Showing 213001 words to 216000 words out of 232724 words
shi tunda dai ya sani yanzu, an ce yayi kuka ma ko? Sai a masa hu
ɗ
uba kawai ''.
''Toh bari Takawa ya iso'' ya furta yana jinjina da kujera.
Duk wannan bidiri dai da ake yi Marafa dai a
na fama da zaryar toilet, ko sallahr asuba ma a gida yayi bai fita ba. Yana idarwa ma ya koma toilet
ɗ
in sakamakon gaggawar da ta same shi, dama da ƙyar ya iya yin sallar. Yana cikin toilet
ɗ
in Haijya Mai Jidda tayi knocking ƙofar ta leƙa kan ta ciki sai c
une hanci take yi tace '' Ranka ya da
ɗ
e wai me ya same ka haka ne tun jiya ana abu
ɗ
aya anya ba zan kira Zayyan ya ƙara maka ruwa ba?".
''Ba wani ruwan da za'a saka min, yanzu ma zan fito ai. Miye ne yake faruwa?" Ya amsa yana
ɗ
aure fuska.
Ta
ɓ
e bak
i tayi tana cewa '' uhmm, wani zance na ji yanzun nan. Wai wancan yarinyar ta haihu yanzu''.
Ai bai san sanda ya tashi daga kan toilet ba yana cewa '' waye ya haihu?".
''Ranka ya da
ɗ
e ya kake yawo haka ne? Haba mana'' ta furta tana jin kamar ta bi
shi da duka ganin abinda yake yi, haka nan kawai yaje ya mata kashi a ƙasa?.
Tsaki ya ja yace '' Waye ya haihu wai?".
''Adeeyah mana, kuma namiji''.
Ai sai ya koma kan seat jin wani gudawar ta kuma zuwar masa bai shirya ba, tsaki ta ja ta fita
cikeda ƙyanƙyami tana ta
ɓ
e fuska kamar kashin ta gani. Sai da ta fice ne ta iya cewa '' ji wata iskanci don Allah kamar wani yaro''. Ɗakin ta bari masa gaba
ɗ
aya sai ga shi ya biyo ta da sauri yana cewa '' me kika ce? Ba dai zolaya ta kike yi ba?".
Kal
lon parlorn na shi da babu kowa sai su ka
ɗ
ai tayi tana cewa '' ai ba zan ta
ɓ
a zolayar ka irin haka ba, gaskiya nake fa
ɗ
i. Amma fa Laminde tace yaron ya koma''.
Ai kawai sai wani juwa ya kwashe shi, sai ji kake yi kim Marafa ya fa
ɗ
i kan tile kan ƙafafu
n shi da suka lanƙwashe. Hararar ƙasan idanu ta masa tana cewa '' Miye haka kuma? Ba abinda kake so ba kenan?".
Sai dai ina bai ji me tace ba, saboda ficewar hayyacin da ya same shi a wannan lokaci.....
Marafa Allah ya kawo afuwa dai......
Sai k
usan 11 na safe ta iya bu
ɗ
e idanunta, lokacin
ɗ
akin babu kowa sai Innani da ke kan kujera ta ƙureta da idanu. Ganin ta bu
ɗ
e idanu ya sanya ta cewa '' Alhamdulillah Hussaina kin farka?".
Da kai ta amsa tana ƙoƙarin miƙewa sai ji tayi hannun ya maƙale,
da sauri ta kalli wurin da hannun nata yake ta ga ashe canula ce a sagale da hannun nata. Kallon
ɗ
akin tayi tana kuma duban Innani da ke cewa '' ki bi a hankali akwai
ɗ
inki a jikin ki ga kuma ƙarin ruwa''. Da kai ta amsa mata kawai, tana komawa ta kwanta
tana jin ta wani kalar fayau kamar takarda, Innanin ce ta fita ta kira nurses sai ga shi sun zo sun taya ta zama. Kafin suka fita sai ga doctor shi ma dubata yayi yana mata tambayoyi ta amsa shi a hankali. Murmushi ya saki yana cewa '' toh masha Allah Mada
m jiki yayi kyau, sai kuma kika ji abinda ya faru da babyn ko? Allah yayi ba rayayye bane Allah ya sa me ceto ne'' Innani ta amsa da Ameen yayinda ita kuma mamaki ya kama ta sosai, sai da ya fita ne ta dube ta tana cewa '' wai me yake nufi ne?".
''Wal
lahi ke dai bari ƴar nan, Allah bai yi
ɗ
an ki rayayye bane. Abu dai babu da
ɗ
i''.
Ji tayi kamar an nushe ta a ƙirji, ita ce ta haihu
ɗ
an kuma ya koma? Runtse idanu tayi tana tuno fuskar jaririn nata, fari mai kama da mahaifinsa an
ɗ
aura mata shi a kan
ƙ
irjin shi sun ce ya ji
ɗ
umin ta. Ta fa tuno yayi motsi yayi numfashi amma kuma yaushe ne ya rasu
ɗ
in? Tambayar da bata da me bata amsa sai kawai ta lumshe idanunta tana lissafi, Innani dai sai bata baki take yi akan dama
ɗ
an fari na mai rabo ne. Da yanda
zai zama mai ceto kaza da kaza,ita dai ba baka sai kunne tana jin yanda ake ta zuwa dubata har da Takawa ma.
Sai da aka yi Azuhur ne
ɗ
akin ya sauƙaƙawa da mutane amma har lokacin Marafa bai zo ba, haka ma matar shi babu ita ba dalilinta. Musaddiq yana
dawowa daga masjid ne ya shigo
ɗ
akin da waya a hannun shi sake tambayar ta jiki yayi ta amsa a hankali ba ta ko kalle shi ba sai da ya miƙo mata waya. Kar
ɓ
a tayi tana kwancen tana saka ta a dai-dai fuskar ta ganin wanda ya bayyana kan screen
ɗ
in.
''K
itten'' ya furta cikin sanyin muryar da bata ta
ɓ
a sanin shi da ita ba.
''Luvva'' ta amsa masa tana kallon fuskar shi da damuwa duk ta bayyana kan ta.
Cewa yayi '' ya jikin ki Bae? Are you okay?".
''Yea i am Alhamdulillah, ya kake? Yau babu panel
ne?".
''Yanzu na fito, I'm even thinking of coming back''.
''Coming back where?Abeg Luvva don't start that don Allah kan me zaka dawo?".
''For you Kitten,ba ki da lafiya and we just lost our baby. I have to be with you through out this trying
time''.
Tabbas ta sani mutuwar
ɗ
an nan shi ma ya ta
ɓ
a shi ainun don duk plan
ɗ
in shi baby amma kuma ba zata bari yayi losing what will add value to him ba don haka a hankali tace '' i know that we are going quite through hard time right now amma sai mu
tuna komai da ya faru yin Allah ne, Baby rashin
ɗ
an nan isn't the end of the world Allah ne ya bamu kuma ya fimu son shi don me zamu damu akan abinda zai iya ƙara mana? Please Baby stop saying that and don't try coming back, I'll be here waiting for you s
tronger and prouder for what you'd do for us so do this for me stay and make me proud''.
Lumshe idanun shi yayi ya bu
ɗ
e yana cewa '' Kin san ina son ki ko?A lot''.
''And i love you more''.
Musaddiq da ya rage a
ɗ
akin ne ya juya ya fita da sauri
a ran shi yana ayyana lallai Ya Musharraf yayi sa'ar mata irin wannan kalamai haka?.
Sun
ɗ
an da
ɗ
e suna wayar yana tambayar ta jikin ta,sai da za'a yi breakout session ne ya koma ciki bayan ya mata alƙawarin kuma kiran ta anjima.
Kusan 4 Mubeen ya is
o direct asibitin ya nufo bisa jagorancin Musaddiq, ya shiga
ɗ
akin. Yau shi ne karo na farko na ha
ɗ
uwar su da shi bayan abinda ya faru, yana shigowa sai da ta ga fuskar Snake a tattare da shi. Sai dai kawai ta kawar da tunanin tana amsa gaisuwar shi, shi m
a ƴan tambayoyi yayi kana ya fita zuwa wurin Dr.
Yana can saƙon Marafa ya fa
ɗ
i a parlorn shi tun safe bai iya tafiya, an kawo shi nan asibitin ya isko shi sai tattarewa aka yi aka tafi wurin shi inda aka iske Hajiya Maijiddah ta fice hayyacin ta sai mai
maita kalmar '' kamar wasa fa ya fa
ɗ
i.........''
Deejasmah
💜🦂
CHAPTER 94
Affah ya dawo sallahr la'asar yana zaune cikin office
ɗ
in shi kiran Takawa ya isko shi, amsawa yayi cikin fara'ar dole sai dai labarin da ya zo masa ba masu da
ɗ
i bane.
Na farko dai Dee ta haihu amma yaron bai zo da rai ba har ƙasar ran shi labarin ya dake shi don Allah ya sani ya ci buri ance masa in dai Dee ta haifi
ɗ
a namiji zai samu komai da yake nema sai ga shi nan komai ya
ɓ
are masa babu yadda ya iya. Sai kuma na bi
yu ciwon Marafa da aka ce ba'a san sanadi ba ya dai fa
ɗ
i kawai jikin kuma ya rikice masa sosai, cikin murya mai nuna damuwa yace '' Allah ya basu lafiya duka su biyun, yaron kuma Allah ya sa mai ceton iyaye ne za mu shigo gobe in shaa Allah. A gaishe su da
jiki kafin mu shigo''.
''Toh Uncle, sai da safen''.
''Toh ranka shi da
ɗ
e, a huta gajiya'' ya amsa yana cizon baki. Ya tsani addressing Mujahedeen as ranka ya da
ɗ
e amma bai da yanda ya iya haka sarauta take komin girman da kawa mutum in dai yana
saman ka dole ka bashi girma. Ji yayi duk komai ya dagule masa ya fito daga
ɗ
akin shi zuwa na Amah, a kan dadduma ya tadda ta zaune tana addu'oi sai da ya jira ta idar ya shafa tare da ita kafin ta juyo tana kallon shi zuciyarta tana bugawa da sauri. Har g
a Allah tana son mijinta amma halayen shi su suke firgigita ta da shi, duk su suke kawo sa
ɓ
anin fahimta da rashin jituwa a tsakanin su amma dai ta daure tana ha
ɗ
iyar yawu tace '' barka da shigowa Jarmai''.
Ajiyar zuciya ya sauke yana cewa '' yawwa Tur
ai barkan mu dai, Adeeyah fa ta haihu yau
ɗ
an babu rai''.
''Subhanallah, yau kuma?".
''Yanzu Mujahedeen ya kirani yake gaya min''.
''Amma ya jikin ta fa? Oh my Baby''.
''Da sauƙi dai da alamu, don ban ji yayi zancen ba. Marafa ne dai yake
kwance rai a hannun Allah bai ko gane wanda ke kan shi''.
Ba ta san sanda tace '' Alhamdulillah '' a bayyane ba.
Idanu ya zaro yana cewa '' Kamar ya? Hamdala kike yi saboda Marafa bai da lafiya?".
''A'a fa, murna nake yi saboda ƴata tana lafi
ya. Shikuma dai Allah ya sa halin shi ya cece shi''.
''Me kike nufi eh Turai?".
''Ni fa ba komai Jarmai,don Allah mu daina zancen wani Marafa a nan wurin kai ne mijina mu yi abinda ya shafe mu''.
''Hasheem ai ya shafe ni kar ki manta cewa ƙa
nina ne fa?".
''Wanda bai son ka da alkhairi kuma ba? Ni dai na gaji da jin zancen Marafan nan, habaa mutumin da Baba sai da ya maka kashedi a kan shi kafin ya rasu and he's among the first people da suka ci dunduniyar ka a lokacin da kake neman suppo
rt. Wanda fa ka rainan shi ya tsaya maka through out his life, wallahi har kunya nake ji inna tuna wai da yaran
ɗ
anuwanka kake yin yaƙin sunkuru. Haba Ranka ya da
ɗ
e kai fa Babba ne yaran nan support
ɗ
in ka suke buƙata, ba ka basu hakan ba fine a je a hakan
ba wai ka tarwatsa rayuwar su ba''.
''Turai ni fa ba rayuwar su zan tarwatsa ba, i just want to have what was initially mine''.
''It wasn't yours to begin with,saboda in rabon ka ne ƙwanji ko fuffuka ba zai ta
ɓ
a baka shi ba. Ka fa dubi
ɗ
an da ku
ka kafawa ƙahon zuƙa kai da Marafa an haife shi a lokacin da ba zai muku amfani ba. Ya rasu kafin ku samu ikon ida mugun nufin ku da shi, shi kuma baƙin mugun yana can rai kwakwai mutu kwakwai ko wannan ya isheka ishara. Tabbas sarauta tana da da
ɗ
i amma Al
lah ya ara maka lokaci kayi sarautar nan, tunda shi da kan shi ya ƙwace don me zaka yi fa
ɗ
a kan hakan? Don Allah rayuwar mu a haka ba ta fi maka da
ɗ
i ba? Just take a look at us now. Komai ya fi na baya is god not great?".
Lumshe idanu yayi yana jin za
ntukan ta suna masa saukar aradu a zuciya ya san komai da ta fa
ɗ
i gaskiya ne amma fa bai zo this far just to let it go ba, don haka cikin sanyin murya yace '' na ji a kuma bar maganar,ban jin Ateeyah ta sani ki shaida mata''.
Ya juya ya fita yana ƙoƙ
arin masking feelings
ɗ
in shi, irin kar ma tace abinda ta fa
ɗ
i yayi tasiri a kan shi. Da idanu ta raka shi tana mai nazartar shi, ta san waye shi fiye da kowa ta san maganganun ta sun ta
ɓ
a shi kawai cijewa ne irin ta shi har ya fice. Tee ta kira ringing
ɗ
a
ya ta
ɗ
aga tana sallama, amsawa tayi da murmushi tana cewa '' ya kuke? Ya gidan? Ya uwar rigima?".
''Amah ga tanan ba ta barin mu bacci wallahi, duk na firgice ''.
''Sai anyi haƙuri ai, wani yaron haka ake fama da shi da an yi arba'in sai ki ga y
a daina''.
''Kai Amah Allah ya sa ta daina, inda biyu na haifa da yaya kenan?".
''Haka nayi fama da ku'' ta amsa tana dariya.
Cuna baki tayi kamar tana kallonta tace '' Amah mun yi rigima muma?".
''Eh musamman ke, Adeeyah ita ƴar bacci ce
''.
''Ki ce ina ruwa wayyo ni Allah''.
''Kusa da kada ta bakin ku, Uhmm ta fa haihu yau''.
''Yau kuma? Amah tace min EDDn ta sai next month fa''.
''Wallahi nima haka ta shaida min da tazo, though ta haihu
ɗ
an ba rai''.
''Innalillahi
wa inna ilaihir rajiun, ba rai? Ya rabbinah'' ta amsa kamar zata yi kuka.
''Sai haƙuri Ateeyah''.
''Kun yi waya da ita?".
''Ban kira ta ba, ban zaton tana kusa da wayar ma. Yanzu zan kira Muneerah sai in ji''.
''Bari nima in kira ta Allah
sarki DeeDee baiwar Allah '' ta furta har ƙasan ranta.
Suna kashe wayar ta kira Moon tana ganin kiran ta miƙa mata wayar don ta san ita take nema. Tana
ɗ
agawa cewa tayi '' DeeDee ashe abinda ya faru kenan?".
''Wallahi Tee, ya kike?".
''Ba tan
i ake ba, ta ke nike abeg? Ya kike, ya jikin ki da komai?".
''Ina lafiya,sosai nake jina garau. Though an fa sha wuya Babe wai''.
''No be us dey open leg waaa, ai ga shi nan mun ji a jikin mu. But I'm so sorry for what happened dear''.
''Ohh
baby don't be, Allah ne ya bamu ai''.
''Ya Tafida fa? Ray yace min yana Brazil ya dawo ne?".
''Nope, yace zai dawo dai nace ya bar shi tunda Allah yayi babyn ba mai zama bane don me zai baro can
ɗ
in?".
''Yeah better kar ya dawo ai, Allah ya
baki lafiya ya kawo ƴan biyu a next round''.
''Ameen ya rabbi, thanks ''.
''Gobe su Amah zasu zo ai, zan biyo su in Shaa Allah ''.
''Ki zo ina? Malama yaushe kika haihu da zaki fara bin min hanya da baby?".
''Yarinyar nan azabtar da bi
take yi ai, ba fa ma bacci ko
ɗ
an kyan jego ban yi ba''.
''Kyan jego ke? Da alamu kin ƙosa ki ƙaro wani babyn kenan?".
''Rufa ni ki saya ni dai zan zo in Shaa Allah, I'll talk to Ray in ji me zai ce''.
''Ai I'm sure ba zai hana ki ba, baw
an Allah ne not like my own man. Ba zan ma fara ba''.
''Shi ma fa yana da sauƙin kai when it comes to you. Haka moon tace''.
''Ohon muku dai, ke da ita
ɗ
in ku kuka sani''.
''Mun ji, lemme go yarinyar can ta fara kuka. I'll call you later''.
''Alright,ki shafa min kan ta. Tell her that Momma says hi''.
''Sure'' ta furta tana murmushi.
Bayan kiran babu da
ɗ
ewa Amah ta kuma kira a number Moon
ɗ
in, sun da
ɗ
e suna waya wanda rabi lallashi ne da tambayar ta jiki. Ita dai ta haƙura kawai
ta fawwalawa Allah ba ta san shirin shi kan hakan ba, shi yasa ma ta ƙi ganin picturen babyn gudun ta samu tsikewar zuciya.
Da dare Musharraf ya kuma kiranta sun da
ɗ
e suna waya da shi, sai da su Moon
ɗ
in zasu tafi ne ta ba ta wayar ta.
Washegari
Flight
ɗ
in sassafe Affah ya biyo shi da Amah, wanda ya zama karo na farko bayan rasuwar Abien su Musharraf da ta je masarautar sai ga shi yau ta taho don duba jikin
ɗ
iyarta. Tee dai bata zo ba don mijinta yace ta bari sai a washegari sai su zo tare, Kai ts
aye asibitin Musaddiq ya kai su. Sun shigo sun samu idanun ta biyu, duk ƴan gidan suna
ɗ
akin har ma da Snake da ke gefe yana
ɗ
aukarwa Scor rahoto. Kujeru aka samo musu suka zauna suna dubata da jiki, duk ƴan
ɗ
akin sai suka fita suka bar su domin su gana a
tsanake.
Kallon ta yayi tausayin ta yana game masa zuciya yace '' ya jikin naki?".
''Da sauƙi Affah, ashe zaku zo?".
''Dole mu zo mana Baby'' fa
ɗ
in Amah tana murmushi.
Da kai ta amsa mata kawai tana murmushi itama, shiru yana biyo
ɗ
akin don
kunyar da ta mata yawa sosai. Ya
ɗ
an jima kafin yace bari ya dubo Marafa, ita dai Amah ko motsawa bata yi ba balle tace zata bi shi.