Showing 30001 words to 33000 words out of 232724 words

Chapter 11 - JIRWAYE COMPLETE

29 Aug 2026

69

ba ko?''.

''Yeah yana can Chalerston ya

ɓ

oye, I'd be meeting him in Boston next weekend ''.

''A can kuma kake son bomb

ɗ

in ya fashe

masa kenan?".

''Sure then.........''

Ya na fa

ɗ

in hakan ya yanke wayar yana maimaita ASH WITCHIE a kan bakin shi yayinda ya juya da azama kan abinda ya fara wato binciken son sanin wacece Ita.

A cikin abinda bai fi 30 mins ba ko ya samu abinda

yake nema shi ma list

ɗ

in techmakers na Kaduna ya duba ai ko ya ga sunan ta a farko-farko dariya ya fashe da shi kamar mahaukaci yana fa

ɗ

in '' ADEEYAH SHAMAKI HUSSEIN, ASH WITCHIE, TSUNTSUWA MAI WAYO............''

Toh ga fa scorpion ya binciko wacec

e ASH anya witch

ɗ

in ce kuwa ko dai gaba da gabanta ne wai aljani ya taka wuta?.

JIRWAYE

Khadeejah Bint Ismail

Young talented writers association (YOTA)

In dedication to women in tech

💻



09042522373

Wattpad: Deejasmah15

Arewabooks: Deejasm

ah

Tiktok: Deejasmah_writer

CHAPTER 11

Charleston, West Virginia.

''Adeeyah Shamaki hussien?! Adeeyahn gidan Shamaki fa?!". Ya ƙarashe da dariya, Snake da ke ta

ɗ

ayan gefen riƙe da waya ne ya kuma yin gyaran murya yana cewa '' Yes sir Adeeyah Sh

amaki sunan ta''.

''Kai kar ka raina min hankali mana, Adeeyahn da ba ta hankali? Yarinyar gidan Shamaki da kullum kake ganin ta cikin kayan mahaukata? Yaushe ma ta samu lafiyan da har zata iya yin wani abu? Kawai dai ba ka san me kake yi ba ne''.

Shiru Snake yayi yana sauraren shi ba tareda ya san me ma zai ce ba, kallon Scorpion da ke kallon shi ta video call

ɗ

in da suka ha

ɗ

a yayi kai ya gya

ɗ

a mai don haka ya ha

ɗ

iye yawu yana cewa '' iya abinda binciken ya nuna min kenan sir, ban ma kai ga s

anin wannan maganar ba sai a bakin ka mahaukaciya fa kace?".

''Ba nace mahaukaciya ba amma tabbas mahaukaciya ce a cikin riga, ka dai ga yarinyar da kake magana a kanta ko? Ba ta da lafiyar ƙwaƙwalwa maƙwaftan mu ne fa su Shamakin ko yaran gidana ba sa

wasa da ita ita kuma

ɗ

ayan ba wata natsuwa ce da ita ba banda yawo ba abinda ta iya balle har in ce ko ita ce ai Shamaki bai da wata

ɗ

iya da take wani abu productive duk taron huhun-ma'ahun ne''.

''Amma sir ko dai ba Shamakin da ka sani ba ne? May be

wata ce''.

''Ni ko na san Shamaki, a kaf Kaduna ai babu wani Shamaki Hussien in ma akwai sai ya zama har sunan yaran su iri

ɗ

aya? Ba fa irin sunayen Fatima A'isha ba fa balle ace it might be possible''.

Ajiyar zuciya ya sauke yana cewa '' toh y

anzu kenan kana nufin?".

''Ban yarda da abinda ake magana a kai ba, it might be someone is using her ne or the name but there's no possible way it can be that girl ka gane ko? Just do what I paid you for''.

''Okay sir za mu zurfafa bincike''.

''Yes do so, but wait anya ba

ɗ

aniskan can ba ne ke neman yi min wasa da hankali ba?".

''And who's that?''.

''Wancan

ɗ

an iskan Scorpion Stings

ɗ

in mana, kai ajiye batun yarinyar can a gefe ina son ku binciko min waye shi and every single detail

s about him na gaji da kashe ku

ɗ

i mutanen nan ba su san komai ba sai wahal da ni suke yi''.

Kallon shi ya kuma yi yana ƙoƙarin danne dariyar shi don ya san TK bai san kuka ya kawo gidan mutuwa ba, inda ya sani ba zai ma fara yin wannan gangancin ba. S

hi ko wata murmushin muguntar da ya ƙware ya saki da bakin shi ya fa

ɗ

i wata magana mara sound da yake idanun shi yana kai ya kuma da

ɗ

e da haddace komai kan shi ya sanya shi gane mai yake nufi ya sanya shi cewa '' ban tunanin zan iya haka amma akwai wani pa

rtnern mu

ɗ

an nan Nigeria ne amma yana zaune a Boston, private investigator ne kuma ya san kan na'ura may be he can help''.

''What's his name?'' Ya tambaya cike da azama.

''Edward Micah Akoka, za ka iya kiran shi da EMA''.

Ajiyar zuciya ya sak

i a bayyane yana cewa '' do talk to him, rather ina buƙatar ha

ɗ

uwa da shi send his details''.

Dariyar cin nasara ya saki yana cewa '' okay sir, ita yarinyar an bar maganarta kenan?".

''Yes in na ha

ɗ

u da EMA zan ba shi aikinta thanks '' ya na fa

ɗ

i

n haka ya tsinke wayar, ajiye ta gefe yayi ya na cewa '' wato shi

ɗ

an Nigeria bai da wani tunanin da ya wuce ku

ɗ

i, kawai ya ha

ɗ

o magana ya gaya min inda ban san wacece yarinyar nan ba da yanzu sai in ta hauka ina sake musu bakin aljihu yo yaushe ma ta yi h

ankalin da har zata fara aiki da DIA? Haba sai kace a fim'' ya ƙarashe da sakin tsaki, yana kallon

ɗ

akin da yake

ɓ

oyen da ke downtown garin Charleston

ɗ

in. Ba wai wurin bai da wani kyau ba ne a'a garin ne ƙarami bai cikin manyan biranen da ke America amma

ya fi masa tsaro akan rayuwar New York ko Atlantan da daga can ya gudo nan don ya san kafin ma a waiwayo a zaci yana nan

ɗ

in sai an sha wuya hakan kuma taimako ne gare shi da ma matsalolin da yake a cuƙurƙu

ɗ

e a ciki wanda Scorpion ne ya jaza masa da bai ha

ɗ

a hannu da shi ba da komai bai watse masa ba.

Shi ko Snake yana jin ya yanke wayar wata muguwar dariyar da yake ta dannewa tun fara wayar ta su ya kwashe da ita, shi ma Scorn dariya yake yi sai da suka yi mai'shin su kafin suka tsagaita cikin isgili ya

ce '' yarinyar da ba ta da hankali?" Ai a take suka kuma kwashewa da wata dariyar.

Scorpion ne ya fara dakatawa a wannan karon yana cewa '' tabbas da gaske yarinyar nan tana da wayo and I'm quiet impressed don yanda tayi fooling mutane ba lallai kowa ya

yarda she's capable of doing anything talk less of working with DIA''.

''Sure, amma fa rashin yardar means that plan A ya rushe''.

''Ya rushe but hakan ba shi ke nufin komai ya rushe ba, we'd just lie down low zuwa sanda za mu yi striking yand

a next on the list is ha

ɗ

uwar Mr. TK ne da EMA which is what I'm looking forward to''.

''Why did you choose this nom de plume?".

''Because that's what you'd be playing a sanda za ka ha

ɗ

u da ASH WITCHIE you'd be EMA in Nigeria and I'd be him in Bost

on''.

''Scor kai masifa ne, I think you should change your name to wizard''.

''I'm already one, so set your clock as you gonna meet with her a tsakiyar Kaduna''.

''Wait wai a Kaduna take ne?".

''Sure, ba ka ji wancan garan ya fa

ɗ

i ba?''.

''Ohh ohh na manta ne so?....."

''Get ready Mr. Akoka as you'd be born today''.

''Today kuma?".

''Yeah, I mean on the net''.

''Okay Sir permission to carry on''.

''Carry on'' ya furta yana kashe tab

ɗ

in, sigarin shi ya kuma kunnaw

a yana sha cike da nisha

ɗ

i shi fa komai da

ɗ

i yake masa. Yana son yanda ya

zamana shi yake ki

ɗ

an shi kuma yake taka rawa yanda ya masa, sai da ya sha iya adadin karan da yake so kafin ya miƙe cike da energy ya shiga operation room

ɗ

in shi.

Kamar yanda

ya fa

ɗ

in profile ya bu

ɗ

e akan Edward Micah Akoka,

ɗ

an garin Kafanchan ta nan southern Kaduna. Ƙwararren Private investigator kuma information technologist kana kuma Cyber security analyst wasu qualifications ya samar masa na bogi na horon da ya samu akan i

limin na'ura daga jami'o'i a India da Germany, kai har da seminars da conferences da ya je kan harkar da awards daga manyan institute na technology a duniya har ma da hubs da sessions

ɗ

in da yayi facilitating wainda ma ba su ta

ɓ

a existing ba amma a yanda y

a tsara su duk yanda ka kai da bin ƙwaƙƙwafin ka ba ka isa ka ce ba gaskiya ba ne. Ya na gama designing ya koma gefe yana wani sakin murmushi a kan harshen shi ya furta '' EMA ya kammala it is now time to strike!!".

Sparking water ya kuma zubawa a cup

yana sipping yana ta kallon shafin Cross checking yayi gudun a samu wani matsala, sai da ya tabbatar komai ya masa dai-dai kafin ya miƙe ya koma bedroom

ɗ

in shi wurin da tabar shi yake ya je ya sake zama kunnawa yayi ya zuƙa ya fesar yana cewa '' zan jefi

tsuntsu biyu da dutse

ɗ

aya da wancan karen da kuma alleged mad girl''.

Ita dai wacce ake yi domin ta ma ba ta san ana yi ba don shirye-shiryen DEVFEST suke ta yi ita da team

ɗ

in ta, wanda ita aka

ɗ

aurawa nauyin duka guests

ɗ

in da za su halarci ta

ron hakan ya sa take ta bincike da tace-tacen mutanen da za ta gayyato ta hanyar bin ayyukan da mutanen suka yi a duniyar technology. Ƙwatsam ta ci karo da wani EMA

ɗ

an Nigeria mazaunin Boston yayi post akan cewa zai zo Nigeria a watan December wato nan da

kwana uku a kuma cewar shi ba zai dawo ba sai bayan Christmas. Sai kuma ta ga wani post na shi yayi tagging

ɗ

in techmakers na Kaduna da ma Google developers group akan su yi recommending masa events

ɗ

in da za su yi a month

ɗ

in na December r, ta ga ko muta

ne sai tagging DEVFEST da ma Founders Friday da za'a yi a farkon watan.

Har ta wuce tunda dai ba ita ba ce social media manager ta su sai kuma ta dawo haka nan ta ji tana son sanin waye shi, shiga profile

ɗ

in tayi tana mai duba qualifications

ɗ

in shi d

a wasu posts

ɗ

in shi. Duba date ta fara yi sai ta ga kusan a jejjere aka yi su, murmushi ta yi don haka nan jikin ta bai bata ba tana jin kamar akwai wata a ƙasa ba dai fita ba ta cigaba da scrolling down inda ta ci karo da first post

ɗ

in shi da ya rubuta

'' so i decide to give this app a try, am I welcome?".

Wani kalar dariya tayi tana cewa '' ko a ƴan American ma wannan baƙauye ne yaushe rabon da a yi wannan post haka?". Sai kuma ta yi minimizing tana komawa chrome sunan Edward Micah Akoka ta yi typi

ng ai ko sai ga tsantsararren professional profile ya bayyana na portfolion da aka tsara fiyeda tunanin mutum, daga yanda ya gina kan shi kawai ta ji she's

impressed don duk wanda yake tech ya san muhimmancin da Google standard yake ga mutum, duk inda ka k

ai ga zama wani abu a duniya in dai idan aka yi searching

ɗ

in sunan ka a Google ba za'a ga abun birgewa ba to ba ka kai ba.

Sai ga shi bayan zamantowar shi Google standard ma har da wasu taruka da ta gani ya samu halarta har ma da quote na maganganun

da ya fa

ɗ

i akan technology, murmushi ta saki tana cewa '' we are going to have you with us, dole ne mu zama daga cikin first set da za su fara ƙaruwa da ilimin ka''.

Kai tsaye ta bi Email

ɗ

in shi da ke kan profile

ɗ

in nan take ta tura masa request na

suna son ya zama guest

ɗ

in su a DevFest har ma da topic

ɗ

in da take son ya yi magana a kai, wato hackers; kaloli da ma stages da kuma yanda cyber security analyst zai iya differentiating kan shi daga zama hacker. Ta na gama turawa ta sauka ta tafi kan wani

guest

ɗ

in wainda rabin su ƴan Kaduna ne sun saba taron da su sai

ɗ

a

ɗɗ

aiku a Kano da Lagos, dukan su ba ta jiran response

ɗ

in su take fita don ta bari ne sai zuwa gobe sai ta duba ta gani.

Mail

ɗ

in na shiga ya tashi zaune cike da mamakin yanda har ya

samu saƙo da wuri haka, ganin daga inda saƙon yake tafe ne ya sanya shi jan tsaki shi fa ba na DevFest yake so ba daga wancan yarinyar yake so kuma har yanzu shiru. Ko da ya duba sendern Admin@Devfest.com ya gani tsaki ya sake don ko da ya bincika ma babu

inda yayi leading

ɗ

in shi don ba wai kara zube Email

ɗ

in yake ba an masa garkuwa sosai. Komawa wurin neman wainda suka yi searching sunan yayi nan ma dai su ne kawai, ture system

ɗ

in yayi yana mai jin kamar komai yana shirin watsewa ne shi fa a duniyar shi

bai da haƙurin jiran komai ya tafi a hankali ya fi son duk abinda zai faru ya faru farar

ɗ

aya in ya so ko ma miye sai ya biyo baya.

Uhmm wai in ji mai ciwon haƙori.

Somewhere in Nigeria.

''Bro an fa saka auren yarinyar Shamaki''.

''Wacce a ciki? Ba dai wacce ka ce tana beefing ƴaruwarta ba?".

''Not her but the other girl ƴar KASU, da wannan gayen da aka tura maka pic

ɗ

in su a tare''.

''Ohhh this is about perfect yaushe ne bikin?".

''May''.

''Then a tsayar da koma

i sai May

ɗ

in, June zan shigo''.

''Ba zaka shigo kafin bikin ba?".

''Nope na fi son sai na samu labarin tashin hankalin da Shamaki yake ciki kafin in shigo wajibi ne ya riga ni kar

ɓ

ar hukunci''.

''If you say so''.

''I do said so, ya s

uke ya kowa?".

''Kowa lafiya, Yaya ce dai ke missing

ɗ

in ka''.

''Zan dawo ai ban kuma jin in na zo zan koma, so ka rarrashe ta ka ji''.

''Ko zaka kira ta ne?".

''I can't ka cigaba da ce musu ba ka san inda nake ba, ina jin tsoron in na ji

muryarta in gaza yin abinda na yi niyya''.

''Well, shikenan Allah ya taimaka''.

''Ameen ya rabbi Bro bye''.

Da alamu dai wannan yayi tanadi da yawa kan Shamaki ko me yayi masa da zafi har haka? Allah masani...........

JIRWAYE

Khade

ejah Bint Ismail

Young talented writers association (YOTA)

In dedication to women in tech

💻



09042522373

Wattpad: Deejasmah15

Arewabooks: Deejasmah

Tiktok: Deejasmah_writer

CHAPTER 12

DevFest na da

ɗ

a matsowa su Adeeyah ba zama sai shiri

suke yi, ta gefen EMA ma dai ya amsa invitation

ɗ

in su fisa tursasawar Snake don da ya so ya fasa su sake wani plan

ɗ

in amma sai ya nuna masa za'a iya dacewa fiye ma da tunanin shi sai kawai ya yarje ya amince ba don yana so ba sai don ba a ƙin ta mutane

wai an ce da

ɓ

arawo ya gudu.

Sun saka shi cikin list

ɗ

in guest inda ƴan team sai da suka yi magana kan shi don ba wai sun waye shi ba, amma a yanda ta musu bayanin abubuwan da yake yi da kuma yanda ya yi tagging Decembern shi as '' Let's make impact:giv

ing back to the society'' wato dai ya shirya amfanar da al'ummar Kaduna daga abinda ya sani shi yasa take son su yi seizing opportunityn ya fara da su. Ai ko a take suka gamsu don sun san in dai har ya zo taron to tabbas za suyi kere a tsakiyar sa'annin su

da ke wasu state

ɗ

in, DevFest na Kaduna sai ya zama abu na nunawa sa'a.

(Taron DevFest taro ne da ƙungiyar Google developers suke shiryawa a kowacce shekara, wacce kusan kowani state ana yi su kan gayyaci masana na'ura da yanar gizo don su shayar da al

'umma ilimi a kuma ha

ɗ

u ai networking a ƙulla alaƙa ta yau da kullum. Kuma kowani state burin su na su yafi na ƴan uwan shi so suna ganin dama ne suka samu wajen cin ma haka)

Kamar yanda ya fa

ɗ

i a ran da kwana na ukun ya shiga 26th November na shekarar

ya shigo ƙasar-a cewar shi kenan fa-hotuna masu yawa yayi a airport yayi posting a duk kafafen sada zumunta kama daga Facebook, X, IG da ma LinkedIn. Duka kuma sai da Adeeyah da ƴan team

ɗ

in ta suka gani don yanzu sun dawo following

ɗ

in shi sosai, sai dai

ko shi bai sani ba don ba da official account

ɗ

in ta take bin shi ba da na DevFest

ɗ

in ne take amfani so ko da ya Scor ya duba bai gani ba tsaki ya kuma yi yana tsine mata a ƙasan zuciya.

Sai dai kamar yanda suka tsara ha

ɗ

uwar EMA da TK sun ko ha

ɗ

un on

24th a Boston a wani bar, sun tattauna sosai akan neman

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login