Showing 1 words to 3000 words out of 260401 words

Chapter 1 - Dare da Duhu complete

[9/30, 8:55 PM] Abk: *



DARE DA DUHU



*

_Bright pens of



🏾

_

Nimcyluv

Ayushercool

Zee kumurya

1......

Saukar ruwan saman, bai hanashi tafiya da sauri a filin Headquarter, dake nan Abuja ba. Cikin izza, taƙama, da taurin zuciya irinta soj

oji, yake taka ƙafafuwan nasa, ruwan na sauka da ƙarfi a jikinsa, da ka ganshi kaga ingarman namiji.

Gaba

ɗ

aya sansanin sojojin cike yake, da manya da ƙana nan sojoji. (Part of Nigerian Armed forces headquarters Abuja, Motto (s) victory is from God Alo

ne!".

Gaba

ɗ

aya sojojin dake cikin Headquarter

ɗ

in, basu damu da ruwan dake sauka kamar da bakin ƙwarya ba, wasu na tsaye, wasu na zaune wasu kuma suna abinda ya shafe su, wasu kuma suna in da babu ruwan suna shan Cigarettes (sigari).

Tun yana tafiya

da sauri har ya fara daidaita tafiyarsa ,wanda daman hakan al'adar sa ce, duk inda ya gilma cikin Headquarter

ɗ

in hannu ake sara masa zuwa sama, alama dai shi

ɗ

in Babban mutum ne, matsayi mai girma gareshi a cikin sojojin.

Wani office ya nufa cike da

nutsuwa, yana zuwa aka bashi hanya ya shige, yana shiga office

ɗ

in ya ƙame!.. tare da

ɗ

aga hannunsa sama alamar girmamawa da masu

ɗ

amara kewa junansu.  Sojan da yake zaune sanye da kaaki, yayi Murmushi cikin sakin fuska yace

"Have a seat.." yai Maganar

yana nuna masa kujera.

Kamar ba zai zauna ba, se kuma ya zauna saman Kujera. General Ibrahim A.M ya kalli matashin saurayin dake gabansa kafin yace "Munyi magana da Chief of Army staff, akan Operation da za'a fita, aiki ne mai wahala kuma bama son, Kidnap

pers

ɗ

in su samu information na aikin nan, dan opretion ne me hatsarin gaske, yana da kyau ku kula, bamu da tabbaci kowa zai dawo da rai acikin ku, dan kun san komai dai"

Matashin dai kansa yake a ƙasa, yana sauraren General babu alamar zai magana, ya t

attara dukkan nutsuwarsa yana sauraren shugaban nasa.

General Ibrahim ya bu

ɗ

e wani file yana dubawa kafin ya kalli saurayin yace

"Hope you are ready for it, and  kayi sallama da iyalanka?" .

Sai a lokacin Matashin saurayin ya

ɗ

aga idanunsa wanda su

kai ja sosai ya kalli General Ibrahim, kallon da yake masa yasa General Ibrahim fa

ɗ

in "Oh, I forgot  you just came back from Zamfara yesterday"

Matashin dai bai ce komai ba, da Idanu kawai yake bin General.

General Ibrahim yace "Zaka iya tafiya, jirgi

na jiranku a airport, and airforce zasu rigaku zuwa ku kula da kyau akan dukkanin bayanan da zasu baku, da kuma umarnin da zaku samu daga garemu"

Matashin saurayin ya miƙe tsaye yace "ok sir" tare da sake sara masa, sannan ya juya, yana tafiya a hankal

i har ya fice daga cikin office

ɗ

in General Ibrahim.

Cikin nutsuwa General Ibrahim ya

ɗ

auki Wayarsa tare da danna wasu lambobi, babu jimawa aka

ɗ

auki wayar daya kira, ƙasa ya yi da Murya yace

"Akwai kyakykyawan labari" daga cikin wayar wata shaƙaƙƙi

yar murya ta bayyana akace "Mene labarin?"

General Ibrahim ya ce "Chief of Army staff, ya bada umarni ga Sojojin da suke Headquarter na nan Abuja zuwa Naija state, kai tsaye kuma cikin Dajin Zugurma in da kuke tsare da yaran nan, kuma a wannan karon su

n samu cikakken ikon yin harbi,  umarni ne daga NAC. _Nigerian Army council_"

Mutumin da General Ibrahim ya kira ya yi dariya kafin ya ce. "Ganganci haihuwa da damuna, a tunaninsu zasu Iya ƙwace ƴan matan da mukai  kidnapping ne? Bayan gwamnati ta hanam

u abinda muka buƙata?"

General Ibrahim yace "Na kira dai dan in sanar maka da zuwan su, a Kowane lokaci sojojin sama zasu tsinkayi dajin, nine zan tsara komai na Operation

ɗ

in tare da jami'anmu na nan Naija state,  zan sanar maka da duk wani arrangement

na yaƙin, kaga kuna da damar da zaku samu galaba a kansu, dan haka se ku shirya zuwansu" 

Mutumin ya yi dariya yace "Daman ance da

ɗ

an gari akanci gari, mune mutanan banza, kai kuma maci amanar ƙasa"

General Ibrahim ya yi Murmushi yace "To Rayuwar s

ai da haka, in ba haka ba a banza za ka gama aiki Kai retire amma na abinci ya gagareka, ko a kashe ka a banza gurin kare ƙasar da ta gaza biyawa masu bata tsaro buƙatunsu, dan haka zan tura maka account number, ka bani share

ɗ

ina saboda na samu labarin wa

su daga iyayen yaran sun baku ku

ɗ

i akan ku sakar musu yaransu"

Mutumin  yace "Zanci kaza kazanka, a gidan uwar wa zanga pos ko Networkina cikin tsakiyar jeji?"

Ibrahim yace "Haka ne, ka shirya min ku

ɗ

ina  zan san yadda zan in kar

ɓ

a, dan Ina da buƙa

tarsu" yana fa

ɗ

in hakan ya kashe Wayarsa, yana jin akan ku

ɗ

i babu abinda ba zai ba.

Tabbas da

ɗ

an gari ake cin gari.

Matashin na fitowa daga cikin office

ɗ

in General ya nufi wani waje domin

ɗ

akko jakarsa, tsaye ya yi ganin wata budurwa sanye da k

ayan sojoji ta nufu inda yake, hakan yasa ya ƙara ha

ɗ

e ransa sosai. Budurwar mai suna Salima tace

"Haba Captain at least yau kayi min Murmushi, saboda kai nabar Maiduguri nazo Abuja" Wanda aka kira da Captain

ɗ

in, ya kalli Salima se kuma ya

ɗ

auke kansa

, Salima ta ha

ɗ

e rai tace

"Ban san me nayi maka ba, sama da shekaru biyar nake bibiyar ka, tun kafin kayi Aure" Captain ya gyara tsaiwa cikin tsare gira, murya a kaushashe yace "Bana harka da mutunan banza, ba zan mu'amala da karuwa kazar kowa ba" Yawo

mai

ɗ

aci Salima ta ha

ɗ

iye tace "Yanzu har akwai mutumin kirki a cikin sojoji? Gashi nan kullum tara mata kuke, kuma mu matan dan mun nemi maza sai ya zama iftila'i, nifa a yau kace kana so na, zan zama iya taka kai

ɗ

aya ban damu da matan da zakai harka da

su ba, indai zaka biya min tawa buƙatar"

tsaki Captain yaja tare da ratsa wa ta gefenta ya shige.. duk inda ya gilma sai yaga mace da namiji manne da juna tare da sheƙe a yarsu, ko kunya babu..

Sanarwa aka fara yi, wanda ya Sanya Captain

ɗ

aukan jaka

rsa, ya nufi filin wajan, Salima taso hadda ita za'ai posting zuwa Naija state.

Farar safiya ce, A ranar  Asabar wanda yayi daidai ga 25 ga watan Mayu, shekara ta dubu biyu da goma sha

ɗ

aya. Jirgin Sojoji ne (Helicopter). Yake shawagi a saman dajin Z

ugurma na jihar Naija state. Sosai jirgin yake zaga dajin ta sama, sautinsa ya cika ko ina a dajin, ya dinga bada wata irin amsa kuwwa.

Ƙ

arfe 12 daidai, jirgin su Captain na sojoji ya sauka a filin tashi da saukar jirage na Niger state, cikin ƙanƙanin l

okaci suka kammala duk wani shiri da za suyi, suka nufi cikin dajin.

   Tafe suke a cikin manyan motocin yaƙi, ciki har da egwa yayin da wasu suke tafe a ƙasa, suna tafe suna 'yan iface ifacensu na sojoji, kafin samu umarnin cewar su tsaya su yada zan

go a wani guri, kasancewar sunyi tafiya me nisa, ba tare da jin wani ƙwaƙwaran motsi a dajin ba.

Daga cikin

ɗ

aya daga cikin motocin, Wani matashi ne zaune, a kujerar mazaunin direba, Zame abin kansa yayi a hankali,  yana fitowa daga cikin motar, Idanunsa

akan wani matashi wanda yake gyara zaman bindigar sa, cikin rashin ko in kula na sojoji ya nemi waje ya zauna. Musulman cikin su na ƙoƙarin yin alwala suyi salla, wasu suna cin Abinci yayin da wasu suka ke

ɓ

e suna shan sigari.

Captain Denial ya bu

ɗ

e jaja

yen idanunsa akan wani soja yace "Ka gama naka aikin, tun da ka kawo mu cikin wannan jejin" ya fa

ɗ

a cikin harshen turanci.  ya shafa kansa yace

"War is not mine"

Captain Denial ya yi Murmushi yace "You go see" ma'ana zaka gani!.

Duk sun sauka dag

a motar, se wani soja wanda tun da aka sauka cikin dajin bai

ɗ

ago kansa ba, balle yayi magana. Daniel ya kalleshi kafin yace

"Captain Khamal" wanda aka kira da Captain Khamal

ɗ

in, ya

ɗ

ago kansa a hankali, Baƙi ne shi sosai, irin baƙin nan mai kyau da k

uma

ɗ

aukan Idanu, ( _He's dark-skinned yet handsome_ ).

Kana ganinsa kasan bashi da son wasa, zuciyarsa a tsaye take! Tsayyen mutum akan ra'ayinsa, fuskarsa nan tasa a

ɗ

aure take koda yaushe. (But Friendly to his family).

"Akwai matsala ne?" Captain y

a Girgiza kansa, yana ƙoƙarin sanya rigarsa ta uniform

ɗ

in soja.

Ɗ

aya sojan ya nisa yace  "Wannan  yaƙi ne mai hatsari sosai, idan a kai nasara  zaka iya samun matsayi mai girma, saboda kana ƙoƙari sosai akan harkar tsaro ka san aiki sosai, akwai yiwuwa

r ka samu ƙarin matsayi me girma, amma naga kamar baka farin ciki?"

Captain Khamal ya ware manyan idanunsa akan Jamil, cikin rashin damuwa yace

"Ihu zan tayi ke nan? Saboda na fito

yaƙi, za'a ƙaran girma? Ko mene?"

Jamil ya

ɗ

aga kafa

ɗ

a tare da w

atsa hannunsa yace "Kada ka gayan ba da

ɗ

i Malam, ƙilan masifa ka ha

ɗ

awa kanka, rabonka da Matarka watanni wajan biyar kenan, dole ka rasa walwala ga matan nan birjik kawai ka rage zafi, gaba

ɗ

aya duniyar nawa take daga kano sai Abuja fa, amma ka takure kan

ka kamar wani gunki" Ta

ɓ

e baki Captain Khamal ya yi yana gyara zaman bindigar sa, ganin yayi masa banza yasa Jamil fa

ɗ

in "I advise you, as you best friend, not as coulliqe".

Captain yaja tsaki yace

"Ko ka

ɗ

an, mahaukacin banza ba abunda kake tunani ba

ne"

Jamil ya ware idanunsa yana ƙoƙarin hana kansa dariya, ganin yadda Khamal ya hayyayaƙo masa, amma ya san tastuniyar gizo ba ta wuce ƙoƙi yace "Nine mahaukacin? Wallahi akwai wata yarinya tana zuwa gidana kullum, kawai zan bar baka ita, in mun koma

Abuja" tsaki Khamal yaja yana yin waje yana fa

ɗ

in "Dana aikata zina, gwara na mutu" yana fa

ɗ

in hakan ya fita daga cikin motar. Jamil yabi bayansa da kallo yana Mamakin ƙarfin imani da haƙuri irin na Khamal, da yawan sojoji suna da hanyar ragewa kansu damuw

a, amma banda Khamal da ya kasance me tsantseni.

Captain babban matsayi ne a cikin sojoji. A rank in the military and maritime service, and the highest-ranking company officer. A Captain gets three vertically aligned silver stars on the shoulders. This

is the highest rank among the tactical troop organization. Idan ka shige matakin Captain ka fara hawa babban matsayi  a Nigerian Army council (NAC).

Captain Khamal yabi cikin dajin da kallo yana mamakin girman da yake dashi, ta ina zasu fara lalubar wa

ɗ

an nan ƴan matan? Zasu koma gida duka da ransu ko yaya ne? Yana tsaye hannunsa zube cikin Aljihu gaba

ɗ

aya

jikinsa kayan yaƙi ne, Daga baya yaji an dafa shi da sauri ya juya yana zare Bindiga, Captain Denial yayi Murmushi yana busa hayaƙin sigari yace

"Kai da kake a daji ai ba kai babu tsoro" Khamal dai ya ta

ɓ

e baki yana jin warin Tabar na juya masa ciki, Denial ya

ɗ

auki photo daga cikin aljihun Wandonsa ya miƙewa Captain Khamal photon yace "Ka ajjiye a wajanka" A hankali Captain yake bin photon da kal

lo ganin photon mace da kuma ƙaramar yarinya

ɗ

auke a hannunta, cikin rashin fahimta yace. "me zan dashi?" Denial yace "Koda zan mutu a nan, ka bawa matata domin jikina yana bani ba kowa zai bar dajin nan da ransa ba a cikin mu, za'ai artabu duba da informa

tion

ɗ

in da muka samu akan 'yan bindigar"

Khamal kallon Denial kawai yake, ba tare da yace komai ba ya saka photon cikin aljihun Wandonsa.

Tunda suka sauka cikin jejin basa jin motsin komai sai na kukan mugwayen dabbobi, A hankali Khamal ke tafiya

yana zuwa wajan wata Bishiya ya yi saurin

ɗ

auke kansa, saboda ganin Denial da yayi tsaye da wata Sojan mace suna murje jikin juna, ko tsoran a kawo musu hari basa yi.

Ya bar gurin yana jin

ɓ

acin rai akan abunda ya gani, ya koma in da sauran sojojin suke

,  Jamil ne yace "Captain yanzu idan ka samu nasara shi kenan ka daina fita yaƙi?"

Captain ya

ɗ

aga kafa

ɗ

a alamar bai sani ba, waje suka nema suka zauna, suna kallon yadda ake ta ha

ɗ

a kayan yaƙi da alama abokan harin nasu basu farga dasu a dajin ba, ko kum

a suma duk cikin irin na su shirin ne ba wanda ya sani sai Allah.

Jamil ya

ɗ

auki Wayarsa zai vedio call da watsastsiyyar budurwarsa amma babu network gaba

ɗ

aya cikin dajin, sai kawai ya

ɗ

auki pen da paper ya fara Rubutu, yana tsaka da Rubutun suka fara

jiyo ƙarar  bindigogi ta ko'ina.

Garin sauri Jamil ya danƙawa Captain paper hannunsa. Kafin kace wani abu dajin ya ƙara

ɗ

e da ƙarar Bindigu.

Cikin azama suma zaratan sojojin suka fara maida martani, tare da fara sakin harsashi cikin ƙwarewa da dakiya

irin ta aiki, kan kace kwabo amsa kuwwar sautin bindigogin ya kara

ɗ

e dajin gaba

ɗ

aya.

Sun kwashi dogon lokaci suna bata kashi, babu Sallah ga Musulmin cikin su babu abinci, hankalin duka sojojin a tashe ganin an fara kashe su ana neman aci galaba a kan

su, ba tare sun kai ga in da 'yan mata suke ba.

An raunata da dama daga cikin sojojin, bayan komai ya lafa nan likitocin cikinsu suka fara aikin ba su taimakon gaggawa.

Cikin dare kowa ya

ɓ

oye a inda yake, wayar Khamal ya fara haske da mamaki yake ka

llon wayar ganin screen

ɗ

in wayar ya nuna sunan _My wife_ har zai katse sai ya tuna rabon da yayi waya da matarsa wata biyu kenan ciff. Bashi da tabbacin zai bar nan a raye, a nutse ya

ɗ

aga kiran yana fa

ɗ

in "Hey Beb..." Daga can Garin Kano matar Khamal ma

i suna Na'ima tace

"Hankali na, yaƙi kwanciya Dear" shiru yayi mata saboda motsin da yaji a daf da in da yake, A hankali Na'ima tace "Nayi kewarka tare da Babynka

dake cikina, gaba

ɗ

aya hankalina a tashe yake, ga bana samunka a waya, bana son wani abu ya

sameka" idanunsa ya lumshe cikin ƙasa da murya yace "I miss you, ki kula, ina aiki ne yanzu" yana fa

ɗ

in haka ya kashe wayar baki

ɗ

aya.

A hankali ya fara tafiya a ƙasa, yana jan cikinsa a ƙasa zuwa inda yake hango mutum a kwance, mamaki ya kama shi ganin

wata matashiyar yarinya kwance cikin jini se numfarfashi take, duk an yage suturar jikimta, da alamar fya

ɗ

e akai mata, ba mutum

ɗ

aya bama, saboda yanayin da take yafi ƙarfin ace mutum

ɗ

aya ne yai mata.

Yarinyar ta kama hannun Khamal ta riƙe sosai mur

yarta na rawa, ganin ta kasa magana gashi se rirriƙeshi take yasa Khamal ya

ɗ

ora kunnansa a bakinta, A hankali yarinyar tace

"Ya...Ya... Yaaya" sai kuma tai shiru numfashinta na fisga da ƙarfi, tana ƙanƙame hannun Khamal tace "Basu da imani, basu da ta

usayi, kada ka barsu Yaya, kada ka barsu Yayaaa in ba kuyi sauri ba sauran ma haka za suyi musu, fya

ɗ

e suke mana" ta ƙarasa maganar tana shaƙuwa.

A ki

ɗ

ime Khamal ya shiga girgiza yarinyar amma ina tuni rai yayi halinsa, wani irin numfashi ya fara fitarwa

jikinsa ya

ɗ

auki rawa, yana da tabbaci tana

ɗ

aya daga cikin ƴan matan da aka sace, runste idanunsa yayi a hankali ya rufe mata Idanunta tare da jan zanin jikinta ya rufeta, har yanzu tana riƙe da hannunsa, wani irin baƙin ciki yana ratsa zuciyarsa, ace a

ƙ

asarka amma ranka da mutuncinka ba a bakin komai yake ba, kai mutuwar wulaƙanci irin wannan saboda son zuciyar wasu tsirarun mutane.

Cikin dare Khamal ya dinga bincikar dajin, yana zagawa da map

ɗ

in da ke hannunsa, da yake akwai hasken farin wata.

A h

aka Khamal ya gano suna daf da in da yaran suke, saboda hayaniyar da ya dinga jin tana tasowa nesa ka

ɗ

an da in da yake, dan haka cikin ƙwarewa irin ta aiki Khamal da jama'arsa suka ƙarasa in da suke, Nan da nan suma suka farga, suka fara musayar wuta, was

u daga ciki ga yara a hannunsa,wasu kuma jikinsu duk jini alamar ba'a jima dayi musu fya

ɗ

e ba. Yaran suna a matuƙar galabaice.

A daren su Captain basu iya bacci ba, duk yawan bataliyar nan ta sojojin, an kashe da dama daga cikinsu, an illata wasu, a dar

en suka kama wasu daga cikin 'yan ta'addan yayin da wasu daga cikin su suka samu nasarar tserewa zuwa cikin dajin.

Sanyin safiyar yasa Captain Miƙewa yana tafiya a hankali, suka tattare 'yan matan guri guda, duk sun galabaita saboda wahala, wasunsu ba s

u da lafiya wasu babu suturar kirki a jikinsu, nan sojojin suka fara yiwa 'yan matan jagora

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login