Showing 123001 words to 126000 words out of 232724 words

Chapter 42 - JIRWAYE COMPLETE

29 Aug 2026

67

/>
''Innani ki gaya musu ban son ta....''

''K

ul na sake jin ka yi wannan maganar, ita

ɗ

in jinin ka ce don me zaka ce ba ka son ta?".

''Kin san dalili kuma fa cewa nayi aje a nemo min auren wacce nake so shi ne za'a manna min ita''.

''A da mun zaci baka shirya auren ba ne, yanzu da kayi zanc

en wata shiyasa mu ka ga me zai hana''.

''Innani me zai hana in aure su rana

ɗ

aya?".

''Saboda ka ji da

ɗ

in nuna mata baka son ta ko me? ''.

''Ba fa abinda zan yi''.

''Ka san dai nafi kowa sanin kai waye ko? Bayan wannan ma ka ga yarinyar

nan ba ta da

ɗ

e da dawowa gida ba, ta sha wuyar rayuwa ainun kar in ji kar in gani''.

''Wai ke kina da tabbacin sace ta aka yi ba saurayi ta bi ta gudu ba?".

''Ko yawon duniya ta je in dai har ta dawo gida sai ka aure ta Janare in ka ga dama ka h

arbe ta don Allah''.

''Ni fa......''

''Tashi ka ba ni wuri don ka ga ina lallashin ka ne, tashi nace''.

Haka ya miƙe ba don yana so ba ya fita, gani yake ba a son shi ne shiyasa aka za

ɓ

i kaf a cikin yaran da mahaifin su y haifa aka ha

ɗ

a shi da

ita. Ai shi kan shi mai martaban zai iya ƙara auren, ga ma Muwaffaq za

ɓ

in ran shi ya aure. Sai shi ne za'a wa haka don ba'a so? Ƙwafa yayi ko da ya ha

ɗ

u da Musaddiq a hanya bai tanka masa ba shima haka don ya fi kowa sanin wutan da yayan na shi yake ciki.

..........

ADEEYAH

''Kina jina kuwa?" Shamaki ya tambaya yana duban ta.

Cewa tayi '' Eh amma Affah, kamar ban san shi ba''.

''Eh ni na za

ɓ

a miki shi, ina da yaƙinin ba zaki bani kunya ba kuma''.

''Amma....''

''Amma me? Kina

son nuna min ban isa ba ne ko me? ''.

''A'a Affah, dama akwai wani da yace yana son shigowa ciki ne shi ne ......''

''Ba za dai ki yi biyayya ba ko? Nagode kin ji ko? Dama na san Ateeyah ce ka

ɗ

ai zata iya share min hawaye na kin gani ko? '' ya

ƙarashe yana tambayar Amah da tayi kasaƙe. Wani kallon ƙasan idanu ta jefa masa tana cewa '' Jarmai duk maganar ba ta kai haka ba, ka san fa ita ba ta san da wannan zancen ba yanzu take ji. Ko nima da na sani ban zaci a nan kusa ba sai da kayi magana''.

''Nima jiya suka kirani Turai, ban miki zancen ba ne na bari sai ga ta zaune''.

''Affah ka yi haƙuri, ban ta

ɓ

a tunanin maka rashin biyayya ba a rayuwata. Musun ma da na yi sharrin shai

ɗ

an ne in Shaa Allahu ba zan kuma ba'' ta furta tana kwantar da

kan ta ƙasa.

''Allah ya miki albarka

ɗ

iyar ƙwarai ya baki masu miki kamar yanda kika min da ke da ƴaruwarki tabbas kun share min hawayen da suke kwarara''.

Yawu ta ha

ɗ

iye da zafi tana cewa '' Ameen'' daga haka ta miƙe tana wucewa sama, ta bar

su zaune suna kallon juna. Amah ce ta fara magana da cewa '' amma ba ka ganin rashin adalcin yayi yawa? Don me ba zaka bari ƴar ka ta za

ɓ

i wanda take so ba? Har yaushe zaka bari burinka ya zo kafin damuwar ƴaƴanka, when will you stop?".

''Sai ranar

da burina ya cika Turai, sai ranar da na mallaki abinda na rasa''.

Baki ta bu

ɗ

e zata yi magana yace '' da ke da yaranki duka ababen ikona ne Turai kin san da hakan tun ba yau ba don me zaki za

ɓ

i yi min turjiya?".

Yana fa

ɗ

in haka bai ko jira amsar

ta ba ya miƙe yana buga riga yace '' ƙarfe hu

ɗ

u zasu shigo gidan nan, ki yi lissafin abinda za'a tanadar musu idan akwai abinda babu ki shaida min sai a kawo''.

''Muna da komai, Allah ya sanya alkhairi ya sa damu za'a yi'' ta amsa tana lumshe idanu.

Cak ya tsaya yana dubanta duk da a bazata addu'ar tata ta zo masa bai sa ya gaza gane gatse ta masa ba. Alhairin da take nema ya san tana nufin kar burin shi ya cika ne, in alkhairi ya shigo lamarin nan ai sabga ta lalace sai kuma ya saki murmushi yana

cewa Amin shi ma ya haye saman shi.

DeeDee dai tunda ta shiga

ɗ

aki kwanciya tayi yaraf kan gado tana danna kiran Scor, sai dai be shiga sai voicemail da ya kaita. Gajeren saƙon ya kirata ta tura masa tana maida wayar ta ajiye, sai kuma ta maida akal

ar kiran ga Tee. Ringing biyu a na ukun ta

ɗ

aga tana cewa '' Haffa''.

''An samu matsala Tee, Affah yace gobe wani Musharraf wai zai zo''.

''What? Waye kuma mai wannan sunan?".

''Ɗan gidan Baba Marafa ne i think''.

''Be da

ɗ

a me wannan s

unan, wani time zai zo

ɗ

in?".

''Ni ma ban sani ba''.

''Kar ki saka damuwa a ran ki okay? Ki nuna masa kin amince yanda idan shi Scorpion

ɗ

in naki ya ƙaddamar da aikin shi ba za'a zarge mu ba''.

''Alright dear''.

''Zan shigo gobe tun saf

e in shaa Allah ''.

''To sai kin zo, bye'' ta ƙarashe tana yanke wayar.

Ta kuma kwanciyar jiran kiran Scorpion, sai dai har dare da suka ci abinci bai kira ta ba. Sai da ta fara bacci kafin ya mata message

ɗ

in yana fama da emergency ne, but

zai kirata in yayi resolving issuen yana son ta. Ko da asuba da ta ga saƙon sai da haushin shi ya kama ta tsaki ta ja tana cewa '' Allah ya sa yana zuwa a

ɗ

aura auren sai in ga ta tsiya, tunda kai ba a abun arziki da kai ''.

Ko da suka tashi da saf

e ita da Amah ba su yi wata magana kan zancen ba, ba kuma su yi yunƙurin yin kayan tarba domin wasu baƙi ba. Shi dai Shamaki ko da suka gama yin breakfast jaddada musu da zuwan ya kuma yi kafin ya fita zuwa wurin motocin shi yana shaidawa Amah zai dawo da

Azuhur. Sai lokacin ta dubeta tana cewa '' ki tabbatar idan yaron nan ya zo a yau ba sai gobe ba zai ce ya fasa auren ki, kin ji ni ko?".

''Toh Amah''.

Ta amsa mata kawai, ba tareda ta san me zata yi ba.

Ba su kuma tashi yin aikin ba sai da T

ee ta zo, ita ta jagoranci komai har sai da Amah ta ji haushin ta don a nata zaton ko Shamaki ne ya aiko ta. Da ma ta ga kau

ɗ

in ya mata yawa sai da tace '' ai da yake ba son ta kike yi ba shiyasa kike ta

ɗ

okin za'a kai ta gidan da kika tsira''.

Abun ba

ƙ

aramin dukan ta yayi ba sai da ta shige store ta ci kukan ta ma'ishi kafin ta share hawayen ta fito, amma fa jikinta yayi mugun sanyi sai dai ta daure bata nuna ba.

Haka ta daure aka gama komai ta shiga wurin Dee dake kwance sai kallon wayarta take t

ana tsaki, murmushi ta saki tana cewa '' wanka fa ya kamata ki yi Dee''.

''Haka zan fita ai da hijabin nan Allah ya sa yace ya fasa''.

''Ameen ya rabbi, amma fa fitar ki a haka ba shi zai saka shi fasawa ba. Come let's show him what we have bab

y''.

''Wallahi ba zan yi kwalliya don shi ba''.

''I didn't say so, ni dai mu je ki yi wanka Please''.

Ba don ta so ba tayi wankar kamar yanda tace mata, shiryawa tayi cikin wata brown

ɗ

in gown irin carton

ɗ

in nan. Ta

ɗ

auko wani veil kalar

Moss green mai duhu, yafa shi tayi a kai yanda lock

ɗ

in ta ya bayyana. Slides

ɗ

in loufu da ta zo da su, ta zira ta zauna tana jiran cikar lokaci.

Isowar su ƙofar gidan suka yi kici

ɓ

us da Shamaki za shi masallaci bayan gaisawar su suka rankaya suka taf

i, tare suka dawo a jere zuwa gidan. Shi da kan shi ya kai su

ɗ

akin baƙi cikeda kamewa da aji kai kace ba addu'ar shi kenan ba, sai da suka zauna aka kuma gaisawa kafin ya shiga ciki ya shaida musu ya iso kafin ya wuce saman shi. Ƴan aiki aka fara sanyawa

suka kai musu kayan motsa baki kafin kusan bayan 30 minutes ta nufi inda suke.

A lokacin duk sun ƙosa da zaman jiran nata, musamman shi gogan da yake ji kamar yayi tafiyar shi. Har ita wacece da take ganin ta isa ta shanya shi, Musaddiq ne ke ta rarra

shin shi. Aka yi sallama da knocking aka shigo

ɗ

akin, a bakin ƙofa ta tsaya tana ƙare musu kallo.......

Sai da ke ta Scorpion ba da mamaki

Ki bada kan ki a sare ki je gida ki ce ya fa

ɗ

i

Deejasmah

💜🦂

CHAPTER 54

Musaddiq ganin shirun na

su yayi yawa ne ya sanya shi yin gyaran murya yana cewa '' Barka da shigowa Aunty Gimbiya''.

Murmushi ta

ɗ

an saki ka

ɗ

an ganin mutumin da ya girme ta yana ce mata Aunty, sai ta ƙaraso ciki tana cewa '' yawwa, sannu Yaya......'' ba tareda ta ƙarasa ba don

ba ta san sunan shi ba.

Shi ma murmushin ya saki yana cewa '' wane ni ki ce min Yaya? Ai sai ki sa Yayan mu ya dake ni Musaddiq nake''.

Zama tayi suka gaisa cikeda girmamawa, kafin ya miƙe yana cewa '' bari in

ɗ

an fita in baku wuri, Yaya ina waje

''. Yana fa

ɗ

in haka ya juya ya fita har lokacin bai yi magana ba, kamar ita ma tayi shiru sai kuma ta danne tana cewa '' Ina wuni?".

''Lafiya'' ya amsa can ƙasan maƙoshi yana kallon ta ƙasa-ƙasa. Kallon fisha

ɗ

in nan ta jefa masa jin amsar da ya bata

, sai kawai tayi shiru tana kau da kanta gefe in jin kai yake taƙama da shi to gidan ya tarar. Wayarta ta zaro daga aljihun rigar wanda yayi daidai da shigowar kiran Scorpion, wani kalar bugawa ƙirjinta yayi ta kalli wayar ta dubi mutumin dake zaune a gaba

n ta tana jin wani fargaba yana cikata. Sai dai ta danne tana saka wayar a silence, ta danna ta cikin aljihu.

Sun fi 30 minutes zaune ba uhm ba uhm-uhm tun daga gaisuwar da ta masa ya amsa, ta gaji da zaman shirun na su gashi tana tsoron fito da wayar

ta ta ga kiran Scor ko message

ɗ

in shi don ta tabbatar da ya san wani ya zo gidan su wurin ta a yau

ɗ

in nan shiyasa ya kira don ya tabbatar da hakan. Sai da ya mula ya miƙe tsaye yana cewa '' ki min iso zan shiga in gaida Hajiya zamu tafi''.

Ba tare d

a ta amsa masa ba ta fita, a parlor ta tarda Amah zaune ita da Tee ce mata tayi '' zai shigo ku gaisa''.

''Ban buƙata ya tafi kawai''.

''Amah Please don't do this, shi fa babu ruwan shi'' fa

ɗ

in Tee a

ɗ

an tsorace.

Ƙ

wafa ta yi ta dube ta tace ''

ya shigo''.

Juyawa tayi ta fita a ranta tana ƙudure dole ne su zauna da ita kan wannan maganar, a waje ta same shi tsaye gefen Musaddiq ta dube shi da murmushi tana cewa '' ku shigo daga ciki Yaya Musaddiq''.

''Toh Aunty Gimbiya''.

Tare suka jer

a da Musaddiq shi yana daga gaban su yana wata irin tafiya cikeda izza, sai da ya je bakin ƙofar ya tsaya sai da ta ƙaraso ta bu

ɗ

e ƙofar suka shiga ciki da sallama.

Gani tayi sun zauna a ƙasa sun duƙar da kai suna gaida Amah, amsawa ta yi cikin

ɗ

an yaƙe

tana tambayar shi mutanen gida da mai babban

ɗ

aki. Shi ma ya amsa mata da lafiya, Ateeyah ce ta gaida su suka amsa a

ɗ

an sake Musaddiq har yana cewa ''Ke ce Hussaina?".

Murmushi ta saki tana cewa '' ga dai Hussainar nan ni Yayarta ce''.

''Da 2 m

inutes

ɗ

in?" Ta tambaya tana mata hararar wasa.

''Ko ma 2 seconds ne ai na girmeta ko kuwa?" Ta ƙarashe tana maida akalar tambayar ga Musaddiq. Dariya ya saki yana cewa '' tabbas amma fa yanzu ta zama yayar ki don matar Yayan mu ne''.

''Sai dai k

ai amma ni ba zan ce mata Yaya ba'' ta ƙarashe har da murgu

ɗ

a baki.

''Kar ki ce ban ma so'' ta amsa itama tana ramawa.

Ba su da

ɗ

e ba suka fito har wajen motar su ta raka su, amma ba ta ce masa komai ba. Musaddiq ne ya miƙo mata wata jaka yana cewa

'' ga saƙon Mammah tace tana gaishe ku sosai ''.

''Ni ma ina gaishe ta sosai ina kuma godiya da hidima Allah ya ƙara girma''.

''Ameen kun yi sallaman da Romeo

ɗ

in naki kuwa?".

Wani harara ya jefa masa ya shige mota yana dariya, ita ko gimtse

fuska tayi tana cewa '' Ya Musaddiq Allah ya tsare hanya ya sauke lafiya'' daga haka ta juya ta shige gida ta bar shi nan tsaye.

Da kallo ya rakata sai da ta shige kafin ya shiga motar, Musaddiq ya ja suka bar gidan. Sai da suka hau titi kafin ya sau

ke ajiyar zuciya yana cewa '' this is getting more interesting''.

''What's interesting Yaa?".

''This, all of it. First ita ba ta sona ba ma ta son ganina, then her mom ka na ganin yanda ta amsa da yaƙe. Even her so-called twin itama haka''.

''Ai yanda ka nunan ne Yaa, ji fa yanda kake ta

ɗ

aure fuska. Yanzu dai what's your stand?".

''Na amince zan aure ta, if i can't have what i want itama haka. In mun ga dama mu kashe junan mu don ƙiyayya damuwar mu ce''

Ashe Scor zai ga bayan ka Mu

sharraf kake ko wa?.

ADEEYAH

Ko da ta shiga ciki zamewa tayi kan kujera tana sakin numfashi, Tee tace '' Lafiya dai?".

''Yes lafiya lau, amma gayen nan akwai

ɗ

an rainin wayau''.

''Shi Musharraf

ɗ

in? I think sarauta ce ta masa yawa ba kom

ai ba''.

''To Allah wadaran ta wallahi, kin ga yanda yake ta hura min hanci yana min wani kallon ƙasƙanci ba fa zan

ɗ

auka ba wallahi ''.

Ta fi kowa sanin halin Dee da tsanar wulaƙanci komin ƙanƙantar shi, shiyasa ba ta wulaƙanta kowa ba kuma ta

ɗ

aukar shi daga wurin kowa in ka cire Tee da Shamaki su ka

ɗ

ai ne suke mata abu ta ƙyale su. Don haka tace '' ki yi haƙuri tohm''.

''Ki daina bani haƙuri Tee don ban bari ya min ba ma, banza nima nayi da shi da ya gaji ya ce zai wuce''.

''Sai dake

ta wurina''.

Sai yanzu Amah tace '' akwai alamun nasara kenan, idan ma bai ce ya janye daga yau ba ya kuma dawowa kar ki

ɗ

aga masa ƙafa har sai ya gaji yace ya fasa yana tafiya kuma ki kawo shi wancan da kika je zai turo

ɗ

in nan ayi auren ki in huta''

tana fa

ɗ

in haka ta miƙe ta haye saman ta. Kallon-kallo aka yi tsakaninsu kafin su miƙe su mara mata baya, amma ba

ɗ

akin ta suka shiga ba na Dee suka shiga a bakin gado suka zauna.

''Amah tana cikin damuwa sosai Tee ban san yanda zan yi ba'' ta furta ca

n ƙasan maƙoshi.

''Tabbas nima na lura da haka, kin san kuma bai rasa nasaba da maganar wannan auren ba ta da burin da ya wuce a fasa zancen nan''.

''To ya kike ganin zan yi?".

''Plan A dai zamu

ɗ

auka for now sai mu ga me hakan zata haifar, ki

kira guy

ɗ

in ki ki gaya masa me ake ciki mu gani''.

''Kin san ma ya kira ni kuwa? Ina guest room ya kirani har da messages amma ban

ɗ

aga ba I'm sure ya san komai ''.

''To idan an fasa waye kika cewa Amah zai fito ku yi aure?".

''It'll defin

itely be him''.

''Scorpion? Dee kina da hankali kuwa?''.

''Da hankali na tsaf Tee, da in auri wanda bai sona gwara mai sona ko wane ne''.

''Ko

ɗ

an ta'adda ne kamar Scorpion?".

''Ko wanda ya fi shi ne''.

''Innalillahi wa inna ilaihi

r rajiun, Dee you are not okay you are sick''.

''Ofcourse I'm not, Tee Scorpion yana sona kuma a zama na da shi bai ta

ɓ

a cutar da ni ba''.

''That's why i said you are sick, Adeeyahn da na sani tana reasoning komai kafin ta aikata shi but this''.

''Ateeyah na fa san me nake yi, har wanda kike ganin ban sani ba. Na san cewa da ke Ridh ya fara ha

ɗ

uwa ba ni ba, na san ke kika ba shi number na I'm just keeping quiet for peace to reign''.

Idanu ta zaro tana kallonta ba ta ta

ɓ

a tunanin ta san w

ani abu kan hakan ba, amma ya fi mata sauƙi akan ta san ta kusa ha

ɗ

a baki da Beta kan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login