga gida na KAD ICT HUB da KADA HIVE ko ta aikin bayan fage da take wa DIA bai san da shi ba don dag
a ita sai wanda take wa aikin ne suka sani wanda a yawon hackathons
ɗ
in ta ta ha
ɗ
u da shi wanda technical officer ne babba na control room
ɗ
in ma'aikatan. Ko Tail da Snake yayi planting a cikin Agencyn da ƙarfin ikon da suke da shi, maƙasudin sanin shi sab
oda yanda ya sawa jami'in ido ne sosai saboda da fari ya zaci shi yake wasu ayyukan har ya fara bin shi a son shi na initiating
ɗ
in shi zuwa tsagin su sai ya gane ba komai yake yi ba duk da dai shi ma hatsabibi ne na gaske amma ayyukan su kan masa yawa shi
yasa ya nemi Adeeyah take rage masa su.
Da ya gane hakan ne kuma ya kuma saka idanu akan sanin wacece Ita dai dai hakan ya gaza yiwuwa saboda yanda ya iya takun shi, ko shi wannan ma abinda ya sa ya san itace saboda a daren da aka yi decoding saƙon s
una tare suna wani aiki ya kuma ga sanda email
ɗ
in ya shigo masa har da wayar da suka yi yana yaba mata. Bai yi zaton aikin na su ba ne sai da Snake ya kira yana son sanin me yake faruwa ne da yayi bincike ta hanyar kwana a ma'aikatar da sunan ya na aiki s
ai da kowa ya tafi ne ya bu
ɗ
e system
ɗ
in wancan ya ga saƙon bai kuma kai ga sanin wacece Ita ba don email
ɗ
in shi akwai tsaro bai kuma yi ƙoƙarin bincika ba gudun ya gani. Amma fa duk abinda ake yi da uzzurawar Snake bai san yana da alaƙa da Scorpion Sting
s ba ko kusa bai ma kawo ba don ya san hatsarin shi ya wuce duk inda ake tunani ga shi kuma ba ma a san a wace ƙasa yake ba balle har su ha
ɗ
u da shi.
Da alamun ma you are not tailing well......
Duk kuma wani hope
ɗ
in su Snake sun
ɗ
an saka shi ne k
an jami'in da son ya bada wata hint, Amma kuma duk sa idon shi a kwanakin bai yi waya da ita ko sau
ɗ
aya ba tunda suka yi chat ta shaida masa tana exams ta tsayar da aiki har sai ta gama bai kuma kiran ta ba. Ko baya ga haka ma bai da aiki
wa ita a ƙasa, s
hiyasa suka samu
ɗ
an relief da Scor ya shaida masa ya bi komai a hankali ba sauri yake yi ba hakan ya sa suka sake yin lambo suka zura masa idanu suna masu jiran tsammani.
Sanda ta bawa Mufee labarin ai Rhid ya shiga ciki rawa ta saka musu a room dama
akwai ƴar jam box
ɗ
in ta da take da shi don Allah ya wa ƴan Royal Tropicana ƙaunar ta, ai ko ta ƙure musu volume ta dinga kalolin rawa tana yi tana fa
ɗ
in '' Finally zan zama chief bridesmaid, kan bala'i akwai shagali Deeyah-Rhid's love story ke ƙasar nan
sai sun san zan aurar da ƙawa'' hararar ta tayi tana cewa '' shi ne har da kira mana bala'i a nan wajen''.
''Au bala'i nace? Ke ni ban ma san na fa
ɗ
i ba in ma nayi su
ɓ
utul-kalam but ehnn Arewa weddings sai sun san da mu Aradu''.
''Ni dai na gay
a miki bikina babu wata bidi'ar da za'a yi walima za a yi kowa ya ci shinkafa ya tafi''.
''In kin isa in bi Momo, ai wallahi duk wani wulaƙanci da ake mana a biki sai mun rama''.
''Ji wacce ke magana sai kace ba mai tsoron mutane ba, duk wannan fa
rawar kan a gaban ni da kika raina ne kina fita ko a corridorn floorn nan ba za'a ji tarin ki ba''.
''Ke kafin nan na daina jin tsoron mutane, zan canja from Socio phobic to Socio-philic you'd see''.
''Ai ko indai kin canjan babu abinda zai hana
ayi duk events
ɗ
in da kika lissafo'' ta furta tana kaiwa kwance don ta san abu ne da ba zai ta
ɓ
a faruwa ba.
Zama tayi gefenta tana cewa '' A'a Pookie, Kar ma ki ce haka fa bikin kin fa nake son farawa kai ƴan RT ma sun shiga uku kullum sai na tura IVn k
i kamar sau hamsin a group''.
''Dole ko su cire ki daga group
ɗ
in su tabbas''.
''Ba inda zan je ai talaka bai tashin talaka''.
Dariya kawai ta yi don ta san indai cika baki ne ba wanda ya kai Mufee amma fa bai wani tasiri, ko yanzu ma tana fa
ɗ
in
ne da ta tashi ta ajiye shi wajen don Abu ne da zai yi wuya wai gurguwa da auren nesa.
Ridhwan ko iyayen shi ba su samu zuwa wajen Affah ba sakamakon tashin jikin Ummyn shi hakan ya sa duk hankalin su ba a kwance yake ba, Adeeyah ta je duba ta ita da
Mufee bisa umarnin Amah su dai ba su je ba sun dai kira shi suka masa ya mai jiki. San da ta je ma babu kowa sai babbar yayar su Aunty Ade ashe wai lecturern su Mufee ce, sosai ta musu tarba mai kyau ta tana musu godiyar duniyan da suka zo ita dai burinta
su tafi don ba cika gane abun surukan nan ta cika yi ba inda Allah ma ya taimake ta Ummyn na barci. Lalla
ɓ
awa dai tayi Rhidwan ya maida su hostel shi ma sai godiya yake mata don bai san zata je ba sai da suka isa ne suka kira suna tambayar shi room number
kafin ya sani, ita dai bata tanka ba sai Mufee ce ta amsa masa.
Ko da ya ajiye su ma ba su zauna study materials
ɗ
in su suka kwasa suka wuce SMS inda suka ha
ɗ
u da Aisha da suke kira Aysh da Nazeefah ( Nazey) wainda friends
ɗ
in su ne da su kan zo su y
i squatting a lokacin exams, su ne kuma wanda Ateey ke jin haushi hakan don a nata hangen wai sun