Showing 255001 words to 258000 words out of 260401 words
ya rage mata kaso mafi yawa na damuwar halin da ta ga Bulama a ciki. Sai daf da Magriba suka dawo gida. Bayan ta yi Sallah ganin Adnan bai dawo ba ya sa ta ki
ra Ummi a waya, ringing biyu ta
ɗ
aga tare da yin sallama, ta amsa mata tare da gaishe ta. Gyara zama Abra ta yi cikin karyar da harshe ta ce. "Ummi don Allah ki yi haƙuri ki yafe wa Daddynmu, ki janye ƙarar da kike ƙoƙarin shigar da shi, yana cikin mawuyac
in hali, ki taimaka masa Please ki taimake mu ma." Ajiyar zuciya Ummi ta sauke ta ce. "Nur mahaifinku ya ci amanata, ya cutar da ni ya cutar da ku, bana jin zan iya yafe masa har abada."
"Please Ummi, Ubangiji ma muna yi masa laifi ya yafe mana, kuma yana
son bayinsa masu yafiya a tsakanin su, halin da Daddy yake ciki ka
ɗ
ai a yanzu ya ishe shi ishara da masu irin halinsa."
A sanyaye Ummi ta ce. "Shikenan na yafe masa saboda ku, amma aure tsakanina da shi ya ƙare." Ajiyar zuciya Abra ta sauke cikin ma
ɗ
auk
akin farinciki, ba ta yi zaton yadda Ummin ta
ɗ
au al'amarin da zafi za ta sakko cikin sauƙi haka ba, godiya ta dinga yi mata kamar za ta ari baki. Tausayin su ita da ƴar'uwarta ne ya kama Ummi, duk lalacewar mahaifinsu a haka suke son shi da son ganin ya y
i ingantacciyar rayuwa. Ita ma Afra bayan sun dawo ta kikkira ta tana cigaba da roƙon ta akan ta yafe wa Bulama. Sai da Adnan ya dawo ta ba shi suka gaisa da ummi sannan suka yi sallama ta katse wayar, dama a fitar da suka yi
ɗ
azu Adnan ya loda mata kati a
wayarta.
Yau jikin Meenal ya yi tsanani fiye da koyaushe, tun cikin dare take bleeding, gaba
ɗ
aya ta fita daga hayyacinta ba ta san ma waye a kanta ba. Hankali a tashe Hajiya Saudat da ƙawarta suka
ɗ
auki Meenal zuwa asibiti. Taimakon gaggawa docto
r's suka shiga ba ta, bayan wani lokaci wani likita ya fito yana share gumin fuskarsa da alamun damuwa ya dubi Saudat dake gunjin kuka ya ce. "Ke ce mahaifiyar ta?" Ɗaga masa kai ta yi da sauri tare da matsawa kusa da shi ta ce. "Doctor ya jikin nata? Kun
tsayar da jinin da take zubarwa, don Allah ku taimaka mini ta samu lafiya, ita ka
ɗ
ai ce ƴata a duniya."
"Sai haƙuri Hajiya, Ubangiji ya kar
ɓ
i ranta." A gigice Saudat ta ce. "Ban gane ba wanne ran? Me kake nufi?"
"Ina nufin ta rasu, Allah ya kar
ɓ
i abarsa.
"
*Littafin dare da duhu na ku
ɗ
i ne, mai so ya tuntu
ɓ
e mu a 09047871750*
[12/7, 8:27 PM] Abk: Cikin tashin hankali Saudat ta ce "Meenal ta rasu? Wacce Meenal kuma ba dai tawa Meenal
ɗ
in ba?" Dr ya girgiza kai alamar alhini ya ce.
"Ki yi haƙuri Mad
am, yarinyar dai da kuka kawo Ubangiji ya amshi abar shi" Saudat ta ce.
"Innalillahi wa'inna ilahir raji'un, na shiga uku wayyo Allah na, yarinyar dana haifa
ɗ
aya ta barni don Allah Dr kace ba Meenal ba ce" kuka sosai take tana ihu kamar zautacciyya. Mutu
war ya sanya mata tsoro da ladama mara adadi, yarinyar data haifa ta mutu cikin mugun hali tana mai aikata alfasha, bata tabbacin Ubangiji ya yafewa Meenal ko a a'a. laifi zina abu ne mafi muni, amma ita nata laifin fa? Data raba zuƙata biyu, ta raba uwa d
a yaranta sbd son zuciya.
Da ƙyar ta samawa kanta nutsuwa aka amshi gawar Meenal tare da yi mata suttura. Saudat bata cin abinci ta lalace tunanin yadda rayuwar yarinyarta ya ƙare ya damu ranta, tazo duniya cikin kamala ta koma cikin tuzarci me yafi haka
muni a rayuwa?. mafitar yadda ha
ɗ
u da Ubangiji lafiya take a yanzu da kuma addu'ar samawa Meenal sassauci wajan Ubangiji.
Kwana uku da rasuwar data zaune Halima ta kalleta ta ce "Saudat mai zai hana ki fa
ɗ
awa mahaifin yarinyar cewa yarinyar ta rasu?" Ta
sauke numfashi kafin ta ce. "Ni ma nayi tunanin haka, amma ban san yadda zai
ɗ
auki abin ba, duba da yadda mukai uwar watsi da shi ba mu yi rabuwa mai kyau bane"
"Duk da haka, ƴar sa ce kuma yana da hakƙi akanta, ya cancanci yasan halin da ake ciki gudu
n abin da zai je ya dawo"
Ta ce "Shi ke nan bari na
ɗ
auki wayar na manta rabon dana kunnata ma" ta fa
ɗ
a tana miƙewa tsaye tare da barin wajan, bayan ta kunna wayar ta lalubi number Dr Bulama ta kira sau biyu not answering. A kira na uku ne aka
ɗ
auka.
"
Hello" ta fa
ɗ
a a sanyaye akai mata shiru ta ƙara cewa "Assalamu alaika" sai a lokacin aka amsa tare da fa
ɗ
in.
"Wslm waye?" Tai shiru alamar tunani can ta ce.
"Sorry Saudat my name, Bulama's wife, who am I speaking with?"
"Hello" ta furta jin anyi shir
u can aka ce "Oh Saudat ya
ɗ
an ajjiye wayar ne, yanzu lafiya?" Ta ce "Idan babu damuwa ina son magana dashi urgent ne".
"Kiyi haƙuri, kina iya fa
ɗ
ar komai sai a fa
ɗ
a mishi idan ya zo ko?" Rashin sani yafi dare duhu, Saudat na waya bata san cewa trackin
g number ta ake ba.
"Shikenan ka fa
ɗ
a masa, Allah ya yi wa yarinyar shi Meenal rasuwa yau kwana uku, idan ya zo ya kirani" mai maganar ta waya ya ce.
"May her soul rest in peace"
"Amin na gode" ta fa
ɗ
a tana sauke wayar. Haka kurum taji gabanta na fa
ɗ
uwa ba tare da sanin dalili ba, maimakon ta kashe wayar sai ta barta a kunne.
Da daddare haka ta ƙara kiran layin wata friend
ɗ
inta dake Nigeria. Washegari da yamma suna zaune suka fara jiyo jiniyar motar ƴan sanda kafin ta motsa wasu ƴan sanda mata suk
a shigo ta miƙe da sauri ta ce.
"Madam lafiya me akai?" Officer ta ce "Wace Saudat?" Saudat jiki na rawa ta ce "Ni ce"
"You're under arrest Saudat" ihu ta fasa ta ce "Na shiga uku me nayi muku, ku barni da abin da nake ji, ina cikin damuwa don Allah ku
barni wayyo Allahna" tana kuka Halima na kuka haka suka tafi da ita..
_*3 mnts later*_
Ƙ
amshin turaren Pur oud da Abra ta shaƙa ya sanya ta miƙe da sauri zuciyarta cike da son ganin gwanin nata mutumin daya gama mamaye zuciyarta da salon tsaftacciyar
soyayyar shi.
Har a lokacin Abra mamakin yadda komai ya sauya cikin ƙaramin lokaci. Ta kalli inda yake tsaye ya dawo sak Sp Adnan Aliyu Matawalle data sani a lokacin baya, ya ƙara ƙima sosai fatar shi tai haske sosai irin hasken nan na baƙaƙe mai
ɗ
aukan i
danu.
Uniform ne a jikinsa na aiki, wanda suka ƙara fidda kyan shi sosai.
Abra ta
ɗ
aga hannu sama alamar sarawa cikin ƙasa da murya mai da
ɗ
in gaske ta ce.
"Your welcome love of my life, rest of my life" kasa jurewa ya yi da
ɗ
an sauri ya ƙarasu wajanta
yana zame hular kansa.
"Uhm am speechless" ya fa
ɗ
a yana jawota jikinsa tare da mannata da ƙirjinsa. Ta zagaye hannuwanta zuwa ƙugunsa tare manne gangar jikinsu waje guda ta ce. "Ina son ka Sp Adnan Aliyu Matawalle, i love You to the square of my...."
Ya manna bakinsa akan nata wani hot kisses yake sakar mata ta ko'ina, wanda ya kashe mata jiki baki
ɗ
aya.
A hankali ya saketa ta manna fuskarta a ƙirjin shi tana shaƙar ƙamshin Pur oud wanda a kwanakin yanzu yake mata da
ɗ
in gaske.
Kama hannunta ya yi zu
wa kan kujera bayan ya zauna ya
ɗ
ora ta akan cinyarsa ya
ɗ
ora kan shi a bayanta tare da zura hannunsa a cikin rigarta ya shafa cikin ka
ɗ
an daidai kunnanta ya ce.
"Ina tunanin nayi ajjiya fa" ta sauke numfashi idanunta lumshe idanun yanayin nayi mata da
ɗ
i sosai.
Kamar bata son magana ta ce "Ajjiya kuma?" Ya ƙara shafu cikin zuwa ƙirjin tayi zillo ta ce.
"Uhm Uhm"
Allah ya sani a lokacin a matse take da mijinta, shi take buƙata haka kurum Ubangiji ya
ɗ
ora mata kewar shi bata gajiya da shi kwata-kwata.
"Yes Madam, Aishatul-humaira ta kusa samun sister or brother, ko both
ɗ
in ma" ta kwanta jikin shi tana mai jan gemun shi cikin shagwa
ɓ
a ta ce.
"Uhm ni a'a Please ba wata ajjiya?" Ya
ɗ
an
ɗ
agata sama kamar baby ya ce "haba yarinya ai tunda naga kina lan
gwa
ɓ
ewa kina shaƙar ƙamshin mijinki nasan Adnan ya yi ajjiya a
ɗ
an ƙaramin cikin nan,
Wow Sp Adnan Aliyu Matawalle you're lucky ka cika namijin duniya a wannan karan ni zan amshi haihuwar matata da kai na"
"Ni ban so Allah" ta rungome shi sosai tana ru
fe idanunta gaba
ɗ
aya gajiya ta saukar mata. Ya
ɗ
agata sama yana tashi tsaye ya ce "Na san me kike so, muje nai wanka naci abinci sai samu ƙarfi da kuzari da kyau" ta maƙale jikinsa tare da kissing matar kunnan shi.
"Mijina" ya riƙeta tsam a jikinta ya
ce "Matata ƴar Albarka, ƴar Aljannata"
Bata ya ha
ɗ
a ruwan da kansa ba, duk da kasalar da take ji sai da ta ha
ɗ
a masa ruwan wanka.
Tana ƙoƙarin fita ya fisgota suka fa
ɗ
a cikin ruwan wankan.
Bayan cin abincin suna zaune a parlour suna hira irin ta masoy
a rabin hirar, I love you ne. Da matata ko mijina, ko kasan ina sonka ai.
Tana kwance jikin shi daga ita sai vest, da ƙaramin skert. Shi ma trousers ne jikinsa babu ko riga sai shafa kwantaccen gashin ƙirjinsa take.
"Uhm" ya shafa kanta ya ce "ya akai?"
Ta maƙale shi sosai ta ce "Kai ne"
Ya gane me take buƙata dan haka ya share kawai ya ce "Wayyo me Adnan ya yi bawan Allah, zo nan zo naji" ta saki kukan shagwa
ɓ
a tana dukan ƙirjin shi ta ce.
"Allah ka gane fa"
"Ni ban gane ba" ta sauka jikin shi t
a ce "To sai da safe" wani kalar murmushi ya saki yana jawo pillow ya ce.
"Ok good night sweetheart, my Queen"
Har taje bakin ƙofa ta kasa jurewa ita dai mijinta take buƙata ta juya da sauri tana ka
ɗ
a jiki ta nufi inda yake, yana ƙoƙarin magana ta fa
ɗ
a jikin shi tare da kama fuskar shi, ta ha
ɗ
e bakinsu waje guda ta kau da duk wata kunya ta
ɗ
iya mace ta shiga bawa Adnan salon da shi kansa sai daya gigita masa lissafi bai ta
ɓ
a tunanin zata iya haka ba,
ɗ
aukanta ya yi da ƙyar ganin suna neman huce lissafi
kai tsaye ya direta akan lafiyayyan royal bed
ɗ
in shi.
Washegari ya kama weekend ba tare da sanin Abra ba, Adnan ya zame jikinsa tun safe bai dawo ba sai azahar..
Ta bisa da kallon tuhuma ba tare da ta ce komai ba, ya langwa
ɓ
ar da kai gefe guda yana r
iƙe kunnansa tare da fa
ɗ
in "Double sorry Maa"
Ta juya masa baya murya sake ta ce.
"Ruwan wanka yana jiran ka Abou-Aisha"
Ya san duk lokacin da ta ce Abou-Aisha to fushi take da shi.
Ganin yadda ya tsaya yana kallonta ta taka sannu a hankali zuwa gar
e shi tana zuwa ta shiga
ɓ
alle gaban rigar, ta zare ya rage sai singlet, ta sunkuya ta cire masa takalmi da safar ƙafar shi ta riƙe kayan a hannu.
Juya tai da nufin shigewa ya jawota tare da manna bayanta da ƙirjinsa ya zagaye ƙugunta, yana sunsunar wuy
anta ya ce.
"Wannan sauyin fa? Akan me?"
"Magana nake Madam" tai masa banza tare da riƙe hannunsa kai tsaye bathroom ta shige da shi, sai ta fara zuba masa ruwan a jiki kana ta fito ta barshi.
Kayan shan iska ta fito masa dasu tana gamawa ta nufi dinn
ing ta shirya lunch.
Adnan ya shirya cikin Arewa
ɗ
in data fito masa da ita, da trousers sai baza ƙamshi yake jikinsa ya ƙara bu
ɗ
ewa sosai.
A dinning ya sameta tana ganinsa ta
ɗ
auke kai bayan ta gama zuba masa abinci a plate zata juya ya riƙo hannunta yan
a zaunar da ita saman cinyarsa ya ce.
"Ki yafe mini matata, nayi laifi ban ƙarawa wani abu ne ya taso mini cikin gaggawa, am sorry bana son shirun nan"
Idanunta ya cika da hawaye tana kwanciya jikinsa ta ce.
"Ka bani tsoro, ai ko message kayi mini?"
"Nayi laifi ayi haƙuri a yafe wa mijin" tai murmushi ta ce "dole na"
"Ina son ka" ta fa
ɗ
a tana shafa fuskar shi. Ya matseta a jikinsa ya ce.
"A duk sanda kika ce kina so na, ina jin kamar nafi ko wanne namiji sa a ne Abra, wallahi duk son da kike min
i bai kai kwatankwacin wanda nake miki ba, Ubangiji shi ne shaida idanun zuciyata bai ta
ɓ
a kallon wata ƴa mace ba da sunan soyayya sai a kanki, farin ciki, kwanciyar hankali, yarda da juna su ne abin da ake nema a zaman aure kuma mun samu a gidanmu, kece
uwar yarana daga duniya har lahira Allah ya yi miki Albarka Matata"
Hawayen farin ya cina idanunta ta kasa cewa komai sai rungome shi kawai da tayi tana sakin murmushi.
Monday aka gabatar da Shari'ar su Bulama, bisa taimakon Allah da kuma jajir cewar A
dnan. Dr Yusuf Garba Bulama ya kubuta, bayan binciken takardun makaranta da kuma na asibitin yabi komai bisa tsari, da kuma shaidar da aka samu na taimakon daya ta
ɓ
a yiwa wasu daga cikin al'umma.
Farin ciki wajan Bulama ba a magana, yana fitowa ƴan jaridu
sukai masa caa ya kasa cewa komai kawai sai ya jawo Abra da Adnan ya rungome, idanunsa cike da hawaye.
Gida na musamman Adnan ya bashi, bayan komai ya lafa ya fa
ɗ
awa Abra rasuwar ƴar uwarsu.
"Allah sarki babu rabon ganawa, Ubangiji ya jiƙanta ya yi ma
ta Rahama" a sanyaye Dr ya ce "Amin Ya Allah, ya kamata Ku tafi gida haka, Allah ya yi muku albarka ya baku zuri'a ta gari" a kunya ce Adnan ya amsa da Amin.
Suna zuwa gida suka tarar da motar Hajiya Mama da Abba parke a parking lot.
Adnan ya yi parkin
g tare da fitowa, hakama Abra suna zuwa Hajiya Mama ta fito hannunta
ɗ
auke da Aishatul-humaira.
"Sannu da zuwa Mama,Abba" Hajiya Mama ta ce "yanzu muke shirin juyawa sai gaku,muma munzu taya murna"
Aishatul-humaira ta shiga tsalle a hannun Hajiya Mama ta
na miƙawa Adnan hannu. "Oh yaran zamani wai harta gane ubanta, shi ya sa na tattaro kayanta na dawo da ita" Adnan ya rungome Little wacce take gwaranci tana jan gemun shi.
Sun da
ɗ
e a gidan cikin ƙaramin lokaci Abra ta shirya musu girki lafiyayye. Suka ƙar
a tayata murnar fitowar Bulama kana suka tafi.
Adnan da Abra suka saka Little a tsakiya yau zasu kwana tare da ƴarsu wannan ya jawota wannan ya jawota. Haka suka kwana cikin farin ciki da ƙaunar juna, washegari ƙarfe 10 na safe jirginsu ya
ɗ
aga zuwa Kan
o....
[12/10, 11:40 AM] Abk: Slowly Salman yake driving idanunsa akan titi daga airport zuwa gida, ya girgiza kai ka
ɗ
an yana sauraran maganar ƴar uwar tashi kuma yayar shi har abada..
Murmushi kawai ya yi speaking calmly ya ce.
"A'a yaya,My wife had a m
iscarriage in four months"
"Ya Salam yanzu Faris Afra tayi
ɓ
ari amma a rasa wanda zai fa
ɗ
a mini?" Ta fa
ɗ
a idanunta na cika da hawaye sbd tausayin Afrar tun kafin ta ganta. Ya numfasa ka
ɗ
an yana kallon Aishatul-humaira dake riƙe a hannun mahaifinta ya ce
.
"Jiya ne fa, kuma na samu labarin za kuzo ba shikenan ba?" Abra na hawaye ta ce.
"Ba shikenan ba, daka fa
ɗ
a mini ai ko a waya zan kira nai jaje ko?" Ya ƙara yin murmushi domin gani yake yafi kowa ciwon rasa gudan jininsa amma bai fidda rai ba zuwa wani
lokaci, domin wannan
ɗ
in ma bai san zai samu nan kusa ba.
"Am sorry yaya nayi laifi to" Adnan ya ce "Ba wani sorry kawai ka saka mini matata kuka, ka kiyaye ni fa" a wannan karan drya sosai Salman ya yi cikin farin cikin ganin Adnan da Abra suna zaune
lafiya ya ce.
"To Yaya Adnan a yafe mini, amma kada a manta nima fa ba gwauro bane a to" a haka dai suka ƙarasa gidan.
Suna shiga Abra ta tafi da gudu ta rungome Mami tana hawayen farin ciki.
"Yau na shiga uku, wai ke kam komai na kuka ne,
ɗ
aga ni to"
Abra ta ƙanƙame Mami tana murmushi ta ce "Mami hawayen farin ciki ne fa"
"To nutsu kada ki samu asara yanzu" Abra ta ce "Asara kuma Mami tame?" Kai tsaye Mami ta ce "ina nufin kada kiyi
ɓ
ari irin na ƴar uwarki" Abra ta zauna kusa da Mami ta ce "Ayya Ma
mi ai ni bani da ciki"
"Ɗan duma ne, zai bayyanar kan shi ai da zarar lokaci ya yi" murmushi kawai Abra tayi.
Adnan ya zauna ya ce "Ina yini Mami?" Ta ce "Allahamdulillah, ya hanya"