Showing 153001 words to 156000 words out of 232724 words
da dawowa''.
''Yawwa, kin dawo lafiya? Na ga kin dawo da wuri ne ya jikin na ta?".
''Da sauƙi sosai tana gaishe ka'' daga haka ba ta kuma cewa komai ba, shi ma ruwan shi ya
ɗ
auko ya zauna nan ya
ɗ
aga bottle
ɗ
in ya shanye tas kafin y
a miƙe ya jefa cikin waste bin ya shige
ɗ
akin shi. Da idanu ta raka shi tana ƙissima abinda zata yi, kafin itama ta nufi nata room
ɗ
in don samun sukunin shawara.
Da wuri ta ci abincin da tun zuwan ta ba ita ke dafawa ba, cook
ɗ
in shi na gidan ne yake ha
ɗ
awa ya ajiye musu kan dining haka gyaran gida ma wata staff ce da ke nan cikin bq zaune take yi ta koma
ɓ
angaren su don Tafida dai bai son ganin bayi suna yawo a gidan. Ba kasafai take ha
ɗ
uwa da ita ba saboda san da take gyaran tana can tana bacci, in ta
tashi ta gyara room
ɗ
in shi da nata kafin ta yi wanka ta fito parlor mai girkin ne ma ta kan ha
ɗ
u da shi su gaisa ko in ya kammala lunch ko dinner bayan nan ba ta kuma ha
ɗ
uwa da shi sai dai motsin da take ji. Tana kammalawa ta shige
ɗ
akin ta tayi wanka ta
shirya cikin nightie mai santsi, duvet ta ja har kai tana rufe fuskar ta.
Wanka yayi kamar kowacce dare ya zura wandon pj kalar blue, bai sa riga ba don yanzu bai wani sakawa ya feshe jikin shi da turaruka ya kwanta yana tsammanin zuwan ta. Tun yana dan
na wayar shi har ya fara gajiya sai kallon lokaci yake yi ganin har after 10 ya sanya shi miƙewa zuwa nata
ɗ
akin don yana tunanin ko wani abun take yi shiyasa ba ta shigo ba, hasken
ɗ
akin da ya gani a kashe yayi mugun ba shi mamaki amma ya daure ya shiga d
a sallama yana kunna hasken wayar shi ya isa gaban gadon.
Hannu ya kai kan duvet
ɗ
in ya yaye yana cewa '' Adeeyah?" Shiru tayi duk da idanun ta biyu tana jin me yake fa
ɗ
i amma ta juya masa baya, shi kan shi jikin shi ya bashi ba tayi bacci ba jijjiga
ta yayi yana cewa '' Are you okay?".
Nan ma tsit kake ji, sai da ya kuma kusan sau uku kafin ta bu
ɗ
e idanun ta ba tareda ta juyo ba tace '' Na'am''.
''Ba ki da lafiya ne?".
''Nope me ka gani?".
''Is it your period?" Ya kuma tambaya don yanda
ya ji tone
ɗ
in ta ya fuskanci akwai abinda yake damun ta it might be mood swings.
''Nope'' ta kuma maimaitawa har lokacin ta ƙi duban shi. Shiru ne ya biyo baya na
ɗ
an lokaci mai tsayi, yana ta tunanin me yake damun ta da ta ƙi gaya masa sai kuma cikin
ƙ
aramar murya yace '' yau a nan zamu kwana kenan?".
''I'm not in the mood please Ya Musharraf'' ta furta tana juyowa idanun ta cikin na shi ta cikin duhun.
Murmushi ya saki yana cewa '' do you think I'm just a selfish ass da zan kasance ki when you
are like this? Come on Kitten i know akwai abinda yake damun ki but i ba zan dame ki sai kin gaya min ba. You have all the time you need okay?''.
''Uhmm'' ta fa
ɗ
i a kan harshe a can ƙasan ranta ko cewa tayi ' sai kace ba a haka ka haiƙe min ba tareda
damuwa da ko na shirya ko ban shirya ba'.
''Yawwa, Kitten can i hold you to sleep?".
Kamar tace A'a sai kuma cikin saukar da murya tace '' Alright then''.
Rungume ta yayi ya shige cikin jikin ta ya na shafa gashin kan ta, ajiyar zuciya ta sau
ke ta lumshe idanu. Suna kwance a haka har bacci ya kwashe su.
Washegari bai fita da wuri ba sai kusan 11 kafin ya fice, da ya dawo kuma da ya yamma ya kai su gidan Amah sai dare suka dawo. Ranar ma a
ɗ
akin ta suka kwana bai nemi wani abu daga gareta ba
ko ka
ɗ
an, sai ta ji wani farin ciki ya kamata ga sunan Kitten da yake kiran ta da shi da ke sanyaya mata zuciya.
Haka suka jera cikin satin babu wani abu da ke shiga tsakanin su amma akwai girmama juna da fahimta not like before, ranar sunday Tee ta
kawo mata ziyara ita da Ridh ko da yake ba wai ya shiga ciki bane ajiyeta yayi ya tafi bayan yace zai dawo da dare ya
ɗ
auke ta. San da suka zo Musharraf ba ya gida don kun san aikin Tech ba wai irin normal corporate business ba ne a'a suna iya fita a duk l
okacin da suka ga dama su kuma dawo a time
ɗ
in da suke so. Ta ji da
ɗ
in zuwan nata musamman ta cika mata gaba da kayan motsa baki sai da ta natsa kafin suka shiga
ɗ
ayan bedroom
ɗ
in don tana jin kunyar kai ta
ɗ
akin ta haka nan saboda Musharraf yana kwana a c
iki, sai da suka zauna ne ta dube ta tana cewa '' ke Madam how far, komai dai yana tafiya normal ko?".
''Yes ai tun ranar na daina sake masa jikina,
ɗ
akina ma na koma kwana in gaya miki''.
''Like how?" Ta tambaya cike da mamaki don ba ta gane me ta
ke nufi ba.
Murmushi ta kuma saki tana rattafo mata abinda yake faruwa, kallon ta tayi tana sakin ajiyar zuciya kafin tace '' amma Dee kin san a da i used to be jealous of yanda ƙwaƙwalwar ki take ja? Yanzu kam ina I'm grateful da irin kan da Allah ya m
in like Baby what the hell is this?" Ta tambaya a
ɗ
an fusace.
Kallon mamaki ta mata tana cewa '' me kuma na yi miki?".
''Miye ma ba ki yi ba? I asked you to show him ke mace ce amma me kika nuna masa? Haba Dee kamar wacce ba ta san me nake nufi ba? B
abu wata kissa ba kisisina kina abu kamar namiji. I'm sorry to say but I'm disappointed ''.
''Kamar ya? Cewa fa kika yi in nuna masa ina da martaba ta wace hanya kike ganin ya kamata in ƙwato pride
ɗ
ina ba ta janye masa ba?".
''Ban saka ki janye
masa ba, you can throw yourself to him ba tareda ya gane me kike nufi ba. Mace ƴar kissa da ado da kwalliya aka san ta, wanda na san abu ne mai wahala a wurin ki. Na farko ba ki san me ake nufi da kissa ba, fine nima ban ta
ɓ
a zaton a rayuwa zan iya ba amma
kin san musamman Affah ya ke koya min dabarun zama a gidan sarauta tun da na mallaki hankalin kai na kuwa? Kuma abun mamaki ba tareda ya nuna ga abinda yake nufi da ni ba, sai daga baya da ya gaya min ƙudurin shi kafin na gane''.
''Na biyu kuma A
do da kwalliya wanda ko ban fa
ɗ
i ba kin san ba ki yi well ba laifi bane tunda kina da tsafta da gyara fitar da colors su yi matching duk ba matsala bane don kin san a da ina jin haushin yanda duk in kika kwa
ɓ
a kaya yake miki kyau kuwa?. Kina da kyau Dee ku
ma ko na ƙi ko na so kin fini kyau nesa ba kusa ba, ga skin colorn ki mai kyau kina ganin da bala'i sai da na maida kaina irin ki. Ga kuma shape
ɗ
in da kike aikin
ɓ
oye shi cikin dull colors da baggy kaya, lemme break this to you. Akan shape
ɗ
in ki sai da n
a ji kamar ni laifi nawa Allah ya ha
ɗ
a ni da kalar jikina ke kuma ya baki what I've been wanting a nawa jiki, kina da komai da Allah yake bawa mace da zata ji duk duniya ba wanda ya kai ta sa'a. Dole ne ki koyi jan hankalin shi da halittar ki da saka masa
kayan da zasu ke saka shi salivating a kullum, a gidan ki ki daina saka masa wainnan rigunan for heaven's sake today's Sunday amma ya tafi office bayan he can work from home. Why do you think he did that? Saboda baki ba shi one strong reason to stay with y
ou ba, you have to learn how to wear those skimpy skirts, bum-shorts, lingerie, G-strings, crop tops, chemises, half gowns da ma sauran su. Yes zaki iya saka baggies and look like baddie haka atamfofi amma fa dole sai kin daure you must be intentional akan
komai''.
Ta ƙara nisawa tana kallon yanda ta natsu kamar mai tunani kafin ta ce '' sai most important a cikin komai kulawa da shi Dee, tsakani da Allah zan tambaye ki kin san me mijin ki ya fi na abinci ko ƙamshi?".
''Ya na son tea kullum sai y
a sha ko a parlor ko a bedroom'' ta furta da sauri irin ta sanin nan.
''That's great to sau nawa kika ta
ɓ
a dafa masa tea? Uhmm sau nawa kika ta
ɓ
a shiga kitchen kika dafa masa abinci, sau nawa kika ta
ɓ
a sanin wanne ya fi so da yawa haka wanne ne baya s
o? Yaushe ma kika zauna cin abincin da shi balle ki san wainnan? Look Dee dole fa ki saka wa ranki zaman aure kike yi ba wai kuna zaman maƙotaka ba like flatmates. By saying that wajibi ne ki ajiye ƙwuiya ki fara shiga kitchen ki ha
ɗ
a masa breakfast, ki ha
na wani cook masa komai ya zama responsibilities
ɗ
in ki. Ki gane abinda ya fi so da wanda bai so, ki koyi masa magana ki saba masa da
ɗ
umin jikin ki. Ki daina jin kunyar shi kar ya zamana relationship
ɗ
in ku a bedroom kawai ta ƙare, a'a ku yi duk wata shag
ali da kika san ana yi a parlor kar ki tauye kan ki enjoy his touches love his romance ki kuma maida masa martani''.
''But Tee how? Wallahi ban son shi ko ka
ɗ
an''.
''Wannan kuma aikin shai
ɗ
an ne, ba ki san a gidan sarauta ba a saki sai da ƙwaƙwwa
rar hujja. Kuma dai ke rayuwar ki
ɗ
aya ce balle ki ci in your next life zaki yi rayuwar auren da kike so and enjoy it, so ya rage naki ki zage
ɗ
antse ki ƙwaci martabar ki a gidan nan''.
''But how?".
''Yanzu duk bayanan da na miki ba ki gane ba?".
''Nope what i meant how do i overcome all these?".
''Ki kyautata niyyar ki, ki yi abu mai yiwuwa life is too short for you to live it sulking ki yi kamar kina yi da gaske kin ji na gaya miki''.
''Tohm''.
''Ni wallahi ma kin saka na man
ta me nake cewa wallahi, yawwa na gaba kina ji ko? Sai ladabi ki fa ajiye girman kan mu na gado ki masa ladabi da biyayya aljanna za ki nema ba komai ba. Sai haƙuri rayuwar aure ba rayuwar gidan ku bane ko a can sau nawa Affah ya ke
ɓ
ata mana rai? Amah fa?
Su fa suka haife mu balle wanda kika aura amma that's part of growth nan gaba sai kice ba a yi ba. Sai kyautatawa dangin shi kin ga fa kema naki ne don na ji Amah tace tare suka tashi da Mammah kin ga ko in kika girmamata kan ki kika wa Mai babban
ɗ
aki ka
kar mu ce ita ta haifi Affah, sai Muneerah da Musaddiq. Abu na gaba kuma ibada I'm sorry to say ba ki wani maida hankali kan wannan ba kya qiyamul lail ba kyau ta
ɗ
awwu'i wanda kuskure ne ko dan sharrin aljanu da shai
ɗ
anan mutane da ma sihiri balle na gidan
sarauta, wajibi ki miƙe tsaye ki tallafi kan ki''.
''In shaa Allah duk zan kiyaye na gode da tunatarwa but I'm sha really surprised waye zai ce wai Aesthetic ce ta san wainnan abubuwan. Ta
ɓɗ
in in an gaya min ma zan ce ƙarya ne''.
''Da yawa na ga
ya miki Affah ya koya min, amma wainnan akwai su da yawa a littafai dole ki dage wurin karanta su don babu abinda ya kai su koyawa mutum zamantakewa da ma movies ''.
''Duk fa
ɓ
ata lokaci ne wannan abun''.
''Ɓata lokaci ke? Zauna nan kina cewa
ɓ
at
a lokaci don baki san ilmin da marubuta suke narkawa a littafai ba ne, saboda kullum ba ki da aiki sai danna system ke ga Yahoo girl. Yanzu ma zan tura miki and you too should subscribe to some channels da ake karanta audiobooks haka akwai ma groups
ɗ
in da
zan yi adding
ɗ
in ki a WhatsApp ki karanta akwai ma na turanci da zaki karanta ƙi ƙaru rayuwa fa ba kullum aiki ba ne ke ba robot ba ba AI ba''.
''Ya na iya?".
''Wajibin ki kiyi wallahi, kuma kar ki sake ki fara irin yau
ɗ
in nan ko gobe kar yace k
oya miki ake yi. Shima yana rage ƙima a wurin namiji irin yace ba abinda kika iya
ɗ
in nan, nima shiyasa ma kika bani haushi da kika daina zuwa
ɗ
akin shi ran da kika je gida na ai sai yace zuga ki nayi. Sannan akwai hira da shi kin ga mijin ki is into tech
wanda kema kike ciki dumu-dumu dama ce Allah ya baki da ba kowa yake bawa ba, so ki dinga zama da shi discuss the latest trend in technology. Da abinda yake faruwa a duniya hakan zai saka masa yarda da ke har ya iya baki wasu labaran da suka shafe shi''.
''I'll try''.
''You have to, Tuesday zan shiga kasuwa in Shaa Allah zan siyo miki tea spices
ɗ
in da nake siya. Da ma na abincin don by that day nake son ki fara girki, sai suma kayan da kaina zan za
ɓ
o miki masu kashe zuciya ya kasa fita kullum yana na
ne da ke. Dama ƴan sarauta da nacin jaraba''.
''Kai Tee''.
''Dey there, yauwa ki zo kiyi joining spa club
ɗ
in mu kema ki dinga zuwa ''.
''Duk fa abinda kika ce zan yi ''
Dariya ta saki jin yanda tayi maganar irin ba ta da choice
ɗ
in nan, ha
ka suka da
ɗ
e ciki suna ta hira wanda rabi akan yanda zata gyara ne. Bayan Isha'i Ridh kusan tare suka shigo da shi tayi mamakin jin yanda ya zage suna ta hira da su, har abinci tare suka ci sai can dare suka koma..........
Anya Tee ba kwangila aka bat
a ba kuwa?
Deejasmah
💜🦂
CHAPTER 70
Ranar da dare ma haka suka kwana wanda ita zata ce ma bata yi wani bacci ba sakamakon juyin da ta dinga yi tana tunanuka a ranta, ta san gaskiya Tee ta fa
ɗ
i amma shin in ta biyewa Musharraf ba ta yi wa Scor b
utulci ba kuwa? Shin ba ta ci amanar shi ba?. Sai kuma wata zuciyar ta ce mata '' ba shi ba ne yake son ki yi seducing Musharraf ba? To do that you must work hard if not ba abinda zaki samu''.
A take kuma wata ta ca
ɓ
e da '' yes i can seduce him amma k
uma Tee tace dole in saka wa raina jin da
ɗ
in abinda yake min, but can i?".
Haka ta dinga zance ita
ɗ
aya sai mafita ta fito kuma sai tayi demoralising kan ta da kan ta, duk motsin da take yi yana jin ta hakan ya sa shi ƙara tabbatar da akwai abinda ke
damun ta amma zai cigaba da jira har zuwa ranar da take ganin ya cancanci ya san matsalar ta.
Rashin baccin da bata samu ba ya sanya tana sallahr asuba ko addu'oin da ta yi alƙawarin farawa ba ta iya ba bacci ya kwashe ta, sai kusan 9 ta iya bu
ɗ
e idanu.
Gyaran
ɗ
akin ta fara yi kana ta yi wanka ta shirya cikin kayakin ta da ta
ɗ
auko daga gidan Amah. Baggy pants da wata shirt mai gajeren hannu, hula ta sanya bayan ta shafe lips
ɗ
in ta da wetlips. Sallahr Duhaa ta fara yi kafin ta miƙe zuwa kitchen, ga mama
kin ta sai ta ga Musharraf zaune kan table yana aiki kan system
ɗ
in shi.
''Good morning '' ta furta tana kallon shi.
Ɗ
an duban ta yayi yana cewa '' uhmm morning kin tashi lafiya".
''Lafiya lau, yau baka zuwa office ne?" Ta tambaya tana mai kasa
ɓ
oye mamakin ta. Murmushin da bata san yana yi ba ya saki mata yana cewa '' i do amma yau dai sai anjima zan fita''.
Kujera ta ja tana duban shi kafin cikin ƙaramar murya tace '' uhmm dama I've been wanting to talk to you about something, amma ban san
yanda zaka
ɗ
auki maganar ba''.
''You are free to talk anything with me, anytime ''.
''Okay, it's about the chef. Ban san requirements
ɗ
in ka ba but i want to start cooking myself''.
''Cooking yourself like?".
''Uhmm, i mean ya daina girk
in ni zan na yi''.
Wani sanyi ne ya kama zuciyar shi