Showing 159001 words to 162000 words out of 232724 words
amarci su ke shan kayan su ma'ishi daga ita har shi sun fetsere ba wata kunyar da suke ji, a koina ba je kolin su suke yi ba a
ɗ
aki ba. Ba kuma a kitchen ba duk inda ta kama musu yin kayan su suke yi, kiss kuwa kamar wasu sabbin tantabaru musamman shi d
a ta lura yana masifar so kuma ya iya irin mai tsayawar nan a rai sai kawai ta
ɓ
ullo masa da kala-kala musamman Tee ta saka ta wani group na likitar ma'aurata Zuwaira Dauda Kolo. Ta ƙara wayar mata da kai kan zaman aure da kula da kai,maigida da ma yaran s
u, har book
ɗ
in ' mu ha
ɗ
u mu gyara' na marubuciyar sai da ta siya softcopy kuma ba laifi ta kan
ɗ
an duba sosai. Ranar Thursday da Magrib suka je gidan Tee, yau kam ko Ridh sai da ya fuskanci akwai canjin yanayi tsakanin su ba kamar wancan zuwan ba. Tare su
ka ci abincin su, suka zauna hira sai kusan 10 suka koma gida bayan sun kar
ɓ
i kayan da ta siyo mata a kasuwa.
Tsaye take a kitchen tana juya pancake batter a cikin bowl ya shigo gidan dawowar shi kenan daga gym, tsayawa yayi a bakin ƙofar yana duban t
a sanye take da wannan farar rigar nan ta shi mai logon su da sunan shi ramba
ɗ
au 'JustBee' rigar ta kawo mata har cinya kuma ba ta sa komai a ciki ba sai fararen cinyoyinta da ke a waje suna ta sheƙi da silifas
ɗ
in ƙafarta da kenan oversize.
Bai ta
ɓ
a g
anin halittar da ta masa kyau kamar ta a dai-dai wannan lokacin ba, ya sha karanta a many contemporary romance books yanda mazan kan ji in ƴan matan su suka yi sleepover a gidajen su suka tashi da safe cikin rigunan su irin hakan suna ha
ɗ
a breakfast. Sai d
ai bai jin akwai wanda yayi adalci wa feeling
ɗ
in yanda ya dace. Wato a duk duniya babu abinda ya kai wannan yanayin da
ɗ
i as it signifies possession, yana nufin ita mallakin ka ce haka kai ma da duk abinda ka mallaka nata ne. Bai san ya aka yi ba sai ganin
shi yayi a bayanta yana rungume ta tsam a ƙirjin shi da ke bayyane, ajiyar zuciya ta sauke jin ƙamshin shi tana cewa '' Ya Tafida aiki fa nake yi''.
''Ni me nayi tohm? Ki yi aikin ki''.
''Toh ka je
ɗ
akin ka mana''.
''A nan zan tsaya, I'll h
elp da me zan taya ki''.
''Nothing ni dai ka tafi''.
''What's this you are making?" Ya tambaya yana kai hannu zai dangwali battern. Tura baki tayi tana cewa '' ba a sha fa Ya Musharraf, battern pancake ne''.
''Uhmm, akwai da
ɗ
i'' ya maida mat
a da reply bayan ya tsotse hannun shi.
''Toh ka je please ''.
''On one condition za ki tsammin ka
ɗ
an''.
''What?".
Bai amsa mata ba sai hannun shi da ya sanya yana tracing lips
ɗ
in ta da ke ƙyallin wetlips
ɗ
in da ta shafa,murguda masa su tay
i tana juyowa tace '' toh amma a na safen ka ko?".
''A'a
ɗ
an ka
ɗ
an zan yi ai ba duka ba, za'a bani na breakfast''.
''This is your breakfast and no dessert for you...'' kafin ta rufe baki ya ha
ɗ
e da na shi, sun da
ɗ
e a haka har sun kusa zubar da batter
sai da ta lura ta ƙwace tana cewa '' my batter Ya Tafida''
''In ya zube ma ai i can help you with something ''.
''Ba wani nan, ni dai ka je''.
''Ai dole in tafi Kitten, you look good by the way ''.
''Thanks, now go''.
Bai tafin ba sai
da ya bata wani lazy peck a ƙasan kunnenta kafin ya fita, murmushi ta saki tana girgiza kan ta. A ranta tana mai fatan Allah ya sa Scor ma is this romantic da ko ta morewa auren ta da shi sosai ga soyayya ga romance.
Tana kammalawa ta wuce
ɗ
akin ta w
anka tayi ta ciro wata floral dress blue mai santsi, ta yi kyau sosai sai ta saye kan da AC cap fara. Flat shoe ta zirawa ƙafarta ta fito, a corridor suka ha
ɗ
u da shi ya fito cikin usual kayan shi. Kalle ta yayi kamar ya cinye da idanu, sai da ya kai hannu
ya riƙo nata a hankali yace '' i approve of this gown''.
''And that means?" Ta amsa tana masa fari da idanu.
Girar shi guda ya
ɗ
age yana cewa '' if I say i want to show what it means ma ba bari na zaki yi ba''.
Dariya tayi ta shige gaba tan
a juya masa hips
ɗ
in ta, haka ya biyo ta a baya kamar raƙumi da akala...........
Deejasmah
💜🦂
CHAPTER 72
Zaman na su yanzu gaba
ɗ
aya ya canja daga yanda suke a baya zuwa wani mai matuƙar da
ɗ
i gare su su biyun akwai tsantsar fahimtar juna da girma
mawa, ba su cika fa
ɗ
a ba don shi ya kan mata uzuri a abubuwa da dama na ƙoƙarin da take yi kan shi ita kam duk abinda yake faruwa ba ta cire Scor a ranta ba. Ba ta kuma manta purpose
ɗ
in Affah kan ta da ma Musharraf ba, amma ta koyi
ɓ
oye komai da shanyewa
gudun zargi daga mijinta da yanzu ya sakankace duk da bai ce mata he loves her ba amma actions
ɗ
in shi gaba
ɗ
aya yana nuna haka. Bai iya fita da wuri sosai sai sun gama shiriritar safe da ya tafi shi ma 4 yayi sallama da su ya dawo gida. Daga lokacin kuma z
uwa dare duk nata ne, ko aikin yake yi yana naniƙe a jikinta. Ko ya
ɗ
aura system kan table to ita kuma tana kan cinyar shi kwance, ko kuma shi ya sa kan shi ga cinyar ta yana kwance. Either way dai they are really intimate irin yanda ba su yi ko a lokacin
amarcin su ba, zuwa yanzu ta san abubuwa da yawa a kan shi wanda yake fa
ɗ
in su ba tare da ya sani ba ita kuma tana aikin na
ɗ
an su tas a kanta ba abinda take mancewa in ya fita tana shiga
ɗ
aki take rubuce su tsaf a foldern da ta yi na
ɗ
aukar information
ɗ
in
shi. Ta san passwords
ɗ
in shi don a gabanta yake bu
ɗ
e system
ɗ
in shi ba tareda damuwa ba, in transactions ne ma zai yi kusan ita take masa su, ya bata amana da yawa ba tare da ya san ya na yi ba.
A ƙarshen watan ASUU suka janye strike
ɗ
in su wanda KASU
kamar jira suke yi suka saki time table na exams har ma da calendern da ta kasance continous semester, ba ta damu ba don dama ta fi son hakan tayi ta gama school
ɗ
in nan ta huta. A lokacin exams
ɗ
in nan ta ga gata daga wurin mijinta irin yanda ba ta ta
ɓ
a
expecting ba komai na ta shi yake mata tsaye a kai, sai ga ASH yau ana mata tutorial a gida. Irin wanda yake washe kan nan ba ƙarami ba sai ma suka koma discussions kan topics
ɗ
in courses
ɗ
in ta. Sai ya zame musu hirar da suke yi a kullum bai gajiya sai in
ita ce tace zata huta, gidan na su dai gwanin sha'awa komin ƙiyayyar ka da adawar ka gare su sai ka fahimci sun dace da juna.
Mufee tana dawowa ta zo gidan in da Allah ya taimake ta baya nan, ta samu tarba mai kyau daga wurin Dee kafin aka ƙule a
ɗ
ak
i ana maida yanda aka yi. Mufee ce ta fara cewa '' na ga ƙin ƙara kyau ne hajiyata miye sirrin?".
''Sirrin yana hannun mijina in gaya miki, i was a fool before amma yanzu idanuna sun bu
ɗ
e''.
''Awnnnn, I'm loving this already da ki ka ce ba kya ji
?".
''Kuskuren ƙuruciya ne amma yanzu ai na girma sai godiya ga Allah kuma''.
''Hehehe, Uhmm Khaleed fa yace zai turo da mun gama session
ɗ
in nan a yi biki in ya so na yi service a gidan shi''.
''Awnnnn I'm so happy for you Pookie, da fa n
a zaci he's not serious har ina shirin ha
ɗ
a ki da Mubeen''.
''Tab
ɗ
i wainnan abokan mijin na ki masu fa
ɗ
in ran masifa kamar a kan su duniya take zaune daram, ko fa da bikin ku sai sha mana ƙamshi suke yi kamar mun ce muna wasa da su mtsssw i hate rubbi
sh wallahi ''.
''Yanzu dai categoryn su mijina aka wanke haka? Haba Babe ki fa tuna akwai Ya Tafida a ciki''.
''Duk fa uwar
ɗ
arin ce dukan su though ya fi su kirki ka
ɗ
an, amma wai don't tell me babu wani
ɗ
an pet name da kike kiran shi sai Ya Tafi
da kamar a karkara''.
''Ke fa wani lokacin banza ce wai a karkara, i don't know what to call him ne na fara ce masa Mi Rey wai sai yace shi bai so yayi kama da sunan tsohon saurayina ki ji masifa''.
''Ko nima zan ce haka ai miye wani Ray ana zama
n well''.
''Mtsssw ba fa Ray aka ce ba Rey and it means my king''.
''Eh wey, abeg i love this name ki barq1 min kawai in fara kiran Khaleed da shi awnnn to amma miyasa yace bai s1o ko baki fassara masa ba ne?''.
''Shi fa cewa yayi ko ma miye
bai shafe shi ba tunda akwai R a ciki''.
''Ka ga masu yi don Allah, kin ga shiyasa fa nace miki ki aure shi da zuciya
ɗ
aya sai ki ga Allah ya musanya miki da mafi alkhairi ba ga shi ba''.
''Hmm'' kawai tace a ranta tana jin haushin kan ta ma da
komai, ita fa ta tsani irin wannan abun irin ana fa
ɗ
a maka i told you so
ɗ
in nan a fakaice. Wai dama ta fa
ɗ
i irin ita ba ta san komai ba
ɗ
in nan, ko da yake ita ai ta ja inda duk bata yi hakan ba da yanzu ba zata tuna mata ba.
Ita ko Mufee ko ta damu
ɗ
in nan sai ma cewa da tayi '' kina jin
ɗ
uriyar mutumin ki kuwa?".
''Waye?".
''Muhammad''.
''Amma Mufeedah Jumare ya zi min haka don Allah da aure na kina tambaya ta wani Muhammad?".
''I'm sorry ''.
Ba ta tanka ba saboda jin yanda zuciy
arta yake bugawa da ƙarfi, miyasa Mufee zata kawo maganar Scor yanzu kuma ai sai ta rusa mata komai. Ita wallahi ma komai ya kwance mata tana son rabuwa Musharraf amma a ranta tana tsoro sosai wanda ba ta san meyasa ba shiyasa har yanzu ta gaza kwashe abin
da yake so ta tura masa ko za'a samu sauƙi duk da dai ta san komai na shi a yanzu da zai iya destroying
ɗ
in shi ba tare da ya sani ba.
Ko da ya dawo ya tarar da Mufee a gidan kuma ko ba'a fa
ɗ
i ba ya fahimci matar ta shi tana cikin damuwa duk ko da y
anda take ƙoƙari wurin
ɓ
oyewa, tahowa yayi gabanta ya duƙa yana saukar da muryar shi yace '' Minene Kitten?".
Sauke ajiyar zuciya tayi ta kama hannayen shi ta rintse cikin nata tace '' nothing, sannu da dawowa''.
''Ba ki jin da
ɗ
i ne? You look so
dull Mufee me kika mata ne?".
Ya tambaya ba tareda ya amsa gaisuwar da take masa ba duk hankalin shi yana kan matar shi. Zaro idanu tayi tana cewa '' laaa babu abinda ya faru fa''.
Shafa gemun shi tayi tana cewa '' Nothing Bae, cewa fa tayi zata tafi
tun baka dawo ba''.
Duk da ta fa
ɗ
i amma ko kusa bai yarda ba don ya san waye Dee zuwa yanzu ba zata damu kan abu ba sai in mai muhimmanci ne haka nan ba zata damu kan tace zata tafi ba but abinda ta fa
ɗ
i masa ai wajibin shi ya saki maganar tunda dai ts
akanin ta da ƙawar ta ne. Sai cewa yayi '' to ga ni na dawo Kitten, sorry for everything ''.
Wani guilty conscious ne ya kuma kama ta tuno cewa bai san abinda yake faruwa ba, amma ya bata haƙuri bayan ita nan tana shirin barin gidan shi zuwa wurin mor
tal enemyn shi. Ta na son zama da shi sosai amma ba ta jin akwai namijin da ya fahimce ta kamar Scor, don haka dole su yi haƙuri su
ɗ
auki dangana dukan su su biyun.
''You don't have to, okay?".
Mufee dai na gefe tana ganin ikon Allah soyayya da tsa
kar rana, sunan wani littafi wai shi 'love in the afternoon'. Sai da ya gama ji da matar shi kafin ya amsa gaisuwar ta har yana tambayar ta ya mutanen gida, ba ta wani da
ɗ
e a gidan ba bayan dawowarsa ta fara shirin tafiya. Fita yayi ya sanya aka maida ta h
ar KASU kafin ya koma wurin hajiyar ta shi.
Har suka zo kwanciya tana cikin wannan yanayin sai kawai ya
ɗ
auka ƴan aljanun nata ne suka tashi, sai kawai ya lalla
ɓ
a gefen ta ya kwanta bayan ya rungume ta tsam a jikin shi yana shafa bayan ta cikin lallas
hi. Wanda kulawar da yake bata ne yake kuma tsinka mata zuciya da a ce zai gane da ya ƙyaleta amma bai yi ba saboda ya wa kan shi alƙawarin kulawa da ita a duk wani yanayi da zata tsince kan ta.
Da safe bayan fitar shi sai da tayi waya da Scor ya kuma k
wantar mata da hankali kafin ta iya sakewa sosai, ko da ya dawo yayi mamakin yanda ta sake kamar ba abinda ya faru hakan ya ƙara tabbatar masa tabbas tana da aljanun da ke saka ta wannan juyin juya halin in ba haka ba ita ce aljanar.
Hala dai ka manta s
unan nata ne _witchie_.
The following week ta fara exams da na morning 7:30 shi ya kai ta har bakin hall
ɗ
in yace in ta kammala zai zo ya
ɗ
auke ta, instead tayi yanda yace tana gamawa Scor ta kira ya zo school
ɗ
in. Yana sanye da fuskar shi ta kullum
da Hoodie pcap idanun shi sakaye da baƙaƙen glasses, a bakin hall
ɗ
in ya jirata ko da zata shiga motar duk sai taji ta tsargu da komai gani take yi kamar mutane zasu gane ba mijinta ba be har ma su zarge ta amma dai ta daure ta shiga tana gyara hijabin ta
.
Duban ta yayi daga sama zuwa ƙasa yana cewa '' matar aure''.
Da sauri ta kalle shi jin abinda ya fa
ɗ
i tana cewa '' what?".
''Nothing na ga kin zabga hijabi ne yau, shiyasa na tambaya hala shi yace ki koma saka hijab?".
''Kai dai Scorpion ak
wai ka da maida abubuwa wani iri, tun da aka yi bikin nan yau ne first time muka ha
ɗ
u. Is this how to welcome someone you haven't seen for months?".
''My bad, ya exams?".
''Lafiya'' ta amsa tana
ɗ
aga bakin ta sama, cikin fushi. Kallon ta yayi ya
ɗ
auke kai don shi ma yana cikin fushi da ita da komai ma, musamman na kishin da yake ji don yanda tayi fresh
ɗ
in nan ya nuna masa tana samun kulawa daga mijinta wanda kuma wani ne ba shi ne hakan kuma ƙuntata shi yake yi don bai da yanda ya iya ne kawai. S
ai can da suka gama shan ƙamshin su kafin yace '' Ya kwana biyu? Bai dai takura ki ko?".
''In ma yana yi ya kake son in yi? Tunda that's what you chose for me? Ko abinda ya sa kake son gani na kenan?".
''Nope, ya maganar operation
ɗ
in na ki?".
''Yana tafiya a hankali na ma kusa kwance bakin zaren, a wuce wurin kowa ya huta''.
''Finally, Allah ya kai mu wannan ranar Baby''.
''Ameen, now ina ganin ka ya kamata ka zo ka tafi kar ya dawo yanzu shi zai zo ya maida ni gida''.
''Mu je
in kai ki mana''.
''Ka rufa min asiri, i can be reckless and communicate with you but can't take you to my house''.
''So it's your house now? Wow''.
''Scor kenan, ko na ƙi ko na so i should call it that daga nan har zuwa lokacin da zan bar
cikin shi''.
''Haka ne amma fa na san gidan nan ma, ba a Ahmen pategi road yake ba?".
''Na san ka sani ai ba sai ka fa
ɗ
i ba, you can stalk me all you want it won't change the fact that ba zaka maida ni gida ba. This is just 10am na san bai fita b
a yanzu kuma zaka iya ganin shi.
''Okay then, bye''.
Yana fa
ɗ
in haka ta fita daga motar, sai dai instead ya ja ya tafi sai da yayi kusan 10 minutes yana kallon ta ita ko zuciyar ta sai bugawa yake yi tana tsoron ya kama ta da shi. Yana tafiya ta kira
wo number shi, yana driving time
ɗ
in
ɗ
agawa yayi yana cewa '' Kitten kin gama