Showing 129001 words to 132000 words out of 232724 words
ba lallai ta iya gane komai ba. Sai
a na ukun ne ta fita don tana da test, ko da aka gama test
ɗ
in ba ta koma room ba sai da ta tsaya tayi attending classes sai 5 ta fito daga wanda ta shiga 3.
Tafiya take yi a hankali kamar kazar da ƙwai ya fashewa a jiki, tana fitowa da NB complex
ɗ
in
ta saki ajiyar zuciya ta sauke kan ta ƙasa. Sai ganin mutum ta yi a gabanta kamar an aiko shi da sauri ta dubi gabanta ai ko idanunta suka sarƙe cikin na shi, Scorpion ne sanye cikin kayan shi na kullum. Mai da kanta ƙasa tayi tana canja hanya ai ko ya ƙa
ra shan gabanta,
ɗ
agowa tayi tana kallon shi tace '' Malam ka bani hanya''.
''Babu inda zan je, kina ƙara matsawa zan
ɗ
auke ki wallahi'' kallon gefenta tayi duk sai taga kamar jama'ar wurin ita suke kallo, ga shi wurin cike yake da mutane don maths de
partment students center ne a KASU daga nan sai CBN ko SMS sai SLTs da IT park. Namiji ya
ɗ
auke ta a wurin zai zama abun bada labari in ma ba ka jita a KASU parrot ba, ta kuma san ka
ɗ
an daga aikin shi tunda shi dai ba wai yana jin kunya ba ne.
''Scor.
....''
''I just want to talk to you Baby please ''.
Lumshe idanu tayi tana sakin ajiyar zuciya kafin a hankali tace '' Muna kan hanya ne, and i don't want to talk to you ''.
''Just give me a minute daga nan you can decide whether you wanna t
alk or not''.
Ƙ
wafa ta yi tace '' where?".
Motar shi dake gefe ya nuna mata, sai da ta yi tsaki kafin ta wuce ya mara mata baya. Shiga ciki tayi ta zauna shi ma ya shigo yana dubanta a hankali yace '' How are you?".
''Abinda ka zo ka tambaye
ni kenan?".
''No baby, but i really want to know how you're. These past days have been hectic to me you've blocked me ''.
''Ai na zaci mun gama magana da kai ko?".
''No bamu gama ba, and I'm not saying ki aure shi for a happily ever after.
So nake ki aure shi for a year da kin samu abinda muke nema we'd make him divorce you then I'll marry you please Baby don't say no, you are my last hope''.
''Hmmm you think i can do this?".
''For my love please, ina son in rama abinda ya min ne k
awai. I want to have what he thinks owned''.
''Does that not make you less of him? Matar da ya saka fa zaka aura Scor just think of this''.
''Mallakar ki shine ka
ɗ
ai zai
ɗ
aga darajata, ko maza
ɗ
ari kika aura in dai i can have you for the rest of
my life ba zan damu ba. Ina son ki Baby not because of material things ko abinda kika mallaka a jikin ki na biyan buƙata, dukan su masu ƙarewa ne Baby. Ke nake so zallahn ki and i believe ba ki da aibu kuma ba zaki ta
ɓ
a ƙarewa ba''.
And that did the t
rick, kalaman shi sosai suka sanya ran ta ƙundunbala, ta ji zata iya amince masa. Zata sadaukar da ranta in dai har sai ta samu revenge
ɗ
in shi sai dai tace '' But on one condition ka gaya min gaskiya meyasa ka
ɗ
auke ni?".
''Saboda ban iya yafiya ba,
a lokacin kin lalata min harkata har hakan ya kusa ha
ɗ
a ni da FBI to tell you the truth shine maƙasudin dawowata ƙasar nan. But fate has it's own in store for you, i met you then fall for you sai ga maganar Barewa kuma''.
''Ka tabbatar ba ka san komai
a kaina ba?".
''Baby ko ke ai baki san za'a miki aure da shi ba ko? Ban san zaki aure shi ba. Ban kuma hana auren ki don komai ba sai don ba zan iya samun revenge
ɗ
ina when you're married to someone else ba, shiyasa a zato na zasu
ɗ
an
ɗ
aga auren for
few days har sai kin dawo but i was wrong ''.
Shiru tayi a ranta tana analyzing maganganun shi, babu alamun ƙarya a cikin su don babu ta yanda za'a yi mutumin da ba a ƙasar nan ba zai san me Affahn ta yake planning bayan ko su da ita bata sani ba in k
a
ɗ
auke Amah da TeeTee. Don haka sai ta dube shi tana cewa '' For that na amince what's the deal......''
Ahhh
Ahhh
Attasa.....
Dee lafiyan ki kuwa?
Deejasmah
💜🦂
CHAPTER 57
A tsanake ya fara mata bayanin plans
ɗ
in shi, shiru tayi tana
saurarar shi har sai da ya kai ƙarshe. Kafin tace '' Duk na ji bayanan ka but do you think he can trust me that much? Scor this guy fa ko magana da ni bai yi ''.
''That's why you are a woman, duk girman namiji idan yana gaban mace neman shi yake yi r
asa. Just take a look at me''.
''But i sucked at intentional seduction, i don't want to make a fool out of myself''.
''You won't Baby, you can do it perfectly but please don't fall for him. You are mine, alone''.
''Damuwar ka kawai kar in fa
ɗ
a
a soyayyar shi? Matsalar ka kenan? What of the intimate relationship i can get with him? ''.
''Stop it Baby, you'd break my heart in da ina da dama da na hana hakan tsakanin ku. Duk da i don't think zai iya neman ki da wani abu as his wife ba tare da
ya tabbatar kina son shi ba, and that's a victory ''.
''Hmm seems like you know him well''.
''No he just appear as a condescending Nonchalant person, he thinks very high of himself so that's why i think may be he won't succumb to that''.
''
Allah ya sa, and one thing Amah ba ta son shi''.
''Why? Ba cousin
ɗ
in ki bane?".
''He's though ban san how connected we are ba, don su suna rayuwa ne a can gida and we are living here a nan Kaduna. What i only know is my father is from there that
's all ''.
''Ohh that's really amma meyasa Amah bata son shi wannan
ɗ
in?".
''I don't know, may be ita tafi son mu auri wanda muke so ne. Ka san fa before ba ni ya kamata in aure shi ba, it was Ateeyah''.
''And thanks to me hakan bai faru ba
ko? Da kin auri wancan ai sai nafi jin jiki because he loves you and you do too. Na fi kishi da shi kan wannan''.
Shiru tayi tana kallon hannun su da ke sarƙe cikin juna, a take tunanin Ridh ya fa
ɗ
o mata a rai tunda take da shi for once bai ta
ɓ
a riƙe
hannun ta ba. Ba kuma wai don bata san yana so ba, he respected her fiyeda zato and she does for that. Amma ji dai wannan bai iya zama bai riƙe ta ba duk kuma yanda ta kai ga son yakicewa kasawa take yi, don haka sai ta ƙyale don ba yanda ta iya.
A hank
ali tace '' you should be respecting him not been jealous of him, because you are doing what's he's never allowed to''.
''Like........?"
''Holding my hands, he never did that''.
Dariya ya saki yana zare hannun shi yana cewa '' ki dai ce in
daina ta
ɓ
a ki Hajiya''.
''You get it, now what's next?".
''Yaushe zai kuma zuwa?".
''I don't know, why do you ask?".
''So that mu fara planning yanda zamu yi convincing Amah''.
''Wannan aiki na ne, I'll do that''.
''Okay then
''.
Da haka suka rabu bayan ya kawo mata lodin kayan chocolates, da murmushi suka rabu. Ko da ta koma room sai da Mufee ta bita da kallon mamakin sauyin yanayin fuskarta, mace ta kwana uku tana ƙunci amma yau ta shigo da murna. Ba ta bar mamakin a ciki
n ta ba sai da ta tanka da cewa '' da alamu dai Muhammed ya zo, wannan murmushi haka?".
''Ai kin san ban murmushi sai Muhammed ya zo ba''.
''For someone that stays three days without talking to anyone talkless of smiling, yes''.
''Uhmm tohm'
'.
''And what happened?".
''We are good''.
''Shi kuma mijin naki fa?".
''Miji kuma?".
''Eh shi da kika ce zaki aura''.
''Kashhh Pookie kina son maida gobe tomorrow''.
''It's already tomorrow so tell me''.
''Well zan
aure shi mana'' ta furta tana zama kawai ba tareda ta kasa ƙarasa abinda tayi niyya ba, haka nan taji ba zata iya fa
ɗ
awa kowa zancen da suka yi da Scor ba. Kallon tsanaki tayi mata tana cewa '' ni dai zan baki shawara Pookie, don Allah kar ki yarda kiyi wa
nnan auren don farantawa Muhammed rai. Ki yi aure don Allah don iyayen ki suna so and definitely zaki samu babban rabo, kar ki bari shai
ɗ
an ya ƙawata miki muradun wani fiyeda na iyayen ki''.
Zaro idanu tayi tana cewa '' what are you insinuating Jumare
? Nace miki zan yi auren nan don wani ne?".
''Ba sai kin ce ba Adeeyah, your face says it all. You are not good at pretending''.
''Mufeedah....''
''Adeeyah i know you, you don't need to say something before i get what you mean. You are not e
asy to manipulate, ban san charm
ɗ
in da wannan Muhammad
ɗ
in yake using a kan ki ba amma ina son ki gane. He's not worth your chaos and fire, you are a woman don Allah be one''.
Maganar tata ba ƙaramin sanyaya mata jiki yayi ba, har wani kunya ta ji ya
rufeta. Cewa tayi '' thanks ''.
Wannan satin ba taje gida weekend ba sun dai yi magana da Amah da ma Tee, wanda ya shiga ma bata ha
ɗ
u da Scor ba a cewar shi he's busy sai ta chat suka yi magana da shi ko waya. Ta san me yake gudu, bai so ne ta chanja r
a'ayi don ya san halin ƴan kayan shi. Da wannan week
ɗ
in ya ƙare again shi ma ƙin zuwa tayi sai ga Shamaki ya kira ta wai ta zo gida, ai ko ta kinkimi Mufee suka je.
Ko ka
ɗ
an bai ji da
ɗ
in zuwan nasu ba amma ya daure fuska sake suka gaisa, kana ya wuce
saman shi mintuna ka
ɗ
an ya aiko ta zo. Miƙewa tayi ta shiga
ɗ
akin da sallama, a gefe ta ra
ɓ
e tana duban shi.
Cewa yayi '' matso nan Adeeyah, zo''.
Ji tayi ƙirjinta ya buga don bata ta
ɓ
a jin yayi mata magana da irin voice
ɗ
in ba, sai dai ta matsa a
hankali gaban shi tana duƙar da kai. A hankali yace '' Kina jin tsoron zuwa kusa da ni ko?".
''A'a Affah''.
''Na san ban kyauta miki a rayuwa ba ko ka
ɗ
an, amma na san kyawawan halayen ki ba zasu sa ki ƙullaci Affahn ki kan laifin da ya aikata ba tar
e da sani ba''.
''Har abada ba zan iya ba Affah, ban ta
ɓ
a ƙullatar ka ba don kai mahaifina ne kuma kana ƙoƙarin ka a kan mu. Ajizanci ne na
ɗ
an Adam ''.
''Tabbas ni Ajizi ne, shi yasa yanzu nake gudun yin same mistake''.
Shiru yayi kana ya nis
a yana cewa '' akan maganar Musharraf Adeeyah, kina son shi? Zaki iya zaman aure da shi?".
''Affah zan iya zaman aure da shi don na tabbatar ba zaka min za
ɓ
in da zai cuce ni ba''.
''Maganar so fa?".
''Ban tunanin zan iya ƙin shi don
ɗ
an uwan
a ne ''.
''Kin tabbatar?".
''Eh na tabbata, in Shaa Allah ba kuma zan baka kunya ba''.
''Toh gobe zasu turo neman auren ki, a da nace ayi komai a can tunda abun na gida ne amma sun ce zasu miki komai da akewa kowace ƴa, so gobe za su zo ''.
Ji tayi ƙirjinta ya buga da ƙarfi, gobe za'a zo neman aurenta? Ha
ɗ
uwar su fa
ɗ
aya ne kawai da shi don me ba za'a bari su fahimci juna ba?.
Shi ko Shamaki ko ya lura da hakan sai sake zumbu
ɗ
a mata albarka, kafin ya sallame ta. Tashi tayi ta fita cik
e da sanyin jiki, ba ta kai ga fita daga shock
ɗ
in ba Amah ta ja ta zuwa
ɗ
akin ta. Suna shiga ta rufe ƙofa tana cewa '' me yace miki?".
''Cewa yayi wai gobe za'a zo neman aure''.
''Ke kuma me kika ce? Ba ki ce masa kina da wanda kike so ba?".
''Na amince masa Amah, mahaifina ne shi bai kamata in yi jayayya da shi ba''.
''Au Allah? Abinda zaki min kenan ko ? Duk gatan da nake miki ba ki gani ba? To gaki ga auren nan duk abinda ya biyo baya kar kiyi kuka da kowa sai da kan ki ''.
Tana
fa
ɗ
in haka ta juya ta fita ta bar ta da jimami............
Deejasmah
💜🦂
CHAPTER 58
Da sauri ta biyo bayanta kafin ma ta bar corridorn har ta sauka ƙasan, a kitchen ta tarda ta tsaye jikin cabinet. Jingina tayi jikin bango tana cewa '' Don A
llah Amah ki yi haƙuri''.
''Kin min laifi ne da kike bani haƙuri?".
''Ni dai Amah don Allah, Babyn ki ne fa''.
''You are no longer a baby but a grown up that thinks she can make her life choices. Who am i to say no?".
''Wallahi ba haka ba
ne na rasa yanda zan yi ne shi yasa ''.
''Toh Allah ya kawo miki mafita''.
''Please.....''
''Wai nace miki na ji haushi ne? Well zan iya jin haushi tunda na baki shawara kin nuna min ban isa ba. Amma nima Allah ƙara min tunda ban san komai b
a sai shisshigi a abinda bai shafe ni ba''.
''Innalillahi Amah please don't say this, ke fa uwata ce in na sa
ɓ
a miki ai sai fushin Allah ya kama ni. Wallahi ko sau
ɗ
aya ban ta
ɓ
a jin haka ba, na san ban kyauta ba amma na roƙe ki ki yafe min''.
'
'Ban riƙe ki da komai ba Deeyah, kawai dai it's so hard for me to realised that i was very wrong ne. Na zaci na raine ki da soyayyar da kin san ba zan iya cuta miki ba, amma sai ga shi farar
ɗ
aya kin watsa min ƙasa a idanu''.
Gabanta ta taho tana zube
wa a ƙasa tace '' You did more than that, har kin cike min gurbin da na rasa na soyayyar mahaifi. Amma abinda ya faru yau ya sanya na gaza sharewa, Amah Affah ne yau yake tambayar ra'ayina akan abinda muka san yana da matuƙar muhimmanci gare shi. Yau shi y
ake cewa ba zai min dole ba, yake nuna min farincikina ya fiye masa komai. Yake kuma saka min albarka? Amah ko da aka ce zan auri Ridh bai nuna min abinda ya min ba yau, bai damu ko ina son shi zan kuma iya zaman aure da shi ba.........'' kasa ƙarasawa tay
i sai dafa ƙafarta da tayi cikin wani kalar feelings da bata saba ji ba.
Wani mugun tausayinta ne ya rufe ta don tun a haihuwa zuwa girma Adeeyah ba gwanar expressing kan ta bane,macece ita mai kiyaye sirrinta tana da zurfin ciki fiyeda yanda kake zat
o. Ko da ita ma Amahn duk shaƙuwar da ke a tsakanin su kuwa, ta kuma san kalar ƙuncin da take shiga in ta ga Shamaki yana wasa da Tee ita kuma bai mata. Ta ya yau idan ya nuna mata so ba zata yi duk abinda yace ba? Tabbas ba ta ga laifin yarinyar da take c
ikeda kewar soyayyar mahaifinta a duk shekarun nan sai ga shi yau ta samu abinda ta da
ɗ
e tana nema. Ya take son tayi in ba ta bu
ɗ
e hannayen ta ta kar
ɓ
i duk abinda ya kawo mata ba.
_Tabbas Shamaki ya ƙware a manipulation da emotional blackmail_
Sa
i kawai ta saki ajiyar zuciya ta duƙa gaban yarinyar ta rungume ta tsam a ƙirjinta tana cewa '' Na sani Baby, i just overreact because i spent my life trying to protect you from him da ƙulle-ƙullen shi so it's hard a gaban idanuna in ga kin fa
ɗ
a. Na ji da
ɗ
in yanda kika yi komai don faranta masa rai, Allah ya sa haske a rayuwar ki ya kare ki daga sharrin masu sharri. Amma shi yaron da kika ce zai fito neman auren ki fa?".
''Amah ya ce in bi za
ɓ
in Affah''.
''Very thoughtful of him, to Allah ya sa
shine mafi alkhairi ''.
Ameen ta amsa, share mata hawaye tayi kana suka miƙe cikin raha suka koma cikin gidan kamar ba su ne suka yi having emotional breakdown yanzun nan ba. Ɗakin Affah ta wuce ita kuma ta koma wurin Mufee, wanka tayi ta haye gado ta
kwanta. Suna hira sama-sama har bacci ya kwashe su.
Washe gari da wuri suka koma school don ba ta son ganin masu kawo kayan, kuma da yake Barewa da nisa kafin ma su ƙaraso nan
ɗ
in da rana. Sai kusan 3 ma suka iso, Amah ce da Tee da su Yaya suka amshe
su hannu bibbiyu cikeda karramawa.
Da suka ce zasu kawo kayan