Showing 141001 words to 144000 words out of 232724 words

Chapter 48 - JIRWAYE COMPLETE

29 Aug 2026

39

kallon ta sai kuma ya tashi bulb ya kunna wanda ya haske masa ita tana duƙunƙune a duvet, yaye shi ya fara kafi

n ya kinkimeta ya wuce toilet da ita. Sai da ya sanya ta cikin ruwan kafin ya juya ya fita. Cusa kan ta tayi a cikin guiwowinta tana jin nadamar kar

ɓ

ar aikin DIA a rayuwarta, in da ba ta kar

ɓ

a ba da bata ha

ɗ

u da Scor ba, da bai sace ta ba da ba'a yi auren

Ridh da Ateeyah ba balle har ta auri wannan mara imanin arrogant mutumin nan. Sai kuma zuciyarta ta ƙwabe ta kan ƙaddara ce kuma wajibi be mu yarda da ƙaddara mai kyau ko mara kyau, besides ba zata so Teen ta ta ha

ɗ

u da mutumin nan ko da na ha

ɗ

a hanya ne b

a balle zaman gidan aure. Tana son ta kuma zata iya bada ko ma miye tayi sacrificing don farin cikin ta.

Cikin ƙarfin hali ta gasa jikin ta sosai ta

ɗ

auki towel daga rack ta rufe jikin ta,

ɗ

aya kuma akan tulin gashin ta da ke ta tsiyayar ruwa ta fita. A

tsaye ta gan shi jikin closet

ɗ

in ta yana duba abu wani mugun kallo ta jefa masa tana zama kan Sofa, yana ganin ta fito ya nufo ta da wasu PJs masu kauri yana cewa '' ki saka kaya barin kawo miki tea''.

Wani impromptu tsaki ta saki a ƙasan maƙoshi ta

na mai kuma ƙanƙame jikinta, bai ji mai ta masa ba don haka ya nufi ƙofa ya bar ta. Ai ko ba ta san sanda wani zafin nama ya zo mata ba ta miƙe da sauri ta

ɗ

auki keyn da ke ajiye kan mirror, locking ƙofar tayi da kyau ta bar keyn a jiki don sai lokacin tak

e ganin wautar da tayi na zare key. Goge jikin ta tayi da kyau ta sanya wasu PJs

ɗ

in ba wainda ya

ɗ

auko mata ba, a handbag

ɗ

in ta ta samu ragowar PCM na zazza

ɓ

in da ta gama jiyan nan ta sha da ruwa ta nufi gadon.

Sai lokacin ta lura ya canja milk ones

ɗ

in da ke shimfi

ɗ

e kan gadon ta kwanta, lokacin ta fara jin ana mur

ɗ

a knob

ɗ

in ƙofar

ɗ

akin. Hararar shi tayi tana cewa ''ai ko kai maye ne dole ka bar ni Malam'' kafin ta kashe wutar completely tana cigaba da mitar '' ko an fa

ɗ

a maka ni wata sakarya ce da z

an wani yi melting wa fake care da kake nuna min? Kamar wacce ba tayi makaranta ba''.

Shi dai bai ko yi knocking ba bai kuma yi yinƙurin saka sparen da ya

ɗ

auko ba don ya bar shi nan

ɗ

akin ko da ya kwashe kayan shi ma bai san inda ya jefar ba, direct

ɗ

akin shi ya koma yayi kwanciyar shi yana ta replaying moment

ɗ

in su na

ɗ

azu ya na lashe baki kamar maye.

Sosai ta samu bacci don har sai da gari yayi haske kafin ta miƙe, wanka ta kuma yi ta sake gasa jikinta kafin ta fito. Shiryawa tayi cikin abaya

mara hayaniya tayi sallah, wata yunwa tana mai rufeta. Fridge

ɗ

in

ɗ

akin ta bu

ɗ

e ta

ɗ

auki yoghurt mai matsakaicin sanyi ta shanye, sai lokacin ta

ɗ

an ji dama-dama, hayewa gadon ta kuma yi tana lafewa sai bacci.

Har rana ta fito ta hantse su Adeeyah dai

babu zancen bu

ɗ

e ƙofa balle ta fito parlor, masu aiki sun kawo abinci sun dire ba ta ba alamun ta. Da ango ma ya gama baccin angwaye ya fito shima bai ga ko inuwarta ba, hakan ya

ɗ

aga masa hankali don haka dole ya koma bakin

ɗ

akin yana aikin knocking wand

a shi ne ya tadata daga bacci. Tsaki ta saki tana bu

ɗ

e idanu tace '' G'way'' cikin muryar bacci.

''Open the door'' ya maida mata cikeda authority.

''Akwai abinda ka ajiye ne? ''.

''Ki bu

ɗ

e zaki gani''.

''I'm not opening it Malam, and don't di

sturb me I'm sleeping ''.

Sosai taurin kan ta ya bashi mamaki ainun, bai ta

ɓ

a ganin mace mai irin shi ba. Amma da yake jini

ɗ

aya suke don haka yace '' Kar ki bari in bu

ɗ

e ƙofar nan yanzu''.

''Do it, ka ji ko? Kar ka yarda in baka bu

ɗ

e ba''. Ta ku

ma fa

ɗ

i tana

ɗ

aura pillow a kanta irin ma kar ta ji ƙarar knocking

ɗ

in da yake yi. Shi ma bai kuma ba jin abinda ta fa

ɗ

in sai ma wucewar shi da yayi yana cewa '' in kin ga dama daga yau har ƙarshen abada kar ki bu

ɗ

e matsalar ki ce''.

Ba ma ta san ya n

a yi ba wai kunu a maƙota, don sauka tayi ta gyara

ɗ

akin tsaf ta

ɗ

auko sweeper daga toilet ta share

ɗ

akin ta wanke ta sanya masa turare ta saki AC iska na ka

ɗ

ata. Kan Sofa ta koma tana kuma shan wani yoghurt

ɗ

in tana cewa '' mu da muka rayu for 2 days ma b

abu abinci a gidan Scor sai nan ne zan wani tsorata? Ba zan bu

ɗ

e ba Malam ''...........

Amaryar ku ta kulle ƙofa, da alamu rowa take wa angon ta. Ku mata hu

ɗ

uba

Deejasmah

💜🦂

CHAPTER 64.

Tun tana jin da

ɗ

in rufe ƙofar tata har ta ji ruwan b

a na tsaye bane sakamakon yunwar da ta rufe ta, shikuma yoghurt

ɗ

in dama guda biyu ya sanya a fridge

ɗ

in jiya da dare sanda ya mata tayin abinci tace ta ƙoshi. Yanzu kam ta da

ɗ

e da shanye su kai ko da akwai ma abinci take so na gaske amma ta tabbatar ta bu

ɗ

e ƙofar nan zata ha

ɗ

u da shi, sai kuma ta fara lissafin yiwuwar yana nan ko baya nan. Ba ta san schedule

ɗ

in shi ba amma jikin ta yana ba ta kamar baya nan, in ma kuma yana it isn't like zai fa

ɗ

o mata a kai da rana tsaka. Don haka ta miƙe ta shiga toilet,

wanka ta yi mai kyau ta fito. Shiryawa tayi cikin wata atamfa kalar ash mai ratsin coffee brown da baƙi, kalar tayi mata kyau sosai abun ka da wacce ba ta iya

ɗ

auri ba sai kawai tayi wanda ta iya. Ya kuma mata kyau yanda ba ka tsammani, har wani ƙyallin a

marci take yi.

Tana sallah aka yi ta knocking ƙofar, sai da ta idar kafin ta miƙe. Hijabin ta cire ta sanya Chantilly veil ash color ta bu

ɗ

e ƙofar, Tee ta gani tsaye da su Mufee suna kallon ta. Ajiyar zuciya ta sauke tana fita daga

ɗ

akin gaba

ɗ

aya, jikin

Tee ta fa

ɗ

a tana cewa '' ashe ba ku tafi ba?".

''Flight

ɗ

in 4 za mu bi, kin ƙosa mu tafi kenan'' Mufee ta tambaya tana dariyar shaƙiyanci.

Ƙ

aramin tsaki ta saki tana cewa '' daga tambaya?".

Parlorn suka ƙarasa sai dai ita ba ta zauna ba direc

t dining ta wuce tana tafiya da

ɗ

ingishi, Mufee da Tee suka bita da kallo. Sai da ta duba miye da akwai bayin da ke wurin suna gaishe ta, amsawa tayi tana jin wani iri. Ita fa ba son wainnan abubuwan take yi ba, haka za tana matuƙar respecting space

ɗ

in ta

ba ta son wani yake mata intruding esp bayan zaman ta wurin su Scor. Kallon su Tee tayi tana cewa '' ku zo mu ci abinci''.

Ta ƙarashe tana jan kujera

ɗ

aya ta zauna, maid

ɗ

in da ke tsaye bayan ta be ta matso zata yi serving

ɗ

in ta. Hannu ta

ɗ

aga mata ta

na cewa '' issokay''. Komawa gefe tayi, ita da kan ta ta zuba nata su Tee ma haka kafin suka fara cin abincin a tsanake. Suna tsaka da ci ya shigo parlorn da sallamar shi, bayan shi Musaddiq ne yana masa bayani shikuma fuskar nan a

ɗ

aure babu fara'a. Kamar

ha

ɗ

in baki idanun su ya sauka cikin juna, wani kallo ya jefa mata ita ma ta rama tana cire nata daga na shi. Ƙarasowa yayi ciki da sallama duka suka amsa suna zare hannu cikin abincin aka fara rige-rigen gaishe shi.

Cikeda munafunci ya saki fuska yana

gaisawa da su Mufee da Tee kafin ya dubi gefenta da take magana da Musaddiq, tana jin kaifin idanun shi ta juyo tana cewa '' Barka da rana'' a yangance. Cije bakin shi yayi yana cewa '' barka, har kin gama baccin kenan?" Ya tambaya cikeda rainin hankali. D

aga jin yanda yayi magana ta san me yake nufi wato har ta gama

ɓ

uyar? Amma ba zata ba shi abinda yake so ba sai tace '' Uhmm''.

''Good'' ya furta yana nufar hanyar parlorn shi, ta kai hannu za ta cigaba da cin abincin Tee tace '' Don't eat dear ki fara

ha

ɗ

a masa abincin ki kai masa mana''.

''Yace miki zai ci ne?".

''Sai yace miki kafin ki kai masa? Haba Pookie mana'' fa

ɗ

in Mufee cikeda magiya.

Ƙ

aramin tsaki ta saki zata yi magana Tee ta nuna mata baiwar da ke bayan ta da idanu ta mata magan

ar ta natsu tayi abinda aka ce. Sai da taji nadamar fitowa dama parlorn ta ta kai abincin in ya so ta rufe shi gaba

ɗ

aya bai gan ta ba balle su ce mata ta bashi abinci.

Sai da ta harare su kafin ta miƙe, cupboard

ɗ

in da yake bayanta ta bu

ɗ

e ta

ɗ

auko wasu

royal dishes masu matuƙar kyau farare. Main flask

ɗ

in ta bu

ɗ

e ta fara ha

ɗ

a masa abincin, ba ta san me yake so ba kuma varieties aka ajiye a wurin irin dai nasu na ƴan can gidan sarautar. Sai da ta ha

ɗ

a komai ta jera kan tray, ta

ɗ

aura plates da spoon da c

ups a wani kafin ta

ɗ

auki

ɗ

aya maid

ɗ

in da ke bayan ta da bata san sunan ta ba ta

ɗ

aukar mata

ɗ

ayan tana mara mata baya.

Da sallama ta shiga

ɗ

akin suka amsa kafin ta shiga, suna zaune a kan kujeru a gaban su ta ajiye abincin. Ta amshi na hannun wancan

kafin ta juya ta fita, tana fita ko ya dube ta yana cewa '' what's the meaning of this?".

''Abinci na kawo''.

''I can see ai ni ba makaho bane, ita wancan da kika shigo da ita an saka ki ne?''.

''Excuse you?" Ta tambaya tana riƙe da ƙugu.

Coldly yace '' ba a shigo min da baiwa

ɗ

aki na, wannan ya zama na farko kuma na ƙarshe''.

''Allah? To sannun ka, umm Ya Musaddiq ga abinci nan in zaka ci ''.

Tana kai ƙarshen maganar ta juya ta fita tana cewa '' ba ma ita ba ni kai na wannan ne

na farko kuma na ƙarshe da zaka gan ni a space

ɗ

in ka balle har ka wulaƙanta a gaban ƙanin ka''.

Tana fita Musaddiq ya marairaice fuska yana cewa.

''Amma Yaa da baka yi mata magana haka ba........''

''Oh really? Matar ka ko tawa? Ina wasa da kai n

e da kake min magana haka? Ni sa'an ka ne?".

''Ka yi haƙuri'' ya amsa yana cije bakin jin zafin abinda yayan na shi ya aikata, amma ba shi da bakin yin magana don ya riga da ya shata iyaka kuma. Shi yayi serving

ɗ

in shi da kamar kar ya ci jin abinda t

a ce

ɗ

in amma kuma sai ya kar

ɓ

a ya fara ci cikeda takaicin yanda aka ha

ɗ

a shi da mara tarbiya tana masa rashin kunya kamar shi sa'an ta ne.

Ko da ta koma ba ta nuna musu komai ba sai murmushi da ta

ɗ

an saki ta zauna ta cigada da cin abincin da take ji

n kamar ana danna mata ne saboda

ɗ

aci, sanda suka gama aka tattare wurin suka shiga cikin

ɗ

akin ta suka zauna ne suka fara mata maganar da yake cin su kan yanda zata bi ta gyara auren ta ko babu komai ta dubi kalar gidan da take kar ta dinga wasa da damar

ta yanda zata bawa bayin gidan yawo da ita a baki ya ja mata raini. Ta siyi girma wa kanta da ma mijinta ta hanyar amfani da ilimin ta a zamantakewar su, ita dai jin su kawai take yi amma ba ta jin zata yi abinda suke so musamman da halin Musharraf wanda b

a zata ta

ɓ

a

ɗ

auka ba. Zata iya yarda da komai amma ban da raini da wulaƙanci, wainda su kuma suka zame masa halayen da yake yawo da su sama da ƙasa. Sun zame masa kamar kayan ado haka nan.

Suna cikin ta fara baƙi most ƴan uwanta ne da ke ta zuwa ganin

wuri da mata sallama, ita da baiwar da ta sai lokacin ta san sunan ta wai Sailuba tace suna da yawa su kusan 10 amma Tafida ( Musharraf) ya kore su sai su biyu ya bari. Adama ita ce mai kula da kitchen ita kuma gyara da kulawa da ita, baki ta ta

ɓ

e kawai t

ana cigaba da abinda yake gabanta. Sai gab da la'asar suka wuce don jirgin 4 zasu bi zuwa Kaduna, har bakin sashenta ta musu rakiya kafin ta koma can cikin

ɗ

akin ta.

Ana Isha'i ta ci abinci ta shige cikin

ɗ

akin ta yau tundaga parlor ta yi locking ta

wuce ciki ta kwanta, sanda Musharraf ya zo ma har tayi nisa a bacci yana turawa ya ji ta a datse da ya saka key ma ya ƙi yi alamun akwai wani kai kawai ya gya

ɗ

a ya cije baki yana jin takaicin wulaƙancin da take masa a tsakiyar barorin shi shiyasa bai yi kn

ocking ba gudun ya zama abun ƙaramar magana ya shige

ɗ

akin shi ya kwanta.

Washegari su Muneerah ƙanwar shi da wasu cousins

ɗ

in su suka zo mata yini, sosai ta ji da

ɗ

in zuwan na su don yarinyar ba ta da matsala akwai son mutane. Sauran ne dai ba a ras

a masu rawar kai amma ta fahimci suna jin tsoron shi shiyasa ko motsi ƙwaƙwƙwara ba su yi gudun a samu matsala, to itama dama akwai kamun kai ba kuma ta bari a raina ba shiyasa sai suka zauna daidai. Sai magrib suka tafi suna wucewa ta kuma yin irin na jiy

a, shi ma kuma kamar ya sani bai zo inda take ba infact ranar ma ba ta gan shi ba.

Haka ta cigaba da baƙi daga sassa daban-daban na gidan sarautar a kowace ranar duniya ita kuma tana musu tarbar mutunci sosai, a ranar da ta cika kwana biyar ne tana

kwance tashin ta kenan kira ya shigo wayarta. Kallon number tayi don ba ta ta

ɓ

a sanin ta ba amma ta daure ta amsa sa sallama, murya can ƙasa ta jiyo shi yana cewa '' na zaci ba zaki amsa ba ai''.

''Abinda ka kira ka tabbatar kenan?".

Cije baki ya

yi yana cewa '' Ko kusa, ki shirya in the next one hour za mu je fada da ke''.

''Tohm'' ta amsa tana ajiye wayar ba tareda ta kashe ba, sai shi ya kashe kiran. Yana yankewa aka kuma kiran ta,

ɗ

agawa tayi da niyyar yin masifa ta sha wani abu zai mata t

a ga sunan Scor yana yawo kan screen

ɗ

in. Sai da taji ƙirjinta ya buga sosai amma ta daure ta amsa tana sallama.

A hankali ya amsa da cewa ''Barka da safiya?".

''good morning, ka tashi lafiya?".

''No Babe.....au ban tashi lafiya ba I've been

thinking of you all these while ya gidan and everything?".

''Shi ne ba ka kira ba balle ka tambayi halin da ka saka ni a ciki ko Scor? Well kowa lafiya''.

''I'm sorry Trouble, ina son kira ina gudun ko kuna tare da shi kin san yanzu ke amarya ce

ƙila kuna cin amarci'' ya ƙarashe with so much bitterness kan harshen shi. Cewa tayi '' abeggi don't talk that, amarci da waye zan ci? God forbid bad thing''.

''Allah ya baki haƙuri, but do you not realise that you must be close and intimate with him

kafin mu samu abinda muke so ko. Wait don't tell me you isolated yourself.....?".

Sai ji tayi ba zata iya gaya masa abinda ya wakana a tsakanin su ba, ko babu komai ita mace ce an san mata da kunya secondly kuma sirrin aure ne fallasa shi babban zu

nubi ne don haka sai tayi shiru bata ce komai ba. Wanda hakan ya sanya shi cewa '' shirun ki yana nufin komai ya faru kenan''.

''Ko

ɗ

aya, i was just imagining meyasa kake wannan tambayar as if baka san ko ni wacece ba ''.

''I'm sorry dear can't j

ust help it ne, amma dai kin san we need it ko? Babu time baby we must start acting now, kin san a kaf duniyar aure babu abinda ya fi amarci ko? Get close to him now for us''.

Da sauri ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login