Showing 219001 words to 222000 words out of 232724 words
aje ga na gaba''.
Ai sai ta
ɗ
auke wuta
ɗ
if jin abinda tace, ita ma sai da ta fa
ɗ
i ne taji kunya ya kamata. Sai ta duƙar da kai alamun kunya, tsaki ta ja tana cewa '' ki bu
ɗ
e idanun ki masu miji, nima shisshigi nane ya mi
n yawa shiyasa har nayi magana amma Allah ya ƙara min ''.
Ta ƙasan idanu ta kalli matar tana riƙe baki, tsaf zata iya yin fim saboda tsabar iya lanƙwasa magana. Amma sai ta dauke kai bata ce komai ba, itama jin bata tanka ba ya sa ta
ɗ
auko wani zancen w
ato na saka kaya. Nan ma tace '' a kuma dinga shiga mai kyau ba kullum ƙananun kaya ba, ana son mace ta zama mai
ɓ
oye jikinta ko ga mijinta ma''.
A zuciyar ta tace '' Hmm me za'a
ɓ
oyewa jiki bayan komai ya ƙare? Har fa haihuwa mun yi'' ashe a fili ta fa
ɗ
i sai da taji tana cewa '' duk da haka, yana nuna kamalar
ɗ
iya mace don yana cikin shika-shikan kama miji jin kunya''.
''Tohm'' ta amsa ba don zata yi ba, don ita kanta ba wai tana son kaya masu nauyi bane balle ace ta koma saka su dimun-da'iman. Kuma
dai shima gogan ba son su yake yi ba, tunda kullum yana hanyar kawo mata ƙananun kaya. Ta kuma san me yake so a sutura da wanda bai so, yana son ganin ta da baggy kaya sosai ma kuwa don ya kance yana fito da ita as her. The ASH da ya sani yake kuma son kas
ancewa da ita, a da tana
ɗ
aukar zantukan a surkulle amma yanzu karatun ya fita fes da shi.
Ganin tana tunani ya sata cewa '' ko ma dai me kike son sakawa ki tabbatar mijinki yana son kaso saba'in da biyar sauran kuma naki ne sai ki saka a lokacin da b
aya nan,sai na gaba girki na san kina yi amma ki zage damtse kar ki yarda kuke yawon gidan sayar da abinci kamar ƴan iskan gari. Sai kuma zumunci kina ƙoƙari sai ki dage, a kuma rage rawar jiki kan namiji sai ana yi ana nuna masa kina da aji sannan kuke da
idaita da su''.
Kusan kullum karatun kenan kuma a lokuta da dama sai an yi fa
ɗ
a kafin a zo a daidaita, ko da yake
ɗ
uk fa
ɗ
an da suke yi bai hanata
ɗ
aukar karatun da take mata a kanta ba. Ta gefe guda kuma tana cigaba da lissafin kwanakin da ya rage ya da
wo, ranar da yayi kwana uku a Doha ta saka aka zo mata lalle. Ai kam ranar ta sha mita daga wurin Innani tana ta fa
ɗ
a tana cewa '' duk karatun da nake miki ma ashe aikin banza ne kya ce shegiya kiyi ki gama sai nayi''.
Cewa tayi '' haba Innani ba zan yi
lalle ba tsakani da Allah?".
''Na hana ki ne? Ki je kiyi tayi tunda ba ki da kunya ƙiri-ƙiri kike nuna ke kin ƙosa ki bi mijinki''.
''Innalillahi, Innani yaushe nace haka? Ba ke kika min maganar gyara ba? Kin ce lalle yana da kyau ga mace fa''.
''Eh ai da yake jiya aka haife ni kya gaya min haka''.
Tura baki kawai tayi bata ce komai ba ta koma ta kwanta tana jiran lallen ya kama a cire mata. Daga ranar ba ta kuma yin komai ba don gudun masifa.
Yau tunda ta tashi take neman number shi a
mma ya ƙi shiga,ta duba online kuma last seen
ɗ
in shi tun jiya da safe ne. Haka nan jikinta ya bata yana hanya wato surprising
ɗ
in ta yake son yi kenan, lissafi ta dinga yi na awowin da ke tsakanin mu da su indai ta canka to yanzu haka yana ƙasar nan ko ya
kusa sauka. Ai ko da tayi wanka sai ta saka Abaya baƙa me kyau sosai ta fito parlor ta zauna, inda aka ci sa'a bata tanka ba sai ma cewa da tayi '' ko ke fa, wainnan kayan sun fi miki kyau ba waincan da kika nacewa ba'' hmm kawai tace tana cigaba da chat
ɗ
in ta da Tee.
Tun tana zuba idanu ta ga ta ina zai
ɓ
ullo ko baccin rana bata yi ba, har ta haƙura da jiran tsammani. Da ta shiga sallahr la'asar ne tayi zaman ta a ciki kawai bayan tayi wanka ta saka camesole kawai, tana jin ranta duk babu da
ɗ
i.
S
higowar shi parlorn Innani kawai ya tarda zaune ta har
ɗ
e kafafu tana kallon TV, tana ganin shi ta miƙe cikeda farinciki tana '' Ho
ɗ
an nema, Janare na mai babban
ɗ
aki ba gaba da gaba ba ko ta baya sai an shirya'' murmushi ne ya ƙwace masa yana cewa '' wann
an kirare haka?".
''Na ji da
ɗ
in ganin ka ne
ɗ
an nema''.
''Nima haka, barka da yamma Hajiya Inna mun same ku lafiya?''.
''Yawwa barka dai, muna lafiya lau. Ya hanya? Wannan zuwan bazata haka? Ko matar ka ban jin ta san zaka dawo yau don ban g
a karsashi a tattare da ita ba''.
''Tana ina ma?'' ya tambaya yana miƙewa tsaye.
Kafin ma ta bashi amsa yayi hanyar
ɗ
akin da take don ya san shi duk da bai ta
ɓ
a shiga ba amma yau dole ne ya je tunda iyalin shi na ciki. Ba ta ko hana masa shiga ba tun
da ta san ba ji zai yi ba, sai ta koma ta zauna tana zeroing mind
ɗ
in ta ga su gudun su saka mata hawan ruwa.
Tayi nisa a danna wayarta tana jin kamar bacci zai
ɗ
auketa, ta ji ƙamshin turare mai irin na shi. Ɗagowa tayi a gaggauce tana kallon
ɗ
akin sa
i dai taga babu kowa sai ita ka
ɗ
ai, har zata maida kan ta ga wayar aka bu
ɗ
e
ɗ
akin idanunta suna fa
ɗ
awa cikin nashi. Bata san sanda ta miƙe da sauri ba tana cewa '' Luvva?".
Hannayen shi ya bu
ɗ
e mata yana ƙarasowa cikin
ɗ
akin yace '' Yes Kitten''.
Ai sai ta
ɗ
afe shi da sauri tana shigewa cikin jikin shi, shima juyi da ita ya dinga yi a tsakar dakin kafin suka yi branching kan gado. Wasu zafafan kisses ya fara aika mata da su don yayi missing
ɗ
inta sosai, itama bata yi ƙasa a guiwa ba wurin mayar ma
sa da martanin abinda yake matan har ma ta so fin me kora shafawa. Sai da taji yana shirin zurmawa don bai san ka
ɗ
an ba ne ta iya janyewa da ƙyar ta kwantar da kanta a kafa
ɗ
ar shi tana sakin ajiyar zuciya, hannun shi ya kai cikin jikinta yana shafawa a han
kali yace '' I've missed you Trouble, more than you can imagine''.
''I've missed you too, Luvva ya hanya?".
''Alhamdulillah, hanya lafiya na matsu ban ganki ba''.
''Shine baka gaya min zaka dawo ba, you gat me worried''.
''So nake in yi
surprising
ɗ
in ki, inda na gaya miki i might not get this reaction from you''.
''You'd get always Luvva, you just have no idea yanda na ƙosa in ganka''.
''Then Show me Trouble''.
Hannu ta kai ta shafa gemun shi tana cewa '' Muna jego ne fa'
'.
''Na you know that one, don na dawo ne ba kuma zan iya rayuwa ba ki a gidana ba''.
Ajiyar zuciya ta sauke jin abinda ya fa
ɗ
in tana kuma shigewa jikin shi tace '' nima ba zan iya zama ko'ina babu kai ba''.
''That's good, since it is mutual
then ki shirya kawai mu wuce''.
''That's ridiculous so kake mai babban
ɗ
aki tayi faten mu kenan'' ta amsa tana sakin dariya. Sake rungumeta yayi cikin jikin shi suka yi shiru a haka. Sun da
ɗ
e cikin juna suna hirar yaushe gamo da ma na maganar cikin s
u da suka rasa har yana cewa wai nan da next month zata
ɗ
auki wani cikin in Shaa Allah, ita dai tsit tayi tana kuma gasgata zancen Innani na in ta kuskura tayi loose guard zai maida ta ruwa ne tun bata gama maida jikinta ba don bata yi arba'in ba duka ma 3
weeks suka yi balle ace ma. Suna zaune aka kira Magrib masallaci ya tafi bayan ya tabbatar mata da zai dawo yaci dinner a wurin, da kai ta amsa masa sai da ya kuma kissing bakin ta kafin ya fita.
Ana yin Isha'i maimakon ya koma kamar yadda yayi alƙawa
ri sai ya nufi sashen Marafa, don an dawo da shi gida yana under medications da physio amma fa jiki yaƙi komawa daidai yana kan wheelchair ne ma kullum sai progressing symptoms
ɗ
in yake yi don tun ranar da suka yi magana shi da Shamaki rabon da ya kuma mag
ana. A parlor ya tadda Hajiya Maijiddah tana danna waya, ganin shi sai da ya
ɗ
an tsorata ta don ita haka nan yake mata kwarjini duk rashin mutuncin ta a bayan idonsu take yi ba a gaban shi ba. Ajiye wayar tayi tana masa barka da dawowa har da masa jaje, sa
i kace taje duba Deen ko sau
ɗ
aya ma tun da aka yi haihuwar yana kuma da labarin komai don bata sani bane shiyasa. Wani munkirin murmushi yayi yana amsa mata tareda tambayar Marafa, nuna masa hanyar
ɗ
akin shi tayi ya miƙe ya shiga ciki ita kuma tana zaune
tana kallon shi har ya shige kafin ta ta
ɓ
e baki tana cewa '' shugaban masu fa
ɗ
in rai''.
A zaune ya same shi kallo
ɗ
aya zaka masa ka san baya cikin natsuwar shi duk ya firgice, amma kuma hakan bai masa ba don kwanciyar hankalin da yake ciki ya masa yaw
a. So yake ya gan shi a zabure ko a halin rai da mutuwa yanda shi da kan shi zai nemi mutuwar amma ba zata zo masa ba sai sanda ya cire rai da rayuwa. Zama yayi a gaban shi yana kallon shi cikin sakin fuskar da kana gani ka san ta dole ce yace '' wai yanzu
sai dai ka ji kawai amma ba za'a ji ka ba ko? Ohhh rayuwa '' ya furta harda dafe kunci. Kallon shi kawai yake yi alamun
ɓ
acin rai na bayyana kan fuskar shi, don ya san me yake nufi da maganar shi.
Shi mutum ne mai son kowa ya saurare shi wanda yake da
nasaba da son sarautar shi, sai ga shi yau duk yanda ya so ya sarrafa harshen shi don yayi magana ya gaza samun wannan damar. Sake cewa yayi '' dama fa shi rayuwa haka take, tabbas in kace zaka daka ta rawar wani sai ka gagara samun turmin da zaka daka ta
ka and it is happening just to your own eyes. Kai me baƙinciki da hassada, ƙeta, annamimanci, cin amana ka fara kwasan kashin ka a hannu tun ba'a je ko'ina ba. Haka kuma zaka tafi lahirar zuwan Zomo kasuwa ba nan ba can......oops ba fa
ɗ
ina bane fa fa
ɗ
in Al
lah ne ah to naga kana min wani gani ne''.
Shiru ya biyo baya na
ɗ
an lokaci kafin ya kuma cewa '' na san zaka ce ai ciwo yana iya zama kaffara ko? Hmm for your mind. So lemme break this to you may be tsakanin ka da ubangijin ka ya yafe maka, amma ka g
a wainda ka zalinta Abie da Affahn mu ba zasu ta
ɓ
a yafe maka ba. Sai ka kwashi kashin ka a hannu a ƙiyama, zaka ga ƙarshen masu handama da babakere'' yana kai ƙarshe ya miƙe tsaye ya fara tafiya, har ya kusa fita ya dawo yana cewa '' mtsww kaga ban ma fa
ɗ
a
n maka saƙon da ya shigo dani ba, well yanzu ma ba zan fa
ɗ
i ba amma nan da 2 minutes komai zai bayyanar maka. This is just the beginning of your downfall, everything about you will be just once upon a time. Start counting your time,,,, tick tock'' yana mai
barin
ɗ
akin gaba
ɗ
aya don ya san yana zama zai iya kai masa duka saboda haushin shi da yake ji. Fuuu haka ya ja jiki ya bar sashen Hajiya Maijiddah tana ganin fitar shi ta kuma jan tsaki ta koma ta zauna, sai dai ta miƙe a zabura jin ƙarar fa
ɗ
uwar abu ƙasa
daga sashen mijinta. Ɗakin ta nufa bayan ta gama hararar hanyar don ita fa ya ishe ta wallahi wannan masifar da me tayi kama ne, abinda ta tarda ne ya sanyata tsayawa sororo tana duban shi. Shikuwa babu alamun ya san akwai wani a kan shi sai kakari yake y
i kamar rayuwar shi zata fita daga jikin shi yana kuma damƙe da wayar shi. Fisge wayar tayi sai dai saƙon da ta gani ne ya sanyata sakin ihu mai ƙara itama tana jin duniyarta ya zo ƙarshe...........
Deejasmah
💜🦂
CHAPTER 97
Sai abun ya zame musu
haihuwar guzuma wai ƴa kwance uwa kwance, don ko ku
ɗ
a
ɗ
en su kenan suka tattare aka yi ordern kayakin gaba
ɗ
aya ba su da komai da suka ajiye a gida. Rushewar su dai-dai yake da tonuwar asirin su, kuka ta fashe da shi tuno cewa bata ta
ɓ
a gwada importing kaya
ba sai wannan karon shima mijinta ne yayi convincing
ɗ
in ta har ta amince ga shi tun ba'a kai ko'ina ba tana nadamar biyewa shawarar shi ina ma ta cigaba da ajiyar kayanta?.
Duban ta yayi kawai yana jin
ɗ
ayan gefen shi mai lafiyar yana masa zafi amma ba
i da bakin da zai iya gaya mata, besides zafin da yake ji a zuciyarsa ya fiye masa wanda yake ji a jikin nashi. Kalaman Musharraf ne suke ta masa amsa kuwa a cikin kan shi, to miye ha
ɗ
in shi da nutsewar jirgin ruwan da ya kwaso musu kaya? Ai irin wannan ab
un sun san pirates ne ke yin shi. Ta ina ya gan su balle har ya ha
ɗ
a kai da su shine abinda yake masa kaikawo kuma babu me ba shi amsa, to ina ma ya ga bakin maganar balle a amsa masa.
Almurun nan haka ta zama baƙa ƙirin ga ƴan sashen Marafa,shi ko Mu
sharraf
ɗ
in da ya assasa yana sashen Innani can ƙurya gefen matar shi yana mata hirar tafiyar shi. Innani dai ko kusa ba ta son abinda yake yi, sai dai a cewarta ba laifin shi bane ita matar shi duk ita ta ja inda ta kame kanta ba zai ma ga fuska ba balle
yayi abinda yake yi. Hatta abinci tare suka ci a can cikin
ɗ
akin, infact bai ma fito daga
ɗ
akin ba sai kusan 11 shi ma don ya gaji ne zai je ya kwanta. A parlor ya ha
ɗ
u da ita fuskar nan a ha
ɗ
e ko ba'a fa
ɗ
a maka ba ka san bacci take ji don bata saba kaiwa
irin wannan lokacin ba amma saboda jidali sai da ta kai don son ganin ta inda zai fito, sai ga shi ganinta ya sa shi zaro idanu yana cewa '' My love baki yi bacci ba?".
Yatsine tayi tana cewa '' in na kwanta wa kake son ya rufe mana ƙofar idan ka fita?
".
Kai ya dafe yana cewa '' masu aikin sashen nan ba sai su rufe ba? Don me zaki zauna har wannan lokacin tsakani da Allah bayan kin san condition
ɗ
in ki? Ni dai baki kyauta min ba''.
''Ko ma miye zo ka wuce zan rufe ƙofa''.
''Toh Innani, sai da
safe. Yawwa nan zan zo yin breakfast ma don Allah a min kunun gya
ɗ
a''.
''Ko na gujjiya ne ma za'a maka ni dai tafi sai da safe''.
Kai tsaye ya gane koran shi take yi bata dai fito fili ta gaya masa bane, don haka ya fashe da dariya yana cewa '' sa
i dake mai babban
ɗ
aki, wallahi sai kin sha''.
Duk yanda ta kai ga
ɗ
aurewa sai da ya saka ta murmusawa ka
ɗ
an tace '' Allah ya shirya ka, mu je tohm''.
Haka ta tasa shi a gaba sai da ya bar sashen kafin ta rufe ƙofar da kyau ta juya tana jin wani nish
a
ɗ
i a ranta na ganin Janaren nata a haka, sai fatan
ɗ
aurewar shi a hakan don tana son shima ya samu abinda kowa yake samu a gidan aure wato zaman lafiya, kwanciyar hankali kyautatawa da ma kulawa a tsakaninsa da iyalin shi kuma ta fuskanci hakan yana faruw
a a komai na shi da yanayi. Amma da yake dai Innanin ce maimakon ta wuce
ɗ
akin ta sai da ta shiga na Dee da kwanciyar ta kenan Allah ya so ta har ta kashe wuta amma matar nan tayi tsaye tana cewa '' ke wato ana miki karatu yana bin indararo ko? Duka satin
ki uku da haihuwar har kin fara sakewa namiji jiki ke ga da
ɗ
i miji ko? Toh ba zan hana ki ba Allah ya baki sa'a ki ta sakin jiki ya kai ki ya baro''.
Shiru tayi ba ta amsa ba, don ita fa abinda take zargin ba shi suka yi ba. Hira ce kawai fa suka yi amm
a har an fassara su da wani abun. Jin tayi shiru ya sanya ta cewa '' na san