Showing 33001 words to 36000 words out of 260401 words

Chapter 12 - Dare da Duhu complete

tace "ina maka magana ka mai dani abun dariya ko?"

Cigaba da yai da dariya yai yana " 'yar ficikar Abbi, do

n't mind me, insha Allah zan baki mamaki this time around, ki mana timetable, zamu din ga karatu tare, in dai hakan ze saki farinciki".

"Wace irin jarabace ne wai Wannan? Na koro ka da ga kitchen, shi ne ki ka kuma biyo shi nan, meye hakane Abra, waike

wace irin mara hankali ce ne?"

Salman yace "Ohh my goodness, Mami idan ban hira da 'yar uwata ba da wa zanyi? Mami idan ba ku ba wa muke da, wanda zamuje mu sake da shi haka? Meye laifin Yayata ne? Haba Mami? Yanzu haka fa

ɗ

a takemin akan karatu, in mutu

m be shaƙu da

ɗ

an uwansa ba to gurin wa zeje?"

Hajiya Na'ima tace "Ikon Allah, Au Salman har mun kai ga

ɓ

ar da zan dinga fa

ɗ

a kana mayar min akan wannan yarinyar? Kaga Salman ka kiyayeni"

Abra tace 'Mami kiyi haƙuri dan Allah.....

"Dalla rufemin ba

ki, da anyi magana yenyen ayi haƙuri, ba yau ba gobe kuna liƙe da juna, ba ku san kun girma bane, kusancinku da juna ba shi da wata fa'ida ba?"

Kai tsaye Salman ya gane in da maganganun mahaifiyarsa suka dosa saboda haka yace 'haba Mami, ya zaki dinga W

annan maganar? She's my biological sister, meyasa zaki dinga kawo wannan tunanin?"

Ji tai kamar ta fasa ƙwai a gurin kowama ya huta, Salman ya ji Abra ba yayarsa bace, dan ba zata manta lokacin da ta ta

ɓ

a gaya masa ba, befi 3yrs ba, dan haka baze iya ri

ƙ

ewa ba, amma da ta tuna kashedin Major, wanda  se ta ha

ɗ

iye ba ta fa

ɗ

a ba, dan haryanzu ba ta ƙaunar Abra, ko ka

ɗ

an.

Abra kam tuni ta bar falon, hawaye fal idonta, ta rasa meyasa Mami ba ta sonta, kuma ba ta san ta dinga zama da

ɗ

an uwanta, tana son Sa

lman sosai, da shika

ɗ

ai take sakewa se Abbi, dan ita ko ƙawaye ba ta da su, saboda ba ta son hayaniya sam, hayaniyar Salman kawai take iya jurewa.

Ta koma

ɗ

aki tai shiru tana tunanin menene laifinta a gurin Mamainsu?.

Mami ta cigaba da zazzagawa Salman

fa

ɗ

a, kamar za ta dake shi.

Sallamar da akayi ne ta sata yin shiru tare da amsawa.

"Ke da waye ne kike ta wannan

ɓ

a

ɓ

atu haka?" Cewar Anty suwaiba.

"Bari Anty suwaiba, ni da wannan sakarkarun mana, kullum yaron nan yana liƙe da wannan yarinyar sek

ace jaraba, na rasa irin wannan abu, nayi nayi amma yaƙi ji, abu kamar jaraba".

Anty suwaiba cike da duniyanci tace "ban da abunki idan be zauna da 'yar uwarsa ba, da wa ze zauna? Tsakanin

ɗ

a da mahaifi ai se Allah".

Salman dai ko Anty suwaiba be sam

u kulawa ba, ya tashi ya fita tare da jin tausayin Yayarsa.

Suwaiba ta kalleta tace "Ke Na'ima meyasa baki da wayo ne? A garin wannan zafin ran da masifar taki wataran zaki fa

ɗ

a abunda ake ta

ɓ

oyewa, idan kuwa kika kuskura kika gayawa yarinyar nan ba ke

kika haifeta ba, kin san mijinki baya Magana biyu ko? Kuma muddin ya sakeki ba ke ka

ɗ

ai ya saka ba, har mu ya saka, dan Allah ne gatanmu Khamal ne gatanmu, duk asirinmu a lullu

ɓ

e a ƙarƙashin inuwar arzikinsa".

Hajiya Na'ima ta zauna tace "ni Wannan lam

arin ya isheni, yau shekaru nawa yarinyar nan tana gidan nan, amma babu abunda ya canza, shawarar ki ba wadda ban amfani da ita ba, amma babu alamar zata bar gidan nan, yanzu na dena jin tsoron Khamal yace ze Aureta, amma Wannan shishshigin da yaron nan ya

ke mata ne bana so".

Anty suwaiba tace "to ke ika ruwanki? Shekara uku fa ta bashi, ta ina ze Aureta kuma Khmal dai baze ta

ɓ

a cewa ze aurawa

ɗ

ansa Ita ba, in dai ba ya so gayamata ba shine mahaifinta ba"

Na'ima tace "kin san wani abu kuwa?"

"A'a s

ekin fa

ɗ

a"

'yadda Kamal yake fifita ta akan Salman ne ya ƙona min rai, ga

ɗ

an da ka haifa ta sunna, amma ka maida shegiya 'ya kana nuna naka bakomai bane"

"To ya zaki yi, taki ƙaddarar kenan"

Tsaki Na'ima tai dan ji take kamar ta kori Abra daga gi

dan daurewa kawai takeyi.

Abra na ta jin da

ɗ

i gobe Abbi ze dawo, idan ya dawo zata tambayeshi tana son zuwa hutu gidan Ammi, dan Ammi tafi sonta akan Mami, babban abunda yake sake bawa Abra mamaki be wuce yadda ake cewa dangin mahaifiya sun fi son

ɗ

a, a

kan dangin mahaifi ba, amma ita a nata dagin, dangin mahaifinta da mahaifinta sunfi sonta fiye da mahaifiyarta da dangin ta.

Domin ƙauracewa ire iren wannan tunanin, se Abra ta

ɗ

aura alwala ta fara haddarta ta Alqur'ani me girma.

Saboda sanin halin Sal

man, na rashin jure yunwa yake sa Abra ta tashi da wuri ta

ɗ

ora breakfast, gashi kuma Abbi ze dawo gari, dan haka bisa al'adarta ita ke shiryawa Abbin nata Abincin da za'a kar

ɓ

e shi, amma a wannan karon har gari ya waye ƙarfe tara Abra ba ta fito ba.

Haka

n ya bawa Salman mamaki, dan haka ya wuce

ɗ

akinta, dan jin ba'asi.

Yana zuwa ya tarar da ita ta dunƙule a bargo, se kuka take kamar wata 'yar yaye. Cikin hanzari ya ƙarasa gaban gadonta yana fa

ɗ

in "Yaya, menene? Kukan me kike?"

Abra ta riƙo hannunsa ta

ce "Salman cikina ciwo"

"Subhanallah, sannu ciwo yake miki?" Ta jinjina masa kai tana kuka.

"To kiyi shiru, ko dai cikin ki ne ya

ɓ

aci, ina da maganin gudawa"

Kasancewar ta shagwa

ɓ

a

ɓɓ

iya cikin shagwa

ɓ

a tace "Um, Um ni ba gudawa nake ba"

Salman

yace "to bari in kira Mami"

"A'a ni karka tafi ka barni a nan"

Salman yace "to, bari in kirata a waya"

Abra ta riƙe hannun Salman gam, tana cigaba da rintse ido.

Falo yaje ya

ɗ

akko wayar gida, ya dawo

ɗ

akin Abra ya zauna Wayar Mami ya kira, ya

sanar mata da halin da Abra ke ciki, se dai amsar da ta bashi sam be ji da

ɗ

in ta ba, na ya kira mata likita ita tana da abun yi.

Haka Salman ya nemo lambar doctor Habib, wanda yake Family doctor

ɗ

insu ne, kuma soja ne, doctor Habib yace gashi nan zuwa.

"Faris" ta kira sunansa.

Yace "Na'am Yaya"

"Har amai fa nake yi, da ciwon kai"

Yace "to kiyi haƙuri, doctor yana hanya"

Tace "Ina Mami?"

Salman ya

ɗ

anyi jimm sannan yace "tana zuwa, kiyi haƙuri" yai maganar cike da kulawa.

Yana nan zau

ne tare da Abra, Doctor ya kira wayar gidan Salman ya

ɗ

aga, ya ce "gani nazo, tana wani

ɗ

akin ne?"

Salman ya kalli Abra, kayan bacci ne a jikinta, ya

ɗ

an tsuke fuska kamar yana gaban doctor yace "jiramu a falo"

Ya kalli Abra yace "tashi muje likitan

ya zo"

Abra ta yunƙura ta tashi, se dai Salman ya zare ido yace "Yaya, meye wannan a jikinki?" Da sauri ta waiwaya, jini ne duk ya

ɓ

ata mata shimfi

ɗ

a da jikinta.

Aikuwa ta fashe da kuka tace "Na shiga uku, meya sameni Faris mutuwa zanyi?"

Salman y

ace "Innalillahi ba zaki mutu ba, ki canza wasu kayan, semu gayawa doctor, ai normal ne"

Salman yace "to shiga ki canza kaya, bari in jiraki a falo"

Haka ya koma falo shi da likita suka jira Abra, ta fito tana ta tsantsame jikinta, likitan yai mata

tambayoyi, nan ya tabattar da period ta fara, se dai ya zo mata da wahala, dan haka ya sakamta drip, tare da bata magunguna da shawarwari.

Salman yaje ya samu mahaifiyarsu kwance a

ɗ

akinta, ta ha

ɗ

a abinci ta karya, Salman yace "Mami Yaya ba lafiya fa"

"To ni na saka mata ciwon da zan cire mata?"

Salman ya girgiza kai yace "A'a, doctor yace wai idan da wannan Pad

ɗ

in da mata ke amfani da ita wai ki bayar".

"Me za'ai da ita?" Ta tambaye shi.

" ukhty ce za tai amfani da shi"

Hajiya Na'ima ta

ɗ

anyi jimmm, sannan tace "jeka toilet ka

ɗ

auka"

Salman yaje ya

ɗ

akko ya fice, dan abun kunya, Hajiya Na'ima na gidan, amma se doctor ne ya nunawa Abra yadda ake amfani da pad

ɗ

in, hakan ba ƙaramin ciwo yai wa Salman ba, duk da yana da ƙarancin shekaru a

mma yana matuƙar kishin yayar ta sa, he is always protective to her, ko a Makaranta ba ya son yaga wani ya ra

ɓ

eta, wanda tun suna yara sosai baya son ko baƙi sukai yaga yara sun fiye zuwa in da take, se ya dinga ganin kamar zasu cutar da Ita kasancewarta b

a me hayaniya ba.

Tana nan kwance, doctor yana jiran ruwan ya ƙare ya samata wani, Salman yaje ya

ɗ

akko bargo ya rufe Abra, yaje kitchen ya dafo mata tea ya

ɗ

akko bread ya zo ya ha

ɗ

a mata.

Shi kansa doctor yanayin gidan Khamal yana burge shi, kan yar

ansa a ha

ɗ

e yake, suna son juna sosai, sai dai yana mamakin yadda matarsa bata bawa lamarin 'yar ta ta mahimmanci.

Da drip

ɗ

in farko ya ƙare, Salman da kansa ya din ga bawa Abra abinci, har ta

ɗ

an ci sosai, sannan ta kwata aka kuma saka

ɗ

ayan, ya nunawa

Salman yadda zata sha magungunan ta, da yadda ze cire mata ruwan idan ya ƙare, sannan ya fita saboda yana da in da za shi.

Salman se jera mata sannu yake, ya ga ta kai hannu tana shashshafa gashin kanta, cikin kulawa yace "Ukty ya dai?"

"Ni kitson n

an ne ya dameni, ƙaramin ciwon kai yake" ta fa

ɗ

a har da ƙwalla.

Salman ya kalli kitson, manya guda shida, ga gashin nan baƙiƙirin, kwance a farar fatar kanta, yace "ko a tsefe ne?"

Tace "eh" ya tashi ya tafi

ɗ

akinta, ya

ɗ

akko comb da kibiya, ya dawo

ya zauna ta

ɗ

ora kanta akan cinyarsa, ba'a jima ba ya tsefe kan nan tas, dama Salman ya saba da tsifa, shi yake tsefewa Abra kai wasu lokutan.

Ya shiga taje mata a hankali dan kar taji zafi, gashin ya baje a jikinsa, ya rufe mata fuska.

Hajiya Na'ima

ce ta bu

ɗ

e ƙofar part

ɗ

inta ta fito, turus ta tsaya tana kallon Salman, "meye haka kamar wani

ɗ

an daudu?" Mami tai maganar tana nuna su.

Salman yace "Mami ba kiga ba ta da lafiya ba, tsefe mata nake"

"Au bayan kurumtakar kuma, kuturwa ce ita da ba z

ata iya tsefewa ba, kai yau nina ke ganin tsiya, tsifar ma se kayi mata namamajo"

Abra tace "Faris bar shi haka, nagode sosai".

Salman yace "tsaya in sa miki ribbon

ɗ

in, sai a mai da hular"

"Ina maka magana kana cewa seka sa mata hula, ina ga nan

gaba kuma shagon kitso da lalle zaka bu

ɗ

e, sai kuma suyar doya da ƙwai tunda ka zama

ɗ

an daudu"

Shi Salman ma dariya Mamin ta bashi yace "haba Mami, in ba gashin ki kona Ukty ba, gashin wa zan iya ta

ɓ

awa, Mami ki mata sannu mana ba kiga ta rame ba?"

"Ba zan mata sannun ba, a kanta aka fara haila da za ta wani langa

ɓ

e ta na numfarfashi?, dalla tashi ka bar gurin nan, in ban yi da gaske ba ina ga nan gaba maƙale hannu zaka fara irin na 'yan daudu"

Jiniya ce ta cika layin, zuwa cikin gidan, wanda hak

an ke almta cewar megidan ya dawo.

Wani murmushi ne ya bayyana a fuskar Abra, tare da murna tace "Abba ya sauka a gids, se dai Wannan karon ban masa girki ba".

Kan su gama maganar Abbi ya shigo falon tare da sallama.

Yana ganin Abra a kwance a gig

ice ya ƙarasa yana fa

ɗ

in "sweetheart what's wrong? Ya na ganki a kwance? Har da drip haka?"

Hajiya Na'ima ta hau yaƙe tace "Yalla

ɓ

ai barka da sauka"

"Yawwa Madam, meya sami Abra na?"

Salman yace "Abbi ba ta da lafiya ne"

Hajiya Na'ima tace "yan

zun nan doctor ya bar gidan nan, she start first period today, shine take ta shagwa

ɓ

a da koke koke"

Abbi yace "Eyya, sorry my dear, dole ta damu sosai, this is her first day is not easy for her, sannu Sweetheart".

Baƙin cikin yadda Salman da Khamal s

uka lalace akan Abra, kowa yana mata Sannu kamar za su maida ita ciki ya sa wani baƙin ciki ya turnuƙeta, gashi se wani shagwa

ɓ

a Abran take, har da hawaye, Hajiya Na'ima ji take Kamar ta

ɗ

ura musu Ashar su duka ta huta.

Haka Hajiya Na'ima ta shiga hidim

ar dole, da yaƙe ta samar musu da Abinci, kasancewar me girkin gata kwance ba lafiya.

Abba da kansa ya din ga bawa Abinci, Salman kuma yana

ɓ

allo magani yana bata.

Hajiya Na'ima baƙin ciki ya sa ta koma

ɗ

akinta tana huci, tana jin kamar ta

ɗ

akko muciya

ta saukewa Abra muƙamuƙi kowa ya huta.

Haka Abbi ya wuni ririta Abra, tare da yi mata nasiha akan yadda zata kula da kanta da Addinin ta.

Sakkowa take daga kan bene, hannunt a riƙe da waya ƙirar iPhone, se taune taune take.

"Meenal" ya kira sunan

ta.

Ƙ

arasa sakkowa tai daga kan benen, cikin siririyar muryarta tace "Daddy i miss You"

Yace "I miss You too, ya school

ɗ

in?"

"School Alhamdilillah, mun kusa gamawa, ya aiki ya fi

ɗ

a"

Yai murmushi yace "fi

ɗ

a sekace wani mahauci?"

Tai murmushi

tace "Daddy ai banbancinku ku mutane kuke fi

ɗ

ewa"

Yace "Meenal kenan? Ina fatan zaki gajeni ai"

Cikin sauri Meenal tace "No, no, Daddy, ka manta Art class nake yi, ni bana son ganin jini, is so iiritating to me, ni masscom zanyi"

"Yanzu shikenan

Daddy baze samu magajiya ba?"

Tai dariya tace "Daddy ba shi da magajiya"

Yai murmushi yace "To shikenan, Allah ya ida nufi".

"Aku me Magana, tun da kika dawo gidan nan kowa se yasan kin zo, se surutu kike masa ki bar shi ki huta mana" cewar matar

da take sakkowa daga kan step me tsananin kama da Meenal.

Meenal tace "Mummy I have to show him how much I miss him"

Doctor yace "And i miss you too dear, yau tare ma zamu ci Abinci ma, banda ma ke kike son boarding

ɗ

in nan, ai da ni ba in da zaki ma

tsa daga kusa da ni".

Abra ta ji sauƙi sosai, dan har ta koma makaranta, Salman se nan nan yake da ita yana bata kulawa, duk da ita tana art class shi kuma yana science, amma buni buni se yaje ajinsu ya ga ko tana Lafiya.

Kasancewar Khamal yana nan,

hakan yasa Abra ta samu sauƙin hantara da zagi daga gurin Mami.

Wani mummunan labari ne ya iske Major, kasancewar an kama manya manyan 'yan ta'adda, al'umma na ta murna, cewar ko ba komai an rage mugun iri, ku ma za'a samu sassauci dan za su bada wasu b

ayanan, idan aka hukunta su ko ba komai, wasu za su

ɗ

an rage ra

ɗ

a

ɗ

in rashin 'yan uwansu da 'yan ta'addan su ka kashe, da wanda aka raba da mahallansu, da wanda aka sace musu 'yan uwa, da kisan da aka din ga yiwa mutane ba dalili.

Se dai bayan zama da shug

aban ƙasa yai da manyan jami'an tsaro, labari ya cika gari cewa, gwamnati za tai afuwa ga wa

ɗ

an nan 'yan ta'adda, za ta mai da wasu Makaranta wasu kuma a ba su aikin yi.

  Hakan ba ƙaramin cece kuce ya janyow ba, mutane na ganin ya za'ai wanda ya kashe mu

tum

ɗ

aya an kama shi an

ɗ

aure an yanke masa hukunci, amma wanda suka kashe dubban mutane, suka girgiza tattalin arzikin ƙasa, su za'ai musu afuwa har da ma samun wani tagomashi da ga gwamnati, nan mutane suka dinga sukar wannan hukunci na gwamnati.

Labari

ya iske Major Khamal, shi kansa ya sa rai tare da zuba ido akan matakin da gwamnati za ta

ɗ

auka, dan sun sha baƙar wahala tare da tsananta bincike, kan su samu nasarar kamo wasu daga cikin manya manyan mutane da ke cikin ƙungiyar ta'addanci, amma katsam y

a samu labarin matakin gwamnati akan lamarin.

A hankali ya miƙe tsaye yana zagayawa yace "lokaci ya yi, da zan yi wasan kura da duk wanda suke da hannu cikin lalacewar tsaro a ƙasar nan! Sedai hakan ba ze yuwu ba se da goyom bayan manya, amma suwaye man

yan? Su ne dai wanda sukewa harkar zagon ƙasa.

  A hankali ya nemi guri ya zauna tare da dafe kansa, da yai masa wani irin nauyi.

Hajiya Na'ima na ta shiri da daddare, zata tafi

ɗ

akin Yalla

ɓ

ai Khamal, sai dai wayarta ta fara ringing, ta amsa wayar tare

da sata a kunnenta.

"Barka da dare Hajiya Na'ima, mrs Khamal"

Cike da rashin fahimta ta amsa da "yawwa barka wake magana?"

"Garajen me kike? Zaki ji ne, ya 'yata take ina fatan tana lafiya?"

"Wace 'yar kenan?"

"Abra Khamal Khamis, na kiraki

ne dan jin ya 'yata take, fatan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login