Showing 90001 words to 93000 words out of 232724 words
yabo ba fallasa, hanyar dining ta nufa tana masa tayin abinci. Kamar ba zai tashi ba har ta zuba nata ta fara ci, sai ga shi ya miƙe kamar wanda zai
ɗ
ibi abincin ya sa a cik
in wani. Kujera ya ja tsam ta zare hannunta ta fara serving
ɗ
in shi Sauted rice balls with suya sauce da ta yi da spiced Ice tea, sai da ya fara kallonta ganin yanda ta yi dishing abincin in a style that's so tempting him to eat. Hannu ya sa ya fara ci kam
ar ba shi bane yace kar ta sake ajiye masa abinci ba. Ta ƙasan idanu take kallon shi yanda yake cin abinda ta ajiye masa take observing, ai ko abun ka da wanda bai iya ha
ɗ
iye feelings
ɗ
in shi kai tsaye ya fara santi. Not literally A'a yanda fuskar shi ta h
askaka da yayi lomar farko, yana yi kuma yana gya
ɗ
a kai alamun duk abinda yake ci ya kai masa yanda yake so. Ajiyar zuciya
ɓ
oyayya ta sauke tana mai godiya ga Allah akan yanda ta iya girki kuma take son yi fiyeda Adeeyah, da alamun zai iya zama mata makami
na kama shi dama ai an ce the way to the man's heart is through his stomach.
And this right is a button tunda kuma ta samu ba zata saurara masa ba, haka suka ƙare cin abincin ba magana. Kwashe kayan tayi zuwa kitchen ta wanke sai da ta fito ne yake god
e mata, murmushi kawai ta saki ta gane ya da
ɗ
e yana contemplating kan gode matan ne. Well bata damu ba don ba dan ya mata godiya tayi ba, she just felt like doing kuma tayi amma yanda ya yaba ya sanya mata jin samun ƙarin natsuwa.
Ko minti goma ba tay
i ba ta
ɗ
auko veil
ɗ
in ta suka tafi zuwa off-kay da take ciki. Da fari a compound ya tsaya tana fito da kayan da take so zuwa motar na shi, sai da tayi sahu uku ne ya fito yana tayata. Throw blanket
ɗ
in ta da ke ajiye kan sofa ya
ɗ
aga don tace tana so, a t
ake expectorant
ɗ
in da ta yi niyyar sha ranar da komai ya sauya ya fa
ɗ
o daga ciki. Cak ta tsaya ta bi robar da kallo kamar yadda shi ma ya bita da kallo kafin ya duƙa ya
ɗ
auki robar yana maida kallon shi kan ta yanda ta tsure alamun rashin gaskiya duk ya b
ayyana kan fuskarta............
E don happened ooo, a tallafawa Ateeyah ƴar Shamaki.
Deejasmah
💜🦂
CHAPTER 37
Allah yayi wa ƙawata Fatima Idris rasuwa yau da rana, ku taya ni da addu'a please.
Zuciyata ba da
ɗ
i gaba
ɗ
aya amma saboda girman alƙa
wari ya sa nayi muku.
Kai ya gya
ɗ
a ya ta
ɓ
e baki yana cewa '' as expected''.
Da sauri tace '' expecting what? Wallahi Ray ba na shaye-shaye ''.
''Kin ji nace kina yi ne?".
''Na ji ai kace as expected ne, wallahi ba abinda nake sha ko da wasa ma'
'.
''Then what were you doing with it?" Ya ƙarashe ya na ƙureta da manyan idanun shi.
Yawu ta ha
ɗ
iye tana cewa '' Mura nake yi aka min prescribing
ɗ
in su, ban ma kai ga sha ba''.
''Uhmm'' ya amsa ba don ya amince da abinda ta fa
ɗ
in ba, kawai
dai ya bar ta ne a je a hakan amma jikin shi yana ba shi abokan ta da take aikin tarawa ne suka bar shi. Don a iya binciken shi ya san bata shan komai, ko shisha wannan balle a je ga manya.
Ajiyar zuciya ta sauke tana satar kallon shi, sai dai fuskar s
hi bata nuna komai ba. Hasalima ƴan kayakin da ya tattara ya fitar da su waje, bai kuma sake dawowa ba sai da ta fitar da na hannunta ta same shi zaune cikin mota yana tunani absent-mindedly. Wani tsoron ne ya kuma kama ta amma ta daure ta tattara komai, t
a kira Affah ta shaida masa ta gama nata ya aiko a kwashe sauran.
Daga haka ta shige motar ya ja suka wuce, sai satar kallon shi take yi yanda ya tsuke fuska. Sai duk karsashin fitar tasu tare ta fitar mata a rai, ta ji ina ma bai zo ba ita ya bari t
a taho ita
ɗ
aya akan ya zo yayi wannan mugun ganin na expectorant
ɗ
in da tayi niyyar sha a daren ranar da ta zaci zai zama mallakin Adeeyah ashe nata ne ma ba ta sani ba.
Ko da suka koma gidan bai shiga ba, sauke mata kayan ta yayi ya ja motar shi ya
bar gidan. Da idanu ta raka shi sai da taga fitar shi kafin ta janye ƴan matan ƙafafunta ta shiga ciki, tana mai jin komai na tsinke mata.
SHAMAKI
Binciken da ya sanya ake yi kan neman DeeDee dai har yanzu shiru don babu wani labari, sai kame-ka
me ba makama bare tushe. Marafa sai ƙara narka ku
ɗ
i yake yi a wurin jami'ai amma kullum sai basu uzuri ake yi. Ba dai su haƙura ba an dai samu maganar media ta mutu bisa tsayawar su kan zancen, shi ne ka
ɗ
ai za'a ce nasarar da aka samu.
ADEEYAH
G
aba
ɗ
aya a kwanakin a takure ta yi shi, kusan kullum cikin kuka take wuni. Yanzu ko ka
ɗ
an ba ta jin kunyar yin kayan ta a
ɗ
akin, ba ta bari sai ta shiga toilet kamar yanda take yi da farko. Yanayin da yake kuma
ɗ
agawa Scor hankali, sai dai bai san yanda zai
yi addressing issuen ba yana tsoron yayi magana Snake ya fassara shi da wani abu can daban. Wanda bai san bonono yake yi ba, don duk wani motsin shi a hankalce yake da shi. Ya fa riga ya wa Scorpion
ɗ
in farin sanin da ko iyayen shi ba ya ji sun masa, ko y
atsar shi ya nuna ya san me yake nufi balle kuma mood
ɗ
in shi. Duk da shi gwanin aran gizago ya yafa ne yana mazurai wanda ke masking yanayin da yake ciki amma a wannan karon ya gaza masa abinda yake so. Duk wanda ya gan shi wajibi ne ya fahimci yana damuw
a, musamman ma idan suka shiga cikin
ɗ
akin da take ya ganta a takure kamar an tsoma lipton a ruwa. Ga shi da yake taurin kan a jinin ta yake taƙi yin abinda aka saka tan, yanzu ma ko kallon system
ɗ
in bata yi balle ta saka shi a caji kamar yanda take yi a
baya.
''Scor me zai hana maida yarinyar nan gidan su kawai?" Fa
ɗ
in Snake da ya fito daga
ɗ
akunan su da ke sama, numfashin da ya masa nisan zango ya ja yana cewa '' A dalilin me? She wasn't here to just live some few days of her life and leave sco
t free''.
''Kana ganin zata yi abinda kake son kuwa? She's determined on not doing it fa wai shin baka gani ne? Daga daren jiya fa zuwa yau ko abinci ta ƙi ci ya kake son mu yi? Miye faidar ajiyar ta da a nan da kake faman yi uhm ka barta ta tafi''.
''Ba inda ta isa ta je tana nan, na gaya maka and you are not in the position to be dictating my do's and don't's ka fahimta ko?".
''Oh yeah na fahimta, nima kuma lokaci yayi da zan daina biye maka kana nakastar martabar da Allah ya maka. Scor k
ai fa......''
''Shush it, don't you dare talk ba ka fi ni sanin waye ni ba. I live by my orders''.
''So do i, in dai ba zaka bari yarinyar nan ta tafi ba to ni zan bar maka gidan nan idan ka samu nasarar kashe ta sai ka kirani'' ya na fa
ɗ
in hak
a ya fita daga gidan da sassarfa...........
Snake yayi fushi fa jama'a.
Deejasmah
💜🦂
CHAPTER 38
Da kallo ya bi shi har ya fice sannan ya fa
ɗ
a cikin sofa yana sakin ajiyar zuciya, a bayyane yace '' ba zaka gane ba Sna, ni kai na ina son ba
rinta ta koma. Yanayin da take ciki terrifies me but i can't i want her here with me''.
Ya ƙarashe yana lumshe idanun shi da suka kuma ƙanƙancewa.
It that a confession? Uhm ba na ce ba.
Ita dai lokacin da suke wannan abun tana ciki kwance tana saƙ
e-saƙen yanda za ta bar wurin nan. Duk wani lissafi ya
ɓ
ace mata, tana tsoron kashe kan ta a wurin saboda dalilai biyu. Na farko gamuwarta da Allah, na biyu kuma yanda gawarta zata iya wulaƙanta. Ba don wainnan ba da in ta shiga toilet sai ta shaƙawa kan t
a sabulu ta mutu ta huta da shaƙar iska
ɗ
aya da Scor she hates him with all in her.
Hakan ya sanya ta canja akalar tunanin ta na yanda zata fallasa ko shi waye a idanun duniya bayan na sanin da tayi su
ɗ
in twins ne, hakan kuma ba wani abu bane da zata
kama wajen tona masa asiri. Tana buƙatar sanin shi waye daga kuma ina ya fito, shi kan shi gidan da take a ina yake shi ne zai iya zame mata wani makami mai kaifi da zata kai masa farmaki ta yanda bai yi zato ba.
Kamar an mintsileta ta miƙe tsaye da sa
uri, wurin abincin ta nufa ta zauna tana ta
ɓ
e baki tana ci a yangance alamun bai mata da
ɗ
i. Sai da ta ci da yawa ba laifi kafin ta ture ta miƙe ta koma kan sofa, kallon saitin da ta tabbatar CCTV cameran nasu yana a ajiye ta lumshe idanu. Duk abinda tayin
ko yana zaune yana kallonta yanda ta lumshe idanun sai ya shigan masa zuciya, wani tausayinta yana tsirga masa a zuciya da ƙirjin shi. Bai ta
ɓ
a jin tausayin wani mahaluki kamar yanda ya ji nata ba, bai ma ta
ɓ
a zaton hakan ba daga gare shi ba ya zaci wannan
gefen na shi ya mutu ƙurmus sai dai ga shi kamar ana yayyafa ruwa a kan tokar da tayi ragowa.
Ta da
ɗ
e tana a hakan sai da taji pad
ɗ
in jikinta ya ishe ta kafin ta miƙe, dama ita haka take in dai period
ɗ
in ta ya kai ƙarshe haka yake mata. Pad isanta y
ake yi, toilet ta shiga ta cire ta na
ɗ
e a leda baƙa ta fito a na
ɗ
akin ta jefa tana bin shi da kallon harara wai har sirrin ta wasu ƴan iska ne zubar mata. Wannan lukutar masifa da me tayi kama, sai dai danne abinda ke taso mata ta yi ta koma toilet. Liner
ta sanya ta fito ta hau bed, tana a haka ba ta san ko ƙarfe nawa ba ne sai ji tayi an ta
ɓ
a ƙofar an shigo kamar ta share yanda ta saba amma ta daure ta waigo tana duban shi.
Yanayin da ya sanya idanun su fa
ɗ
awa na juna, ita ta fara kawar da kanta
kamar yanda ta saba. Cikeda mazantakar da yake da ita ya shigo yau har da arzikin sallama ta samu, amsawa tayi kan la
ɓɓ
an ta tana kallon gefen ta. A gaban ta ya ajiye ledar pack
ɗ
in da suka saba ajiye mata yana kallonta cikeda nazari, abinda ba ta ta
ɓ
a aik
atawa ba tayi yau wato
ɗ
aukar ledan abinci in sun kawo. Chicken fried rice ce ta gidan abincin da ba ta san sunan shi ba, balle ta san location
ɗ
in da suke wanda zai sa ta gane garin. Maida shi tayi tana tura baki tace '' ni ba zan ci rice ba''.
Kallo
nta ya tsaya yi da mamaki don tunda suke ba ta ta
ɓ
a za
ɓ
an abinci ba, amma tuno halin kayan shi ya sanya shi cewa '' what do you want then?".
''Semo nake so daga iyawo restaurant''.
''Ban san miki wata iyawo ba, za dai a nemo semo in zaki ci toh
m''.
'Bai san iyawo ba, kenan ba Kaduna muke ba' ta ayyana a zuciyarta, hmm that's a progress. Ganin bata tanka ba ya sanya shi fita ya bar mata
ɗ
akin, da kallon ƙasa-ƙasa ta raka shi tana wani makirin murmushin cin nasara.
Kusan 30 minutes sai ga
shi da semo da miyar ganye, ajiye mata yayi ya
ɗ
auki wanda ya ajiye mata da farko ya fita. Abincin ta fara ci cikeda nisha
ɗ
i ba na wai ya mata da
ɗ
i ba, a'a amma bai kai na ayi ta masa fara'a in za'a ci ba. Abinda ya assasa farin cikin nata ba komai bane fa
ce na ganin cewa shirin ta na tafiya akan tsari.
Shi ko da ya koma zuba mata idanu yayi ta cikin screen
ɗ
in shi adorably, bai ta
ɓ
a sanin tana fara'a irin haka ba tunda yake a
ɗ
an tsukin da suka rayu da ita. Hakan sai ya ƙara mata kyau a idanun shi da ƙa
ruwar yanayin nan da ke riƙe masa zuciya a kanta, zai iya biyan ko nawa ne don ƙara ganin irin shi a tattare da ita duk da fa har yanzu bai san fassarar shi a kanta ba.
Hakan ya sa da dare sai da ya shiga ya tambaye ta mai take so tace masa shawarma zat
a ci da milk shake, haka ya je ya siyo bai ko damu ba. Safe ba kai sai da ya zama a ƴan kwanakin komai zai kawo sai ya tambaye ta, Snake dai da ya ji shiru bai neme shi ba haka nan ya tattaro ya dawo ko dan taimaka masa gudun kar abinda yake ji kan ta ya j
a shi ga tafka abinda za su zo suna dana sani su ƙara samun matsala kan wanda suke ciki. Abinda ya zo ya tardan ko ya saka shi tabbatar da cewa in da ko bai zo ba da anyi abinda ake gudu.
Da ya tashi dawowa sai da ya tsaya a eateryn da suka saba cin abi
nci ya siyi Italian platter har na mutum uku, ya ha
ɗ
a da extra chicken pepper soup shi ma uku ya ƙara musu ruwa, drinks da ma fruits kana ya nufi gidan. Zaune ya same shi yana wani virtual meeting audio ne, don baya video meeting ko ka
ɗ
an saboda tsaro. Bai
ko yi magana ya zauna yana danna waya, yana jin yanda yake magana with command alamun kuma da empire team mates ake meeting
ɗ
in. Sun
ɗ
auki lokaci mai tsayi kafin ya gama bayanan da zai yi Shadow yayi concluding aka tashi, sai lokacin ya dube shi cikeda is
gilanci yana cewa ''Daga ina?".
''Daga ina ya maka kama?".
''Me ya sa baka yi joining meeting ba?".
''Ba da department
ɗ
ina ake magana ba, ka san I'm not part of finance and audit in case you forget''.
''But as the CVO you are an exec
utive which means duk wasu meeting dole ka ke halarta''
''Kash Scor, ni fa ba maganar aiki ya kawo ni ba wallahi ''.
''Wai fushi kayi ne Sna?".
''Ni
ɗ
an gidan fushi? Rufa min asiri waye yake fushi da his highness the scor of all time?" Ya ƙa
rashe sarcastically.
Kai ya girgiza yana cewa '' ohon maka in ma fushin kake yi''.
''Ka ce ohon nawa mana, sai me? Ni fa duk ba wannan ya kawo ni ba ga abinci nan na kawo ko zaka kai mata''.
''Bacci take yi ma ai bata tashi ba tukun, what do
you have in here?" Ya ƙarashe yana bu
ɗ
e ledar ganin Italian ya sanya shi cewa '' you should have called ai Sna, i don't think tana son cin Italian
ɗ
in nan''.
''Ban gane tana so ba, is she allergic or something?".
''No ban jin tana jin ci ne,
ɗ
az
u cewa tayi tana son
ɗ
anwake''.
Snake da ya saki baki ne yace '' ohhh''.
Bai damu da yadda yayi ba yace '' daga yanzu in za'a siyo abinci ka dinga tambayar ta''.
Kai ya gya
ɗ
a kai tsaye yana cewa '' amma ka san me kake magana a kai ko? Yaushe
ka fara damuwa da what she wants or not?".
''I don't know wallahi Sna, kasan yarinyar nan tana cikin damuwa sosai ko?".
''That's so obvious, me zai hana ka barta ta tafi kawai?".
''Mun gama maganar nan da kai fa Malam, i can't let her go ko
da ba zata yi abinda nake so ba i just what her close to me ''.
Hannu ya tafa yana cewa '' do you just realised what you just confess? You are in love Man''.
''In love? Ya delusional Snake''.
''Duk abinda ka fa
ɗ
i ba ka san sune shika-shik
an soyayya ba ko? Hello man you are in love '' ya furta harda tafa hannaye yana dariyar mugunta.
Tsare shi da idanu yayi a ran shi yana ayyana tabbas snake ya haukace, in ba hauka ba wani mai hankali ne zai ce wai shi scor yana son wata. Watan ma wai
Adeeyah Shamaki his supposed enemy, lallai kan shi ya kwance irin wanda
ɗ
aure shi zai yi wahala ainun.
Tsaki ya ja ya miƙe tsaye yana cewa '' in ka gama lissafin impossibilities
ɗ
in ka ni nayi nan, zan