Showing 54001 words to 57000 words out of 260401 words

Chapter 19 - Dare da Duhu complete

na iya fitowa ma gurinka"

Tsaki Adnan yai yace "Shirme kawai"

"Wallahi ba shirme bane, ai Soyayya duniya ce, wanda yake yinta shi ze gane"

Adnan yace "Please Usman, let's keep this aside, mu

je muyi abun da ya kamace mu"

Usman yace "to muje, amma ina gaya maka, Soyayya duniya ce Adnan, kai ba kaga yarinyar ba, ina ga next week insha Allah za ka rakani, muje in kai mata ziyara, da na jewa Ameera Visiting na ga babyn, ba ka ga yadda ta tafi

da ni ba"

"Amma ba ni Adnan

ɗ

in ba ko?" Yai maganar ba tare da ya kalli in da Usman yake ba.

Usman yace "Eh ba kai Adnan

ɗ

in ba, aljaninka,

ɗ

an rainin hankali kawai, sai ka rakani".

Adnan be kuma cewa komai ba suka cigaba da tafiya.

Taro ya

i taro, gidan Khamal ya cika da mutane, domin taya su Abra murnar saukar Alqur'ani me girma, da kuma haddar izufi Arba'in ga kowannensu, ga nasarorin da suka samu, a makarantar boko.

Alhamdilillah, an ci an sha sun samu kyaututtuka daga Manyan mutane, abo

kan Abbinsu da kuma sauran 'yan uwa da abokan arziki.

Har Bayan sallar isha'i gidan cike yake da mutane, se wajen tara zuwa goma na dare Sannan aka watse.

Tuni Abra ta kwanta bacci, saboda yadda ta gaji tiƙis saboda zirga zirga, da kuma hayaniya.

Mami kanta a gajiye take, tai wanka ta samu tana cin Abinci a

ɗ

akinta, dan ba ta samu ta nutsu ta ci ba.

Wayarta ce ta

ɗ

au ruri, ta miƙa hannu ta

ɗ

auka, ba tare da ta duba me kiran wayar ba.

"Na kira ne domin jin lafiyar 'ya ta, da kuma miƙa saƙon ta

ya murna na saukar Alqur'ani da tai"

"Wace ke? Wai wacece haka ne?" Hajiya Na'ima tai maganar cikin

ɗ

aga murya.

"Meye na

ɗ

aga murya kuma? Uwar Abra ce".

"To in ke uwarta ce ki zo ki

ɗ

auki 'yar ki mana".

"Me ze sa in zo in

ɗ

auketa? Alhalin tana

zaune Lafiya a gidan ubanta, Khamal na cigaba da raina miki hankali, amma a zahirin gaskiya Abra 'yar da muka haifa ce ni da Khamal, da ma na gaya miki bariki na ya fi naki, tsayin wannan lokaci ina nan ina bibiyar ki, idan kuma kina musu ki bu

ɗ

e what's ap

p

ɗ

in ki, na ajiye miki saƙo".

Jiki na rawa Hajiya Na'ima ta katse kiran, ta bu

ɗ

e what's app

ɗ

inta, saƙo ne ya shigo, ta bu

ɗ

e ta shiga dubawa, hotunan Abra ne da shiga kala kala, da kuma wasu hotunan Salima tare da Abra, lokacin tana ƙarama sosai, daga

ƙ

asan hotunan aka rubuta thank you for adopting my Child.

Zaro ido tai tace "What? Khamal ni zaka cuta?" Hannunta ya hau rawa ta saki wayar a ƙasa.

Khamal ne ya shigo

ɗ

akin yana fa

ɗ

in "My dear, har kin kwanta ne? Gajiyar ce ta hana a zo in da nake ya

u"

Ya ƙara so yana ƙoƙarin riƙo hannunta, saurin ja baya tai tace "kar ka kuskura ka ta

ɓ

a ni, tsawon shekaru kana raina min hankali, da na yunƙura zan magana se ka dan kwafar da ni, ka cika ni da da

ɗ

in baki, yau ƙarya ta ƙare na gaji"

Cike da rashin

fahimta yace "to ai ni sam ban gane akan me kike magana ba"

"Ai dama ba zaka gane ba, tun da ka da

ɗ

kana munafunta ta, meye wannan?" Tai maganar tana miƙa masa wayarta.

Ya kar

ɓ

a ya kalli hotunan, sannan ya

ɗ

an ta

ɓ

a baki yace "naga hotuna, sedai ban s

an daga in da aka samo su ba, na gaji da yi miki bayani, wannan ba ze wuce makircin Salima ba, ni na gaji da yi miki bayani". Ya ƙarasa maganar yana ajiye wayar.

"To Wallahi a wannan karon na gaji da wannan wasan kwaikwayon, ka

ɗ

au 'yarta ka mayar mata,

ba zan cigaba da riƙe 'yar Zina ba, se ta bar min gidana"

Khamal yaji tamkar ta soka masa mashi a ƙirjinsa yace "kar ki sake kiran 'ya ta da 'yar Zina, alamu sun nuna min Abra ba ta jin da

ɗ

in zaman gidan nan, a gabana ki nuna kina sonta, amma Allah ka

ɗ

ai ya san me kike mata idan ba na nan, Wallahi Na'ima na kama ki da wani abu na rashin gaskiya akan Abra, Aurena da ke ya ƙare"

"Eh ya ƙare

ɗ

in, se ka Auro Salima ku cigaba da rainon Abran, ko ka kai ka Auri Abran"

Khamal ya ga idan ya tsaya, yana ci

gaba da sauran Na'ima, za suyi ba da

ɗ

i dan haka ya fice ya bar mata

ɗ

akin a fusace.

Salman ne ya shiga

ɗ

akin Mami, ya tarar da ita tana ta bala'i.

Cike da rashin fahimta yace "Mami, wai akan me kike maganganun nan? Kamar fa ji nai kina cewa Babar Abr

a"

"Eh, Abra ba 'ya ta bace ba ni na haifeta ba? Shekarun baya babanku ya zo min da ita, ya raina min hankali akan cewa tsintar ta yai a daji, ashe haifarta yai shi da wata karuwa, amma ya dinga rainamin hankali, to Wallahi se ta bar gidan nan".

Jiki

n Salman ya

ɗ

au rawa yace "Maa....ma...mi, kin san ko me kike cewa? Abran ta wa ce karuwa ta haifa? Impossible Mami, Abra 'yar ki ce, mu biyu kika haifa".

"Shut up, ni ban haifeta ba, kai ka

ɗ

ai na haifa!!!

LITTAFIN DARE DA DUHU, ₦300 NE KACAL, Z

A KU TURA TA WANNAN ACCOUNT ƊIN

0116886423 Sulaiman Na'ima s union Bank.

KU TUNTUƁI WANNAN LAMBAR DAN TURA KATIN WAYA NA NAIRA 500 TA WANNAN 09047871750

DOMIN NEMAN ƘARIN BAYANI, KU TUNTUƁE MU AKAN WANNAN LAMBAR 07063065780\09047871750

MUNGODE.

[9/30

, 8:55 PM] Abk: *DARE DA DUHU*

Brigh pens





Nimcyluv

Ayushercool

Zee Kumurya

                *P.....13*

Elegant online writers

Domin samun complete litattafanmu, ku yi following

ɗ

in wannan accounts

ɗ

inkin a Arewabooks

https://arewabooks.c

om/u/nimcyluv

https://arewabooks.com/book?id=

*Albishir ga Makarantar littafan Hausa, ga masu buƙatar bugaggen littafin TSINTACCIYA wato hard copy a satin nan zai fita kasuwa... Wato ya keson

mallakar nasa Bugaggen na takarda ya yi magana a wanna

n number 08119237616*

LITTAFIN DARE DA DUHU, ₦300 NE KACAL, ZA KU TURA TA WANNAN ACCOUNT ƊIN

0116886423 Sulaiman Na'ima s union Bank.

KU TUNTUƁI WANNAN LAMBAR DAN TURA KATIN WAYA NA NAIRA 500 TA WANNAN 09047871750

DOMIN NEMAN ƘARIN BAYANI, KU TU

NTUƁE MU AKAN WANNAN LAMBAR 07063065780\09047871750

MUNGODE.

Kafin Salman ya gama tantance abunda Mami ke fa

ɗ

a masa, ya ji saukar muryarta cikin tashin hankali tana fa

ɗ

in.

"You are my son, not Abra. Abra karuwa ce ta Haifawa Ubanka, ya zo ya k

e ci mana amana, Salman, believe me ya fifita son da ya ke maka akan Abra, yarinyar da babu wanda yasan asalin wacce Shegiyar karuwar ce uwarta, Khamal ya raina min hankali Your father hurt us, deceived us"

Ta ƙare maganar tana sakin kuka da ƙarfi, ita

kanta bata san lokacin da maganganun suke fitowa da ga cikin bakinta ba, wani irin zafi Zuciyarta ke yi mata, wanda ya sanya ta kasa controlling kanta, har ta kai ta dayin Revealing secrets tonan asirin shekara da shekaru.

Salman zama ya yi kamar wani g

unki, ya kasa tantance abunda Mami ke fa

ɗ

a masa, his thoughts stopped.

Komai nasa ya tsaya, ya kasa yadda ko fahimtar abunda ta ke fa

ɗ

a akan Abra, shi tsoran Mahaifiyar tasu ne ma ya fara kamashi, ta ya ya zaka haifi

ɗ

a a cikin ka kace wai karuwa ce ta ha

ifa? This is impossible.

Juyawa ya yi a hankali zai fice da ga cikin

ɗ

akin, Mami tayi saurin Miƙewa tsaye, jikinta na rawa ta fisgo Salman baya tare da sanyawa ƙofar key. Salman ya

ɗ

aga idanun shi wanda su kayi jajur, a hankali kuma ya ce.

"You are

too tired Mami, za ki samu headache fa, ki kwanta ki huta"

Girgiza masa kai ta yi ta ce  "listen to me Salman, at least listening to your mother Salman, Wlh Allah Abra ba ƴa ta bace, I have nothing to do with her, ban ta

ɓ

a shayar da ita nono na ba, Every

thing that happens is your Father's plan, I'm just pretending, na gaji da yadda ya ke fifita ta akanmu da mu ke dolensa"

Tuni jikin Salman ya fara rawa, tunaninsa ya rabu kashi-kashi kowanne da abunda yake fa

ɗ

a masa, "Salman Mahaifiyarka ce, ba zata yi

maka ƙarya ba" wata zuciyar ta gaya masa.

"Salman kada ka yarda daman can Mami ba son Abra take ba, tana nuna masa rashin so irin na

ɗ

an fari ne kawai"

A raunane yace "Mami ke fa Uwa ce? Ta ya ya zaki dinga sheganta ƴar da ki ka haifa? Me Yaya tayi m

aki Maki? You don't love her, that's all, but stop harassing her ki dai na sheganta ta don Allah"

Da Mamaki Mami tace.

"Salman kana tunanin zan maka ƙarya? Mene yasa kai ban ce bani na haifeka ba? Mene yasa bance ban shayar da kai nono na ba? Mene yasa

ban sheganta ka ba? Because you are my son, my blood, biological son. Kai na

ɗ

auki cikin ka, naji zafin haihuwar ka, na raineka. kasan akan Abra nayi haihuwar da ban shirya ba? Na haifeka saboda bala'i a kitchen, Gaba

ɗ

aya Abra ta

ɗ

auke min wani jin da

ɗ

in

rayuwa da farin ciki? Tun kana cikin cikina na fara samun matsala da mahaifinka, shiyasa na ke ta ƙoƙarin nesanta ka da ita, kai

ɗ

an sunna ne ka daina ha

ɗ

a kanka da ƴar karuwa.....,"

"Mami!!!!!!"

Salman ya fa

ɗ

a jikinsa ko'ina rawa yake, ya kasa

ɗ

aukan

maganganun ta wanda suke neman haukata masa ƙwaƙwalwa, saboda muninsu. Cikin rawar Murya ya ce.

"Ba zan yarda ba, Yaya ƴar kice kamar yadda nake

ɗ

an ki, that's all"

Mami ta kalli Salman sosai ta ce "Kana nufin zan maka ƙarya Salman?" Shiru ya yi mata ka

nsa a ƙasa amma idanunsa sunyi jaa sosai sai numfashi yake fitarwa, ji yake kamar mafarki ya ke.

"Kana tunanin zan maka ƙarya, kaf dangina da na mahaifinka da wa ka ga ta na kama? Akwai me irin siffarta?" Salman dai ya yi shiru, kansa na ƙasa bawai bai

yarda bane, gaba

ɗ

aya bashi da nutsuwar fahimtar Maganar tata.

A zafafe Hajiya Na'ima tace "Answer my questions Salman Khamal Khamis?"  Salman ya

ɗ

aga kansa tare da kallon Mami a hankali ya ce. "Ban ƙaryata ki ba Mami, na kasa yadda ne kawai...,"

Ɗ

auke

shi tayi da ƙyakƙyawan mari tace "Ni nayi kuskure tun farko, to kaje duk uban wanda zaka tambaya kaje ka tambaya Abra Shegiya ce, Abra TSINTACCIYA ce, Abra ƴar karuwa ce...!!"

Tana fa

ɗ

in haka ta koma saman gado ta zauna, Da sauri Salman ya nufi ƙofa zai

fita.

"Salman"

Mami ta kira sunansa da ƙarfi, kiran da ya sanya ya yi saurin juyawa tare da kallon direction

ɗ

in da take zaune, da hannu tai masa nuni da ya zo.

Bai mata musu ba ya Ƙarasa wajanta kansa a ƙasa, hannunsa ta kama muryarta na rawa tace.

"This is an secret between us, ba wai dan ba ni da gaskiya ba, saboda ina son in kasance da kai da kuma Mijina, idan ka fa

ɗ

awa wani ko wata cewa ni na fa

ɗ

a maka, Mahaifinka zai datse igiyar auren dake tsakaninmu, I don't like that Salman, I love my husba

nd, i so much love your father shi ya sa nake ta zaune har yanzu, sannan ina fatan za ka nesanta kan ka da ga wannan yarinyar"

Kallonta kawai Salman ke yi, bai ta

ɓ

a ganin Mami na kuka ba sai yanzu, mene gaskiyar Al'amarin? Ta shi ya yi jiki a sanyaye sa

i da ya je bakin ƙofa Mami ta ce.

"Ka saka a ranka, ba zan ta

ɓ

a so da ƙaunar Abra ba, ina kishinta sosai kishin kuma akan ka ne, duk wani plan da muka shirya da Khamal akanka ta wargatsa, She take away my happiness, she destroyed my house, to the extent

ta fini kima a idon mahaifinka"

Tana fa

ɗ

in haka ta saki kuka sosai, gaba

ɗ

aya matar data kirata a waya ta gama wargatsa mata lissafi.

Da sauri Salman ya bar cikin

ɗ

akin jikinsa na

ɓ

ari, ko Kallon gabansa ba ya yi tashin hankali ya bayyana akan fuskarsa

, yana zuwa

ɗ

akinsa ya fa

ɗ

a kan gado tare da jan duvet ya lullu

ɓ

e jikinsa, wani irin zazza

ɓ

i mai zafi ya rufe shi, he can't believe cewa Abra ba ƴar Mami bace, har yanzu ya kasa yarda ko kuma fahimtar hakan.

Shiru ya yi haƙoransa na ha

ɗ

uwa waje guda, ya z

ama kamar wani zautacce, ya kasa yadda, bacci ya ƙauracewa idanunsa how could he believes that Abra ba sister

ɗ

insa ba ce, yadda ya ke jin ta a ranshi, ya sa maganganun Mamin su ka kasa tasiri a zuciyar sa, sai dai kuma ko me za'ayi ba zai ta

ɓ

a yadda Abra

karuwa ce ta haifawa Abbi ita ba, bacci

ɓ

arawo shine ya sace Salman cikin dare.

Gefen Hajiya Na'ima kuma, daren black night ya zame mata, Babu wanda ya yi baccin kirki sai Abra. Wacce ake ta Masifa a kanta, she slept peacefully, ba ta san me yake faruwa

ba.

Gajiyar da Abra ta yi, bai hana ta tashi tun 7 na safe ba ta fara gyara gidan, ba tai Mamakin yadda ta ji gidan shiru ba, Faris ne kawai ya tsaya mata a rai, domin tasan da wuri yake fitowa ta yata aiki.

Tana tsaye a kicthen, sanye da pech

ɗ

in pyj

amas ta

ɗ

ora hijab akai, wuƙa ce a hannunta tana yanka Onion  With red pepper wanda Zatai using da shi, wajan yiwa Abbi ƙosan da yake so. Few minutes ta gama ha

ɗ

a ƙullin ƙosan da ya sha kayan ƙamshi da Egg.

Tana gama soya ƙosan, ta

ɗ

akko malka

ɗɗ

an ƙullint

a na kunun gya

ɗ

a, wanda ya sha ha

ɗ

in, Danyar gya

ɗ

a, Dafaffiyar

shinkafa, sugar, madara, Leman tsami, Filawa. 15 minutes to 20 ta kammala kunun gya

ɗ

ar, tana gamawa ta ha

ɗ

awa Salman Smoothies. Ha

ɗ

a komai ta yi akan dining table, zuciyarta fal tunanin abinda

ya hana Salman fitowa.

Cikin sanyin jikin nan nata, ta yi wanka ta shirya cikin wata blue

ɗ

in Abaya mai stones, ta yi rolling kanta da Vail

ɗ

in, Oval shape face

ɗ

in ta, ya sake fitowa kyanta na ƴan matanci, ya bayyana a fili da Wahala mace ta kalli Abr

a bata sake Kallonta ba, balle kuma namiji. Ƙyakƙyawan idanunta ta ja ta rufe tana jin yadda hearing aid

ɗ

in nan sometimes yake damunta.

Flat shoe ta saka ta nufi Main Parlour, amma ga Mamakin ta har zuwa lokacin babu kowa a parlourn, da fararen idanunt

a take bin cikin wajan dining table da kallo, a nutse ta nufi bedroom

ɗ

in Salman domin tabbatar da lafiyarsa.

A hankali ta tura ƙofar

ɗ

akin, Salman na kwance har lokacin idanunsa biyu, bawai barci ya ke ba, Ƙamshin turarenta kawai ya shaƙa wanda ya tabbat

ar masa Yayarsa ce, da sauri ya rufe idanunsa yana ƙara narkewa jikin bargon daya rufe jikinsa da shi.

Abra ta kalli Salman, cikin sanyin murya ta ce."You haven't woken up yet?" Ƙara rufe idanunsa Salman ya yi.

"Faris"

Abra ta ƙara kiran sunansa ta

na yaye bargon daya lullu

ɓ

e jikinsa da shi, Shiru ya sake yi ma ta baya son ko ha

ɗ

a idanu ya yi da ita. Kamar Abra za ta yi kuka ta ce.

"Please Faris wake up, It's already morning"

Ta fa

ɗ

a a sanyaye kamar mai ra

ɗ

a. Tana ƙoƙarin zare bargon da ga jikinsa

baki

ɗ

aya, Salman ya yi saurin riƙewa tare da juyowa baki

ɗ

aya zuwa inda Abra take zaune.

Kallon juna su kayi, shi dai bai Magana ba, sai bin ta da ido da yake. Abra ta ce.

"Barcin me kake haka?"

Idanunsa ya mayar kan hannunta data riƙe bargon, sai ku

ma ya ware idanun shi ya ce.

"Yaya.."

Abra ta kwa

ɓ

e fuska ta ce "Ba wani yaya, kawai ka je kayi wanka sai muyi breakfast, ka ga yau har Smoothies na yi maka"

Salman ya Girgiza kai idanun shi a ƙasa yana kallon hannunta ya ce.

"Ba wannan ba yaya" "to

mene?" Abra ta fa

ɗ

a da

ɗ

an sauri ganin gaba

ɗ

aya Salman baya cikin mood

ɗ

in sa, langwa

ɓ

ar ma ta da kai gefe ya yi cikin ƙasa da murya ya ce.

"Have you forgotten?"

Ta ware idanunta, sai kuma ta ce "Na manta"

Murmushi kawai ya yi ma ta yana Girgiza kansa

da ke masa ciwo.

Ganin ya yi shiru kuma ba shi da alamun mgn Abra ta ce "Kayi shiru?"

"A'a ba komai yayata"

Ta ce "to tashi ka yi wanka" ya dafe kansa ya ce

"Ke yaya wannan wankan kamar ibada, kai na kemin ciwo sosai, sanyi-sanyi na ke ji"

Jikin

Abra na rawa ta ce.

"You're

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login