Showing 45001 words to 48000 words out of 232724 words
Turai mai abin ba
n mamaki''.
Shima dariyar yake yi yace '' irin mai abun arziƙi da na tsiyan nan ko?".
''Ni ban ce ba Baban Biyu'' ta kan amsa masa tana jinjina yanda ya
ɗ
auki zancen auren nan ya ƙwallafa a ran shi ta san me hakan yake nufi a kuma duk daren duniya ts
oron ta yana kuma da
ɗ
uwa secretly take addu'ar Allah ya hana faruwar abinda duk yake ƙullawa don ta san babu alkhairi ko na sisin kwabo.
JIRWAYE........
Khadeejah Bint Ismail (Deejasmah)
09042522373
Wattpad Deejasmah15
Tiktok Deejasmah_writer
Young talented writers association (YOTA).
In dedication to women in tech
💻
CHAPTER 17
Paid book to subscribe send ₦500 to 9135182736
Opay
Khadija Ismail sai ku tura min evidence.
Bikin na da
ɗ
a matsowa komai yana kuma kwance wa Ateeyah,
duk yanda take ƙoƙarinta wajen ganin ta daure amma abun ya ci tura musamman da komai ita ce kan gaba da Saheeb. Ita aka bawa zaben bridal dress na amarya wanda aikin Affahn su ne wannan kam ba yanda ta iya ta yi don duk da yana wasa da ita amma akwai lokut
an da in yayi wasu abun ko ya bada umurni ba ta da yanda ta iya sai dai ta yi yanda yacen, don dole ta nemi wata fashion designer ta mata magana itama dai samples ta tura mata a nan ne tayi muguntar da yake a ranta don ko wasu laces masu ƙyalƙyalin da ta s
an ba ta so su ta za
ɓ
a sakin ne kawai ta mai kyau wine color don bridesmaids
ɗ
in Adire purple zasu yi da kamu. Ko da tayi zancen dinner gown da Dee sai tace mata ban da shi za'a yi don Ridh yayi magana da wata a Lagos ita zata yi maganar ya dake ta sosai d
on ta san me hakan yake nufi wato za'a mata mai kyau ne sosai wanda she can't keep the details with her. Sosai ta ciji yatsa amma ta daure yayinda zuciyar ta ke kuma raya mata kar ta yarda, ta ƙwato kayanta in ya so ko me zai tafasa ya jima bai ƙone ba.
Ba ta san tashin hankali ba sai da Ridh ya dawo daga Vancouver don ko yayi wani kalar kyau kamar wanda aka canja shi gaba
ɗ
ayan shi, ko ita Adeeyah tsayawa tayi tana kallon shi da mamaki yayinda idanun ta ke ƙoƙarin fallasa asirin da ke danƙare a ranta
don a zuwa yanzu ta san tana son shi duk da ba irin ƙololuwar can ba amma ba wai zata aure shi just because she wants to get married ba ne a'a sai saboda he's someone that she can get married to zata iya zama da shi a matsayin abokin rayuwa.
Kallon
da take masa da wani kalar pride ne tana jin wai wannan na ta ne mallakinta ko da akwai wasu da zasu shigo daga baya ta bakin TeeTee ta san ta riga da ta musu zarra mai matuƙar tazara, lumshe idanu tayi ta bu
ɗ
e tana sakin murmushi. Shi ma murmushin yayi ya
na mai jin kamar ya rungume ta don sosai yayi kewanta, kasa daure wa yayi yana cewa '' baby can I hug you?".
Hannu ta kai ta rufe idonta tana sake fa
ɗ
a
ɗ
a fara'arta wanda shi ya kuma kunna shi da sauri yace '' please Allah Baby kin canja ne da yawa fa'
'.
''Tsokana dai ai kaine ka canja looking so......''
Kallon da yake mata ne ya sanya ta kasa ƙarasawa sai kawai ta tura baki sama, dariya ya fashe da shi wanda ya daki zuciyar Ateeyah dake maƙure saman bene tana mai jin nadamar zuwa gida wannan
weekend
ɗ
in da ace ta san zai dawo da ita ba ta zo ba don ta riga ta
ɗ
auki aniyar yin nesa da shi har zuwa sanda za'a yi bikin ta san in aka gama aka kaita gidan
mijinta duk zata manta da tarin feelings
ɗ
in da take da su a kan shi sai ga shi an fara karya
mata tsaro na farko da yafi kowanne ƙarfi. Maimakon ta koma ciki sai ta ƙara lafewa tana jin yana ta mata shaƙiyancin wai tunda ta ƙi bari ya rungume ta yau ai nan da one month za'a kawo masa ita duk abinda ake masa yanga da shi sai ya fanshe, ba dai ta ta
nka ba sai ƙunƙunin da take ta yi na cewa a bar maganar don dole ya barta yana binta cikin parlorn da ta matsa masa ya shiga inda ta jera masa abincin tarba bisa dagiyar Amah. Don sosai a yanzu ta matsa mata kan girki shiyasa ma every weekend sai ta zo gid
a sun yi aikin 3 ke 2 days tare depending on in sun je wani meetup
ɗ
in ko seminar, saboda ta san in dai ta biye ta Deeyah haka za'a yi auren nata babu wani abu arziki da zata ke tsinanawa musamman ta
ɓ
angaren girki ta gyara ne dai kawai ba ta da haufi tana
da son taga komai tsaf bayan nan ko ta gefen girki ko Ateeyah ta fita abun arziƙi don har varieties of food ta iya kala-kala matsalar ta komai na rayuwarta ganin dama ne in bata yi niyya ba babu wanda ya isa ya sa tayi abu tayi shi kam in aka tursasa mata
sai tayi za tayi yanda ba zai wa kowa da
ɗ
i ba shiyasa Amah a lokuta da yawa ba ta cika bi ta kanta ba gudun ta barta da jidali.
Sosai kam ya ci abincin da ta ha
ɗ
a masan yana yi yana santi har da ce mata Allah ya sa ta iya irin girkin nan, hakan da ya
fa
ɗ
i ya sakata gane mai Amah take nufi wato su duk maza halin su
ɗ
aya a kan abinci akwai kuma wani nisha
ɗ
i mai girma ka shiryawa namiji abinci ya na ci yana maka santi. Sai bata nuna ita tayi girkin ba ta biye shi a haka har sai da ya kammala suka cigaba
da hira, ranar a gidan yayi har sallahr ishai sai da suka gaisa da Affah da ya dawo lokacin a can parlorn shi kafin ya wuce bayan ya bata uban tsarabar da ya kawo mata na Vancouver ko da ta nunawa Amah sai da tayi fa
ɗ
an yawan turaren wai '' sai kace ba lef
e za'a kawo mata ba' murmushi kawai ta saki tana ajiyewa nan tana cewa '' ta
ɗ
aukan musu ita da Affah''.
Sai da ta
ɗ
auka kafin ta fita da shi zuwa
ɗ
akin Ateeyah da ke zaune ta tsurawa hoton Ridhwan idanu, kallon shi take yi da komai da yake gangan j
iki da ruhinta sai yanzu ne ma take ganin da ita ya dace ba da kowa ba. Komai na shi na zubin halitta yayi dai-dai da irin mafarkin ta, tayi nisa sosai cikin shauƙi aka tura ƙofar aka shigo da masifar sauri ta waigo ganin Adeeyah ce ya sanya ta kife wayar
kan pillow tana duban ta a
ɗ
age cikin ƙoƙarinta na son danne yanayin da take ciki.
Stool ta janyo ta zauna tana cewa '' hi Tee''.
''What?!'' tayi snapping mata cike da masifa.
Ɗ
an murmushi ta yi ta na cewa '' nothing, Ridh ne yace in gaishe
ki ''.
''In da yana gaishe ni ai sawa zai yi ki kirani mu gaisa ba wai sai bayan ya wuce ba'' ta ƙarashe da yatsine.
''I've been calling you fa ko da ya shiga wurin Affah na zo nan room
ɗ
in da ƙafata but ban ganki ba i thought ko wani wurin kika je
''.
''Ashe? Bincike na ma kika fara ne or what?".
Ta furta cikin gizago da shanyewa gudun kar ta gane yanayin da take ciki don tana jin duk neman da take mata
ɗ
azu hasalima tana
ɗ
akin ta don bata son ganinta.
Kai ta girgiza tana cewa '' You know
better''.
Hararar ƙasan idanu ta jefa mata tana jin kamar ta shaƙeta a wurin har sai ta gano sama ta saba'in in akwai, sai dai ta ƙoƙarta daurewa zuciyar ta tana mai kawar da kanta gefe alamun she's not interested kai ta gya
ɗ
a tana cewa '' aiit'' daga
haka ta juya ta fita.
Ajiyar zuciya ta sauke don Allah ne shahidi ta tsani ganin Dee a kusa da ita don ita ka
ɗ
ai ta san me take ji akanta, musamman in ta tuno yanda
ɗ
azu take ta wani narkewa Ridhwan kamar wata jinjira shi kuma sai biye mata yake yi ha
r da cewa wai zai rungume ta.
Guntun tsaki ta ja tana rintse idanun ta a saman la
ɓɓ
anta ta furta '' Ray nawa ne, mine Alone...........''
Haba dai Tee abun har da alwashi ne?.
SCORPION STINGS
Kwance yake rashe-rashe kan gadon shi alamun ga
jiya sun bayyana kan su a kan fuskar shi, don a yatsine take duk da idanun a lumshe suke. Abun da yafi ƙwarewa a kai yayi (tsaki) yana mai jin komai ya fice masa a kai shifa ba rago bane ba kuma sakarai ba amma yana gida kaman mace ko system
ɗ
in shi bai iy
a ta
ɓ
awa gudun kamun FBI, hannun shi ya tura cikin gashin kan shi mai ƙarfi da duk da gyaran da ya kan yi a cunkuse take don bai da halittar laushi duk da ba a kira ta da dunƙulalliya ba.
Yamutsa gashin yayi yana taune lips
ɗ
in shi ya tsani yanayin da y
ake ciki, he hates to be sulking in silence and darkness and it is exactly what he's right in. Wayar shi dake kan night stand ce tayi ƙara bai ko motsa ba sai da ta kusa katsewa, lumsassun idanun shi ya bu
ɗ
e kana ya kai hannu ya
ɗ
auka sunan ''Shadow
❌
'' ne
ke yawo kan screen
ɗ
in a dai-dai sanda wayar ta yanke tsaki ya ja a karo na ba adadi kafin ya danna masa kira.
Ringing
ɗ
aya ya
ɗ
aga a gaggauce yana cewa '' Scor''.
''Get to the point" ya amsa masa don he's not ready for pleasantries, shi ma jin ya
nda ya amsan ya sanya shi masa bayanin abinda yake tafe da shi, shiru yayi yana sauraren shi a take fuskar shi tana washewa da wani kalar murmushi sai da ya kammala kafin cikin cinkusasshiyar muryar shi da son
ɓ
agarar da yanayin da yake ciki yace '' then d
o it''.
''I should?" Shadown ya tambaya cike da zaƙuwa, ai ko ya jawa kan shi tsaki cike da masifa yace '' i'm not a fan of repeating myself and you know that''.
''Yeah, sorry I'll update you regarding that''.
''Aiit then'' yana fa
ɗ
in haka y
a yanke wayar yana ajiye ta gefen shi ya maida idanun shi ya lumshe.
Somewhere in Nigeria.
''Bro Barka da dare''.
''Me yake faruwa ne?" Aka amsa ta
ɗ
ayan gefen wayar cikin halin ko in kula.
Murmushi ya saki don a duniya yanayin yayan na shi
sosai yake burge shi don haka yace '' Da zan ce maka albishirin ka but you sounded business, well ta canja zani fa''.
''Me yake faruwa a gidan Shamaki? Ba dai an fasa bikin ba?".
''Ai ba zai zama abun bushara ba, mu da bamu son a fasa auren nan?
In an fasa kenan ba ranar barowar ka can inda kake''.
''Uhmm ina jin ka tohm''.
''Ɗayar fa wai ashe son shi likitan nan take yi''.
Dariya ya ƙyalƙyace da ita cike da mugunta yace '' you don't mean it''.
''Wallahi Bro, daga source ma
i ƙarfi ma ba kuma iya wannan ba yanzu haka tana da burin hana auren shi da ƴaruwarta''.
''This is perfect, why not mu shiga plan
ɗ
in nata?".
"As you wish Sir''.
''Mumu boy, stop calling me sir har na fara imagining yanda Shamaki zai yi in y
a gano yanda ƴar shi da yafi so ta zama masa katanga wurin cikar burin shi''.
''Kai Bro ba ka da dama''.
''Rabon da a bani labari mai da
ɗ
i irin na yau har na manta''.
''Masu da
ɗ
in ai suna nan zuwa a gaba in shaa Allah, daga yau plan
ɗ
in mu
zai fara''.
''Yeah, if you need anything don't hesitate to let me know ''.
''Everything is already taken care of, kar ka damu''.
''Ok bye".
Sanye take da bathrobe light pink kan ta
ɗ
aure cikin towel shi kuma fari ƙal, fitowar ta da
ga wanka kenan sai dai tunda ta zauna bakin mirrorn ta rasa abun yi sai duƙar da kai da tayi tana jin kamar zai tsage mata gida biyu. Ateeyah kenan tun daga ran da ta dawo daga weekend daga gidan su bata kuma samun sauƙi ba kai ko ƙofar
ɗ
akin ta ba ta fita
ba yini take yi kan gado ko class ba ta zuwa duk da exams
ɗ
in dake ƙarato su. Duk ta wani yamutse har baƙi tayi na masifa, gajiya tayi da zama kan stool
ɗ
in ta koma ta zauna da
ɓ
as kan gado kamar jiƙaƙƙiyar bargo.
Wayarta da ke gefen pillow ne ta saki
sauti mai da
ɗ
i alamun shigowar kira tsaki ta saki tana hararar wayar don ta san bai wuce Adeeyah ce take shirin damunta, sai dai ko da ya yanke kuma kira aka yi hakan da ke nuni da ba ita ba ce don ita sau
ɗ
aya take kira sai dai in akwai emergency tashi t
saye tayi ta isa wurin tana
ɗ
aukar waya.
Baƙuwar number ce hakan ya sanya ta picking da gaggawa a tunanin ta ko clients ne sai dai kalmar da ta jiyo yana tashi cikin wayar ne ya tsorata ta sai tayi tsaye sororo da waya a kunne............
CHAPTER 1
8
''Hello, am I speaking with Ateeyah Shamaki?" Shi ne abinda aka furta ta
ɗ
ayan sashen.
''Yeah, who is it please?" Ta amsa trying to sound polite.
''It is Beta talking from somewhere in this country I want to talk about something you've been want
ing and are at the verge of losing it ''.
''And that is.......?" Yanzu kam babu wancan polite tone
ɗ
in a kan harshen ta.
Murmushi ya saki yana cewa '' Dr. Ridhwan Audi''.
Sororo ta tsaya tana mai jin ƙirjinta na luguden masifa, yayinda tsoro
ya ƙarasa tsitsiye kuzarinta tas kai kace tayar da aka sacewa iska. Sosai jikinta ya fara rawa a nata tunanin ko aljanu ne suka kirata don ita ba ta ta
ɓ
a maganar son Ridhwan da kowa ba tunda take a duniyar ta, to ta yaya wani zai kirata kwatsam yana mata
zancen shi.
Jin shirun nata yayi yawa ne ya sanya shi kuma yin murmushi yana cewa '' don't be surprised or be afraid I'm just trying to help so.....''
''Ka na ji ko? Beta kake ko Tetha? I don't even know what you were talking about it might be yo
u called a wrong number'' ta katse shi cike da ƙarfin hali.
Yanzu kam wata dariya ya saki cike da mugunta yana cewa '' ohh really? If that's the case then I'd leave you to yourself but i'd be available whenever you are ready for this conversation you
can call me bye''.
Yana gama fa
ɗ
in haka ya katse wayar with much smugness, jefar da wayar tayi tana komawa yaraf ta zauna kan bed
ɗ
in tana sakin numfashi da ƙyar don ji tayi iskar
ɗ
akin yana mata ka
ɗ
an sosai. Kanta ya cunkushe ta rasa wani kalar tunan
i zata yi da zai fisshe ta to ba ma ta da nutsuwar yin shi balle ta iya yin mai
ɓ
illewa, dafe kanta da yake masifar juyawa tayi a kan harshen ta ta furta '' Ya Allah ka ji ƙai na''.
Su TeeTee ashe an san Allah.
BETA
Ya na yanke wayar ya dannawa ya
yan shi kira don labarta masa mai ya wakana, ko da ya gama ba shi labarin shi ma fashewa yayi da dariya shi ma yana cewa '' playing hard to get?".
''She's kind of but I'm sure zata neme mu da kanta''.
''Sure she will, sai dai in ba jinin Shamak
i ne ke running a vessels
ɗ
in ta ba''.
"Ko a matsa mata lamba ne?".
"Don't, let her come to you herself I'm pretty sure it'll get harder than she can take''.
''Alright Sir Alpha bye''.
Dariya Alphan ya sanya sosai har da tafa hannaye don
sosai yanayin is amusing him more than you can expect, yayinda har ƙasan ran shi yake da yaƙinin she'd come begging a lokacin zata ga wulaƙanci kuwa. Ajiye wayar yayi yana furta '' Shamaki! Shamaki!''.
Ateeyah ba ta kuma sanin tashin hankali ba sai
da DeeDee ta kirata akan za su yi pre-wedding photoshoot, ita kuma ba wai ta iya poses ba ne shi ne take buƙatar taimakon ta as the bride assistant ta tayata shiryawa da sauran su. Ai sai kawai ta ji kamar ta
ɗ
aura hannu a kai ta rusa mata ihu ƙila ta fahi
mci mai take ciki akan ƙi da tsanar auren na su, sai dai kawai tayi yaƙe tana cewa " yanzu yaushe ne za'a ne photoshoot
ɗ
in?".
''End of the week I think, saboda kin ga exams
ɗ
in mu Monday ne''.
''Okay then, what of the outfits?".
''Yawwa, sh
i ne ai nake tunani ''.
''Miye abun tunani, there are many clothes na ki sababbi da aka mana