Showing 93001 words to 96000 words out of 260401 words

Chapter 32 - Dare da Duhu complete

mini da zan fushi dake?".

'ga alamu nan a fuskar ka, me nayi maka? Kuma ina shigowa ka juya zaka fita".

"To ya kike so inyi, ina ta binki ki gaa mini me ke damunki amma kin ƙi".

Abra tace "Haba Bloody n

a, rashin wayata ne kawai duk ya dameni, You know am so much attached to my Phone, am sorry"

Ta yi maganar tana murmushi tare da jan dogon hancinsa, ji yayi yana neman shiga wani hali, kasancewar kusacinsu da Abra yayi yawa, gashi sai ƙamshin turare tak

e yi.

Cikin shagwa

ɓ

a ta ce "to kace mini ka haƙura mana".

Lumshe ido yayi, yana kallon yadda take cigaba da shagwa

ɓ

a.

"Talk mana".

"Ta yi maganar tana girgiza shi".

"Tom na haƙura" ya fa

ɗ

a a taƙaice.

Ta girgiza masa kai tace "See how you

frown your face, gaskiya ba kaa haƙura ba"

"Na haƙura Angel, let me go and rest please"

"Wai to ya na ga duk ka wani canza ne?"

Yace "Stress ne kawai na school, see you later" yayi maganar yana kashe mata ido

ɗ

aya, ya fice daga kitchen

ɗ

in.

Mur

mushi tayi a hankali ta furta "Faris sarkin rigima, am imagining ma life without you, you are so much caring bro, Allah ya biya ka" ta ƙarasa Maganar da ajiyar zuciya.

"Kai yanzu Adnan, fisabilillahi daga cewa zakaje wani Assigment a Kano ka daw

o, sai kaje ka yi zamanka, kullum kana gaka nan gaka nan, mahaifinka duk ya damu".

"Am sorry Hajiya, ni kaina ban yi zaton aikin zai ja mini dogon lokaci haka ba, amma Alhamdilillah an yi Nasara a aikin ai".

"To barka, haka ake so dama, amma aikin na

ku ne sai a hankali, yau mutum yana nan gobe yana can, ga ƙasar nan babu cikakken tsaro sam".

Yace "Hakane Hajiya, dama aikin

ɗ

amara kasada ne, amma gara a rasa rai

ɗ

aya idan har zai silar rayuka da yawa su samu kwanciyar hankali".

Hajiya tace "A'a

Adnan, ai duk rai rai ne, mai shi yana son abunsa, Allah dai ya tsare mana ku".

"Ameen, uwata ta kaina, baki mini Addu'a ba yau".

Ta yi murmushi ta ce "Addu'a kullum cikinta muke ai, yanzu haka ma ai na yi maka".

Yayi murmushi yace "Allah ya ja kw

anan Hajiya Mama"

"Ina, ai mu mun kai gangara, fatan ƙarshe mai kyau muke, ku muke yiwa Addu'a, Allah ya raya mana ku".

Ja yayi kamar ta zuba masa wuta abunda ta fa

ɗ

a, life without his Mum, haka kurum ya ji jikinsa yayi sanyi, miƙewa ya yi daga in da

yake zaune yace "Sai da safe"

"To Allah ya tashe mu Lafiya, kar ka manta kayi Addu'a"

Bai amsa ba, kuma bai waigo ba ya wuce

ɗ

akinsa.

Ya shiga ban

ɗ

aki ya watsa ruwa, ya fito yayi shirin kwanciya bacci, gefen pillow

ɗ

in sa ya kalla, wayar Abra ce

da aka ishe shi da ringing ya sakata a silent.

Ya danna wayar, kusan 25missed calls, wanda duk daga Bloody sai Faris.

Sliding

ɗ

in screen

ɗ

in wayar yayi, saiga hoton Abra akan screen lock

ɗ

in wayar, kanta babu

ɗ

an kwali, ta saki gashin kanta, da ya rufe

mata gefen fuska, ta turo la

ɓɓ

anta gaba, wanda suka kasance pink.

Shiru yayi ya zubawa hoton nata ido, kamar mai nazartar wani abu, daga bisani yayi wata nannauyar ajiyar zuciya, ya kashe wayar gaba

ɗ

aya ya ajiye, ya kwanta.

Duk da zuciyar Ihsan

cike take da fargaba, amma haka ta

ɓ

oye tsoronta, ta dake dan karta

ɓ

ata musu shiri, ta dube shi tace "Nifa Yalla

ɓ

ai babban dalilin zuwana nan shine, ciki ne a jikina har watanni hu

ɗ

u dan haka nazo ka bank ku

ɗ

i inje in cire shi, ka san dai babu da wanda n

a ta

ɓ

a mu'amala sai kai.

Ha

ɗ

e rai yayi yace "Na sani ko bayan na bu

ɗ

e hanyar, kin cigaba da leƙe-leƙenki, kuma wace irin sokuwa ce ke, da zaki bari ciki ya shiga jikinki har Wannan lokacin?"

"Kar ka sake ce mini sokuwa, kawai ka bani ku

ɗ

i inje in zub

ar, kar Asirina ya tonu".

Gajeren tsaki yayi Yace "Naji, zan baki 20k kije a cire shi".

Wani banzan kallo ta yi masa tace "sai kace cikin jikin Akuya? Dubu

ɗ

ari aka ce zan ajiye, sannan a cire cikin ya zanyi da wata 20k".

"Kina da hankali kuwa, a

wannan marrar ne zan baki har 100K?".

"A Arziƙin da Allah yayi maka mecece 100K? Ko nice a bar banza?"

"Kinga zan bani 50K, daga haka ba zan ƙara ba".

"Gaskiya ba zan kar

ɓ

i 50K ba, a ina zan samu sauran?".

Yace "Wannan ya rage naki kuma" wani i

rin baƙin ciki ya turnuƙe mata zuciya da tarin nadama da dana sani, ba yadda ta iya, haka ya tura mata 50K.

Ba kunya kuma bayan ya tura mata ya fara lalubarta, abun mamaki sam ba ta masa musu ba, suka gama sheƙe ayarsu, Sannan ta kintsa jikinta, ta koma m

asaukin su.

Baby ta dinga jinjina mata, domin kuwa duk abunda suka yi, ta na

ɗ

o tsaf a video ba tare da ya san tayi haka ba.

Nan Baby ta sake shirya mata abunda zata yi masa, dan wanda ya yiwa Janna, sai da ya ajiye mata dubu

ɗ

ari biyu da hamsin, dan

haka suma sai sun wanki wannan Yalla

ɓ

ai.

Dan haka suka tsara message tare da videon nan nasa, suka tura masa!.

Innalillahi wa Innalillahi raji'un, tashik hankali da ba'a sa masa rana, Yana gurin aiki, amma haka ya miƙe jikinsa na tsuma, yaran nan s

un san waye shi a cikin ƙasar nan kuwa? Yayi harka da manyan karuwai, amma wannan da ba su fi 'ya'yan cikinsa ba, sune za su ƙulla masa wannan tsiyar? Dole ya

ɗ

auki mummunan mataki akan yarinyar nan, wanda nan gaba idan aka ce ta yiwa wani haka ba za tai b

a.

Abra tun tana kewar rashin wayarta, har ta saba ta haƙura da rashin wayar, gefe guda haka kurum take jin ta yi missing

ɗ

in me turo mata messages

ɗ

in nan a wayarta, ko ba komai wani mutum na musamman ne da ya shigo rayuwarta, ta wata siga da b

abu wanda ya ta

ɓ

a shigowa ta haka.

Guntun tsaki ta ja, bayan tuna Adnan ya tafar mata da wayarta.

Sosai ta maida hankalinta kan karatunta, tun daga ranar da Adnan ya tafi da wayarta, ba ta sake ganinsa ba, tun tana tunanin zata kuma ganinsa ya bata wayar

ta har ta dena, ta cigaba da al'amuranta, sai cewa ma take wa ya sani koma

ɓ

arawon wayane, wayar yake son ya sace shiyasa yake ta binta.

Yau ba lokaci

ɗ

aya Abra za su tashi da Salman ba, dan haka akwai snacks a jakarta, ta tafi department

ɗ

in su Salman,

domin suci sai ta jira har ya gama lectures, Sannan su tafi gida, dan ta san idan taje gidan ma, ba da

ɗ

insa za taji ba.

Ajin Su Salman ta nufa, ta

ɗ

an leƙa ta window, taga ana yi musu lectures, Malmin ya raba ajin gida biyu, yana yi musu kacici_kacici,

yace duk rukunin da suka ci, suna da maki goma-goma dukaninsu, amma sai ya kammala lectures

ɗ

insa na yau za'ayi.

Ajinsu Faris Maza sunfi yawa akan mata, dukkansu suna sanye da fararen lapcoat akan kayansu, sun tattara nutsuwarsu akan malamin.

Ba wan

da ya ganta, tana nan tsaye aka gama lectures

ɗ

in, aka fara Quiz.

Anayi tana ta murmushi, abun yana burgeta sosai da sosai.

Can aka yiwa rukunin su Faris wata tambaya, abunka da manyan professors, sai da ya rikita tambayar, yadda ba za su fahimta ba.

Sai ya basu option yace su za

ɓ

a, ganin sunyi shiru suna mazari ya sa Abra tai farat tace "Faris Ba ne amsar fa" gaba

ɗ

aya ta manta a jikin window take, tana leƙe.

Aikuwa gaba

ɗ

aya suka waigo suna kallonta, sai kuma tayi shiru tana rarraba ido.

Prof

ɗ

in nan yace "Zo nan" jiki a sanyaye ta zagaya ta shiga ajin, tana sunkuyar da kai, saboda ba ta son kallo.

Ya kalleta yace "Me kike yi a jikin window?".

"Brother na nake jira mu ci Abinci" ta fa

ɗ

a kai tsaye.

Yai murmushi yace "Sai kace a Nursery?

Waye brother

ɗ

in naki?"

Tace "Faris ne"

"Waye Faris?".

Ta kalli Salman da ido, Salman wata kunya ta kama shi, Sam Abra bata da wayo wasu lokutan.

Prof

ɗ

in yace "iyee, cire facemask

ɗ

in nan".

A hankali ta sauke face mask

ɗ

in, tana sunkuyar da

kai, harda masu cewa wow, tubarkallah abunda ya sa Salman sake tsuke fuska.

Prof Jibiya yana da barkwanci sosai, dan haka yace "Salman, is she your sister?".

Salman yace "Eh ƙanwata ce".

Zaro ido ta yi, za tai magana, amma Salman ya harareta, hak

an ya sata yin shiri.

Jibiya yace "Masha Allah, to yanzu yi mana bayanin, meyasa kika za

ɓ

i B a matsayin Amsa?".

A nutse Abra tayi masa bayani, wanda in ba me kaifin hankali ba, babu wanda zai iya gano amsar.

Ya jinjina kai yace "Kai Masha Allah, M

adalla da basira irin taki, me kike karanta ne?"

Ta gaya masa, ya jinjina nai, gaba

ɗ

aya ba science tayi ba, amma ta iya bada wannan amsar.

Prof yace "Yanzu kiyi tafiyarki, kije ki ci Abincin ki, dan wannan ba yanzu zai fito ba".

Tace "To, amma za

n iya ba shi nasa kan su fito?" Ya jinjina mata kai, 'yan ajin sai dariya sukewa halin ƙuruciya na Abra.

Taje gaban seat

ɗ

in Faris, ta

ɗ

akko wata leda ta ajiye masa tace "zanje inyi karatu in kun gama sai mu tafi".

Faris ya kalleta, a hankali yace "D

an Allah Angel yaushe zaki girma ne? Yarinya ba wayo gaba

ɗ

aya".

Tace "Ni ba zan kulaka a nan ba, sai munje gida".

Daga haka ta yiwa lecturer godiya, ta fice, prof ya cigba da ko

ɗ

a Abra da baiwarta, har da tambayar Salman anya uwa

ɗ

aya uba

ɗ

aya suke?

Ko dai su larabawa ne, sai da Salman ransa ya

ɓ

aci, ya tsuke fuska.

Tana tafe tana ƙoƙarin samun gurin da zata zauna, ta ci Abincinta tayi karatu.

Wani irin mahaukacin parkig aka yi a gabanta, wanda sai da ta razana, ta runtse idanunta.

Jin shiru

ba'a bugeta da motar bane ya sa ta bu

ɗ

e idanunta a hankali.

Ido hu

ɗ

u suka yi da shi, wanda sai da ya fuskanci halin firgici da ta shiga.

Juyawa tayi za ta canza hanya, amma cikin zafin nama ya fito daga motar, ya danƙo hannunta, ya jefata a cikin mo

tar ta sa, ya rufe motar ya zagaya ya shiga, ya fizgi motar da gudu, ya bar makarantar.

"Innalillahi wa Innalillahi raji'un, ina zaka kai ni, na shiga ukuna, wayyo Abbina, Faris dan Allah a temake ni"

"Shut up, ki dena yi mini ihu" yai mata wata raza

nanniyar tsawa.

Abra cikin kuka tace "dan Allah kayi haƙuri, ka ƙyaleni dan Allah" shiru yayi Mata ya cigaba da tafiya.

Wani gurin cin Abinci yaje, yayi parking ya kalleta ransaa a ha

ɗ

e ya ce "Fito" Cikin tsoro da fargaba ta fito tana zare ido, gurin

ba mutane sosai suka shiga cikin gurin cin Abincin.

Yayi mata umarnin ta zauna, haka ta zauna tana cigaba da waige-waige, tsoronta Allah tsoronta kar wani wanda ya santa ya ganta yaje ya gayawa Abbi.

"Me za'a kawo miki?" Yayi Maganar yana kallonta.

Ta girgiza masa kai alamar babu.

"Ba sace ki nayi ba, Cin Abinci kika rako mijinki, dan haka You Are safe, ki saki jikinki, bana sace mutane" Kallonsa take, kamar ba shi ne ya gama yi mata tsawa ba.

Yayi musu order Abinci, amma taƙi ci.

"Nifa M

utum ne ba dodo ba, stop looking at me, like this"

"Dan Allah ka mai da ni, dan Allah kayi haƙuri"

Wani irin kallo yake mata, wanda sai da ta ji tsigar jikinta na tashi.

Sauke idanunsa yayi, ya cigaba da cin abincinsa.

"Ki dena kallona kar in ƙwa

re".

"Ai ba kallonka nake ba" ta fa

ɗ

a a raunane.

"Ya maganarmu ne?".

"Wace Maganar?"

Ya

ɗ

ago ya kalleta yace "ina tambayar ki, ki na tambayata?"

Ta sunkuyar da kanta ƙasa.

"Abra talk" yayi Maganar in a cool voice, kamar ba shi ba.

Shir

u tayi bata amsa ba.

Adnan yasa hannu ya

ɗ

ago ha

ɓ

arta suna fuskantar juna.

Ya

ɗ

an kashe mata ido yace "Yaushe zan zo gidanku in ga Major? Kinga ni ba ƙaramin yaro bane, ki dena mini wasa da hankali, ina ta binki amma kina mini wasa da hankali?"

Ta

ce "bakomai"

A hankali ya saki ha

ɓ

arta yace "muje mota, in baki wayarki, sai muje in ga gidan naku".

"Za'ai mini fa

ɗ

a a gida"

"Ba za'ai miki fa

ɗ

a ba, tashi muje".

Gaba

ɗ

aya Abra tsoron sa take ji, duk da tayi mamakin yadda yake Magana yanzu kam

ar ba shi ba.

Haka ya sata gaba, zuwa cikin mota, a motar ya bata wayarta.

Har bakin layinsu ya kaita, ya kalleta yace "Ranar Saturday zan zo insha Allah, ki shirya kar

ɓ

a ta"

Ba tace Komai ba, ta fara ƙoƙarin bu

ɗ

e motar ta fita.

"Wai ke ba ki iya

godiya bane? Ko nace na sallameki ne?"

"Nagode" ta fa

ɗ

a tana tsoron kar wani ya ganta, dan ma motar tint ce.

Yace "Well, a sauka lafiya Angel" da sauri ta waiwayo tana kallonsa.

"In baki gama kallon nawa ba, sai in juyo" ba shiri ta bu

ɗ

e motar ta

fice, tana waige-waige kar taje wani ya ganta.

Ihsan ce tai wani

ɗ

an ihu tace "Janna, Baby kunga Mutumin nan ya rikice, wai Zai zo ya sameni, ko nawane zai sai videon in goge shi".

Baby tayi dariya tace "A siyar masa a farashi mai tsada, sanna

n ki goge amma muna nan da shi ai, zai gane kuskuren sa, duk da ya saki ku

ɗ

i, da ba'ai haka ba, yanzu mu dai zamu fita, ki janyo shi nan, ya zo ki tatse mana shi.

Haka suka cigaba da shewa, suna shawarwarin nawa zasu tatse shi.

Suka shirya tsaf suka

tafi nasu guri, suka bar Ihsan kawai tana jiran zuwan Yalla

ɓ

ai.

Su Janna basu koma ba sai bayan la'asar daga nasu gantali, Sai dai abunda suka gani ne ya girgiza su, cikin tashin hankali Janna ta ƙwala ihu, gawar Ihsan ce kwance a cikin jini!

Littafin nan na ku

ɗ

i ne ₦300 NE

Via 0116886423  Sulaiman Na'ima s union Bank. Idan katin waya ne mtn na 500 idan transfer ne

ɗ

ari uku kacal.

Evidence of payment 07063065680 ko 09047871750.

[10/1, 3:01 PM] Abk: A gigice Baby ta cillar da jakar hannunt

a, cikin waro ido ta kurma wani uban ihu tare da ficewa daga

ɗ

akin hotel

ɗ

in a ru

ɗ

e. Ƙarasawa Janna ta yi ta shiga girgiza ƙafar Ihsan cikin kuka da tsananin tashin hankali.

Ɗ

aya daga cikin ma'aikatan hotel

ɗ

in ne ya hawo sama da sauri jin kururuwar Ba

by.

"Hey, Lafiya kike mana wannan kwakwazon?"

Kasa magana Baby ta yi, nuna masa

ɗ

akin kawai take yi da hannu tare da toshe bakinta. Shiga

ɗ

akin ya yi cikin sauri, cak ya tsaya tare da dafe ƙirjinsa cikin firgici.

"Innalillahiwa'inna'ilaihirra'un

!" Abun da ya furta kenan a fili idanunsa akan gawar Ihsan dake kwance cikin jini malel-male. Da sauri ya juya ya fita ya je ya sanar da Manager na hotel

ɗ

in abun da yake faruwa.

After some minutes

Su Janna ne zaune a police station mafi kusa da hote

l

ɗ

in, idanuwansu sun yi luhu-luhu alamun sun ci kuka sun gode Allah, sai zazzare idanuwa suke yi cikin firgici.

D.p.o dake bin su da kallo

ɗ

aya bayan

ɗ

aya ya dubi wani jami'i ya ba shi  umarnin ya shigar da Janna cikin cell, kuka ta fara tare da yi mas

a magiya tana ba shi haƙuri, tsawa ya daka mata wanda ta sa su duka suka razana, ba shiri ta yi shiru ta shiga jujjuya kai. Tasa ƙeyarta jami'in ya yi har cikin cell.

"Ki nutsu, tambayoyi zan miki, kuma ki fa

ɗ

a mini gaskiyar abin da kika sani, domin ida

n ma kin mini ƙarya zan gano daga baya, kuma hakan ba zai haifar miki da

ɗ

a mai ido ba." Cewar D.p.o yana kallon Baby da jikinta ke tsuma.

"In...insha Allahu zan fa

ɗ

a maka gaskiya yalla

ɓ

ai."

"Good." Ya fa

ɗ

a cikin gya

ɗ

a kai.

"Mene ne alaƙarki da wa

cce aka kashe?"

"Ƙawata ce."

Jinjina kai ya yi ya ce. "Tsawon wane lokaci kuka

ɗ

auka tare? Kuma a ina kuka ha

ɗ

u?"

"4 Years back, a makaranta muka ha

ɗ

u, A.b.u Zaria, course

ɗ

inmu

ɗ

aya da ita."

"Okay, shi ne aka ha

ɗ

a baki dake kenan aka kashe ta

?"

Cikin kuka Baby ta ce. "Wallahi ba haka ba ne Yalla

ɓ

ai, ba ni da masaniya akan kisan Ihsan, ta yaya ma za a ha

ɗ

a baki da ni a kashe ta? Ƙawata ce fa." D.p.o ya ce. "Ku ƴan wanne gari ne?"

"Dukanmu ƴan Kaduna state ne."

"Kaduna? Amma me ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login