Showing 222001 words to 225000 words out of 232724 words
kina jina kika min shiru, ya miki kyau ai'' tana fadin haka ta juya ta fita, wata doguwar ajiyar zuciya ta sauke tana kallon inda ta bi kafin ta lumshe idanu cikin ƙanƙanin lokaci
bacci ya kwashe ta.
Washegari da asuba da wata labarin aka tashi na gobarar da ta kama companyn Marafa dake can bayan gari, an dai samu an kashe wutar amma babu abinda bai lashe ba sai ragowar ƙarafun manyan injinan sarrafa auduga da kangon wurin sai
roofing wurin. Ai ko jikin shi ya kuma rikicewa ga wata ga wata,
ɗ
aukar shi aka yi ranga-ranga sai asibiti amma fa ina babu wata sauƙi sai na Allah.
Haka su mai babban
ɗ
aki suka je ita da Deensuka tadda shi abun babu da
ɗ
in ji ko gani, babbar ƴar shi Ha
nsa'u ce take basu labarin abinda Mamanta ta gaya mata na nutsewar jirgin ruwan kayan su. Haka suka yi jum suna jajanta lamarin, duk abinda ake yi Alhaji Scor dai ana can ana baccin huce gajiya bai tashi ba sai 11 lokacin har sun dawo daga asibitin. Da ya
shiga wurin su ne mai babban
ɗ
aki take bashi labarin abinda yake faruwa, kai kawai ya gya
ɗ
a yana cewa '' Allah ya kyauta'' yana me maida hankalin shi kan wayar shi. Dama ta san ba zai tanka ba don tunda can duk abinda ya shafi Marafa tsanar shi yake yi, sh
i ko wani ƙarin farinciki ne ya wanye masa zuciya. Duk da bai da saka a hannu a gobarar da ta tashi a shagon amma hakan ba ƙaramin da
ɗ
i ya masa ba, ya kuma fa
ɗ
i ya ƙara cewar ka
ɗ
an ya gani in dai Karma ce sai ta cinye masa komai da ya mallaka kafin zata ƙy
ale shi. Zaman lafiya kuma ya yi hannun riga da ita har ƙarshen rayuwar shi, shi da natsuwa kuwa sai dai a labaran kunne ya girmi kaka amma a zahirance sai ya manta
ɗ
an
ɗ
anon ta ga harshen shi balle har ya lasa.
Dee ita ce ta shaidawa Shamaki abinda ya
ke faruwa, duk da ya ta
ɓ
a shi abun don
ɗ
anuwa ko yaya
ɗ
anuwanka ne ko me zai yi musamman ma shi da suka da
ɗ
e suna cu
ɗ
anya da tunanin son tsakani da Allah ne a tsakanin su. Don shi kam ya so shi a matsayin
ɗ
anuwa kuma abokin shawara wanda ya saka ko matar s
hi bai yarda da judgement
ɗ
in ta kamar na shi ba, yana jin maganar shi fiye da kima kuma bai wasa da duk abinda ya shafe shi. Amma sai cewa yayi '' Allah ya kawo masa sauƙi a lamuran shi, ya bashi lafiya'' daga haka bai ƙara ko A ba sai ma tambayoyin da ya
juya yana ma
ɗ
iyar shi kan jikinta da ma Mai babban
ɗ
aki, don yanzu kam ya saduda tunda ya gane Allah da girma yake yana ƙoƙarta kulawa da su yanda ya dace ba kamar da ba. Ko da ya fa
ɗ
i haka ta zaci zai zo garin amma har aka yi kwana biyar da faruwar lama
rin ba shi ba dalilin shi sai ma shirin tafiya Umrah da yayi shi da Amah abun su.
Randa jirgir su ya
ɗ
aga ya bar ƙasar
ɓ
arayi suka shiga cikin shagunan shi da ke babban kasuwa wainda ba ma a san yana da su ba suka masa ƙazamar satar da ta ƙara gigita sh
i, dama nan ne alternate source of income to shima ya durƙushe. Nan ko hanawa yayi a gayawa kowa saboda gudun a fahimci me yake faruwa da su, tunda ba'a san da su ba to a bar shi a haka in ya warke duk zai kuma samun wasu ne.
Da yake Scorpion yana bib
iye da shi sai da ya san me yake faruwa da shi, hakan ya saka shi dakatawa da lunching na shi attacks
ɗ
in don bai son ya mutu in kuma ya kuskura yayi pressing button guda
ɗ
aya zai yi bankwana da duniya ne tabbas. Shi kuma so yake yi yai tsawon ran da zai g
a ga dai mulkin amma samun shi gare shi kamar wanda ya tara ruwa ne a
ɗ
anyen kasko da niyyar yin wanka. Ai ko kamar yanda ya hasasar Marafa dai duk wata garkuwar jikin shi ta kuma lalacewa, ga cutuka sun masa yawa ga zuciya ta ta
ɓ
u ga hawan jini ga kuma de
pression da yake kama shi ka
ɗ
an-ka
ɗ
an ba tare da ya ankare ba. Lamari dai ba da
ɗ
i sai dai ace lakamtu summa lakamtu.
Ta gefen iyalin shi dai ya takurawa mai babban
ɗ
aki ba a kai ga ko yin arba'in ba ta saka rana da kan ta don ba shi matar shi, bayan t
a kashe mata kashedin duk abinda ya biyo baya ta koka da kanta ba kowa ba tunda dai ita bata jin magana. Da yake itama abinda take nema ne sai bata ja da tsawo ba tayi gum bata tanka mata ba, sai ma maida hankali da tayi kan gyaran jikin da aka cigaba da m
ata irin na kankaro mutuncin nan.
Ranar Alhamis da la'asar ita da kanta ta
ɗ
auketa ta mata rakiya har sashen ta da ya sha gyara sai ƙamshi yake tashi, har tsakiyar gado ta kai ta tana dubanta zuciyar ta tana karyewa don ta saba da ita sosai rashin ta
a sashen ta ba ƙaramin gi
ɓ
i bane gareta amma kuma dole ta bar ta ta koma in dai ba kashe mata aure take son yi ba sai lokacin ta iya cewa '' Toh Adeeyah ga ki nan kin dawo
ɗ
akin mijin ki a karo na biyu, ki yi haƙuri ki kuma jajirce ki riƙe sirrin mijinki k
ar ki yarda ki zama me yawan kai ƙara a komai. In kin ciza ki hura sai kin ga abun ya fi ƙarfin ki wanda ba ma fata ko ka
ɗ
an a kai ga haka, ki kula da shi da ma kanki don samun sukunin rayuwar aure. Allah ya albarkaci rayuwar ku ya baku zuriya mai albarka'
'.
Kasa amsawa tayi sai rungumeta da tayi tana fashewa da wani kalar kuka mai tsayawa a rai da zuciya, itama dai juriya kawai take yi amma idanunta sun tara ruwa zamewa tayi ta bar ta a cikin daƙin gudun tayi kukan itama. A parlor ta ha
ɗ
u da Musharraf
don dawowar shi kenan daga masallaci suka ha
ɗ
u, kallon ta yayi yana cewa '' Me yake faruwa ne Innani?".
''Babu, amma zai faru ranar da ka kuskura ka kuma cutar min da ita. Ni da kaina zan gyara maka zama ba sai an kai ga ko'ina ba''.
''Ba zan ta
ɓ
a
cuta mata da sanina ba, zan kare ta da ƙarfina lafiyata da ma aljihuna zan kuma yi mata garkuwa daga kaina ma ba wani ba''.
''Allah ya muku albarka ''.
''Ameen Innani'' ya amsa yana riƙe mata hannu, sai da ya rakata har wurin motar ta da Alafiyo k
e jiranta. Sai da ya ga wucewar su kafin ya koma ciki,
ɗ
akin matar shi ya shiga cikin zumu
ɗ
i sai dai yayi turus ganin kuka take yi. Rungume ta yayi cikin jikin shi yana cewa '' why are you crying? Ba ki yi farincikin dawowar ki bane?".
''Nope, kawai I
'll miss her ne''.
''I promise you won't miss her, I'm here and it's my duty to ensure you forget every single person sai ni ka
ɗ
ai''.
Hannu ta kai ta bugi ƙirjin shi tana murmushi, cewa yayi '' now this is my girl, and for that i've a very little s
urprise for you, are you ready?".
''Yes i am''.
Murmushi ya saki yana kissing lips
ɗ
inta kafin yace '' now this is my girl''.
Yana fa
ɗ
in haka ya riƙe hannayen ta suka nufi ƙofar fita, kashe wutar
ɗ
akin yayi har ma na parlor kafin suka bar ci
kin sashen. Motar shi dake parke suka shiga ya ja suka bar gidan, hanyar airport da taga suna bi ne ya sanya ta duban shi tana cewa '' ba dai Kaduna za mu koma ba?".
''Aa ba can zamu je ba, ki dai zuba idanu ki gani''.
Sanda suka isa har an fara
kiran masu tafiya Lagos, gani tayi ya fito da suitcases guda biyu da backpacks
ɗ
in su sai visa da ma ticket. Zaro idanu tayi tana cewa '' wha?".
''Don't ask to many questions, we are going on a honeymoon ''.
''Ya Tafida ba fa wanda ya sani''.
''They'll get to know, eventually'' yana sake rungume ta. Sai kuma ya sake ta yana cewa '' kar mu yi latti'' ya ƙarashe yana kiran Musaddiq akan ya zo ya
ɗ
auki motar. Ko minti uku ba'a yi ba alamun yana kusa ya zo, gaisawa suka yi a tsaitsaye kafin ya wuce
da motar.
Jan kayan suka yi zuwa counter, aka yi clearing
ɗ
in su aka basu boarding pass suka wuce. Da yake First class tickets suka siya sai ya zamana sun zo a daidai, cubicle
ɗ
in su suka shige shi ya ajiye kayan su a inda aka tanada kafin suka zauna.
Kafin Flight
ɗ
in su ya tashi ta wa Tee message
ɗ
in cewa zasu yi tafiya, don Amah dai har yanzu basu dawo ba wai ta raka shi ganin Dr a India. Da magrib suka sauka a Lagos inda suka tadda wani jirgin yana jiran su already, babu
ɓ
ata lokaci ya ja suka bar ƙa
sar zuwa Hawaii.........
Deejasmah
💜🦂
CHAPTER 98
Sanda suka isa Honolulu dare yayi, don haka a gajiye take sosai abunka da bata saba tafiya irin wannan distance
ɗ
in ba. Shi kam ko a jikinta don sanda yake NZ yawo a cikin America bai masa wahala,
daga yau yana Seattle sai gobe ya je Atlanta, jibi Virginia gata Charlottesville gaba
ɗ
aya bai zama wuri
ɗ
aya shiyasa ya zamewa FBI ƙajaga mai wuyar kamawa.
Rental carn da yayi using Scorpion ways
ɗ
in shi wurin samo masa ne ta iso a daidai fitowar su da
ga arrivals
ɗ
in, ba ta san ya aka yi ba sai gani tayi an bu
ɗ
e motar gaban su an fito. Gaishe su mutumin yayi ya amsa a sake kafin ya amshi car keys
ɗ
in yana masa godiya, duban shi tayi da mamaki sai dai bata ce masa komai ba sai ƙaramin murmushi da ta sak
i tana girgiza kanta don ta san abinda zai canja shi daga Scorpion ba ƙarami bane.
Kayan su ya fara sakawa a cikin booth kafin ya bu
ɗ
e mata motar shiga tayi tana sakin ajiyar zuciya, sai da ya gyara mata zaman gyalenta kafin ya zagaya ya shiga ta
ɗ
ay
an side
ɗ
in. Duban ta yayi yana murmushi ta maida masa martani tana kai hannun ta ta shafa na shi, sarƙe yatsun ta yayi yana riƙe nata da kyau kana ya ja a hankali suka bar wajen.
A harabar Renaissance Honolulu Hotels and Spa ya adana motar, wani bellma
n ne ya taho da sauri yana ciro suitcases
ɗ
in su da ke bayan booth bayan ya musu barka da zuwa. Cikin reception suka shiga da yake online yayi reserving room ya sanya suna shiga bayan yayi clearing komai suka ba shi card
ɗ
in
ɗ
akin suka wuce zuwa elevator b
ellman
ɗ
in har lokacin yana biye da su. Wani deluxe luxury suite suka shiga, shi ya bu
ɗ
e
ɗ
akin ya amshi kayan su kafin yayi tipping
ɗ
in shi da wasu dollars yayi godiya ya tafi su kuma suka shige ciki. Kallon
ɗ
akin ta tsaya yi don komai na ciki is screaming
luxury, ba sai an gaya mata ba ta san ba ƙananun ku
ɗ
a
ɗ
e ya zuba a tafiyar nan ba.
Dubanta yayi yana cewa '' hey, what? Ɗakin bai yi bane mu canja?" Yana
ɗ
age giran shi. Zaro idanu tayi tana cewa '' Miye bai yi ba? This place? Abegg help me oo this is c
razy it is more than fine,how much is this place?".
''You won't want to know, since you like it then welcome to our honeymoon'' ya ƙarashe yana rungumeta tsam, lumshe idanu tayi tana mai jan numfashi tana kewar ƙamshin shi sosai. Sun
ɗ
auki lokaci a ha
ka kafin ya zare ta yana cewa '' now let's not get carried away, mu fara wanka, sallah mu ci abinci and sleep because we are all tired aren't we?".
''Yea let's do this'' ta amsa tana jan kumatun shi itama, dariya yayi ya riƙe ta suka nufi cikin bedroo
m
ɗ
in. Wanka suka yi a tsanake kafin suka fito sallolin da ya riske su a hanya suka gabatar kana yayi ordering room service, Wata kalar White lotus rice aka kawo musu da peppered soup sai kuma sparkling water da ruwa. Ɗaga bottle
ɗ
in tayi tana karanta cont
ent
ɗ
in sparkling watern don bata san shi ba, dariya yayi yana cewa '' it's not alcoholic, i don't take alcohol i promise you''.
''Ni ban ce ba ai'' ta furta tana ajiye bottle
ɗ
in, cewa yayi '' uhmm i see''.
Tare suka ci abincin ya kuma kira aka kw
ashe kayan kana suka yi shirin bacci don dare ya
ɗ
aga time
ɗ
in. Bacci suka yi sosai, sun yi kwana biyu suna hutawa ba abinda suke yi sai kwanciya da kuma soyayyar da suke fiddowa juna da basu san da ita ba. Wato ainihin honeymoon suka zo, don gaba
ɗ
aya suit
case
ɗ
in da ya
ɗ
auko da sunanta babu wasu kayan arziki a ciki. Daga swinsuits, jumpsuits, mini skirts, shorts da ma crop tops sai chemises, camesole and rest. Shi kuwa tunda ma suka zo rabon da ya saka kaya a jikin shi, ƙarshen tufafin da ya kam sanya shor
ts ne da shirts ƙanana suma ba wabi jimawa suke yi a jikin shi ba. Gaba
ɗ
aya ya canja kamar ba mijin bahaushen da ta sani da bai son ko zuwa da ita shopping ba zuwa Scorpion
ɗ
in da shi kan shi bai san he's capable of becoming ba, ba kuma shi
ɗ
aya ya tafi tr
ansformation journey
ɗ
in ba har da Hajiya Adeeyah ta gidan Shamaki gwanar sarrafa kwamfuta ta koma Trouble
ɗ
in Scor kuma Kitten
ɗ
in Luvva. A wannan zaman da suka yi sun manta kowa da komai sai su
ɗ
aya kawai, sai an yi da gaske ne suke iya kiran gida shi ma
irin so
ɗ
aya a rana
ɗ
in nan daga nan kuma saka wayoyin suke a flight mode wai kar a dame su. Ranar da suka yi 10days a gidan ne suka fara fita, shiryawa tayi cikin wata English gown
ɗ
in da yayi mata ordern ta a ranar. Shi kuma ya shirya casually cikin Shi
rt da Plain trousers baƙaƙe. Yayi kyau sosai haka suka tsaya a mirrorn yayi musu selfies kamar guda goma kafin suka fita daga
ɗ
akin yana riƙe da ita, a rental car
ɗ
in su suka fita zuwa wani 5-star restaurant with ocean view a downtown.
Yanzu ma riƙe han
nun ta yayi zuwa ciki, private lounge
ɗ
in wurin suka shiga. Daga ganin yanda aka tsara wurin ga Vintages a nan da can ga chandeliers dake lilo kamar zasu tsinko da kuma fairy lights da suka ƙawata wurin ka san something special is happening a wurin. Shi ya
yi guiding
ɗ
in ta zuwa table
ɗ
in su inda aka ƙawata shi sosai kamar Irin a romantic tales
ɗ
in nan.
Zaunar da ita yayi kan kujera ya gyara mata zaman rigar ta kana ya duƙa gabanta kan ƙafa
ɗ
aya yana cewa '' I've made many mistakes in my life, amongst whi
ch was the mistake that brought me to you. And believe me when i said it was my favourite of all, because it was really a blessing. Baby kin shigo rayuwata a lokacin da ban san komai ba sai kaina ban damu ba kowa ba sai ni, kika haskaka rayuwata and gave m
e a reason to start caring about someone and that's you. You gave my life meaning and purpose, and I'm so glad i get to meet you on a day like this. Yes baby it is actually a day like, ban ta
ɓ
a sanin how it feels to love someone ba. But you made me feel ho
w, my heart was a stone before it was your existence that gave it life. Ban san tsoro ba but your love made me feel so, I'm afraid of losing you, living without you and even loving you. I love you some that it terrifies me, I love so much that when i think
about it, it hurts me physically here ( ya na zagaye zuciyar shi da
ɗ
an yatsar shi) i know that i hurt you but by Allah it hurts me more. And I promise you I'll protect you from my own self, there's this saying that says there's always a light at the end
of the tunnel but baby you were my light and you walked with me from beginning to the end. Na san ban kai samun ki ba don ban da duk wani