Showing 204001 words to 207000 words out of 260401 words

Chapter 69 - Dare da Duhu complete

ita, cikin taushin murya ya kira sunanta.

"Na'ima"

"Kar ka ƙara kiran su

nana, don bai dace da bakin macuci azzalumi mayaudari irin ka ba, wallahi Khamal ka ci amanata." Ta yi maganar cikin kuka.

Ɗ

age kafa

ɗ

a ya yi ya ce. "Idan kina ganin wannan borin da botsarewar da kike ne zai saka na fasa aure to ki cigaba, amma ki sani i

dan kika kai ni bango duk abin da ya faru ki kuka da kan ki."

"Ko me zai faru sai dai faru, ƙarkari ka ce ka sake ni ko? To ka sake ni

ɗ

in sai me?"

"Okay, maganar kayan fa

ɗ

ar kishiya, ku

ɗ

i kike so ko kaya?"

"Ban sani ba, ba na son komai naka Kh

amal, idan ka ga ina yawo tsirara don Allah kar ka siya mini ko ƙyalle, ka bar ni in cigaba da yawo a haka."

Girgiza kai kawai ya yi bai ce komai ba ya wuce part

ɗ

insa. Kuka ta fashe da shi mai tsananin gaske tare da

ɗ

aukar pillows

ɗ

in kujera tana cil

li da su, ita ka

ɗ

ai ta san me take ji a cikin ranta, ita ka

ɗ

ai ta san zugi da ra

ɗ

a

ɗ

in da zuciyarta take mata. Kamar wata mahaukaciya ta miƙe ta shiga

ɗ

akinta da gudu ta

ɗ

auki wayarta ta kira numbern Mama, bayan ta

ɗ

aga ta fara magana cikin kuka. "Mama da g

aske auren nan zai yi, don Allah ki fa

ɗ

a mini mene ne mafita, na rasa madafa." A fusace Mama ta ce. "Taurin kanki ne ya yi yawa Na'ima, na fa

ɗ

a miki ki ajiye wannan yarinyar ki baro masa gidansa amma kin ƙi." Kallon A'isha Humairah dake bacci ta yi, a raun

ane ta ce "Ba zan iya tafiya in bar ta ba Mam......"

"Sai ki ta zama ciwon zuciya ya kama ki akan Namiji." Mama ta katse ta da fa

ɗ

in haka tare da kashe wayarta. Tsugunnawa ta yi ta kifa kanta a jikin gado tare da toshe bakinta da hannunta, gudun kar t

a tashi A'isha daga bacci, ta shiga rera kuka mai ban tausayi.

Washegari ta tashi da zazza

ɓ

i da matsanancin ciwon kai, da ƙyar ta iya tashi ta yi sallar asuba ta ba wa A'isha Humairah abincinta ta ci. Tana kwance Khamal ya shigo

ɗ

akin, ko Kallon s

hi ba ta yi sai ma juya masa baya da ta yi daga kwancen da take, wasu hawaye masu

ɗ

umi na zuba akan kuncinta. Bai kula ta ba shi ma ya

ɗ

auki A'isha ya yi mata wasa tare da shishshilla ta, ita kuwa sai dariyar ƙuda take masa. 500k ya ajiye a kan madubi, yan

a duban Na'ima ya ce. "Ga ku

ɗ

i nan duk da kin ce ba kya so na ajiye miki, sannan gobe masu jere za su zo, idan akwai wani abun da kike buƙata bayan wannan sai ki sanar mini." Idan ku

ɗ

in da ya ajiye sun yi magana to Nai'ma ta tanka masa,

ɗ

an murmushi ya yi

ya kwantar da A'isha a gabanta, ba zato ta ji ya yi kissing forehead

ɗ

inta tare da fa

ɗ

in. "Sai na dawo uwargidan major Khamal Khamis." A zuciye ta ce. "Kar ma ka dawo, ka zauna a inda zaka je." Ta ƙarashe maganar tare da goge inda ya yi kissing

ɗ

in." Tatta

usan murmushi ya sakar mata ya juya ya fita.

"Ƴar Baba! Ƴar Baba."

"Wai don Allah Inna ba za ki bar ni na yi baccin nan ba." Ƴar Baba ta fa

ɗ

a tana tashi zaune.

"Ko kasa ce ke sai kin tashi kin yi wanke-wanken can, don gidanku idan kin je gidan

ki haka za ki na kwanciya kina bacci ki bar gida da ƙazanta."

"Gaskiya Inna kin daina so na yanzu, dama can Babana ne ka

ɗ

ai yake so na, da yana raye babu mai tashi na daga bacci." Ta yi maganar cikin hawaye. Inna ba ta kuma magana ba ta fice daga

ɗ

aki

n, tashi ta yi ta bi bayan ta ta kama wanke-wanken. Bayan ta gama ta share tsakar gida tare da wanke ban

ɗ

aki. Inna ta ce. "To ko ke fa ƴar albarka, sannu da aiki, Allah ya saka da Alkhairi, yanzu sai ki wanke baki ki yi wanka ki zo ki ci abinci."

"Ni

dai ba zan yi wanka yanzu ba sai rana ta fito, safiya ce fa."

Inna ta ce. "Kar ki yi

ɗ

in, ke da ba a miki gwaninta, gwara ki koya tun yanzu, don watarana na asuba ma za ki yi ko na tsakar dare." Zun

ɓ

ura baki ta yi ta ce. "Alkur'an ba zan yi wanka da

tsakar dare ba, sai ka ce wata sabuwar aljana." Inna ta ce. "Idan lokacin ya zo kar ki yi, ki zo ki karya ni ki je ki kar

ɓ

o mini gya

ɗ

a, yau ma ki ƙara zubar mini da ita, ki ga yadda zan yi dake a gidan nan."

"Allah Sarki Babana, Allah ya ji ƙan ka, sa

boda ba ka nan kullum sai an mini fa

ɗ

a."

Inna ba ta kula ta ba ta cigaba da sabgogin gabanta.

Kamar yadda Abbi ya fa

ɗ

a washegari ƴan uwan amarya suka zo suka yi jere a part

ɗ

in da aka gyara, duk da ƙofar shigar shi ta cikin main parlour take amm

a ba su ha

ɗ

u da Nai'ma ba, don ƙin fitowa ta yi daga

ɗ

aki. Abinci ma sai Aunty Iman Abbi ya yiwa waya ta aiko aka kawo musu. Zaman ka

ɗ

aici ya ishi Nai'ma, ga shi tana ta kiran Salman a waya ba ta samun shi, hakan ya sa ta kira wasu cousins

ɗ

inta guda biyu

suka zo don taya ta zama. Ganin yadda ta tayar da hankalinta duk ta fige sai abun ya ba su mamaki. Ɗaya daga cikinsu mai suna Wasila ta ce. "Me zan gani haka? Cuta kika yi ne Na'ima? Ko duk alhinin yi miki kishiyar ne?" Maimakon ta ba ta amsa sai ta fashe

da kuka, da ƙyar suka rarrashe ta ta yi shiru. Ɗayar mai suna Hajara ta ce. "Haba Aunty Na'ima, yanzu akan kishiyar kike haka? Ai idan ta zo ta tarar kina haka sai ta raina ki."

"Mene ma ba zan yi ba, kun fi kowa sanin irin so da ƙaunar da nake wa mij

ina, amma ya ci amanata yake ƙoƙarin yin aure, me na rage shi da shi da bana masa?"

"Haƙuri ake yi Aunty Nai'ma, abun da ciwo amma sai kin danne zuciyarki, idan kika yi haƙuri komai zai wuce."

"Ba ni da wannan haƙurin kuma ba zan iya yi ba, wallah

i ba don A'isha ba da tuni na bar masa gidansa, don ko ganin shi bana ƙaunar yi, ji nake kamar na cinna wa gidan wuta duk mu ƙune."

Da sauri Wasila ta ce. "Subhanallahi! Me ya yi zafi shi ba wuta ba Na'ima? An sani kishiya babu da

ɗ

i, amma ya za mu yi s

ai haƙuri. Ki rage damuwar nan da kike, tunda mijinki yana son ki ni ban ga abun damuwa ba, domin na tabbata duk macen da Khamal zai so a bayan ki take. Yanzu ki tashi ki yi wanka mu je a yi miki wankin kai da ƙunshi da gyaran jiki, duk da lokaci ya ƙure a

mma ba za ki zauna haka ba, yadda Amarya za ta zo fess ke ma haka za a gan ki."

Na'ima ta so ƙi amma suka tursasa mata, dole ta haƙura ta miƙe suka tafi ita da Wasila. Hajara kuma ta

ɗ

auki ku

ɗ

in da Khamal ya ajiye ta tafi kasuwa ta yo sayayyar kayan

sawa da takalma da jaka da mayafai masu kyau da tsada, wanda Nai'ma za ta yi fitar biki da su, daga kasuwa direct gurin tela ta biya ta ba shi kayan tare da cika masa ku

ɗ

i saboda

ɗ

inkin urgently suke buƙatar shi. A daren yau ba su yi bacci ba sai da suka c

anza sabbin labulaye da Carpets part

ɗ

in Nai'ma, suka sauya tsarin parlour'n da na kitchen, sai parts

ɗ

in ya yi kyau ya haska shi ma.

Wasila da Hajara Ya da ƙanwa ne, the same Mother the same Father, mahaifiyarsu ce k'anwar babansu Na'ima, suna da ha

nkali su da sanin ya kamata, don shawarwarin da za su amfane ta suka dinga ba ta. A

ɓ

angaren ta ita ma sosai ta ji da

ɗ

in zuwan su, sai ta ji dama tun saura sati

ɗ

aya bikin ta kira su.

Yau kwata-kwata Adnan ba su ha

ɗ

u da ƴar Baba ba, hakan ya jefa shi

cikin damuwa, ya dinga zagayawa a garin ko Allah zai saka ya gan ta amma bai gan ta ba.

Washegari ta kama ranar Alhamis, ranar aka yi kamun amaryar Abbi kamar yadda aka tsara. An sha shagali sosai abin ya ƙayatar duk da ba a yi ƙida ba, manyan malam

ai mata aka kira suka yi wa'azi mai ratsa zuciya. Amarya ta sha pictures, dangin Abbi sukai ta

ɗ

orawa a status, amma Nai'ma ba ta gani ba. Don ƙwace wayarta Wasila ta yi ta ce ba za ta ga abin da zai

ɗ

aga mata hankali ba, don ta san halinta. Daren yau Na'i

ma ba ta iya runtsawa ba, kwana ta yi tana kuka tare da tunanin daga gobe Khamal ya zama nasu su biyu, za ta fara sharing

ɗ

insa da wata.

Rana ba ta ƙarya, yau juma'a ranar

ɗ

aurin Auren Abbi da amaryarsa Salima. Ba ƙaramin Dauriya Nai'ma ta yi ba t

a shirya cikin wani tsadadden farin less mai adon red, bi sa takurawar su Wasila. Har gida Hajara ta kira wata mai make up ta zo ta yi mata. Duk da idonta a jeme yake saboda kuka amma ta yi kyau, sai dai ramar ta ta fito sosai. A'isha Humairah ma an mata k

walliya cikin sabbin kaya masu kyau white and red, tana rungume a jikin Nai'ma tana bacci bayan ta ci ta ƙoshi. Ƙawayen Nai'ma da wasu daga cikin danginta sun zo tun safe, don ita ma ranar za ta yi nata taron. A tsarin ta ba za ta yi taron komai ba, amma s

u Wasila suka dage sai an yi, don ƙin yin taron zai saka mutane su gane halin da take ciki na damuwa a kan auren, hakan zai saka kuma a yi mata dariya ne.

Misalin ƙarfe goma sha biyu na rana suna zazzaune a bedroom

ɗ

inta ita da su Aunty Suwaiba, ana

ta dannar ƙirjinta, masu zuga ta akan ta yi hauka na yi, masu ba ta shawarwari na gari wanda za su amfane ta na yi. Ita dai duk ba fahimtar su take ba, don hankalinta gaba

ɗ

aya ba ya jikinta, yanda take jin zuciyarta kamar ta tashi tay ta zunduma ihu, ganin

abun take tamkar a mafarki, wai yau ita za a yiwa kishiya? Ita da ta gama cika baki a cikin ƙawaye da dangi akan Khamal ba zai ta

ɓ

a ƙara aure ba, amma ya watsa mata ƙasa a ido. A haka Abbi ya shigo ya same su cikin shirin shi na tafiya gurin

ɗ

aurin Aure,

ya fito tsaf a angon shi, ba za ka ta

ɓ

a cewa ya ajiye

ɗ

a kamar Salman ba. Bayan sun gaisa da mutanen

ɗ

akin sai suka tashi suka fice don ba su guri.

A hankali ta

ɗ

ago kanta dake sunkuye ta zuba masa ido, tunda ya shigo ta ji sallamar shi gami da ƙamshi

nsa da ya cika

ɗ

akin ta sunkuyar da kanta, ya yi matuƙar yi mata kyau ba ka

ɗ

an ba, farar shaddar jikinsa ba ƙaramin haska shi ta yi ba. Shi ma kallon ta yake yi cikin wani irin yanayi hakan ya sa idanunsu suka sarƙe cikin na juna, ranar da ya fara ganin ta

a rayuwarsa ya tuno, ya sani Nai'ma tana son shi ba ka

ɗ

an ba, shi ma kuma yana son ta, matsalar ta kawai zafin kishi.

Ganin yadda ta rame sai ya ji tausayin ta mai

ɗ

imbin yawa ya cika masa zuciya, a hankali ya taka ya ƙarasa ya tsugunna a gabanta

tare da

ɗ

ora hannunsa a kan nata dake kan cikakkiyar sumar kan A'isha Humairah.

"Wifey."

Ya kira sunanta cikin wata irin murya. Duk yadda ta so daurewa kasawa ta yi ta fashe da kuka, cikin kukan ta ce. "Da gaske Khamal kishiya za ka yo mini? Ni c

e fa Na'iman ka uwar Ƴaƴanka, me na yi maka ka za

ɓ

i hukunta ni da abin da zuciyata ba za ta dauka ba, ka san ba zan juri ganin ka tare da wata ba.

"Babu abin da kika mini Na'ima." Ya yi maganar yana

ɗ

auke A'isha daga kan cinyarta ya kwantar da ita a gef

e. Cikin ƙauna da kulawa ya rungume ta tare da fa

ɗ

in. "I'm sorry, Ina son ki sosai matata, kuma duk wata mace da zan so a bayan ki take." Rarrashin ta ya yi sosai da dadda

ɗ

an kalamai har ya samu ta yi shiru, bai bar

ɗ

akin ba sai da ya tabbatar ya sanyaya

mata rai, ya yi musu pictures a wayarsa tare da A'isha Humairah, yana fita ta ƙara fashewa da kuka, a haka su Hajira suka dawo suka same ta.

"Mene haka? Kukan na mene kuma? Sai kin

ɓ

ata kwalliyar? Haba Nai'ma sai ka ce wata yarinya, jama'a sun fara taru

wa ke kuma kina nan kina kuka? Haka za a kawo amaryar kina wannan sakarcin? To wallahi idan ba kya danne kishin ki za ta samu lagon ki tana ƙunsa miki baƙin ciki, ki je ki yi tunda ke ba kya jin magana."

"To ni Aunty Wasila ya kuke so in yi? Ko don ba k

u san me nake ji ba ne a cikin raina?"

Ganin yadda take kuka kamar za ta shi

ɗ

e sai suka shiga lalla

ɓ

a ta, har ta haƙura ta yi shiru ta shiga hada-hada da jama'a. Biki ya ƙayatar sosai, Nai'ma ta saki ranta ana ta hidima da ita, duk da ba ƙaramin dauriy

a take ba, don ji take tamkar ana rura mata garwashin wuta a cikin zuciyarta. Bayan Magriba aka kawo amarya, kafin ƙarfe tara kowa ya tafi, gidan ya rage daga Na'ima da Humairah sai amarya a part

ɗ

inta, sai mai gadi da sauran masu aiki dake waje. Na'ima ta

na zaune tana ta trying numbern Salman amma ta ƙi tafiya Abbi ya shigo gidan. Part

ɗ

inta ya zarce direct ya ajiye mata yoghurt da kazar ta, sannan ya sanar mata yana son ganin su a main parlour. Ba ta yi musu ba ta ce masa ga ta nan zuwa. Sai da ta kwantar

da A'isha Humairah a cikin net

ɗ

inta sannan ta yafa mayafi ta fita. Shigar ta parlour'n ya yi daidai da

ɗ

ago kai da amarya ta yi tana gyara mayafin jikinta. Turus Nai'ma ta ja ta tsaya cikin tsananin ƙaduwa da mamaki, lokaci

ɗ

aya gabanta ya yi mummunar fa

ɗ

uwa, sakamakon tozali da fuskar amaryar.

Littafin ku

ɗ

i ne, don neman ƙarin bayani ku tuntu

ɓ

e mu a wannan lambar. 09047871750

[11/9, 8:06 PM] Abk: Da mamaki Na'ima ta din ga bin amaryar Abbi da kallo,dan abin da take gani ya sa

ɓ

a zatonta, a tunanin

ta zata ga Salima, tsinanniyyar karuwar data maƙalewa mijinta Khamal Khamis. Matar data tsani jin ko sunanta balle kuma ta yi tozali da mummunar fuskarta wacce take ƙara harzuƙa Mami. Amma sai taga akasin haka dan kuwa wannan Salimar baƙa ce sannan yarinya

ce

ɗ

aya shakaf.

Danne mamakinta ta yi tare da ƙarasowa ta nemi kujera can gefe da su ta zauna ba tare da tace musu komai ba.

Gyara zama Abbi ya yi, yana ƙarewa matan nasa kallo cike da Soyayyar ko wacce a zuciyarsa,sai dai son wata ya rinjayi na wata.

Sauke numfashi ya yi kafin yai gyaran murya yana kallonsu duka, a hankali ya fara magana yana

ɗ

an satan kallon Na'ima da yaga ta sunkuyar da kanta tana kallon ƙasa,kwata-kwata taƙi kallon inda yake zaune bare kuma amarya tasa Salima.

Nasiha ya yi musu so

sai akan yadda zasu zauna da juna lafiya, su mutunta juna sannan ya juya ga Salima yana fa

ɗ

in.

"Salima ga yayarki nan, bana so ki

ɗ

auke ta a matsayin kishiyarki ina so ki

ɗ

auke ta a matsayin ƴar uwarki,wanda zaki iya tunkarar ta idan abu ya shige miki

duhu, sannan ina so in sake jaddada miki ban aureki dan bana son Na'ima ba, ina son matata, bata ta

ɓ

a nuna gazawa akan kulani da kuma iyalina ba, kada ki sawa ranki cewa don bana son matata na aureki ba, na aureki me sbd Ubangiji ya bani damar hakan. All

ah ya ƙaddara ni acikin mutanen da zasu ƙara aure sannan su zauna da mata sama da

ɗ

aya, saboda haka ina so ki girmamata ki mutunta ki bata girmanta a matsayinta na wacce take gaba da ke"

Ita dai Na'ima har lokacin kanta a sunkuye yake tana yaƙi da haway

en dake son zubowa kan fuskarta amma taƙi bashi daman hakan, cikin kulawa Abbi ya juyo ga Na'ima ya ce.

"Uwargida sarautar mata, Mrs

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login