Showing 189001 words to 192000 words out of 232724 words

Chapter 64 - JIRWAYE COMPLETE

29 Aug 2026

93

san me zai fa

ɗ

i ba.

Ƙ

wafa Takawa yayi yana cewa '' ba ka da gaskiya a wannan maganar koma miye ya

ke faruwa ba ka da shi ''.

''Dama fa? Yau ne ya fara yin fa

ɗ

an rashin gaskiya? Kowa fa ya sani ba abun mamaki bane '' fa

ɗ

in Mammah tana jin kamar zata bige shi.

Da sauri yace '' to ta fa

ɗ

i me na mata don mu ji, in tana da gaskiya ta fa

ɗ

i mana ''.

''Ni ba abinda zan fa

ɗ

i saboda na san abinda nake yi, but that won't change the fact that i want out of this wedding ''.

''In kika ƙara maganar saki sai na fasa miki baki wallahi''.

''Sai me don ka dake ni? Ko an gaya maka bai fi abinda ka ai

kata min ba ne? ''.

Shiru ya biyo baya har shi ma jin abinda ta fa

ɗ

i a kuma inda ta yi maganar, sai ya

ɗ

aure fuska yana cewa '' ko ma miye ba zan sake ki ba, sai dai ki mutu wallahi''.

''Kai ya ishe ka, wannan wani kalan sakarci ne haka? Hala ka

manta a gaban wanda kake ne?" Galadima ya katse shi a fusace.

Mammah tace '' ina fa zai iya yin shiru? Ina ce ka ga abinda nake fa

ɗ

i ko? Kuma wai har kai ne zaka kai ƙara ba a kai naka ba kake kai na wani''.

Tura baki yayi yana kawar da kai gefe, Tak

awa ne yace '' ki yi haƙuri Mammah na san halin shi, bai da kirki ko ka

ɗ

an sai haƙuri''.

''Ohho ashe kai ma ka sani, sai ka saka ya baka takaddar ta''.

''Wallahi Mammah ba zan saki ba, duk abinda zai faru sai dai ya faru''.

Yana fa

ɗ

in haka ya

miƙe cikin sassarfa ya fita, kowa sai kiran sunan shi yake yi amma bai ko waigo ba sai da ya dangana da ƙofa kafin yace '' ba dai ni kike wulaƙantawa har haka ba? Hmm you'd see''.

''Kun gani ko? Allah ka

ɗ

ai ya san me yake faruwa tsakanin su'' fa

ɗ

in G

aladima cikeda mamaki da

ɓ

acin rai.

Ita dai Tee tana zaune tana jin wani kala a ran ta duk wannan abun da yake faruwa don babu yanda ta iya ne, tana son sirri a komai nata ba kuma ta son third party ya shigo tsakanin su da juna amma babu abinda ta iya

yi tunda dai shi ya kwaso su ba ita ba.

Takawa ne yace '' ki yi haƙuri da duk abinda ya ce duk burga ce ba abinda zai iya yi, amma mutuwar aure bai da kyau don Allah Adeeyah a matsayina na yayanki ina son ki yi haƙuri ki koma ba don komai ba sai don ban

son ki zama bazawara amma na yi alƙawarin kulawa da komai ba zai kuma yin irin abinda yayi a baya ba''.

''Saboda ba ka san abinda ya aikata ba ko? To in na isa ba zata koma masa ba a nan zata zauna har sai yayi hankali'' Mammah ta furta cikin muryart

a mai nuni da ta gama magana.

Mai babban

ɗ

aki da sai yanzu tayi magana ne tace '' nima ina bayan ki, ba zata koma ba wannan ai sai ya ji da

ɗ

in mata wulaƙanci yace ba ta da wani daraja. Don haka zata cigaba da zama a nan ''.

''Allah ya sa shi ne maf

i alkhairi a tsakanin su, in kina da buƙata kar ki ji kunyar kira na kin ji ko?".

''In Shaa Allah, nagode ranka ya da

ɗ

e Allah ya ƙara girma ''.

Ameen duka suka ha

ɗ

a baki wurin amsawa, kafin aka yi sallama aka watse daga zaman. Ko da yake itace ta

fara miƙewa ta shige ciki zuciyarta na mata zafi, tana son shi amma rabuwar su ya fiye mata komai zama mafi alheri don ko ta zauna ba ta jin zata iya samun natsuwar rai da ruhi tsakanin su hakan kuma ba zai haifar da

ɗ

a mai idanu ba......

MARAFA

Knocking ƙofar aka yi ya bada izinin shigowa cike da isa, Hajiya Mai Jidda ce ta shigo da sallama bayan ta baiwa ce

ɗ

auke da tray. Zubewa tayi tana gaishe shi a amsa a

ɗ

age kamar ta masa dole kafin ya dubi matar tashi cikeda bayar da umarni, ita ta bawa

baiwar izinin tafiya kafin ta juyo ta dube shi da murmushi.

''Barka da safiya Sarkin Barewa na gobe''.

''Barkan mu Jidda, kin tashi lafiya?" Ya amsa yana ƙasaitacciyar murmushin kirarin da ta masa. Itama murmushin ta saki tans cewa '' lafiya Zaki,

kafin in jiyo wani labarin da ya dusashe hasken ranar da ya haskaka zuciyata''.

''Wani labari ne haka?".

''Ɗazu Kandala ke cewa ta ji labari daga

ɗ

akin waccan tsohuwar wai Matar sarkin marasa kunya ta koma can da zama''.

''Ban gane ba?".

''Yarinyar Shamaki ce ta koma wurin mai babban

ɗ

aki ''.

''Adeeyah kuma? Miyasa?".

''A cikin gida dai ana ta ra

ɗ

e-ra

ɗ

in ba ta lafiya ne shi yasa hakan, amma labarin safiyar nan ya nuna an yi

ɗ

auki ba da

ɗ

i a sashen ita yarinyar tana cewa sai ya sa

ke ta ƴanuwan suna ta ba ta haƙuri. Ko me

ɗ

an akuyar ya aikata mata oho''.

''Hakan ma yayi kyau, amma ko me ya aikata ai wajibinta ta zauna ko don cikar burina. Amma ban sani ba ko shi Shashashan ya san da wannan zancen''.

''Ina fa sha zumamin ya

sani? Ya na sa ran ya samu sukarin da zai lasa kana ganin zai yi wasa da damar shi?".

''Ba na ce ba, barin kira shi mu ji'' ya ƙarashe yana danna kiran Shamaki.

Ringing biyu ya

ɗ

aga yana cewa '' Ranka ya da

ɗ

e''.

''Barka da safiya Ƴalla

ɓ

ai yan

zu nake jin wani zance haka ƙwatsam babu da

ɗ

i''.

''Me yake faruwa?".

''Wai yarinyar can ne na ji labarin tana cewa sai an sake ta, hala wannan wani sabon tsari ne da ban da labari?".

''Innalillahi wa inna ilaihir rajiun, amma Adeeyah an yi s

hashar yarinyar. Ya take neman tona min asiri ne?".

''Toh nima dai yanzu nake ji, ina gaya maka abun ya tsaya min a rai Ranka ya da

ɗ

e''.

''Ina zuwa'' ya furta yana yanke wayar. Wata dariyar mugunta ya saki yana cewa '' ho! Mayen mulki, sai dai yand

a ka bar gidan nan babu abinda zai kuma dawo da kai. Ka tafi kenan itama a sannu zan fidda ta in na gama amfani da ita, alƙawari ne jinin tsohuwar can sun gama sarauta a Barewa''.

Shi dai Shamaki yana katse wayar number Adeeyah ya fara kira a fusace

, tana kwance tana bacci vibrations

ɗ

in ya tada ta bu

ɗ

e idanu tayi a gajiye tana

ɗ

aukar wayar cikeda zaton ko Musharraf ke kiranta. Amma sai ganin sunan Affahn ta yana yawo kan screen

ɗ

in, ji tayi cikin ta ya mur

ɗ

a don ta san babu wani alkhairi a kiran shi

amma ta danne ta

ɗ

aga da sallama.

Amsawa yayi yana cewa '' me nake ji haka ne a gari, Adeeyah kina da hankali kuwa?".

''Miya faru Affah?".

''Uwarki ce ta faru, mara mutuncin yarinya har ni kike tambaya?''.

''Ka yi haƙuri Affah....''

''Kar ki kuskura ki bani haƙuri, kina jina ko? Ba dai abinda kika za

ɓ

ar ma kan ki ba kenan? To Allah ya baki sa'a ga fili ga mai doki nan sai sukuwa ki ka kuskura kika kashe auren ki sai dai ki nemi wani uban ba ni ba na yafe ki''.

''Ba sa kan abinda

ya aikata bane Affah''.

''Dukan ki yake yi ne ko zagi? Ke a je ma yana dukan ki sai me? Kan ki aka fara ne ko a ke za'a ƙare? Ba zaki iya zama ki daure na ƴan shekaru bane kafin komai ya dawo hannun mu ba? Miye a kan ki ne sai kin yi abun hankali ina

yabon ki sai ki

ɓ

ata min rai ko''.

''Ka yi haƙuri ....''

''Ba shi nake son ji daga gare ki ba, kina ji na ko? Ki tuna burina in dai ina da muhimmanci a wurin ki kar ki sake ki dawo min gida'' yana fa

ɗ

in haka ya yanke wayar, wani irin zufa ne ya

rufeta yayinda zancen shi ana jibi

ɗ

aurin auren ta yake fa

ɗ

o mata a rai.

''In kika shiga cikin gidan nan babu yaji ba kawo ƙara, ko me zai miki ki jure. Saboda abinda zamu samu a gaba is worth all the sacrifice, burina ki haihu a gidan ki haifi namiji

. That's all it takes to have Barewa back to me'' wanda ya kuma dukan ta kamar yanzu ya fa

ɗ

i mata, wani reality yana dakar ta Affah doesn't care about anyone but himself kai ko Ateeyah ma da take tunanin yana so ashe ƙarya ne, so yake yayi amfani da ita. S

ai lokacin ta tuno zancen TeeTee da take cewa '' kar ki sake ki yarda wai Affah zai fara son ki don kin yi aure a Barewa, saboda kin bi unarnin shi ko

ɗ

aya. Zai nuna miki soyayya ne don ya samu biyan buƙatar shi daga nan kuma we'd be back to where we are,

so you should be careful don't do anything to please him try pleasing your lord'' tabbas ta mata hannun ka mai sanda ga shi komai yana kwaranye mata a idanu, Affahn su bai damu da ko kashe ta Musharraf zai yi ba burin shi kawai ta haihu. Ai ta kusa haihuwa

r sai ta kai masa

ɗ

an yayi yanda zai yi da shi amma ita dai ta gama zama da shi, sai dai duk abinda Affah zai yi yayi............

Deejasmah

💜🦂

CHAPTER 85

Sanda take nan zaune tana contemplating zancen Affah da hanya mai

ɓ

illewa kan zancen

auren nata, wanda ake yi don shi

ɗ

in ma ya tsufa a Kaduna abun shi. Don flight

ɗ

in asuba ya bi zuwa can

ɗ

in yana sauka Snake ya

ɗ

auke shi zuwa gida, suna shiga cikin parlorn ya fa

ɗ

i yaraf kan cushion yana jin zuciyar shi yana masa wani kalar bugawa mara da

ɗ

i.

Da sauri Snake yace '' Bro you okay?".

''Does this looks like someone that's okay?".

Kai ya girgiza yana cewa '' absolutely not, amma laifin ka ne Scor you've fucked big time''.

''Snake......''

''I know, i know that now is not the t

ime for all these. Amma if i of all people didn't tell you who do you think will uhmm? Ka tuna fa tun daga day 1 i was against the idea of the abduction saboda ina ji maka tsoron fa

ɗ

awa tarkon sonta, amma ka yi biris da ni ka tafi kai tsaye ka yi abinda zu

ciyarka ta raya maka. Ashe ma ka san she's your cousin duk wannan wahalar da ni

ɗ

in da ka dinga yi, tsakaani da Allah a matsayin ka na mutum mai hankali ya za'a ka shige gaba wurin

ɗ

auke ta and expect her to take things easy? ''.

''Ka fito fili kace b

an da hankali kawai Snake''.

''Ai ba sai na fa

ɗ

i ba, ka yiwa kan ka hisabi kawai ba ka da gaskiya ko ta naira biyar wallahi ''.

Shiru ne ya biyo baya sai can ya muskuta yana cewa '' i love her''.

''Uhmm ai shiyasa na ga ka tattaro kayanka ka d

awo nan, because of cowardice....''

Ɗ

agowa yayi yana kallon shi yace '' Ni''.

''Yes you, in dai kai jarumi ne why would you choose to abandon your battlefield a lokacin yaƙi. Tsayawa fa ake yi a ga ƙwal uwar daka Malam, ba wai ka zo nan sulkiness

ya kusa gamawa da kai ba''.

''Ba ka san me yake faruwa a can

ɗ

in ba ne, cewa fa suke yi sai na sake ta ''.

''Sai ka nuna musu kai ke da igiyar auren, ba zaka ta

ɓ

a sakin ta ba duk uban abinda zai faru sai dai ya faru amma ka wani taho nan kamar a

kwai abinda zai ƙare ka da shi bayan baƙin ciki da takaici''.

''I know, ba ka san gidan mu ba ne shiyasa. In dai Mammah tayi magana an gama ''.

''An ce maka ko a nan

ɗ

in ba zata saka ikon ta yayi aiki ba ne ? Sai dai in zaka kuma guduwa NZ kamar ya

dda ka saba I'm sure a wannan karon ba zata ƙyale ka ba bin ka zata saka a yi a taho mata da kai, wancan ma har da rashin sanin inda kake ne kaiiiii amma wallahi Barde ka raina min wayo kutme''. Ya ƙarashe yana cizon lips kamar zai dake shi.

Duk yanda

yake cikin damuwa sai da ya saka shi darawa sosai, yana cewa '' amma kai banza ne wallahi, sai nanata abu

ɗ

aya kake yi''.

''Ai wallahi don ba zan iya ba ne da na zane ka ciki da bai in ya so gobe ka kuma min wasa da hankali, amma nima ban yafe ba don

ka ji kuma ina bayan ta kar ta sake ta yarda''.

''Ohon maka, kar ta yarda

ɗ

in wa zai damu''.

''Musharraf Habeeb Barde aka Tafida, Scorpion stings, JustBee kuma angon ASH_Bee. Shegen sama''.

''Kai malam ka daina zagina dallah, mijin aure ne kuma

uba zan zama''.

''Ai yanzu kai bazawari ne, na fika quality ''.

''Wallahi ƙarya ne, aure ne kawai baka yi ba amma iskancin sa kayi ko mai mata hu

ɗ

u sai haka''.

''Ai da yake ma ya zama fi'ilil Madiy, kuma officially ba wanda ya shaida ni ba sa

urayi bane kai ko just a matter of time ne zaka amsa sunan ka second hand gwauro. Ni tausayin ka ma nake ji yanda ka

ɗ

an

ɗ

anan nan how you go take do ga sanyi an fara''.

''Can ta matse maka,

ɗ

an iskan yaro''

'Sai da kai gwauro'' ya kuma amsawa ya

na dariyar mugunta. Tsaki ya saki yana juya masa baya yana

ɗ

an jin nauyin ƙirjin shi yana sauka ba kamar yanda ya zo garin ba.

Su Mammah ba su san da tafiyar ba sai da rana da Musaddiq ya kira shi yake shaida masa shi ya komai office Allah ya taimaka

kawai yace masa ya kashe wayar don bai ma san abinda zai ce ba, yana shiga wurin Mammah yake gaya mata cewa tayi '' kar ma ya tsaya a Kaduna ya tafi Turain da ya saba zuwa sai me''. Kuma tsakanin ta da Allah ta fa

ɗ

i don ita ta san halin

ɗ

an nata fiyeda kow

a, ta san ana masa fa

ɗ

a yake tattare kayan shi ya bar garin sai ya ga dama yake dawowa. Last time ma sai da yayi tafiyar shi ya fi shekaru uku bai nan, bai kuma kiran shi sai daga baya da ya kira Musaddiq don kan shi amma bai gaya masa countryn da ya tafi

ba. Yanzu kam tunda har ya tsaya a Kaduna ta san an samu improvement ba kamar da ba.

Ko da ta je duba Dee ba ta kawo zancen shi ba tambayar ya jiki ta yi mata kawai suka yi hira suka tashi, sai the following day ne da Moon ta shiga wurinta take bata la

bari tsakanin ta da Allah sai ƙyalƙyatar dariya take kamar ta ga wawan zama. Abun da yayi ba ƙaramin

ɓ

ata mata rai yayi ba wato ya nuna mata ba ta da darajar da zai iya bata haƙuri ko yayi explaining abinda yake faruwa sai dai ita ma ta danne ta cire shi a

layin ƴan damuwarta main focus

ɗ

in ta shi ne ta samu sauƙi ta kuma sauka lafiya.

Sai dai shi ma a gefen shi yana rayuwa ne kawai amma ba abinda yake masa da

ɗ

i ko misqala zarratin, komai ya fice masa a rai he's just living for living sake. Gidan ya mu

gun masa fa

ɗ

i hakan ya sa bai iya dawowa sai dare in ya dawo kuma companion

ɗ

in shi sigarin shi ce, sai ya sha yake iya samun natsuwa har bacci ya same shi. Hakan ya sa ya kuma yin baƙi da shi lips

ɗ

in ma sun ƙara dilewa saboda hayaƙi,

ɗ

akin shi ko shi hau

shin shigar shi ciki yake yi balle na ta. A parlor yake kwana da sassafe ya kuma yayar ƙafa ya bar gidan, tun mutanen office

ɗ

in shi ba su yi noticing ba har sai da suka gane akwai matsala don yanzu da an yi abu ka

ɗ

an sai ya fara fa

ɗ

a ba uzuri ba komai. W

ani lokacin ma sai Snake ya

ɗ

an shiga maganar ne ake samun sauƙi, wani lokacin ma har da shi ake ha

ɗ

awa a masife tas bai kuma ko ba shi haƙuri shi ma bai damu ba don yana da tabbacin masifar da yake ciki ta fi wannan so in dai zai samu sukuni ta haka ga fi

li ga mai doki. Ta fannin aikin shi kam bai tsinana komai duk yanda ya so kuwa don bai da motivation ko ka

ɗ

an, wanda hakan yake kuma ƙara masa jin haushin Dee sosai.

Haka suka cigaba da tafiya wata

ɗ

aya, har da satittika babu abinda ya canja ganin ruw

an ba na tsaye bane ya sanya shi tattara komatsan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login